Showing 6001 words to 9000 words out of 112679 words

Chapter 3 - Birnin Gayu Book Complete Hausa Novels by Saadatu Waziri Gombe -1.pdf


. Tabawa- dai sai da dariya takeyi
Deeda tana tayqta suka sannan suka dagota'
*.* ** ,*.*
Deeda 'da Inna mai Fura ba wanda ya kaisu
farincikin shigarta (Computer School), duk‘ da ba

ta gane manufar Hajiya na‘ Sonta ga ta koyi
sarrafa (Computcr) ba, ita a nata tunanin ta
samu hanyar koyon wani ilimi da
ba ta sani ba, wannan iliminma:inta samu nata
ne ba. mai‘rabata da shi sai Allah. ‘ Musamman-
Hajiyar :ta' hada Deeda da Taba'wa da wata
mata suka'shiga’ kasuwa don yiwo ma ta
siyayyar irinkayan da take So ta ga ta saka. '
Kaya ne irin na zamani, wasu‘riga da wando ne,
wasu riga da siket, Wasu dogayen ‘ riguna
dinkakku wato (Red made), wasu kuma habayas
irin na zamani kala-kala.Haka Takalma zuwa
kayan ciki; su shimi, (vsst), bra da‘
makamantansu, sannan Hijabai‘ na Sallah manya.
. ‘ Ganin yanayin shigarta ya sa matar ta'siya
mata (Body shaft) masu kyau‘da tsada a
tunaninta haka take son yanayin shigarta a
matsayinta na ‘yar Bahaushiya. haka ba ta son
barin jikinta a waje ne ko
kuma dai qila haka na ta kalar gayun yake, don
Tabawa dai ta boye musu lalurar Deeda Cikin
kayayyakin Deeda ‘ kuwa harda Kwat" (Coat) irin
na Mata mai hade da Siket.
ita dai sa wa kayan ido ta yi tana mamakin ta
yanda za ta fara sakasu a jikinta.
Ta wani Bangaren Kuma tana tunanin wacce
irin' Mace ce ita da zai sa ta kashewa mai aiki
kudi haka, anya kuwa ba wani abu Wanda ba su
sani ba? , Tana cikin wannan tunanin ta ji mota
ta tsaya kofar wani babban shago. (Beauty
Palace) to ga an- rubuta an rubuta. Tabawa ne
taja hannunta‘ suka bi matar ciki. ‘ . A nan akai
ta tsiya da Deeda don da 'kyar ta bari suka ma
ta gyaran gashi, ta Bata rai ta dinga zazzaga
musu masifa ta qara da cewa in ba za su
dauketa a yadda ta ke a" yadda ta ke to ita zata
FASA don ikon da suke mata ya isheta‘ da qar
Tabawa‘ta lallaBata suka dawo
Tabawa Matar haquri. ' ‘ Deeda’ da Kakarta Suka
tsare Tabawa da tambayar céwa ta fada musu
gaskiya in ta san akwai illa k0 wani abu mara-
kyau a tattare da inda zata ‘aikin, gara ta‘fada
musu su sani‘ deeda ta yi ma ta rantsuwada

cewa in taje ta 'tarar da abin da bata zata ba to
za ta bar Gidan sai . dai abin da zai 'faru. ya faru
Tabawa ta washe baki tana dariya. tana. qokarin
kwantar musu da hankali da tabbatar musu
da cewa ba wani mummunan aiki k0 wani illa a
Gidan, kawai dai su Manja ne masu tsama tsab-
tsab, bayan shi babu wani abu.
Da irin wannan bayanin Tabawa ta gamsar da su,
ya yin da Inna mai F ura ta ci gaba da-burin kai
Deeda Asibiti.
*.* . *§*' *,*
KWANA-A-TAShi Deeda da Kaka "suka saba da
rayuwa; cikin garin Kano, ' wani abu da ke yiwa-
Deeda dadi shi ne, yanda ta samu riba biyu lokaci
guda, kasancewar Computer Class dinta qarfe
daya ne ya sa ta lallaBa Tabawa ta sakata a
Makarantar ’dake unguwarsu,” wato "(NANA
AISHA SECONDAR Y
SCHOOL)"wanda hade ya ke da. Arabic-da Boko.’
Tayi sa,a sun dauketa aji hudu bayan anyi mata
lnterview.
Tabawa ta dinka mata (Uniform) tare da siya ma
ta Takardu, ya yin da Kakarta ta yi buga bugar
hada kudi ta biya ma ta kudin Makarantar, .
bakarantar gwanmati ba né, na kudi ce kudi, '
amma dai ba zai gagari Talaka ba,
‘Ba‘shin kudi Inna mai Furta' ta karba Wurin
Tabawa, don haka ta dage da sana'ar Furanta
ganin
ya samu karBuwa sosai. ‘
Tabawa‘ ke aikawa Kauye ana siyo musu
madara mai kyau suna Nono da Fura mai dadi,
yayin da masu shago ke layin zuwa sari suna
sawa a
‘Fridge suna sayarwa.
Sana'ar kam ta ' karbu’ ‘ sosai, Allah Ya
albarkaci sana'ar, daga Tabawan har Inna mai
Fura
‘ ‘ Suna samu sosai a ciki, don haka Inna mai
Fura ta
biya Tabawa bashinta, haka ta budewa ‘deeda
asusun makaranta da Asibiti.
Dewda kam ba laifi tana fahimtar Karatunta,

