Showing 57001 words to 60000 words out of 142577 words
Chapter 20 - TAWA TA SAME NI BOOK 1 COMPLETE DOCUMENT by Halima Abdullahi k. Mashi .txt
ka bawa ya Usman hak'uri dan Allah karku gayawa ya Adam".
Woyar ya karb'a cikin k'aunar juna suka fara magana,
Usman ne ya d'an yi shiru sana yace,
"Hamma yanzu forko dai ka cire mata robar daga nan kuma kayi abinda ya dace da ita".
A hakali yace,
" Me zan iya yiwa Ummul,
Usman duk hukunci da zanyi yunk'urin d'auka a kanta zai kasance na gaza rik'e al'k'awari da
amanar dana d'auka".
shiru Usman yayi sannan yace,
"Toh ni zan gayawa Adam dan ajamata kunne".
yana kaiwa nan ya katse kiran,
shi kuwa Hamma Umar mik'ewa yayi ya yawo hannun Ummul d'in kai tsaye harabar gidan ya
fita da ita, cikin mota ya sata,
sannan shima ya shiga yana shiga ya figi mortar kai tsaye ya kama hanyar potaskum,
tana ganin haka cikin tsoro ta kwanta kan.......
By
*GARKUWAR FULANI*
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 2⃣2⃣
*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*
*Ina kike ne Nana Fa'ad wannan shafi naki ne ke kad'ai ban had'a ki da kowaba gaba d'ayansa
nasa d'aukar da shafin nan a gareni har kullum ke ta daban ce ina al'fahari dake*
*Sisters kuyi hak'uri kwana biyu kun jini shiru banji dadine sosai Amman insha Allah zanke
lallab'awa na rink'a yi mana typing ko kad'an -kad'an ne*
*T*ana ganin haka cikin tsoro ta kwanta kan cinyar shi ta kifa kanta a jikin shi hannun ta zagaye
kan kugunsa tana "Wlh bazan k'araba kayi hak'uri karka kaini gun Abba wallhi Ya Adam zai
karya ni". cusa kanta tayi a k'irjin sa tana wani irin kuka tana cewa "Ayyah Hamma Umar dan
Allah kayi min rai wallahi nayi alk'awari bazan sake ba, kaji kaina karka kaini gurin su Abba
bana son fushin sa kuma Ya Adam zai dake ni" tana mai k'ara narkewa a jikin sa, shi kuma
Hamma Umar wani kasala yaji tareda mugun tausayin ta amma haka ya b'ata rai yak'ara
murtuke fuska yana driving koh kulata baiyi ba, ganin hakan hankalin ta ya k'ara mugun tashi ta
k'ara narkewa a jikin sa sai wani shege masa take ta ta cusa hannun ta cikin suman kansa tana
mai masa sosa cikin kissa tana mai had'a sajen sa da fuskan ta tana wani iri kuka had'e da
shagwab'a tana cewa "Wallahi Allah Hamma Umar ka yarda dani nayi al'kwari bazan sake ba,
idan na k'ara without any second thought ka kai k'arana na yarda amma yanzu dan Allah kayi
hak'uri ka yafe mini Insha Allah bazan sake ba" tana mai masa sosa kamar tafiyan tsutsa a
hankali cikin sumar kansa, ganin tana neman rikita masa brain muddin tacigaba bazai ma iya
tukin ba nan take yayi reverse da motar ya juya ya kama hanyan komawa damaturu, ganin haka
ta sauke naunauyar ajiyan zuciya tareda hamdala cikin ranta tace "Nagode Hamma Umar
Inshaa Allah bazan kara ba" shi kuwa koh kulata baiyi ba yacigaba da driving nasa ita kuma ta
gyara zaman ta a seat tareda lumshe idanuwan ta.
