Showing 15001 words to 18000 words out of 23719 words

Chapter 6 - MATAN ASOKORO Document Complete book by M.Shakur.txt

M.Shakur   

10 Sep 2024

6946

"daga gobe ne ki shiryama daren nan dan biji biji zan miki muah" yakatse wayan sanan yasake dailing wani number again yasa a speaker ana dauka kafinma yay magana saiga muryan yar yarinya yar budurwa haka tace "Dadyn Khalid wai kana ina kodai wanan Hassanan ne tarikeka" dawani irin sauri yace "inaaaa! Ita tama isa yar kwailata" dasauri cikeda shagwaba tace "wlh niba kwaila bace inada 21 din, Allah nakamaka abinda zan maka ko Hassanan nan bazata iya makaba, saisa nunama all rayuwanka nabaya ba aure kayiba" cikin wani irin murya yace "Allah Yar Kwailata" dasauri tace "Allah Sugar" murmushi yayi yace "tom anjima zan shigo koma cikin gida nasan fitowa kikayi dan kiyi magana dani sabida gida yacika da jama'a bye" yakatse wayan sanan yadaga kai cikeda rashin mutunci yakalli Hassana da idanunta sukai jajir yace "ba aure zanyi ba, aures zanyi ki kara s akarshe yazama plural" hawaye taji suna zuwanmata sosai amman tadaure ta kalleshi kaman yanda yake kallonta dan jiran tai magana yake danyau daidai yake da ita yanada amsa, ahankali cikeda murya mai rauni matuka tace "Baban Khalid tsanan nan dakamin na mecece? Mena taba maka? Maina maka? Maiyakai har kana fadama yar karaman yarinya magana ta, tana magana so disrespectful akaina kuma kanaji bazaka gyaramata ba kayi shiru kana na'am, Baban Khalid idan neman aure zakayi bazakayi in peace ba saikakai maganata wajenta, mena makane? Eh tell me Baban Khalid, what on earth i have done to you"? Wani matsiyacin kallo yamata yace "you are not a submissive wife, nayi yaji kisa azo ayi bikona ke kinfi karfin hakan, kinfi karfin kiyi kneeling down kiyi bringing pride naki down and beg me on your knees na yafemiki, remember I told you I will shatter your ego and pride wlh sainayi, sainasa kin raina kanki, zanyi maganinki, zanyi maganin girman kanki dakomi dakike takama dashi, bari akawo matana gobe gidan nan zakisha mamaki, sabida kinga kinada katon duwawu da nono ina nemanki saisa harkina tunani u can punish me kihanani kanki inada kudina? Kin zaci akwai something da money cannot buy ne, calculate now kiyi lissafi daga ranan dakika wulakantani kika hanani saduwa dake zuwa yau kwana nawa? Amman harna shirya yo wani auren sabida na nuna miki ni nafi karfin mace tace zata rainamin wayau saisa bama daya zan kara ba mata biyu zan auro duka arana daya" Wani irin jiri take gani bana wasaba hakan yasa taja kujeran wajen tazauna ahankali, tashi yayi yace "idan kinga dama kikara fita kibar gidan nan wlh bada yawuna ba, nida nadawo gidan nan sai ankawomin matana gobe, idan natashi raba kwanan su biyu kawai zan rabamawa as for you har yanzu ina kan yaji na, ina kan bakata sai kinzo bikona kinyi kneeling and beg me sanan zanyi considering naki" yana maganan yasakai yafice tareda bugo kofan ranshi fess kaman anmai kyautan komi naduwa, reaction din fuskarta harwani goosebumps yabashi sabida dadi wayyo Allah, this shawaran auren da Attajiri yabashi was just the best, yana bude kofa yafita, yaga Murtala da Direban shi har lokacin zaune a tsakar gida duk suka gaidashi, cikeda farinciki yakalli Murtala yace "Murtala yamuke cikini ne? Yanzu goben kenan zaka tafi"? Gyadamaikai yayi cikeda girmamawa yace "eh Alhaji dasafe" gyadakkai yayi yace "Allah sarki wancan banzan dai tayi missing direba mai kyau" har ranshi saida Murtala yaji zafin zagin da Alhaji yama Hajiya amman yasaukar da kanshi yayi kaman baijiba, hannu yatura a aljihu yaciro wasu kudi sanan yadago yamikamai yace "gawannan dan bazan dawo gidan nanba sai gobe da daddare idan ankawomin amarena, so bazamu haduba Allah yakiyaye ka gaida Umman naka, Allah yabata lpy" jiyayi ya tsani mutumin bazaima iya karban kudinshi ba, kanshi na kasa yace "Allah amfana Alhaji aikariga ka biyani Albashina karkai wata dawainiya dani, nagode wlh" "kai karba ai nasan nabiyaka nabaka wanan" dasauri direban Alhaji yamika hannu ganin still Murtala yaki bada hannunshi yace "wlh kunya yakeji Alhaji kasan Murtala da kauyanci kawo kagani" ya karbi kudin yatura aljihun Murtala na wando, shikuma Alhaji yahau dariya yajuya yay mota yana "damafa ance bakauyen mutum saiyay shekara arba'in a binni yake wayewa to kodai da gaske ne" yay maganan yana shiga mota, direbanshi yabude gaba ya shiga yaja motar sukabar gidan.










