Showing 78001 words to 81000 words out of 306755 words

Chapter 27 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

fito kirjinta daure da bathrobe, Amihh da salwah suka zubo mata ido, tabbas ALLAH yayi halitta. Kallo daya biyu Hajiya maryam tama hilwah ta dauke kwayar idonta a knta tana me wani irin tunani a ranta, tabbas tanason wannan irin na hilwah. Hajiya maryam ta temaka mata ta shirya cikin kayan bacci sabbi kalar purple riga da wando ne, masu kyau da laushi. Hilwah taga tarairaya sosai se bin Hajiya maryam takeyi da ido, tana jinta a rnta kmr mahaifiyarta kwantawa hilwah tayi tanajin jikinta ya mata dadih sosai sbda wankan da tayi Amihh se sannu taketa jero mata....dan Ustaz ne ya kara sallahma da karfi a tsakiyar falon, salwah ta tashi ta fice a dakin ta nufa falon, Dan ustaz ta gani a tsakiyar falon hannunshi riqe da hand bag din Amihh da phone dinta. "Sannu hajiya karama,..wato ainifin hajiya karama kar de kiga kamar na dameki ne... Ga wannan jakar ta hajiya ce mutanen makka da wayarta se kira akeyi,..." Salwah tasa hannu ta amsa, haka kawai ta tsinci knta dason tambayar dan ustaz meya faru dazu. Tana tambayarsa kuwa kmr yana jira ya kwashe lbrin komi ya sanar da salwah shiru tayi, tayi jim tana me karajin soyayyar hilwah a rantan lallai dole Amihh tayita nan nan da ita ashe ta ceci rayuwarta ne. Salwah ta koma dakin zucia fal kaunar Hilwah. Ta samu Amihh na lullubeta da duvet tana mata adduarh, nanma seda kn salwah ya kara daurewa. Karasawa tayi ta mikawa Amihh bag din da phone dinta data kara daukar wani sabon ringing din. Seda ta gama ma hilwah adduarh kana ta dago ta amshi wayar da bag din zuciarta cike da mamaki, ita fa tama mnta dasu tadesan dasuka fadi da hilwah duka abubuwan dake hannunta seda suka zube, tashama tayi missn dinsu har abadan., kila shine dan ustaz ya gani ya dauko mata. Duba screen din wayar tayi yayinda kiran ma tini ya jima da katsewa nan ta budeta a luck taga number din hajiya Juwairriyya ne. Kallon salwah dake tsaye tayi tace "ki kwana da ita..." Salwah tace toh amihh ta juyo ta kalli hilwah kana ta fice a dakin, tana dealing number din hajiya juwairiyya. Hilwah tabi bayan Amihh da ido taso ace su kwana tare, salwah ta shige bathroom danyin wanka ta fito kirjinta daure da bathrobe Ta kai idanuwanta ga hilwah, wadda zuwa lokacin baccima ya dauketa cikin magungunan da Amihh ta bata akwai mesa baccu. Ficewa salwah tayi a dakin ta nufa bed room dinta ta shirya cikin kayan bacci kana ta fito ta nufa kiching dan samawa knta abinda zataci.

