Showing 15001 words to 18000 words out of 112679 words
Chapter 6 - Birnin Gayu Book Complete Hausa Novels by Saadatu Waziri Gombe -1.pdf
da Mata, k0 kallo k0 yin Games k0
ya ta buga Snooker Yana matukar .son (Sport)
don haka kullum yana cikin Wasanni, ya yin da ya
,faki Idon Ibrahim ya sha Giyarsa amma a boye. ‘
Duk inda Ibrahim ya bi da shi sai ya zulle a
hakan dai ya ke fama da shi, wataran yayi
nasaran tafia da shi aiki, wani lokaci kuwa tafia;
ya keya hakura ya kyaleshi. ‘ ‘ Haka nan bai son
fadawa Farida ‘ya daga mata hankali, haka ba
komai ya ke fadawa Daddy ba, ya dage da Addu'a
da kokarin neman hanyar da zai bullo masa. ‘
1 *'* *'* *'* ,
' Deeda ce zaune cikin daki ta baza ’ Takardu
alamara ta yi nisa sosai. cikin karatunta, duk da
yanzu hutu suke
ba ta da hutu, Karatu ta ke ha wasa, wanda in
sun koma Hutu za ta shiga aji biyar na Sakandari
kenan. ; » -; ‘ , ' _
Sai " dai ta san ba tabbas din‘ komawa don kuwa
ta gama Computer Classes dinta, ta‘ samu
(Certificate) kowanne lokaci za ta iya tafiya Gidan
aikinta in Hajiyar ta dawo daga tafiya. . -
‘ * "Deeda!
" ~ Kakarta ta kwala ma ta kira. Ta'miqe
ta
fita ta sameta zaune, ta sa Kwallan Fura da Nona
’a gaba tana jimami.
'. Deedan ta kalleta.
"Lafiya Inna?’
"'Ke dai bari 'yar nan, kin ga masu Shagon nan
har yanzu ba su zo sun dauki Furan nan ba, ga
shi na dama da None na hada komai saura su
dauka su zuba a Robobi su sa a‘friji, amma kin
ga har yanzu shiru, kar ya kumbura ya yi TSami
ya lalace mu yi Asaransa. K0 za ki dauka ki kai
musu?"
“Kai Inna' in suna so za su zo su dauka, ana
sayar musu cikin saukin ma sai an bi-su dashi
Shago?" ' ’
"Inna ta hasala. . '
"Inzaki daukakikaiki dauka,inbazaki ba kuma sai
in yafa Gyalena in kai musu. Ba mu ke neman
Ciniki ba?" a
"A'a Inna. me ya yi zafi? Barn in dauko' Hijabi
inkai musu, Amma gaskiya ki raba min shi biyu,
nayi sawu biyu donba zan iya daukan wannan
qaton Kwallar"ba "Na ji bari in raba miki dauko
Hijabin"Nan Innan ta raba "mata,’ ia’kuwa ta
dauko Hijabinta ta sa ta dauki kwanon Furan ta
Tafiya take‘tana Mita a‘zuciyarta saboda bataso
zuwa Shagon ba, don kullum cikeyake dajuma'a
musamman Samari Matasa, shi yasa.
.'Bata ankare ba saiji tayi tayi karoda mutum,
Kwanon Furar ya fadi,‘ ya ", Zuciyarta ya tsinke
ta soma tunanin ya za ta kare da Kakarta? Wani
ihu taji ansa daya'firgitata tadaga kai ta kallesa
77 "Lafiya Malam Me ya faru? Ya yi-mata wani
mugun kallo mai cike da tsana da Bacin rai da
kuma jin ,haushi, idonsa ' sukayi ja suka ciko da
hawayc. Ya ce"Ke Mahaukaciyar inane so kike ki
karya min Kafa, kuma kin Bata min Jiki?"Yayi
kwafa"Wawiya kawai Shashasha!!!"Kai Malam
Saurara Ni ba shashasha ba‘ ce ni na hanaka
kallon gabanka? Yanzu ban da tsabar wauta don
dan wannan kwanon ya fadi a
Kafarka‘shi ne za ka yi wani ihu?" Ta dan
kwantar da kai ta leka fuskarsa‘ta‘” zaro ido
"Ba dai Kuka za kai ba, ~sai ka ce wani karamin
Yaro? Amma ka ji kunya,‘ nima da ka min Asaran
Fura ban Ce zan yi Kuka ba sai kai? Dadi ya yi
ma ka yawa". ' . ' Nan ta sa hannu ta dauki
“Kwanonta ta juya. Haushi ya cikashi, ya finciko
Hijabinta. - "Kin yi min laifi maimakon ki ban
hakuri za ki tsaya kina min Surutun banza Dama
haka ku ke Talakawan nan 'yan rainin Wayo.. '
Yanzunnan ki san yadda za'ki yi ki goge min
wannan Kazantar da ki ka sa min a jikina". Ta
harareshi. "Ba za,a gogen ba sai ka yi abin da za
ka
. Ta juya ta fara tafiya. Ya bita ya sha
gabanta. bai saurara’ ba .ya‘ sa hannu ya fisge
Hijabinta. Tsananin mamaki yasa ta bude Baki .
