Showing 42001 words to 45000 words out of 107094 words
Chapter 15 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE M SHAKUR .txt
danake posting.
Dan girman Allah badan niba kubiya ku shiga group ku karanta. Support međĽ°
You can chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
Thank you
M ShakurđĽ°
3ď¸âŁ1ď¸âŁ
WARAKA TEMPLE
wa.me/+2347042419516
Waraka temple gidan maganin kowacce irin cuta da izinin Allah
Karin niima da dadi
Karin dandanonki da duminki
Matsewarki ki dawo yar Sha shida
Gyaran nono
Sa megida sambatu
Sa kyauta
Maganin Sanyi
Da sauran magungunan damuwar da ke addabar mata zaku samu a waraka temple ku tuntubemu a no waya ko Instagram.
Murmushi yamata sanan yamika hannunshi yadauki jakanta wayanta yaciro yakunna yace âthis phone should always be onâ gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi Ya Aliyu is justâŚ.bamatasan taya zatai describing nashi ba, heâs just everything datake so, heâs so cool, calm, religious, selfless, caring, loving and above all very handsome. âwill you marry me?â Kaman daga sama taji yajefo mata tambayan dan tayi nisa a tunanin shi while looking at him, ware manyan idanunta tayi da sun soma washewa, ijiye wayan nata yayi akan cinyanshi dayagama saita mata dan komi na ciki ya hargitse sanan yadaura mata mayun idanunshi akan nata, ahankali yace âzaki taimaki Aliyu Hydar ki aureshi yazama mijinki?â Batasan mesaba but wani kalan balaâin kunya ne taji ya lullubeta dasauri takai hannayenta duka biyun tarufe fuskanta dashi tana murmushi sosai kaman ba Khairy ba, dan murmushi yayi ganin yanda tambayan shi yabata kunya, matso da fuskanshi saitin fuskanta data rufe da hannayen ta yayi kaman mai whispering yace âI want to go and seeaBaba faâ girgizamai kai tayi tareda makemai kafada batare data bude fuskanta ba hakan yasa yace âwhatâ? Awani irin shagwabe kaman Yar baby one year tace âni karkaje wajen Baba yanzuâ dasauri yana kallon long yatsun hannunta masu balaâin kyau da fararen kumbunanta kal kal yace âsai yausheâ ahankali kaman bataso tafadi maganan tace âsai nagama second semester exam dina nagama schoolâ dan shiru yayi kaman mai calculating dan yamai nisa, dan yatsine fuska yayi yace âto but will you marry Aliyuâ? Shiru tayi kaman bazatai bashi amsaba yana kallonta sai chan yaga ta gyadamai kai wani irin murmushi yayi ya dunkule hannu yadaki iska yace âyessssss!â Juyamai baya tayi akunyace tana daukan jakanta ahankali tace âmutafi inada class by 2â dan murmushi yayi ganin kunyanshi takeji dan tace zata aureshi, yace âokâ tashi tayi ahankali tafice daga wajen murmushi yasakeyi ya kwashe dadduman dasauran abubuwa yafito, discarding nasu yayi sanan yazo yasameta tsaye jikin motan tana kallon wasu tsintsaye dake wasa jikin bishiyan wajen, ga gidajensu birjik a wajen da alamu kiwonsu ake awajen, abayanta ya tsaya yana kallon tsuntsayen shima murya chan kasa yace âu like themâ? Gyadamai kai tayi da sauri batare data cire idanunta daga kansu ba, wani mutum dakaman shine mai gadin wajen yakira da hannu ko kadan bamata lura ba dan hankalinta nakan tsuntsayen datake kallo, kawai gani tayi mutum yafito dawani basket cage na gidan tsuntsu yazo wajen bishiyan cikin sauki taga yakamo guda biyu yana kokarin sawa ciki, dasauri tace âYa Aliyu meyake yi wanchan mutuminâ? Ahankali yana tsaye kusada ita yace âI donât know letâs seeâ saka tsuntsayen yayi a basket din sanan yataho dasu gabansu da sauri yamikama Aliyu yace âofficer gashinan macen da namijin ne kaman yanda kaceâ hannu yasa ya karba sanan ya ijiye akan motan Khairy tabishi da kallo, hannu yatura a aljihu yaciro wallet kudi dayawa yaciro yamikama guy din godiya yamai sanan yawuce, hakan yasa yamaida wallet din aljihunshi kafin ahankali yadauki cage din yajuyo yana kallon Khairy dake kallonshi yamika