Showing 9001 words to 12000 words out of 12177 words

Chapter 4 - IDAN RANA TA FITO Book Complete by halima Abdullahi K Mashi .pdf

ba wa
M.B
Nan ya ji ya kara tausayin yarinyar
sosai, ya kuma bawa Ado labarin
turetan da ya yi dazun na. Bayan sun dawo cikin gari suka sake
hangen ta dauke da tiren goro.
M.B ya ce wai shin Ado yarinyar can
bata da aikin da ya wuce talla ne?"
"Kwarai kuwa. "In ji Ado,"Tana talla
ne sau 4 a kowacce rana, safe, rana, yamma da kuma dare."
Tausayinta ya kuma cika zuciyar M.B
kazalika sai gata da daren dauke da
tire. Ado ya ce, "In na jin takaicin
halin da yarinyar take ciki, lokacin
da na yi nufin taimaka mata sai na kara mata damuwa." Ya dubi M.B Muhammad tana zaman
zamanta na
jawo ta, na kimsa mata sona cikin
zuciya, a karshe a ka raba mu don
Allah ban zalince ta ba?"
M.B ya ce "Ba ka zalince ta ba, kayi nufin taimakonta ne. Zan yi nazari nima na gani wane irin
taimako zan
mata?"
*************23.....
Komai na bikin M.B suna tafiya dai-
dai, yanda Hjy ke rawar kai da ji da Ango tare da fidda kudi daga cikin jakarta take kashe su
yana ba wa

M.B mamaki, ban da yasan komai
game da makarkashiyar da suke
kulla mishi, to da zai karyata duk
wanda ya zo mishi da batun cewa da wata manufa suke son auran shi
da Basma. Don haka ya bi ya lika
security a guraran da bai saka ba,
domin kara samun cikakken
rahoyan sirrin duk wata
makakarkashiya. Akwai fatitiikan da za a yi kafin
daurin auren, da kuma bayan
daurin auran tun saura kwana 2 biki
dangin mahaifiyar M.B da Kakarsa
Haja suka bayyana birni cikin su har
da Binto da kuma Ado, haka nan dangin Mahaifinshi daga Garko,
Binyo kam ta tsinke da lamarin
bikin 'yan birni, fadi take ina ma da
Kulawa muka zo bikin nan ta sha
kallon duniya,
, Allah Sarki Haja ta ce wa zai barta? Binto ta ce ai zan kai mata wadannan hotunna ta gani ki
ko kai
mata in ji Haja, Allah yasa ina son
yarinyar na so kwarai Ado ya aure
ta, domin yanda yarinyar ke sha
wuya nasan Ado zaya rike ta da amana zai kula da rayuwarta, Binto
ta ce Baba ya yi saurin yanke
hukunci koda yake ya ce shekaru da
dama da suka gabata suka kulla
alkawarin auran Yaya Ado da Aina,
haka ne in ji Haja, amma ban gushe ba ina mata addu'a Allah ya bata wanda ya fini, amin in ji
Binto. Hjy ta jawo aminiyarta cikin dai
wato Kilishi ta maida kofa ta rufe
tare da cewa kin san sirri dukkansu
suka zauna bakin gado. Hjy Shuwa
ta kalli Kilshi ta ce, "Kawata kinga
dai yanda komai ke tafiya min daidai ko?",
Kilishi dafa ta tare da cewa "Kawata
na ta6a ki da alheri na kula sai dai
menene shirinki na gaba?"
Shuwa ta ce, "Shirina na gaba kuma
na karshe shi ne kashe Bello, ta hanyar sa mishi gabu cikin abinci." Kilishi ta zuba mata idanu.
"ZUWA yaushe za ki aikata haka?"
Kilishi ta tambaye ta.
"Da zaran anyi biki." In ji Shuwa.

