Showing 6001 words to 9000 words out of 12177 words

Chapter 3 - IDAN RANA TA FITO Book Complete by halima Abdullahi K Mashi .pdf

yi ruwa
zan kira ki in nemi shawararki don
kina da basira. Suka yi dariya irin ta
kawaye, sannan Kilishi ta sure Jakarta Bari in tafi sai na ji daga gare ki. Har gurin mota ta yi
mata
tattaki inda direba ya ja suka yi
sallama ta dawo ciki.*********

.14....Ina tafiya na dawo talla na

hango BINTO, kira na kwala mata ta
juyo sannan ta nufo ni da fara'arta,
ta ce gida za ki? Na ce, eh, Yaya ADO
yana gida? Binto ta ce, Eh, na barshi
gida, na ce, mu dan je ya kara min mana domin na haddace na jiya. BINTO ta ce haba?" Na ce,
Allah
kuwa, ai zan ma biya za ki ji. ADO na zaune kofar gida yana
dauke da wani littafi yana nazari, na
durkusa na gaishe shi, cikin fara'a ya
amsa tare da cewa, kin zo ne? Na ce,
eh, ya ce shiga ina zuwa, ban jima
ba ya shigo don ya sani lkcn nawa kilalanne, ya ce biya in don ya ji na jiyan. Na yi Bismillah
sannan na
karanta, ya kara min wani da haka
na iya addu'o'i da dama Cikin Haka ne batun auren su BINTO,
ya tashi domi kaka ta matso su
HINDE ma duk an kawo kudinsu ni
kadai ce babu manemi to wa zai so
ni, ni ba kyau ba ga kazanta, bugu
da kari ga ni baka, su ko na lura samarin kauyanmu in dai kina fara komai muninki za ki samu
miji, na
lura abn yana damun Babana, ni ko
bn damu ba don zancan da ni ke
lkcn fa shekaruna 12 an ce ma wai
sai watan Mauladi ya kama. ADO yana kwance a shimfidarsa,
zuciyarsa tana nazari, ne a kan Jidda
yana son taimakon yarinyar sai dai
ya rasa me zai yi don ganin ta fita
cikin halin da ta ke, gata da kwazo
shi dai ya shaku da JIDDA, har ma yana cewa da ya tashi aure ne babu abn da zai hana shi
aurenta, Bai
damu da so ba ba ya sani suna tare
wataran zai so ta. Sama'ila ne ya katse mishi tunanshi
da sallama, ya amsa ya tashi zaune
dai-dai lkcn da shima ya zauna kan
kujerar katakon dakin....
Mar 7, 2015
Aisha Ummu Shureim Sa'eed
24...Ya kalli Ado ya ce, "ya naganka
kwance ina fatan dai lafiya?" ADO ya
yi ajiyar zuciya, "Wlh lafiya ta lau,
wani abu ne ke damuna.'" SAMA'ILA,
ya ce "Me ke nan?" ADO ya ce,"kan

