Showing 63001 words to 66000 words out of 107094 words
Chapter 22 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE M SHAKUR .txt
“Abba listen to me please” chak Baffa ya tsaya sanan ahankali yakalli Zayn din yay shiru, hannu Zayn yakai yakama kunnenshi ahankali yace “Abba nasan namaka laifi amman dan Allah ka yafemin and listen to me” wuceshi Baffa yayi zuwa kujerun dake garden na tsakar gidan masu kyau yazauna sanan yanunama Zayn daya daga cikin kujerun alamun yazo yazauna, ahankali yataho wajen yazauna yana kallon Abba, anatse Abba yace “Zayn shaye shayen ka bani kama laifi ba ubangijin daya hallito mu kamawa” murya chan kasa yace “Abba I know! Tun bayan abin yafaru I couldn’t live up to myself, Abba anytime naji inaso nayi I remember cewa abin yasa kanwata dat I care for wacce mahaifiyanta tabani amanan ta tace na kula da ita takusan mutuwa kan shan shishana, Abba ba lallai ka yarda ba wlh tun ranan ban kara marmarin shan shisha ba I even hated myself for shan shishan, Abba I am sorry” shiru Abba yayi yana kallonshi dan ya yarda da maganan shi dari bisa dari dan idanun Zayn basatabamai karya, ahankali Zayn yasa hannunshi yakama hannun Abba murya chan kasa yace “Abba I love Ummulkhairy tun kafin namasan da zancen auren and I want to promise you abu daya” yadanyi shiru sanan yace “Abba nasan bakada yanda zakayi ne daka tana auren mu tunda kagano ina shan shisha, Abba listen to me I have amended my ways wlh, and Abba namaka alkawari zan rike Khairy amana, bazan bari any harm to fall upon her ba, and I promise you Abba I will forever cherish and care for her batare dana bari Ammi ko anybody yatakurata ba and I will talk to Ammi zata yarda all those drama zata daina kaji Abba” hannunshi ahankali Baffa yakai kan bakinshi ya sumbace shi ahankali yace “Allah maka albarka Zayn” murya chan kasa yace “Ameen” tashi katafi, tashi ahankali Zayn yayi yawuce Baffa na kallonshi jiyayi duk wani nauyi da zuciyanshi yamai ya saukar tunda har Zayn din dakanshi yazo yay accepting mistakes nashi and promise to work on kanshi Abba jiyayi hankalinshi ya kwanta yanzu Ammi kadai tarage yasan ko itama she will come around.
All through ranan akan gado tayishi takasa fita school, takasa daukan wayan Aliyu takasa cin abinci gatanan ne kawai, wuraren magrib Anty Mariya tashigo dakin tana kallon Khairy dake kan gado maida kofan tayi tarufe sanan takaraso tazauna agefen gadon tana kallon idanun Ummulkhairy dasuka kumbura har lokacin hannunta takai tadagota tazauna sanan ahankali tace “maisa baki fadima Baban ki Aliyu kikeso ba” shiru Khairy tayi tana kallonta dan batasan ya akayi tasan aliyu takeso ba, ahankali Anty Mariya tace “nasan kinason Aliyu shima yana sonki tun a asibiti na karanci all of that, maisa baki fadiwa mahaifinki ba eh Ummulkhairy?” Ahankali tace “Anty kona fadamai is too late bazasu iya komi akaiba” shiru Anty Mariya tayi tana kallon Khairy she just wish tanada wani karfi dazata iya magance this whole case but her hands are tight, ahankali tace “Yaya zakiyi da Aliyu”? Wani irin ajiyan zuciya tasauke dasauri takai hannunta tashare hawayen daya zubomata sanan taja hancinta danji tayi majina zai gangaromata tace “zan gayamai gaskiya” ajiyan zuciya Anty Mariya tayi tace “to ki gaggauta fadamishi dan kinsan bai kamata kina magana da namijin daba naki ba ko” gyadama Anty Mariya kai tayi, ahankali Anty Mariya tashafa kumatunta tace “karki damu duk wanda yabi iyayenshi bayaci baya kinji” gyadama Anty Mariya kai tayi, Anty Mariya ta tashi tace “yanzu zan Aiko Batool da abinci yakawo miki kici” sanan tawuce tafice daga dakin, abinci Batool takawo mata kadan taci sanan tai sallan isha’i ta kwanta yau by 9 ma Aliyu yashiga kiranta, kallon wayan Batool tayi sanan ta tashi ahankali tafita daga dakin danta basu waje suyi magana, kasa daukan wayan Khairy tayi a third call dinne tadauka takai kunne.
