Showing 6001 words to 9000 words out of 24658 words

Chapter 3 - AMANAR AURE Book Complete By Rabiatu SK Mashi.doc

17 Sep 2025

60

fadan wadan nan maganganun, a fili kuwa tambayar kansa yake, to ta ina zaifara....

Hmm akwai chakwakiya kenan.. muje zuwa

Na:- ?Rabi'atu sk msh da Mr, Smiles??
[7:29PM, 5/7/2016] Mr, Smiles??: [9:14AM, 4/2/2016]
????Amanar Aure????
???????? www.gidannovels.blogspot.com
??23 and 24??

A hankali take typing, ba 'ason rantaba harta karasa rubuta masa" ina son sosae, har cikin zuciyata"

Hmm Yace "Amma naji dadi sosae Ameelanah??"

Suna cikin fira Afham yahau, yaga taga text dinshi harta karanta amma babu amsa,
gabanshi ya fadi a ranshi Yace "Ya Allah ka taimakeni akan soyayyatah! Ganinta online yasa ya shiga rubuta mata wani text din..

Afham "Sunana Afham, ina zaune a garin gombe, na ansa numbrki ne a wurin qanwatah Aneesha, Ameelah kinyi matuqar burgeni ne, saboda irin kyaun da Allah yamiki, lokaci daya naji zuciyatah ta kamu da sonki, ina fatan babu wanda ya rigani!"

Ameelah ta jima tana tunani akan text din kafin ta bashi amsa, kalamansa masu dadi sun ratsa zuciyarta,

Ameelah "gsky ngde sosae??"

Afham Yace "hka kawai zakice, kinko san yadda zuciyata ta kamu da sonki, dan Allah kibani cikankiyar amsa wadda zata gamsar da zuciyata"

Ameelah taja nunfashi tana nazarin kalamansa masu sanya zuciya shaukin so da kauna, sannan tayi murmushi,

Ameelah "??hmm tohm mezance??

Afham yace "inaso ne ki bani amsa, wlhy Ameelah daga jiya zuwa yanzu zuciyatah qara cika take da zazzafar qaunarki, idanuwana basa muradin kallon komai bayan kyankyawar fuskarki, ki aminta dani namiki Alkawarin bazan barkiba"

Murmushi take tana kara maimaita kalaman a kwakwalwarta, kanta yadau zafi, tana zaune ta kurawa text din ido,
TaRasa abinyi gashi bangare guda HMM text dinshi sai shigowa suke shima da irin nashi rigimar, ga messages na Facebook sai shigowa suke,
rufe datar kawai tayi ta zauna ta dafe kai tana tunanin Afham,
( Ameelah tabani tausayi, irin zaman danaga tayi saikace shege agurin rabon gado, saikuma wata zuciyar tace meye abin tausayi a tattare da wannan bayan nema take taci AMANAR AURE, ai Allah bazai taba barinta tasamu kwanciyar hankali ba)
*** ***
Batasan iyakar mintocin data bata tana tunani ba sai dai qarar wayarta ne daya katseta, number Aneesah ne da tayi saving da 'qawah' sai data kusan katsewa kafin ta dauka ta sanya a kunne cikin rashin kuzari.

Tun kafin tayi magana Aneesah cikin barkwanci ta fara cewa "haba qawah, gsky banji dadiba yanda kika saka yayanah cikin damuwah, Allah yana sonki da yawah ba yabon kai ba yen mata da yawa na sonshi amma ban taba ganin wadda yakeso kamanki ba! Don Allah ki amince mishi, kinji qawata"

Ajiyar zuciyah Ameelah tayi kafin tace "bazaki gane bane qawah matsalan kawai itace inada...."
katseta Aneesah tayi dacewa "kina dame nidai karkicemun kinada saurayi, kuma basaina gane ba kawai ki fitar da yayana dga cikin damuwah, kinga yadda yashigo dakina kuwa, a gigice wai ameelah taki aminta dashi"

Murmushi ameelah tayi sannan tace "shikanan zamuyi magana dashi anjima"

Dariyar jin dadi Aneesah tayi kafin tace "ngde sosae qawah bari na mishi Albishir"

Ameelah tayi saurin cewa "kenifa bacewa nayi na amint.... kafin Ameelah tayi magana aneesah ta kashe wayan, Shirun da ameela taji yasa tarinka fadan Hello, hello, a lokacin tafahimci cewa takashe wayar, tayi ajiyar zuciya, zuciyarta cike da tunani kala kala..

