Showing 18001 words to 21000 words out of 23611 words

Chapter 7 - Shaawar Ta Nikeyi Complete Hausa Novel By Zainab Usman.txt

nan bazan iya fita ba." Okey kawai ta fad'a ta fice sa sauri, bedroom d'insu ta shiga Anam na zaune tana dannar waya,


da idanu kawai ta rakata har ta shige bathroom tayi tsalki ta fito sauya kaya tayi zuwa abaya bak'a da mayafi, ya fita abinci ta had'a mai kana ta shiga bedroom d'insa baya kan bed ga alama yana bathroom, zama tayi gefen bed tana jiransa har ya fito, dressing room ya shirya cikin k'ananan kaya masu kyau da tsada, sai zuba k'amshi yakeyi,

fuskarsa kuwa kamar wanda be tab'a dariya ba ya zauna ta kawo mai abincin ya soma ci ba wani da yawa yaci ba kana ta kwashe kayan ta dawo ta gyara mai bed d'insa ta shiga bathroom ta k'ara wanke mai shi tas, sai k'amshi yakeyi, kana ta fito, yana nan zaune, yace ta d'auko mai Laptop d'insa dake kan drouwa, ta kawo mai kana tace "Zan iya tafiya." Yes kawai yace mata ta fita,


ya rakata da idanu, tana shiga bedroom d'insu, ta kwnata kan bed tare da rufe idanunta tana tunanin wannan abin dake faruwa tsakaninta da Ayman, gashi bata iya hanasa, Anam ce ta katse mata tunani tana cewa "Sis wai meke damunki ne gaba d'aya ke sauya.?" Ayma tace ba komai ." Anam tace "Bazaki dai gayamin ba ne."

Shiru tayi kafin tace "Yallab'ai ne gaba d'aya na rasa gane kansa." Nan take sanar da ita abinda ya yi mata yau da safe sai kuma yanzu bayan ya dawo Anam tace "Kan uba lailai ma wannan guy d'in amma fa kamar sonki yakeyi kawai dai bazai iya nunawa bane na kula miskili ne ajin K'arshe don naga magana ma wahalar ta yake ji amma fa danayi farin ciki idan kika auresa naga yadda wannan y'ar lesbian din Matar tasa zatayi."


Ayma kuwa murmushi tayi kana tace "Aure fa ai Hakan bazai yu ba kawai abar maganar nan kega gobe ne zamuje gidan Alhaji Manir mu saitawa Matansa hankali." Anam tace "Yallab'ai fa.?" Ayma tace tafiya fa zaiyi idan ma beje ba hakan bazai sa mu fasa tafiya." Tana gama fad'ar haka ta kwanta tana lumshe idanu ga k'amshin turarensa dake jikinta gwanin dad'i,

bacci ya d'auke ta sai bayan magrib ta farka alwala tayi kana ta gabatar da sallah ta jira isha prayer bayan ta kammala ta janyo wayarta saiga Anam ta shigo musu da abinci suka ci kana Ayma ta cigaba da chat d'inta,

B'angaren Ayman kuwa aiki yakeyi a laptop d'insa sallah ce kawai ke tayar da shi bayan ya kammala ya dawo parlon yana kallon ball, yana dannar wayarsa, har k'arfe goma saura, sai lokacin Ayma ta cewa Anam zataje ta baiwa Yallab'ai abincin dare ta makara tasan ta jangwalo masifa." Ai kuwa tana shiga parlou baya nan abinci ta had'a zuwa bedroom d'insa, yana kwance cikin bargo,

Lumshe idanu ya yi hanunsa na kan goshinsa, ba wadatatcen haske sosai iya bed lap ce kawai a kunne, ajiye plate d'in tayi da kwalin lemo da cup kana ta kunna Hasken d'akin gaba d'aya, a hankali ya bud'e sexy eyes d'insa, dake lumshe ya dire su a kanta, kawar da kanta tayi kana tace"Sorry bacci ya d'auke ni banzo na kawo ma abinci da wuri ba."