Karasawa Amihh tayi cikin daya daga cikin dakunan gidan ta yada zango a gefen bed din dake mamaye da dakin, wanda ya hadu harma ya gaji da haduwa. still wayar na kunnenta, inda take kiran lmbr hajiya juwairiyya har ta kusan katsewa kana hajiya Juwairriyya ta amsa kiran cikin tsananin tashin hnkli ko sallamah batayi ba ta fara mgna da muryarta ta tashin hnkli "hajiya maryam meke faruwa ne?'' Dazu koda wayar ta fadi daga hannun hajiya maryam bata mutuba yawancin hayaniyar da akayi a gurin duk hajiya juwairiyya ta jiyo meke faruwa, sede bazata iya tantance meneneba, seda dan ustaz ya dauki wayar shine ya katse kiran ta dena jiyo komi, tin a lokacin taketa neman number din ta gaza samu se after mgnrib shine number din ya fara shiga iyakar tashin hnkli hajiya Juwairriyya ta shiga yau. Jin yadda hajiya Juwairriyya tayi mgnr ya tabbatrwa da maryam ta shiga tashin hnkli, nan de hajiya maryam ta kwashe labarin abinda ya faru A to Z ta shaidawa hajiya juwairiyya nan take hajiyar ta hau sauke ajiyar zucia kamar wadda tayi tsere. "Ynzu ya jikin ita yarinyar?'' Itace kalmar data fito daga bakin Juwairriyya Hajiya maryam ta amsa da "Da sauki hajiya.... Kinga yarinyar kuwa masha ALLAH me kyau ga hnkli..." Murmushi me fidda sauti hajiya maryam tayi tace ''Hmmm,,,kede hajiya? Ki raba kanki wlhy...." Hajiya maryam itama murmushin tayi tace "To ynzu me nace hajiya..." Hajiya Juwairriyya tayi yar daria tace "Ai bnso ma ki ce pls..." Murmushi kawai hajiya maryam tayi tace "Hmm...hajiya Juwairriyya ina muka kwana da mgnr Auren alhaji..." Hajiya Juwairriyya tayi yar Dariya, "an fasa ne?'' Hajiya maryam ta tambaya cikin zaquwa . Hajiya Juwairriyya ta karayin Murmushi me sauti kana tace "kede bari Maryam, mazan nan namu se a hnkli, su de basu da abin kunya...wai ashe sbda ya siyomin mgnin mata ne bnsha ba shine yazo jiya ya firgitani da mgnr ze karo Aure, shi nan fa ganina yakeyi ban tsufa ba shi de insha mgnin mata insa kananan kaya shine abinda yakeso, beso yana ganina cikin kayanmu na gargajiya ni kam naga Ai na tsufa hajiya me zanwa ado a nan?'' Hajiya maryam ta kwashe da dariya "kai Alhajinki ko se a hnkli..amma ai gaskia ya fada hajiya inkin tsufa ai shi be gani, sannan can din Ai baya tsufa... " hajiya maryam ta karashe mgnr still tana Dariya. Hajiya Juwairriyya tace "Rabani da mazan nan inka biyesu se suja mka abin kunya su kuma basu da abin kunya sam a dunia wlhy..." Hajiya maryam ta juya akalar dariarta zuwa Murmushi me sauti. "Hajiya kenan, to meye a ciki dan kinsha mgnin mata kinsa English wears, mijinki nefa..." Hajiya Juwairriyya tayi yar daria irin tasu ta mnya tace "Rabani da mgnr nan hajiya..." Hajiya maryam tace "au baza kisha ba ki tsuke,,, abinda maza sukeso kwara a musu dan a zauna lafia..." Hajiya Juwairriyya tace "shikenan zanyi insha ALLAH..." Daga hk sukayi sallahma. Kwanan hilwah biyu a gidan ta matsa kan seta bar gidan kwata kwata batajin ddn rayuwarta sbda ba charger dazata jonawa knta, ga tsuliya nata zubda ruwah duk bayan mintoci se tayi wanka gudun kada a dagota gashi a koda yaushe hajiya maryam na kusa da ita hk ita ma salwah bata koma gidan hajiya karama ba sbda a week dinnan bata da lecture a school. Badan hajiya maryam taso ba ta bar hilwah zata tafi gida, ta hada mata sha tara na arziki hilwah taki amsa dole Amihh ta matsa mata kan dole ta amsa ta mata godia. Tana sanye da doguwar