Na:-? Rabiatu sk msh da Mr, Smiles??
[9:14AM, 4/2/2016]
????Amanar Aure????
???????? www.gidannovels.blogspot.com
??25 and 26??

Ameelah ta dafe kanta kafin ta yarfar da hannu tace "tohm miye ma A cikin Soyayyar? Soyayyah ne pa kawai shi da yake gombe ma ina xai ganni?" A zuci tayi maganar sannan ta buda datar ta taci gaba da charting dinta, amma a lokacin afham baya online, batama shiga Whtsapp ba Facebook tashiga tayi chart da dan fim..

Akayi sallar laasar duk tana zaune, charting yahau kanta,
(Wa'iyazubillah, wannan jarabar chart da masifa take, yanzu Ameelah ko tunanin mutuwa batayi, hmm Allah yakara karemu da kariyarsa, wai kaga mutum ana sallah shiyana zaune yana charting, wai bayason sauka, to idan baisauka anan duniyaba ai ya sauka kiyoma, Allah ya kyauta)
*** ***
Har lokacin dawowar hilal yayi babu Abinda tayi tana kwance falo saman kujera ya shigo da sallamarshi da sauri ta ajiye wayar tana kallonshi kamar marar gaskiya sannan ta mishi sannu da zuwa..

Ya amsa a gajiye, ganin yanayinta yasa baikara maganaba ya shige dakinsa, dasauri ta janyo wayarta ta rufe data, tayi ajiyar zuciya, tana zaune ya fito ya zauna saman kujera ya kishingida, Yace "wlhy yau na gaji da yawa, ga yunwa da nakeji"

Ameela ta dubesa tayi murmushi Tace "ayyah sannu"

Hilal yace "sannu bazata gamsar da yunwar danakejiba ki daukomin Abncinah inci"

cike da mamaki ameelah Tace "Yau kuma?

Hilal Yace "ban gane yau kuma ba?

Ameela takara yin murmushi Tace "naga ko breakfast baka tambayana ne, Yau kuma harda tambyar Abncin rana ko ka manta satin daya daka bani, baifa cikaba saura kwana biyu??

Girgiza kanshi yayi cikin takaici yaja tsaki, sannan ya daure ya danne damuwarshi ya tashi tsaye ya koma daki, ciki minti biyar ya fito ya canja shiga da mukullin motah a hannunshi, Yanufi kofar fita, tana zaune tana kallonsa,

Har yakai bakin kofa bai ce matah komi ba,
sai itace tace "ina kuma zakaje?

Hilal Yace "zan fita ne inciyo abincin waje, tunda nayi aurenma bazan huta ba"

Muryarta a shagwabe kamar zatayi kukah tace "ayni daman baka damu da cin abincinah ba"

murmushi hilal yayi yace "hmm ki fadi Abnda kike bukatah zan zo miki dashi, domin nasan kema yunwar kikeji"

Mikewah tayi tsaye sannan tace "ni sai dai ka tafi dani"

cikin mamaki yake kallonta kafin yace "ina zakije ko sati bakiyi da aure ba? Ina zanbarki ki fita wani ya kallemunke, Kiyi zamanki ki huta, kinji"

sororo tayi a tsaye don tasan maganace ya gaya matah, tana tsaye har yayi ficewarshi.

Ta tabe baki ta zauna taci gaba da chating dinta, kusan minti biyar tana jiran Afham har a lokacin bai hau ba, ta kagara suyi chart, ta rufe datar domin duk taji chart din ba dadi, ta ajiye wayar akan kujera, "Allah tadani naje nayi sallah" tafada sannan tatshi tanufi dakinta tashiga bandaki, tayi alwala sannan tafito tafara sallah, tayi raka'a biyu, tana cikin tahiya, taji karar wayarta a falo, a dai dai lokacin Hilal yashigo falo, da ledojin abinci a hannunsa, Ya dallawa Ameelah kira, saida ta zabura duk da sallah take, gabanta yayi mummunan faduwa,
Yau kam asirina ya tonu" tafada a zuci...

Na:-? Rabiatu sk msh da Mr, Smiles??
[7:06PM, 5/23/2016] Mr, Smiles??: [8:11PM, 5/3/2016] Mr, Smiles??: [6:16PM, 4/2/2016]
???? Amanar Aure ????
???????? www.gidannovels.blogspot.com
??27 and 28??

