Showing 21001 words to 24000 words out of 31021 words

Chapter 8 - SIGN MARRIED BOOK 3 BY OUM HAIRAN .pdf

Advertisement

duniyarta kuma tayi alƙ alƙawarin bazata ƙara ba har abada bazata kuma
cewa komai akan duk abinda ya shafi mulkinsa ba kuma tabbas a wannan karon zai gane
fushinta tunda ta fahimci bai gane komai a kanta ba dole ta ganar dashi.
Daƙyar tayi bacci a wannan daren kamar yanda shima ya kasa rintsawa banda zagaya ɗakinsa
babu abinda yakeyi yana dukan bango ya nocking door nata tayi biris ya kirata taƙi ɗagawa abin
duniya ya taru yayi masa zafi gashi yanasonta kusa dashi ko ba komai zata rage masa tsayin
daren. Da kansa ya fara tuhumar kansa Meyesa yayi mata haka? Meyesa yaƙi tsayawa ya saurareta
bare ya fahimceta? Meyesa yayiwa furucinta mummunar fahimta? Bashi da amsa shine kawai
ya sashi ɗaura alwala ya tayar da Sallah yana roƙon Allah zaɓinsa akan wannan lamari daya
tunkaroshi gadan gadan.






Da gari ya waye ma bata fito parlourn ba Saida taji shigowar Granny ta tashi ta buɗe mata ƙofa

taga ita da Mom ne ta rusuna ta gaishesu da ladabi Granny ta dafa kanta tace “Kin tashi lfy duk
da dai idanunki sun nuna bakiyi bacci me yawa ba" ƙasa tayi da kanta tana murmushi Granny ta
É—auki Aazam tayi masa wanka ta shafe shi da mai ta yi masa turaren wani maganin sheÉ—anu ta
sanya masa kaya ita kuma Mom ta haÉ—awa Batool ruwan wanka da kanta ta taimaka mata ta
gaggasa mata jikinta sannan ta barta ta ƙarasa ta fito taga an ajiye mata wani farfesun kifi sai
tiriri yakeyi itadai kallon kifin tayi a ranta tana raya karin kumallo da kifi kuma?
Batayi magana ba ta shirya Mom ta nuna mata kifin ita dai Allah ya sani a dole take turawa duk
da mugun daÉ—in da farfesun yayi ga kuma wani haÉ—in kunu na alkama me masifar daÉ—i da take
korawa dashi sosai taji daɗin jikinta ta kishingiɗe tana matsa mata ƙafa tana zolayarta itadai ta
kasa sakin jiki da surukar tata wadda kwata² bata ɗauke ta suruka ba wasa take da ita kamar
É—iyarta.





Suna haka ya shigo É—akin sanye da jallabiya milk ya zuba mata idanu itama kallon nasa tayi
ganin zasu haÉ—a ido ne ya sata kawar da nata idon ta mayar dashi kan Jany da suka shigo tare,
ƙarasowa yayi ya zauna saman cushion suka gaisa da su Mom ya mayar da hankalinsa kan
Aazam da yaketa tsotsar hannu ya cire masa hannun a baki shikuma yaron ya riƙe hannunsa
ƙamƙam sukayi dariya suna mamakin wayon yaron ita dai bata ko sake kallonsa ba ya lura da
kamar ma harararsa takeyi ya sauke ajiyar zuciya yana ɗaukar yaron yace “morning Bea" wani
kallo tayi masa na asalin raini ta watsar dashi hakan ya sanya su Mom suka fahimci da matsala
suka miƙe Mom tana ɗaukar Aazam a jikinsa tace “yau zanyi baƙi ƙawayena zasuzo ganin
angona" ita ce tayi murmushi ta miƙe tana sauka a gadon ya karanci heart ɗinta so take ta bar
masa ɗaki hakan ne yasashi kallon Jany yace “Bi su Mom" da sauri ta juya ta bisu ya rage daga
ita sai shi ya saki hannunta yayi maza yayiwa ƙofar key ya tsaya jikinta yana me kallonta itama
shi take kallo ya sauke ajiyar zuciya yana me fara takowa gareta ita kuma tana ja da baya har
ya ƙureta.
Zamewa tayi ta zauna a ƙasa ta fashe masa da kukan da taketa son haɗiyewa tun shigowarsa,
zama yayi ya zuba mata ido kawai batare da ya iya ce mata komai ba sai huci da yake yana
karkaɗa hannunsa, miƙewa ta kumayi ya riƙo hannunta ta ƙwace ya miƙe da sauri yace “Ki
tsaya mu fuskanci juna Bea, da sauri kuma a fusace ta juyo tace mishi “Ma'eesh not Bea My
Name Fateemah Batool in kaga dama kacemin Zahrah duk sunana ne but not Bea banaso, na
faɗa maka banso" Cikin sanyin jiki da mamakinta yace “Ok naji Bea bazan ƙara faɗa ba
Fateemah ki tsaya mu fahimci juna, sake ƙwace hannunta tayi ta buɗe kofar da zata kaita
É—akin da akwatunanta suke ta É—auko wata madaidaiciya ta fito yana biye da ita ta É—auki abu ta
goge ƙurar jiki ta cire ledar jikinta ta buɗe wardrobe ta fara ɗiban kayanta tana zubawa a ciki
tana kuka.

