Showing 3001 words to 6000 words out of 66338 words

Chapter 2 - MAWAKIYA Book Complete Document original by Zee MD.txt

Zee MD   

12 Jul 2024

6942

ke tafasa ba , Jidda tace " kiyi hak'uri 'Yar uwa wallahi nafiki jin ciwon Abinda yace akan mu , kawai banason na tsaya na kulashi a titi saboda karya zubar min da mutuncina a idon mutane , kuma inaso kema kiyi hak'uri indai jurinsa haka watarana zaiga k'arshen sa , a hankali Jidda tasamu ta lallab'a Nabeela , dan Nabeela tana da zuciya sosai fiye da Jidda , haka ta zauna suka cigaba da hira duk da ba dad'i takewa Nabeela ba , inda akwai abinda tafi tsana a duniya ace mata mazina ciya tabbas tanajin d'acin kalmar , so biyu suna fad'a dawasu maza saboda suna ce musu masu zaman kansu , suna zaune saiga Yaya Sa'ade tashigo cikin d'akin , dubansu tayi tace " sarakan k'usk'us me ake cewa yanzu naga kanku ahad'e ? Murmushi Nabeela tayi sannan tace " Ina wuni Yaya Sa'ade tund'azu dana shigo bangankiba , lafiya lau wallahi naje siyo gawayi na zauna muna hira da matar gidan , yau k'awartaki tunda tadawo tashigo d'aki ta zauna tace bazata k'ara fita ba , dariya Nabeela tayi sannan tace " inajin gajiya tayi dayawa shiyasa , tab'e baki Yaya Sa'ade tayi tace " ai duk halinku d'aya nasan jiki tafice daga d'akin ...


Sai bayan magariba sannan muka taho gida nida Ummana , muna zuwa sallar isha 'i kawai mukayi dan munci Abinci agidan su Jidda mun k'oshi , littafina na d'auko nafara sana'ar tawa wato rubuta wak'a , a haka har sai da nafara jin Bacci na ajiye na kwanta......


Washe gari da safe tunda natashi sallah ban koma ba , ina zaune ina rubutun nawa dana saba , sai wajen k'arfe takwas na d'ora mana abincin kari , shinkafa nayi da wake dan tajiya ta gidan su Jidda tamin dad'i sosai , Bayan na kammala nafita na siyo salad da tumtir nayanka mana , gyaran gidan nashiga yi saida na kammala nayi wanka sannan na zubawa Ummana ita ruwa tayi wanka , Bayan munkammala shiryawa muka zauna munacin Abincin mu hankali kwance , Bayan mun kammala muka ci gaba da hira nida Ummana wacce rabinta fatan samun Nassara takemin akan Duk abinda nasa gaba , ahaka ina cikin jikinta tana shafamin kai har Bacci yayi gaba dani ....
Cikin Baccina naji muryar Jidda suna gaisawa da Ummana , tuni na mik'e na kalli Jidda nace "badai har Ukun tayiba ? Jidda ta harare ta tace " harta wuce ma ai , da sauri natashi zanyi arwala muyi sallah mu wuce , Bayan na idar da sallah na shirya nafito nida Jidda mukayiwa Ummana sallama muka wuce......


