Showing 1 words to 3000 words out of 23611 words

Chapter 1 - Shaawar Ta Nikeyi Complete Hausa Novel By Zainab Usman.txt

ο»ΏπŸŽ€πŸŽ€ SHA'AWAR TA NIKEYIπŸŽ€πŸŽ€

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Writer Bey Zainab Abdullahi Usman
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«

BOOK ONE

PAGE 1️⃣⏩2️⃣


Wasu zafafan y'an mata ne zaune a wani tangamemen parlou, wasu na zuk'ar shisha wasu na aikin dannar d'aya daga cikin y'an Matan ce ta bud'e baki tana kiran Ayma Ayam Ayam!." Wata matashiyar budurwa ce ta fito daga kitchen, tana fad'in"Hajiya gani me za'a kawo ne.?" Wacce ta kira da Hajiya tace "Ayma wallahi idan kika k'ara kirana da Hajiya saina kifa miki mari sau nawa zan gayamiki,


Saudat ne sunana amma ke ba kya jin magana abinci zaki kawowa k'awayena." Ayma tace "Kiyi hak'uri Aunty Saudat na dena." Kana ta bar wurin d'aya daga cikin y'an Matan ne tace "Saudat wai har yanzu baki kore yarinyar nan ba ina tsoron ranar data fara wankewa wallahi tsaf zata iya jan hankalin Ayman ya dawo kanta wallahi yana aurenta ke gama buga capacity a gidan nan."


Saudat tace "Raha kenan ba abinda Ayman zaiyi da ita kesan iya zamanta a gidan nan be tab'a ganinta ba." Raha tace "Ki dai yi tunani." Safra tace "Ni dai Saudat ki bani ita kawai na kawo miki Inna hajjo a madadinta." Saudat tace "Shikenan bara tazo ta had'a kayanta ku tafi." Ayma na kawo musu abinci, Saudat tace "Ayma ki had'a kayanki gidan Safra zaki koma da zama."

To kawai ta fad'a ta bar parlon, kayanta ta had'o kana ta fito Safra tace bebs"Ni zan wuce saboda yau ina da bak'o." Sukace"Shikenan sai munyi magana." Ayma tabi bayanta suna fita Raha tace "Saudat gaskiya yarinyar nan kyakkyawa ce wai a ina kika samota.?" Saudat tace "wallahi a gurin Wata Hajiya na d'auko ta." Nan dai suka cigaba da abinda sukeyi,


Wani babban club ne y'ay'an masu kud'i ne kawai ke buga capacity a ciki Wani kyakkyawa matashi ne ak'alla zai kai shekaru 37 a duniya fad'ar irin kyansa b'ata lokaci, kallo d'aya zakayi masa kasan dukiya da hutu sun zauna a jikinsa y'an mata ne sun kai gudu shida sai shafar jikinsa sukeyi, suna lasar baki kamar wasu mayu,

gayen kuwa ko a jikinsa da ya gaji tashi ya yi me tsaron lafiyarsa ya taso ya bud'e jaka ya zube musu kud'i kana suka fita saura suka mara musu baya, basu zame kona ba sai d'aya daga cikin gidajensa, a k'ofar parlou ya dakatar dasu ya shiga ciki wasu zafafan mata ne dasu da tsirara duk d'aya, suka taso suna rabasa da kayan jikinsa, cikin salon kwarewa,


kana suka k'arasa kan doguwar kujera, suka baje ko wace ta fara aikinta d'aya na tsotsar kan nononsa d'aya na shan bananarsa d'aya na wasa da sassan jikinsa cikin k'ank'anen lokaci suka rikata gayen da romantic d'insa sukeyi, Sosai yadda suke sarrafa sa da gani sun san lagonsa, shi kuwa lumshe idanu kawai yake yi kafin ya fara marin d'uwawun wacce ke shamai k'atuwar bananarsa,

janyota ya yi saman jikinsa ya saita Zarmalolonsa cikin gonarta ta fara sama da k'asa tana jan lumfashi, sun jima a haka kafin d'aya tazo tayi mai dogy style ya zura bananarsa ya fara hak'arta, haka ya dinga cacchakar y'an matan guda uku har ya kawo kana ya tashi ya haura sama be jima ba ya dawo d'auke da jaka ya basu kud'ad'e yace su raba d'aya daga cikin y'an Matan tace,