zancen KULUWA ne, Ina matukar tausayin yarinyar gashi d
[18/09 4:50 pm] Inna��: Idan rana tafito
15.....Sama'ila ya ce, "To Allah ya za6a mana abinda ya fi zama
alkairi."Ado ya ce,"Amin. Wata rana da daddare an aike ni
kar6o kudin dashi ina tafe da 'yar
sandata ina wakar "wayyo Allah na
wayya Allah na kalalla6a tashi ga
idona kalalla6a, wanda ya cire min
kalalla6a, shi ne mijina, sai na ji murayar ADO ya ce Kalalla6a, ya iso
gurina. Bayan na tsaya ya dube ni
gani zan cire miki, na sunkuyar da
kai sannan na ce, "Yaya Ado ai kai
Malamina ne." Ya ce, daga ina haka? Na ce amso kudin dashi naje,
Ya ce, zo nan dama ina son in yi
wata magana da ke. Jingina ya yi
daga jikin wata, bishiya da ke nesa
dama kadan, hasken farin wata ya
haske gurin. Ya zuba min idanunshi, ni ko kaina na kasa ina wasa da
kudin hannuna, ya ce, "JIDDA kina
jina?" Na ce ina jin ka, sai na ji
kalmar saukar aradu,
za ki aure ni?"
Sai da na yi tamkar zan fadi don firgici, sannan na gyara tsayuwata
na ce, "Uhum, Yaya AdO kenan. Yaushe muka sona 'yar tsokana?"
Ya ce, "Gaske ni ke magana." Na yi
murmushi a zotana ko da wani zaya
tsokane ni ban da kai, duk
kyawawan 'yanmatan kauyan nan
suna burin ko magana ka dinga musy ciki har da yata Hinde duk ba
ka ce zaka aure su ba sai ni KAZAMA,
MUMMUNA,BAKA, MARAINIYA,
MARAR GATA?" Tausayinta ya kuma cika shi, ya uba
hannunwanshi cikin aljihu, JIDDA ni
ko kin ga wadannan abubuwan da
ki ka lissafa sune suka kwadaita min
auran ki.
Na kalle shi cikin mamaki, sannan na girgiza kai. "Yaya Ado na sani kana dai tausaya
min ne amma ba sona ka ke yi ba.
Shi aure zama ne ba na kare ba, in
ka aure ni zaka yi na dama a gaba."
ya ce,"JIDDA kina da hangen nesa,
sai dai bana jin hakan ata faru insha Allah, abn da kawai nake so ki
amince dani kuma daga yau zan

soma zuwa zance gidanku. Edited · Like · 3 · Report · Sep 6, 2014 Aishat Yusuf sannu mmy
ashe an maido miki da
16...Na yi 'yar dariya zaka sa Baba
Gaje ta kara tsanata kenan, don tana
maida ni baya ne saboda kada wani
ya nuna yana sona.
Ado ya ce, "To ai "IDAN RANA TA
FITO TAFIN HANNU BA YA KARE TA, ki je gida sai na zo, ."Na tafi ina waigen
shi, anya kuwa ma Ado ne?" Ko dai
wani Aljanin ne? Abin da na saka wa
a zuciyata kenan. Washe gari muna zaune a tsakar
gida, Hinde suna ta cin abincin su da
su Jummala ba sa ci da ni ni ko ina
can gefe ina cin nawa murfin kwano,
hirar samarin suke yi suna min
haibaici tare da wakar zanbo wai Allah min tsarin da auran kazama
na tashi naje nayo Sallar Isha'i na
dawo na zauna, sai ga sallamar
Baffa kanin Ado,
ya ce, sannunku,
suka amsa ya ce wai ana sallama da JIDDA,
Hinde ta ce, Jidda kuwa a ka ce,
maka?"
"Ya ce, "Eh in ji Yaya Ado."
Baba Gaje ta ce "Yana ina?"
Baffa ya ce gashi nan a waje ta ce to ka ce tana zuwa. Ta kwala wa Hinde
kira zo ki je kin ji Ado, yana kiranki,
dan nasan ke yake kira ba waccan
ba, ina jin su ban ce komai ba. Har da turare Baba Gaje ta ce Hinde
ta fesa bayan ta can za kaya. Babana yana kofar dakinshi na je na
zauna kusa dashi zuciyata cike da
damuwa, domin jiya ne kawai ADO
ya gabatar da kanshi gare ni amma
ji nake tamkar mun yi shekaru
dashi, waton sonsa ne ya shige ni ba na wasa ba, na ce "Baba gurina Ado
ya zo, amma Baba Gaje ta ce, Hinde
taje.'" Baba ya kama hannuna "Kada
ki damu nasan Ado ba zaya can za
miki ba, tunda yasan da Hinde ya ce
a kira ki." Edited · Like · 4 · Report · Sep 6, 2014 Saleesu Nasarauniya Funtua Munata gdy.
17...Ita kuwa Hinde lkcn data fita sai
ta canza tafiya ta nufi Ado, shi kam
lkcn ya shagaltu da tunanin anya za

