Showing 30001 words to 33000 words out of 112679 words

Chapter 11 - Birnin Gayu Book Complete Hausa Novels by Saadatu Waziri Gombe -1.pdf

komai, matsayina da
mutuncina ka rabani daShi. ‘ ka rabani da komai
da nake dashi wai dan an mai dakai mai kula da
komai-hakan yasa ka dauki 'kanka“ wata‘tsiya.
To bari in fada maka nan Gidanmu ne,“ dukiya-
tace sai na kwace duk wani abu nawa ~da ka
kwace,min kuma sai na rabaka da kowa kamar
yadda ka; rabani dasu, Sister, Daddy, ‘da
matsayina Power;na.
Ibrahim Sulaiman BIRNIN gAYU! sunan Ubana da
family da ka kwace min sai na kwato kayana. . ‘
Ka. riqe a ranka" daga yau“ zuwa kwana goma
sai na nuna‘maka matsayina". " '
Ibrahim ya yi‘ shiru yana‘ kallonsa
. Kalamansa'tare.suke‘da sanyi da zafi sanyin dai
shi ne yana murna Sabccr'zai zama Responsiblc,
abin da ya jima yana son ya yi, ya san CiWOn
kansa, zafin kuwa shi ne Sabccr ya mai rashin
fahimta; , sai dai wannan ba komai bane tun da
Sabccr zai nutsu ya mai da hankali akan aikinsa

da rayuwarsa. ' .
Ya kalleshi a_ ransa ya ce, "Sabccr ban so na
Bullo maka ta haka ba,'kai‘ka sani dole"
A zahiri kuma sai ya yi murmushi "ya ce “Ga
Abinci kaci, na'san'bakaci ba don ba abin da zaka
iya yi".
* Nan ya juya gamida cewa, "K0 ka gyara
dakin’ka k0 ka kWana cikin datti duk ruwanka". .
Kife Abincin Sabccr‘ya yi a kasa.
bazaka ci'Abincin ba". .
Gaba daya ya zubar da shi.-ya bi Ibrahim da fada
da'tsawa, .bai'kulashi ba ya wuce
A,wannan Daren dukkansu ba wanda ya rinsa,
,kowa'da‘ abinda ke ranshi. Ibrahim ne ‘ma
da.‘baccin ya gagareshi‘ ya kira Farida, kusan
kwana'Suka yi' suna waya, ‘sai dai bai fada ma
ta yadda suka yi da Sabccr ba deeda.ta yi ta
'kiran' wa'yar Ibrahim yana ‘_ (Waiting call), ta ji
ba dadi'a‘ranta Ibrahim ya ga wayarta saidai
bazai. iya ajiye .wayar Farida ya amsa na ta ba,
sabo da amuhimmancin farida' a gunsa da kuma'
muhimmancin maganar da suke.
' . Wannan ya bata ran Deeda ~sosai ta kwana
da fishi da Bacin rai-a zuciyarta;
*y* *y* A *y* 4“ uq
washegari tun safe' Ibrahim ke
kiranta, amma tayi banza'da Wayar
_ ta .ci gaba da aikinta da, harkokinta da Momi,
ya 'yin da Momi kece mata zata fara Zuwa office
da ita don kula ma ta da wasu .ayyukanta sabo
da ta lura'akWai karuwada ita sosai.
Kafin Déeda'ta ce wani- abu suka ji motsin
shigowar mutum, gaba daya suka maida hankali
gun Sabeer ya. shigo. ' '
Momi tayi mamaki sosai
‘ Kajera ya nema ya zauna ya harde kafa daya
kan‘ daya tare da goya hanunsa a kirji. ' Momi
kallonsa take don ya daure-mata kai. Ya yi
.murmushi ya ce, "Duk da ba'ki ce in zaunaba na
zauna, ai ina ga 'da'da dakin uwarsa ba sai an
masa izini ba".
Tayi dariya.
"Kwarai wannan haka yake, bani da matsala k0

