Showing 15001 words to 18000 words out of 306755 words
Chapter 6 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
saba da mahaifiyar tataba sbda bata janta a jiki kwata-kwata dan hk tafi zama a gidan kanwar mahaifinta Hajiya badiyya wadda ke zaune a garin kaduna tinda ta gama secondary ta koma can dindin din da zama a can taci gaba da krtunta na gaba da secondary, se weekend take zuwa ta kwana biyu a daddafe ta koma kaduna gidan hajiya badiyya. Maza da dama sunyita kawowa Hajiya maryam hari byn rasuwar me gidanta Amma fir bata saurarensuba, taci gaba da riqe mutumcinta tana Aikinta a asibitinta cikin aminci , daga ita se AB'ILAL suke zaune a gidan se ma'aikatan dake musu hidima, tin Rasuwar mahaifin AB'ILAL hajiya maryam ta matsa kan AB'ILAL yayi Aure ta hadashi da mata Sunfi goma amma karshe dacin mutumci suke rabuwa, daga wadda zewa zagin kare dangi se wadda zemara ko yamata dukan tsiya, wai acewarsa basu da tarbiyya , Yawancinsu suna cewane suna sha'awarsa shiyasa yake dukansu, ko su taba masa jiki, kasancewar shi din me kyau be, dole duk isashshiyar mace taji sha'awarsa. Dalilin dayasa ya karyama Hameedah yar mataimakin governor haannu yau saboda takai hannunta kan jikinsa kuma tayi kissn din kumatunsa shine ya mammareta ya murde mata hannu har seda ya karye kana yabarta, a ganinsa yar iska ce daman tana bin wasu mazan suna kissn juna shi abindama yasawa knshi an taba ciccin gindinta, abinda AB'ILAL yafi tsana a rayuwarsa macce mara tarbia, ko lbrin macce mara tarbiya yaji se yaji duk duniya beda wadda ya tsana kmr ita, da ace ze gantama ze iya kasheta, zan iya cewa ma AB'ILAL ya tsani mata tin tasowarsa har zuwa ynzu, a halin ynzuma daya mallaki hnklinsa seyafi tsanar mata fiyeda duk tunanin me hnkli, AB'ILAL yanada tsananin kyau na fitar hankali, shi din dogo ne Na bugawa a mujallah, sannan baki neshi wuluk domin Mahaifinsa ya dauko a duhun fata, sede kamanninsa sak na hajiya maryam ne, AB'ILAL yanada kyau fiye da yadda nake misalta muku, ynada dogon hanci bakinsa dan karami ne sannan ja jawur yake, yanada dara-daran idanuwa masu kashe idanuwan me kallo, yanada yalwar gashin gira, infect de shi din gargasane. Wani irin kayataccen saje yayiwa fuskarsa kawanya, fans shidin kyaunsa na tayarda sha'awar manyan matane, domin kananan mata basu isa su kalleshi bama, dan suna iya mutuwa da tsananin sha'awah nan take. Kasancewar yanada kirar karfafan maza domin kirjinsa a bude yake dukda baya cin karfe, kawai halittarsace hk, shidin faffadane, tako ina jikinsa a bubbude yake, kallo daya zaka masa ka gane inya riqe kato seya girgiza, wasu lokutan wasuma na tunanin shi din soja ne, nanko shahararren dan kasuwane, wanda aka sanshi a garin kano fiyeda tunanin me lissafi, sannan an sanshi a garuruwa da dama A fadin nigeria. AB'ILAL beda kiba sosai jikinsa dai-dai yake, sede fa kirarsa a bude take, manya manyan mata inhar suka ganshi se gabansu ya tsinke da ruwan sha'awarsa, aboki guda daya tal duk duniyarnan AB'ILAL yake dashi Shine Alhasan, tare suka taso , hkma tare dukayi karatu a nan gida nigeria zuwa kasar USA, duk abu daya suka karanta, wato kasuwanci. Alhasan na zaune ne a garin kaduna, duk shawarar da AB'ILAL zeyi dashi yakeyi zan iya cewa de beda kmrsa bayan mahaifiyarsa sosai AB'ILAL ya dauki Alhasan da muhimmanci shima kuma hkn ya dauki AB'ILAL ko ince fiye da hknma. AB'ILAL mutum ne me mugun wiyar kai, yanada baqar zucia ta fitar hayyaci, shi din kmr mahaukaci yake in ranshi ya baci domin yna iya komi a lokacin da ranshi ya baci, yanada tsananin zucia, komi sak Auwal hubb ya gado ko ince ya fitama, domin mahaifinta me sanyin zucia ne. AB'ILAL yanada wata dabi'arh inhar ya tsani abu to ya tsaneshi ne har abadan abidina, sam babu sauki a lamarinsa, sannan beda tsoro.
