Showing 105001 words to 107094 words out of 107094 words
Chapter 36 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE M SHAKUR .txt
alwala tazo tai salla tana idarwa takoma bayi tai wanka bataso ta tadashi hakan yasa tabude wardrobe tadebi kayan dazata saka sanan tafito afalo ta sanya jean da Riga na english wears ta gyara gashinta ta taje tai parking atsakiyan yana lilo tasaka dan kunne sanan tafeffesa turarukanta ta kwashi komi takoma dakin ta maida ta ijiye sanan tafito, kitchen tawuce tafara kokarin hada musu breakfast Wanan dataji jikinshi na zafi tasan zazzabi ne yakamashi tsabagen masifan fitinan dayayi jiya, smoothies ta hadamai na fruits tasaka a fridge sanan tashiga hada lafiyayyen girki, sinasir tayi da farfesu tana aikin ne komi daya faru jiya yana dawomata abin Ya bala’in damunta batasan wanda zata fadamawa ba batason koda wasa yan gidansu susan abinda yafaru, bamataso susan bakin mahaukacin kishin Ya Aliyu but at the same time bama tasan yanda zatayi ba all she knows is tanason mijinta so sosai ma bana wasa ba.
“Pickle!” Taji ankirata da karfi dayasa firgigit tafarka daga dogon tunanin data tafi daidai Aliyu ya matsar da ita daga gaban fas da sinasir wanda yake shine last one din datake toyawa yakone sosai.
Sauke pan din yayi daga wuta dasauri ya ijiye a sink sanan yajuyo yazo gabanta dasauri yakama hannunta yana dubawa kota kone cikeda damuwa yace “are you okay”? Kallon kwayan idanunshi tayi kafin ahankali ta karbe hannunta daga nashi tace “I am, thanks, ina kwana” tai maganan tana wucewa wajen warmer datake zuba sinasir din tasa marfin tarufe tadauka dasauri yazo gabanta hannunshi yasa ahankali ya karbe kulan yace “lemme help u” batacemai komiba tawuce wajen fridge tabude tadauki smoothie dinshi duk yana binta da kallo tawuceshi tafice daga kitchen din, ijiye smoothie tayi kan dinning batare daya kalleshi ba tanuna smoothie da hannu ahankali tace “I made smoothie for you it will help with temperature dakake running, nama sinasir da pepper soup, have your breakfast after kagama kaje hospital” yanda take maganan wani irin sanyi yaji jikinshi yayi banawasa ba, juyawa tayi dasauri zata wuce chak taji anrike mata hannu hakan yasa ta tsaya batare daya wuceba ta lumshe idanunta jin hawaye na zuwan mata, ahankali yasauke kulan sunasir din da hannu daya sanan yataho inda take tsaye jikinshi yay mugun sanyi ahankali yahada kirjinshi da bayanta Awani irin hankali ya rungumeta yana daura kanshi akan wuyanta sanan yadaura hannayenshi akan cikinta, lumshe idanu tasakeyi ahankali jin yanda jikinshi yay zafi kafin ahankali tabudesu, cikin wata Yar murya kaman nadan yaro ahankali yace “are you angry with me”? Shiru tayi batare datacemai komiba, murya chan kasa yace “ki hukunta ni Pickle but my heart can not take this silent treatment please” shiru tasakeyi batacemai kala ba.
Cikin wata kalan raunanniyan murya yace “I am sorry Baby, I am sorry about everything bazan karaba, please forgive me kinji Ummulkhair, forgive Aliyun ki” wani irin juyowa tayi takalleshi ido cikin idanu sanan takama hannayenshi duka biyun da bandeji kekai tanunamai su tace “did you say I should forgive you bayan kajima kanka ciwo haaaa”? Dan lunshe idanu yayi yabude su yadaura kan idanunta da all he sees is irin fushin datakeyi dashi, cikin fushi sosai tanuna kanta tace “Ya Aliyu is mee, mee Ummulkhairy ka, what made you think zan taba so wani sama da kai eh? Why will you think of that” sake lumshe idanu yayi sanan yabude su ahankali, cikin fushi sosai tace “I am human aren’t I? And I am bound to make mistakes and to feel pity, koba komi Ya Zayn is my brother idan naganshi injured I should attend to me, Ya Aliyu why will you be thinking so negative eh, why? Kanaso ka kashe kanka ne kana jima kanka ciwo u were bleeding so bad inda jinin ka yakare fa, kazaci I can leave without you ne?” Hawayen daya zubomata tashare dasauri sanan tasake kallonshi cikin idanu sosai tace “no I will not forgive u, just eat ur breakfast and leave for hospital” tai maganan tawuce fuuuuu sama yadade tsaye awajen yana binta da kallo yadade tsaye awajen sanan yadawo dinning ahankali wani babban tray yadauka ya ijiye sanan yazuba musu iya abincin dayasan zasu iya cinyewa yahada komi kan tray din sanan yadauka yawuce sama yana tafiya ahankali sabida kanshi kaman zai faZdi.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
8️⃣3️⃣