fana jin dadinsa, musamman Makarantar da ta
shiga
tana fahimtar abubuwa da yawa
Wanda ba ta sani ba, wanda. ya shige ma ta
duhu
kuwa ba ta Bata lokacin tambaya har sai ta
fahimta. Karfe daya suke tashi ta dawo Gida da
wuri
tayi Sallah kuma ta wuce (Computer Classes)
dinta wani lokaci in sun taso ta kan taimakawa
Inna da
aikin Furanta tare da taimakawa da aikace
aikacen Gida.
lnna wani lokaci ta kan hanata ta ce ita mai da
hankali ta yi karatu, ita kuma za ta dage da:
sana'a da neman kudi da mata addu'a domin ta
ga ta cimma burinta.
A duk lokacin da Inna mai Fura ta fadima Deeda
haka ta kan fada jikinta tana hawaye tace Kaka
Allah Ya barni da ke, Allah Ya ba ni ikon yi miki
abin da ki ka min, Allah Ya kaimu lokacin da ' za
ki huta, ni in nema miki in miki gata kamar
yandda ki ka min.
Kaka ba don ke ba ban san ya rayuwata zata
kare -ba..Na gode Kaka, Allah Ya biyaki duniya da
' lahira". ' ” Inna mai Fura ta yi murmushi ta' ce,
"Deeda‘ wa na keda shi duk duniya idan ba ke
ba?
Allah dai Ya cika min burina akanki, ki samu duk
abin da ki ke so, Allah Ya ba ki miji na gari mai
tausayinki, wanda zai kula da ke.
Deeda Allah Ya ba ki lafiya, Allah Ya min burina in
ganki Gidan miji kafin in mum."
Deeda ta fada cinyar Kakarta tuna juya kalaman
Inna mai Fura don ya daga mata hankali, ita dai
ba ta da tsammanin yin aure a rayuwarta don zai
ta samu namijin da zai sota har ma ya yarda da
ita a yadda take.
A duk lokacin da ta kalli fatar‘jikinta ta ga
yadda ya nannade ya yamutse sai ta ji hankalinta
ya
' yi mummunan tashi, ta fashe da kuka, “tausayin
kanta

ya kamata, ya yin da ta shiga tunanin wane irin
ciwo ne haka? K0 kuma ita haka nata halittar ya
ke?
. Alhamdu lillah! Allah na gode ma ka da ka
Barni da hankalina da kuma rai da lafiya ta, k0
kowa
bai soni ba zan'so kaina. Haka Kakata na tare da
ni,
Allah abin godiya".
*9* *9*
WATA UKU KACAL! ‘Deeda tayi ta
" san Computer da yadda ake sarrafata
kasancewar ta samu kwararrun Malamai,
“'“haka nan tana da naci da son sanin abin da ba
ta sani ba, musamman ma dai Computér din da
saninsa da koyonsa yana daya daga cikin burinta
tuni Deeda da Kakarta suka saba da rayuwar
Birni‘da irin yanayin yadda suke rayuwa da‘
mu'amala da su, jama'ar ’unguwa da dama sun
santa sabo’ da suna gannin tana shiga da fita
tsakanin Makaranta zuwa shaguna kai
Fura da Nono, wani lokacin haka nan tana da
wani irin yanayi na daukan hankali tundagakan
irin shigar da ta kena kaya wato dresing zuwa
tafiyarta. maganarta, kalamanta a nutse ta ke
yinsa komai nata dabam, sam ba ta da rawan kai
irin na 'yan mata sa'anninta' ba ta da shisshigi,
ba ta shiga harkar matan makaranta yasa a
Ajinsu ba, da makarantar gaba daya sai dai
gaisuwar mutunci da maganar da ya zama dole,,
bayan shi Deeds bata mu'amala da wasu bayan
Kakarta da Tabawa, Deeda wankan taiwada ce
tana‘ da tsayi‘ kadan da Kyan Diri, wato Kira mai
kyau, fuskarta bata cika wani Kyau ba, sai dai
Allah Ya batajini, tana da saurin shiga rai, bata da
magana ko raini, Mishkila ce mai ra'ayin tsiya
duk yadda abu koya mata dadi baiwuce tayi
Murmushiba haka duk' tsananin abu da Zafinsa
bai wuce Idonta ya kada? ya yi Jaba ko qallah.
Tana da Dauriya da kunya.
zAUNE YAKE kan kujera ya harde hannunsa a
‘kirji gami da daura Kafa ‘ dayakan daya.
Ya sawa Sabeer ido, bacci‘ ya ke yi sosai basi da

