Showing 24001 words to 27000 words out of 54222 words

Chapter 9 - A'isha Humaira Hausa Novels Document complete .txt

16 Dec 2024

3099

kurin banza dan abunda ke cikin zuciyar ki bashi ne a bakin ki ba kar ki dau dabi'ar da ba taki ba.


So kindly zo nan ki gyara min dakina zan huta
Wallahi kaji na rantse da Allah bazan motsa daga nan ba especially don yin aikin ka


Mamaki ya cika shi
Cikin kuka yaji tana cewa na gaji da wannsn rayuwar na gaji da mutuwa kadan kadan me makon na dinga rayuwa cikin fargaba da tsoron kas better na rabu da kai na gaji da wannan *cin fuskar* na gaji da *son maso wani*
Na gaji da halin ko in kula da kske nuna min ni da gaske da zuciya daya nake zaune da kai ban yi tsamanin zaka sakawa familyn mu da wannan abun ba matsayina na jikar dada wadda ta muku alheri ta maida ku tamkar jinin ta amma kake wahalar dani baka dubi maraicina ba
Ta tsuguna a gurin ta fashe da kuka cikin jan majina tace in dai jikina kake so gashi nsn naka ne amma why not da soyayya? Why da kiyayya?
Amma na daina kuka ta share kwallar ka na share kwallata na daina sa kaina cikin *yanayi* na wahala marar misaltuwa hamma masdook dikko na gaji da sa *rayuwa ta* cikin tunanin yaushe zaka soni?yaushe zaka rungume ni cikin love yaushe zaka *amince* dani da zuciys daya a matsayin matar ka hamma wallahi tallahi na gaji dan Allah dan girman nabiyi rahmati dan son ka da iyayyen ka hamma ka sauwaka min zan koyawa kaina daina sonka zan yi kokarin *moveing on* amma dan Allah ka sake ni!!!!


A nan yaji jikin sa yayi sanyi tausayinta ya ksmashi ya nanata kalmar saki sau uku yana jijjiga kan sa.


Hamma dan Allah ka sake ni wallahi na gaji na yarda na yi failing kayi winning ve lost the game amma har abada bazan daina sonka ba ni na sani amma ka sakeni
Me za ayi da rayuwar aure mara dadi da caring irin auren mu tun ban san so ba hamma nake kaunar ka hamma memakon ka dubi zuciyata ka dubi girmsn da kake dashi a guna ba abunda bazan iya saboda kai ba amma.....


Na tsani wannan zuciyar tawa wadda bata min adalci ba na shiga cikin *hatsaniyar so*inda na hadu da *takaicin namiji*


Saukowa yayi yana jin maganganun ta da suke shiga kansa suke ratsa ko ina na jikin sa haka kawai wni abu yake jsn sa gareta tamkar magnet yana attracting dinsa.


Har yaushe mace zata samu 'yanci gun namiji?
Har yaushe mace zata daina fuskantar wulakancin d'a namiji?


Besan sanda ya rungumeta ba tightly yana shafa bayanta yana shafa ksnta da daya hannun sa shhhh ya isa easy kiyi shiru pls ki daina kuka relax relax calm down ki daina zubda hawayenki saboda masdook am...se kuma yayi shiru ita kuma bata daina kuksn ba kuma turaren sa ya sa mata kasala tana kokarin kwacewa ya dada mata rikon *am sorry* ya fada first in life kuma a gun mace hankade shi tayi karya ne duk karya ne kar kayi kokarin consoling dina dan nasan is some kind of ur planning
The grate.masdook muhammad dikko mr.arrogant yace ayi ha'kuri is next to impossible
Dakin ta ta shige ta banko kofar dakin akwatin ta ta dauko ta zuba kayan ta a ciki ta fito daga dakin tana kuka ta dau wayarta zata yi waje ya riko akwatin nata da hannun ta ya ma manta da ciwon dake jikin sa ya mata wata iriyar cafka
Me haka humaira?
Humaira ina zaki ? Ki duba fa ki dubi ni nine masdook ki dubi yadda nake baki hakuri wanda ban taba bawa wata 'ya mace ba a *rayuwata* se a kan ki ni kaina ban son dalili ba da naga hawayen ki se naji zuciyata na suya bakin ciki ya kama ni raina ya baci ban iya holding din kaina ba na kawo kaina gareki
Kar ki min haka dan Allsh kar ki fita kin manta alkawrin da kika min
_ni naki ne kuma dole na soki?_
Kar ki fita daga *rayuwata* ina.....
Hamma ka kyale ni bani da amfani a gareka saboda jikina kake so ni kuma baxsn baka ba saboda ba ka kaunata ni ko mezsn da kai?


