Showing 84001 words to 87000 words out of 112679 words
Chapter 29 - Birnin Gayu Book Complete Hausa Novels by Saadatu Waziri Gombe -1.pdf
-
nema, da- bai ganta ba a gidan to ya san inda; -
zai je ya samo ta, bai Bata lokaci ba ya nifi
gindin KarKashin gadar. Ganin tana ta zabga kuka
ya daga hankalin sa.
"'Deeda me ya same ki? Me' akai’ miki?"
. 'Jin' muryar ‘sa a bazata ya firgita ta, ta ~
mike da Sauri ta Kara lullube jikinta
Bate lokaci ba kuwa ya rungume ta yana lallashi
tare da fadin
"(Sorry) Deeda, kar ki yi kuka, ko mene ne ya
same ki k0 ya Bata miki rai kar ki damu da shi,
saboda Sabeer yana son ki, yana kuma tare da ke
har abada. Sannan ba zan hana ki kukan ba (just
that) kar ki Boye min hawayen ki, ki 20 ki kwanta
a kirjina kiyi kukan ki, ni kuma in lallashe ki".
.Hakan ya sa‘ta Kara kwantar da kai a
' jikinsa, hawaye na tsere a fuskar ta, yayin da‘
'take jin wani irin ciwon son sa mai radadin
gaske yana ratsa ta.
"Wayyo Sabeer,‘ ta yaya zan fada maka wannan
mummunan halittar da kake tsoro wanda
.hannuna kawai ka gani ya tsananin firgita ka, ta
yaya zan soma fada' maka haka dukkan jikina ya
koma lokaci daya? In har ba za ka iya jure ganin
na hannuna ba ta yaya za ka soma jure ganin na
dukkan jikina? Ta
yaya zan fara fada maka cewa ina kukan ciwon
sonka, ina kukan rabuwa da kai? Ina
kukan rashin miji mai tsananin' so na? Ina'
kukan kasancewa da kai ayau. na karshé? Ta
yaya zan soma fada maka matsalar da ba ka da
.maganin ta? Ta yaya zan soma fada maka duk
wahala da' kokari da kayi don ka‘ ‘ rayu da
Deeda ba za ka taba‘ Sanin Deeda ka rayu da ita
ba? Saboda'Deeda ciwo ce, cutace a tare da kai,
wacce bashi'da magani sai rabuwar mu. Abu mai
ciwo da wahala a rayuwa ta yanzu shi ‘ne yadda
zan danne sonka’, ; Boye shi, in binne shi a
Karkashin zuciya ta,~ in' kuma, nuna maka ba na
Kaunar ka, kuma .ba Zan taBa kaunar ka ba, don
kayi’ gaggawar barin rayuwata kafin nai
maka‘illah". ’ Wasu sabbin hawaye 'Suka gangaro
' mata, ‘ta qara kankame Sabeer' kamar za ta.
koma . jikinsa su harsu zama- abu guda, 'yayin
da shima/ yayi ,mata kyakkyawar " :riqo "yadda
za ta' ji dadin kwanciya a. "jikinsa‘." _Sun jima
ahaka sannan .ta zare jikinta
a hankali ta juya ta nufi gida, ya bita yana kiranta
tare" da mata surutai da tambayoyi,” ' amma ba
ta kula shi ba. Sai dai bai damu ba, dama ya San
halin ta,‘miskilar gaske ce, ta saba masa-hakan;
~ '
* -* *
Tun lokacin da abin ya faru Deeda’ ta‘ . daukewa
Sabeer wuta‘ gaba daya, ba ta kula ' shi, ta
.janye jiki‘daga shi al'amuran sa gaba daya, duk '
da 'ba abinda ta rasA ‘a rayuwar ta kamar ‘ ganin
,Sabeer k0 jin muryar sa,'- yayin da ganinsa.