Direct general Hospital dake cikin damaturu ya kaita. bayan yayi parking motar sa a parking
lot ya kalleta yace " sai ki fito mu shiga ai", ba tareda ta musan tashiba ta gyara hijabin ta, mik'a
mata farar hankerchief yayi wanda yake fitar da wani k'amshi mai dad'in gaske yace "Haka zaki
fita salon a ganeh kinyi kuka koh? Maza karb'a ki goge fuskan ki" ba musu ta karb'a hankerchief
d'in ta goge fuskan ta,bayan ta kimsa yace "Toh muje koh" ba musu ta sauk'o a motar suka jera
suna tafiya abun sha'awa har office na abokin shi Doctor Nasir Fuskan tausayi tayi tana kallon
shi tace
"Ayyah Hamma Umar fallasa ni kake sonyi? Salon abokin ka yasan abunda na aikata?".
Hararar ta yayi ya bud'e office yashiga ita kuma tabisa a baya. Sosai Doctor Nasir ya amshe su
yana mai zolayar abokin sa ango, bayan sun gama gaisawa Hamma Umar yace "Yawwa ina
wancan Doctor'n take neh?" Cikin rashin fahimta Doctor Nasir yace,
"Wacce kenan?"
"Doctor Rukayya"
"Ohh tana nan bari na kirata tazo tayi assisting naku"
Ciro wayan sa yayi ya kirata tazo, dagan nan ya had'a su.
Bayan an had'a ta da Doctor'n tayi mata fad'a sosai tareda mata wa'azi tace "D'an adam kenan,
wasu har kuka suke. Wallahi jiya wata mata da tazo shekarunta arba'in da biyar kuma tun tana
shekaru goma sha tara tayi aure, bata tab'a family planning bata tab'a koh da b'ari ba. Jiya da
tazo ta same ni sanda na zubda hawaye, kuka take sosai tana masifan son haihuwa kuma Allah
bai bata ba, amma ke sai k'okari toshe ni'iman Allah kike bayan mijin ki naso, gaskia kin bani
kunya kin ban haushi" Haka ta ta mata masifa har ta cire roban tareda bata wasu magani.
Bayan sun gama taje ta samu Hamma Umar a cikin motar sa yana zaune already daman sunyi
waya ta same shi a cikin mota. Yana ganin ta da Doctor'n ya fita a motar sa ya mata godiya
sosai tana mai k'ara basa hak'uri irin halin 'yan matan yanzu. daga nan ya shige motar sa
daman tuni har Ummul ta shige ta kwanta a kan kujera tareda lumshe idanuwan ta,wani irin
ciwon kai take ji dalilin kukan da tasha, tsantsan tausayin ta yaji ya shafa laulausar fuskan ta
yace "Sannu kin gaji koh?" D'aga masa kai tayi ba tareda ta basa amsa ba, restaurant ya wuce
ya musu odering abinci a take away yazo ya zuba su a seat na baya ya sake tsayawa ya siyo
musu icecream dayawa daga nan ya kama hanyan gida.
Suna isa Ummul direct d'akin ta tashige shi kuma ya kwasa kayakin da ya siya ya shigar
dasu, icecream d'in ya zuba su a fridge ya ajiye abincin dinning shima ya shige d'akin sa dan
wanka.
Bayan ya fito ya saka jallabiyar sa ya fesa jikin sa da turaruka masu k'amshi gaske yaje d'akin
Ummul, yana shiga ya ganta a kwance akan gado but da gani alama tayi wanka dan ta canza
kaya, zama yayi a gefen ta yana mai shafan fuskan ta yace
"Ummul taso muje muci abinci tun safe fa ba abun da kika ci sai d'azu da kika sha coke a
asibiti", ita kanta tasan tana jin yunwan haka ta taso a daddafe tace "Toh muje". Tasowa yayi
shima ya kama kugunta suka fara tafiya har dinning, ya jawo mata kujera ta zauna, haka yayi
serving mata abinci taci ta koshi,daga nan yace "Ummul bari naje masallaci kinji kinga yanzu
za'a kira magrib bayan sallah'n isha zan shigo". d'aga masa kai tayi tace
"Toh sai ka dawo". Ganin yanayin da tayi magana da k'yar ya matso kusa da ita yace
"Lafiya kuwa Ummul? meke damunki?", wasu zazzafan hawaye neh suke sauk'a akan kuncin
ta tace "Hamma Umar ciwon kai", kallon ta yake da tausayi fal kwance kan fuskan sa yace
"Kinga illan yawan kuka koh? maza tashi ki shiga d'akin ki na kawo miki magani kisha"
Haka ta taso yana rik'e da ita har d'akin ta ya zaunar da ita kan bakin gado, ya shige d'akin sa
ya d'auko magani ya had'o da faro ya mik'a mata, duk yadda yakai da batason magani ganin
yadda ya tsareta da kallo ba yadda ta iya haka ta amsa maganin tasha,
daga nan ya wuce masallaci itama ta tashi tayi sallah a daddafe, ita bata tashi akan daddumar
sallah'n ba har sanda aka kira sallar isha'i tayi, a yanzu dai ta d'an ji saukin ciwon kai d'in. Shiga
toilet tayi tayi brush tabi lafiyan gado sabida tana wani irin jin bacci, cikin minti biyu bacci
b'arawo ya d'auke ta.