da’ cikin Dakina ka shiga balle ‘falo, don da kai
da su Zulaiha daya ne a wurina".
"Haka ne Momi Na ji dadin maganarki. Kwanaki
kin ce min duk abin da na ke so in 20 don ke
matsayin Uwata ki ke wannan lokacin ban karBi
tayinki‘ ba na yi biris da maganarki, yanzu na
fahimci na yi kuskure shi ne na 20 gyara
kuskUrena 'da fatan za ki yafe minkuskuren
nawa'?” '
"Kwarai ‘kuwa, ai Uwa tana yafe laifi kau da kai
akan kowannekuskure da yaranta za suyi mata". ’
' "Na gOde Momi.. " ' Hakan ya sa ta kalleshi
cikin mamaki, don bai taba fadin; makamancin
hakanba yin mata magana cikin taushin Harshe. ‘
Ta ce "Me ka ke so:Sabeer?"
' . Ya yi murmushi. ~
"Har kinyi saurin fahimtata magana 'zamuyi
amma ina buqatar sirri". ne'
Hakanya sa Momi ta kalli Deeda’tace
"Dan bamu wuri". ”‘deeda tamike ta fita zuciyarta
cike da tunanin me'; Sabeer ya zo yi? '
a hanya tayi kicibus da ibrahim Ta kallehi. ’ "Ina
kwana Likita?" zata wuce yasha gabanta meye
haka deeda tayi murmushi meya faru
"Kin fini sani,Ya za ayi' in sani?" "Me ya sabaki
dauki wayataba ohhh tana dakine In ba zaka
damu ba Zan wuce "I am sorry .jiya. nayi ignore
din wayarki Tayi dariya. ‘Oh! Wannan karka damu
daman ba lambarka Zan kiraba mistake nayi
Ba'yadda ya Iya DA ita dolensa ya' haqura,
Amman yaso sudanyi hira
_ _ Bayan. fitar Deeda Sabecr ya‘ kalli‘ Momi.»
yace, "Ina “son kimin taimako ne a matsayina na
danki in wannan’bai yi ba, to matsayina na dan
mijinki, in wannan‘bai yi ba, to sai a koma fannin
business
__ta dago kai ta; kalleshi ta‘ tabbata akwai
abinda yakeso mai:mahimmanci
Ta ‘ce, "Fadi buqatarka sai inji a matsayin da
zan'ajiye’ka". ., Ya yi murmushi ya ce, "Ba wani
abu mai ’ wuya bane, 'wannan manager taki za ki
bani ._ Aro nadan wani lokaci k0 p'A dinki take
oho? ’ Well k0 ma meye dinki ce' ina so ki ‘ban

aronta na wani lokaci”.
'Ta yi dariya.
"Sabeer ’ .ke nan, «nayi mamaki“
: Deeda ai “matum -ce balle ayi Cinikinta ko
aronta. ‘ Amma fa na yi mamaki'. 'Me zakayi da.
Deeda, ba irin 'yan matan da ka' ke so bane
banajin Deeda ~na. da wasu qualities din da ka
keso a tare 'da Mata. Me zakai da ita?" ,
"Wannan ba ruwanki bane" Ya'bata amSa kai
tsaye. "Wannan' ‘ k0 shine ruwana"~.- Itama 'ta
mayar mesa da amsa "Saboda Deeda ‘amana ce
a gurina, kuma. yarinya ce 'yar mutunci mai
addim' da‘ nutsuwa
ba irin yan iskannan bane?" ‘To waye dan iskan?"
Ya fada cikin fishi;
yace ina fatan ba ki yi kuskuren daukana a dan
iskar ba? In k0 haka ki ka dauka sai ki yi' saurin
saukewa 'kafin- in tune miki da Tarihin iskancin
'ya'yanki
"Kai Sabeer ya' isheka Ka yi maganar da ta
kawoka ko ka tashi ka fita'na ‘fada maka Deeda
ba 'yar iska. ba ce, kuma ba, zan iya baka ita ba
saboda amana, ce sannan kuma tana min
amfanin da ba kowa zai iya yi min ba.
Deeda kamar Kazar da ke min Kwai ne a
kowanne'lokaci ba tare da wani matsala k0 shan
wuya ba, don haka ba zaka rabani‘ da ita ba,
tana da muhimmanci da amfani a ,wurina fiye da
kai". .
Kalamanta ya ‘ baKanta ransa musamman‘yanda‘
ta yabi deeda ya bakanta .masa rai._ ' Wato; da
'gaske “Deeda . ta fishi-. muhimmanci kamar
yadda ta fada?
".’No, ba zai yiwuba
Ya kalli. Momi ya ce, "To yanzu sai mu kau da
maganar dangantaka don kin fada a nan kin‘
nuna keba‘ Uwata ba ce, kuma ba Matar
Ubana bace, kin nunamin’keyar kasuwace don
‘ A haka sai mu zarce deal; kuma niba wata tsin
nake so wannan matsiyaciyar ta min ba don bana
tsammanin akwai wani Abu sabo a jikin mace da
zai fito Wanda ban sanshiba (in and out) zata
dinga min aiki ne, Shara, __m0pin goge'. ' goge,