cikin tashin hankali yaf1 komai. KunCi a‘_
rayuwar. ta.- a'Haka nan abu mafi kunci a
rayuwar. ‘Sabeer shi ne‘rashin Deeda.wannan
al'amari ya mugun daga masa’ hankali,‘ sabon
canjin dayA ‘yagani a‘ tare. da Deeda’ ya jefa shi
cikin kunci da~ tsanani, Wanda a .tunaninsa'
ganin Ibrahim yasa ta" daina ,kula shi, 'ya soma
tunanin har yanzu ' Deeda Ibrahim‘takeso ba shi
ba. '
Haka Farida da Ibrahim din duk sun lura ‘ da
takun Deeda, wanda suka kasa fahimtar ina ta sa
gaba. ;'
Duk da ana ci gaba da aiki ~a kauyen; komai na'
tafiya dai- dai, kullum suna tare a wajen, amma
Deeda ba ta taBa 2ama kusa da ' Sabeer, daga
ya matso kusa da ita sai_ ta tashi, k0 a gida k0 a
gun aiki. Bata kula shi, kullum fuska a dame ma
take gaida shi, yayin da duk wata hidima da
takemasa da ta
daina, sai Inna ke masa. Innan kanta abin ya
dame ta, ya kuma
daga mata hankali, don da ba haka ta san Deeda
da Sabeer ‘suke ba.Ta yi fada, ta yi nasiha,
amma Deedan ta kafe.
Lokacin Sabeer ya Kara ramewa, ya
fara fita hayyacin sa. Tunani ya, yiwa zuciyar sa
da Kwakwalwar sa yawa, sam ba ya iya bacci sai
dai ya sace shi. '
. Dukkan su suna tunanin Deeda Sabeer ne ba ta
so, kuma ba za ta taBa sonsa ba, musamman da
ta ga Ibrahim a kusa da ita a
yanzu. Sai dai 'shi Ibrahim"ya 'san Deeda'
Kwarai, ya karanCeta,_ dole~ akWai abinda take
Boyewa,_musamman ma- da ya lura in ta ga
Sabeer'ta fiye shige masa, wanda‘hakan . yake~
haukata zuciyar Sabeer tana‘ daisa,
mummunan kishi a zuciyarsa., Lokaci guda Deeda
ta' juyawa Sabeér baya, Wanda wannan ya sa'
ya rasa nUtsuwa ‘ da kwanciyér hankali, gashi
kuma ’bashi- da _ ikon" mata dole, Duk ,dabarun
sa, duk ‘ kokarin sa ba abinda ya canja.‘
~ Wannan ya hana' F arida komawa, 'saboda ta
tabbata in ta tafi za'a' yi ba dadi‘tsakanin Sabeer
da Ibrahim, saboda yanzu, ma k0 gai‘suwar ba ta
hada. su. Haka. nan ta,” yanke: shawarar 'samun
Deeda" suyi' magan‘ don kawo qarshen matsalar.
'A‘ kwana a tashi a hakan aiki’ ke tafiya-» ‘
SOSai, ‘lokaci guda‘ Kauyen ya dau haske," ‘ginin
ya fito da sosai, gini mai ~ Karko. Nan da nan
aka soma'-’shiryd—shiryen . bikin bude'asibiti
da' .‘makarantar ‘da aka'
gina, primary da secondry. Haka nan tuni an
dauki ma'aikata Wanda har da gidaje aka musu,
tare da tanadar musu duk wani abun more
rayuwa, kamar tonar bohol-bohol ‘a kauyen, tare
=da jan wutar lantarki, har (da solar) Daddy ya sa
aka sa musu.., . .
‘ Gaskiya Dr. Sulaiman yayi koKari kwarai, don
kuwa ya zuba dukiyar sasosai a Kauyen, ba don
komai , ba sai don komai ba " sai don taimakon
al’ummar yankin, ;don inganta _rayuwar, ;su da
kuma nema’ musu abin yi, tun ‘daga kan sana’a
har karatu.