Muna zuwa k'ofar gidan Alhaji Ghali masu gadi basu bamu matsala ba muka shige , wannan karon ma da mukaje motar sa na harabar gidan sai dai bakowa da alamar yana ciki , muna zuwa k'ofar palor muka tsaya muna sallama , mundad'e atsaye a wajen sannan akazo aka bud'e mana , muna shiga ciki mukaga Hajiya Sara zaune a kancinyar Alhaji da wasu shegun k'ananun kaya tamkar tsirara take , tunda muka kalleta so d'aya bamu k'ara dubanta ba , k'asa mukayi da kanmu har muka k'arasa kusa dasu muka zube muna gaidasu , Ataik'aice suka amsa gaisuwar sannan Hajiya Sara tace " tunda kun amince bari nakira Larai ta rakaku inda zaku fara aikin , d'aga murya tayi tana k'walawa Larai kira , da gudu Larai tazo ta zube agaban Hajiyar tana fad'in " gani Hajjaju , dubanta tayi tace " kitafi dasu b'angarena suyimin ninkin kayan wordrup d'ina , insun gama suje b'angaren Alhaji su gyara masa kafin nazo , Larai tace " Angama Hajjaju kutashi mutafi , tuni muka mik'e dan wallahi na matsu mubar wajen , irin wannan iskancin datakeyi bazamu iya ganiba , muna tafe har muka isa b'angaren Hajiya Sara Larai tashigar damu d'akinta ta nuna mana kayan daza mu ninke , tana fita na dubi Jidda nace " wai kuwa 'Yar uwa kinga abinda Hajiyar takeyi ita da Alhajin ? Jidda tace " Hmm ai wallahi Allah Allah nake mubar wajen , dan tunda uwata ta haifeni bantab'a ganin marasa Kunya ba irin wad'an nan , Nabeela tace " Hmm Allah ya kyauta musu ni wallahi har nafarajin tsoron zuwan mu aiki Nan gidan , Jidda tace " saboda me ? Nabeela tace " saboda yanayin kallon da Alhajin keyimin wallahi so uku ina had'a ido dashi yana kashemin Ido , Jidda tace "addu'a zamuyi Allah yatsare mu da sharrinsu , aikin suka fara suna hirarsu cikin Nutsuwa , Hajiya Sara ce tashigo cikin d'akin dukansu a tsorace suka juyo suna dubanta , kallon su tayi itama tace "lafiya kuwa naganku haka a firgice ? dasauri Jidda tace " lafiya lau Hajiya , ta kalli Jidda tace " jeki d'akin Alhaji ki gyara masa shi ke kuma kici gaba da aikin , Jidda ta mik'e tana fad'in "inane d'akin Hajiya ? bata bata amsaba ta juya ta fita , Jidda naganin hakan tabita itama ...
Saida taje k'ofar d'akin Alhajin ta tsaya tacewa Jidda gashinan , sannan ta juyo ta dawo d'akinta ..
Tunda Hajiya Sara tashigo cikin d'akin band'agoba , saboda haryanzu wad'an nan shegun kayanne a jikinta , bakin gadonta ta zauna duk da ban kalleta ba nasan idonta a kaina yake , jinayi tace " kitashi kicire wannan hijab d'in naki banason yawan saka hijab , mik'ewa nayi a hankali na cire hijab d'ina , Saiji nayi tace " wow kina da k'irji Baby zonan mugani , tuni jikina yad'auki rawa tamkar mazari , ganin banda alamar zuwa yasa tataso tazo har inda nake , hannunta takai kan k'irjina tana shafawa sannan tafara magana " yakamata Baby kishirya muje shopping kizab'i kaya masu kyau wanda zasu dunga nuna surarki , tamkar inture hannunta nakeji saboda wani abu danakeji mara dad'i namin yawo ajikina , shurun dataji nayi shine yasa tafara k'ok'arin sakamin hannu cikin rigata , ai tuni na ture hannunta ina fad'in " dan Allah Hajiya kiyi hak'uri wallahi abinda kikemin babu dad'i , kallo na tayi idanunta naga sun kad'a sunyi ja dasu tace " dan kawai na tab'a jikinki shine yazama laifi ? kinsan wannan tab'awar dana miki anawa yake ? to duk tab'awa d'aya dubu biyar zanbaki , da sauri Nabeela ta d'ago idonta tana duban Hajiya Sara , tab'a jikine duk tab'awa dubu biyar , Hajiya Sara ta gyad'a mata kai alamar Ae dagaske , Nabeela tace "to ai bansan wacce irin tab'awa kike magana akai ba Hajiya , Hajiya Sara a hankali ta janyo Nabeela tace " bazaki gane ba Baby sai nan gaba , yanzu dai kin Amince inci gaba da shafa miki jikin naki ? shuru Nabeela tayi takasa bawa Hajiya Sara amsa......




Acan d'akin Alhaji Ghali kuwa , Jidda nashiga bata ga kowa ba , saida tashiga har cikin bedroom d'insa tagansa a tub'e ba wando Sandarsa tayi tsaye tana harbawa , aikuwa da Sauri Jidda ta juya zata gudu gani tayi k'ofar ta rufe tamkar wacce aka danna mata remote , Take jikin Jidda ya hau rawa tana k'ok'arin saka k'ara , Alhaji Ghali cikin kakkausar murya yace " karkiyimin k'ara anan , babu abinda zanmiki kawai wasa zakimin da sandata har sai na gamsu , zubewa Jidda tayi a gurin tafara masa magiya tana kuka......






*Comment* *Kawai* plss




*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹*MAWAK'IYA*
🎤🎤🎧🎤🎤




_NA_
*Zee* *MD*




*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046


✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨


*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*






🅿️ 3.


Magiyar da Jidda keyiwa Alhaji Ghali tamkar busa haka yakejin ta , Mik'ewa yayi zaune tuni Jidda ta mik'e ita da sauri tana matsawa Baya , wata akwati ya janyo ya bud'e kud'ine aciki masu tarin yawa dollars da canzazzu , dubanta yayi yace " yarinya kisaki jiki kici arzik'i kibar Arzik'i , indai zaki bani had'in kai ni ba shigarki zanyi ba kawai wasa zaki ringa min nikuma zanbaki kud'i tamkar bansan ciwon suba , idan kuma kika bijiremin wallahi sai na miki fyad'e kuma babu abinda aka isa a yimin , wani bala'in tsoro ne yakama Jidda , duk ilahirin jikinta rawa yake tamkar mazari , gawani gumi dayake karyo mata tamkar tana cikin d'akin labour , cikin Zuciyar ta tafara tambayar meye mafita a gareta ? tabbas wannan mutumin ba Imani garesa ba daga ganinsa zai aikata abinda yafi hakan ma , kuka taci gaba dayi k'asa tana addu'a aranta Allah yakawo mata mafita ...