Ohh ya fada don kalaman sa sun fara karewa dan bema san daga ina suke zuwa ba ya dafe goshin sa tayi yunkurin ficewa ya dad'a riko ta haba humaira ta humairan dada humaira ta masdook
Rungumeta ya kuma yi da karfi humaira look at me ya riko fusksrta kalli cikin idanuwana humsira me kika gsni a cikin su?
Dagowa taki yi humaira look at me!ki kalle ni harda tsugunawa kasa humaira ki min hakuri ki min afuwa in kika tafi kika barni ai baxn kuma samun irin ki ba na yarda na sani kina sona kina kaunata kuma na kasa ganewa humaira dubi yadda na zamo
Ki yafe min humaira ki yarda da ni kin san cewa ni ba karya zan miki ba dan bana yi kin sani hanun sa cikin nata
*ki yarda da abunda zan fada miki nasan ni me laifi ne a gareki ban san kina da muhimmanci a guna ba se yanzu da kike kokarin barins humaira ke haske ce a rayuwata me haskakka ni humaira ni me kishin ki ne me kaunar ki ne ina son ki kuma yanzu na dadda yrda ba wadda zata soni kamar ki ba wadda zata kaunace ni kamar ki ba wadda zan daraja kamar ki dama ance baka san muhimancin rasa abu ba me muhimmanci a gareka ba seka ga wannan abun ya nisance ka ni baxan yi wannan gangancin ba humaira _trust me_i love you*


👀 idanta da suka rine dan ja ta dago ta sauke su a kan sa cike da mamaki
*yes ina sonki*

No!no!no! 🙉 wannsn wani game din ne naka wata hanya ce xaka bi don yaudarata dan bakanta min dan sani a cikin kuncin rayuwa ni bazan taba yarda da wannsn magansr taka ba masdook bazai taba son wata ba se kan sa u re selfish kan ka kawai kake so da ka'idojin ka da ra'ayin ka damuwar ka kawai ka sani baka san ta wani ba don haka yau za bar ma gidan ka.


Duk mai laifi a baya in ya dawo ya nemi afuwa ai baza aki amsa ba sai a bashi wni chance din dan yayi prooving kan sa ki bani wannan damar humaira ki bani damar nuna miki matsayin ki a gareni .
Humaira
_thd forgiver is greater than the purnisher_
Ke amanace a gsreni kar ki bari na kasa rike amanar
Amana hamma wannsn kalamar sam bata dace ts fito daga bakin ka ba dan ba ka san ta ba
Da ka santa da baka cita ba


Innalillahi wa'inna illahir raji'un ! Humaira mezan yi dan na nuna miki cewa na tuba ina sonki ina kaunar ki a ksnki yau ni har hakuri na bada nayi rarrashi na yi kwalla kuma me kike so na kuma miki ki yarda cewa ina sonki


Shiru ta masa ta kwace hannun ta don't touch me kyale ni
To naji baxan taba ki ba amma pls ki maida kayan nan cikin daki kinga ni msra lafiya ne ina bukatar hutu amma kin sa na yi tsayuwa da tsuguno ki tausaya min


Jakar ta kwace ta juya ta koma daki daga bakin kofa tace masa kar ka kuma damuna kowa yayi zamsn sa as u said kuma yes ka fadi daidai i regret loving u and knowing you congratulations u win
Ta kullo masa kofar a fuskar sa


Zaunawa yayi ksn kujera mugun mamskin ksnsa yake karshe ya kasa nutsuwa shin meya same ni? Mtsw kai mata matsala ne sanda ake son su lokacin suke nasu shaksra din


Ashe tana jinsa ta fito dauksr wayarta tace
*ai ku din ma matsala ne* tayi komawarta
Dariya ta bashi ya dinga smiling shi kadai yana cizar leben sa.
A ransa yace *love* ko ciwon kai
_Aisha humaira i like you i like you style i like ur attitude i like ur evrything bsn san sanda sonki ya min kamu ba a jikina da ma jinina kin zamo jini me yawo a jikin masdook_
Kamar _yadda kike fada min mr.arrogant yes i am amma mr.arrogant ya zama mr.lover_


*barkan mu da safiya Allah sada mu da alkairin wannan ranar amin*
[6:26PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*AISHA HUMAIRA
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*55*


Kan gado ta kwanta hawaye na bin wani se gogewa take yi ta rasa kukan me kuksn dadi ne ko kuma kukan bakin ciki shin da gaske ne abunda hamma ya fada tabbas tasan hamma baya karya wata zuciyar tace ki tsaya kina biyewa namiji yana yaudarar ki baki san dadin bakin da namiji ba shi yasa kike fadin haka kin riga da kin gama matowa da son hamma
No hamma abunda ya fada da gaske yake har zuciyarsa amma ni ban yarda ba sena gwada shi,ban gama yarda cewa yana sona ba ai ba haka kawai zan fada tarkon son sa sp easily ba dan kuwa hamma is a good planer
Ringing din wayarta ya katse ta dauka tayi taga sunan amira a ciki
Dauka tayi da hanzarin ta hello sis
Hello sister ya kike?
Lafiya lou ya me jiki kuma?
Jiki alhamdulilahi
Ya gidan naku?
Gida lafiya lou
Ya hamma yusuf
Wallahi lafiya lou muna tunanin zuwa ma kanon cikin satin nan duba hamma
To muna jiran ku ki gaida mutanen gidan za su ji se anjima yauwa.