Kofan dakinta yabude ahankali tana zaune kan gado tana linke wasu kaya ganinshi yasa tadauke kai tamike tsaye ta kwashe kayan daya gama linkewa sanan tawuce wardrobe tabude tana saka kayan ciki ahankali ya ijiye tray akan side drawer sanan yataho inda take gaban wardrobe gently yakai guiwowinshi duka biyun kasa, maida kofan wardrobe din tayi tarufe tajuyo chak ta tsaya ganinshi kneeling agabanta ahankali yakai hannayenshi duka biyun yahada yana kallonta murya chan kasa yace “I am sorry Ummulkhair, I am so sorry baby” wani irin kallonshi take sai kawai tajuya zata fice daga dakin ya chapke hannunta, cikin fushi kaman abinda take jira kenan tace “sakenmini hannu Ya Aliyu, and stop kneeling kana cemin sorry, ur sorry won’t change anything, kanka zakacema sorry tunda kaine mai matsalan not me, Ya Aliyu!” Tai maganan tana juyowa ta kalleshi right in the eye sanan asanyaye tace “Ya Aliyu we just got married but look at problem damuke facing, I don’t know why but sainakeji kaman wanan fushin da mugun kishin naka zaisa auren mu bazaikai ko’i…………” wani irin mikewa tsaye yayi yakai hannunshi yadaura kan bakinta jikinshi nawani irin bari yana girgiza mata kai idanunshi nacika da kwalla sosai, all she could see a udanunshi was fear na abinda zata fadi, hawaye ne masu dumi taga sun gangaromai ahankali cikeda bala’in tsoro yace “what happened yesterday will never happen again I promise, Ummulkhairy I can’t live without you, dan Allah karki tsaneni koki barni kinji, dan Allah, please baby help me kinji” yanda yay maganan saida taji har cikin ranta yabata tausayi, hawaye ne suka gangaromata dasauri tajuyar da kanta zata goge da dayan hannunta dabai rikeba gently taji yarike hannunta hakan yasa takalleshi, ahankali yatako zuwa gabanta sanan yasauke hannayenta biyun kasa kafin ahankali yakai duka hannayenshi yakama habanta yana kallon fuskanta dawani irin shaukin so kafin ahankali yasa tongue dinshi yashiga lashe hawayen dake zubomata sanan ahankali yadaura goshin shi kan nata hancinshi na gogan nata murya chan kasa yace “I am sorry Pickle, I will never hurt you again, I will never, namiki alkawari kinji” gyadamai kai tayi ahankali sanan gently yadaura bakinshi kan lips dinta ahankali yabude bakinta yashiga kissing nata tana maidamai martani sanan yawani irin daukanta yayi gado da ita, abincin daya kawomusu a tray yadauka ya ijiye akasa sanan sukahau gadon yana ciremata wani kalan sweet makeup sex sukai having kaman basuba yabata hakuri yafi sau dari wajajen 11 yabarta wani kalan lafiyayyen bacci tayi ajikinshi.

Ahankali yay kissing forehead nata yana gyara gashinta daya hargitsa, yanason Khairy tana sonshi but yarasa maisa masifaffen kishin shi ke neman ruguzasu, baisan mesa ba he couldn’t help it dayaganta da Zayn, Allah ya yayemai wanan kishin da zafin zuciya, murmushi yayi yasake manna mata kiss yanaji duk wani zazzabi dayakeji na tafiya.
Bayan 3 months.

Sosai take wani irin mugun laulayi, itada Aliyu batamasan wayafi wani laulayin ba, ko ciwon kai yaga tanayi kaman zai ihu yakeji, ita abinma mamaki yake bata yanda Aliyu ke sonta yana binta kaman jeka zaka dauka magani tamai, Aliyu extremely loves her, kishine matsalan shi saisa itama tadage da addu’a takuma kiyaye bata iyawa da wanan manyan mayafin hakan yasa tasashi ya dinka mata manyan hijabi sutake sawa duk inda zata and she’s extremely happy, babu abinda yakai Auren soyaya she’s happy with aurenta da Aliyu, tanason mijinta shima yana sonta, suna building rayuwa na gaskiya dakuma girmamawa suna rainon dan cikinsu tare, once in a while yana kaita gidansu taje tawuni yadawo yadauketa dan yahanata tuki tunda tai ciki, kowa na family su yasan yanda Aliyu kesonta hakan kuma nama kowa dadi.
9month daidai tahaifi danta namiji mai kama da Baban shi a clinic dinsu Dad, daga Dad har Aliyun dawowa sukai kaman yara sabida murna, kafin kace me asibitin yashiga da Yan uwa harda su Zayn da matanshi Ayshu da itama kedauke da karamin ciki, mantawa da duk wani kishi Aliyu yayi yakawomai Baby, Zayn yama baby addu’a.
3days tayi a asibiti aka sallameta suka wuce gida bayan 7days yaro yaci suna Hilal.
Rayuwa kenan, ance inhar akwai soyayya koyaya wanda kikeso yake zaki iya zama dashi, Aliyu baida matsala kodaya sai zafin kishi da fushi and Ummulkhairy learn to live dashi like that, and they cherish each other har karshen rayuwa.
END!!!!
This novel is one novel dana raba kan fans dina akai, wasu nayin Aliyu wasu nayin Zayn!!!!
I promise you next novel dina will be epic, team Zayn I will make it up to you all.
Kuskuren danayi cikin Wanan novel din Allah ya yafemin.
M shakur loves you and thanks for supporting me❤️
Love concur everythingZ❤️