Shima kuma Hamma Umar ana idar da sallah'n isha ya dawo gida, d'akin ta ya shiga ganin
tana bacci ya k'aro rufe kofar yazo shi parlour ya had'a tea yana kallon news, shine bai tashi a
gaban TV ba sai kusan k'arfe goma,
shiga d'aki yayi ya watsa ruwa ya canza kaya zuwa pyjamas da singilet tareda shafa turaren sa
mai dad'in gaske du'u'rul jannah, zuwa d'akin Ummul yayi ganin tana baccin ta hankali kwance
ya gyara mata blanket nata ya mata addu'a ya tofa mata had'e da mata peck a goshin ta ya fita
ya ja mata kofar d'akin. Kwanciya yayi akan gadon sa yayi addu'a, wani irin yanayi yafara ji yana zuwa masa ganin
surar Ummul da yagani yanzu, yaso ya kau da tuninin amma hakan yaci tura, ganin bazai iya
bacci ba ya taso ya nufe d'akin Ummul ya yaye blanket d'in ya kwanta ya k'ara ja musu blanket,
matsowa yayi kusa da ita yana mai cusa kansa a k'irjin ta ya rungume ta sosai, take yaji yana
tsananin bukatar ta nan ya k'ara rikicewa ya fara zame kayan dake jikin ta.
Ummul tana bacci taji kamar mutum a jikin ta a firgice ta tashi ta ture shi,
wutan gefenta ta kunna gadon ya zagayu da wuta ganin Hamma Umar tayi idon sa sai lumshe
su yake yace
"Ummul hakki na zaki bani", Hararan sa tayi tace "Hamma Umar nifa na gaji bacci nake ji kuma
ba abunda zan iya maka gwara ka tashi ka tafi ihhe", matsowa yayi daf kusa da ita ya kwanta
akan cinyar ta ya zagaya kugunta da hannayen sa yace
"Kiyi hak'uri Khairi ina cikin wani yanayi ki taimaka wa mijin ki,koh so kike Allah yayi fushi
dake?"
Hawaye neh suke sauk'a akan kuncin ta tace "Nidai ka barni ba abun da zan iya maka kayi
hak'uri kaima kaje ka kwanta", ganin so take ta hanasa yace
"Idan baki bani hakki nah ba gobe zan kira Ya Adam na fad'a masa abunda kikayi kuma na
k'ara da cewa baki son bani hakki nah", jin haka yasa tayi mugun tsorata tana hawaye tace
"Kayi hak'uri dan Allah karka fad'awa Ya Adam wlh zai kashe ni, Abba da Nenne zasuyi fushi
dani yanzu kaga Ya Usman shima yana fushi dani kayi min rai"
K'ara cusa kansa yayi a cinyar ta yana mai mata sosa a cikin ta yace
"Idan baki so na fad'a musu toh ki bani hakki nah"
Shiru tayi tana mai zubda kwalla, d'aga kansa yayi akan cinyoyin ta ya zagaya kugun ta da
hannayen sa, had'a lips nashi da nata yayi yana mata tsotsan lollipop, haka yata kissing nata
hannayen sa yana mai cusa wa cikin rigar ta haka har ya samu daman rabata da kayan jikinta,
a haka suka shiga cikin duniyar ma'aurata, sanda ya samu nutsuwa ya kyale ta ita kuma ta
gama shan wahala, har a ranta bata tab'a jin sonsa koh da d'igo d'aya a ranta ba, hawaye neh
yake sauk'a akan kuncin ta shi kuma sosai ya rungume ta yana saka mata albarka, k'asa bacci
yayi dan ba k'aramin jin dad'i yayi ba da samun nutsuwa, can kuwa ya cusa kansa a k'irjin ta
yana mai shakan k'amshi jikin ta, gana fulanin ta wanda yake k'ara sa gashin jikin sa tashi,
hannun sa yasa yana mai shafawa su yana lumshe idanuwan sa, a haka har bacci ya sace sa..