ma abar JIDDA ta fito kuwa?
Sai ya ji takun sawu, kanshi yana
kasa sai ya ji kamshin turare dan goma ko bai dago ba yasan ba
JIDDA ba ce, domin ita in ta kusanto
ka sai dai ka ji kaurin hayaki ko
warin datti. Ya dube ta lkcn da ta zo
ta tsaya gantsartsar a gabn shi, tare
da cewa, gani, ya girgiza kai bn kira ba JIDDA nake nema, ta turo baki
kai ko ga dan ziza da kai me zaka yi
da kucakar mata? Ya yi mata wani
duba je ki turo min ita, ta rike kugu
t
[18/09 6:00 pm] Inna��: Idan rana tafito
18..Ya kashe laptop din ya maida shi
gidan shi sannan ya sako ta a ma
adaninta, ya koma kan gado ya
kwanta yana nazarin duk
maganganun nasu. Ya jima da
zargin cewa haka zata faru shi yasa bai 6ata lkc ba gurin manna wata 'yar mitsitsiyar na'urar
daukar
magana a duk kan dakunan gidan
domin samun rahotannin abnda ke
faruwa ko zai faru. Damuwa daya ya shiga dama Basma
turo ta aka yi don ta yaudare shi?
Lallai ta yi kokari domin yana son ta
so mai tsanani duk da ranshi ya
sosu da jin batun bai sa sonta ya yi
rauni daga zuciyarshi ba, amma zaya cigaba da bin su yaga iyaka
gudun ruwansu. Dady ya kalle shi bayan ya kur6i
shayi.
"Muhammad ya kamata zuwa yanzu
a ce wani abu game da aurenka da
Basma."
M.B ya ce, "Dady ai magana tana gurin ku, ko Hjy?" ta aje cokalin hannunta tare da cewa
"Wannan
gaskiya ne Muhammad, Dady sai a
yunkuro a shiga maganar." Dady ya
ce, "Shi kenan, Insha Allah week end
zamu shigo Abujan kafin sannan zan yi waya gida sai mu tafi da Sani." Hjy Shuwa ta ta6a baki
"kana da son saka 'yan kauye cikin komai naka."
Ya dube ta "Ni din dan ina ne?" M.B
ya ce, "Kauye Husma ta ce yaya
kuma zaya guji kauye Hjy. Dady

yana da gaskiya ina son yanda Dady ke son asalinsa."
M.B ya jinjina mata hannu, Tsaki
Hjyn taja ai nima ban ce ya ki
asalinsa ba, amma ka duba zuwa
Abuja ba sai ya samu wasu daga
abokansa su tafi tare ba? M.B ya ce, "bar shi kawai, Hju gara yaje da danginsa ba don ranta ya
so ba ta
ce shi kenan Dady ya yi dan
murmushi sannan ya ce kamar
yanda ni ke daura auren 'ya'yan
Sani haka nan shi ne zai auradda nawa." Husna ta ce zamu sha biki fa Bros, Hjy ta ce kai
Husna akwai ki da
zumud'i, ta ce dole ne nayi zumudi
Hjy ba mu fa ta6a yin wani biki
namu na kashin kanmu ba cikin
gidannan, sai dai in za k yi wani abu na dangan ki." M.B ya ce kina da gaskiya Husna.
19...Cikin lkc kankani manya suka
cikin zancan aka yi sa rana ko in ce
baiko, biki sosai aka yi tamkar
lkcnnne bikin tare da rabe-raben
kyautuka. Hjy kuwa Dubai suka tafi
don hado lefe tare tare da kayan da za su ci biki dashi ita kuma Auta ta za6o kayan dakinta irin
wadanda
take so. Shi kuwa M.B ya yi sallama
da su kan cewa za ya tafi kauye don
sanar da su Haja.
*************** Kimanin kwanaki 4 ne suka shude
Ado da Kuluwa ba muga juna ba, sai
ranar Lahadi ina dawowa daga talla
na biyo ta gefen gonarsu shi ga su
shi da Sama'ila, na tsaya turus ina
kallonsu, har suka karaso inda nake, waige-waige na shiga yi domin ina tsoron koda akwai
wanda zai kaiwa
Baba Gaje labarin.
"Ado ya ce kwantar da hankalinki
JIDDA, babu kowa." Na yi ajiyar zuciya, amma na kasa
kallonsu, ya ce kin saida ne? Na ce
saura kwano 2, ya ce muje na bi su
zuwa cikin gonar, ya kira daya daga
cikin mutanan da suke aiki ya ce su
dauki abinci karkashin wata bishiya muka zauna, ya ce nasan an dake ki ranar ko? Na ce eh, ta
dake ni.
Ya ce shi yasa ki ke ta 6oye min har