Tsayawa yayi cike da mamakinta yana kallonta a yana tambayar kansa me take shirin
aikatawa? Saida ta gama haÉ—a kayan tsaf ta fara zuge trolley É—in ya cafki hannunta da sauri ya
finciko ta ta faɗa ƙirjinsa ya maza ya matseta ta fara ƙoƙarin ƙwacewa tana kuka me gunji tana
cewa “Ma'eesh Please leave me alone please leave mee!....." Tana maganar da kuka me rikita
me sauraro, gabaÉ—aya ta riÉ—ashi ta rikitashi ta dagula masa lissafi ko lokacin da aka juyar mata
da tunani a kansa fuskanci Turjiyarta irin yau ba, yanda take dukansa ta ko ina tana yaƙushinsa
tana cewa dashi leave me alone please Ma'eesh leave me abin ya girgiza tunaninsa haÉ—e
bakinsu yayi ta kuwa cije masa lips tana tureshi ya sake ta da sauri ta É—auki trolley É—inta ta
danna pin na ƙofar ta fice da sauri, bin bayanta yayi shidai bai san wani guri da ta sani a Sudan
ba bare yace can zata, to me take shirin aikatawa ina take shirin zuwa?" Maza yayi ya yiwa
getman alama da kada ya buÉ—e mata hakan yasa security É—in ya fice da sauri tare da kulle kofar
ta baya shi kuma ya isa gabanta da gudu ya durƙushe jikinsa na rawa yace “Don Allah ki daina
yimin wannan gwajin Bea zaki kasheni wlh bazan jure ba, kinyi alƙawarin zaki rayu dani a
kowanne yanayi Meyesa kike shirin barina yanzu me nayi Miki?..."




*OUM HAIRAN*
[7/23, 9:07 PM] Oum Hairan: *Book 3 page 19-20*


*Oum Hairan*


*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*


*Send evidence of payment for direct chat me 👇🏽*

https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1



Banza tayi masa ta isa ƙofar ta fara jijjigata da dukkan ƙarfinta tana kiran getman ɗin tana
roƙonsa ya buɗe mata, sake riƙota yayi gabaɗaya jikinsa rawa yake duk ya hargitse ya sake
tsugunnawa yace “Please Bea ki tausayamin wlh bazan iya barin ki ki fita a gidannan ba but
idan bakya son zaman nan ki bari na sama mana visa mu tafi" cikin kuka tace “Bazan bari ba
Ma'eesh yanzu zan tafi wlh sai na tafi gidanmu sai na koma ƙasata meye zaisa na zauna dakai
cikin kokwanto meye zaisa naci gaba da rayuwa dakai kana zargin zan iya karɓar contract
akanka Ma'eesh ashe duk sadaukarwa da sallamawar da nayi maka aikin banza nakeyi nice

nakejin cewa babu kamar kai kuma duk rintsi zanci gaba da yarda dakai nayi nadama Ma'eesh
am regrets....." Saurin rufe mata bakinta yayi tare da fincikota ya haÉ—ata da jikinsa ya matseta
sosai ya É—ora hancinsa saman wuyanta yana mata wata irin sunsuna sai yanzu ya fahimci inda
matsalar take lallai Batool rigimammiya ce wato akan wannan ƙaramin abin takejin zata iya
rabuwa dashi ashe har yanzu da sauransa.