mata yace âtakeâ wani cute smile tasaki sanan tasa hannu takarba tana kallonsu tana murmushi sanan tadago kanta takalli Aliyun dake kallonta tace âthey are so cute, theyâre so tiny and adorableâ matsowa kusada ita yayi yana kallonsu shima acikin cage din sanan ahankali yace âmace da namiji ne, this is Aliyu Hydarâ yanuna mata namijin, sanan yanuna mata macen da yatsa yace âand thatâs the lady, Miss Ummulkhairâ wani kalan murmushi tayi sheâs so happy bata taba zatan dan tace tanaso zai sayamata ba harma guda biyu, fuskanta yakalla yanda take murmushi tana kallonsu, ahankali yace âare you happy Pickleâ? Juyoda fuskanta tayi takalleshi, gyadamai kai tayi ahankali tace âI am very happyâ âmutafi toâ? Gyadamai kai tayi da sauri tace âa ina zan ijiye idan zan shiga classâ? kofar motan yabude mata shiga tayi dan shiru yayi kaman mai tunani sanan yace âI will keep them for you harki gama class, how does that soundâ âperfectâ tafadi tana girgiza case din dake jikinta dan suyi attempting flying wani dadi taji tace âyayyyy theyâre flying, Ya Aliyu kalliâ kallonsu yayi yana mamakin yanda abin kesata murna, maida kofan yayi yarufe yanajin wani kalan sanyi aranshi, duk wani damuwa da kunci dayakeji yatafi ganin yanda take murmushi looking happy.
Shigowa motan yayi yatada yaja motan kusan every minute and second saiya juyo ya kalleta yanda take wasa da tsuntsayen sosai, yana balaâin son Khairy shi kanshi baisan adadin son dayake mata ba, ahaka har sukakai school dinta around 15min after 1 na rana, parking yayi hakan yasa takalleshi daidai shima ya kalleta, dan sunnar dakanta tayi akunyace yace â2 zaku shiga class ko?â Gyadamai kai tayi, what time zaki gama lectures yau, ahankali tace â5â dan ajiyan zuciya yasauke yace âyanzu jeki salla a mosque kafin ku shiga class, I will come back later nakawo miki birds dinki kitafi dasu gida, what do u want me to get for u when coming back?â Girgizamai kai tayi tace âbabu komiâ jakanta tadauka sanan tadan saci kallonshi ganin kallonta yake kaman yauya fara ganinta yasa tajuya da sauri tareda bude kofan tafita tafara tafiya dan murmushi yayi yakafeta da ido yana kirga step dinta waiting for something, kaman taji kiran da zuciyanshi kemata juyowa tayi dudda motan is tinted but samin kanta tayi damai waving hannu dan tasan yana kallonta sanan tajuya da sauri tawuce feeling so happy da shi can not even deny, bata taba sanin she can feel this happy ba bayan rasuwan Mama gashi sheâs feeling it.â
Kaman yanda yace tayi hakan tayi masallacin su tawuce tai salla abinta sanan tazauna ganin 2 batai ba, jin tunanin Mama yazomata rai yasa tadaga hannu sama tamata adduâa sosai ta shafa sanan tafito ganin 2 saura, class dinsu tawuce su kansu Amal mamaki sukayi ganin tazo kujeran dasuke tazauna harma tana karban note dinsu tana dubawa kafin lecturer yashigo wani kalan dadi duk sukaji, shigowa lecturer yayi yafara musu lectures and Alhamdulillah tana gane komi. Wuraren 3 suna zaune a ajin taji wayanta na vibrating hannu tasa ajakanta taciro ganin message ne daga Aliyu Hydar yasa dasauri tabude.
âAre u moody or teary? Concentrate on lectures okay, by the way this birds dinan naki are naughty, sai kuka sukemin sun tsaneni obviously sunsan I am not their ownerâ
Bakaramin dariya tayiba dataga text dinshi reply nashi tayi.
âI am happy thanks to Ya Aliyu Hydar, tell my birds not to cry, Mommy takusa gama lectures byeâ
Saida tai sending message din sanan tafarabin messages din dayake turamata tun bayan rasuwan Mama tana karantawa one after the other tana murmushi, Amal dake kusada ita ta mintsileta tace âKhairy wai waye Wanan new boyfriend din nakiâ tai maganan tana leken abinda take dawaya dasauri tarufe wayan tamaida jaka tareda murguda mata baki ta maida hankalinta kan lectures din da akeyi.
