Showing 1 words to 3000 words out of 31021 words
Chapter 1 - SIGN MARRIED BOOK 3 BY OUM HAIRAN .pdf
[7/15, 11:31 AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*Oum Hairan*
*Book 3*
*page 1-2*
*___________________________________*
*Wannan littafin na kuɗine me buƙatar book 1 & 2 ya sun zama cmplt*
*Via 500 VIP 1k 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact of evidence*
*09031307566*
*___________________________________*
Tunda Nuwairah ta fara maganar idanun Batool yake a lumshe hawaye na bin gefensu a
hankali ta buɗe baki tace “Amma meye yasa aka ɓoyemin Nuwairah inada haƙƙin na sani don
na sawa Zuciyata ga da wanda zan rayu, sunyimin wasa da hankali sun wahalar da Zuciyata
tsakanin jiya da yau kuma Ni wlh Deen shi na zaɓa ba Ma'eesh ba me zanyi da wannan
mutumin da yake neman rayuwata tun a farkon rayuwata dashi kuma har yanzu bai daina ba,
wai Nuwairah me zanyi da mutumin da ya manta dani da rayuwata tsahon shekara biyu uku
kuma yasan ya haɗani da wahalar da dole zan buƙaci makusanci, me zanyi da mutumin da
baya kishin mutumcina a gabansa kuma da kansa zai iya fansar da mutumcina Ban shirya
rayuwa da Ma'eesh a wannan karon ba saboda haka zan koma rayuwar dana baro wlh banjinsa
a matsayin da na bashi a baya Ni yanzu tunda abin ya zama haka gara shima ya barni naje nayi
rayuwata Ni kaɗai, Samha dana sani ma Na yarda an aura min Anwar da yanzu Ban shiga cikin
wannan wasan kwaikwayon ba"
Ajiyar zuciya Samha ta sauke tace “Dama abinda ya kamata ya faru kenan amma shi meye ya
hanashi neman matarsa da ɗiyarsa tsayin wannan lokacin?" Murmushi Nuwairah tayi tace
“Yaudarar kaine na ace Yaya Ma'eesh bai nemi Aunty Batool da Baby ba wlh ko yaushe
mafarkinsa ganinsu inajin a duniyar nan ɗaiɗai ƙasar da bai zaga ba domin nemansu bayan ya
dawo daga duniyar mantuwa ba tsayin watanni shida daya shiga, nifa har tunanin zautuwarsa
na fara saboda yanda ya firgice akan abinda babu wanda yasan dashi to gara Mom tace
tasanki" da Janah da Samha sukaci gaba da hirarsu ita ko Batool Zuciyarta cike take da
zullumin abubuwa da yawa tabbas bata ƙin Ma'eesh duk da tana zarginsa da wofintar da
rayuwarta amma kuma yau sai takejin wani sinadari me kama da fita a zuciya da yake ɗarsuwa
a ranta game dashi.
Lumshe idanunta tayi daidai lokacin da taji shigowar Mom ɗakin tana cewa dasu kun dameta da
surutu ita da bata da lafiya Nuwairah kuje ku haɗa kayan can na garar iyaye da za'a tafi dasu
Nigeria don Allah suma yan kawo amarya a ware musu nasu" jinjina kai tayi suka fita ita da su
Samha ita kuwa Mom zama tayi a kusa da ita tace “Ya jikin Ƴata but ba inda ke Miki ciwo
yanzun dai ko?" Sunkuyar da kanta tayi ƙasa tana wasa da yatsun ta, Mom tayi dariya tace “Yar
jaka wai kunya ko? To Fateemah ai wannan abin an daina shi Ni mamanki ce kamar yanda Ƴan
uwanki basujin kunya ta kema banson kunya tsakaninmu so nake ki zama ƙawata a gidannan
Kinga dama Hausawa sunce babba ƴa ƙawa ko?" Murmushi tayi Mom ma tayi murmushi ta
tashi ta haɗo mata wani irin kuni da yasha kwakwa da madara da zuma ta ɗiba a cokali zata
bata tayi murmushi tace “Mom ki bani zan iya sha da kaina" dariya Mom tayi tace “Ai nasan zaki
iya nace zan baki in kuma ni bakiso na baki sai na kira miki mijinki ya baki" jin ta faɗi haka ne ya
sata ta fara karɓa domin da gaske bata buƙatarsa a da'irarta tsoronsa takeyi da gaske tasha
kashi tayi nadamar yi masa turjiya domin kuwa tanaji a jikinta Idan ya kuma matsarta nisan
kwanan da ya kawota yanzu bazai iya kaita gobe ba.
