Showing 42001 words to 45000 words out of 54222 words

Chapter 15 - A'isha Humaira Hausa Novels Document complete .txt

16 Dec 2024

6733

ku ba?
Dariya suka sa gaba dayan su faruk yaja hancin ta ke muke jira ki nemo mana matan
Haba !
Sossai ma amma ya fada yana sosa keya kamar mubark ya samu mata a dikko fa
Ta ware ido haba dea yaushe yazo yaushe ya fita dazai samu yar dikko,
A gidan dada mana fad....
Mubarak yayi maxa ya kulle masa baki haba ya faruk ka bari mana
Hannun sa ta janye daga na ya faruk fada min hamma bar me sunan tsohon nan
Da gaske nake gaya miki fa ya gano rama daidai dambun sa a gidan takwaransa
Ta jijiga kai lallai kam *zumunci dangin kauna*
Ai kar ka damu bari komai ya saisaita zan fadawa dada
Ke kam kin biyewa ya faruk ko wasa yake
Au baka son fadimatu?
Yayi shiru yaki tankawa dariya suka sa masa suka dinga hira a tsakanin su
Hamma masdook dake jikin bango yana kallon su ya dinga murmushi lallai ba abunda ya fi dan'uwa dadi yau dai ga humairar sa tana tare da yan'uwan ta na jiki suna wasa da dariya suna sa ta nishadi ba karamin dadi yaji ba
Komawa daki yayi ya kwanta dan yana bukatar hutu dan kuwa humaira ta shaysr dashi jindadin duniya Allah miki albarka *_aisha humaira_*
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*aisha humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*72*
*_Daga fadar_* *©*
*_hikima writers association_*


🌹for someone close to mah hrt🌹
Komai na rayuwar aysha da masdook ya canja komai daidai kamar ba su ba kullum se tayi waya da faruk da mubarako ta video ko ta waya
Hakq ma suna gaisawa da hajiya ta waya.
Kamar yau da wuri ta shirya dan tana da papper ta safe ta shirya ta samu masdook yana jiran ta a dinning bata ma ci abincin ba ta riko hannun sa tana ja ka taho mu tafi am getting late
Ok mrs.kin dau komai na shiga exams din ne?
*eh na dau komai*
To muje matata
Suna tafe suna hira wayarsa na gun humaira game take yi wata sabuwar num ta shigo ta mika masa yace dauka mana ina driving
How can i ?
To barta tayi ta ringing amma ba dadi hamma to ya kike so nayi shld i stop driving?
To bara na dauka .
Hello,
Hello ina me wayar?
Aka tambaya daga daya bangaren
Kirjin humaira ya buga ta kalli masdook
Ya?
Kai ake nema
Na sani aisha ai wayata ce in bani ba wa za a nema ?
Uhm
Waye a layin?
Nima ban sani ba in mun sauka ka yi redailing num ka ji waccece!
Ta ajiye masa wayar nsn da nan mood dinta yayi off kamar ba humairan sa ba.
Se yayi shiru yasan sauran
Yana sauketa bata tsaya wata wata ba ta fita ta doko masa kofar
Yace wow!
Yau ina cikin wani hali.