kwanaki 4 ko? Nayi shiru,
ya ce kin fasa auran nawa kenan? Na
kalle shi sannan na kalli Sama'ila na
sunkuyar da kai, na za ci kayi fushi ne game da abinda ta yi maka ka fasa.
Sama'ila ya ce, "Allah Sarki, Abokina
samun kansa ya yi da kara muradin
auranki, kuma insha Allahu ba fashi,
sai dai wani iko na Allah, Ado ya ce matsalar daya ce, Jidda na kalle shi gabana na faduwa
zuciyata cike da
son jin wace matsala ce wannan?" Ya ci gaba zan tafi birni karatu, kuma zan dauki kimanin
shekara 3
ya ya ki ke ga za ayi? Nayi shiru ina
nazari sannan cikin karaya wato
cikin amincewa raina na rasa Ado na
ce Allah ya bada sa'a Sama'ila ya ce abinda za ki iya cewa kenan? Na ce to me zan ce? Ado ya
ce Jidda
shawararki nake son ji game da
mokamar auranmu?
Na ce Yaya Ado haka kurum na ji a
jikina auranmu ba zaya yiwu ba, saboda zai iya kasancewa in ka tafi birni ka manta dani,
sannan ga
matsalar Baba Gaje in ta gan mu ta
ji labari kamar yanda ta ce kai kara
gurin mahaifin ka ba ka jin akwai
matsala? Ya ce don Allah bar zancan wannan
Babar taki, zan fa ci gaba da zuwa
zancena tunda Babanki ya yarje min
kuma kada ki damu kinji na ce to.
[18/09 6:15 pm] Inna��: Idan rana tafito
20
Ban damu da su ba na ci gaba da
aikina, sai da zan fita muka ci karo
da Babana ya dawo zai yi shirin
Masallaci, cikin murna ya ce,a'a wa
nake gani haka? Kulun majadan, kai amma fa kinyi kyau cancadi." Dadi ya rufe ne, kun san
mu2m yana son
ya yi gayu a kuranta shi, kuma ban
ta6a sa rai wata rana za ta zo da zan
ji irin wannan kalmar ba. Na ce "Baba ba ta nan shi ne na saka wannan." Babana ya ce,"Ai ko
kin yi
kyau, na jima ina son in sai miki
kaya in ganki haka tamkar sauran
yara, amma hakan ya faskara. Allah

ya sakawa Ado da alkhairi, na fita cikin farin ciki, duk wanda ya sanni in ya kalle ni sai ya sake
kallona,
saboda mamakin kwalliyar da na yi,
wasu kuma su ce iyen ba, an ci gayu
cikin zuciyata kuwa ba wanda nake
so daga ni irin Ado, yau dai ya ganni cikin gayu. Wasu Dattijai suna cikin siyan goro sai na ji
muryar Sama'ila yana cewa,
"Yammata muna son goro." Na kalle
su cikin kunya, bayan an gama
sayan goron na rusuna na gaishe su
cikin ladabi. Ado ya ce a"a Sama'ila kaga mutuniyar taka ko?
Yau kam duk kauyannan kin cinye
'yammata a kyawun kwalliya."
Sama'ila ya ce,"Na yarda da kai.'
Dadi ne ya rufe ni, na ce "ko dai
kuna tsokana ta ne?" Ado ya ce, tunda ki ka fito tsakanin ki da Allah mu kadai ne muka yaba
adon naki?
Na yi dan murmushi sannan na ce,
a'a Baba ma..........21......."S auran kalmar ta ki fitowa lokacin da na hango Baba Gaje ita da
kawarta Dija suna
dawowa daga biki, tuni su Ado suka
gano ina cike da fargaba, sannan
suka kalli inda nake kallo, ba su san
Baba Gaje ba, amma duk sun yanke hukunci cewa ita ce, musamman
Ado wanda ya ganta da dare, tana
furta kalmar Kuluwa ina ki ka samo
wadannan kayan? Cikin mamaki
take magana, Ado ya shaidata a
muryarta, don haka sai ya ce "Sannu Baba."
Ya tsugunna shima Sama'ila sai ya
tsugunna bata kalle su ba ni krum ta
zuba wa idanu cike da masifa, tana
karkada kai. Dija kuma tana fadin
"Tabdijam, lallai yarinya ta rika." Ni
kuwa tuni tsoro ya cika ni na soma
kuka domin ban ta6a ganin fushinta
irin na yau ba, don jikinta har 6ari
yake, ta ce shin kai Ado ka ke ko wa? Ban ce ka fita hanyar ta ba?" Sama'ila ya ce, "Baba da
aure muke
sonta don Allah kiyi hakuri." Ta
zaburo baki na kumfa "Ban hakura
ba, na ce ban hakura ba iskanciin
banza da wofi, na ce da ku aure zan mata? Tsinannu kun gama lalata 'yar uban wa zai aure ta?"