banza ya yi mata saima jan bargo ya juya mata baya, alamar beda lokacinta, shiru tayi tana raba idanu kafin ta matsa gaf da bed d'in ta zauna tare janyo abincin cikin sanyin murya tace "Yallab'ai I'm very sorry please Hakan bazanta k'ara faruwa ba ka tashi kaci abinci ko kad'an ne." Yana jinta ya yi banza da ita tafi minti talatin a zaune, har ta fara gyan gyad'i

taji muryarsa yace "kega bazanci ki kwashe kayan abincin ki had'a min Coffee ☕ ina jira idan kika jima." Be k'arasa maganar tashi tayi tare kwashe kayan zuwa kitchen kad'an taci saboda yunwa take ji kana ta wanke kayan ta had'a mai Coffee ta fito, zaune yake kan bed rabin jikinsa cikin bargo, ya karb'a ya soma sha a hankali, har ya kammala,, ta karb'e cup d'in

ya had'e da hannunta ya rik'e yana murzawa, a hankali kasa janye hannunta tayi sai lumshe idanu takeyi, fisgota ya yi jikinsa, har suna shak'ar lumfashin juna, wani abu ya danna a jikin gadonsa Hasken d'akin ya d'auke gaba d'aya, lokacin ya had'e bakinsu yana sakar mata zafafan kiss, tako ina, sai ya mutsata yakeyi,

Ayma kuwa duk jikinta ya gama mutuwa, bakinsa ya manna kan nononta ya fara tsotsa, yana matsawa kamar wanda ke shan ruwan nono, haka yakeyi, Ayma tayi shiru sai shigewa jikinsa tayi ta lafe kamar Mage, shi kuwa Hakan ya yi mai dad'i hannunsa ya kai Kasan rigarta yana lalabar cinyoyinta, har zuwa kan pant d'inta daya gama jikewa da ruwan sha'awa,

wani y'ar yaji a jikinsa dick d'insa na harbawa da k'arfi kamar zataci babu, yawo ya soma yi da hannunsa kan pant d'inta, yana jan lumfashi Ayma kuwa sai lokacin ta ankare da hannunsa dake saman pant d'inta, saboda taji ya dena tsotsar nono, da sauri ta janje jikinta, tana yunkurin tashi ya maryada da ita, da k'arfi

ya zura nononta a baki ya cigaba da shan kayansa, ya wani k'ank'ame ta a jikinsa, kamar za'a kwace mai ita, Ayma kuwa sosai take jin wani d'an iskan dad'i na ratsata yadda yake sarrfa na shanunta, sun d'auke lokaci mai tsayi a haka kafin ya cire bakinsa ya rungumeta tare da jamusu bargo, sai bacci kiran sallar asuba ne ya tayar da shi bathroom ya shiga lokacin Ayma ta falka, itama da sauri ta bar room d'in kafin ya fito,


ta wuce part d'insu Anam tayi bacci wanka tayi kana tayi alwala ya fito tayar da Anam tayi kana ta fara sallah saboda wani masallaci har an tayar, da sallah tana idarwa Wani bacci ya yi awon gaba da ita, b'angaren Ayman kuwa tinda ya fito be ganta yasan guduwa tayi Wani malalacin murmushi ya saki kana ya wuce masallaci,

B'angaren Saudat kuwa tinda safe ta bar gidan bata dawo ba sai k'arfe 11 na dare har tayi wanka zata kwanta tayo part d'in Ayman amma taji k'ofar parlou a rufe norking tayi amma shiru ta saka password din bud'e k'ofar amma beyi ba ya sauya tsaki tayi kana ta juya zuwa bedroom d'inta, tayi kwanciyarta, babu abinda ya damenta, saboda Safra ta cire mata k'ishirwar dake damunta kirani Raha ne ya shigo wayarta,

katsewa tayi tare da kashe wayar gaba d'aya tace "Hamm dani kike zancen ai baki iya iskanci ba koyonsa kikeyi." Taja bargo ba addu'a ba komai sai bacci,

Washegari tinda safe Ayma taje part d'insa ta had'a mai breakfast ta gyara parlon, ta shiga bedroom d'insa zata had'a mai ruwan wanka amma har ya shiga ciki wanka yakeyi, gyara bed d'in tayi da room d'in ta saka turare, tare da rage gudun Ac saboda sanyi ya yi yawa, ta dawo parlou tana jiransa kusan minti ashrin saiga shi ya fito cikin shigar k'ananan kaya masu masifar kyau da tsada, sai k'amshi yake zubawa,