ta kasa magana, . Hmm! Sabeer dai dama shi
«ya‘ kware ’ Wajen yiwa 'yan Mata rashin
mutunci, masu
Kudi da Aji ma balle Deeda da ya ke ganinta 'yar
Kauye, kuma Talaka. _ 1
~ , Nan ya sa Hij'abin ya goge inda Furan ya
bata masa Jiki, ya yar da Hijab din ya sa kafarsa
da ke dauke da manya—manyan Takalma ya
murkushe shi. Kallonsa ta ke zuciyarta kamar
Wuta.
. ‘ Ya nunata da dan yatsa. Nan gaba kafin ki
sake ma wani rashin kunya ki tsaya ki kalli kanki,
ki kallesa, inkin ga irina ne to ki yi saurin
shafawa kanki Ruwa don kuwa zan iya murtsike
ki a maimakon wannan kaza'min Hijabin na ki..."
* Nan ya wuce ya nufi Mota ya yin da‘ Uncle IB
da Abokansa Nura da Salim suka tsaya suna
kallonsu, 'haka jama'ar da ke wurin kowa ya
tsaya yana kallon su. Ran Deeda ya“ yi
mummunan Baci. Ba Hijabinta daya: murtsike a
kasa ne ya Bata mata; rai ba, kamar yadda a,a
yaye‘ ‘ mata' Hijabin DA yayi a' bainar jama'a da
kuma kalamansa 'marasa dadi su suka fusatata.
' ‘Ta yi saurin shan gabansa hannunta riKe da
Kwanon Furan nan. , ,."Kai marar mutunci Wanda
bai san darajar Mutane ba. ‘ ' _ Juyowa ya yi zai
kuma zazzaga mata rashin mutunci.
amman Kafin ya kai ga yin. ,wani abu k0 'cewa
wani abu ta Wanke masa fuska _da jikinsa‘gaba
saya 'da wannan Nonon da Furan- da yai‘
saura'a Kwanon, ta kuma Kara wurginsa da
Kwanon
Ta yi Tsaki ta sunkuya'ta dauki Hijabinta ta wuce
ta barshi Baki bude, tsananin mamaki da kaduwa
da bakinciki yasa ya kasa-magana. Ya yin da
jama'ar gurin kowa ya mayarda hankali yana
kallonsa. '
Abokansa ko bubu wanda ya ko motsa daga inda
yake
Ya yin da Ibrahim ya harde hannu a kirji yana
murmushi yana. kallon Sabeer kamar zai tashi
sama don azabar zuciya da'fishi
- Sabeer ya diga 'waige-waige bai ganta ba, bai
ga inda ta shiga ba, ya yin da ya huce a kan
ya book dinne KO canjane baga bakwa comment
ah shared a profile .
birnin gayu
chapter5
jama‘ar wurin 'da suka' taru_ suna kallonsa. Ya
dinga Zaginsu da Turanci. " ' Wasu ko a
jikinsu,"don ba suma fahimci me yake fadi ba,
Ibrahim ne ya jashi suka shiga Mota da idonsa
jawur kamar zai zub da hawaye. Ibrahim ya
kalleSa’ ya ce, "Sabeer a dinga haquri, ba ,kullum“
za ka 'sami yadda'kake 'soba, “ Dama
tsautsayine ya sa Motarmu' tsayaWa anan
ya kalli Nura. ""‘tuqa mana mu ‘lallaba mu koma
Gida, fitar dai tayautafasu
Sabeer ya harari Ibrahim cikin fishi‘ ’yacé "Tunda.
bayanta kake bi da alama ka' ji dadin abin da ya
faru dani in kaje ka hada party Yayi wannan’
murmushin nasa ya ce "Sabeer ke nan.
Tabbas 'naji dadin abin ba don". komai ba sabo
da darasi ne na farko ga
rayuwarka.