*BOOK DIN NA KUDINE, VIP GROUP 1K TRANSFER 0542703718 SAADATU ABDULLAHI GT BANK, KO M.T.N CARD A TUNTUBI WANNAN LAMBAR 08136349646.*
*MUNADA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA,KAMA DAGA NA INFECTION HAR ZUWA NA MATSI, DA MGNIN KARA KARFIN SHA'AWAH GA MAZA DA MATA, SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA, ina me tabbatr miki sekin dawo kinyi godia da bakinki, nagode masu sayan kayana da masu shirin siya Allah yabarmu tare. Chat 09131330334*
08/01/2022 Γ 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*YAR DANDI CEH*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIβπ½
*Malikinnas*
π
ΏοΈ4
A hnkli ta turo kofar dakin nata ta shigo bakinta dauke da sallama, chocolate color ce, me matsakaicin kyau, dukda tadan manyanta dan A kalla zata girma hajiya Maryam da shekaru uku zuwa hudu, a kalla zata kai 53yrs. Dukda ta mnyanta, hakan be hanani gano kyaun nata ba, tanada matsakaicin tsawo, wato ba gajera bace kuma ba doguwa bace, tanada kiba sosai, sanye take da doguwar rigar atamfa me ratsin green and onions color, hijjabin datasa light onions color ne, sosai color din ya amshi fuskarta abinka da yan hutu, hannunta riqe da hand bag irin ta manyan mutane, wadanda suka isa suka katsaita. idanuwuwanta sanye suke cikin Dan siririn glass fari me kyau , kallo daya na mata na gano itama yar boko ce ta bugawa a litattafan hausa. Juwairiyya Alqasim haifaffiyar garin kano ce, sun jima da hajiya maryam domin mazajensu abokanai ne, zan iya cewa tin suna amare suke tare da juna, kasancewar kusan lokaci daya mazajensu suka auresu. maryam da Juwairriyya aminan juna ne na amana. D'a daya tal ALLAH ya azurta hajiya Juwairriyya dashi shine Alhasan Alqasim abokin AB'ILAL wato Muhammad Muhammad auta,. Tin shigowar Juwairriyya dakin Idanuwanta suka sauka a kan hajiya maryam wadda ta rafka uban tagumi dagani bata hayyacinta, domin kuwa tayi zurfi a duniar tunani, sam batamasan meke gudana a duniya ba, zata iya cewa ma batasan shigorta dakin bama . Karasowa tayi cikin takun kasaita irin tafiyarnan ta manyan mata masu aji. zaunawa tayi gefen hajiya maryam hadi da zuba mata ido tana nazartarta harta zauna kusa da ita batamasan ta zauna ba, Dafata hajiya Juwairriyya tayi fuska dauke da damuwa "Hajiya!" Tadan kira sunanta da karfi. Firgigit hajiya maryam tayi ta juyo ta zubawa hajiya juwairiyya ido seda ta Dan zabura kasancewar batasan zuwanta ba, kawai sede ta ganta zaune gefenta, hakan ne ya firgitata, tadan ja da baya. Kamo hannunta hajiya Juwairriyya tayi cikin nata ganin ta dan firgita, ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke nan da nan natsuwa ta fara ziyartar gangar jikinta. "maryam mi kike tunani har haka? Komi yayi zafi mgninshi Allah..." hajiya juwairiyya tayi mgnr ita kanta hankalinta a tashe yake,. Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke me karfi, cikin tsananin damuwa ta fara magana, "Hnmm bansan yazanyi da AB'ILAL ba, yaronnan ya zamar min matsifa Wallahi hajiya ..." Ta karashe maganar murya cike da rauni Idanuwanta sukayi narai-narai kmr zata fashe da kuka. Hajiya Juwairriyya tayi saurin kai hannunta na dama bakin maryam tana fadin "Kul! Mgnr matsifa ta fita a bakinki, banace ki dena cewa yaronnan ya zamar miki matsifa ba, bakinki fa bakin uwa ne, be kamata magana mara kyau ta tarinka fitowa daga bakin uwa me Albarka ba, adduarh zaki rinkayi dan Allah..." Hajiya maryam tayi narairai da kwayar