"Ayman ni dai a nan zan kwana gaskiya." Wani kallon baki da hankali ya yi mata kana yace"Ni bana kwana da Mace gidana kuma bana mai maici saboda haka karki bari na dawo na sameki a nan." Yana gama fad'ar haka ya koma ciki wanka ya yi kana ya shirya cikin k'ananan kaya masu masifar kyau da tsada,

ya feshe jikinsa da turaruka kana ya fito be tarar dasu ba ya fita bodyguard d'insa suka bud'e mai Mota ya shiga kana suka bar gidan sai Unguwar y'an majilisu dake garin Katsina, da shigarsu part d'insa ya nufa saboda yasan Matar gidna bata da lokacinsa, shirin kwanciya ya yi saiga Saudat ta shigo gefensa ta zauna tana fad'in, "Man ashe ka dawo.?" Banza ya yi da ita magana ta sake yi,

cikin sexy voice d'iinsa mai tafiyar da hankali yace"Kega Saudat nasan abinda ya kawo ki saboda haka ki d'auka kawai ki tafi banson surutu." Bata k'ara magana ba ta nufi wadroup ta bud'e kud'ad'e ne shak'e cikin wadroup daga sama har k'asa, daga kud'ad'en Najerya har na k'asar waje, kwasar iya abinda take buk'ata tayi kana ta fita,


shi kuwa rage hasken d'akin ya yi tare da lumshe idanu yana addu'ar bacci,


B'angaren Safra kuwa suna isa gida ta kai Ayma room d'in da zata zauna, kana ta fito parlou ta zauna tana waya bayan ta kammala ta kira Ayma tace "Inaso ki shiga kitchen ki had'a min abinci mai rai da lafiya da Lemon juice masu dad'i zanyi bak'o ne idan ke kammala kiyi wanka akwai kaya cikin wadroup ki saka kiyi kwalliya,

idan bak'om yazo zan kiraki ki kawo muna abinci." Ayma tace to ya bar parloun Safra kuwa da idanu tabita tana sak'a wasu abubuwa aranta, Ayma kuwa girki tayi masu dad'i ta had'a komai, kana tayi wanka, kayan cikin wadroup d'in ta duba babu na kirki da kyar ta samu, wata duguwar riga wacce ta wuce guywarta kad'an

saiga Safra ta shigo suman tsaye tayi saboda ganin yadda Ayma ta fito tas abinda bata tab'a ganin kyaun yarinyar nan irin yau dama rashin wanka ne d kulawa ya sata zama kamar wata tsohowa, lallai wannan yarinya zata kawo mata kud'i sosai murmushi tayi kana tace "Wow Baby Ayma kega yadda kikayi kyau kuwa ma sha Allah ga bak'on nan parlou kije ki kaimasa abinci ki zuba mai komai, zan shiga wanka na shirya."

Ayma tace "To." Safra na fita ta samu mayafi ta rufe jikinta kana ta fita, zuwa kitchen ta had'u komai a tire kana ta shigo parloun da sallama,......

Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍🏼

πŸŽ€πŸŽ€ SHA'AWAR TA NIKEYIπŸŽ€πŸŽ€

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Writer Bey Zainab Abdullahi Usman
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa

https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«

BOOK ONE
PAGE 3️⃣⏩4️⃣

Wani kyakkyawan mata shi ne zaune a parlon ya sha wanka na kece raini sai danna wayarsa yake yi Ayma ta aje mai kayan abinci, kana ta juya zata bar parlon ta tsinkaye muryarsa yana fad'in"Ke baki iya gaida mutane bane." Dakatawa tayi kana tace "Yo na zata kafure ne kai saboda nayi sallama baka amsa ba taya zan gaida ka.?" Ayma ta fad'a tana tsare sa da kallo,


shi kuwa ransa ne ya b'aci tasowa ya yi ba zato ba tsammani ya kefa mata mari tana d'agowa ta mayar da martani har guda biyu ta nunasa da yatsa tace "Kaga idan kana cin k'asa ka kiyaye ta shuri, wallahi ba'ayi gardin da zai saka hannunsa a jikina na kyalesa ba wawan banza wanda bai san darajar mutane ba." Tana gama fad'ar haka ta bar parlon Guy din kuwa,