wanke bayi, 'Girki, har Wanki an éverything da
mai Aiki keyi". Ta kalle shi cike da mamaki tace
"What? A can'ba masu aikin Birnin Gayu ne?"KO
kuwa qaramar yarinya kakeson maidani
"Akwai ma'aikata kala~kala wanda za su maka
‘abinci ba 'yan kasar nan bane, masu yiwa
mahaifinka kasa su dinga maka mana.‘inba
hakaba To meye‘ka ke neman Deeda ta maka
abin da kana
da wanda suka fi ta?”
"Wannan ba ruwan ki bane,ya fada cikin daga
murya haka nake so kuma haka na ga dama, ita
nake so ta min ba kowa ba,- 'kuma ba cewa na
yi ta koma side dina da zama‘ba. Anan din zata
je ta dinga yi tana dawOwa ba cewa nayi' ki‘bani
ita ba.
Ina‘ son’ ta dinga yi min Wannan ‘ aikin kullum,
kuma a shirye nake na baki duk abin da kike so,
na ji labarin kina son- wani Kamfanin da Daddy:
ya mallaka min na Lagos, in har yanzu kina da,
buqatarsa, a shiryé‘nake da in baki shi yanzu;
yanxu inhar zakiban deeda taimin aiki tuni hajia
ta dauke wuta tai shiru
me take tunani shin zata Iya bada deedan kuwa
Mai saber ke nufi game DA deeda mu hadu a next
chapter
naso post din yau yafi haka yawa Amman me
kunqi yin comment ni kuma abincina kenan
banqiba koda zagina zakiyi zakayi DA comment
din naka burina kawai naga ruwan comments
kuma kusha karatu kamar ba gobe hmmmmmmm
lah shared a profile .
birnin gayu
chapter8
takardu da komai a shirye suke, hannu kawai zan
sa kema kisa Me kikace?" ' ’
Momi ta zaro ido tana mamaki.
"Such a' big offer-kan Deeda?"
"Ba damuwar ki bane, eh k0 a'a?"
"Eh". Ta bashi amsa; ‘
"Na yarda na amince".
”yace gud dadin dake akwai iya sanin Business
muSamman 'wanda ‘zai kawo UWar kudi da riba,

duka ba tare da an sha wahala ba. Ina so aikinmu
ya fara daga yau, duk yadda za ki yi ’ki sata ta
fara zuwa aiki yau, kuma ki fada ma ta ta sani
cewa I am the b0ss ita mai Aiki ce, ni oganta, za
ta yi duk abin da nake so * komai wuya komai
dadi".
“'Na ji".
Nan ya mike ya fice. Momi murna ya lullubeta,
tace lallai na yarda tabbas Deeda alheri ce a tare
da ita dalilinta yau ta sa ta samu kamfani gaba'
daya
, "Wow! Amina'kudi kan kudi bari' ta_ Shigo in
san ‘daba'run da zan yi in turata ta fara zuwa
masa aiki. " yau‘.
,*.*j .*9*, *9* .
Deeda ta ga fitar Sabeer, .don haka ta tashi ta
koma cikin Falo ta samu ‘ Momi. Har za ta‘wuce
ta kirata; "20 mana Deeda, magana‘zamuyi". "To
Momi". . . Ta fada lokacin da take kokarin
zaunawa., Momin ta ce, "Deeda magana zamu yi,
don Allah ina so in rokeki wata alfarmane, wani
aiki na ke so in qara miki, amma in zai miki yawa
zan iya rage miki wasu daga cikin ayyukan da ki
ke min”. ‘ "To ina jinki Momi".
_"Wani aiki ne"?
"Allah Yasa‘dai baif1 karfina ba".
Momi ta gyara zama ta. ce, "Daman ina son ki
dinga zuwa Bangaren dana kina kularmasa dashi,
ne kina gyara masa‘ kamar yadda kike gyara min.
, .
" Deeda ta kalleta cikin ware ido da alamar zai
yiwu? Ta‘ce; "Hajiya namiji nefa, kuma- bai da
mata "Karkidamu, in ya fita da’ Safe sai ki gyara
ki dawo‘ ba-zama za ki yi acan ba. kamar: girki
'in kin dafa kawai ki shirya a Table ki dawo‘ —
Dana ne bashi da matsala ba zai miki «bin da ki
ke tunani ba, ki yarda' da ni ba zan kaiki inda 2a
a cutar da ke ba, kuma ba zan bada dama ya
cutar'da ke ba, yaran gidan nan suna da tarbiyya
~suna: da halin girma. Please Deeda taimakona
za kiyi".
Haka Momi ta marairaice .tana' rokon Deeda, duk
da ta .san‘ wani tsiyar Sabeer ya shirya mata