Saida Mom ta tabbatar da ƙoshinta sannan ta bata magungunan ta tasha ta haɗa mata ruwa
me sauƙin zafi domin ɗinkin bai buƙatar ruwa me zafi ta taimaka mata tayi wanka ta bata
daguwar riga ta saka ta kwanta baccin Nutsuwa ya ɗauketa bata farka ba sai yamma sosai tayi
sallar Azahar da la'asar a zaune tana zaune tana lazumi taji an buɗe ƙofar an shigo bata juya
ba amma ta tsinci kanta da faɗuwar gaba Jany ta rungumeta ta baya tana dariya tana cewa
“Miss Mommy shine jiya ko Daddy yace zaije ya dawo ya tafi dani yaƙi dawowa" ɗaukarta yayi
yace “Naje nemo miki abokin wasa ne kinji shiyasa ban dawo da wuri ba" noƙe kafaɗa tayi tace
“Amma baka dawo ba kuma baka kawomin baby's ɗin ba"
Lakace mata hanci yayi yace “Mommynki ce zata baki amma sai nan da 1 years zata baki ko
Mommy?" Banza tayi masa yayi murmushi tare da shafa kansa yace “Au Sorry Ashe fah fushi
akeyi dani daughter tayani Bama Mommy haƙuri bada gangan bane daɗinta ne ya hanani
control kaina" cikin masifa tace “Nifa banason ganinka ne kawai ka tafi ka barni naji da masifar
data sameni" zubanta idanu yayi yana nazartar furucinta kafin ya sauke numfashi yace “Wacce
masifa Bea?" Cikin kukan da bata shirya zuwansa ba tace “Ni Shikenan haka zan gama
rayuwata babu zaɓin abokin rayuwa, a farko na zaɓi Yunus da talaucinsa da komai na aminta
ya zama jagora na domin shi ɗin mutum ne me nagarta da kyawawan ɗabi'u amma sai ƙaddara
da son zuciyar wasu ta haɗani dakai, haka na haƙura na karɓeka a matsayin ƙaddarata Saida
na saba dakai sannan ka watsar sani ka fita daga rayuwata a lokacin da nake buƙatarka, haka
naje na saba da rashinka na haƙura bayan nasha wahala na cireka a Zuciyata na cusa Deen a
cikinta, kuma Zuciyata tayimin biyayya ta karɓeshi da gaske, Ma'eesh akan me lokacin da nake
burin mallakawa Deen komai zakazomin a matsayin dana bawa waninka akanme zaka zama
mijjna bayan Ni ba kai na zaɓa ba?"
Cikin wani tsananin faɗuwar gaba Ma'eesh ya ɗago yayi saurin riƙe hannunta jikinsa na rawa
yace “Don....don Allah Bea karki zaɓi hukuntani da haka bazan jureba na tsani naji cewa akwai
wani bani ba a ranki Ni na mallaka Miki komai ke kaɗao kike mulkin Zuciyata kuma bazan taɓa
haɗaki da wata ba har abada Bea komai daya faru dani a cikin ƙaddararki ne ki yarda dani Nima
banida zaɓine karki hukuntani da laifin da akayi mana tare kuma ma nafiki azabtuwa na fiki
cutuwa don baki kariya Bea ki bani dama mu rayu cikin aminci har yanzu fah ba'a daina bibiyar
rayuwarmu kuma ke ɗin akewa Ni kuma nayi alƙawarin muddin ina raye sai na baki farin ciki
don Allah ki amince min ki bani dama....."
Cikin ƙaraji tace “Akan me zan amince maka bayan a baya da na amince maka yaudarata kayi?