takaici da bak'in ciki ne suka tarar masa a zuciya Wallahi sai ya koyawa yarinyar nan hankali amma bari Safra ta fito yaji ko y'ar gidan uban waye ce da zata d'aga hannu ta maresa, Ayma kuwa tana shiga bedroom ta fashe da kuka ita gaba d'aya haka rayuwarta zata k'are bazata tab'a daraja a idanun jama'a ba kowa ya tashi k'ok'arin dukanta yakeyi,

kai gaskiya bazata lamunce wannan ba dole ne ta fara kwatarwa kanta y'anci amma ta ya ya bayan bata da komai sai rayuwa, haka tayi ta zancen zuci saiga Safra ta shigo ranta a b'ace tana fad'in"Ayma ke jakar inace sha sha dabba jahila dak'ik'iya saboda kawai ya mareki akan laifin da kikayi shine zaki rama kesan d'an gidan waye kuwa?

to wallahi wuce mu tafi ki basa hak'uri idan ba haka ki tattara kayanki ki bar gidan nan." Safra ta fad'a cikin bayarda umurni, Ayma kuwa sosai taji zafin zagin da Safra tayi mata wadroup ta bud'e tare, janyo jakar kayanta tace "Wallahi da na baiwa kare hak'uri sai dai na mutu." Tana gama fad'ar haka tabi bayan Safra ta fita,


Bayan Ayma Safra tabi ta fisgo mayafin jiikinta tace "Ke don ubanki har ke isa kiyimin gardama akan abinda na sakaki zaki bar gidan nan amma Wallahi saike je ki basa hak'uri ko inyi miki tsirara a gidan nan." Ayma tace "kiyi duk abinda zakiyi amma Wallahi bazan bashi hak'uri ba." Kokowa suga shiga yi Safra tafi k'arfin Ayma ai kuwa ta samu sa'ar yaga rigar jikinta,

kana ta soma kiran Habib zo kaci Kutumar ubanta nayi mata tsirara." Ai kuwa ya fito yana k'arewa Ayma kallo, tare da lashe baki saboda surar jikinta tayi masifar tayi da shi mari uku ya yiwa Ayma sai da bakinta ya fashe kana yace"Ashe ke ba komai bace sai y'ar aiki, to bari kiji yau saikeyi nadamar marina da kikayi,

Safra kwantar min da ita wallahi mugun ci zanyiwa yarinyar nan sai ta suma." Ayma najin abinda ya fad'a ta fara k'ok'arin kwatar kanta, shi kuwa ba kunya ya shiga cire kayan jikinsa, ya tun karo inda take Safra ta sakar mai ita, nan fa Ayma ta fara k'ok'arin kwatar kanta a hannunsa, tana kuka tana dukansa, amma ya saka k'arfi kan jikinta yana k'ok'arin shigarta, amma yaji gurin a rufe,

wani murmushin mugunta ya yi kana yace "ashe nine zan fara lasar zumarki, yarinya." Ya fad'a yana kai hannunsa kan bakinta ai kuwa ta chafke mai yatsa ta gantsara mai mugun cizo sai da ya saki k'arar azaba, yana yarfe hannu har jini ya fara zuba cikin zafin nama ya kai mata wawan naushi a fuska ya fara dukanta da iya karfinsa, sai ihun neman agaji takeyi,


kafin ta samu, damar d'aukar pilet d'in da ke aje da abinci ta buga mai shi a kai ta kwashe jakar kayanta ta fita tsiyace, shi kuwa ya zube a gurin jini duk ya wanke mai fuska, Ayma kuwa saida ta kusa barin layin unguwar kana ta bud'e jakar kayanta ta d'auko wata doguwar riga ta saka da hijab, da yake uguwar ba jama'a babu wanda ya ganta ta har ta fito titi da kyar ta samu napep,


sai da suka d'auke hanya yace "boyar Allah ina zan kaiki." Taci "idan ka samu wata k'aramar unguwa ka sauke ni kawai idan kuma kasan Inda ake bada d'akin haya ka kaini." Yace "Ai kuwa na sani akwai Wani gida a nan nike da d'aki Mai gidan yana bayar da gidaje da dukunan haya wanne kike so.?" Ayma tace "D'aki nike buk'ata."

yace shikenan baki da matsala." Unguwar sabon layi kowa yasan uguwar y'an Bariki ce dai dai k'ofar wani ma dai daicin gida suka shiga ciki, mata da maza be zaune a tsakiyar gidan suna buga wasar cha cha ba wanda ya d'ago ya kallesu mai napep ne yace "Sarkin gida ga sabuwar kustoma na kawo d'aki takeso a bata haya." Wanda ya kira da Sarkin gida ne yace "Sallau kenan, ka sanar da ita nawa ne kud'in hayar na shekara zata biya ko na wata.?"