Cikeda damuwa Aliyu yace “I am sick worried, Pickle what’s happening? Tun jiya I’ve been calling you baki dauka sokike ciwon zuciya yakamani” girgizamai kai tayi da sauri muryanta na rawa tace “n…..o” shiru Aliyu yayi hakan yasa dasauri ta taushe bakinta tana kokarin hana kanta kukan datakeji, yakai kusan 1min yay shiru kawai, kaman daga sama yace “waya saki kuka”? At this point zare hannun kawai tayi daga bakinta tafashe dawani irin kuka Aliyu knows her so well, if she’s happy yasani, if she’s sad yasani, if she cried yanajin muryanta yasani, shiru yayi yana sauraron kukan ta kaman yashiga wayan yazo inda take yakeji, almost good 2min yabarta tai kuka yanda takeso sanan ahankali cikeda iya lallashi yace “I always tell you I am here for you, why will you be crying haaa? Oya yishiru kinji” gyadamai kai tayi tana kokarin Hana kanta kukan, murya chan kasa ahankali yace “maiya sameki why are you crying”? Jitayi wani kukan yazomata tasake saki, cikeda damuwa sosai Aliyu yace “Pickle wai kasheni kikeso kiyi? U want my life eh? Kinsan yanda kukan ki ketabamin zuciya kuwa? Did you have any idea wlh idan kikaji ance I slump and die kece” rage sautin kukan tayi ahankali dan tasan ko karya daya baiyiba, cikeda lallashi yace “tell me menene, nazo gidanku naganki” dasauri ta girgizamai kai dan tasan wlh zai iya tace “a’a” ahankali yace “to what’s the matter”? Batasan yaya ma akayiba jitayi tace “cikina ke ciwo” tasake taushe bakinta jin takasa fadamai gaskiya for the first time yau tama Aliyu karya, shiru yadanyi sanan ahankali yace “sorry, is it MP? All this menstrual cramps shi?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “eh” murya chan kasa yace “sorry, sannu, stop crying, kinsha magani kona siyo nakawo miki” ahankali tace “nasha” murya chan kasa yace “then it will stop soon, hey you this MP cramps I command you to leave my Pickle alone or I arrest you, nayi arresting nashi”? gyadamai kai tayi tana dan murmushi tace “eh” murmushi yayi jin tadanmai murmushi yace “okay MP u are under arrest for disturbing the peace and harmony na Miss Khairy, for taking away her smile and bringing her kukan banza back” dan dariya tayi, hakan yasa yace “yes koba kukan banza bane kikemin ba, idan kika ganni saiki kara wani narkewa kina kuka just to worry my heart Khairy angayamiki ban sani bane” at this point wlh tama manta itane mai kuka dariya tafara sosai, ganin haka yasa yace “haka ranan nazo asibiti u were very fine fa hira ma kike, kina ganina kika kokkobe fuska ashagwabe zaki faramin kuka sabida kawai ki rudani this girl keko don’t worry eventually zan saki kukan mai dalili” dariya tayi dan ita bamata gane last maganan ba, ahankali yace “kinci abinci”? Gyadamai kai tayi tace “but small baran iyaci dayawa ba” murya chan kasa yace “tom anjima idan yalafa sai ki karaci ko” tom, murya chan kasa yace “if it persist tell Batool tasa towel a warm water tamiki massaging abdomen it will stop” gyadamai kai tayi ahankali tace “tom” ahankali yace “gobe zaki school” girgizamai kai tayi tace “no sainaji sauki” Gyadamata kai yayi yace “okay, bari na barki kihuta idan pain din yadawo call me but don’t cry for me again” murmushi tayi tace “saina maka bye” dan dariya yayi ahankali yace “I love you Ummukhairi” katse wayan yayi dip, ahankali tajanye wayan daga kunnenta takasa koda kwakkwaraZn motsi.🥰
4️⃣9️⃣