Via OHW???? www.gidannovels.blogspot.com

Jitayi anturo kofar dakin da karfi, duk inda ilahirin jikinta yake yadau rawa, tayi matukar tsorata,
Hilal yashigo yatsaya yana kallonta tana sallah, ya girgiza kai ransa a bace yaja tsaki yafita ya koma falo,

Jitakeyi kamar takarawa sallar gudu, shaf2 ta gama sallar ko adu'a bata tsaya yiba tafito falo a gigice,
Wayarta tagani a hannun hilal, ta zare ido ta zabura kamar anmata sock, tayi matukar razana, taku takeyi cikin sanda ta sunkuyar da kanta kasa,
Jin tafiyarta yasa hilal yajuyo sukayi ido hudu taga yanayinsa ya chanza, ta tsaya cak guri daya tana jiran taji mezaice
A zuci take fadan nashiga ukku yau ruwa yakarewa dan kada"
Ameela ! Hilal ya kirata,
Cike da fargaba murya na rawa ta amsa,

hilal yace "karaso nan" ya nuna mata kujera da hannunsa,
Kafafuwanta har wani rawa suke dakyar takarasa bakin kujera tazauna, ta sunkuyar da kai tana wasa da dan yatsan, gabanta naduka shida shida,

Hilal yadubeta cike mamaki " ameelah kinbata wayonki a banza wlh, kin zalunci kanki, wane irin rudine shedan yamiki dahar...." Ameela ta katse masa magana da shakankiyar muryarta, kamar mai shirin yin kuka tace " dan Allah dee kayi hkr wlh..."
Hilal yadaga mata hannu, idanuwansa sunyi jajir yace "banason naji komai daga bakinki, wannan laifin da kikeyi bani kika yiwaba Allah subhanahu wata'ala kike sabawa, hilal yalura da irin tashin hankalin da ameelah take ciki, hawaye suka soma sauka kan kumatunta, yadan tsayar da maganar sa yana kallonta kafin yaci gaba dacewa "meya hanaki sallah da wuriii"

Dasauri ameelah tadago kai tallesa, zuciyarta harwani sanyi tayi, tace
Dee wlh bacci nake, koda natashi time ya wuce, amma kayi hkr bazan karaba"

Ajiyar zuciya yayi ya tashi tsaye, sukayi ido hudu yace " laifinki biyu kenan kinyi karya a yanzu kuma kinkiyin sallah da wuri, ameelah matukar kinason muzauna lfy dake a cikin gidan nan to karna kara ganin kinyi late din sallah", mika mata wayarta yayi kafin yaci gaba da cewa "karbi wayarki naxo naga ana kira, kafin nakarasa gurin wayar kiran ya tsinke, wata number mai suna Hmm"
Cike da firgita ameelah tace " ehhhm"

hilal yakara kallonta "eh amma bansamu daukaba koda na naxo ta tsinke"

ya mika mata wayar sannan yajuya yanufi dakinsa,

Wata irin babbar ajiyar zuciya tayi, ta share hawayen dake edonta, yana shigewa daki tadaga hannu sama "Allah nagodema "
Tana gama fadan hakan ta sauka daga kankujera ta zauna kasa. Ta janyo ledar abinci tafara budewa...

Na:- ? Rabi'atu sk msh da Mr, Smiles??
[6:31PM, 4/2/2016]
, ???? Amanar Aure ????
???????? www.gidannovels.blogspot.com
??29 and 30??

Via OHW???? www.gidannovels.blogspot.com

Favorite food dinta yasaya mata tuwon amala da miyar yakuwa,
Zauna tayi ta gyara cikinta, taci saida ta koshi sannan tatashi, taje kichin ta wanke hannayenta tayi drooping din ledojin a dustbin,
Ta wuce dakinshi kai tsaye,

tatura kofar dakin tashiga sannan tayi sallama, a kwance tasamesa saman gado, dagashi sai singlet sai gajeren wando yayi shirin bacci,

Batare daya ko motsa daga kwanciyar dayakeba ya amsa mata sallamar.

