Showing 9001 words to 9108 words out of 9108 words
Chapter 4 - Dame Ake Ado Book 1 By Fauziyya D. Suleiman .pdf
tsakar gida tana ta aikace aikace mata suka fara shigowa gidan da sallama dauke da
akwatuna riki riki mamaki yacikata ta mike tsaye tana tambayar lafiya daga inakuma? Domin
tasan basuda wata budurwa daza.akawo kayan aure saida suka gama ajiye kayan babu ko
gaisuwa daya daga cikinsu ta kalli umma tace daga gidansu Ummi aka aiko mu mudawomuku
dakayan aurenku domin ajiya mukasamu labarin ashe yaron dake neman diyarmu ba danku
bane ba shege ne daba.asan asalinsa ba Umma tadafe kirji cike da fargaba daidai lokacin
Ahmad yashigo gida inyajikomai akunnensa don haka yatsaya turus a bakin kofa cike da
tsananin damuwa datashin hankali MUHADU AKASHI NA BIYU