3ď¸âŁ2ď¸âŁ
Five daidai suka gama lectures, fitowa tayi suka jero tareda su Amal, kafin su wuce itakuma tai parking space data hango Aliyu tsaye jikin motanshi wanan karan ba kayan yan sanda ne ajikinshi ba, Jean da shirt yasaka, wani black jean dawata dark blue shirt dasukamai balaâin kyau suka haska shi, hannun rigan yakama murdadden muscles nashi sosai, rigan ma kaman yamai kadan sabida yanda yakama kirjinshi fum fum ya kara bayyano da cikan kirjinshi, sajenshi ya kwanta yay lub lub hakama gashin fulanin kanshi sai kyalli yake, lips dinshi yayi so sooo pink kaman ya shafa man baki pink waya nakan kunneshi yana magana, gani tayi kaman ma kayan yan sandan nan ragemai kyau sukeyi yanda jean da rigan nan suka karbeshi zaka dauka wani American celebrity ne ko wani hip hop rapper hakanan, gashi da tsayi, ko kadan bai lurada itaba jidayayi ajikinshi ana kallonshi yasa yajuyo da kanshi, da sauri tadauke kanta kaman bashi take kallo ba, dan murmushi yayi sanan yacigaba da wayan dayake harta karaso inda yake, zare wayan yayi daga kunenshi yana kallonta, dan lunshe idanu tayi sabida wani irin classic kamshi dayakeyi ahankali tabude su, murya chan kasa tace âina yiniâ dan murmushi yayi jin yanda tagaidashi bai amsa ba yabude gaban motan yaciro tsuntsayenta dakuma wani paper bag da popsicles ke ciki duka yasamata a hannu, kallon paper bag din tayi ganin sunanshi yasa takalleshi ahankali tace âthank uâ murmushi yamata yamaida kofan motan yarufe sanan yace âdireban ki yazo?â Gyadamai kai tayi hakan yasa ya karbe cage din yace âmuje nakai mikiâ jerawa sukayi gabaki daya duka tsawonta a shoulder shi ta tsaya, har wajen motan yakaita gaidashi Adamu yayi ya amsa sanan yabude bayan motan ya ijiye case din sanan yakalleta yanda take tsaye gefenshi yace âget inâ shiga tayi ahankali tazauna sanan yamaida kofan yarufe yamata waving hannunshi, murmushi tayi itama tai waving nashi back sanan Adamu yaja motan suka wuce, komawa motanshi yayi tashiga ciki yazauna kafin yaja motan shima hankalinshi ya na balaâin kwantawa.
Gidan Baffa suka wuce, parking Adamu yayi tafito rikeda case nata na tsuntsayen dakuma jakan popsicles dinta tai side din Mom, da sallama tashiga ganin Mom azaune tana koyama Zaraâu homework yasa tai wajensu tace âMom nayi tsuntsuâ wani ihu Zaraâu tayi tana murna tace âYa Khairy kibani dayaâ makemata kafada Khairy tayi tace âzandai aramiki amman bani bakiâ ihu tayi cikeda murna Khairy tai murmushi wani kalan dadi Mom taji ganinta haka dayasa tama manta ta tambayeta waya bata, cikeda farinciki tace âYa school din?â Ahankali tace âlpy lau Momâ Popsicles din taciro tabama Zaraâu daya tace âina Batool Zaraâuâ tana bacci, mikama Mom daya tayi, Mom tace âwaaa rabani da kayan zakin nan naku Khairyâ dariya tayi takai sauran fridge tarike daya tanasha dayan kuma na Batool tai sama Mom tabita da kallo cikeda mamaki dakuma farin ciki at the same time.
Duka ta dakama Batool dake bacci dasauri tabude ido tana turo baki ganin Khairy ne yasa tama manta dakomi ta rungume ta turata Khairy tayi tace âdalla gashiâ dagudu ta karba suka shiga sha tare Batool namata hira, saida ta shanye sanan ta tashi tashiga bayi wanka tayi tafito daure da alwalan magrib salla tayi sanan itada Batool suka tafi dakin Mom.
