Showing 18001 words to 21000 words out of 23719 words

Chapter 7 - MATAN ASOKORO Document Complete book by M.Shakur.txt

M.Shakur   

10 Sep 2024

6944

maganan yajuya yawuce, shiru tayi taji kaman ta shareshi tai baccinta saikuma ranta yace mata hakkin miji hakan yasa ta tashi tadauko hijabi tasaka har kasa sanan tasaka takalmi na indoors sanan tabude kofarta tafito, ahankali take harta sauka kasa, wani irin faduwa gabanta ya yanke yayi ganin Baban Khalid dawasu mata guda biyu kan dogon kujera sun sashi atsakiya, matan babu Hijabai jikinsu kowaccen su tai kyau dukya rirtike musu hannu daya karama dan batada wani girma sai daya babba da akalla zata kaita, daurewa tayi iya daurewa sanan takaraso tsakiyan falon tasami kujera one sitter tazauna sanan ahankali tace "Baban Khalid gani" dukansu yisukayi kaman basu ganta ba saima yan magananu dasukeyi kasa kasa dabatasan na miyeba sai kawai taji sun kwashe da dariya dukansu ukun, sun bata kusan 3min hartaji kaman ta tashi tatafi saikuma taji yay gyaran murya yace "yauwa ashe kin fito" yafadi cikeda rainin wayo sanan ya kalle amaren nashi sanan yanunata da baki yace "kunganta nan itace matar nawa sunanta Hassana, Maman Yan biyuna dake makaranta kenan, karku yarda koda wasa ku dauki wani kalan raini kowani iri daga wajenta dan yar rainin wayau ce koni mijinta bata kyaleba saisa yanzu am set to shatter her ego, so kunfita matsayi dakomi agidan nan koda wasa karku dauketa as a threat of anything tana baku ku bata back, Saudat dake da baby inaso ku hada kanku kindaiga yarinya ce baby, inhar kuka hada kanku kuna bani kwanciyan hankali kome kukeso zan muku, sainakai duka yan uwanku makka nabaku kudi nasiya muku mota, banson inji wani fada yashiga tsakaninku kuna jina" cikeda wani irin jin dadi da farinciki sabida irin mijin dasuka samo mai kudi suka kama hannun juna Saudat tace "bazamu taba fadaba namaka alkawari nariga nadauki Baby amatsayin kanwata, zan kulamaka da ita namaka alkawari" itama Baby dasauri tace "bazan taba fada da Ya saudat ba I promise zamu hada kanmu" murmushin keta yayi cikeda jin dadi ranshi fess yace "masha Allah gobe zan kira akawo motocin ku" haaaaa zokuga murna, sanan yace "dakin saudat zan fara shiga namata kwana uku daganan saina shigo dakinki baby nai kwana bakwai sanan saina raba muku kwana ku biyu banda wanchan dan har yanzu batai bikona ba ta tsaya girman kai" dasauri Saudat ta kalleta tace "keko maisa? Gaskiya kin tapka shirme da rashin hankali menene to acikin bikonshi wanan tsalelen mai......." wani kalan mugun kallo da Hassana tamata yasa Saudat takasa karasa maganan jitayi wani irin shakkanta ya dira aranta, tashi tayi sanan takalli Baban Khalid a ido tace "If u will excuse me Baban Khalid is bedtime already" tana maganan tajuya fuuuu, yabita da wulakantaccen kallo kaman yakasheta yakeji yanda taki turowa ayi bikonshi abin na cimai rai ainun sanan yay kwafa yasan maganinta, wlh saiyasata kuka da idanunta tazo tana rokonshi saiyayi maganinta da girman kan datake takama dashi, daukekai yayi ya kalli matan nashi yace "kutashi Saudat muraka Baby daki ta kwanta" tashi sukayi suka wuce har dakin baby suka kaita sanan shida Saudat suka wuce dakinshi.....




