ido ta sauke ajiyar zucia hadi da gyara zamanta idonta na kan hajiya Juwairriyya. "Hmm, hajiya bana sanin sadda mummunar magana ke fitowa daga bakina a kan yaron nan saboda bacin rai, ke kanki in kikaji abinda ya aikata a wannan karon se zuciarki tayi mummunar baci...." Nan hajiya maryam ta kwashe labarin komi ta gayawa hajiya Juwairriyya,... "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Itace kalmar data fito daga bakin hajiya Juwairriyya bayan hajiya maryam ta gama labarta mata komi kama daga kan maganar dreva daya sanar da ita har zuwa kalaman hajiya Aisha data kirata ta mata, bata boye mata komi ba. "Dole fa in damu hajiya da halin yaron nan, yana sani a tantama wallahi! Wannan nefa karo na goma hajiya maryam, anya yaronnan yanada lafia kuwa? Kode Aljana ce ta Aureshi?" Hajiya maryam ta karashe maganar murya cike da tantama hadi da tsananin tashin hankali. Yar fara'ah Hajiya Juwairriyya tayi hadi da girgiza kai tace "lafiyarsa lau hajiya yaran yanzu nefa da iya shege sun wuce inda kike tunani Wallahi, ALLAH de ya shirya mana.." Hajiya maryam tayi saurin Amsawa da Ameen. "Hajiya ynzu ta ina zamu bullowa wannan badakalar?" Hajiya juwairiyya ta jefowa hajiya maryam tambaya. Hajiya maryam ta watsa hannu tace "Bansani ba hajiya, tinda tace zata kai kotu ko a bari takai koton ne hajiya? Kaina ya kulle na rasa mike min dadih.." Ta karashe mgnr kmr zatayi kuka. Hajiya Juwairriyya ta zuba mata ido na wasu yan dakiku kana tace "dukkaninku manyan mutane ne, be kamata ace mgnr nan ta kai koto ba,kuma ma ALLAH na tuba ai ina tunanin shi uban yarinyar bazeso mgnr taje kotuba Ai tonon asirinsu ne a matsayinsa na mataimakin governor.." Hajiya maryam tayi kasaqe tana sauraron hajiya Juwairriyya ita ta rasama me zatace. Hajiya Juwairriyya taci gaba da magana "Bari ma kawai base mgnr taje ko inaba zan gayawa babansu tinda uban yarinyar abokinsa ne ya sameshi suyi mgnr irin tasu ta manya, ya bashi hakuri kawai...." Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke me mugun dadih, zuciarta ta cika da farin ciki dajin klmn bakin hajiya juwairiyya, dmn harga ALLAH batason mgnr taje koto, bata de da yadda zatayi ne. "to shikenan hajiya ngde ALLAH ya bar Aminantaka..." Hajiya Juwairriyya ta amsa da "Ameen hajiya...ynzu ina AB'ILAL din?" Hajiya Maryam tayi Dan guntun tsuki tace "barshi mara mutumcin.. Na koreshi a gidana ..." Hajiya Juwairriyya ta zaro Idanuwa waje fuska dauke da mamaki tace "kmrya kin koreshi? Shida gidan ubansah..." A dan hasale hajiya maryam tace "E mana hajiya, yaronnan ya isheni, ina masa fada fa hajiya ya maida mgnr wasa, inaji kmr in rufeshi da dukan dase ya kasa tashi..." Karshen mgnr tata ta bawa hajiya Juwairriyya dariya, taso ta danne dariyar amma ta kasa, seda kwashe da dariya sosai, hajiya maryam ta bita da ido mamaki ya cikata, Dan ita batasan meya bawa Hajiya Juwairriyya Dariya ba a mgnrta. "Wannan abin haushi ne hajiya bana Dariya ba fa, yaronnan beda mutumci Wallahi..." Cewar hajiya maryam da ranta ke cike da haushin AB'ILAL. Dan tsagaitawa da dariya hajiya Juwairriyya tayi, tace "dole inyi Dariya hajiya, Duka fa kikace zakiwa AB'ILAL? Wai dukan ma wanda ze kasa tashi..to ke ta ina zaki fara dukan wannan shirgegen katon gardin, yaro jiki duk a bubbude ke kyace dan dambe ne, tabb! wannan aisede a hada maza goma majiya karfi shine zasu iya masa dukan daze kasa tashi bake ba mace,macenma wadda shekaru suka ja, dukanki ai kmr