Sai dai ba zanyi Party ba sabo da ina da abin yi
da yawa , kaine keda lokacin Party ba ni ba". '
Sabeer ya , qara qulewa yaji- tamkar ya kamashi
,da duka, sai dai ba ‘zai iya hakan .ba sabo da
matsayinsa‘ da girmansa da'yake da shi
Bai sake furta: komai ba, sai dai kallo daya za
kayi masa kasan yana cikin ,bacin rai da zafin
zuciya.
Ganin haka yasa‘ “Ibrahim . ya soma lallashinsa
amma bai kulashi ba.. '
" Haka su Nura k0 kallo ba su ishe shi ba.
Haka .suka haqura suka Kyaleshi, har suka isa
Gida, 'ya fita ya nufi Dakinsa k0 Marfin Motar
bairufe ba.
Ibrahim ya bi shi da. Ido yana tunanin ta ina zai
shawo kansa.‘ Fatansa dai kar ya yiwa sister
Waya ya daga mata hankali
*.*i ’,*.*. _*.* -
_ DEEDATA ISA gida Itama rai bace Inna mai fura
tace Deeda lafiya! Magana fa nake kinaji , meya
faru na ganki haka, na ga kwanon furan a Bace?"
' "Inna don Allah ni ki kyaleni". Tayi Tsaki. “
' "Daman haka 'yan BIRNIN su ke wulakanta
Talaka k0 mara karfi shi ne wayewa?"
' "Ke Deeda ba dai fada ki ka yi. da 'wadanda
suka fi qarfinki ba k0? ' ,Kin ga fa nan Birni ne ki
rufa mana asiri kar ki musu halin da ki ke mana a
Kauye muna lallaba rayuwannu ki jawo mam
masifa. ‘ ‘ Ni kam ki fito ki kai min daya
Furan..." , "Ni fa Inna ki kyalemi, bazan."Iya
daukan wani furaba"
Garam!! “Ta. ,_,rufe ,Kofa- —ta bar Inna da
budadden Baki tana mamakin al’amarin Deeda. :-
" "Tomeya faru kumahaka?” ‘ Ta sungumi
Kwanon Furan ta fita. , ‘ A can ta ji ‘labarin abin
da ya faru. Nan ta godewa Allah ,daba
wanda'yanuna 'Gidan da» Deeda ta ke da sun
shiga wani tashin hankalin.
“ KARFE SHA BIYUN DARE
amma Sabeer‘ya‘kasa nutsuwa, k0 Abinci a:
wannari yammacin har zuwa dare bai iya ciba,
tsabar tafasar zuCiya, sai ka ce wanda akai masa
wani mummunan illa. K0da yake abin da bai saba
ba kuma baizataba. " duk lokacin da ya tuna
furkar deeda sai Ranshi ya Baci, yayi Tsaki
Banza»Mummuna Yar kauye Yar gidan matsiyata
Abin da yake’fadi kenan a harshen Turanci.Abin
da ya f1 kona masa‘zuciya shi ne, Mace ‘ce ta
ma‘sa wannan wulaqancin, waccé ba koman-
komai ba. '
"Shin Ina zai ganta ya rama wulaqancin datai
masa?" : ‘ ’
"Shin inya gantama ta'ya ya zai some rama
wannan wulaqancin datai masa?”
Lokaci guda Sabeer ya ji burinsa shi ne neman
yarinyar nan da 'kuma_ rama wulakancin da tai
masa wanda ya kasa samun irin wulakancin da
zai ma ta ya qona mata zuciya, Wanda ba zata
taba mantawa da shi ba har qarshen rayuwarta
Ibrahim yana hangosa ’yana ta. kaiwa da
komowa da alama har yanzu bai huce ba, abin na
damunsa. ‘
yayi qoqarin lallashinsa yaci abinci koda kadanne
amma ina wannan dare. Abincin
ma daci yake yiwa sabeer. Da kyar ya sha rabin
Kofin juice
' " Ibrahim tare ya kwana da‘ shi, ‘kowanne
juyi yayi sai yaga Sabeer na zaune ido biyu. ‘
‘ Shi dai tun da .ya ke bai taBa ganin abin da ya
hana Sabeer Barciba a rayuwarsa sai yau. K0
Jarrabawa bai taBa hanasa bacci
' Haka baitaba ganin Sabeer yadauki wani abu da
muhimmanci haka ba. A wannan dare ya kira
Farida. '
Ta dauka a gigice. ‘
‘Lafiya‘ Kanina, Waya yanzun nan?" 7‘
yi haquri Yayata
"Kanina ai ni ba ni da, matsala a kowanne: lokaci
zaka iya kirana damuwata. dai shi ne naga dare.
ne_,yanxu a naija lokacin da kowa ke baCci, dole
inji tsoron ,~ ganin Wayarka a wannan
lokaciHaka ne Yayata, kasa haquri nayi gari ya
waye, na ‘ga ,abin da ban taba ‘gani ba a tare da.