Tabbas ya samu 'ladan Al'ummar yankin ya
kuma .sha ~Addu'a‘ sosai da - Albarka a
wurinsu. Hakanan ya ba da misali . Wa
takwarorin sa masu kudi dan kuwa‘ nan da nan
masu kudi suka fara rige-rigen koyi dashi’
musamman masu son shiga siyasa, a . tunaninsu
siyasa yake. Saidai shi Dr Sulaiman bai » taBa
tunan-in k0 sha'awar' siyasaba. _
Ana .Washe gari . za'ayi. bikin bude
makaranta da Asibitin Farida ta samu'deeda dan
suyi magana.
A harabar Asibitin ta same su ita da Ibrahim suna
duba yadda ginin ya tsaru, suna tattaunawa.
Farida ta isa garesu, ta yi musu sallama suka
amsa a - tare. Ta kalli Deeda, ta ce.
"Na yi mamakin samun ki tare da mijina
maimakon mijin ki".
Deeda ta sunkuyar da kai cikin jin nauyin Farida,
ta ce
"Na 20 sake duba ginin ne, shi ma"
Ibrahim ‘ya 20, sai muka hadu, amma ba wai tare
muka 20 ba...". ’
"Ba sai kin min dogon bayani ba". ‘ Farida ta
katse ta.
' "Ba wannan nake bukata ba, magana nake son
yi da ke na mintuna kadan in be za ki damu ba".
‘
Ibrahim na jin su bai ce musu komai ba, saboda
bai son wani sabani k0 rashin fahimta ya shiga
tsakanin su. Harya juya zai
' " tafi saya tsaya; Yadawo wurin Fafida, ya kalle
ta—yace‘. Yayata, ina- fata kin yarda da ni?" ~
_Ta yi murmu Shin yaKe,‘ ta girgi kai. _, Shima
murmushin yayi mata, ya kalli 'Deeda, ’sannan ya
Wuce; " ' , .. Farida ta. mai ‘da hankalin ta'- kan_
Deeda, ta zura -;mata ido, . Deedan- kanta_
sunkuye,tace.“ ., ,' ‘ . ‘ "Deeda‘, tambayoyi uku ke
damun ' kwakwalwata da _zuciya ta, yau ,nake
zaton k0 zan dace‘da samun amsar‘su. .. r . Na
fi' k0wa mamakin," shin‘me'Sabeer 'da Ibrahim-
Suka gani a’ jikin ki? Me suka gani ;a tare da ke
da babu ’shi a sajin 'yan’ _matan duniya? Na
rasa dalilin naCe miki da suka yi; Tunda’ "rashin.
da' Sabcer suka hadu da ke koWacce‘ rana son
kaunar 'ki, ‘ zumudin ki kadai nake. gani a tare
da su, da , ke suke kwana .Suke tashi. Shin ,wai
meye'
‘ ' sirrinné?”
Deeda ta dago kai ta kalle ta, ta ce "Bani" da
wani; sirri, Allah Ne ‘shaida ta, wannan ikon Sa
ne". ' ' Farida ta yi murmushi, ta ce. '
"Na ji wannan. Na biyu shi ne, ba kya jin kunya‘
kina matar aure kina‘ keBewa da mijin da ba
.naki' ba? Kina» auren Kanina, amma zuciyarki,na
son mijina, ta wani wurin yayan mijinki, ta wani
wurin- mijin yayar mijin ki?’ Ba ki da hankali ne?