Adakin Mom Baffa yazo yagansu dukansu sun taru suna koyama Zaraâu homework, wani kalan dadi da Baffa yaji zaka dauka kyauta akamai fitowa Mom tayi tasameshi a falon sama wani kalan rungume Mom yayi ahankali yace âthank you for taking Khairy like your own wifeâ dan hararan Baffa tayi kafin ahankali tace âdâa nakowa ne, karka kara godemin Khairy yâata ce, Ya Alhaji ya yarda yabika neman Auren kuwaâ? Gyadamata kai yayi ahankali yace âamman da kyar, yanzu dai anyi magana nan da sati daya zaâa daura auren, for now zan rike Khairy anan duk randa taji tanason zuwa gidan su she can go amman dai tana nan koya kika ganiâ gyadamai kai tayi tace âhakan yafi, kaga at least nan ga Batool ga Zaraâu suna sata surutu, kaga takoma chan ita kadai ba kanne sai Yayyi kuma fita aiki suke abinsuâ Gyadamata kai Baffa yayi cikeda gamsuwa da maganan ta yace âbari naje na kwanta nagajiâ ahankali tace âmu kwana lpyâ kashema ta idanu yayi yace âashirya min da kyau gobe ina nanâ dan dariya tayi tawuce ciki batare daya tankashi ba tunda yan tsokanan nashi ne suka tashiâ.
Har wuraren 11 nadare takasa bacci tuni Batool tai bacci amman ita sai juye juye take tarike wayanta gam a hannunta babu abinda kemata dadi muryanshi kawai takeso taji ko zuciyanta zai mata dadi, tana haka wuraren 11:30 wayanta yahau vibrating, har wani dan gajeren ijiyan zuciya tasauke sanan tadauki wayan takai kunnenta dawata kalan murya da ita kanta batasan tanadashi ba tace âYa Aliyu ina yiniâ wani dan kalan murmushi yayi da saida taji sautin murmushin tawaya dataji yasa hankalinta yawani kwanta, ahankali yace âhow you?â Murya chan ciki ashagwabe tace âfineâ dan shiru yayi sai chan yace âI am sorry nan kirada wuri ba, ina tareda Abba ne, most time around 11 yake barina, sorry for keeping waitingâ gyadamai kai tayi ahankali tana turo baki. âKinci abinciâ? âEhâ ta amsashi kadan, âme kikaciâ ahankali tace âtuwon shinkafa Mom tayi da miyan tausheâ dan murmushi yayi yace âiyye kinci sosaiâ girgizamai kai tayi tace âohâoh banci baâ murya chan kasa yace âwhy Pickleâ ahankali tace âmiyan was peprish, banson yaji yanasa cikina yay ciwoâ cikeda kulawa yace âohh no sorry about that mekika zo kikaci yanzuâ dan murmushi tayi da saida yaji sautin murmushin tace âpopsicles dina nakarasa shanye waâ dan zaro idanu yayi yace âduka kika shanyeâ dasauri ta girgizakai tace ânaba Batool da Zaraâu, nabawa Mom itama taki karba wai batacin zakiâ ahankali yace âwho is Batool and Zaraâuâ anatse tace âyaran Mom ne, Batool ne babba shes 22, itama tana 400level a baze sai Zaraâu tana primary one, sai Ammi itakuma ta haifi su Ya Zayn shine Babba, sai Ya Hafiz, sai twin Ya Hassan da Hussainâ ahankali yace âUhm Masha Allahâ dan shiru yayi hakan yasa ahankali tace âkaci abinciâ? Dan shiru yayi saikuma yay murmushi dan ya balaâin jin dadin tambayan yace âyes, I just had tea yanzun nan tareda Abba, dazu da yamma naci tuwo awajen Gwaggoâ wani dan murmushi tayi tace âGwaggo, u have a grandmomâ? Yanda tai tambayan he could feel excitement a voice nata that just tell him batada grandma nata are late.