Sallau yace "Hajiya wanne zaki biya.?" Ayma tace na shekara zan biya nawa ne amma inason bedroom me bathroom a ciki." Sarkin gida yace "Bakida matsala akwai amma dubu talatin da biyar ne." Ayma batayi magana ba ta bud'e jakar kayanta ta d'auko kud'i lilsafawa tayi dubu arba'in ta bashi taci "gashi, ka baiwa Sallau dubu uku dubu biyu kuma idan akwai abinda ke buk'atar gyara a duba min."
Washe baki Sarkin gida ya yi kana ya baiwa Sallau dubu uku kana yace muje ki gani lafiya lau d'aki yake ba buk'atar komai, kayanki kawai zaki zuba." Tare suka shiga ta duba komai normal hadda tayel ga wutar nepa fanka da gulab, suka fito ya bata key d'in d'akin tace "Sallau muje ka rakani kasuwa na siyo katifa da kayan abinci."

Yace "To Hajiya Muje." Katifa ta siyo da pilo bedsheet, da silindar gas k'arama tukunya da sauran kayan amfanin kitchen kayan abinci sai da ta cika napep suka dawo, shi ya tayata aikin gyaran d'aki ya saka mata labule da komai dubu biyar ta bashi sai Godiya yakeyi ya fita ruwan zafi ta dafa kana tayi wanka ta gasa jikinta dake masifar ciyo, tea ta had'a mai kauri ta sha kana ta fito bakin k'ofar d'aki tana gyara kayan miya,


tayi giretin, ta fito da gas waje ta dafa taliya ta kwashe ta wanke abinda ta bata kana ta koma ciki, y'ar kayanta ta fito dasu cikin jaka saiga waya ta fad'o, sai lokacin ta tino da Saudat ta bata wayar ajiya lokacin suna fad'a da Ayman ya jefa mata wayar Saudat tace Ayma aje min wayar nan saina nemeta, kunna wayar tayi iphone 17 pro max ce hoton Ayman ya bayyana a kan screen d'in wayar,


tsora mai idanu tayi sosai tana kallonsa a zuciyarta take yaba kyansa, mutum kamar shi ya yi kansa sallama taji anyi mata k'ofar d'akin amsawa tayi tare da janyo mayafi don ganin me sallamar, wata matashiyar budurwa ce kusan sa'arsu d'aya da Ayma murmushi tayi kana tace "y'ar kece ke sallama." Budurwar tace "Eh wallahi, d'azu naga zuwanki shine nace bara nazo mu gaisa."

Ayma tace "Ayya shigo mana kya tsaya a bakin k'ofa." Suka shiga ciki abinci Ayma ta saka musu sai fira sukeyi kamar sun san juna budurwar tace "Nidai sunana Anam kefa.?" Tace "sunana Ayma." Anam tace "naji dad'in had'uwa dake y'ar uwa." Ayma tace nima haka." Nan suka cigaba da hira har aka kira sallar magrib sukayi sallah sai lokacin Ayma tace "Y'ar uwa kina da charge wannan waya.?" Ta fad'a tana gwada mata wayar."


Anam tace "A'a amma akwai shagon da ake sai dawa muje na rakaki ki siyo." Ayma tace to shikenan na gode." Ta saka hijab suka fito ta rufe d'aki bakin titi suka nufa ta siya kana suka dawo gida, ta saka wayar charge, sai kusan tara Anam tayi mata sallama ta wuce dakinta Ayma ta sakawa d'akin sakata ta kwanta tare da janyo wayar ba password, a bud'e take, har sim card akwai cikin wayar,

ga datar da batasn kota dubu nawa bace, tiktok ta d'auko tana kallo har ta soma jin bacci tayi addu'a ta aje wayar,