gaida shi tayi ya karb'a ba yabo ba fallasa kana ta had'a mai breakfast ta kawo mai bayan ya kammala ta kwashe kayan ta wanke, baya parlon saiga shi ya fito da jaka a hannunsa, yace "yau karkiyi girki tafiya zanyi saina dawo.". Tace "Okey Allah ya tsareka ya kaika lafiya ya bayarda abinda aka je nema ya maida ka gida lafiya." Amin! Kawai ya fad'a ya bar pralon ta rakasa da idanu,

kashe kayan wutar parloun tayi har zuwa bedroom d'insa, kana ta fito, zuwa bedroom d'insu wanka tayi kana ta haura kan bed saboda bacci be isheta ba bata falka ba sai k'arfe 11 na safe, har Anam tayi wanka ta had'a musu breakfast, bayan sun kammala ta watsa ruwa kana ta shirya cikin wata rigar y'an kanti iya cinyoyinta kawai rigar ta tsaya, saman rigar kuwa raga ce,

ta baje sumar kanta har zuwa gadon bayanta, sai k'amshi takeyi, Anam ma riga da wando ta saka, kana suka d'auke wayoyinsu da jaka suka fita, bodyguard d'in Ayman babu ko d'aya dasu ya tafi, masu gadin gidan ne kawai, k'arshen layin unguwar Alhaji Manir ya tsaya da Mota suna k'arasowa ya d'auke su, sai gidansa, a hanya ne yace "Hajiya Ayma wane kafce za'ayi ne.?"

Ayma tace "idan munje zaka Gani." Bayan sun k'arasa kai tsaye makeken gidansa suka shiga gaba d'aya Matan gidan suna parlou har yaransu, sai wasa sukeyi a parlon sunyi mai kaca kaca, da kallo suke biyar Ayma da Anam ga Alhaji dake bayansu Hajiya Salma ta kasa hak'uri tace "Alhaji ina d'auko muna arnaye ka kawo muna a gida.?"

Ayma tace " Ke dakata karki k'ara had'amu da arna saboda haka mu d'in Matan gidan ne." Hajiya Laure tace"Ba matan gida ba Kutumar ubanku shegu wallahi munfi k'arfin a d'auko muna y'an iska a matsayin kishiyoyi kai Alhaji idan ma y'an aiki ne ka d'auko to wallahi su tattara kayansu su bar gidan nan."

Alhaji Manir yace "kunga kar wacce ta k'ara zagar min Mata kamar yadda ku kaji su d'in Matana ne na halak kuma a gidan nan zasu zauna kafin na kammala shirye shiryen hidimar bikin da za'a sha." K'aramar yarsa tace "Yauwa Daddy zamu sha baki." Hajiya Laure ta buge mata baki,

Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay

Daga wannan page saina k'arshe an kammala book one masu buk'atar payment ga account number 7060577995 Zainab Abdullahi Opay bank
Shaidar biya 07060577995

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

(Romance love story)

🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨


Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00

BOOK ONE
PAGE 2️⃣7️⃣⏩2️⃣8️⃣
"Zaku sha bikin uwarki wallahi saina farfasa miki baki idan kika k'ara magana tashi wuce bani wuri kafin na karya ki." Alhaji Manir kuwa dariya ya yi kana yace"Idan ma kasheta zakiyi ga fili fa mai doki kega Yanzu na k'ara aure sai su haifa min wasu y'ay'a kega kice keda asara bani ba."

Hajiya Laure tace"Au kace dama bason Y'ay'ana kakeyi ba kashe su kake so nayi to wallahi bari kaji zama daram a gidan nan nida yarana ko ya kika ce Hajiya Salma.?" Murmushi tayi kana tace "Aini wallahi na gama rainasu gaba d'aya banda lokacin su ai ke bani takaici da kika dake yarki a gaban sakarkaru ai na gaba ya yi gaba na baya sai labari."

Alhaji Manir kuwa sai jansu Ayma ya yi zuwa sama inda dakunan bacci suke ya baiwa ko wacensu guda d'aya me d'auke da parlou, kana suka dawo k'asa wurin su Hajiya Laure, yace "To ni zan fita akwai abinda kuke buk'ata ne.?" Hajiya Salma tace " ni Dai Unguwa zanje sai yamma idan ka taso daga Office ka biya ka d'auko ni karka turomin Direba banaso."