Da kyar ta rubuta exams din ta na jin bakin ciki takaici duk ya isheta ranta har wani suya yake yi mata muryar wannan yarinyar kawai take ji na mata yawo
Da kanta ta koma gida ranar ta yi wanka ta ci indomie da kwai ta kwanta kan 3 seater ta lumshe idanun ta
Tana jin saukar motar sa amma ta sha mur ta ki bude idan ta
Ya harde hannayen sa a kirjin sa
To wai ke ba abun dadi bane mijin ki yayi kasuwa?
Hararsa tayi to ni ina ruwana?
To mesa kike damuwa?
Ba ruwanka da damuwata
_Ya zaki ce bnda damuwa da damuwarki bayan damuwarki tawa ce tawa kuma taki ce_
Tsaki ta buga ta mike stop flattring me?
To ni a su wa?
Zata yi dakin ta ya ce sorry matas kiyi hakuri khadijatul iman ce ta kira ni
Khadija kuma?
Yep khadija ce ta kirana wai tana kano kuma zata zo anjima
IT taxo yi a asibitin nasarawa
Kuma kin san dangantakar mu da ita bazan iya ce mata aa ba sabida matsayin umman su gun mama
*(yar kanwar mama ce)*
Kuma ta rasa inda zata zauna se a nsn ina fa sane da irin kallon da take maka in tazo dikko nidai kawai.raina min hankali zaku yi sabida ga banza ko?
Oh God humaira ki...dakin ta ta shige ta kullo masa kofar a fuska
_zaunawa yayi a kasa kawai ya dau robar ruwa ya kwankwada ya dau wayarsa ya kira khadija din yana tambayarta tana ina ki ta kusa karasowa?ce masa tayi ta bata ya tambayeta tana ina ta masa kwantace ki jira zan turo nas zan miki sending num sa kuyi contacting juna ya kawo ki na riga da na dawo gida kuma kin min nisa to hamma ina jira kar ki damu yana ajiye wayar kira num nas ya masa bayanin inda take basa num ta ita ma ya tura mata num_
Kuka ta fashe da shi ita kanta tasan yadda take jin kishin masdook a ranta musamman ma khadijan nan ta rabu da zainab ta samo iman.
Mtsw mutum se kyan tsiya mutum ayi ta rububin sa amira ta kira a waya ta mata warning
To ni ina ruwana
Da ruwan ki kawai ki kirata a waya ki mata warning a kan ta nesanta kanta daga wajan mijina
To aunty ayi hakuri ni mijina ya dawo zan masa girki.


Wayar ta watsar a kasa ta shiga ta kuma yin wanka tasa riga doguwa pink ta daura gashin ta da blue ribbon ta fesa turaren ta me kamshi ta dauko orbit ta sa a bakin ta falon ta koma ta zauna tana gani har wanka ya sake
Ta hararesa au harda canja mata wanka?sabida ta ga iya dashing din ka?
Ko kallon ta be ba ya cigaba da dane dane a wayarsa ta kuma kufula dashi seta shiga kitchen
Dariya yayi kasa kasa yana zaune nas ya shigo da khadija suka zauna ya masu sannun da hanya
Ruwa da lemo da snacks ta kawo musu ta zauna suka gaisa da khadija din kowacce ta ciki na ciki barema humaira da taji kamar ta maketa dan takaici se wani yauki take tana wani iyaye shi kuma dan tsokana ta dinga mata wani salo ai se aisha ta fashe da kuka ta shige dakin ta nas da masdook suka sa dariya suna tafawa
*_women i tell u_*
Khadija da daki a can side din gefen wancan ki shiga ki huta kamin anjma na dasa briefing dinki aikin
To bara na huta tukuna
Nas wallahi akwai daru a gidan nan har se na samu aisha ta yarda ba komai tsakani na da khadija
kyaleta in dai humaira ce seta saka hawan jini kai ai kila in an auna yanzu za a ga ya hau ba mamaki ma ya yi high da yawa
Haba dan Allah sa wasa
Nan suka dinga hira a tsakanin su.
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*AISHA HUMAIRA*
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*71*
*_daga taskar_*
*_hikima writers* *_association_*


Da asuba suka shirya dan timing din su yayi daidai da lokacin flight dinsu na cairo zuwa gombe din.


*_kumo_*
Shirye shirye sossai suka yi dan zuwan yaran nasu biyu da maryama da hajiya suka yi shirye shiryen kaysn soye soye da kuma abinci kala kala
Abban nasu yana office yana duba consinment na takalman da za a tura can cairo din ya buga waysr yayan shi sunusi ya fada mishi imformation na flight din da zasi biyo da karfe nawa zasu sauka dan ayyukan sun masa yawa office din nasu *(AISHA HUMAIRA&SON'S SHOE'S FACTORY)*
wannan reshen su dake kumo kennsn akwai ma a katsina,kaduna da zaria yanzu kuma suna yin import export da kasassashen ketere kamar su us,cairo,london da turkey dalilin zuwan su faruk garin kennan.


*katsina*
Kinyi kyau fa hajiyata
Uhm ina kukan ne nayi maka kyau
To na gaji da cewa kiyi shiru se kuka kike yi mubarak din in ce ya ce miki zasu dawo da abba?
Uhm!
To me kuma na kukan?
Kawai ina kewarsu ne
Kai humaira u re immpossible duka duka hour su nawa da barin garin namu?
Two
Then?
Ba komai
It better be ba komai din zan fita amma ki kasance cikin shiri daga yau zuwa gobe zamu ko na bar ayyuka kin bar makaranta.