Yadade tsaye awurin sanan ahankali yacire kudin daga aljihunshi ya ijiye awajen sanan yay hanyar stairs din falon takawa yayi sanan yabude kofan ahankali yashiga falo kirjinshi na bugawa, ganin babu kowa afalo yasa yay stairs, ahankali yabude kofar dakinta yashiga bata ciki, fitowa yayi hango kofar dakin dabaimasan nawayeba abude yasa yay wajen da saurinshi kafin daga bakin kofan ya tsaya chak ganin Hajiya zaune kan stool din gaban mirror idanunta sunyi ja, dago kanta tayi suka hada ido da sauri ta tashi zatai bathroom hakan yasa yashigo dakin dasauri, daidai tabude bayin zata shiga yawani irin fizgo hannunta amugun zuciye hardan ihu tayi tafado kirjinshi yariketa gam yana kallon idanunta sanan yawani irin juyawa da ita yahadata da bango ya matseta azuciye yace "ni dodone dakike guduna? Ina kikaje?" Yay shiru yana kallonta taki kallonshi sai kasa datake kallo gabanta na dukan uku uku takasa koda motsi sabida yanda takejin nishin shi akan fuskanta, wani irin dukan bangon wajen yayi dasaida ta firgita yace "nace ina kikaje" atsorace tadagokai ta kalleshi tunda take bata taba ganinshi a irin wanan yanayin ba, fuskanshi yay jaa, kana ganin jijiyan kanshi, idanunshi sunyi ja sun cika da kwana, cikin wani irin murya mai rauni yace "ina kikaje kika barni da tunanin ki na kwana tara da awa biyar da minti arba'in da hudu eh? Eh!?" Yadaka mata wani irin tsawan dabatasan lokacin data firgice tace "g......gi....dan....mu" lumshe idanunshi yayi zirrrrr saiga hawaye sun zubomai, kara shigewa jikinta yayi sosai, sanan yabude idanunshi ahankali yadaura akanta kaman yanda take kallonshi, murya chan kasa cikeda so yace "mesa kike azabtar dani Hajiya? Mene miki? Laifinane dana kamu da sonki? Maisa zaki tafi ki barni na tsawon lokutan nan bayan kinsan zuciyata na muradinki ko kamshinki kadai taji batare data ganki ba hankalinta kwanciya take, Hajiya" yay maganan ahankali sanan yace "sabida daga kauye nake saisa baki sona ko? Koko sabida banyi karatun boko bane? Koko sabida banda kudi ne? Wanan mutumin bayasonki, baya kaunarki wanan mutumin ba miji bane kaddaran yan biyu ne yasa harkukai aure kuka haifesu, ina sonki, inason zama dake, nasaki a inuwata, na shayar dake zuma dakuma madara na tsantsan soyayya dake cikeda tsafta dakuma zaki, Hajiya kidena kallon bankai kisoni ba sabida shekaruna, shekaru lamba ce kawai ba hankaliba dan ina mai tabbatar miki nafi mijinki hankali!" Kai!!!! Tazubamai wani mahaukacin mari dayasa yarike kumatunshi sanan tanunashi da yatsa tace "karka kuskura kashiga hurumin daba nakaba inba hakaba zan yagaka Murtala! Zan yagaka!" Tai maganan sanan azuciye tazo zata wuce fuuuuu taji yakama hannunta, juyowa tayi ahankali takalleshi da idanunta dasukai ja sosai tace "cikani" makemata kafada yayi ahankali kaman dan yaro saikuma yafashe dakuka ahankali dayasa taji duka tsigogin jikinta na mutuwa, hannunta yarike gam yana kuka wiwi mara sauti yace "wlh ina sonki kaman zan mutu Hajiya, dan Allah kitaimakama rayuwata, dan girman Allah, inasonki da komi da Allah yamin na dan Adam Hajiya, ki tausayamin nasan kinfi karfina" ahankali yataho gabanta hannunta yasaki ahankali kafin yayi kneeling agabanta yakife kanshi akan cikinta ya kulle hannunshi abayanta yasaki lafiyayyen helpless kuka mai sauti da kara da majina dakomima shi karan kanshi baisan yandama zaiyi dakanshi ba, kankameta yayi yana kuka bill hakki yana rokotan. "Hajiya dan Allah kisoni"