Okey kawai ya fad'a Hajiya Laure kuwa kawar da kanta tayi ko kallonsa batayi, su Ayma kuwa har Mota suka rakasa Hajiya Salma tace "Hajiya Laure kega wani salon karuwanci rakiyar Alhaji sukayi fa abinda bamayi, shi kuwa sai Wani washe baki yakeyi kamar me tallan makilin." Hajiya Laure tace "Rabuda y'an wahala ni dai bazan iya ba,

duk shigiyar data shigo gonata wallahi karyata zanyi babu abinda ya dameni." Hajiya Salma kuwa bata k'ara magana ba sama ta haura taci uban Ado ta fito tace "Ni dai na fita." Laure tace "adawo lafiya." Barin parlon tayi bedroom d'inta ta shige, tana tunanin hanyar da zata bi ta fitar da su Ayma a gidan,

su Anam kuwa gyaran gidan suka somayi ciki da waje Yarinyar Hajiya Laure ce ta fito zata kai shekara goma sha biyu, me suna Janan itace ta shiga cikinsu sukayi aikin gidan tare, sai kusan azahar suka kammala bayan sunyi sallah kitchen suka shiga suka fara girki mai rai da lafiya, sai ana sallar la'asar kana suka kammala,

Janan na mak'ale da Ayma tare sukayi sallah Ayma tace taje tayi wanka kafin Daddynta ya dawo ai kuwa tana gama wanka ta dawo Wurin Ayma tayi mata kwalliya kana ta shiga wanka shigar riga da siket na atamfa tayi dikin ya zauna jiikinta sosai ta k'afa d'auri,sai k'amshi takeyi,

suka sauko babban parlou, tare da Anam har zuwa lokacin Hajiya Laure bata fito tana d'aki, yunwa ce ta fito da ita tana kiran Janan tazo ta dafa mata indomi, taji shiru shine ta sauko k'asa, saiga Alhaji ya dawo, gidan saboda Ayma ta kirasa ya dawo ga abinci sun girka mai , Hajiya Laure ta saki baki tana kallonsu dan bata gane Janan ba yadda Ayma ta gyara ta

yarinyar nada gashi sosai ta gyara mata shi ta sakar mata rabinsa a baya rabi a gaba, tayi kyau sosai, rungume mahaifinta tayi suka k'arasa wurin cin abinci, Ayma da Anam suka zuba musu abinci kana aka soma ci Hajiya Laure kuwa tana kitchen tana dafa indomi, bata zauna wurin cin abinci ba, bayan sun kammala, ne ya yi wanka ya sake fita suka kwashe kayan suka wanke,

kana suka dawo parlou suna kallo washegari tinda safe suka shiga kitchen had'a breakfast koda 8:30 tayi sun kammala komai Direba ya tafi kai Janan school, Hajiya Salam na zaune parlou tana chat a waya suka gyara parlon, kana suka tafi wurin wanka. Saiga Laure ta sauko, tace "Salma anya ba cin Kutumar uban yaran nan zamuyi ba."

Salma tace "Me zamuyi musu ne.?" Wani abu ta rad'a mata a kunne suka tab'e k'arfe goma suka sauko tare da Alhaji ko wace tayi shigar k'ananan kaya masu masifar kyau sai k'amshi sukeyi kana suka haura wurin cin abinci, Anam tace "Hajiya Laure kuzo muci abinci.". Salma tace "Ai bama cin abincin yara saboda haka kuci kayanku mu ba sa'ar yara bane."

Laura tace "Banda lalaci gaba d'aya dasu fa ya kwana a dakinsa, shine mayen duri wallahi kayi asara." Salma tace "su kuma mayun bura suka mak'ale mai ba wacce zata barwa y'ar Uwarta wallahi dai anyi asara anji kunya." Babu wanda ya tanka musu Alhaji yana kai fefesof d'in kayan ciki ya mayar da shi saboda Wani d'an banzar gishiri,

kamar zai yanka masa harshe, alama ya yiwa Ayma suka ankera da abincin kwashe wa sukayi dama akwai ragowaa kitchen suka zubo kana suka yi breakfast d'in, suka raka Alhaji ya tafi Office, kana suka dawo ciki gaban su Hajiya Laure suka tsaya Ayma tace "Cikin ku wace shegiya ce ta zuba muna gishiri cikin abinci.?" Laure taci Uwarki ce ta zuba me zakayi.?"

tas tas kakeji Ayma ta d'auke ta da zafafan maruka tace Ke har kin isa ki.zage Mahaifiyata wallahi gaba d'ayan ku dai dai nike daku an gayamuku tsurunku muke ji ne da mukayi banza daku." Anam tace "Tsaf zamu yanka mutum muci namansa danye wallahi ruwa ba sa'an kwando bane wai mutane y'an uwanku kuka d'auke mu ko me.?"