‘sabeer daga ni har ke har Daddy 'abin 'da mu ke
so mu gani a tare da shi kenan.“ -
"Kanina fada min mene ne don Allah?" "
Ta fada cikin zumudi da dokin sonjin mene ne
"Yayata‘ yau lokaci‘ na farko da naga Sabee‘r .ya
zama (Serious) akan abu, ya dauki wani abu da=
muhimmanci da gaske har ma ya kasa bacci‘
yana ta (Planing) ta‘ yadda zai bullowa'
al'amarin, 'yana ta ‘ Kullawa da kwancewa. Kin
tuna Yayata ko Jarrabawa‘ k0 Ciwo ba ya hana
Sabeer Bacci?"
Haka ne Kanina. Amma na ji dadi ba ka ji wani
farinciki ‘da ya mamaye niba. Akan (Business) ne
ko Asibiti?"
Ibrahim ya dan yi shiru sannan yace "Karki damu
zan fada miki in kin zo k0 ma akan mene ne dai
shi ne yadda ya zama (Seriou) ya bada
muhimmanci akan abin
"Haka _ne qanina, ina mana addu'a‘ Allah Ya
mana jagora, ya kawo sanadin kimtsuwar
Sabeer".
"Haka ne Yayata, da alama Allah Ya kawo sanadi.
Ke dai ki ci gaba da addu'a da fatan samun
nasara ga abin da na yi niyyah
"Zan ci gaba da addu'a qanina, Allah Ya
taimaka". .
"Amin". Ya amsa.
Bayan tambayarta lafiyarta ’ :da wasu al'amura
suka yi sallama.
Ya dawo ya samu har yanzu Sabeer na kaiwa da
kawowa. -
Ya isa gareshi ya jawo hannunsa ya ce "Sabeer
20 ka kwanta dare ya yi".
Ya Bata fuska. _ , ‘
"Uncle IB ya ,zan yi in iya bacci?" ‘ '
Idonsa ya kada.
"Ka ga wulaqancin da yarinyar nan ta min.
Please'Uncle IB ka taimaka min in nemo ta, ka
san ni yanZu k0 Unguwar ba zan iya sake
ganewa ba".
"Zan taimaka maka. Ina dai yarinyar ka
ke son sake gani?" ’
"Sosai don, ba zan iya kyaleta ba", ‘
"To kar ka damu za ta 20 har inda ka ke ta
sameka..amma dai yanzu ka kwanta gobe muna
da fita Asibiti". ’
Da kyar ya lallaBashi ya kwanta ya dinga juye-
juye ya kasa baccin har sai dab da Asuba - Bacci
ya sace shi. ~
Juyin duniya kuwa Ibrahim ya yi Sabeer ya tashi
su je Sallah amma yaqi, haka ya hakura dole ya
barshi.
Bai tashi ba sai wurin sha biyun rana. Nan ma sai
da Ibrahim ya je Asibiti ya dawo ya tashesa suka
fita tare.
*.* *.* *9*
tun qarfe shida na safe deeda da lnna mai Fura
ke layin ganin Likita, duk kuwa sammakonsu bai
sa sun ga Likita da, wuri ba Saboda wani Tiyata
na gaggawa da ya Shiga, sai da ya fito sannan
ya soma ganin marasa lafiya
Deeda ta bata fuska cikin Kosawa ta ce, "Dama ai
duk abin da aka ce ma kyauta ne sai. ka ga
wulaqanci. . ,
Ni dama tunda na ji Tabawa ta ce mu zo wannan
Asibitin kyauta ake ganin marasa lafiya na san za
a wahala.
Aik0 Asibitin gwamnati ana dai siyan Kati..."
"Wai me ya sa kin fiye gajen hakurine?" Kakarta
ta fada a hasale. .
' "Ke da ki ke neman lafiya k0 ma kwana za ki yi
ai sai ki hakura ki jira su ba mutane ba ne? Haba
kin fiye mitan tsiya.
Duba Asibitin nan da kyau kin san ya sha
karfinmu ba don alfarma muka samu ba"
' ‘ Deeda ta yi tsit! don ba ta son musu k0 wani
sa'insa da Kakarta.