Bayan sunyi sallan asuba tareda Baffa da Zayn suka fito daga masallaci, tun bayan hatsarin nan haryau Baffa fushi yake da Zayn bayama amsa gaisuwan shi sai sa’i sa’i suna shigowa gida hannun Baffa Zayn yakama ahankali yace “Abba listen to me please” chak Baffa ya tsaya sanan ahankali yakalli Zayn din yay shiru, hannu Zayn yakai yakama kunnenshi ahankali yace “Abba nasan namaka laifi amman dan Allah ka yafemin and listen to me” wuceshi Baffa yayi zuwa kujerun dake garden na tsakar gidan masu kyau yazauna sanan yanunama Zayn daya daga cikin kujerun alamun yazo yazauna, ahankali yataho wajen yazauna yana kallon Abba, anatse Abba yace “Zayn shaye shayen ka bani kama laifi ba ubangijin daya hallito mu kamawa” murya chan kasa yace “Abba I know! Tun bayan abin yafaru I couldn’t live up to myself, Abba anytime naji inaso nayi I remember cewa abin yasa kanwata dat I care for wacce mahaifiyanta tabani amanan ta tace na kula da ita takusan mutuwa kan shan shishana, Abba ba lallai ka yarda ba wlh tun ranan ban kara marmarin shan shisha ba I even hated myself for shan shishan, Abba I am sorry” shiru Abba yayi yana kallonshi dan ya yarda da maganan shi dari bisa dari dan idanun Zayn basatabamai karya, ahankali Zayn yasa hannunshi yakama hannun Abba murya chan kasa yace “Abba I love Ummulkhairy tun kafin namasan da zancen auren and I want to promise you abu daya” yadanyi shiru sanan yace “Abba nasan bakada yanda zakayi ne daka tana auren mu tunda kagano ina shan shisha, Abba listen to me I have amended my ways wlh, and Abba namaka alkawari zan rike Khairy amana, bazan bari any harm to fall upon her ba, and I promise you Abba I will forever cherish and care for her batare dana bari Ammi ko anybody yatakurata ba and I will talk to Ammi zata yarda all those drama zata daina kaji Abba” hannunshi ahankali Baffa yakai kan bakinshi ya sumbace shi ahankali yace “Allah maka albarka Zayn” murya chan kasa yace “Ameen” tashi katafi, tashi ahankali Zayn yayi yawuce Baffa na kallonshi jiyayi duk wani nauyi da zuciyanshi yamai ya saukar tunda har Zayn din dakanshi yazo yay accepting mistakes nashi and promise to work on kanshi Abba jiyayi hankalinshi ya kwanta yanzu Ammi kadai tarage yasan ko itama she will come around.
All through ranan akan gado tayishi takasa fita school, takasa daukan wayan Aliyu takasa cin abinci gatanan ne kawai, wuraren magrib Anty Mariya tashigo dakin tana kallon Khairy dake kan gado maida kofan tayi tarufe sanan takaraso tazauna agefen gadon tana kallon idanun Ummulkhairy dasuka kumbura har lokacin hannunta takai tadagota tazauna sanan ahankali tace “maisa baki fadima Baban ki Aliyu kikeso ba” shiru Khairy tayi tana kallonta dan batasan ya akayi tasan aliyu takeso ba, ahankali Anty Mariya tace “nasan kinason Aliyu shima yana sonki tun a asibiti na karanci all of that, maisa baki fadiwa mahaifinki ba eh Ummulkhairy?” Ahankali tace “Anty kona fadamai is too late bazasu iya komi akaiba” shiru Anty Mariya tayi tana kallon Khairy she just wish tanada wani karfi dazata iya magance this whole case but her hands are tight, ahankali tace “Yaya zakiyi da Aliyu”? Wani irin ajiyan zuciya tasauke dasauri takai hannunta tashare hawayen daya zubomata sanan taja hancinta danji tayi majina zai gangaromata tace “zan gayamai gaskiya” ajiyan zuciya Anty Mariya tayi tace “to ki gaggauta fadamishi dan kinsan bai kamata kina magana da namijin daba naki ba ko” gyadama Anty Mariya kai tayi, ahankali Anty Mariya tashafa kumatunta tace “karki damu duk wanda yabi iyayenshi bayaci baya kinji” gyadama Anty Mariya kai tayi, Anty Mariya ta tashi tace “yanzu zan Aiko Batool da abinci yakawo miki kici” sanan tawuce tafice daga dakin, abinci Batool takawo mata kadan taci sanan tai sallan isha’i ta kwanta yau by 9 ma Aliyu yashiga kiranta, kallon wayan Batool tayi sanan ta tashi ahankali tafita daga dakin danta basu waje suyi magana, kasa daukan wayan Khairy tayi a third call dinne tadauka takai kunne.