"Ba ki tsoron a zarge ta in abin ya yi
wuri? Sannan Likitoci za su gano cewa ya
ci guba wacce amsa a ki bada
lokacin da kanwarki ta ji tuhuma ta
yi yawa? Ta ce ke ce ki ka bata?"
In ji Kilishi.
Shuwa ta yi dan jim sannan ta ce,"Haka ne.
Na so in yi wauta, zan bari sai sun
dan kwana 2.
Kilishi ta girgiza kai tare da yin
murmushi.
"Ya ya za ki yi da cikin da kanwar taki zata samu, musamman in an
samu irin natattun cikin nan an yi
an yi ya fita ya ki fita? Ina nufin
dadewarsu za su kusanci juna kuma
ciki zai iya shiga, kinga dan in ya zo
duniya in bai gaji Kakanshi ba dole ne ya gaji dinbin dukiyar da ubansa ke da ita wadda ki ke
burin
kanwarki ta gada daga b.aya ki
mallake." Shuwa baya"Haka ne kuma fa, lallai
Kilshi kina da baiwa. To yazamuyi
[19/09 9:15 am] Inna��: Idan rana tafito

24.....
Nan da nan Jami'an tsaro suka nufi
gurin da mutumin ya fado, shi kuwa
Ango tuni dangi suka zagaye shi
don jin me ke faruwa? Lokacin da su
Hjy Shuwa suka fahimci M.B ne ya yi harbin ba shi aka harba ba, sai suka cika da mamaki gami
da tsoron me
zai biyo baya?
Lokacin da suka isa guri inda
mutane suka yi cincirndo don ganin
kowane ne Hjy Shuwa ta riko hannu M.B tana cewa
me yake faru ne Bello? Ya ce,"
An turo shi ne don ya kashe ni?"
Ta ce,"Su waye za su mana wannan
dayan hukunci?",
Ya ce "Sai Allah, shi ne kawai ya sani.
Sai dai kada ki damu ko su wanene
burinsu bai cika ba, kuma na sani
zamu hadu dasu karo na 2.
Jikinta na rawa "To bari in kira Dady

in sanar dashi. "M.B ya ce "Hjy ki bar shi kawai, wannan Jami'an tsaro za su yi gaba dashi in
yana da sauran
rai ne ya musu bayanin dalilin sa na
son kashe ni, in kuma ya mutu shi
kenan sai in mun tsaya a gabn
Ubangiji." Hjy Kilishi ta matso,"To ai dama
karsa shi kayi domin barin irin
wadannan a bayan kasa fitina ne."
M.B ya yi murmushi ya kalli
mutumin lkcn da Jami'an suke saka
shi a mota, sannan ya dubi Hjy Kilishi"Da ina da wata dabara da zan iya yi lkcn da na hango shi
wacce
zan kama shi kon kare kaina bayan
harbin to da ban harbe shi ba. Tilas ke sa mu harbi don mun fi son
mu ji bayani daga bakin me laifi,
kila ba shi kadai ba ne ta yiwu wasu
suka sa shi da makamancin haka kin
ga duk zamu ji'."
Ya zuba hannuwanshi cikin aljihu "Hjy ku koma ciki lkcn tashi ya kusa, kada wannan ya dame
ku, domin
IDAN RANA TA FITO TAFIN HANNU BA
YA KARE TA.
HAKAN NAN ZAKARAN DA ALLAH YA
NUFA DA CARA KO ANA RUWA MUZURAI SAI FA YA YI."
Mar 7, 2015
Aisha Ummu Shureim Sa'eed
45..
Cikin sanyi jiki tare da tunaninko ya
gano sune? Suka ce "Haka ne."
25.....Amarya dai tana can gurin kawaye
suna lallashi ta don ita kuka ta kama
riris, sannan ta kasa zuwa gurin suna dawowa gurin ta rugo ta
rungume mijinta shi ko ya shiga
lallashinta.
Hjy Suwa ta kira mai abun magana
ta ce ya sanar da kowa an gode za a
tashi haka saboda wannan farmaki da aka kawo. Maimakon gidansu za
su wuce kamar yanda a ka tsara
daga gurin party ango da Amarya
za a yi musu rakiya zuwa gidansu
sai kawai a ka koma gida gaba daya
in da suka iske mutanan gidan cirko-criko. Haja sai kuka take lkcn da su Ado suka zo mata da
labarin dukkan su