shaface a garesa..." Ta karashe mgnr tana yar daria irin tasu ta manya. Gwauron numfashi hajia maryam ta sauke tace "hmmm, hajiya yaronnan beda mutumci,...next time sede yaji na daura masa aure kawai duk yadda zeyi yayi..." Hajiya Juwairriyya tace "Ah'a hajiya karki soma hakan, Auren dole kenan, kuma fa ki tuna namiji ne, bawai Mace bace, ki barshi in yaga wadda ranshi keso dan kanshi seya Aura..." Hajiya maryam tace "Ba rana kenan? " hajiya Juwairriyya tace "Kamarya ba rana?" Hajiya maryam tace "Wai waya gaya miki yaronnan Aure ke gabanshi? Kwata-kwata fa beson Aure, kinde san komi base na gaya miki ba, Amma ni gani nakeyi kmr ma goyo masa baya kikeyi hajiya.." Hajiya Juwairriyya tayi Murmushi tace "Ba haka bane Hajiya, nifa wlhy son AB'ILAL nakeyi burgeni yakeyi yaronnan akwaishi da kamun kai,.." Hajiya maryam ta amshe da "Wani irin kamun kai? Ina kamun kan yake hajiya? Rashin sanin darajar yan adam de zakice" Hajiya Juwairriyya ta cire hijjabin dake jikinta ta yadda Ac dake dakin ze samu damar ratsata yadda ya kamata kana taci gaba da magana "Kamun kai ne mana hajiya...nifa wani lokacin bana ganin lefin yaronnan ta wani fannin, in zaki lura lalacewar duniarnan sam bata gabanshi, ALLAH yasawa yaronnan kamun kai..." "Kamun kai a dukan yayan mutane? Gashi ze debo wadanda sukafi karfinmu..." Cewar hajiya Maryam, data amshe mgnr a hasale. Hajiya Juwairriyya tace "Ai lefinsu ne su yaran mutanen,...duk a hannu yaran yanzu suke da sha'awar namiji ba namiji ke sha'awarsuba, dan wani namijinma yafi wata macen hkrin sha'awah a wannan zamanin...ni Wlhy yaran yanzunnan tsoro suke bani, musammanma yammata Se kiga yarinya 12yrs wai tasan meye sha'awa, watama tasan meye Namiji.." Hajiya maryam ta amshe da "Hmm kede bari Hajiya! Abin nan na daure min kai , mu zamaninmu wama yasan wannan lalacewar, wai har macce ta kai hannu ta taba namiji da sigar sha'awah, ke ba mijinki ba ke ba muharraminkiba, kawai salon lalacewa..." Zucia cike da takaici hajiya Juwairriyya tace "hmmm kede bari hajiya Maryam yan matan yanzu ji sukeyi kmr suyi yawo da gindi a bude..." Hajiya Maryam ta kwashe da Dariya tace "Wai suyi yawo da gindi a bude! Wlhy fa hk suke, Allah na tuba lokacinmu ina ma mukasan dadin maza balle mu nemesu, Kai de gaka nan ne de, ..." Hajiya Juwairriyya tace "hmmm bari hajiya! Zamanin nan kou kmr ka daura hannu a kai ka fasa ihu! Lalacewa tayi yawa, ace kina macce me hankli da sanin ya kamata da mutumci, da Alkunya Amma wai kana mace ka kai hannunka ga namiji,..Kai lalacewar tayi yawa..." Hajiya Maryam ta amshe dacewa "Hmmm kede bari...ni ko mijina ban taba ba, harya koma ma ALLAH, saboda ni kunya nakeji..." Hajiya Juwairriyya ta kwashe da Dariya hadi dacewa "Kai hajiya baki da dama, wato sede in ya bukatu ya nemeki..." Hajiya maryam tace "Sosai ma kuwa Hajiya nida nake ma ba bahaushiya ba amma nasan Alkunya.." Hajiya Juwairriyya tace "Haka ne kam! Inma wai mijinka ne da sauki Hajiya in kana yaron maccenka seka neme shinma ba komi bane, Amma ynzu fa ko babu Aure se macce ta nemi namiji, shiyasa nace miki AB'ILAL na burgeni ta wani fannin ba ruwanshi da iskncin nan..." Hajiya Maryam tace "shi wannan fa beda lafia ne, dan yau ma ya sanar dani beda lafia ne, ban sani bade ko tsabar iya shege ne..." Cikin rashin fahimta hajiya juwairiyya tace "Kamarya yace miki beda lafia?" Hajiya maryam tace "Wallahi haka yacemin, kinsan ba kunya bace a idonshi, cemin yayifa shi be