Kiran sallah'n ASubh na farko ya tashi yayi wanka yayi alwala yazo ya tada Ummul, sai wani
mik'a take cikin muryan bacci tace "Ayya Hamma dan Allah ka barni na d'an k'ara bacci kad'an"
"Hak'uri zakiyi Ummul kiyi wanka muyi sallah", ganin batada niyyar tashiwa ya cincib'e ta ya
d'auke ta cak ya kaita toilet sai cikin bahon wanka wanda already ya had'a ruwa mai d'umi, wani
d'an k'ara washh ta sake cikin kukan shagwab'a tace "Wayyoo Hamma ruwan fa zafi"
"Hak'uri zakiyi shi zai saka ki samu k'arfin jiki".
so yake ya mata wanka amma tace ita sam bata yarda ba ita da kanta zatayi, a haka ya fita a
toilet d'in ya barta. Kusan minti ashirin tayi kan ta fito a toilet d'in ta fesa body spray ta saka
doguwar riga tareda da zuga hijabin ta.
Sallah yajasu bayan sun idar ta k'ara komawa bacci shi kuma ya d'au Al Qur'anin sa ya fara
reciting a haka har gari yayi haske shima yaje d'akin sa ya kwanta nan da nan bacci ya d'auke
sa.
Shi bai farka ba sai kusan k'arfe goma sha d'aya , nan take ya shiga Kitchen ya had'a tea ya
dafa musu indomie yakai dinning, sallama yayi ya shiga d'akin Ummul a lokacin kenan ta fito
daga wanka daga ita sai towel a jikin ta, tana ganin sa ta had'a rai tace "Ina kwana" tareda
d'auke kanta , zuwa yayi daf kusa da ita ganin yadda dogon bak'in gashin kanta a jek'e abun ba
k'aramin yi masa kyau tayi da sha'awa ba, hannayen sa ya zagaya kugunta tareda hura mata
iskan bakin sa yace "Morning Mata ta", hannun sa take son rabawa da jikin ta amma ta kasa,
d'an guntun tsaki taja tace "Hamma dan Allah ka barni na shirya kaji", d'an k'aramin bakin ta
yake kallo da yadda take tura shi, nan ya d'an tsuguna ya had'a fuskokin su tare suna mai
shak'an numfashin juna, haka ya k'ara had'a dogon hancin sa da nata ya cusa hannayen sa
cikin sumar kanta, haka ya had'a lips nasu tare yana masa tsotsa cikin kwarewa da wani irin
salo wanda ya banbanta fiye dana kullum, sanda yasha bakin ta iya son ransa kan ya rabu da
ita, yace
"Idan kin gama ki fito kici breakfast", cikin konar rai tace "Bazan ciba bana jin yunwa " tana mai
zubda kwalla.