_MUMIES LET'S DELIBERATE SMALL, MENENE AGANINMU BEST DECISION DIN DA HAJIYA YAKAMATA TADAUKA?_




_GAFA MURTALA DAN KAUYE YARIKEMA HAJIYA WUTA, YAKUKE GANIN ZATAYI DASHI?_


_KUSANMA GIRMAN KAI DA JIJIDAKAI DIN BABAN KHALID YAMAFI NA HAJIYA, KUNA GANIN ZAMANSU ZAI YUU?_




_YA KUKE GANIN ZA'A BULLOWA DUK MAZAJE MASU HALIN BABAN KHALID?_






_Dan girman Allah kubiya ku karanta, duk wacce takaranta batare data biyaba wlh nidai ban yafemata ba, duk masu cin gumin hakkina batare dasun biyani ba wlh ban yafeba_


Idan kinason magana dani direct chat me up by clicking on this link.
https://wa.me/+2347012181461




















_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_




_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_


https://wa.me/+2347012181461




DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH.




RANAKUN POSTING SUNDAYS TUESDAYS FRIDAYS.


💫 _MATAN ASOKORO_ 💫





✍🏾M SHAKUR






Wani irin kuka yake jikinshi na tsuma da har ita kanta ke iyajin tsuman da jikinshi keyi, yace "Hajiya dan Allah kisoni, ina sonki, ina sonki, bansan yanda zanyi da sonki azuciyata ba, banmasan yaya zanyi dakaina ba, ni kawai ina sonki dakomi nawa, Ha.......ji....." yama kasa karasawa sabida yanda kuka yacishi, ita bama tasan metakeyi ba bama tasan mezatayiba, zuciyanta gabaki daya ya tsinke, duk wani dan karfi da jarumta dake cikinshi Murtala ya dagargaza matashi, gently takai hannayenta saman kanshi tadaura, dasauri yazare hannunshi daya daga bayanta yakai saman kanshi yajawo hannunta daya yakai kan fuskarshi yana sharema kanshi hawayen tanajin duminsu a hannunta, dawata tsinkakkiyar murya tace "Mur....tala" kafin takai dayan hannun kan fuskarshi shima tai cupping face nashi duka biyun sanan ta kalleshi asanyaye, murya chan kasa tace "please kadena kukan nan, ina rokonka kadena" tasharemai hawayen tass, kafin tasauke ijiyan zuciya ahankali sanan tace "Murtala ni matar aure ce, inada mijina inada yarana, tayaya kake tunanin wani abu zai taba iya shiga tsakaninmu eh? Murtalaaaaaa" tasake kiranshi ahankali cikin yar karaman murya tama kasa magana sai kallonshi take, yanda take kallonshi haka shima yake kallonta yasan metake shirin fadimai amman takasa sabida yanda yamata nauyi maganan, hadiye kukan dayakeyi tsaf yayi, sanan yadaure ya kakalo murmushi da kyar sanan ahankali yakama hannayenta dagakan fuskanshi yarikesu gam yana kallonta yace "banso natakuraki dan haka bama saikin fadi amsan dakikeson fadiba, Hajiya kisani zan jiraki konan da shekara nawa ne, bazan tabayin aure ba, bazan tabaso wata mace aduniyan nan sama da yanda nasokiba, zan bar gidan nan dan bazan iya zama inuwa daya dakeba, Hajiya zanje nazamarda kaina abinda zakiso, ayanzu nasan ni abune dazakiji kunyan nunawa, zan nuna miki cewa soyayya kan chanza mutum, zan nuna miki cewa yanzu ne kikeda mai sonki, zan nunamiki mecece asalin so, nabarki lpy Hajiya" yay maganan ahankali tareda sakin hannunta tana tsaye chak tana kallonshi, tashi tsaye yayi ahankali duk tana binshi da kallo kaman yanda yake kallonta shima sanan yajuya da sauri yafita daga dakin hannu tadaga kaman zata kirashi tace yadawo saikuma takasa tanaji yasauka kasa yabude kofan falo yafita wani irin kuka ne taji tazo mata hakan yasa tazube akan carpet din wajen sai kuka.