ÆŠagata yayi cak tana dukansa tana komai bai sauketa a ko ina ba sai parlourn Mom ta zuba
masa ido yana direta ta miƙe ta nufi ƙofar fita Mom ta riƙota ta zame ƙasa ta riƙe Ƙafarta ta
kuma fashewa da kuka tace “Don Allah Mom ki barni na tafi ƙasarmu"...... Zuba masa ido tayi
ya sunkuyar dakai sarai ta fuskanci bashi da gaskiya janta tayi tace “Bazan hanaki ba amma
Inason sanin dalili Bint wlh rasaki asara ce gareni ki faÉ—amin in ta kama in zane Bunayyah na
rantse miki saina zaneshi"
Durƙushewa yayi yace “Na'am Mom indai zata janye ƙudurinta wlh zan kwanta ta zaneni har sai
ta gaji Please kiyi haƙuri jiya bana cikin Nutsuwa Bea banason sarauta da gaske banasonta duk
wanda ya haɗani da ita ina kallonsa kamar maƙiyina ne, da gaske na gane kurena bazan ƙara
ba don Allah karki barni wlh da ruhinki nake rayuwa" Lafewa tayi jikin Mom tace “Ok akan wannan maganar ne rigimar to kai me kayi mata?" Ƙasa
yayi da kansa yace “nidai don Allah a yimin hakuri Mom insha Allahu bazan ƙara ba don Allah
Bea" murmushi tayi ta shiga bubbuga bayan Batool tace “Bazanyi mata dole ba Bint me yayi
Miki?" Cikin kuka tace “Mom taya zaici gaba da matar da yake kokwanto a kanta har yake
tunanin contract ta karɓa akansa, idan kuma gaba na karɓi wacce tafi wannan fah?" Ajiyar
zuciya Mom tayi tace “Eh lallai kinada gsky Bint amma ayi haƙuri don Allah wannan karon
ayimin alfarma idan ya kuma zanyi hukuncin da kaina, kai kuma karka ƙara"






Cigaba tayi da kukanta tana kwance a jikin Mom tabbas ya cuceta batayi niyyar yafe wannan
laifin ba yazo ya haÉ—ata da Mom Shikenan ya doketa ya hanata kuka aikam zai gane kurensa"
ƙwafa tayi ta zabga masa harara ya rusuna cikin zolaya yace “Takawarki lafiya Giwar Russian
uwar Ruhin Sarkin gobe Uwar me jiran gado, wannan aiki dole na karɓeshi tunda Sarauniyata
tayi na'am but zan faÉ—a musu nine Sarkin amma kece me zartarwa ko?" Ba Mom ba hatta
Granny da batasan me ke faruwa ba tayi dariyar yanda ya wani duƙar dakai yana zuba mata
kirari, tashi tayi ta wucceshi ta nufi part É—insu Mom kuwa ta rufe shi da faÉ—an rashin
kyautawarsa shidai banda sosai kai babu abinda yake yi ya samu ya sulale ya nufi part É—in nasu
bai isheta a parlour ba ya nufi ɗakinta yaji ta kulle abinta yayi murmushi wato ba haƙura tayi ba
kenan.

Komawa yayi ya zauna a parlour yaci gaba da kallonsa but har yanzu baiji yana son wannan
ƙaddarar wahala da ake burin liƙa masa ba duk shirinsa ya kammala so yake ayi taron sunan
Aazam ya sace iyalinsa su gudu wannan karon Japan yakeson su tafi dama yanada wani
contract acan ɗin, kwanciya yayi yana saƙawa da warwarewa har akayi Azahar ya fita masallaci
daga can ya wucce asibitinsa ya fara duba yanda gudanarwar take bai dawo ba sai bayan Isha
yanzun a parlour ya isheta da Nuwairah da wasu baƙi dangin Mom sama² ya gaisa dasu ya nufi
É—akinsa wanka yakeson yi amma tsayawa yayi yana jiranta yau ita yakeson tayi masa wankan
ganin shiru bata da niyyar shigowa ya kira wayar ta yajita a kashe ya sauke ajiyar zuciya ya nufi
parlourn ganin babu kowa ya nufi É—akinta yayi Sa'a kuwa ya taddashi a buÉ—e ya tura ya shiga
bata ɗakin sai Aazam data kunnawa ƙira'ar Kur'ani ta sanya masa a gefen sa, duba yaron yayi
yanata baccinsa ya gyara masa rufarsa ya nufi bathroom É—in ya buÉ—e ya shiga tana cikin
Jacuzzi É—in ta baza gashinta cikin ruwan ta cikashi da kumfa iya fuskarta ce kawai a waje
idanunta a lumshe hawaye na bin gefensu, mayar da ƙofar yayi a hankali ya rufe ya taka da
sanÉ—a ya isa gaban jacuzzi É—in ya tsugunna.