Sum2 ameelah takarasa bakin gadon ta zauna tana facing dinshi,
Tayi gyaran murya tace " fushi kake dani mijina"

Baikulata ba hasalima juya mata baya yayi,

Sai abin yasoma bawa ameelah dariya domin tasan hilal bazai taba fushi da ita,.ba. ( a zuci nace "oooh shiyasa takecin Amanarsa. Dan taga yana sonta, da karfi naji an firgi biro daga hannuna, "idan kingaji da rubutun kibani naci gaba" Bro abdul yafada ransa a bace, na shagwabe masa fuska kamar zanyi kuka nace " haba dan Allah nina cemaka nagajine. Tunanin wani abu kawai nake" sai yace "to naji karbi amma karki sake" nayi murmushj na karbi biron naci gaba da rubutu" ...
*** ***
Ameelah takara matsawa kusa dashi, ta dora hannunta a bayansa, tasaukar da murya "Dan Allah my heart beat kayi hkr, nayi maka alkawarin baxan karaba insha Allah"

Hilal ya juyo yana murmushi suka hada ido, ameelah tamayar masa da amsar murmushinsa, sannan ta lumshe, a lokacin daya kama hannunta yana shafar tsakiyar, hilal yace "kinyimun Alkawarin baxaki karaba, to idan kika sake fah"

A hankali ameelah ta bude ido tace "kayimun duk hukunci daya dace dani"

Hilal yayi murmushi yace "to shikenan uwar yayana, Allah yakara bamu ikon hakuri dajuna"

ameelah ta amsa da murmushi "Ameen mijina"

Cikin wasa Hilal ya matse mata hannu, Ameelah ta saka ihu kadan,

dariya yayi sosai, yace "matsoraciya, sai raki"

Ameelah ta shagwabe fuska tana yarfa hannun "Allah ni saina rama, haka kawai zaka jimun ciwo dan kaga baikai karfin kaba"

Hilal yatashi zauna, ya kura mata ido yana murmushi " tohm kirama mana idan kinada karfi" ya daga mata edo,

ameelah tace " to mikon hannunka"

hilal ya mika mata hannu, ameelah ta rike hannun taje ta matse hannun yayi mata dabara yakara matse mata hannu ta kara saka ihu, dasauri ya sauko daga kan gadon yana dariya sosai, ameelah tatashi tsaye tayo kansa tana gunguni. "Allah ni bazanyi hakuriba saina rama duka biyun" tana kokarin karasawa gurinsa yana janyewa, hardai abin yazamo musu wasa...
(Toh nidai naja birona, da littafi nafita, nacewa mr smiles shima yafito mubar musu dakin domin wasar tafara karfin da dazan iya rubuta waba, wasan maaurata, dole muka fito mukabar musu daki, muka dawo falo muka zauna muna jiran sugama wasar mucigaba da rubutu, wasa2 abin har muka kusan awa daya ba labarin fitowarsu, abdul yace "ke tashi muje nina gaji da jiran wadan nan muje gidan su afham muje muga wace wainar ake toyawa, ban musa masa ba domun nima nagaji da jiran, fita mukayi muka lula garin gombe...)
*** ***
Katon hijab tasaka sannan takawo safa ta rufe kafafunta da hannayenta, kyankyawace duk da babu kwalliya a fuskarta, fuskarta mai cike da kamala, annuri, da kuma haske, ....

Wacece wannan.... (Na tambayi bro Abdul)...

Na:- ? Rabi'atu sk msh da Mr, Smiles??
[11:17AM, 4/3/2016]
???? Amanar Aure ????
???????? www.gidannovels.blogspot.com
??31 and 32??

Via OHW???? www.gidannovels.blogspot.com

AMAL kenan, yarinya mai hankali da natsuwa ga son addini, ta turo kofar falon tashigo, aneesah da Ammi suna zaune a falon amal tashigo, aneesah ta tashi tana murna ta rungume amal, Ammi datake gefe tana murmushi tana kallonsu, bayan aneesah tasaki amal,
Amal ta sukuyar tagaida Ammi,
Ammi ta amsa cike da jindadi, sannan tatashi tabar musu falon, bayan sun zauna,

Aneesah tace " ya ustaxiya, ke kullum kinrufe jiki da katon hijab saikicevwata matar aure dubi dan Allah duk zafin nan kinsaka safa"

Amal tayi murmushi wadda yakara bayya dimples dinta "eh naji, komai zaki fada kifada, addinin mu yasanar damu cewa duk ilahirin jikin 'ya macce al'aurace bayan fuskarta da kuma tafin hannunta, kingakoh yazama dole narika rufe duk wata al'aura datake jikina"