Acan d'akin Hajiya Sara kuwa Nabeela ta shiga dogon tunani akan maganar Hajiya Sarar , d'agowa tayi taga wani mayataccen kallo da Hajiya Sarar keyi mata tamkar wata Namiji , gaskiya ita dai bazata iya wannan Abun ba , tana tab'a ta wani iri takeji a cikin jikinta , Hajiya Sara ce ta matso ta k'ara sawa Nabeela hannu a cikin riga karo nabiyu , da sauri Nabeela ta make Hannun Hajiya Sara tana fad'in " Nidai bazan iya ba banason kud'in naki dan Allah kirabu dani , A fusace Hajiya Sara ta mik'e tana duban Nabeela tace " ke har kin isa inzo da buk'ata ta cike da karyar da kai amman kice bazakiyi ba , to bari kiji na fad'a miki " Wallahi tunda har kikaji sirrina kuma kikaga kalata baki isaba , inaso kisani Amince min yazama dole , haka indai kika bijiremin wallahi zaman garin nan sai ya gagareku keda makauniyar Uwarki , zansa alalata miki Rayuwa yadda ko mijin aure sai kin rasa , Amince min kuma arzik'i zakici kibarshi a mazauninsa , sannnan zanbaki dukkan wata kulawa zan canza miki rayuwarki , komai kikeso zan maidaki a duniya , yanzu zank'yaleki zuwa gobe inkinzo , amman mutuk'ar naga gobe bakizoba " to nasan baki amince ba , yin hakan kuma kinsan abinda nafad'a miki shine zai biyo baya , Jikin Nabeela tuni yafara mazari tana kallo har Hajiya Sara tashige band'aki...


Nabeela duk ilahirin jikinta yayi sanyi takasa tashi daga inda take , cikin zuciyarta ta fara fad'in " wannan wacce irin masiface ta had'u da ita ? Dama ita ta tura d'akin Alhajin tagyara masa da duk bata had'u da wannan masifa ba , hawayen dake zubowa ta goge tana fad'in " Ya Allah kafitar dani daga wannan masifa , yanxu meye mafita a tare da ita , gashi tasan wannan Hajiyar Duk abinda tace zatayi mata intak'i amincewa wallahi zatayi , dan kana ganinta kasan ba Allah aranta , dan ita sai yau ta k'are mata kallo taga ashe ba fara bace Mai tasha duk jikinta ya k'one wani wajen , gashi har farce take sawa da gashin doki , tayi nisa a tunani taji anbud'e k'ofar band'akin anfito , Hajiya Sara ce daga gani wanka tayi ma dan daga ita sai wani guntun tawul ko d'uwawunta bai gama rufe mata ba , da sauri na kauda kaina naci gaba da aikin danakeyi , zama tayi gaban Madubi tana shafa mai , tana gamawa ta d'auki turare ta goga sannan tazo kusa dani tana duba kayan da zata saka , ta d'auko wani Less d'inkin riga da siket sannan ta d'auki pant da breazia , ko kunya bataji haka tayi tunb'ur tana saka kaya , kaina na kaudar gefe hartaga tashafa powder sannan ta fesa turare , hanyar fita tayi sai kuma tadawo tacemin " ina fatan kin rik'e Abinda nace miki a kanki , in kunne yaji jiki ya tsira ta juya tafice Abinta ...
Tunda tafita nake Allah Allah Ingama inje insamu Jidda mutafi gida ....