DOn dole Deeda ta amince da buqatar Momi
sannan sabo da Ibrahim, amma ba don ta so
hakan ba. -
Ta ce, ke nan Hajiya na ji zan dinga zuwa
namasa in dawo, amma fa in ya némi ya keta min
mutunci ba Zan kyale ba,~ zan dau mataki.
Sannan zan yi magana da Inna mai Fura in ta
amince shi ke nan".
'~‘To' kar ki damu ba sai kin je ba ma zan sa a
daukomin; ita zan nema mata Wurin zama a
BiRNIN GAYU. ta dawo kusa da ke, inaga zaki fi
Sakewa in kuna zuwa aikin tare da ita
Deeda tayi wani lallausan.murmushin jin dadi. ' ‘
-
Ta ce, na gode, za ki dawo da kaka kusa da ni
"Kwarai Déeda. wannan qaramin aikine ne da zan
iya yi sabo da abin da ki ke min :na. kyautatawa
kuma wannan aiki da kika karba yau.
Komai zan'iya sabo da farincikinki, don. Haka zan
dauko Kakarki in dauki nauyinku, ,zan ba ku gurin
zama da dukkan wani abu .na jin dadin rayuwa
da zaisa ki farinciki".
"Na gode Momi, Allah
ya saka DA alkhairi
"Ameen. Sai dai Deeda ina son ki fara aikin daga
yau, sannan please ki bishi ahankali yana da
saurin fishi’da'zuciya, yananda fada, amma ba
shi da matsala, kar ki damu
Deeda ta ce, "To hajiya na ji".
A ranta kuma ‘té cr "Ni kuwa nasan fadansa da
halinsa, kuma nasan ya yi hakanne donya kuntata
min shi ya sa ya bullo ta nan, sai dai zan jure
wulakancinsa".
Nan ta mike ta yi ciki, ta canja shiga sannan ta
dauki 'Waya~za ta bugawa Ibrahim. Kafin ta kai
ga kiransa Wayarsa ta shigo.
Ta yi. saurin .dauka tare da yin 'sallama "Daman
ina shirin kiranka". ne yanxu
ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin ’, yanzu aka
yi Waya aka fada min abin da‘ ya daure min kai,
ina tsammanin Sabeer ya samu Waya a wurin
wani a gidan nan. Ya kira Legal Adviser dinmu da
kuma MD. na Kamfaninmu da ke Lagos ya ce

yana so'ya barwa Momi Kamfaninsa Ya za
akayi Sabeer ya dauki Step din-nan ba tare da
sanin Daddy ba,kuma na rasa dalilinsa, na son
yin“haka, yana so a hada Takardu a kawo masa
Deeda ta yi ajiyar 'zuciya ta Ce, "Sai yanzu na
fahimci abin da ya sa Momi ta ke lallaBani. Wai
Sabecr ya dauki wannan abin da tsananin da zai
iya yin komai don kawai ya dau 'fansa ya
nunamin matsayina." ' ne
' "Me ya faru?" Ibrahim ya tambaya.
Nan ta labarta masa yadda akayi. Ya yi shieu na
dan gajeren lokaci ya Ce, "Sabeer ne fa, "kadan
daga aikinsa ke nan (He Will just do anything
Crazy) don kawai ya cimma manufarsa. Sabeer
fltinanne ne akan abin da ya sa gaba ko yayi
niyya.
Deeda ina gudun kar Sabeer ya cutar da_ ke, ban
zaxa zai Bullo mikita‘wannan hanyar ba
(He will to run you) za ki‘iYa kuwa?"
"Zan iya Ibrahim in dai wahala ce ai ba ta kisa,
wuya kuwa a cikinta aka haifeni a 'cikinta na
tashi na girma".
"Duk da haka Deeda in kin‘ga ba za ki iya yiba‘
to kibari kina ji?" -
"Na ji".
"Na gode". '
"Kar ka damu, ai Kudi Momi -za ta biyani' aiki na
ne". .
Dariya ya yi gami da girgiza'kai ya ajiye Wayar. '
'
"Deeda ke nan, wani lokaci halinta kama yake
min da na Sabeer".
Nan ya shiga tunanin. yadda zai tsai da_ deal din
da sabiecr .ya_ yi_ da Momi
Deeda kuwa Mayafinta ta dauko ta fito Momo da
kanta ta rakata bangaren Sabeer. din Sun yi
tafiya mai dan tsaWo tamkar ba a gida daya suke
ba, akwai tazara tsakanin bangaren Momi da na
su Sabeer.
Sun sami Sabcer zaune falo ya dora kafa daya
akan daya yana kadata yana jiran isowarsu. '
Tun daga falon Hajiya ta fahimci halin da gidan
yake, gaba daya akwai