riga abaya me kyau kalar green dark tasha flowers peach masu dan karen walwali, abinka da farin mutum seya amsheta Ainu. Amihh ce ta bata jallabiyoyi kusan kala goma sabbi hadda kayan indians masu kyau, arabians perfume's da Indians perfume's. Har bakin car amihh da salwah suka rako hilwah, hajiya Maryam taso tabi hilwah gidansu amma hilwah taki amincewa da hakan, ta hau mata kwana kwana, dole Hajiya maryam ta hakura tace to dan Ustaz yayi driving dinta zuwa gidansu, nanma taki tace zata iya driving knta hkn da tayi se tasawa hajiya maryam kwad'ayin son sanin abinda take boye mata, tanada tabbacin hilwah na boye mata wani abu. Salwah dake riqe da dan karamin akwati blue me kyau a nan amihh tasawa hilwah kyaututtukan data bata, akwatin dan madaidaicine medium size, bude gidan baya salwah tayi ta saka akwatin , sannan ta amshi wata yar jaka me kyau a hannun hajiya maryam itama dauke take da tarkacen ado, ta sakasu duk a bayan motar hilwah, kana ta mayar da murfin motar ta rufe. Hilwah na tsaye tana kallon Ainihin zallar karamci. Hajiya maryam da knta ta bude ma hilwah handle din dreva seat ta shiga ta zauna Ta dago kwayar idonta ta saukewa hajiya maryam cikin harshen larabci tayima hajiya maryam godiya. Jiya ta jita tana waya da larabci a nan ta gano balarabia ce, ko kuma de ta jibance larabawa. hajiya Maryam ta bi hilwah da ido jin tana larabci daji kuma ta kware a larabcin sbda yafi amsar harshenta, daga mata kai kawai hajiya maryam tayi baki sake ta gaza mgna. Salwah dake gefe tayi kicin kicin da fuska kmr zatayi kuka batason tafiyar hilwah a kwana biyun nan sun saba sosai, sun shaqu da junansu sosai sam salwah batason ta matsa daga inda hilwah take a kwanaki biyun sbda tanada kyakyawar dabi'arh. "Tafiya zakiyi ki barni ko me rabin suna?'' Salwah ta fadi muryarta cike da shagwaba. Hilwah ta sakar mata murmushi tace "Am sorry plx me rabin suna zan dawo nan da 2 days..." Salwah ta fasa ihun murna tace "yaushe plx?'' Hilwah tace "Nan da 2 days insha ALLAH..." Murna ta kara rufe salwah tace ALLAH ya kaimu. Hajiya maryam ta zuba musu ido kawai. Hilwah taja murfin motar ta rufe jiki babu laka ita knta batason barin Gidan Amma bazata jure ba rashin chargin kai ga tsuliya na motsi. Tada motar tayi ta dannewa zuciarta tana satar kallon Amihh ta fice da motar tata daga gidan. Amihh ta bi byn motar tata da ido, ta kalli Dan ustaz dake tsaye ya zuba musu ido shifa son hilwah yakeyi dande beda yadda zeyi ne, inji bahaushe yace bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane. Get man na kokarin maida kofar get din ya rufe hajiya Maryam ta dakatar dashi ta kalli dan ustaz tace fiddo da mota mubi bayan motarta...." Dan ustaz daketa faman raba ido yace "To an gama mutanen makka .." Shi farin ciki ne ma ya rufeshi. Salwah tabi mahaifiyarta da idanuwanta masymu dauke da tambarin tambaya. " ke Dauko min hijjabi na ...." Hajiya maryam ta umarce salwah. Toh Salwah tace hadi da juyawa cikin gidan ba jumawa ta dawo, ta bawa hajiya maryam hijjabin ta amsa ta saka ta shiga motar da dan Ustaz ya kawota kusa da ita, tana kokarin maida murfin motar ta rufe, salwah tace "Amihh zan biki..." Wata iriyar muguwar harara hajiya maryam ta watsowa salwah dole ta shiga taitayinta. Hajiya maryam ta mayar da murfin motar ta rufe Dan Ustaz ya figi motar suka fice a gidan. Salwah ta juya ta koma falo jiki babu laka.