k0 alamar bude ido balle ya yi shirin fita. "Sabeer
Ibrahim ya kira sunansa
- .Cikin nutsuWa_ bai _kula shiba ya ci gaba DA '
baccinsa. Ya’mike ya isa dab da: gadon ya
girgizashi.
"Sabeer ya 'kamata‘ ka tashi ko ka manta
munada shiga Asibiji yau ne? Cikin muryar Bacci
yace, "please
ka barni in yi Baccina,_Asibitin .sai gobe A Nan
ya qara lumewa cikin Bargo Ibrahim’ya ‘ yi
murmuhi ya; ce, 'Gobenma sai jibi k0?" ,‘ ‘- . Nan
ya sa hannu ya dauko Wayarsa ya soma
lallatsawa, alamar waya zai kira."Yayata". Ya
fada yana murmushi. Ya ce, Wannan; Babyn
nakifa banajin ‘ akwai abin da zai 'iya yi a
rayuwarsa bayan 'bacci da zuwa yawon-
shaqatawa itama murmushin ta sakar masa tace
na Sani qanina sanin halin babyn nawa yasa
yasa na damqashi a hannunka kafin na dawo na
san/zaka 'iya shawo kan shi kuma na ga' -
Daddy ma ya'sashi a gaba ka yi kokarin tashinsa
in ya ki ka tuna masa sharadin Daddy zai mike
da .wuri" i
Ibrahim ya ja” 'dogon numfashi gami da“ ’ fadada
murmushinsa ya ce "(Thanks) Yayata, ban san ya
Zan yi da Matsalolina ba, inda ba kya tare dani
kina bani shawarwari ‘dakwarin guiwa.DA bansan
ya zamba Allah Ya bar ni da ke'Yaya ta -.-Ta yi
murmushi (Allah Ya bar ni‘da kai Kanina. Ina
godiya fatan Ranina yana cikin koshin Iafiya".
Shiru ya yi 'nadan wani lokaci bai ‘amsa mata _'
‘ ba, sai saukar numfashinsa da ta keji itama
'dan ta kasace masa komai, ya katse shirun da
ceWa ina’fatan kina samun nasarar abin da ya
kai ki‘ "Eh".'Ta amSa.taRaicc. ‘to Ki kula-da
kanki . Bai saurari amsa'r taba ya katse wayar ya
jima yana kallon Wayar-tamkar Mai karantar wani
abu sannan ya mai da ta .Aljihu ya dubi gadon‘
Sabeer
ya yi sau’rin janye Bargon gami da matsawa dab
da Kunnensa ya ce, "Albishir-Sabeer, Dady'ya ce
ba kai ba komawa Canada har sai ka yi aikin da
ya kawoka ka yi.,.na san dai ,Daddy‘wata uku