Cikeda damuwa Aliyu yace “I am sick worried, Pickle what’s happening? Tun jiya I’ve been calling you baki dauka sokike ciwon zuciya yakamani” girgizamai kai tayi da sauri muryanta na rawa tace “n…..o” shiru Aliyu yayi hakan yasa dasauri ta taushe bakinta tana kokarin hana kanta kukan datakeji, yakai kusan 1min yay shiru kawai, kaman daga sama yace “waya saki kuka”? At this point zare hannun kawai tayi daga bakinta tafashe dawani irin kuka Aliyu knows her so well, if she’s happy yasani, if she’s sad yasani, if she cried yanajin muryanta yasani, shiru yayi yana sauraron kukan ta kaman yashiga wayan yazo inda take yakeji, almost good 2min yabarta tai kuka yanda takeso sanan ahankali cikeda iya lallashi yace “I always tell you I am here for you, why will you be crying haaa? Oya yishiru kinji” gyadamai kai tayi tana kokarin Hana kanta kukan, murya chan kasa ahankali yace “maiya sameki why are you crying”? Jitayi wani kukan yazomata tasake saki, cikeda damuwa sosai Aliyu yace “Pickle wai kasheni kikeso kiyi? U want my life eh? Kinsan yanda kukan ki ketabamin zuciya kuwa? Did you have any idea wlh idan kikaji ance I slump and die kece” rage sautin kukan tayi ahankali dan tasan ko karya daya baiyiba, cikeda lallashi yace “tell me menene, nazo gidanku naganki” dasauri ta girgizamai kai dan tasan wlh zai iya tace “a’a” ahankali yace “to what’s the matter”? Batasan yaya ma akayiba jitayi tace “cikina ke ciwo” tasake taushe bakinta jin takasa fadamai gaskiya for the first time yau tama Aliyu karya, shiru yadanyi sanan ahankali yace “sorry, is it MP? All this menstrual cramps shi?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “eh” murya chan kasa yace “sorry, sannu, stop crying, kinsha magani kona siyo nakawo miki” ahankali tace “nasha” murya chan kasa yace “then it will stop soon, hey you this MP cramps I command you to leave my Pickle alone or I arrest you, nayi arresting nashi”? gyadamai kai tayi tana dan murmushi tace “eh” murmushi yayi jin tadanmai murmushi yace “okay MP u are under arrest for disturbing the peace and harmony na Miss Khairy, for taking away her smile and bringing her kukan banza back” dan dariya tayi, hakan yasa yace “yes koba kukan banza bane kikemin ba, idan kika ganni saiki kara wani narkewa kina kuka just to worry my heart Khairy angayamiki ban sani bane” at this point wlh tama manta itane mai kuka dariya tafara sosai, ganin haka yasa yace “haka ranan nazo asibiti u were very fine fa hira ma kike, kina ganina kika kokkobe fuska ashagwabe zaki faramin kuka sabida kawai ki rudani this girl keko don’t worry eventually zan saki kukan mai dalili” dariya tayi dan ita bamata gane last maganan ba, ahankali yace “kinci abinci”? Gyadamai kai tayi tace “but small baran iyaci dayawa ba” murya chan kasa yace “tom anjima idan yalafa sai ki karaci ko” tom, murya chan kasa yace “if it persist tell Batool tasa towel a warm water tamiki massaging abdomen it will stop” gyadamai kai tayi ahankali tace “tom” ahankali yace “gobe zaki school” girgizamai kai tayi tace “no sainaji sauki” Gyadamata kai yayi yace “okay, bari na barki kihuta idan pain din yadawo call me but don’t cry for me again” murmushi tayi tace “saina maka bye” dan dariya yayi ahankali yace “I love you Ummukhairi” katse wayan yayi dip, ahankali tajanye wayan daga kunnenta takasa koda kwakkwaraZn motsi.🥰