Hannu yakai ya É—auke mata hawayen tare da tura É—ayan hannunsa cikin sumarta yaja ajiyar
zuciya me ƙarfi ya buɗe baki cikin sanyin jiki yace “Don Allah kiyi haƙuri" buɗe idanun ta tayi a
kansa ta sauke numfashi tare da kawar da kanta ta fara É—auraye jikinta tana shirin tashi ya
janyota suka koma cikin jacuzzi É—in ta faÉ—o jikinsa yasa hannunsa biyu ya rungumeta tsam a
jikinsa Muryarsa a raunane yace “Na yarda nayi Miki laifi na durƙusa na baki haƙuri Bea ban
cancanci yafiya bane? Ko kina tunanin zamuyita rayuwa babu saɓani ne? Meyesa Ni idan
kikayimin badaidai ba bana kallonsa matsayin abinda zan tuhumeki ko na hukuntaki akai Bea
tunda muke dake anya kuwa na taɓa yi miki laifin da kika kasa yafemin? 4 years Bea wannan
shine na farko don Allah ki saki ranki Ma'eesh É—inki ne fah....."
Ya ƙarasa maganar Muryarsa na rawa ta lumshe idanunta tanajin yanda sautin bugun zuciyarsa
ke fita da sauri² a sanyaye ta buɗe baki tace “Nace maka ya wucce Abul Aazam!" Wata
gwauruwar ajiyar zuciya yayi yace “Meyesa in ya wucce kike kuka?" Shiru tayi masa shi kuma
shirun ce baiso yaja numfashi yace “Telk to me mana Bea!" Muryarta na rawa tace “Maganar
tayimin ciwo bantaɓa tunanin haka kake kallona ba Abul Aazam, na soka badon komanka ba na
yarda na rayu dakai a wahala tararrabi da rashin tabbas na yarda na rasa rayuwata ma indai
zan kasance tare dakai amma a jiya ka iya buÉ—e baki kacemin kana kokwanto akaina har
kanajin zan iya karɓar wata dukiya ta banza wacce bazata amfaneni da komai ba akanka
Meyesa dana tashi sonka na haɗa maka da yardata gabaɗaya Meyesa bantaɓa kokwanto
akanka ba....."

HaÉ—e bakinsu yayi suka lumshe ido tare yaci gaba da shafa bayanta zuwa bombom nata yana
sauke wani numfashi slow, sun jima a haka ganin yanda jikinsa yake rawa ne yasata janyewa ta
sani sarai yanzu zai tara mata gajiya, bai dakatar da ita ba har Saida yaga tana shirin fita daga
ruwan ya kamo hannunta ya buÉ—e idanunsa da suka kaÉ—a sukayi jawur ya zubasu a kanta, ba
ƙaramin faɗuwar gaba taji ba da kallon idanunsa ta janye hannunta daga Manhood ɗinsa daya
damƙa mata cikin rawar murya tace “Am....da...dama....kaga na baro Aazam shi kaɗai...."
Lumshe mata ido yayi hakan ya bata damar É—auraye jikinta shima yayi nasa wankan.
Ta rigashi fita ya isheta jikin mirror ya riƙo ƙugunta ya ɗora haɓarsa saman kanta yana shafa
manyan hips ɗinta ya buɗe baki cikin sarƙewar murya yace “12 days Bea helping me please"
saurin kallonsa tayi gabanta ya bada wani ras tayi maza ta waske da É—aukar turare ta fara
fesawa yanda yaga hannunta yana rawa yasan a tsorace take ya karɓi Spray ɗin yaci gaba da
fesa mata ya buɗe baki yace “Taya mutum me yawan feel irina zai iya jagoranci Bea wannan
ma rauni ne idan ka zama Sarki da kowa ma nesantaka akeyi ya zanyi lokacin da na buƙaci
kusanci baki tare dani, wai yama za'ayi na yarda kiyi nesa dani, Bea Nifa da King of Romance
and sex aka ce za'a bani da bazanyi jayayya ba but me zanyi da sarauta sarauta irinta Omsk
me wuyar sha'ani"