Wanka tayi ta dubi agogo taga karfe goma sha biyu saura ta dafa kanta omg!ya zan manta da wannan lec din ga test ina da cikin gaggawa ta shirya cikin doguwar riga free fitet ta dau mayafi kashka pink ta dau jakarta ta yi waje.


Shima ya shirya cikin manyan kaya ys kalleta ina zaki humaira?


Bata ko kalle shi ba tace makaranta
Au kina da lectures din rana dama kika kai haka a gida?
Uhm
To muje na sauke ki nima hanysr xanyi
Nagode zsn kai kaina
Kiyi hakuri na ksi ki kar ki kuma latti dan yanzu ma bata lokacin ki kike yi tunda kina min gardama da wannan surutun gwara muje na kai ki
A ranta tsyi nazari tana fa da gwaji .
To amma da sharadi daya?
Ina jinki ya fada ya amsa jakar hannun ta muje ina jinki muna tafiya bana so ki makara daidai lokacin ya kulle kofar gidan yasa cikin basket dake sakale saman kofar


Motar ya buda mata ta shiga tana wani shan kamshi tana cika tana batsewa youwa ina jinki me sharadin naki?
Bazaka takurawa rayuwata ba kar ka kuma shiga harkata daga yau
To naji amma yar kanwata yi hakuri amsa tissue din nan ki shsre wannsn kyallin na bakin ki
Yqnzu fa na fada maka sharadina
Ai naji kuma cewa kika yi daga yau ai yau din bata kare ba ko kuwa
Hmmm sharewa tayi da tissue din haka ya dinga mata hira wanda seda tayi mamakin baki sa dan bata taba jin yana magana ba haka se yau har dep dinsu ya kaita ya mata se anjima ta sha kunu ta kulle masa kofar ta shige abunta
Ya kwanta jikin motar yana numfashi kasa kasa lallai ina da aiki a gaba aisha zata wahalar da ni
Niko mezan yi na lallaba ta ?


Wa ya ga harara a duhu!


Haka ta gama lectures dinta kusan hour hudu tayi lec biyu take da ranar fitowar da zata yi da wata kawarta fatima ita ma amarya ce.
Mamaki ya cikata dan ganin hamma masdook yana xaune a motar ya kwantar da kujerar sa yana kwance ya lumshe idsn sa
Ya dai kin san shi ne?
Uhm mijina ne
Oh ashe yazo daukar ki
Uhm
Knocking tayi masa a window din
Bude idan sa yayi ya juyo yaga waye zai katse masa jindadin sa.


Murmushi yayi wanda point dinsa ya loma ya bude mata kofar shiga tayi tace fatima shigo man mu sauke ki a gida
Aa ki barshi nagode my heart xai zo ya dauke ni yana hanya shi ma
Ok to se gobe
Allah tashe mu lfy
Amin.


Reverse yayi ya kara gaba shiru motar ya juyo yana kallon ta humaira yanxu haka zamu yi rayuwa
Kai ka siya ayi hakan
Hmm amma nace ayi hakuri ko
Dan Allah ka daina takura min wallahi ina nadamar hakan


Hamma dan Allah ka bari kaji ka kyale min rayuwata ina cikin damuwa ka barni pls


Ok naji anjima se muyi magana
No bazamu yi ba kar ma ka fara kawai.ka sani ba ruwan ka dani


Hah wai ni ya kike so nayi da kaina ne?
Matsalar ka kuma wannan


Shi kennan humaira ba komai ai dan nace ina son ki shi yasa kike min haka amma zan hakura ki dinga min abunda kika ga dama amma zan shanye


Tsaki tayi
Juyowa yayi yana kallon ta tama dauka dukan ta zeyi kawai se taji shiru ya koma kan tukin sa.