taba ganin Maccen datayi masa ba...Kai hajiya yaronnan beda ta ido..." Hajiya Juwairriyya ta kwashe da daria tace "dan ALLAH ce miki yayi shi beda lafia ne?" Hajiya maryam tace "hmmm Wallahi haka yacemin, harfa cemin yayi inya aura mace ba virgin ba sakinta zeyi, kai yaronnan beda ta ido wallahi!" Hajiya Juwairriyya ta zaro idanuwa waje tace "Ikon ALLAH, kai halin AB'ILAL se Allah,..karya yakeyi hajiya lafiyarshi lau, iya shege ne kawai,.." Hajiya Maryam ta sauke ajiyar zucia kana tace "wlhy nasha da gaske yake Hajiya, ashe iskncine kawai.." Hajiya juwairiyya tace "Iskncine kawai, kina ganin namiji iya namiji yace miki beda lafia, ki yadda..." Jim kawai hajiya maryam tayi ta sauke ajiyar zucia batare datace komiba ita de a ranta bata yadda AB'ILAL lafiyayyen namiji bane, tabbas de tasan yanada Babbar Al'aura tin yana karami tasan hakan, ina maga yanzu, shifa ko boxes baya yaso dashi Ballan tana tasan ya al'aurarsa take a halin yanzu... "Hajiya yanzu zamuje muga jikin yarinyar nan ne ko yaya zamuyi?" Hajiya Maryam ta gusar da mgnr AB'ILAL ta dawo da zancen aika aikar da yayi. Hajiya Juwairriyya tace "Ah'a bata yuwwa muje, kinga ynzu da zafi zafi abin yake, yau inna sanar da Alhaji zuwa gobe se muje, koda be samu dmr samunshi da mgnr yau ba se muje din goben kawai, insha ALLAH.." Hajiya Maryam tace "E Yafi gaskia kwara muje din , rashin zuwan namu ze zama lefi, ALLAH ya kyauta Amma zanwa yaronnan abinda seya yi mamakina..." Hajiya Juwairriyya tace "Ki masa addu'arh de plx.." Humming kawai hajiya maryam tayi, Juwairriyya ta zuba mata ido. "Yau bakije asibiti bane?" Ta jefo mata tambaya. Hajiya maryam tace "Eah ina hutu ne hajiya, na gaji da kaina na dauki hutunma.." Hajita Juwairriyya tace "kina ma kokari, kwara ki huta Ai...Allah de ya bada lada.." Hajiya maryam ta amsa da "Ameen Hajiya.." Daga haka sukaci gaba da hirarsu ta manyan mata, rabin hirar duk a kan aika Aikan AB'ILAL ne, ba karamin cima hajiya maryam zuciya yakeyiba. hajiya Juwairriyya bata bar gidanba seda tayi sallarh magrib dreva dinta ya mayar da ita gidanta dake nan kusa dasu, domin kuwa layi biyu uku ne tsakaninsu.
08/01/2022 Γ 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*YAR DANDI CEH*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIβπ½
*ina tsallaken 1day a ranakun posting dina, wato ba kullum nake posting ba inayi yau, gobe bazanyi ba se jibi....* writer of KYAUTAR ALLAH.
π
ΏοΈ5
A Bngaren AB'ILAL kam tinda ya Fita a gidan, direct ya nufa tamfatsetsen packing space din dake gidan wanda ke dauke da manyan motoci na alfarma kusan kimanin motoci shida. lallausar hannunsa ya zira a aljihun rigar dake jikinsa kasancewar manyan kaya ne a jikinsa, sam baya mu'amala da kana nan kaya, ze iya kirga sau nawa yasa kana nan kaya a rayuwarsa, dan gargajiya ne shi sosai, koda yayi karatu a waje sam dabi'arsu bata taba burgeshi ba. Car key dinsa ya ciro daga aljihun rigar dake jikinsa, ya Danna car key din kwululut! Wata hadaddiyar mota kirar Benz black tayi kara sam ba ita yakeso ya hauba amma dole ya hautan saboda ba halin ya koma bngarensa ya dauko key din wata motar, saboda Auwal hubb dinsa. "Kai Auwal hubb rigima...." Ya fadi cikin hadaddiyar dankareriyar muryarsa me kama da busar sarewar jita. murmushin gefen baki yayi, yayinda duka dimples dinsa biyu side by side suka lotsa, yar dariya yayi wadda ke cike da shaqiyanci, nan na gano yanada wushirya a sama, ba karamin kara masa