_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_




_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_


https://wa.me/+2347012181461




DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH






Saida ya tsaya yabude pampon compound din sanan yawanke fuskanshi tass tareda fyace majina sanan yawuce yashiga ciki jakanshi dayagama hada kayanshi tsaf yadauko yafito yana tafiya ahankali harsaida yazo gaban gate sanan ya tsaya tareda juyowa ya kalli sama saitin window falon Hajiya, yadade ahaka sanan yasakai yafice ahankali yana goge hawayen dayaji sun zomai.








Komi naduniya jitayi ya tsayamata chak yadena mata dadi, kanta nawani mahaukacin ciwo, da kyar ta tashi wuraren asir tai salla tana tunanin kota kira Babanta ne tafadamai, toko takira sister ta ne Hussainanta, ita bataso tana damin kowa da problem dinta, toko takoma therapy tane? Gashi ranan haryazo yatafi bamataje ba, hakadai tazauna kawai.
***************




_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_




_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_


https://wa.me/+2347012181461




DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH






_Ranan kawo amarya!_
Kasancewan bata gayyaci kowaba yasa gidanta kaman ba biki akeba har dare tanadai lallaba kanta sabida kar ciwo yakamata, amman kanaganinta kasan akwai abinda ke damunta ta rame sosai, ga tunanin Murtala daya tasata agaba, wuraren 8 taji hayaniya da jiniyan motoci, tashi tayi da sauri tadauko hadadden mayafinta ta daura akan shegen lace din dake jikinta tana zaune taji hayaniya saikuma taji anyi knocking din kofarta. "Uwargida" aka kwalamata kira, kaman bazata tashiba saikuma ta tashi ahankali tazo har gaban kofan wearing a smile tabude kofan taga jama'a da kyau saikuma aka kece da guda hakan yasa tace "ku shigo" sanan takoma kan gadonta ta zauna shigowa jama'a sukayi ga amare nan biyu duk cikin alkyabba kansu akasa duk aka zazzauna akan carpet, sanan wata yar magidanciyar mata ta tashi tace "to Alhamdulillah muna godema Allah daya nuna mana wanan ranan, bakomi yasa muka kawo yaran nan wajenki ba saidan kara karfafa zaman lpy, kece babba dan haka dole mukawosu sugaidake sanan kisamusu albarka, ga sunan da Saudat, dakuma Maryam dukansu matayen mijinki ne na sunna, ku zauna lpy kirikesu amana kinji kece babba daga ganinki ma kin kwan biyu aduniya kin girma musu" tanaji wasu cikin su na dariya amman tahadiye komi ta daure tace "shikenan in sha Allah" gyadakai sukayi matar tace "kumu tashi mukai amare shashinsu" tashi duk sukayi suka fice itakuma tabi bayansu ta kullo kofarta sanan tawuce bayi dasauri tamaida kofa tarufe tajingina da bango sai kuka shaaaa, kallon kanta tayi a mirror the way take looking so miserable all because of namiji, tadade abayi tana kuka kafin ta wanke fuskanta da ruwa tabude kofa ahankali tafito kafin takarasa gado taji wayanta na ringing hakan yasa tai hanyar gadon zama tayi ahankali ta kalli wayan ganin Hussainanta ke kiranta ga number Dubai nan jikin wayan, share ruwan fuskanta tass tayi sanan tadauki wayan takai kunnenta cikeda kokarin boye damuwanta tace "Hussy saiyau kikasan da zamana"