In; ’ilimin ki da addinin naki yake? Ina tarin
kunyar ki? Kin. Kira kan ki Hausa Fulani, amma
ayyukan ki ko Kabila ba zaiYi haka ba
Ta shake wuyan Deeda,‘ ta ce
"Akwai zuciya a-jikinki kuwa? Ba kya ganin' halin
da. Sabcer ya shiga saboda ke?'ba kya ganin
kokarin da Sabecr yake yi akanki guji ran da_
haKKin. sa zai kamaki kina matarsa amma sam
zuciyar ba tausayi? Inba ki so Sabeer don son"
da yake mikiba‘ baki ,so shi don abinda, .yayi
miki da ke da Kauyennan
ba kiso shi don wannan ba ki so shi saboda '
wayewar sa, in ba ki soshi don wannan ba ki so
shi don dukiyar sa, saboda ilimin sa, saboda
wayewar sa. In ba ki so shi don wannan ba, ya
kamata ki so shi don Allah. Saboda. Sabeer
yanzu ya koma namiji na gari, halayyar sa,
ayyukan sa’ba na banza. Shin Deeda me kike so?
Ya kashe kansa saboda ke?"
' Ta fada cikin zare ido da fushi, yayin . da‘
Deedan ke fidda numfashi sama-sama, saboda
shaKar da ta mata. Sannan ta sake ta, ta ce. ‘ ‘
"Ki bani amsa, me kike so a 'duniyar nan Sabeer
ya miki? Ko ransa ki keson dauka kamar yadda ki
ka fada?"
Nan ta yi kasa da murya, "'Deeda, ba laifinsa
bane, laifin munes. (Please) ki rangwanta masa.
In ganin Ibrahim ne yasa ki yi masa haka za mu
fita daga rayuwar ku, na yi alkawari
Cikin- karfin hali da 'kunar zuciya
Deeda-tace - Ba wannan_ nake so-ba'Sister, Saki
'- nake so daga Sabeer, ya fita daga‘rayuwa ta;
Bana' bukatar Sabeer', haka bana buKatar
Ibrahim,’ ba na buqatar duk ’Wani (member).
na'BIRNIN GAYU";
- .Baki isa .ba, . kinyi kadan, dole ki kasance
aBIRNIN GAYU Karki manta har- yanzu
mahaifinki yana cin arziKin BIRNIN’ GAYU, in har
mu ba zamu iya juya ki ba shi_ . " zai iya juya >
ki, kamar yadda ya aura miki' "Sabeer da farko
Na‘fada miki k0 ta tsiya ko'
ta arziqi' sai kin kasance da Sabeer“
.. Tuni Deeda ta ji hankalinta' ya'tashi; tabbas
.idan Suka- sako mahaifin‘ ta. cikin‘ lamarin
shirinta zai wargaje, Zai sa ta zama. , da .Sabeer
.dole,'-wanda duk yawan .so da . kaunar da take
masa'zai zamo da shi’ ne abu mafi' tashin
hankali a tare da'ita. -‘ '‘ Cikin' tashin hankali ta
kalli Farida tace. - Sister, please kar ki min
'haka', kar ki
sako mahaifina ‘ciki. Sister, kar ki zama mai -
son kai'. Ba na Son. Sabeer, ya za'a ki sani
zama da shi dole? Zama da mutumin da ba ka .
so gara kayi rashin wanda baka so". ' "Me yasa
Deeda?" ‘ . “ Farida ta fada ‘kamar za ta yi kuka.