suna falo ne suna jiran zuwan su M.B
bayan an gama jajantawa yana
rungume da kafadun Haja yana
lallashinta ya dubi Hjyr "Ina su Basma su zo mu tafi dare na kara
yi." Nan take Hjy Tasa kuka,"
Gaskiya ba za kuje ba, ka sani ko ba
shi kadai ba ne me nemn ran naka? Haka kawai kuma sai ku je can ku kadai su kashe mana kai
a banza."
Husna da Safina suka gurin Mahaifin
su da ke tsaye yana saurarn kowa,
Dady kada ka bar Bros ya tafi fa." Ya
dubi Hjy." Kada wannan farmakin ya dame ku,
don ba zai zama barazana ko
tsoratarwa a gurin dan Sanda
kamar ni ba, zamana ni kadai ko
zamana cikin mutane ba shi ne zai
kare ni daga mutuwa ba, ku fahimci wanna ni ba zan canza da komai ba kuma ba zan kasa
walwa ba don
wannan.


Haja ta ce "A'a ka dai zauna tukunna
Muhammadu kada su kashe min kai
Marayan Allah, me ka tare musu?"
Ta sake sushewa da kuka tare da
cewa "Ni shi yasa birni bata ban sha'awa, yanzu ka ji an kashe mutum."Su Ado suka ce "Da ka
dan
saura tukunna."
26... Husna da Safina
suka kyale mahaifinsu suka je suka
rungume Yayan nasu suna jijjiga
shi"Don Allah Bros kada ka tafi ka ji Dady ka ce wani abu mana." Dadyn ya yi gyaran murya
sannan ya ce "Hakika Bello ya fiku gaskiya,
domin kuwa duk wata kariya da
wani dan Adam zai baka tana bayan
ta Ubangiji, ku lura mana duk cikar
gurin da ku ke da yawunku bai sa kun ga mai harin nashi ba sai shi kansa, Allah ya kare shi
kuma ya
kare kansa." Dady ya kalli M.B "Bello
kai kuma sai ka hakura na kwana 2
saboda an ce masu rinjaye sune
sama, kai da ni ne muke tare amma duk falon nan basu amince ka je gidanka yau ba." M.B
yana dariya ya

daga hannuwa sama na bi, suka
kwashe da dariya shima yana
murmushi don da wuya kaga M.B
yana kyalkyata dariya. Ya kal
[19/09 6:51 pm] Inna��: Idan rana tafito
27...Tana shiga gurin Hajiya Shuwa nan
take ta hau ta da zagi"Yar iska me ki
ka je yi gurinsa?
Ban gargade ki ba ne?"
Basma ta ce, "Na je fa gaishe shi ne." Ta ce "To ban ce ki dinga zuwa gurinsa ba, don na gaya
miki kada
ma ki yarda da shi ko gidan ki ka ji."
"To" kawai Basma ta ce amma cikin
zuciyarta cewa take yi ai mijina ne
kuma ba zaki haramta min abnda Allah ya halasta min ba. Basma zata juya Hjy ta ce
"Ina za ki?" Zan je dakin su Husna
ne, a'a cewar Hjyn shigo nan ki
zauna. Duk da wannan gadin da Hjy
ke yi wa Basma ta saka ta a dakinta sun zauna tamkar kurame, bai hana Basma ciro wayarta
ba shi ta turawa
text tana me shaida mishi irin
tsantar son da take mishi tare kuma
da shaida mishi cewa ta yi mafarkin
tana kwance bisa kirjinsa, le6unnanshi yasa kan nata yana
mata sunba ta bn mamaki, ina son
ganina haka a gaske zan samu?
Lokacin da sakon ya same shi
murmushi ya yi duk da ya ji dadi bai
hana shi ji a cikin zuciyarshi banbarakwai ba, a son zuciyarshi shi
ne zaya fara kai kokon bararshi
gare ta matsayinshi na miji duk da
addini ba ya hana ba ne matsayinshi
na mijinta. Sai ya rubuta cewa, Ni na ki ne
Basma yanda na tabbatar da cewa
ke tawa ce, daina mafarkina zamu yi
zama na har abada insha Allah. Zamu kasance cikin yanayin da yafi mafarkinki. Ya tura mata
tana gama
karantawa ta yi murmushi tare da
cewa, my D kenan, haka nan suka ci
gaba da yiwa juna musayar
kalaman so da kauna har zuwa lkcn yin Sallah, inda M.B ya fita.
28....
Inda M.B ya fiya. Ranar da suka cika