B'angaren Habib kuwa jin kararsa Safra ta fito, kwanceeta samesa cikin jini har ya suma jijjiga shi takeyi jin zuciyarsa ta bugawa ta zuba mai ya farfad'o, kana suka shiga Mota zuwa hospital aka duba shi akayi mai komai, bayan sun fito yace "Safra ina zan samu wannan yarinyar wallahi sai na dauke fansar abinda ta ai kata min.?" Safra tace "ka kwantar da hankalinka nasan bata da wurin zuwa idan ba gidan Saudat ba saboda a chan na d'auko ta,


saboda cinnma wani burina." Habib yace buri kuma Safra me zakiyi da wannan yarinyar y'ar iska.?" Tace "bada ita zan cinma burina ba cikas nike ganin kamar zata kawo min shiyasa na d'auke ta daga gidan, amma zan nemota duk inda take saboda ka d'auke fansa don bata ci bilis ba." Yace shikenan ba damuwa muje ki d'an rage min zafi saboda Madam bata gari tayi tafiya."

Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍️ more comment More typing please share and like na godeπŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*SHA'AWARTA NIKEYI*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

(Romance love and sxy)

πŸ”žβŒ
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨

Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa

https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00


BOOK ONE
PAGE 5️⃣⏩6️⃣

Safra tace "Ina taje ko dai kaine ka korata zuwa gida.?" Habib yace "A'a biki sukeyi ne sai sun kammala zata dawo so tayi muje tare na gayamata ba inda zanje na dai cika mata account da kud'i." Safra tace "shikenan a nan zaka kwana ne ko ya.?" Yace "Ya dan ganta yadda naji ki yau." Ba wanda ya k'ara yiwa d'an uwansa magana har suka k'arasa gida tin a parlou ya fara, matsar nonota, da suka fito wajen riga,

Safra kuwa ta saki wani nishi tare da bank'aro mai k'irji, tana chafko bananarsa data mik'e tsaye cikin wando, suka zube kan kujera suna lalabar juna Habib kuwa Safra ta saka mai nono d'aya a baki yana tsotsa, ita kuma tana lasar kunnensa zuwa wuyansa, kafin ta janye mai wando ta zura Zarmalolonsa cikin baki ta fara tsotsa, kamar ta samu sweet,

nishi ya soma yi yana danna kanta saboda yana masifar son asha mai dick d'insa, Safra kuwa ta kware a wannan fanni sai zuk'ar abar takeyi kamar zata had'iye ta, tana murza kan nononsa, nishin sa kawai kakeji a parloun da k'arar bananarsa dake cikin bakinta, danna kanta ya yi da k'arfe ya soma juya k'ugunsa, yana buga mata gwatso cikin baki, wani Ihu ya saki tare da dafe kan Safra a kan Bananarsa,


ya cika mata baki da madara, lashe abar ta shiga yi daga sama har k'asa, tana jan lumfashi saboda sha'awarta ta kawo sosai hQ d'inta na buk'atar agaji, d'aukar ta ya yi tare da d'orawa kan kujera yana yaga rigar jikinta, daga sama har k'asa, kana ya fara zuk'ar Nononta yana jan lumfashi, yana murza d'ayan, kafin ya gangara da hannunsa cikin HQ d'inta yana zura mata yatsa,

chab'a chab'a yaji wurin ya jik'e da ruwa yana masifar son jin mace a haka, wani zillo Bananarsa tayi tana neman ramen shiga, Safra kuwa karb'ar charge kawai takeyi hannun Habib yadda yake fingering d'inta a ba sauk'i, sai ihu takeyi tana zillo kamar ranta zai fita, k'ank'ame Habibi tayi tana sakin nishi sai ga ruwa na zuba ta jik'awa Habib hannu,


a hankali ya cigaba da wasa da fatar saman hQ d'inta wata sha'awa ta k'ara tasowa Safra, kana ya janyota bakin kujera ya tashi tsaye tare da saita Zarmalolonsa ya afka cikin sha'ani Wani Ihu suka saki a tare kana ta ware mai k'afa ya cigaba da luma mata dad'i, banda k'arar shige da ficen bananarsa da saitin nishin su da Ihu ba abinda kake ji a parlon,

get Man kuwa da ya gaji da ihunsu ya dawo ta window yana kallonsu tare da fitar da Zarmalolonsa yana wasa da ita har buk'atarsa ta biya, Safra da Habib kuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login