yaba ka, in ba hakaba kuwa, ka ci wata daya
baka kulla komai,ba . hakan ‘yana nufin zaman
naija daram idan ka sall‘lake wata, ukun nan ba-
kai ba komawa ‘ Saunan kuma na ji labarin ya.
samu’wata a can yar Kauyc za a hadaku aure"
wat Ya fada da karfi? gami da' mikewa da sauri.
' ' . Ya kalli' Ibrahim cikin zare ido da alamar
tsorata ya ce; "Uncle ib ka rufa min asiri Ka san
na tsani jin k0 maganar Aure ko da (Classy
girls)ce balle'yar Kauyc?" Ya batafuska. ' 'Ka 'san
yadda na tsani abu mara kyau, mara aji‘ kuwa?
Na tsani Mutan Kauyen su Daddyn 'yan' Matan
Kauycn duk munana‘ne, kuma» qazamai,‘jiki duk
Tabo (No way), ba ‘zan iya Auren (Villegers ba)
Yana magana yana ‘yamutsa fuska, ya nufi Bayi
don .yin Wanka.
birnin gayu(season1)
chapter3
ibrahim" ya bishi da kallo yana nazarin'
kalamansa hankalinsa Yayi matukar tashi; Shin ta
ya ya zai soma gyara Sabeer dan ya yi nisa, ya
tashi a wata irin aqida da da‘bi‘a kuma lallai
akwai aiki agabansa, don ya yiwa Yayarsa
alqawarin zai gyara Sabeer zai nunA masa
hanyar gaskiya duk‘da baisan "ta ina zai faraba
Allah Ya taiméke ni”. Ya fada a ransa'ya“ ' bude
wadrof ya ciro masa kayan da zai 'sa,"ya‘ ajiye A
gadon sannan ya fita don ganin an shirya
masa‘break abin karyawa. ' James! Jamcs!
james!!!”' " .,kiran sunansa yake da karfi Cikin
hasala ‘ransa ya gama baci ibrahim din ne ya
shigo yace lfy
. ‘ .Watsi'ya’ yi do Kayan ya ce, "'Yau zan kori
“James a Gidan nan; ba shi, da hankali ne koshi
Mahaukaci ne da zai ciro min wannan kayan?
Ibrahim ya daure fuska,
. Ya ce, -"Ni ne Mahaukacin Ba James ba! K0
nima korata za ka yi mr Sabeer?“ Sabeer ya turo
,baki irin na shagwababbun yaran; masu
kudinnan, ya bata fuska ya ce "Haba Uncle IB, ni
ba zan sa wannan kayan ba gaskiya (Coat) Kwat
din nan ta min nauyi a ciro min kaya'mara nauyi,
ka san qasar nan da zafin tsiya, .yanzu muna fita

zakaji Wani irin ' zafi Ibrahim ya Bata rai ya ce
Asibiti za ‘ kaje kuma aiki za ka jeyi ba wasa k0
yawon shan ‘ iska ba, dole kasa (Decent) kaya
masu mutunci. in ya so in ka dawo ka sa duk irin
kayan da ka ke‘sO. Bari in fada‘ maka, ba za
ka'yi yadda ka so a nan ba (You bave'to behave
your Self) kuma daga yau ba james da John ni ne
zan‘ dinga; maka komai ya Daure fuska ya
nunashi da yatsa ya ce: ’ " "Kanajina?" Kansa a
sunkuye bai ce komai ba. Ibrahim ya dauko kayan
ya ajiye masa ya ce, "Masa ka shirya ka fito,
yanzu ina jiranka zamu je wurin Daddy a . falo
yanajiranmu"
Yana gama fada 'bai sauraresa ba ya fice Sabeer
ya ji hankalinsa ya tashi. Shi fa ba zai iya
wannan takuran‘ba.
Nan da nan ya ji ya quntata, ya tsinCi kansa a
cikin qunci bai taBa ganin Uncle IB haka ba sai
yau Hawaye ya ciko masa ido. A cikin wannan
yanayin ya sa kaya ya shafaya.Mai ' sai‘dai bai
fita ba ya nemi wuri ya zauna ransa Bace, ; bakin
ciki ya ishe shi an sa shi abin da baya so.
Ibrahim kuwa
Ganin halin da yake ciki ya tausaya masa' ‘
saboda har yanzu bai san halin rayuwa ba. Ya
rayu a wata duniya ta daban, waccr ba ta da
alaqa da (Reality) ya matsa gefensa,“ ya kallesa
ya yi' saurin juya fuska alamar fushi ya ke
Ibrahim din ya yi murmushi gami da kama Kunne
ya ce, "Sorry Sabeer, Uncle 1B ya yi laifi a yafe
masa."
Ya. jima yana magiya kafin ya juyo da idonsa
daya ,kada saura Kiris ya zubar da hawaye Yace
ba kaike min tsawa ba, ba ruwana da kai, kuma
sai
na fadawa Sister abin da kamin, zan ce mata
Uncle lb baya sona yanzu ita kadai ce mai
sona";"Yi haquri Sabeer, Uncle 1b na sonka". "Ba
ka sona". Ya fada cikin _ hasala. ‘ ‘ "Kuma don
ka ga Sister ba ta nan ne shi ya sa kowa‘ ya
tsancni daga kai har Daddy". . ' ' ‘ 'ya jawOsa
jikinsa don ya kula da ya tsinci kansa cikin kewa,
musamman na Yayarsa suka- shaqu, haka ya-