sati daya, ranar Dady ya rike wuta
sai sun tare kuma ranar ne suka
tare. Kafin a kaita sai da Hjy da
kawarta Kilishi suka saka Basma a gaba kan cewa kada ta kuskura ta
ba da kanta ga angon nata, wai ta
bijire mishi ta wannan fanni. Basma
ta dubi Yarta ta ce "Anty har
yanzun kin kasa sanar dani dalilinki
na hada wannan lamarin?" Kilishi ta ce, "Kin kusan gama aikinki,
kuma nan za ki ji komai." Basma ta
ce "Shi kenan." Ko kayan gyaran
Amarya da ake hadawa ita dai da
kudinta ta siya kuma a 6oye.
Amarya ta gama sakin jiki yau za su 6arji Soyayya ita da mijinta, amma ga mamakinta 12:30
bata ji
shigowar Maigidan nata ba, gashi
tuni take neman layinshi amma ya
ki shiga, fitowa cikin falon tayi don
duba dakinshi kofar na kulle don haka ta daga labulan window shi ta hango kwance rigingine filo
manne
a kirjinshi yana bacci. Sai kawai ta
juya ta koma dakinta cikin
sanyin jiki.
Washegari bayan ya dawo daga Masallaci dakinta ya nufo ta yi dai-
dai bisa gadonta me shegen kyau,
ya maida wani abu da ya yi
yunkurin taso masa sannan ya yi
karfin halin karasawa ya saka
hannunshi ya girgiza kafadarta a hankali. Mika ta yi wadda dole tasa shi kau da kan shi gefe,
domin ganin yanda
surarta ta matantaka ta firgita shi,
ta bude idanunta a hankali ta zuba
su kan fuskar M.B tare da furta
"My D." ya dube ta "Amarya tashi kiyi sallah
ko?" Ta tashi zaune cikin yanayi na
shagwa6a ta ce, shi ne jiya ka bar ni
ni kadai ina ta jin tsoro.
Ya dan ware idanu cikin murmushi,
sorry my dear, jiyan nan na gaji sosai ban san lkcn da bacci ya
kwashe ni ba, yanzun dai tashi ki je
ki yi sallah kafin gari ya yi haske,
kin ji ko? Ta yunkura ta nufi bayinta
da kallo ya bita yana son fantama

amarci da abar son tasa amma zuciyarsa ta kasa amincewa da
hakikanin son da take masa, ma'ana
ya sani tana sonshi amma me yasa
ta kasa sanar dashi game da shirin
da Yayarta ke yi kansa? Koda yake
ya sani bata san rayuwarshi ake nema ba, sannan bai san me zayo
biyo baya ba cikin zaman nasu, sam
bai ji dawowarta ba sai dai ya ji
muryata tana cewa "My D, baka
zauna ba." Ya ce dama zan je kicin
ne don shirya mana breakfast, ya nufi fita ta ce my D ba mu da masu aiki ne? ya girgiza kai tare
da cewa
bana son masu aiki masu yi mana
gadi kawai sun isa, amma duk aikin
cikin gida zamu yi kayanmu ta
marairaice fuska ban fa iya aiki ba musamman girki ka kuma sani ya ce ni zan yi mana kada ki
damu
maimakon mu dauki masu aiki
tunda ba dadewa za a yi ba yana
fadin haka ya fita
[19/09 7:52 pm] Inna��: Idan rana tafito
29...
Sai dai su ba kamar mutan birni ba
wai har da kungiyar da suke
kwatarwa yara 'yancin kai kamar
yanda Ado ya sha bani lbr.
Ina cikin wannan halin ne sai na ji muryarshi tana fadin subahanallah, 'yammaya me ya yi
zafi.....
Na dube shi da jayayan idanuna
babu komai ya shiga waige-waige
can ya dube ni zo muje karkashin
bishiyar can in ji damuwar ki.
Wala Allah ko zan iya taimaka miki. Na girgiza kai zai yi wuya ka iya taimaka min sai dai ka taya
ni da
addu'a ya ce kada ki zama mai
gardama a gare ni kila ni ne sanadin
fitarji cikin matsalar. Jin haka sai bn
kuma magana ba, ya yi gaba na bishi.
Komai na karanto mishi har zuwa
yau dinnan shiru ya yi cikin
tausayawa tare da tunanin ita ina
zai fara?" Can ya yi wani tunani
kuma ya gamsu da cewa za ya gwada hakan. Sai ya ce Kuluwa zan