Ma'eesh ba kaine irin mijina ba don haka ka rubuta ka aje zan Barka na koma inda na fito don
inganta rayuwata, bance maka yanzu ba ban kuma ce maka gobe ba amma kuma ka zama
cikin shiri kowanne lokaci zan iya gujewa ganinka, na rantse da Allah Ma'eesh ciwon tsanarka
ne ya kamani cikin ƙanƙanin lokaci....." Rufe mata baki yayi da sauri jikinsa na rawar tashin
hankali yace “Don Allah karki tsaneni zaki fahimci komai yanzu Batool kar ki bada ƙofar nakasa
rayuwar mijinki"
Ture hannunsa tayi tace “Sai me don an nakasa rayuwarka Ma'eesh da hannu na ma zan iya
nakasata don batada wani amfani gareni......" Bakinsu ya haɗe ba tare data tsammata ba yayi
baya da ita ta rintse idanunta saboda wata wutar bala'i ta ƙiyayyarsa datake dauka a dukkan
sassan jikinta, tureshi taketa ƙoƙarin yi ta kasa so take ta ƙwace bakinta yaƙi bata dama sai ma
ƙara shigewa da yake yi jikinta dukkan jikinsa yana wata irin tsuma ya tura hannunsa cikin
rigarta ya damƙi boobs ɗinta rintse idanunta tanajin yanda yake yamutsa boobs nata ta ƙwace
bakinta cikin sarƙewar numfashi ta sakar masa kuka me sauti abinda ya sanya shi janye
hannunsa a nononta ya lumshe idanunsa yana jin yanda zuciyarsa keyi masa wani irin zafi,
tunda yake a rayuwarsa bai taɓa jin kalami masu ɗacin wanda Batool take faɗa masa ba.
Miƙewa yayi gabaɗaya yanayinsa ya canza ya fice daga ɗakin hakan ya sanyata lallaɓawa ta
tashi ta nufi gadon ta kwanta badon tayi bacci ba sai don ta samu damar yin kukanta son ranta
ƙasan Zuciyarta yana tuhumarta Meyesa tayi masa haka meye yasa ta faɗa masa munanan
furuci haka? Meye yasa taƙi yarda da abinda Nuwairah ta faɗa mata meye kuma yasa taƙi bashi
damar ya fahimtar da ita?
Haka ta wanzu cikin kuka da nadamar abinda tayi masa wanda ya haifar mata da ciwon kai ita
dai batasan meye ke wakana a cikin gidan ba sai dare da Mom ta shigo ta ganta a zaune ta
rafsa tagumi ta dafata tace "Mijinki yanata kirana zai zo ya tafi dake so nace masa sai kin warke
don Allah karki bashi fuska banga alamar kunya a idanun Ma'eesh ba tsaf zai iya sake mai dake
ruwa" itadai a kunyace ta sunkuyar da kanta ƙasa Mom ta bata kayan bacci tace ki shirya ki
kwanta Saida safe, gyara kwanciyarta tayi batare da tasa rigar baccin ba bayan ta sha
magungunanta ta kwanta
Juyi kawai takeyi tunani mara daɗi ya addabi rayuwarta idan ta lumshe idanunta Ma'eesh ne
kawai take gani lokacin da ya danneta ya haɗe bakinsu da irin tashin hankalin da kalamanta
suka shigar dashi.
Daƙyar ta samu bacci ya ɗauketa batasan Mom na gefenta ba Saida asuba data tashi domin yin
Sallah ta tasheta, dukkan jikinta yayi tsami ga wata gajiya da takeji haka ta daure ta shiga
bayin ta watsa ruwa kamar yanda Mom ta umarceta ta dawo tayi sallah ta sake kwanciya to yau
tayi bacci cikin Nutsuwa har 12:30pm sannan su Janah sukazo suka gaisa tare da sanar da ita
sufa yau zasu koma gida, nan hankalinta ya tashi tace “Har dake Samha zaki tafi ki barni don
Allah ke ki zauna naji ɗazu da safe yana faɗawa Mom idan na warke zamu koma Austaralia
Kinga sai mu tafi tare" murmushi tayi tace.
Haba ke kuwa Teemah wannan angon naki yayi ƙoƙari fah ya kamata a bashi dama ya Huta
shima" rufe mata baki Nuwairah tayi tace “Tunda matar yaya ta buƙaci ki zauna damu Mom
Jalal sai kin zauna dama tun jiya nake roƙonki ki zauna anan muna da samari a family kema mu
aureki ki zama tamu Kinga wannan amincin naku bai kamata ya tafi a banza ba gsky" jinjina kai
Samha tayi, Janah tace “Yaya Deen ma ya faɗa mata ta zauna tace masa ita tafiya zatayi kuma
Ni naga bazakiji daɗin rayuwa ke kaɗai ba kun saba komanku tare" hirarsu sukaci gaba dayi
sosai Samha ta fahimci akwai abinda yake damun Batool amma ta bari su samu privacy saita
tambayeta.