Nan ta canja maganar da cewa, "Inna duba
hannuna fa ya wartsake, jikina ya mike ba kamar
da ba, sai ina ganin kamar yanzu ba ni da
bukatar ganin Likita".
"Kina da buKata". Kakar ta katseta.
"Ki ka san ko ya sake dawowa? Ai gara ki yiwa
Likita bayani in da Magani a ba ki da zai hanashi
dawowa.
Kama ma ai ba duka jikinki ne ya wartsake ba,
har yanzu ta ciki, ta wani wurin akwai inda ya ke
yamutse". . ' ‘
"Shima a hankali ai zan washe kamar sauran
"Ki min shiru tunda har munyi haqurin jira har
wannan lokaci kuma mun20 to ba'abin da zaisa
mu koma...” 7
Kafin Inna ta rufe Baki wacce ta shiga din ta fito
ta ce Deeda ta shiga. Ba ta Bata lokaci ba ta
kutsa kai ya yin da Inna ke jiranta a waje.
Zaune ya ke akan (Table) Tebur din da ke cikin
OfIice din, da alama shi ne Table din Likita.
SABEER NE! !!
Hannunsa riqe da Game yana ta bugawa, gefensa
kuma Fruts ne da Juice yana ci yana Game
hankalinsa kwance. Hakan ba karamin nishadi ya
ke sa shi ba.
Deeda ta turo. Kofar ta shigo tare da
sallama. '
K0 daga kai bai yi ba daga Game din da ya ke ba
balle ya amsa ma ta sallamar
Nan ta je ta tSaya a gefe gami da cewa, "Ina
wuni Likita?"
Har yanzu bai dago kai ba sai dai ya amsa mata
da cewa, "Likita na (Washing room) Bayi, ki jira
ya fito
Nan ya ci gaba da game dinsa. Ita k0 _taja
kujera ta zauna tana kallon yadda’ ya bawa
game"‘ din muhimmanci. ‘ ’ "Lallai wannan bai da
matsala a rayuwa "ta fada a ranta. ‘ ' Sai ihu
yake yana dariya shi daya yana buga game yana
morewa abinsa. 'Mutum babba dashi qaton
Saurayi kamar Wannan' yana abin Yara Kai Allah
Ya 3“ kyauta. - ‘ - T 0 ma wai shi ba Likita bane
me ya keyi a nan?
Wai a gabansa zan ga likitan? KO shima Likitan
ya 20 gani? Bari dai in tambayesa'
Ta mai da hankalinta gareshi ta ce, "Mallam
kaima Likitan za ka gani ko in fita sai ka gansa
in shigo?"
Har yanzun bai kulata ba. Haushinsa ya kamata.
Ta ce, "Wai kai ba ka jin kunya Kato da kai kana
abin Yara?" '
Nan da nan ko Sabeer ya fusata, ya dago kai
.gami da juyowa da sauri don ci. mata mutumci. ‘
Carab k0 suka yi ido biyu da juna. Ya mike tsaye
cikin mamaki kuma a fusace, itama ta mike, ta
lura da haushinta da ya ji amma ita ba ta ' ma
gane shi ba. .
"Na lura yarinyar. nan ba ki da kunya, ba ki da
mutunci! Uban wa ya kawo ki Asibitin nan?"
Ta kalleshi sama da kasa ta buga mai Tsaki tare
da Harara ta ce, "Sa'a ka yi ban iya
Zagi ba da na ma ka wadanda ya fi naka ciwo.
Kuma karka'yarda ka sake zan min Uba".
Sai an Zaga me ki ka isa ki yi? Dama nemanki na
ke, yau sai na miki rashin mutuncin da ba za ki
manta da shi ba".
"Banyi tsammani ba".
‘ Ta ba shi amsa kai tsaye.
"’Me kike nufi?"
Ta kada mai Idanunta wanda sai da ya sa yaji
gabansa ya fadi. '
Wannan ne lokaci na farko da bama Mace ba,
lokaci na farko da aka taBa kallonsa ido cikin ido
ba tare da shakka k0 tsoro ba.
nace, "Ban tsammanin zaka iya ba. Ina nufin
yanayinka da alamunka bana zaton ka Iya rashin
mutunci , sabo da a yadda na ga alamarka girman
jiki ne kawai kayi, amma har yanzu tunaninka da
ayyukanka har kwakwalwarka ta yara ce ba su
girma ba.
Yaro k0 ban tsammanin ya san meye rashin
mutunci balle ya