taimake ki hanya ta farko shi ne zan
nemi Baba Gaje in bata kudi masu
yawa ta bani ke in tafi dake can
birni ki dinga taya matata aiki, zan
saki Makaranta Islamiyya da boko kiyi ilimi shi kenan kin zama yar birni sam bn san sanda na
shiga
sheka dariya ba, na dube shi Allah
da gaske ka ke yi kuma?" Shima
cikin murmushu ya ce sosai ma na
ce wai wa ka ganni a birn?" Ya ce balle kin shiga Makaranta, na
yi ajiyar zuciya na yi shiru ina
tunanin yanda zan zama 'yar birnu,
can kuma na tuna Baba Gaje fa zata
iya hana ni zuwa, nan take sai raina
ya yi duhu cikin sanyin jiki ya ce menene kuma?" Na dube shi in ta ki yarda fa?" Ya ce sai mu
canza dabara.
Na ce to Allah ya dora ni a kanta,
domin duk kudin da za a bata in ta
tuna cewa zan iya jin dadin rayuwa
ta zata ki amincewa ya ce kada ki damu Allah yana tare da mu na ce
to Allah ya shige mana gaba. Ya
tashi tare da cewa ki koma gida
kada ki yarda ki daga hankalinki kan
wannan insha Allah tare zamu bar
garin nan. Ina tsaye ina kallon dan birni ya tafi
har ya 6ace wa ganina kai ko
wannan ya ishe
30.
Ya ce kada ki damu Allah yana tare
da mu na ce to Allah ya shige mana
gaba. Ya tashi tare da cewa ki koma
gida kada ki yarda ki daga
hankalinki kan wanna insha Allah tare zamu bar garin nan.,
Ina tsaye ina kallon dan birni ya tafi
har ya 6ace wa ganina kai ko
wannan ya ishe ni alfahari duk cikin
kauyannan akwai wadda dan
birninan ya ta6a kallo ma balle magana kazalika babu wadda Ado
ya ta6a cewa yana so sai dai ni, don
ko Aina'u bashi aka yi. Daga nan bn
nufi gida ba na koma gurin su Binto
ina tare da su har muka kai Amarya
muka fito waje muna ta gada, duk sanda na tuno gida sai na ji tamkar kada na koma, sannan na

samu
kaina da taurarewa cikin zuciyata
ina fadin ai dama yau kawaye gidan
amarya suke kwana sai gobe in anyi
rufi da budar kai bayan an gama jere sannan kowa zai watse don
haka a sai na yi kwanciyata.
Da safe muna cikin karyawa Laure
ta shigo tana cewa "Kuluwa ga
Babanki nan a waje ya zo neman ki
na fito da sauri na rusuna ina kwana Baba?"
Ya ce lafiya Jidda nan ki ka kwana?"
Na ce I ya ce to shi ne ba ki zo kin
shaida min ba?
Sanin kanki ne zan damu na rike
hannunsa to i hakuri Baba jiyan na neme ka bn ganka ba nan na koro masa labarin duk yanda
muka yi
dasu Baba Gaje har zuwa batun dan
birni Baba ya ce anya zan bari kiyi
nesa da ni Jdda? Ke ce kurum ki ke
kwantar min da hankali, na ce in ba dama ko Baba Gaje ta bari ni sai na fasa, muka nufi hanyar
gida yana
cewa aure ne ya zama dole Jidda shi
ne kurum zai raba mu. Sallamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login