Haka suka yini a zaune cin abinci da sallah kawai ke tashinsu sai dare sukayi mata sallama
suka tafi sashin Nuwairah su kuma su Janah suka tafi Nigeria Batool harda kukanta da zasu
tafi.
Haka taci gaba da zama a part ɗin Mom kusan satinta biyar kullum da safe zaizo su gaisa da
dare ma zai dawo zai daɗe suna shirmensu da Jany Mom ce take hanashi sakewa da kuma
lura da yayi itama Batool ɗin bata wani sake masa fuska, yana mamakin yanda gabaɗaya ta
canza masa kamar ba Batool ɗin da sukayi rayuwar soyayya da tattalin juna ba, kamar ba ita ce
take sallama masa komai nata ba, kamar ba ita ce take kawo kanta gareshi ba, yau shi take
basarwa da wani sharewa, ko ranar da tayi wani ciwon mara lokacin yana part ɗinsa shima ya
kwana da ciwon ciki ya samu ya lafa masa Mom ta kirashi take faɗa masa matarsa batada
lafiya, haka ya nufi part ɗin ya taddata sai murƙususu takeyi ya ɗagota lokacin dagashi sai ita a
ɗakin ya zubawa shaffafen cikinta da bazaka taɓa cewa ya ɗauki ɗa ba idan ba faɗa maka akayi
ba idanu tare da gangaro da idanunsa kan zaunannun nonuwanta, ya sauke ajiyar zuciya wutar
da ke cin jikinsa ta feelings tana ƙara ruruwa ya haɗa Muryarsa daƙyar yace.
“Meye yake damunki?" Cikin kuka da fitar hayyaci tace masa “Marata ciwo take Daddyn Jany
mutuwa zan...." Saurin rufe mata baki yayi yace “Nop ki daina cewa mutuwa Bea bazaki mutu
ba kinji" ɗaukanta yayi ya nufi asibitin sa dake cikin unguwar ya fara dubata yayi murmushi cike
da tausayin kansa wato ta warke ƙalau Mom ta riƙe masa mata kusan sati Uku yayi magana
ance bata warke ba yanzu kuma ga period zata ƙara shata layi tsakaninsu, ajiyar zuciya yayi ya
kalleta yace “Kinayin ciwon mara dama in zakiyi period?" Batare data kalleshi ba ta girgiza kai
ya dubeta sosai tare da kamo hannunta ya kalli cikinsu ya sake ci gaba da bincikensa Saida ya
gama ya ɗago ya dubeta kawai yayi murmushi yace “ɗan jirani" bata ce masa komi ba ya fita
bai jima ba ya dawo yace mata "tashi mu tafi" fita sukayi yayi nufin wuccewa da ita part ɗinsu
amma ko kafin ya ankara ta gudu ta koma part ɗin Mom da wannan ya buga mata zuciya yau
kusan 2 weeks kenan da yin abin.
Sauke numfashi yayi ya ɗora idanunsa a kanta tana kwance saman gadon Mom ta baje
sumarta a saman pillow tana bacci hankalinta kwance yayi murmushi tare da kallon Jany yace
“Baby jeki gurin Ammee tana part ɗinta ki kwanta kinji" da gudu yarinyar ta fita ta nufi part ɗin
Nuwairah kasancewar dama acan tafi kwana kuma ya sanar da Nuwairah shirinsa, baiyi
Alƙawarin zaici gaba da cutar kansa ba shiyasa ya shirya turmusata a ɗakin Mom ɗin in yaso
sai ta bashi matarsa ko kuma shima ya dawo nan ɗin tunda hakan takeso.
Haurawa gadon yayi da sanɗa ya zauna a gefenta tare da zamewa ya shige cikin duvet ɗin ya
saƙalo ƙugunta ta kuwa mirgino jikinsa tana tura masa nononta a ƙirjinsa tana wani
cukuikuyeshi da alamar bacci ba da wasa y kamata ba, hakan ba ƙaramin daɗi yayi masa ba ya
kuwa sanya hannu biyu ya maƙaleta a jikinsa ya sa bakinsa ya kama lips ɗinta ɗaya data Turo
gaba ya fara tsotsarsa da wani fitinanan yanayi yana sake matseta, sosai baccinta yayi nisan da
ta kasa gane komai har yayi nasarar kwance mata maɗaurin rigarta ya zame ta ya haɗe fatarshi
da fatarta, jikinta yaji da ɗumi sosai ya wucce asalin tamper nata hakan ya tabbatar masa sanyi
takeji shiyasa ta kanainayishi, Aikuwa yau zai bata ɗumin gaske don yau ya shirya tuna mata da
yanda suka rayu a baya idan mancewa ma tayi yanason daga wannan daren ta tuna ta daina
wahalar da zuciyarsa.........