"Me Sabeer yayi haka“ da ki kemasa Wanann
Kiyay‘yar? Laifin sa kawai don yana miki wani rin
mahaukacin so da ba shi - da iyaka? Deeda,
lokaci ya yi da 2a ki karBi Sabeer‘, ki yarda da
shi a matsayin Kaddarar ki, .Yau zan gaya miki
sirrin da ba ki bani ba, bayan mahaifiyar Sabee‘r
da Daddy, ‘ Sabeer ba shi da wanda suka ‘fimu
ni'da ' Ibrahim, mu ne rayuwarsa. _ ‘ ' A lokacin
da na auri Ibrahim mun yi rigima da yan 'uwana
da kuma Daddy, cewa '- dukiyar mahaifina ya
gani shi yasa yake son aure na, zai auri macen
da ta girme masa‘ don kwadayin abin duniya, Ba
irin tashin ‘ hankalin da ba mu fuskanta ba, har
suna
cewa daga ya samu kudi zai rabu Dani ya samu
Karama dai dai shi, Wanda hakan yasa ya yiwa
Daddy alkawarin cewa ba shi ba kara aure sai
wani ikon Allah, sai kaddara. Akan wannan
sharadin mukai aure da Ibrahim wanda zan iya
cewa ya cece ni ne daga hannun mayaudaran
maza, wanda ba sa so na don Allah sai don
dukiyar mahaifina. Bayan munyi aure akwai
girmamawa da shaquwa a tsakanin mu, .wanda
har ya haifar da soyayya a tsakanin mu. Akwai
yarda da 'fahimta sosai tsakanina da shi, haka
nan bai taBa tunanin wata 'ya mace ba.‘ Daga
shi har Sabeer ba su da wacce ta fini. Rana tsaka
.na fara rashin lafiya sosai,~ wanda daga baya ni
da Ibrahim da sauran likitoci muka fahimci ina da
(Levkemia Imyeloma). Hankali na ya tashi
Kwarai, saboda rai dai Kwaya daya ne, in aka
rasashi shi kenan. Wani lokaci ba mu fahimtar
kima da daraja rayuwar mu, da irin kyautar da
Allah Ya mana. sai mun 2a mutuwa kusa.
A lokacin da na fahimci ina da wannan mummuna
ciwon, a lokacin na ji ina son rayuwa ta sosai, na
ji ina son rayuwa da mijina da kuma kanina. Don
haka na dage da addu'a da (treatment) ba wasa.
Sai dai a hankali na fahimci rayuwata na karewa
ba- tare da na cimma manufofona da yawa ba,
don haka na fara da Sabeer. Kokarin gyara shi da
sauran su, na kuma dinga addu'ar . Allah Ya
kawo wata mace rayuwa: Ibrahim, haka Sabeer’,
Allah Ya bashi macen da za ta iya kula da shi, ta
kuma zauna da shi tsakani da Allah, wacCe za ta
sa shi a hanya. ~ Na sha yin azumi, sallolin
Kiyamullaili da ayyukan alkhairi kala-kala, ina
rokon Allah Ya. cika min wannan buri nawa, Ya
biya min bukata ta,
Da ikon Allah addu'ata ta karbu, sai
' dai ban~ taBa tunanin mace daya za ta shigo
rayuwar mijina da Kanina ba. Duk da haka na
yiwa Allah godiya, saboda na .san ke Alkhairi ce,
tunda Alkhairi na roKa.
Deeda, a yanzu haka‘ ina'Shan magani, ina
(chemotherapy) Sai dai' amma- ni kaina na san
tsanani shekara hudu biyar, sai'yanda Allah Ya yi,
‘ , :
Deeda, na roke ki da ki kasance a rayuwar
Sabéer, na san zaki ce na' zama mai son kai, sai
‘dai ina da 'dalili. Ibrahim akwai juriya, ya san ya
kamata, ya san ya zai kula 'da kansa, amma
Sabcer bai sani ba. Kinga yadda Sabeer ya koma
a cikin kwanakin nan saboda juya masa baya da
kika yi
., Hawaye ya zubo mata; murya na rawa ta ce.. '
-"Deeda ba don halina ba, na roKi Alfarma ki
zauna da Kanina
Deeda hankalin ta ya kai 'qololuwar tashi,
tSananin tausayin Farida ya kama ga, Kaunar
Sabeer ya yi mata yawa a .zuciya. Ta fashe kuka
cikin tashin hankali, ta rasa wanna irin amsa za
ta bawa farida, tausayin .kanta; ya kama. ta,
Wani 'yanayi .ta" tsinci kanta a ciki na halin
Kakani. kayi. Itama
gani take 'mutuwar zata yi, ga ciwo a jikinta, ga
ciwon son Sabeer data "Boye 'a Zuciyarta
Nan ta‘ juya. tana tsahanin‘ kuka, 'ta wuce ba
tare da ta ce komai ba, saboda ba ta da abin fadi,
» yayin da Farida ta fashe ‘da' kuka; Ibrahim
dake tsaye‘nesa da su kadan‘ ya taho ya
rungumeta da’bata baki. ' 'Ya isa haka Farida, kin
yi iya kokarin ki; Sabeer ma ya yi, saura sai mu
barwa Allah". '
kasssss akace laifin dadi qarewa mu
hadu a book4 donjin cigaban wannan qayataccen
lbrn naso mu Fara book4 din yau but I can't make
it SBD an Ari book dinne amman idan an dawo
dashi koda zuwa gobene sai muci gaba
naku har kullum
a zallah shared a profile .