_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_


_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_




Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link👇
https://wa.me/+2347030037697






Koda tashiga dakinta kashe komi tayi sanan tahau gado ta kwanta tanajan bargo ta lullube tana tunani. "She really wanted this marriage to work, tai trying all that she could, is not like tamai wani laifi hasalima all this while shine ke mata laifi yana neman kasheta da depression, bai damuda itaba bai damu da lafiyanta ba bai damu dakomi nataba, she tried so hard to make things work cikinsu harda zuwama counseling but it seems like Baban Khalid that can't work for him, tai rashin lafiya yaki kulata hakan yasa tai rejecting nashi that's the only datamai shine yake mata wanan punishment din, cikin harda karo mata biyu duka cikin just 2 weeks, sanan yadage dudda tabashi hakuri yace saita kira yan uwanta suzo bikonta, is this really fair? Why are men like that? Not just this, at this point before Murtala and anything ma wlh batajin son Baban Khalid aranta ko daya sai haushi da tsanan shi dajin haushin shi, she's only trying to make things work tsakanin su suyi zaman lafiya sabida yaransu ne but at this junction she needs to look after herself first, she wants to live long ma yaranta and zama da Baban Khalid kullum kara matsar da ita kusada kabari yakeyi, yanzu mezatayi? Yaya zatay........" yankewa maganan zucin datakeyi yayi sabida ihun Baban Khalid dataji.








_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_


_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_




Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link👇
https://wa.me/+2347030037697








"Wayyo Saudatu, ke nabaki komi nawa, wlh sai yanzu nasan nayi aure, wlh kinfi Hassana dadi" dasauri ta tashi zaune daga kan gadon ganin kaman kunnenta ne yaji mata magana haka badagaske bane, amman gamamakinta saitaji yay wani irin ihu da kara dayafi nadazu kosoyake tajishi oho dan dakin Saudat din na facing natane yace "wlh kinfi Hassana dadi da zaki da tsukewa, sai yanzu naji zaki amman da kaman dusa nakeji, Saudat kika rabudani saina mutu, wayyo babanmu, wayyo dadi, kinfimin wancan sau dub......" dasauri taja pillow tarufe kunnenta don bazata oya jure maganganun nan ba dudda haka bai hanata jin maganganun da Alhaji yakeyi gareta ba na batanci da wulakanci dayasa tai kuka sosai, duksun tai bacci datakeso tayi kasawa tayi saida suka gama sanan bacci ya kwasheta na wahala.






Wuraren 10 nasafe tatashi dawani irin mahaukacin ciwon kai shima tasanadin bugamata kofa dataji anayi kaman za'acire, da kyar takarasa bude idon sanan tadafe kan tana yatsine fuska tadagakai tareda kallon kofan dan sanin wanda ke knocking. "Bake nake kiraba Hassana kikai banza dani" jin muryan Baban Khalid har faduwa saida gabanta yayi dasauri ta tashi tasauko dagakan gadon tai wajen kofa, ahankali tabude kofan hada ido sukayi dashi yaci wata mahaukaciyar gizna mai shegen kyau fara fat tana kyalli, wani irin mugun kallo yabita dashi yace "ba'a koyamiki gaisuwa agidanku bane" saukarda kanta kasa tayi kafin ahankali tace "ina kwana Baban Khalid" juyawa yayi yace "biyoni dakina" dagakai tayi ta kalleshi taidan jim saikuma takoma tadauki hijabinta dake kan gadon tadaura kan kayan baccin dake jikinta tai dakin, kasancewan tasan yanzu va ita kadaice matarshi ba yasa tai knocking kofar, saida tabata kusan 2min tsaye awajen sanan agadarance taji yace "shigo" bude kofan tayi ta shiga daidai lokacin Saudat nafitowa daga wanka tana murmushi daga ita saidan towel fari data daura akirji kanta na jijjiga da ruwa, yana ganinta duddan yabata haushi yay wajenta da sauri yay wani cupping fuskarta yace "hope ban gajiyar dake sosai ba Saudat dina" murmushi tayi tace "ai ba'a gajiya da dadinka Alaji" sata yayi a side dinshi sanan yajuyo yakalli Hassana dake tsaye wajen kofa, cikeda wulakanci yace "baki iya gaisuwaba Saudat tafito daga wanka bazaki gaidataba" kafin tamayi magana dan mamaki maganan shi yabata Saudat tace "ahhh Alhaji bakomi wlh, yarinta ne ai nizan gaish......" dasauri yace "nace ki gaidata" yasake kallonta yamata maganan ranshi abace, sosai take kallonshi, but at the same time tanaso takara gasgatama zuciyanta ita Baban Khalid ke treating haka, dan murmushi tayi takalli Saudat tace "barka da safiya" duk iskancin Saudat kasa amsawa tayi sabida tamugun cikamata ido, wani irin murmushin keta Baban Khalid yayi feeling so accomplish sanan yasake daure fuska yanuna mata kan gadonshi dasuka gama iskanci akai, gadon da bargon yayi kaman anyi dambe akai sanan ga kayansu dasuka cire dagashi har ita sun jejjefar akasa harda bra da pant da boxer sanan Baban Khalid yace "inaso ki gyara dakin nan da gadon nan, Saudat tagaji zan kaita dakinta naje namata tausa, so please clean the room, and ki washing bedspread dinan dan munbatashi, anyway just clean the room perfectly sabida anjima we will use it" yakalli Saudat yace "muje babyna" yaja hannunta suka wuce duk tana wani irin kallonshi.