Gumbar madara 😋
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.


Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu

Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.

Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.

Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...

Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...*🅿️17
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽

A baya a baya suka bi motar hilwah har suka isa gidan dandi. sukayi packing daga nesa ganin hilwah ta dakata a get din gidan dandin. Suka tsaya ta inda hajiya maryam zata iya hango hilwah, wadda ta tsaya a bakin get din, ta fito ta bude get din kana ta koma motar ta danna kan hancin motar cikin gidan, packing space ta nufa tayi packing kana ta fito ta dawo ta rufe gidan, duk hajiya maryam na hangota, ta gaban glashin motar har matsowa tayi danta ganta sosai. dan ustaz ma zuba mata ido yayi duk ya firgice domin yasan gidan nasu waye ba gidan Arziki bane, har kara lumshe idanuwansa yakeyi yana budesu a kan gidan, shi ga zatonsa ko de mafarkin daya saba ne yake yinsa ido biyu. Nan ya fahimci gaskia ne ba mafarki yakeyi ba reality. "Subhanallah!...Subhanallahi!!..." Shine abinda ya rinka fitowa daga bakin Dan ustaz, tini ya fara zufa sbda tsabar tsoron ALLAH. Hajiya maryam ta dawo da kwayar idonta kan dan Ustaz byn taga hilwah ta dawo ta rufe get din ya zaman bata hangota. "Se faman subhanallahi kakeyi kmr kaga mugun abu..." Hajiya maryam ta fadi a hasale. Dan ustaz ya goge zufar daketa karyo masa daga goshinsa da hannunshi ya goge a jikin baqar jallabiyar dake jikinsa duk yabi ya hade shida jallabiyar, ko za a kasheka baka iya tantance shida jallabiyar wayafi wani baki. "Wato ainifin...subhanallah! Hajiya dole ince subhanallah! Sbda wannan bad'alah da ake aikatawa tayi yawa a doron duniya! Ya subhanallah! Ya khafih! Wayyo adduniya mad'unun! Duniyarnan tsinanniyace, wa'iyazubillahi! Wa'iyazubillahi, ashe de kaga mutum, wayyo! Wayyo, amman de ALLAH wadaran naka ya lalac...." Hajiya maryam ta katseshi cikin tsawa sbda ta gaji da surutan da yake mata marasa kai da gindi. "Da Allah rufemin baki! Shashasha kawai..." Ta karasa mgnr a hasale. Dan uataz ya juyo ya kalli hajiya ya hada hannayensa duka biyu alamar hkri kana tace "latagadab! Wato ainifin hajiya kada kiyi fushi .. Ammm .wato de hajiya ina nufin kada kiyi fushi...affuwan lakhi ya jama'atul madinatul munawwaratul,..." Hajiya maryam se yatsina fuska takeyi sbda Ya dameta da tofe tofen yawu, shi haka yake inde yana mgna kana kusa dashi seya jikaka da yawun bakinsa sharkaf,. "Dan ustaz ka kalli gidan da kyau, inaso ka kawoni zuwa gobe ina da bukatar ganin iyayen yarinyar nan..." Cewar hajiya maryam Dan ustaz ya zabura ya zaro ido fuajarsa dauke da dmwa yace "Fasbir thabran jameelah!! Qala a'uzu billahi an akuna minal fatseequn! '' Ya fadi hhkn da karfi, seda ya firgita hajiya maryan ta kara daka masa tsawa "wai kai meyasa baka da natsuwa ne!'' Dan ustaz yy firgigit ya kara hada hannayensa duka biyun yace "Latagadab! Wato ainifin hajiya dole ne bazan sanu natsuwa ba a halin ynzu ni majnunun ne in har naga inda ake Aikata Zunubi,..." Hajiya maryam tace "Zunubin me?'' Dan uataz ya kara zabura ya zubawa kofar get din da hilwah ta shiga ido yace "wato aibifin Hajiya gidan karuwaih ne nan!" Hajiya maryam ta zaro ido sbda girman kalmar karuwai da Dan ustaz ya fadi, wai gidan karuwa. "Wani irin gidan