Ta ce, "Sabecr ga Deeda, 'sai dai aiki za ta yi
maka ta tafi. Kuma don Allah a kiyaye",
. Kansa ya dage‘bai kulata ba, 'hakan ya sa ta
wayance, ta ja Deeda tana ‘nuna mata cikin gidan
kafin ya ma ta rashin kunya, ya kunyatala a
gaban Deeda. ‘ cikin da kewayen gidan ta nuna
ma ta, sannan ta juya ta tafi
Ya zaune a Wurin' Dccda ba ta kula Shi ba ta
hau yin abin da Ya ‘kawota. '
,. Gyaran Kicin ta ta fara’ wanda 'ba wani datti 'a
cikinsa sai sabo da ba girki ake a ciki ba, har'ta
fita falon ta share ta goge,,ta gyara duk
Barnar'da ya yi. "
Yana ganin tana Moping‘ya qi tashi a wurin,
kuma yaqi matsar da qafarsa, ita kuma ta Ki
kulashi ta wuce. .
‘ "Ke mai aiki!" Ya fada cikin tsawa.
"A gidanku haka aka koya miki? Kina ganin
mutum ba‘ za ki gaishe shi' ba?
Daman ''yan kauye Tala‘kawa ba hankaline da ku
ba
Ba ta ce masa komai ba, ta'dawo gami da
rusunawa ta‘ ce. "Ina yini?"
Kan da kai ya yi bai kulata ba, hakan ya sa ta
wucewa. Ya sake kiranta.
"Aikin nan bai- fita ba, sai kin sake, sannan idan
kin gama akwai wani aikin a daki.
Kuma kar ki zata-zan fita in barki ki yi yadda kika
’ga damane, ina nan idona akanki.
. Nan ma'bata' musa masa ba, ta koma ta fara
sake' goge-gogen ta sake sharan da moping din,
hakan ya qular da shi, don'ko a fuskarta bai ga
alamar ta ji haushi ba. .
Nan ta20 wucewa ta gabansa yai ma ta wani
mugun kallo. ke tsaya! " ’ Cak! Ta tsaya ba tare
da ta Waigo ta kalleshi ba. ' "Ina fata kin soma
ganin isata da power na, tun a nan kafin zuwa
gaba‘ zan nuna' miki ke matsiyaciya ce,
matsayinki a karkashin takalmina yake' Bai ‘Bata
lokaci ba ya sa kafa ya doke robar da take.
moping'din ruwan gaba daya. ya zube a wurin.
yasa hannu ya hankadeta, suuu!
kuwa ta tafi ta zame ta daku a kasan tayils din“

dakin. ’ ’
"Wayyo Allah na Ta fada kamar za tayi. kuka. ‘ ‘
' Ya kyalkyale da darin mugunta ya ce,* "Sai na
illa,ki na karya miki baya kin zo. baki da sauran
amfani. Su Miss. Manager an zama Mss. House
Girl. "
"Mugu kawai, Allah Ya saka min abin da ka yi
min, iyakar abin da zaka iya yi ke nan",
"A'a ba iyakarsa ba ke nan," yanzu muka fara, mu
je zuwa, oya! Ma za tashi ki goge ruWan da ya
zube
Nan ta mike da kyar ta nufl Kicin ta dauko wani
mopan ta hau gogewa.
Ranar dai har Kujeru sai da Sabccr yasa ta daga
ta share but bango sai da ta' gage 'ba tare da ta
huta ba, tana gamawa kuwa ta fara na‘dakinsa. ,
_
Anan ta galabaita sosai, Sabceq ya dau tsawon
kwanaki yana, war gaza dakin, amma ya sa ta
gyaransa a lokaci daya: ‘
Yamma lis ta mai da komai mazauninsa ta
kimtsa komai_ ta ki‘ra masu Aiki aka gyara
WindoWs din da ya farfasa. Shi ya yi mamakin
yadda ta gyara. dakin yadda ya yi kyau‘ya tsaru
ma; ya f1 na da.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login