Ado ya fusata ya kalle ta ya ce, Ni ne
zan aureta." Ta kara kusanto shi"kai
mara kunya ka fita daga inadunan
in rufe ka kiyaye ni bar ganin
ubanka ke da gari. Ado ya ce,"Baba
insha Allahu sai na aure ta, ki rubuta ki ajiye sai na tsame ta daga wahalar da ki ke bata."
Dija ma ta matso "kai dan sara
sa'arka ce! ku ji mu da tsagera,"
Suka mike tsaye, Ado na cewa, "Yi
hakuri Jidda, ki daina kuka kukanki yana soya raina." Baba Gaje wani tukuki ta ji cikin zuciyarta
, ta cije
yatsa sannan ta yi gaba fuu.
Dija ma ta bita tana cewa, "Gaje
gidan su zamu ke kai kashedi." Gaban Maigari suka zube, Baba Gaje
ta saki kuka tana fadi "Maigari kun
ne masu hukunci ya ya zaka yi da
danka Ado wanda ke lalata min
yarinya?"
Dija ta yi zaraf ta ce, "Har batun cikin da ya yi mata kwanakin baya ki sanar da shi." Nan da na
kuwa ta
dad rushewa da kuka. Dija dama
baki tuno min da wannan ba, Ranka
ya dadw kwanaki har ciki ya yi mata
cikin zuaran nan naku mai duhu, sai da kyar asibitin Garko suka cire shi, na ji tsoron kawo kara
ne don naga
ku ne masu garin amma sai naga an
ci gaba ni dai ranka ya dade a shiga
tsakanin su." Wakilin Maigari ya nuna ta "Ke ba
mu son zancan wofi, Ado za ki ma
sharri?" Maigari ya daga mishi hannu tare da
cewa,"Dakata Wakili." Ya kalle ta
"To baiwar Allah, kiyi hakuri zamu
yi bincike kuma zan dau mataki.
Ta ce,
"Na gode, na gode." Ta mike suka tafi. Cikin dakin Baba Gajen suka yada zango sai sheka
dariya suke yi,
Gaje tana ta zugawa Dija godiya da
dabarar da ta kawo mata.
Shi ko Maigari Sai ya dubi Wakili da
Liman ya ce, Dan yau zaya iya aikata abin da ya fi haka, shi yasa na ce ba zai je karatun nan
birni ba,
Liman ya ce ni kuma sam ban yarda
Ado za ya aikata haka

[18/09 6:50 pm] Inna��: Idan rana tafito

22.......Su kam karkashin wata bishiya suka
zauna suna hangen ruwan daga in
da suke. M.B yana jefa 'yan kananan
dutsuna cikin ruwa, ya kalli Ado ya
ce Adamu yarinyar can da ta wuce kamar itama 'yar gidan ku ce. Ado
ya ce da ba ka santa ba? M.B ya ce
ba duka kannanka na sani ba,
'yanmata da Bintu da Asma'u na
sani." Ado ya ce, to ai sune
'yammatan, ita wannan da ka gani da ita zan aura, sai wasu matsaloli suka shigo, kuma ni na yi
niyyar
auranta ne don na taimaka mata
bawai don so ba. Cikin ikon Allah da
na sama zuciyata auranta a 'yan
kwanakin da muka yi sai na samu kaina da soma sonta nan ya kwashe komai har da tarihin
Jidda ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login