birnin. gayu(★^4^★)
chapter23⇩
BIRNIN GAYU-4
deeda ta wuce Sabeer a kofar ’ gida',' ‘ta
lura"”yana cikin, ' - tsananin damuwa .da-
tunani.
' Shi ma ya lura da irin kukan da take yi, hakan
ba karan ba karamin daga hankalin .sa yayi
ba,_ya bitayana kira. ‘ Deeda‘, Deeda". .
. Amma bata tsaya‘ ta saurareshiba daki ta nufa
ta rufe, kofa, ta 'wuce Inna a "tsakar gida,’ ta
mike tana' kallonsu.
,"Lafiya kuwa'Sabbér
A , rude "yace "Inna‘ lafiyé“Ba lauba
.‘.Deeda na gani ta- shigo tana’ kuka, ban San
,meyasame'taba". '
Bai rufe baki ba kuwa suka jiyo muryarta ta sake;
fashewa da *kuka da Karfinta. Tuni
Sabeer‘yasake hawa
"Inna; kice mata” tayi'_ Shiru, 'ki tambaye ta me
ya same Waya taba ta? Inna kukan Deeda yana
daga min hankali
fiye da komai a rayuwata ina son gani‘nta cikin
farinciki da kWanciyar hankali
Jin_ kalaman sa ya sake: sata wani
sabon kukan ta yi saurin'toshe -‘ bakinta‘tana
don kar Inna? abin‘ .ya dame"ta, “ Deeda 'ya
Wuce Iya saninta ta ga alamun son -Sabeer ‘a
tare da. ‘ ita‘ kwanaki, to; me ya faru kwanan
nan ta kasa gane: kanta? K0 Ibrahim din ne? .ta
shiga rudani ' da al'amarin ,Deeda,‘ _, haka ta
~yanke hukuncin tambayarta kuma dole: ta bata
'amsa don abinda
takewa sabeer'Ya soma isar ta
,. Decda ba; ta fito ba sai magarib’ nan ma .sai
da’ tabbatar Sabeer ya tafi ' masallaci, ta fito
tayi Alwala, kafin Inna ta mata wani tambaya tayi
sauri ta koma daki -; ta rufe, don ita a har yanxu
bata DA amsar tambayoyin dasuke mata
Tana idar- da sallar isha'i ta bude kofar ta yi
.saurin saka mayafi ta kulluBa har kanta tamkar
mai ,bacci ta San sabeer zai shigo kwanciya,
kuma ba ta so ya same . 1 ' Ba ta jima da;
kWanciyaba ta ji motsin shigowar Sabeer tare da
Ibrahim da kuma Farida,>tana‘ jin duk hirar da
suke yi da Inna a tsakar' gida wanda duk kan
shirye shiryen bude makaranta da asibiti ,ne,
yayin da Sabeér ‘kowanne bayan minti daya: sai
ya. leKo ya ga tana. bacci. "dukkan su sun lura
da hakan.
Inna ta'soma musu‘, sai- da