Ahankali yace âGwaggo is my grandma ta haifi yara goma amman Abba kadai ya rayu, sheâs Fulani daga adamawa, sheâs very old though sai masifa da kaima Abba gulmaâŚ.â Dan dariya kadan dayaji tayi yasa yaji wani dadi hakan yasa tacigaba, yace âsheâs very old bata iya tafiya dakanta yakai 10steps haka saida wheelchair nata, but dudda haka garin kaima Abba gulma ranan taje tafadi yanzu ko 5 step bata iyayi dakantaâ wanan karan dariya tayi sosai bata taba sani Aliyu ya iya nada labari hakaba. Ahankali yace âwhy are you laughing I am being serious Gwaggo can gossipâ wani irin rushewa da dariya tayi ashagwabe tace âstoppp Ya Aliyu u are so meanâ dan murmushi yayi yace âare u supporting that old woman nowâ? Girgizamai kai tayi tana taushe bakinta, murya chan kasa yace âdo you wanna meat her some dayâ? Gyadamai kai tayi ahankali tace âyesâ anatse yace âok u will meet her some day, zakiga abinda nake fadi, I have sisters also but duk ba anan naija suke aure ba, so they hardly visit sai salla salla, then my little sister Meenah, sheâs your age mate kinaso kiganta?â Gyadamai kai tayi tace âehâ ahankali yace âyou will I promise, do u have any lectures tomorrowâ? Girgizakai tayi tace âaâa gobe Mom tace zanje saloon nai kitsoâ dan murmushi yayi yace âayi mai kyau, idan kin tashi da asauba after observing subhi makesure to read Qurâan and ur books afterwards okayâ murya chan kasa tace âokayâ agogo ya kalla ganin 1 nadare yasa yace âu need to sleep okayâ gyadamai kai tayi ahankali tace âsaida safeâ murya chan kasa dan daso samune suyita magana yace âAllah bamu alkhairi, I love you Ummulkhair!â Dip taji ya katse wayan, wayan tabi da kallo kafin tarungume wayan kam kam ahaka bacci yay awon gaba da ita.
3ď¸âŁ3ď¸âŁ
This book is 1k pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank
Chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
Yau bayan sun tashi sunyi salla tama Mama adduâa sosai hana Batool dake kokarin komawa bacci tayi taja hannunta suka shiga kitchen, lafiyayen Moi moi tayi dayaji kifi da kawai sanan tai kosai dakuma kunun gyada koda Baffa yashigo gidan yaganta a kitchen suna girki itada Batool baisan lokacin daya ciro waya yamata video batare datasani ba ya aikama Baba sanan yazauna kusada Mama a falon suna hira sanan suka fito dakomi Baffa saida yazauna yaci kosan da kunun dudda abincin shi is ready, suna zazzaune saiga su Manaf sunzo dubata as usual once in a while zokaga dadi bajewa akayi akai lafiyayyen breakfast afalon Mom saida aka gama tass sanan sukai clearing tazo itada Batool zasuje sama suyi bacci ganin Baffa namagana dasu Ya Manaf, kiranta Baffa yayi hakan yasa tadawo, zama tayi akasa dan gyaran murya Baffa yayi yace âKhairy kafin mahaifiyanki tarasu tanata fama da Baban ki ya kara aure sabida ku amman fir yakiâ yadanyi shiru sanan yace âdazata rasu agaban kowa yayyinki nan duk suna wajen ta barmini wasiyya kan na aurar da Baban ki karna barshi baida mataâ dan ijiyan zuciya yasauke yace âdalilin dayasa nakira su Manaf kenan su biyo tanan kafin su tafi aiki, inaso nagaya muku nasamoma mahaifiyar ku mataâ yasake shiru yana kallonsu sanan yace âbayan long bincike akanta, yar limamin masallacin Utako ne, ba yarinya bace ta taba aure da yara biyu, amman mijinta yarasu, yaran na hannun Maman mijin, tayi karatu a FCE tana koyarwa Awani primary school dashi take taimakon kanta haka, tanada natsuwa ga kirki gakuma ilimin addini, na nemama Baba aurenta inaso nan da sati daya ayi Auren hope kun yarda Ummulkhairyâ Baffa yakirata ahankali, murmushi tayi ahankali tace âAllah sanya alheriâ cikeda jin dadi Baffa yace âAmeen tashi to kitafiâ tashi tayi tawuce shikuma Baffa yacigaba da magana dasu Manaf.
Zasu koma bacci Mom tashigo tace su shirya suje saloon, shiryawa sukayi driver ya kaisu saloon tsife kan akayi aka wanke ana gyaran kafansu, kitso akamata mai kyau shiku daya fito da fuskanta, aka mata pedicure da manicure sanan suka biya kudi suka dawo gida, ganin yanda taketa duba wayanta yasa Batool tace âwa kike jira ne awayan nanâ hararanta tayi batace komiba saikuma chan tace âBestyâ hararanta Batool tayi tace âwlh karya kikeâ hararanta itama Khairy tayi tace âserious bata dawo school ba yakamata kuma tashigo Wanan dazamu fara exam