To seka dawo
Allah sa.


*~some hour's later~*
*~4:30~*
Suka karasa garin gombe baba sunusi yana jiran su a airport yana ganin su ya washe bakin sa dan dadi tare suka shiga mota motsr ta daga zuwa gari kumo
Ya hanya?
Alhamdulilahi baba
To masha Allah ai naji daga bakin abbsn ku anyi singing contract din ko
Eh anyi jibi ma muke sa ran maida musu kayan ma kila ya faruk ne ze kai musu .
To Allah ya yarda
Amin.
Ina ma yau aisha na nan da ranta data ga yadda yaranta suka zama
Hmm baba
Uhn ina jinka?
Baba sunusi munje katsina
Munje dikko
Ya juyo baya yana kallon mubarak
And who on earth gave u guys the order?
Baba ....ina kewar yar'uwata da yan'uwana zuwa wannan lokacin shi yasa naja...
Munje tare nida shi kuma decision dinmu ne mu biyu dan muga yar'uwar mu
Amma kunsan in ahmad yaji wannan maganar seya ji ba dadi ya hukunta ku
Baba a wana littafin aka rubuta cewa kar dan'uwa yaje gun dan'uwan sa saboda wasu dalilai marasa kwari ?
Hmm faruk kayi min shiru in yar 'uwar ku ce mu iyayanta ne
Laifin ku daya for hiding it.
Ba dan wani abu muka ki fada muku ba illa saboda munsan baxaku bari muje ba
Hmm a bar maganar se munje gida amma ban son ku sanarwa ahmad wannsn maganar?am i clear?
Uhm
Gud
****
Hajiya da maryama sun ji dadin gani su sunje lafiya sun dawo lafiya
Ta cika su da snacks da abinci
kai hajiya irin wannsn gara ai se mu kasa tashi
Ai haka nake so
Hajiya
Uhm ina jinka
Hajiya nida ya fsruk munyi muku laifi
To daga dawowa?
Me kuka aikata?
Munje dikko
Da sauri ta juyo tana sakin cup din hannun ta kallon su ta dinga yi dayan bayan daya dan jin karin bayani .


Maryama tace duk a yaushe kuka je?
jiya muka je muka dawo yau
*OMG*
kun san me kuka yi kuwa?
In ahmad yaji magansr nsn
Aunty mun gaji da wannan rayuwar ta wahala mun gaji
Inji faruk taya muna da yar'uwa amma mu kasa ganin ta shekara kusan ashirin da daya kennsn amma bamu santa ba ku tausaya mana da kun ga yadda taji dadi da ganin mu ba
Amma...
Kyale su maryama sun yi daidai sun girma ai
Inji ahmad ashe ya dawo yana jin su
Bani ruwa na sha dan Allah aunty
To ahmad sannu da shigowa youwa
Ya zauna wani satin za a tura consignment din suks amsa da to
Yana shan ruwan ya buda fulas ya debi abincin ysna ci
Ku kuma fa baxaku ci wani abu ba ?
Ko ba kwa jin yunwa?
Junan su suka kala cike da mamaki ba haka suka zata ba
Mubarak ya dauko wayarsa ya tura text wa abban su
Yana jin alamun shigar sako amma be duba ba seda ya gama cin abincin tukuna
Ya dauko wayar ya duba hoto ya gani a kasa kuma an rubuta
_kanwata aisha humaira ahmad kumo_
Murmushi yayi amma silently a fakaice se kuma ya maida wayar sa cikin aljihun sa ya mike hajiya zan shiga na huta
To ahmadu seka fito
To.hajiya.
***
_hajiya ta ce mubarak fada min ya jikata take?_
_hajiya kinga hoton ta ma kyakyawa ce kinsan kamar su daya da abba ya fada ysna nuna mata hoton aisha humaira hawaye suka taron mata a ido na dadi yace kingan ta ko me kyau ga surutu in fada miki kinga wannan hoton kinsan waye tare da ita?aa fada min mijin ta ne haba miji?eh mijin ta kuma yayan ta kace kun sha hira da ita ka fada mata labarina?uhm uhm na fi so kuje ku gsnts ds ksnku ta ganku kums dan tana kewar ku da yawa musammsn ma abba dan Allah ki lsllaba abba kuje inda take wallshi tana son ganin abba_
_ban san ya zanyi da ahmadu ba tsoro yake ko me Allah kadai ya sani nsyi magiysr amma yaki zuwa aunty mariya ta amshi wayar masha Allah tabsrkallah tayi kyau sossai mubarak ya adda? Tana nan lafiya tana gaishe ki_
_Allah sarki dada ta fada ta share hawayen ta_
_dakin sa da ya shiga wayar sa ya dauko kawai ya duba hoton da kyau ba karamin kama suke da juna ba shi da its kamar photocopy din sa alhamdulilahi Allsh nagode maka daka bsni wannsn kyauta Allah ta jiksn ki aisha Allah kai rahama kabarinki tabbas kenmata ce me hakuri matar kwarai daga ksn ki ban kuma yin wani aure ba bazan iya bawa kowa darajr ki ba nayi rashin mata ni kadai nasan yadda nake ji a raina wajan nisanta kaina daga diyata amma komsi yayi fsrko zai karshe hsr ya zamo labari zan je na samu diyata na nemi yafiyarta na bata duk wata kulawa da bsn bata ba a lokacin da take da bukata_
_Ya share kwallar sa ya shiga wanka_