Tureshi tayi tace “To wai Ni nace dole sai kayi ne ka barshi mana me zan amfana dashi a
zamanka King bayan damuwa takura da rashin kulawa, Nifa in faÉ—a maka gaskiya banason
zaman Asia ko kaɗan kawai ina maka kara ne don ƙaddara ta haɗani dakai, in banda niɗin ma
kai waye zai kwasheka buhun ƙaya kawai....." Cafkota yayi yana mata dariya ita a dole so take sai ta fusatashi, matseta yayi a bango yace
“Ok Europe fah? Harara ta galla masa yakai baki yayi kissing idanunta yace “Tnk you naso Bea
zansha nono" tureshi tayi ya jata suka faɗa gadon ya turmusheta ya banƙare mata hannu yayi
maza ya cafki nononta da bakinsa ta rintse ido da ƙarfi, wannan masifa da yawa take ko Aazam
baiyi mata irin wannan masifaffar tsotsa da yakeyi mata jin nonon yana neman kawo ruwa ya
cika yayi mata tamtsam ne yasata ta tureshi ya sake dawowa yana wani lumshe ido yace “Don
Allah ki bani nasha Bea magani zaki bani Ni petiant ɗinki ne" tureshi takeyi amma yaƙi sakinta
yasa tisue ya danne wanda ya cika da ruwan ya kafa bakinsa a dayan yaci gaba da mulmulawa,
duk yanda taso ƙwatar kanta ya hanata tanaji ya zare towel na jikinsa ya zare mata nata ya
kama Dick ɗinsa yasa a tsakanin cinyarta ya matse ƙam yana ɗan motsawa a hankali yana ci
gaba da shan nonon a haka ya wani ƙanƙameta yayi release yana wata irin tsuma da ta
tabbatar mata tabbas sunan daya sawa kansa ya dace dashi King of Romance and sexy,
wannan jaraba har ina, da a Nigeria ne ma baza yarda a barsu ita dashi ba sai an sami wata
dattijuwa a tsakaninsu, nan gaba kaÉ—an idan bata takawa Ma'eesh birki ba da É—anyan jikinta zai
mata fyaÉ—e tunda ya fara zuwa yana sata a kwana haka, fargabarta ce ta Karu tare da addu'ar
Allah yasa jininta na haihuwa daya É—auke tun shekaran jiya ya dawo mata kar ya É—auke sai tayi
80 ba 40 ba..........

*OUM HAIRAN*
[7/24, 11:55 AM] Oum Hairan: *Book 3 page 21-22*


*Oum Hairan*


*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*


*Send evidence of payment for direct chat me 👇🏽*

https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1



Kwana biyu tsakani ta kama sati biyu da haihuwar Aazam ranar ne kuma akayi shagalin suna
na kece raini takanas yasa aka kawo Innanta daga Nigeria wayyoh zo kuga murna gurin Batool
kasancewar Inna ba ita kaɗai tazo ba harda Jamila maƙociyarta ta girmi Batool amma tasu tazo
É—aya suna waya sosai harma ta turo mata da kuÉ—i akan tasa daga garinsu Sokoto ayi mata
shu'umin haÉ—in mejego, da kuma haÉ—in humrah fitinanniya Aikuwa anyo mata tun ranar da
sukazo ta fara amfani da wasu magungunan gashi itama Mom tanayi mata irin nasu ba
larabawan Sudan.
Saida akayi sati ana shagalin suna lallai ta tabbatar da a Nigeria ba'a bidi'a, a cikin kwana
bakwai ɗin nan daƙyar Ma'eesh yake samun damar ganinta saboda ta shige cikin danginta na
Niger suma da sukazo suna, bayan suna da kwana biyu kowa ya fara haramar tafiya nan Inna
ta roƙi alfarmar a bata aron Batool su tafi tare saboda wasu dalilai, Mom bataso tafiyar ba but
dake yanada plain akan hakan haka ya fitittike yace itama ai tanada haki akan yarta Aikuwa da
kansa ya shirya musu tafiya Nigeria suka tafi.




Cike da shauƙin Nigeria suka isa Suka ɗauki shatar mota zuwa gida dake akwai Maryam yar
ƙanwar Inna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login