Showing 12001 words to 12177 words out of 12177 words

Chapter 5 - IDAN RANA TA FITO Book Complete by halima Abdullahi K Mashi .pdf

dan
birni ce ta dira a kunnunwanmu,
Baba ya amsa masa dan birni ya tsugunna ya gaida shi sannan ya
dube Jidda Baba ne wannan ko na ce
i shi ne Baba kaga wannan shi ne
dan birni da nake fada maka.
Baba ya ce af towo yanzu nan take
yi min zancanka, dan birni ya shiga sanar da Abbana, nufinshi na son taimaka mini. Baba dai ya
yi shiru
na sani yana jinjina rabuwa da ni ne
can ya ce to bari dai muji ta bakin
Babar tata dan birni ya ce to gobe
ya zo zaya wuce ya ce shi ba bako ba ne a garin dan gari ne dan Maigari wan mahaifiyarsa ne.
Baba
ya ce haba yaro ai ni nasan ka kai
ne dai baka saniba. .....

Don Allah yan uwa kuyi hakuri wlh book 1 din anyi sallakel dayawa wlh dasani da sallakel da
yawa haka da ban faraba

Banida karshen bk 1 amma 2&3 akai infara 2 din ko inbari? Ko akai wanda yake karshe ya
cigaba pss

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login