Jidda tana duk'e tamkar me neman gafara taci kuka ta gode Allah , shigowar Hajiya Sara ce tasa ta tayi firgigit ta mik'e tsaye , shiko Alhajin ko ajikinsa bai motsa ba , Hajiya Sara ta dubesa tace " Manya gatan wasa Duk wanda yarab'eka yaga talauci , wannan kuma wanne aiki aka sakata takasayi ? wani shu'umin murmushi yayi sannan yace " wasa nake buk'ata tamin da sandata shine take kuka , Hajiya Sara ta k'arasa kusa dashi tana kwantowa jikinsa ta kai hannu kan Sandar tashi tace " Inajin bata iya ba sai ansaita mata hanya , Jidda tuni ta sank'ame a tsaye tana kallon zallar fitsara da bad'ala , cikin Zuciyarta tace " Tabbas wad'annan ba mutanen arzik'i bane , datasan cewa irin wannan gidan zatazo neman aiki wallahi da tayi zamanta a gidansu sun rayu a wahalar da Abincin sadaka , Hajiya Sara tana tsotsar Sandar Alhaji tace " kina kallon yadda akeyi ko ? dan trainning nake miki kafin ki iya , kuma inaso kisani " Mutuk'ar kika k'i Amincewa da buk'atar mijina wallahi saina saka anshafen duk ahalinku , da Inna me surfe da Sa'ade 'Yayarki wacce tafito daga gidan miji , inaso ki bud'e kunnenki kiji " inhar kika Amince da buk'atar mu zaki samu arzik'i har sai kinzama abar kwatance , idan kuma kika bijire mana , to tabbas za'a nemeku sama ko k'asa ke da Innarki arasa , zan shafe tarihinki tamkar ba'ayikuba , dan haka yarage yanaki , Jidda kasa magana tayi sai tunani dayayi mata yawa , cikin zuciyar ta tafara addu'a inama ace batazo gidan nan ba , dama ita aka bari tana ninkin kaya da duk hakan bata sameta ba , Allah sarki Nabeela tana cen tana hutawar ta abinta , hawaye ne ke zuba a idonta tana gogewa , tanaji tana gani Hajiya Sara da Alhaji suka dunga iskanci agabanta wai da sunan training ake mata , saida suka gama iskancin su sannan tamike tace mata tagyara d'akin sannan tafito , sukuma suka fita....


Nabeela na gama ninkin kaya tagyara d'akin sannan tafito , zama tayi awani waje tana jiran fitowar Jidda , Can saiga Jidda tafito idonta yakad'a yayi jajir saboda kuka , da sauri Nabeela ta tare ta tana fad'in " meya faru 'Yar uwa ? Jidda juyawa tayi cike da tsoro tana dubawa taga babu kowa , ganin babu kowa yasa ta ja hannun Nabeela tace " kizo mutafi gida kawai 'Yar uwa zanfad'a miki yadda Akai , Nabeela tace to mu tafi nima akwai Abinda nake son gaya miki , sunjuya zasu tafi sukaga Hajiya Sara tsaye tana musu murmushi , dukansu sai da k'irjinsu ya buga suka tsaya k'am , k'arasowa tayi cikin takun isa tace " Dukanku nasan kuna sane da sharud'ana ko ? shuru sukayi batare da sunce mata kanzil ba , takuma magana tace " daku nake magana ba da wasuba fa , d'aga kai Nabeela tayi alamar sunji , murmushi tayi ta d'auko wayarta tayi kiran wata Number tasa handspree , ana d'agawa tace " Duna ya batun gidansu yarinyar nan wacce uwarta take makauniya kuwa ? cikin wata kakkausar Murya taji ance " ai yanzu haka ma muna tsakar gidan kinsan dayake ba gani take ba , sai faman damun mu take da tambaya su waye mu , murmushi Hajiya Sara tayi tace " yayi kyau kutaso kufito sai zuwa wani lokacin zaku koma musu , batajira amsar suba ta datse kiran wayar sannan takuma kiran wani layin , jitayi shima ana d'agawa tace " Kwaro ya batun gidan su wannan yarinayar kuwa ? Yace " yanzuma haka ina k'ofar gidan nida yarana Umarninki muke jira mushiga mu d'auke miki su , Nanma Murmushi tayi tace " kutafi zan nemeku zuwa wani lokacin , kit takashe wayar , Duban su Jidda da Nabeela tayi wad'anda tuni sunyi mutuwar tsaye saboda tsoro , tabbas sunyi danasanin zuwa gidan Alhaji Ghali aiki , dukansu zubewa gaban Hajiya Sara sukayi suna kuka tare da magiya......




Kuyi maneji yau weekend Oga na gida😜😜




*Comment* *Kawai* plss✍🏻




*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹*MAWAK'IYA*
🎤🎤🎧🎤🎤



_NA_
*Zee* *MD*




*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046


✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*
✨✨


*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*





🅿️ 4.


Duban su Hajiya Sara tayi tana wani shu'umin murmushi tace " nariga da nagama magana bazanyi magana biyu ba , kutashi kuje gun Larai kuce tabaku sak'on dana bata ta baku , tana gama magana ta juya tabarsu tsugunne a wajen , dasauri Nabeela ta mik'e tana fad'in " Jidda tashi mutafi gida Umma ta kar suyi mata wani Abin , Jidda itama da sauri ta mik'e suka fice daga gidan ko takan Larai basu bi ba bare wani sak'o ....
A hanya kamar zasu kifa saboda sauri , kallo d'aya zakayi musu kasan basa cikin nutsuwar su har suka iso gidan su Nabeela , a sukwane Nabeela tashiga cikin gidan tana k'walawa Umman su kira tamkar wacce aka biyo , cikin d'akin su ta nufa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login