IN KECE ZAKIYI?
















Saida yazo daidai ta gefenta sanan tawani irin kallai eye to eye sanan tace "Baban Khalid wai mekamayar danine"? Kaman abinda yake jira kenan yasaki Saudat yace "wuce dakinki" sanan yajuyo ya kalleta kaman irin daman an shiryen nan yake yace "mekike tunani nake nufi? Cewa nayi clean this room ga kayan munan ko'ina harda breziya da pant din Saudat, sanan kicire zanin gadon damuka bata ki wanke ki shimfida sabo" yanda idanunta sukai ja saida yaji kaman yahadiya ruwan sanyi at that moment tsabagen dadi, shan gabanshi tayi tace "Baban Khalid wlh wlh kokai wayene baka isaba kasani na gyara dakin dakai da Matan ka kuka kwana ba, kayi kadan ne!" Tafadi cikeda zuciya dan tasoma kaiwa wuya, tace "mena maka dakake min all this humiliation? What have I done to you? Nabaka hakuri harna gaji kaki sauka akan bakanka aisai kacigaba, and barina kafa maka warning" tai maganan tana zaro idanu tace "koda wasa I mean it koda wasa karka sake sakani a harkanka da matanka inba hakaba komenai maka kaik......." bata karasa maganan ba taji saukan mari akan kuncin ta pau!!!! Da sauri tadafe kuncin ta ta kalli fuskan Baban Khalid daya batarai sosai sanan yanunata yace "wacece ke dahar kike ganin zaki iya koramin warning? Ubanwaye ke? Mena gayamiki? Banace miki I will shatter ur ego ba? Saina kaskantar dake nai breaking girman kan nan dakike ji kike takama dashi? Wlh saina wulakantaki Hassana, saina wulakantar dake, jaka kawai" yaja tsaki tareda daukan key mota yabita gefenta yawuce fuuuuu.