karuwai kuma? Kai banason hauka..." hajiya maryam Ta karashe mgnr tana tsare gida ta fara tunanin dan ustaz ya fara rainata ne. Dan ustaz yaci gaba da mgna a gigice sbda beyi tsammanin gidan karuwai hilwah take ba. "Wato ainifin Wallahi hajiya ina nufin nan din gidan karuwai ne ..." Dan Ustaz yayi mgnr yana nuna gidan da hilwah ta shiga da yatsa. Hajiya maryam tabi yatsar nashi da kallo, nan ta shiga karewa gidan kallo a karo na uku, dukda bata taba ganin gidan karuwai ba amma de tasan nan beyi kama da gidan masu mutumci, sannan maza se fitowa sukeyi wasu kuma suna shiga. "Gidan karuwai kuma?'' Hajiya maryam ta kara maimaitawa muryarta cike da kid'imewa, still kwayar idonta na kn gidan. Dan ustaz ma idonshi na km gidan yace "Wallahi Mutanen makka nan gidan karuwai ne,..wato ainifin wannan gidan karuwan ya shahara sosai a garin kaduna..duk wacce kk gani a nan to tabbas karuw...." Hajiya maryam dake sauraronsa ta dakatar dashi cike da jin zafin jam'in da yayi. "Rufemin baki ban tambayekaba!'' Dan ustaz yaja bakinshi yayi shiru. Hajiya maryam ta kara zubawa gidan ido, tabbas gidan karuwai ne sbda mazan dake ziryar shiga gidan sunyi yawa, aiko kasuwa se haka. Doubles mamaki ne suka cika zuciyar Hajiya maryam, tana me kara tunano yanayin jikin hilwah data gama karanta a kwanaki biyun da tayi a gidanta, a yadda hasashenta ya bata hilwah virgin ce, babu wata alama data nuna a tattare da ita ta taba sanin namiji, dukda kuwa bataga farjinta ba, amma ta karanci hkn, kasancewar ita likita ce likitanma ta Mata, sannan tanada wata iriyar baiwah, da Allah ya mata, wadda ba kowa keda ita ba, a gaskia taga wasu qualities a tattare da hilwah wadda ke nuni da cewar gaban namiji be taba ratsa gabantaba. Sam Hajiya maryam ta kasa amincewa da gidan na karuwai ne dukda kuwa abinda idanuwanta suka ganar mata, na ziryar shiga gidan da maza suke tayi ko wannan ya isa yasa ta amince amma taki amincewa, ta umarci dan Ustaz daya tada motar su karasa wani shago da take hangowa kusa da gidan karuwan, wanda ya tara cincirundon mutane, maza da mata, amma matan su siyan abu ke kawosu dasun siya suke barin gurin. Zaro ido dan ustaz yayi ganin hajiya na neman jafasa a halaka ya aikata bad'alah yace "Wato ainifin Nace Hajiya me zamuyi a gun shi wancan la'anannan me kwantenar saida kayan maye...." Hajiya maryam tayi jim kana tace "mu karasa de nace..." Dan ustaz be kara musu ba, ya kunna motar ya karasa da ita gun kwantenar din yayi packing ,a saitin kwanternar wadda ta tara maza a kofa, sun ajiye bancina biyu ne, duk cike suke da maza wadanda daka gansu kasan yan shaye shaye ne, duk babu ma me sitirar arziki a jikinsa, zallarh whlr dasuka sa kansu a ciki ta bayyana a tattare dasu. Daga cikinsu wasu na busa sigari wasu kuma na busar wi-wi, ganin tsayuwar motar hajiya maryam a gun yasasu fara watsewa a guje su ga tunaninsu ko jami'an tsaro ne, domin kame akeyi na yan shaye shaye a garin ba arziki. Wani dattijone ya fito daga kwantenar wanda A kalla ze kai 70yrs ya falfala a guje, ya bar kwantener din a bude, shi a zatonsa kame akazo yi, daman ansha kawo masa hari za a kamasa, se kuma barsa sbda yana basu cin hanci ne, agreement maya sukeyi dashi da jami'an tsaro duk karshen wata yake biyansu makudan kudi, shiyasa suke barinsa yana tsula tsiyarsa, abinda yasa ma ynzu ya gudu sbda be gane wadanne jami'an tsaron bane a motar sbda shi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login