Wanka tayi ta masu girki ta jera kam tebur bata masa magana ba ta debo nata tana ci shi kuma cikin wando short da riga yar karama ya karasa kusa da ita aa ba bismillah,ke kadai zaki dinga ci bani
Banza ta masa ya sa spoon cikin nata yana kokarin ci tashi tayi zata tafi seya kamo hannun ta ba kyau tashi daga gun cin abinci kamar kina insulting din abincin ne ki zauna muci kamar yadda muke ci da


Zaunawa tayi ta zauna suna ci shiru ba wanda yace uffan cikin su ruwa ya sha ya kware
Hankalin ta ya tashi ta dinga shafa masa bayan sa har ya lafa masa
Sannu hamma, sannu, kaima ksna shan ruwa kana wani abu daban
Laifin ki ne,
Laifina kuma?
Eh laifin ki
Kina kusa dani ne kinga yadda kika yi kyau shi yasa na shagala da kallon ki har na kware
Mikewa tayi ta koma falo
Kai ya girgiza kawai nasan yadda zan dake
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*aisha humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*57*


Washe gari data tashi daga barci ta wanke bakin ta tayi wanka ta daura zanin atampa ta gyara jikin ta dake ta tashi da ciwon mara
Dan ta girka abinci ta fita waje kawai ballons ta gani jajjaye shape din love da roses a kasan carpert din a kasa aka yi ado da flower me yellow ya rubuta
*i love you Aisha humaira will you be mine*


Ya kulle mata ido ta baya
Me haka hamma ka rabu dani dole ne zaka dinga takura min
Shhhhh! Ya dora yatsan sa a kan lips din ta
Ya ja hannun ta zuwa cikin dakin sa
Kunce mata daurin yayi daga idan ta
Hotunan ta ta dinga gani ta ko ina manya manya window size an jera su a ko ina
Bakin ta, ta bude cike da mamakin sa wai shin da gaske mutumin nan yake ?
Hamma waya maka wayanan abubuwan ?ka daina wahalar da kan ka ba su zasu sa na hakura na yafe maka ba ni na gama da babin ka
I just need space ka kyale ni all wayanan bazasu sa na damu da kai ba kamar da lokacin da na lallashe ka na nuna maka muhimancin ka a gareni ai baka yarda ba.shi yasa na ce maka kan ka kawai kake so.u re selfish wato kana nufin son ka shi ne so nawa was just rubbish? Hamma dan Allah ka daina wahalar da kan ka humaira bata sonka yanzu


Idan sa ya lumshe ya na kallon karamin bakin ta se zazzaga masa masifa take yi kawai ji yayi tsiwar ta ya burge shi


Ina magana hamma ksna kallona
Yes ke nake kllo saboda wani kyau kika kara da kina min wannsn tsiwar taki


Hmm!ok!to na gane me kake nufi na zama mahaukaciya ko?
Hannun ta yaja cikin yan seconds ya mata abunda bata yi tsamani ba idanta kawai take blinking tana zare su dan kan sa ya cikata yana maida numfashi
Da gudu ta fita waje
Shi kuma ksn gadon sa ya fada yana murmushi wayyo Allah na so da wuya yake kai jama'a dubi yadda na koma cikin kwana daya na zama mr.romantic harda aro tactics na malaman soyayya dan na samu ksn masoyiyata amma ta fiya taurin kai amma nima na iya taurin ksn zan lallabo ta


Tana komawa dakin taga wata katuwar teddy ja da kuma wata yar karama rungume jikin teddy din an rubuta _i love u_
Humaira da teddy tayi smiling ta dau teddy din ta gyara masa zama ta kwanta kan gadon tana kallon saman cilin tana murmushi wow baxan manta wannan ranar ba tayi tsalle tana ihu da karfi da sauri ta toshe bakin ta au kar ya jini amma wannan hanyar dana bi ta hora hamma ita ce daidai am enjoying it alot


Gashi ta samu ganin other face na hamma masdook ya zama mr.lover din karfi da yaji abun ya burgeta flawers ,ballons,teddy,pictures abun kam ya mata dadi sossai kamar tace masa i love you to na yafe maka take ji amma bazata iya ba so take ta gama tantancewa da gaske ne yana son ta yanzu ko wani planning din sa ne again.


Lips dinta ta shafa yadda yayi laushi tayi smiling ta rungume teddy din i lyk it ta fada.


***


Kwanan shi hudu yana mata abubuwan mamaki da salo salo na soyayya wanda bata yi tunanin cewa ya iya su ba amma tayi biris da shi


Ransr na biyar ko ta dawo daga makaranta taga motar hamma yusuf a varander din waje da sauri ta karasa cikin gidan wani dadi taji ganin amira da fadima da hamma yusuf da hamma nas da hamma ni'imatullahi da hamma kamal
OMG!houseful gaba dayan ku kai amma.ina marhaba da zuwan ku
Suka rungume juna ita da su fadima amma kun min baxata shi ne baku fada min nayi xamana ba a gida yau?


To da mun fada miki ya zamu ga wannsn expression din a face dinki?
Wow wallahi naji dadin ganin ku sanunku ya hanya?
Alhamdulilahi ina kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login