Baima jira Direbanshi yadaukeshi ba yaja motan yafice fuuu bai tsaya ko inaba sai office din Attajiri, baima tsaya knocking ba shiga kawai yayi kai tsaye, Attajiri na ganinshi yace "Kai Ango, kafadomin office haka kaman ana yaki meyafaru ne"? Wani dogon tsaki yaja saikuma yashiga zagaye a office din yana sakin tsaki akai akai, hakan yasa Attajiri yatashi da sauri yazagayo yazauna kan table yace "talk to me now nace meyafaru?" Cikin wani irin masifa da kunan rai yace "mema bai faruba" dasauri Attajiri yace "kaida waye"? "Hassana mana" yay dan shiru saikuma yacigaba da masifa, yace "I thought by now yanda nai auren nan kullum zanganta tana kuka ta rame, tana ciwo, tai sanyi sosai tana rokona nayafemata nayakuri da sauransu, but I was strong, shegiyar halitta ce Hassana, ga bakin rai, ga taurin kai da bakin zuciya, yau wai har nine take koroma warning........" nan yashiga bama Attajiri labarin abinda yafaru, saida yagama tsaf Attajiri yace "karka karaya, koma wani kalan wulakanci ne kai doubling dinshi kana mata, sannu sannu zata fara kuka tana rokonka yafiya, yanzu dai mubar zancen Hassana, Yaya Saudat kaji dadinta kuwa" dan shiru yayi saikuma ya yatsine fuska yace "ba laifi amman ba kaman Hassana ba, Hassana daban ce wlh, ni inda zata kwantar dakanta tazo tana kuka tana rokona da wlh na sadu da ita, nai kewan kasanta sosai, wajen dabanne kawai bazaka gane abinda nake fadiba" dariya duk sukayi, Attajiri yace "bari kaji xancen Hassana yadena damunka, mata fa biyu gareka yanzu kana gamawa da Saudat zakaje dakin budurwa dazaka bare dakanka daga leda kaci kai nak, koda ta tafi gidansu karka kuskura kabita zata dawo da kanta kaman yanda tadawo dafarko, sanan kama manta da ita, duk randa kasami chance kana gasamata wulakanci dazaisa tadinga hawaye zata baka hakuri, ai wlh kayafemata ahaka batare daka ciremata wanan girman kanba kaci baya nagayamaka, kaci baya" nan yacigaba da bashi shawarwari na banza.......








Da kyar ta lallaba takoma dakinta tai salla sanan ta tashi taja key motarta da wayanta, ko kadan bamata gani da kyau kanta wani irin bugawa yake kaman mutuwa ma zatayi, lallabawa tayi tana dafa bango tafito tasauko kasa sanan tafito compound, direban Alhaji kadai tagani a compound yana wanke sauran motocin Alhaji, yanayin yanda yaganta yasa dasauri yazo wajenta yace "Hajiya bakida lafiya ne"? Kasamagana tayi tabashi key dinta kawai tace "gidan.....mu" dasauri yakarbi key yana kallonta saikuma yadan kama gefen hannunta yace "sannu muje ki shiga mota" har mota yakaita yasata sanan yashiga gaba yaja, yasan gidansu hakan yasa yadauki hanya yakaita harchan gidansu.