Aneesah ta tabe baki "aikuwa daman nasani ana fara miki magana zaki fara yiwa mutane wa'azi "

murmushi amal tayi ta girgiza kai tace "hmm ai yanzu duk duniya tazama daya gaskiya wuyar fadane da ita, ida kuwa ka kuskura kafada to yanzu za'a rika kiranka mai waazi, karfa kimanta a cikin suratul AHZAB aya ta hamshin da tara 59 Allah subhanahu wata ala yana cewa, " ??? ???????? www.gidannovels.blogspot.com ???????? www.gidannovels.blogspot.com?? ??? ???????? www.gidannovels.blogspot.com?????? ???????? www.gidannovels.blogspot.com??? ???????? www.gidannovels.blogspot.com? ???????? www.gidannovels.blogspot.com?????? ???????? www.gidannovels.blogspot.com? ???????? www.gidannovels.blogspot.com??? ??? ???????? www.gidannovels.blogspot.com??????? ??????? ???????? www.gidannovels.blogspot.com ??? ???????? www.gidannovels.blogspot.com?? ????? ???????? www.gidannovels.blogspot.com?? ??????? ??????? ???????? www.gidannovels.blogspot.com ???????? www.gidannovels.blogspot.com? " O Prophet! say to your wives and your daughters and the women of the believers that they let down upon them their over-garments; this will be more proper, that they may be known, and thus they will not be given trouble; and Allah is Forgiving, Merciful" " Yaa kai Annabi! Ka cewa matan aurenka da 'ya'yanka da matan muminai su kusantar da qasa daga manyan tufafin dake a kansu. Wancan yafi sauqi ga a ganesu domin kada a cucesu. Kuma Allah ya kasance mai garafa ne mai jin qai"

Aneesah taja nunfashi tace "Allahu akbar, nidai yanzu kiyi hkr zanma zo kikoyamun irin wannan shigar taki, nima naxamo ustaxiya" takarasa maganar tare da makkale murya, aneesah taci gaba da cewa " yanzu dai kitashi muje nakaiki ki gaida yaya afham yana cikin dakinsa, domin nasan wurinsa kikazo"

Amal ta sunkuyar da kanta cike da kunya, aneesah tazo ta kama hannunta suka nufi dakin Afham"

Zaune yake a kan wata kujera datake cikin dakinsa sanye yake da yadi fari, wadda yayi shara2 sosai, daga nesa zaka iya hango singlet dinda kejikinsa, yayi matukar kyau, photon ameelah yake kallon yana murmushi..

Amal ce tafara shigowa cikin dakin tare dayin sallama "Assalamu alaikum warahamatullahi ta'ala wabara katuh" complete ta cika sallamar, hakan yasa Afham ya chanza yanayin fuskarsa, domin yagane ko wace, tun a gurin sallamar,

Kamar bazai amsaba saikuma ya amsa ciki2,

Aneesah tace "to tunda munzo ni bari nakoma nashirya miki abinci kafin kifito"

Cike da kunya Amal tace toh shikenan"
Nan aneesah tafita tabar musu dakin,
Shiru amal tayi tana tunanin mezata cemasa..

Maganar sace ta katse mata tunani, cike da bacin rai yace "lafiya meya kawoki dakina"

Amal tace "gaisawa kawai naxo muyi"

Afham yace " to shikenan mungaisa, saiki tafi koh"

Amal tayi gyaran murya tadaga edo ta kallesa, a ko wane bugun zuciyarta kara son afham take, amma tarasa dalilin dazaisa ya tsaneta,

Amal tace " ya Afham meyasa kake wulakantani, nifa mutumce kamarka, kuma yar adam kamarka amma narasa dalilin dazaisa karika wulakantani, dan Adam fa abin karramawane koda kuwa baka sansaba, balleni danake yar uwar, Allah subhanahu wata'ala yana cewa nakarrama dan adam fiye da kowace halinta datake doron duniya, yaya Afham kasani cewa..."

Afham yadaga mata hannu ransa abace, "ya isa haka, naji kuma nayarda, matsalar ki kenan daga anfara magana sai kifara wa'azi, ni ko wannan wa'azin naki yana daya daga cikin abubuwan da banaso, saikace wacca aka haifa agaban littantanfan islamiya, Afham yakara kallon irin yanayin shigar Amal, yaja tsaki yace "lok amal nifa tsarinki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login