*OUM HAIRAN*
[7/16, 10:44 AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*Oum Hairan*
*Book 3*
*page 3-4*
*___________________________________*
*Wannan littafin na kuɗine me buƙatar book 1 & 2 ya sun zama cmplt*
*Via 500 VIP 1k 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact of evidence*
*09031307566*
*___________________________________*
Haɗe bakinsu yayi yana tsotsarshi da wani salo mai birkita tunani tare da shafa butturcks ɗinta
yana sauke wani irin numfashi me nuna asalin zaƙuwarsa da kasancewarsu tare, ƙamshin
jikinta na ƙara masa ƙarfin yanayin da yake ciki, tunda ya kama harshenta ta farka but mamaki
da tunanin gaske ne ko kuwa mafarkinta na shekaru uku ne yake sake maimaituwa yau ma
shine ya hanata motsi har yayi nasarar ɗora hannunsa a Boobs ɗinta ya kama nipples ɗin yana
lailayawa abinda ya sanyata buɗe ido da sauri ta ɗorasu a kan fuskarsa idanunsu suka shiga na
juna ya kanne mata nasa yana ci gaba da lailaya nononta.
Fahimtar so take ta shammaceshi ta tureshi ya sashi maza ya tura nonon a bakinsa ya fara sha
mata su da wani salo me rikita lafiyayyar mace take ta dafe kansa da sauri ta janye masa kansa
ta wuntsila gefe a tsorace tana kallon ɗakin ko tantama babu ɗakin Mom ne wanda suke kwana
tare da ita kullum jin ya sake kwanciya a cinyarta ya kuma kama hantsarta yana tsotsa yasata
diriricewa tace “Ma'eesh ɗakin Mom fah haba dan Allah meye ha...ka...." Ta karasa maganar a
karkatse saboda yanda ya wani zuƙi nipples ɗinta kamar wanda yake son ya kawo ruwa ya
wani lumshe ido yana sake rikita lissafinta da yanda yake mulmula ɗaya nonon.
Sake haɗe ƙarfinta tayi ta tureshi ya damƙeta da sauri cikin wani irin yanayi gabaɗaya jikinsa
yana rawa ya buɗe baki murya a karkatse yace “Hakurina ya ƙare Bea na zuba ido inga irin
imaninki keda Mom naga bazaku tausayamin ba Bea na tabbatar da warkewarki tun sati biyu
Baya" cikin kukan da bata shirya zuwansa ba tace “Amma dai nan ai ɗakin Mom ne" lumshe
idanunsa yayi yace “A hankali zamuyi bazata gane munyi ba" cikin tsoro tace wait if ta dawo
fah yanzu ya zamuyi nikam a'a Daddyn Jany don Allah na roƙeka ka bari wlh ina jin kunyar
wannan iskancine ma kace zakayi wani abu a ɗakin Mom...." Bajeta yayi a gadon jikinsa na rawa yace “Bazata dawo ba itama ta tafi ta bawa mijinta Nutsuwa
ke kuma dake wawuya ce ta kawoki nan ta rabaki da naki mijin, Ok idan bakiso a nan tashi
muje part ɗinmu wlh kikayimin turjiya Bea sai na sake turje ɗinkin nayi sabo" Toshe bakinta tayi
tare da rintse idanunta sarai zuwa yanzu a wannan fannin tana ganin duk duniya babu me faɗa
mata komai game da Ma'eesh idan ya haukace bai jin bari Gara ma ta barshi yayi cikin salama
taji da iya kunyar Mom akan taki bashi haɗin kai yasa Force ya karɓa ya barta da jinyar kwana
da kwanaki wannan dalilin ne ya sata sakar masa jiki tanajin yanda saƙonninsa suke ratsa
ƙwanyarta ƙasan zuciyarta na dawo mata da shekara huɗunsu ta baya yanda