Horn yayi agaban gidansu saida gateman yafito yaduba sanan yakoma da sauri yabude musu gate din, suka shiga ciki yay parking sanan yace "Hajiya mun iso" shirun dayaji yasa da sauri yawaiga baya, kaman ma sandarewa tayi tana zaune inda take a sume bata numfashi wani irin bude kofa yayi yafito saikuma yay ihu sosai yace "help, Hajiya ba lafiya" dasauri mai gadin yazo wajen dayaga yanda Hajiya take saiyawani irin famfala damugun gudu yay flat dinsu, ko one minute ba'a yiba saiga Mahaifinta wani black beauty magidanci kakkyawa yana sanye da suit kaman yashirya zai fita aiki ne, gefenshi kuma mazane manya guda biyu saiga Maman su (step Mum) tafito dasauri itama, suna zuwa wajen motan babanta yafara kai hannu yatabata saikuma yajuyo yakalli yaron dake bayanshi direct yace "Mustapha zoka dubata" matsama yaron yayi yazo yadubata, sanan yakalli dan uwanshi Hydar yace "mukaita ciki" daukanta sukayi Mama tafara salati tace "maiya sami Hassana, kai direba maiya sameta? Nan yafada musu yanda yaganta daharma yadauko ta. Afalon Mama yakaita suka kwantar da ita tareda ciremata hijab, dukansu sai kallon yanda tarame suke sanan yayan nata yafita da sauri yadauko medical kit dinshi yazo bp ta yafara dubawa kawai saiya saki salati, Baba da Mama dake kanshi sukace "meya faru Mustapha"? Baice musu komiba yashiga hada wata allura sanan yakama hannunta yamata a vein saikuma yamata daya a bumbum sanan yasauke ijiyan zuciya yakalli Baba yace "Baba kaga yanda jininta yahau kuwa wlh tana gab da samin paralyze, meke damunta hakane?" Fashewa da kuka Mama tayi tace "tunda naga yarnan kwanakin baya nasan bata hayyacinta, Hassana menene meke damunki? Har Hussaina nakira nacemata takirata taji ko kalau take" duk tsayawa sukai akanta suna kallo sai gashi chan tadanyi motsi dasauri Baba yazauna agefenta dan yanason yaranshi ba kadanba, kanta yashafa yace "Yan Biyu" dan haka yake kiransu tun suna yara, bude idanunta tayi ahankali ta kalleshi saikuma tafashe musu dakuka sosai dayasa jikin kowa yay sanyi. "Kinci abinci"? Baba yatambayeta ahankali, girgizamai kai tayi hakan yasa ya kalli Hydar yace "kawomata shayi da chips" dasauri yafice baiwani jimaba yadawo da shayi mai kauri da chips da egg, Da Mama da Baba ne suka dagota atare sanan yadauki tea yabata takarba kai tea bakinta tayi takurbi kadan saikuma tasake fashewa da kuka ahankali tace "Baba kaima kasan tun ina yarinya am a strong girl, Baba alot are happening agidana, I thought I can handle it alone, maybe matsalan daga nine, nafara zuwa ganin therapist, I did everything cus I want the marriage to work sabida su Khalil da Khalid, but I've heard enough........." tana kuka tasanar dasu daga farko har karshen abinda yake faruwa batare data musu karya ko dayaba, nan fa Baba yafara, Baba wani irin mutum ne dako kadan baiso yaji wani d'a namiji ya wulakantamai yarshi, shifa kafin ma yabaka auren yarshi zai gayamaka idan kagaji da y'ata kadawomin da abata gida batare daka cutarmin da itaba yarana sune rayuwana sune komi nawa, dakaci zalunsu gwara kaci nawa. Shi Baba yamafi iyaye mata supporting yaranshi, cikin fushi sosai yafara masifa yana kallon su Mustapha yace "angaya mishi banson y'ata ne dazai wulakantamin ita haka harda maran min ya? Koyazaci nagaji da itane eh Mustapha? Shi waye waye ubanshi waye kuma yadaure mishi gindi anan Nigeria dazai daga hannunshi yabugi y'ata" yanda Baba yahau zazzaga bala'i bil hakki yasa sai suka shiga bashi hakuri da kyar yay shiru sanan yajuyo ya kalli Hassana dake kuka sosai, yace "stop crying, karki kara kuka sabida shi" share hawayenta tayi tass tana haki, sanan yatashi yace "nabaki 24hrs ki yanke decision din dakikeso kinason cigaba da zamadashi ko bakiso" sanan yajuya yakalli Mustapha yace "zaka tafi da ita asibiti ne ko zaka mata treatment anan"? Ahankali yace "zanje nasayo magunguna anan zan mata" gyadakai Baba yayi yace "tom" saikuma yacigaba da masifa yace "koku su Mustapha ban yarda ku wulakanta matan kuba, ba'a rayuwa haka, yaza ayai ku dauko yara daga gatan iyayensu ku auro saiku kawosu kuna wulakanta su kun zaci iyayensu basa sonsu ne eh? Koko basuda gatane? Idan kaji bakason mace ta gundureka ka tsaneta karabu da ita baka wulakantata kana azabtar da ita ba, inna dinna yusrun, shi addininmu fa mai sauki ne, wlh bazan lamunta ba, zaisan yatabamin y'a" yasakai yafice daga dakin fuuuu yaran suka bishi.






_Bari nai amfani da wanan daman namuku tallan clases din danakeyi na matan aure kadai mai suna EROTIC IDEAS, na wanan October._






_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._




_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login