Cire wayan sa yayi cikin aljihun sa yace "yanzu zan kira Ya Usman na fad'a masa kina kuka
kuma kinki cin abinci"
Nan take ta share hawayen
ta tace "Ayyah Hamma Umar kayi hak'uri karka fad'a masa kaga na daina kukan" tana mai goge
hawayen ta
"Bazan k'ara ba kuma zanci abincin dan Allah karka fad'a masa", shi kuwa Hamma Umar
already yayi dialing number, yana d'auka wa suka gaisa yana mai tambayar lafiyan sa, Ya
Usman cikin sanyin murya yace "Hamma Umar ina missing naka kuma ina sonka sosai sosai",
Murmushi Hamma Umar yayi yace "Nima ina missing naka b'iyayye nah kuma ina sonka sosai", murmushi mai sauti Ya Usman
yayi yace "Ina Ummul", shima murmushin yayi yace "Gata nan bari na mik'a mata ku gaisa",
wanda ita kuma Ummul ta gama tsorata ita duk a tunanin ta zai fad'a sai kuma taga bai fad'a ba,
karb'an wayan tayi shi kuma ya fece a d'akin, wani ajiyar zuciya ta sauk'e cikin sansayyar
muryan ta tace
"Ya Usman ina sonka", Usman dake kwance akan gado sanda yaji zuciyan sa kamar an tsoka
masa kibiya yayi murmushi yace "Allah ya dayyiba kanwata", dariya sosai tayi tana mai k'ara jin
kaunar yayan ta a ranta tace "Ya Usman gaskia baka kyauta mun ba ka barni anan kawai inata
missing naka ni yaushe zaka dawo?" "Kanwata karki damu very soon zaki ganni bi'iznillah", sai jansa take da hira, shi kuma sai
k'okari kau da hiran yake, ganin batada niyyar bari yace "Ummul nizan fita anjima zan kira ki",
kukan shagwab'a tayi tace "Promise?", aziyan zuciya yayi yace "In Shaa Allah", haka ta katse
wayan bawai dan tagaji da hira dashi ba, shirya wa tayi taje dinning taci abincin ta, shi kuwa
Hamma Umar sai satan kallon ta yake, bayan ya gama ya shirya tsaf yace zashi aiki ya mata
peck a forehead nata yace "Sai na dawo", tura bakin ta tayi tace "Allah kiyaye hanya"
A yau aka d'aura auren Mustapha da 'yar uwar sa Amina, duk da baya so amma ba yadda ya
iya mahaifan sa sun matsa kuma dole ya musu biyayya, da daddare Mama da Daddy suka
kirasa d'aki suka masa wa'azi da nasiha mai ratsa jiki, Daddy yace "Kaga Amina amana ce aka
baka dan Allah ka rik'e ta amana kar kace baka sonta In Shaa Allah wata rana zakayi alfahari
da abunda muka zab'a maka", kansa a k'asa yace "Nayi alk'awari Daddy In Shaa Allah zan rik'e
ta bisa amana"
Da daddare Ummul tana kwance akan gadon ta tana game da wayar Hamman,
Hamma Umar d'in yayi sallama yashiga sai zuba k'amshi yake, can kasa kasa ta amsa, zama
yayi akan gadon ya jawo ta jikin sa yana mai shafa bayan ta, turesa tayi da iya k'arfin ta tace
"Nifa gaskia bana so Hamma Umar bana sonka".
barin ta yayi yace "Toh tunda kince bakiso zan kai karar ki ma Ya Adam".
cikin tashin hankali tace "Haba Hamma kayi hak'uri dan Allah ai na fad'a maka na tuba".
"Idan har baki so na fad'a toh ki bani hakki nah ". duk da bata so amma tsoran karya fad'a a
gida ta amincewa bukatar sa har ya samu nutsuwa.
A haka kullum yake mata idan taki ta basa had'in kai sai yayi threatening nata akan zai fad'awa
su Ya Adam da Abba haka zata hak'ura ta bada kai bori ya hau haka kullum.
Ya Usman a India kuma duk da yana seeking medical health amma kusan kullum sai yayi
aman jini, haka zai kulle kansa a d'aki yata kuka har muryan sa ya dashe hawaye su daina
sauk'o wa kan zaiyi shuru. A haka rayuwa ta cigaba masa sannan kuma ya fara shirin dawowa
dan yayi kewar d'an uwanshi ..
A kwana a tashi ba wuya yanzu sun kusan wata uku cur tareda Hamma Umar, a kullum idan
taki ta amince da bukatar sa sai