5️⃣0️⃣
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
Ranan ma bacci barawo yasace ta da kyar ta tashi dasafe tai salla, tana zaune da safe ita kadai akasa taji an bude kofanta hakan yasa takalli kofan Baba ne, shigowa dakin yayi hakan yasa ahankali tace “Baba ina kwana” zama yayi akasa kusada ita shima ahankali yana kallonta yace “yauma bazaki school ba” gyadamai kai tayi ahankali tace “bama komi sai ranan exam zanje” shiru yayi yana kallonta hakan yasa ta saukarda kanta kasa, ahankali yakai hannunshi yatallabo fuskanta yana kallon kwayan idanunta yace “have you been crying Ummulkhairy”? Dan murmushi takakalo sanan ta girgiza mai kai, baki Baba yabude zaiyi magana dasauri ta girgiza mai kai tana hadiye miyau sanan tasa hannunta ta goge hawayen daya zubomata da sauri sanan takalli Baba murya chan kasa tace “Baba nariga na karanta Littafin Mama na karanta komi naciki” shiru tadanyi sanan tasauke ijiyan zuciya ahankali, murya chan kasa tace “Baba babu abinda bazan iyama mahaifiyata aduniyan nan ba she’s my number one dan haka karkaji komi” tasakeyin shiru tana saukar da ijiyan zuciya ahankali tace “I accept Ya Zayn amatsayin mijina wanda kuka auramin Baba” tai maganan tana danne hawayen ta, wani irin farin ciki dataga ya lullube fuskan Baba yasa tasakinmai murmushi ahankali, rungume ta yayi yana mata addu’a sanan yacirota yace “kome kikeso nasaya miki Ummulkhair kifadamin ko yaushe I will buy it for you, I know Maman ki is very very happy dake, Allah miki albarka, bari naje nafadima Anty ki dan ta shirya tafiya Dubai yomiki shopping zaki bita kutafi tare” girgixamai kai tayi tace “zanyi karatu for final exam Baba” “ohhh hakane nama manta tsabagen farin ciki bari naje” Baba yay maganan yana fita daga dakin cikeda farinciki datama dade bata ganshi da irinshi ba tun Mama nada rai, hannu tasa tashare fuskanta ahankali tace “Ya Aliyu I am sorry” ko kadan batasan tayaya zata fadima Ya Aliyu ba ita batamajin zata iya fadamai ba bama tasan tayaya zatai avoiding nashi ba tana zaune tana tunanin Batool tashigo dakin ganin idanunta sunyi jajir yasa Batool tamaida kofan tarufe tazo inda take zaune akasa tazauna tace “Khairy zakije kisawa kanki wani ciwo ne wai, kin fadama Ya Aliyu”? Girgizamata kai tayi cikin muryan kuka tace “Batool I don’t know Tayaya zan fadamai, I can’t hurt Ya Aliyu, I can’t hurt him, I don’t even want to imagine what he will go through Idan yaji wanan zancen, banson wani abu yasameshi” ta karashe maganan tana goge kwalla duk Batool na kallonta tace “to tayaya zakiyi avoiding nashi yanzu I am sure sabida shine kika kasa zuwa school, Khairy you need to think of something” hawaye tadan share sanan takalli Batool tace “na chanza SIM card”? Dasauri Batool tace “ko kin chanza SIM card ai yasan gidan nan, saidai” tai shiru dasauri Khairy ta kalleta tace “saidai me”? Ahankali Batool tace “call him up kifadamai zakuyi tafiya kauyen su Mama garin kuma babu service gobe zaku tafi ba lallai idan yakira yasameki ba saiki kashe wayanki kawai, karki kara zuwa school din saikun fara exam