Ayma tace "Bil Adama suka d'auke mu saboda bamu fito musu da k'ofato ba amma naga alamar sun shirya barin duniya kega mu fito musu a siffar mu ta asali inaga Hakan zai sa su gane mu ba sa'ar yinsu bane ko an gayamuku me gidan nan ya san komu su waye to besan zuri'ar Aljanu ya d'aukowa kansa ba gaba d'aya sun kunci ubunku a gidan nan."

Ayma ta fad'a tana wani juyawa kwayar idanunta blue ai kuwa sun masifar firgita sai lokacin suka ankare da yanayin idanunta, Hajiya Laure tayi fitsari yafi sau uku, Salma kuwa kashe ne ta saki kan kujera, ta wani zare idanu hanyar guduwa kawai suke nema, Dariya Anam ta fashe da ita kana tace "zaku bayarda hak'uri ko mutuwa kuke buk'ata.?"

Salma da Laure suka dafa. Kafafuwansu sai kuka suna nemana gafara Laure tace "Wallahi sharrin shaid'an ne da kuma zuciya gaba d'aya Salma ce ta zugani kuyi hak'uri ku gafarce ni wallahi Allah bazan k'ara shiga sabgar ku ba ni har gidan zan bar muku." Salma tace "Yo ni zakayiwa kazafi to wallahi kunji na rantse ina zamana tacee muje mu saka muku gishiri cikin abinci,

amma ni ba halina bane ai kunga tin jiya da ku ka zo gidan nan bana shiga sha'anin ku saboda haka ku yafe min wallahi Allah na tuba na dena nabi Allah na biku." Ayma tace Shikenan munji amma da sharad'i." Tare suka had'a baki wurin fad'in miye sharad'in zamu bi." Zama sukayi kana

Ayma tace "abu na farko. Daga yau gidan nan bazai k'ara zama a hargitse ba shara morepin wanke wanke wanke girki kulawa da Alhaji ladabi da biyayya, duk abinda yake so shi za'ayi daga yau idan ba Unguwa zakuje ba ko bak'i za'ayi duk wacce ta k'ara zama da manyan kaya a jikinta sai mun aikata duniyar mu tsfata kwalliya gyaran jiki tin yau zaku fara idan bazaku iya ba sai ku fad'a, tin yanzu mu aika ku lahira."

Salma tace "ai wannan shi yafi komai sauk'i wallahi daga yau zan fara duk abinda kuke buk'ata zanyi ." Laure ma tace "zatayi daga yau sun dena k'azanta Anam tace "Munji zamu zauna a nan zuwa kwana biyu muga yadda zaman naku zai kasance idan kun gyara zamu nemi saki wurin Alhaji mu bar gidan nan batare da mun illata ko mutum d'aya ba,

ko bayan mun tafi, zamu dinga zagayowa batare da kun saniba muna ganin abinda kakeyi duk wacce tayi kuskuren dawoma halinta, zata karb'i hukunci duniyar mu zamu tafi da ita kuma ba dawowa har abada." Sukace "Wallahi Allah bazamuyi wannan kuskuren ba har abada mun tuba mun dena."

Ayma tace "Shikenan ku tashi ku tafi." Sai lokacin Salma ta ankare da kashin datayi Laura kuwa fitsari, dariya ke cinsu Ayma dole suka bar parlon kar asirinsu ya tonu, bedroom suka shige dariya sukaye kawai kamar zasu mutu hadda kwallah, bayan sun natsu Ayma ta kira Alhaji ta sanar da shi ai kuwa shima dariyar yake yi don beyi tsammanin za'ayi saurin shawo kan matsalar gidan ba, kamar haka,

koda yake waye baya tsoron Aljani bayan sun gayara parlon wanka sukayi yau hadda sallah fa abar da bata damesu ba kana suka shiga kitchen babu wacce bata iya girki ba iskanci ne kawai ya yi musu yawa, sai sunga dama sukeyi,

koda su Ayma suka sauko gida sai k'amshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login