Dan murmushi Hussy tayi ahankali saikuma tai shiru hakan yasa Hassana ta kalli wayan tace "Hello Hussy baki jinane" ajiyan zuciya tasauke sanan anatse tace "Hassana kinada wata yar uwa data wuceni aduniya ne?" Dasauri tace "whats the matter Hussy? What is happening" cikeda fushi sosai tace "don't pretend kaman bakisan menake magana ba" saikuma tadanyi shiru cikin muryan kuka tace "tun muna yara u always act and behave like the strong unshakable one wacce bata kuka and its all a lie, Hassy deep down cikin duka yaran Baba u are the weakest soft hearted one that always wears the bold and strong face, nasanki, I know u, nasan kinyi kuka sama da akirga, I know u are hurt, but kin dauka zaki iya daukan all this burden alone ne banda family dinki? Why are we ur family idan we can not share ur sorrows together haaaa Hassana why"? Shiru tayi takasa amsa yar uwanta sai hawaye daya zubomata shaarrrr, dudda batace komiba tasan kuka take hakan yasa tacigaba tace "Mama yau musamman takirani tacemin sun gani a news cewa Baban Khalid yakara aure mata biyu duka at a time, and baki fadawa kowa xancen ba, tun lokacin dakika zo gida kikai 8days sukai sensing something is wrong, but kema kinsan iyayenmu they don't intrude into private affairs na yaransu, saidai anyday u are ready to open up they will support u with anything dasuke dashi, how can u take all this burden alone eh sokike kimutu ne"?








Girgizamata kai tayi cikin kuka sosai tace "no Hussy, I don't wanna die, I want to live long ma su Khalid da Khalil" sosai zuciyan Hussainanta yay wani kalan rauni, ahankali tace "listen to me, aure is not do or die affair, bansan meyamikiba all I know is u are damn hurt, and I know u are not good dan nakira family Dr ku yasanar dani health status dinki, Hassana find ur happiness, find ur peace, idan u can't withstand this marriage, idan kinga things can't work i am sorry but kirabu dashi, kinada business line naki, kinada all your supermarkets and d rest, u are good all by yourself, wlh I will not forgive that man if anything happen to you, Hassana just take care of yourself kinji, rayuwa dayane, addininmu kuma bai zafafa ba, idan da cutarwa a abu kanemamaa kanka lpy da kwanciyan hankali, idan kika mutu mu yan uwanki da yaranki ne muka shiga uku, please take goodcare of yourself".








_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin yay yawa_




_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp by clicking on this link👇_


https://wa.me/+2347012181461




DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH















Gyadamata kai tayi tace "I am sorry i keep everything from u people most especially ma ke Hussy, I am sorry" girgiza matakai tayi tace "don't worry I understood, gobe zan kiraki u will tell me everything yanzu nasan akwai mutane agidan, don't fight or make noise just be as classy and sexy as possible, take good care of yourself, anything u can't handle just shot it down kinji, be strong, be resilient, think of yaranki, your boys and be healthy for them kinjini" gyadamatakai tayi tace "naji sis, thank you, gud night go to bed" gyadamata kai tayi takatse wayan ahankali ta ijiye kan gado, wato dan uwa dan uwane, dan maganan nan datayi da Hussainanta hartaji kaman ta sauke wani dutse daga zuciyanta tashi tayi ahankali tawuce wardrobe taciro kayan bacci tasaka sanan tadawo ta kashe wuta abinta ta kwanta dudda ba bacci takeji ba amman saita lumshe ido trying tasa kanta taji bacci, Murtala ne yafado mata arai, dasauri tabude ido tana ganin yanda yake kuka yake rokonta data soshi, kaman daga sama taji muryan Baban Khalid yana knocking kofarta cikeda gadara yace "ke fito falo ina jiranki yanzun nan" yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login