zama masa dole ya lallashesa.
' ” "Sabeer kwantar da hankalinka bawanda ya
tsaneka duk muna sonka. ancle ib ba zai sake ma
ka .tsawa ba
" . Ya‘dagoshi. '. kayi alqawari"Na yi alkawari ba
zan sake ma ka tsawa‘ ba (Now smile)". Hakan
ya masa dadi Wanda ya saya saki lallausan
murmushi. da ta qarawa fuskarsa kauriji
Ibrahim ya~ yi‘dariya, suka mike ya ce
an; ‘ "Ka ganka kuwa (Very Handsome)a cikin
(Suit)
‘yan Matan Kano za su ‘yi kallo". . Dariya suka yi
a tare suka fito zuwa falo; Riqe yake' da 'yar
karamar ‘ Jakar saka qananan Takardu a
hannunsa._
Sanye yake cikin Kananan 'Kayan Turawa da‘
ake musu lakabi da (Suit), Kansa ba Hula, dan
qaramin Sankon da ya shata tsakiyar Kanshi shi
zai
tabbatar maka da ‘cewa lallai Dr. Sulaiman
rikakken dan Boko ne mai ji da ilimi; ‘
Shigowarsu Falon ya sa ya dago kai ya mai da
hankalinsa kan su
‘Ya dan kalli dansa Sabecr cikin tsananin Rauna -
ya sakar masa ‘murmushi ya ce "Lallai na gai da‘
Ibrahim, ka yi qokarin taso Saberr karfe Tara na .
Safe ‘na ganshi ya shirya tsab, ~yau da alamar
Asibiti'
za su yi babban bako"
Ibrahim ya sunkuyar da kai yana murmushi,
ya yin da Sabeer ya bata fuska. Cikin muryar
qasa qasa ya ce, "(Good ” moming Dad)". Wato
ina ina kwana?"
. Yavfada da murmushinsa ya amsa da‘,
"(Morning Son). Na ji dadin ganinka kWarai;
alamar ’ dai baka son in auto maka 'yar Kauyen
mu"..
Sabeer ya Kara bata fuska ya dauki. Coffée din da
aka riga aka hada masa yana kokarin kaiwa Baki
ya ce "Ni dai an takura min‘kawai, lokacin dana
ke Medicine mun yi da kai
da sharadin ba. zaka sani yin aiki dole ba, kace
min ilimi kawai ka keso nayi, kana'so in cika

maka burinka in zama Likita,’ duk da bana so
sabo da kai na daure na jure wahalarsa na yi ta
karatu ba ji ba gani na takura kaina, amma shi ne
yanzu ka Bullo mintanan. . Gaskiya Daddy ba ka
min adalci ba, ni gaskiya bana son wani wahalar
aiki". Kalamansa sun ‘Batawa Mahaifinsa ,rai sun
‘ kuma kufulashi. Ya matsa kusada shi ya ce,
"Inbakayi aiki ba. me zakayi?"Ya fada cikin'
basala. ' . .koso "Kake ka kare rayuwarka a haka
ba zakayi . komai,ba‘ baka da exPRIENCE) baka
da wata dabara‘, . inna mutu wa2ai kula Ma da
dukiyar? . Ka san yadda zuciyata kemin inna .
ganka haka baka komai sai Sakarci? ‘ ' Lokaci ya
yi da za ka nitsu kasan Ciwon kanka Sabir ya
kufula shima ya hau dokin zuciya ya ce, "Me yasa
zan yi aikin wahala in nemi > kudi tunda
Mahaifina nada kudi, 'yan uwana na da
Sabo da me zan nemi kudin yanzu ba lokaci bane
da zan nemi kudi, lokaci ne da zan more .
rayuwata, inji dadi Haka kawai rana tsaka kace
zaka shiga tsakanina da jin dadina ka zama ,
kana so ka doramin nauyin da, ba naWa ba, in ka
takura min da maganar aure da a'iki Daddy
bazamu‘ _ _,shiryaba,mezakayi? 1‘ 'Mezakayi me
zaka iya yi- inji Daddyn ya..." Ya fada ' cikin
zafin rai. . . "Bari in fada ma ka, kudin da kake
gani ka’ke gadara da su nawa ne ni na nemesu
da gumina da
wahalata ba zan bari ka Barnatar dasu a banza
ba, idan zaka nutsu ka san me kakeyi, ka nutsi,
inba hakaba kuwa za ka sha mamaki." ‘
Wane mamaki zan sha? Nima bana bukatar
kudinka, nima ina da nawa kudin,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login