~FALO~
kai mubarak kira ta mana ka fada mata mun karaso lafiya
au na manta wallahi nasan tana can tana zuba ido a screen din wayar ta
Shi yasa na ce ka kira ta
Eh kirata nima naji muryar jikata!
Kiranta ya soma yi yasa a handsfree bugu byu ta dauka lokacin tana kwance kan masdook yana shafa mata kan ta suna hira
Hamma ya bugo hamma ya bugo ki dauka mana to kar ta tsinke au
Hello hamma ya kuka je gida? Kunje lafiya ko?ya hanya kunci abinci? Kun huta?
Hamma masdook ya dungure mata kai ke sokuwa ce wallahi ki barshi ya amsa daya se tambayoyi kike aika masa wanne ze ji?
Au am so exicted kawai
Ta murguda masa baki ni ba sokuwa bace
Mubarak yayi murmushi yace ya fsruk kana jin su ko sun fara ai aisha da surutu take
Mun xo lafiys lou kuma muna kewar ku ku dukka
Muma haka ga hajiya ku gaisa da ita
Tom
Hajiya ina wuni?
Lafiya lou aishatu ya gida ?
Lafiya lou hajiya kaka nan fa kuma suka fara hira a tsakanin su.
Har bacci ya fara daukan ta
Maddook ma sun gaisa da ita hajiyar.


Ba karamin dadi naji ba hamma wajan gaisawa da hajiya saura abba na rungumeta ysyi sannsn yayi peacking din ta a goshi muje na raka ki gun dada kar ki min bacci a nan ki jsza min daukar ki ga nauyi kina da
Kirjin sa ta doka yayi tarin karya kai ai kece action humaira din don karfi suna hira suka shiga cikin gidan har dki ya rakata ya koma nasu bangaren.
Yana shiga yaji sako ya shigo masa
_mr.arrogant gudnyt and i love u ♡_
Smiling yayi
_it's mr.arrogant saying gudnyt to mrs .arrogant love u to ♡_


*_washe gari_*


Dukkan su a dakin dada suna hira suka yi break ana ta hira da misalin karfe shabiyu suka shirya da nas da amira da humaira da masdook da yusuf dan komawa gida zasu sauke su amira sannsn su wuce kano


Amira ta tsaya ta window ta rada wa humaira abu a kunne suka kyalkyale da dariya
Masdook yace ai se anyi gulma ai se anyi ni na sani
Se anjima kuje lafiya
amin.


Da suka isa kano ma sun sauke nas a gidan shi tukuna sannan suka koma gida suna shiga ya rungumota yana shinshinar jikin ta tana nokewa hamma bara...shhh kar kice komai daukarta yayi cak ya nufi daki da ita ya kwantar da ita ksn gado ya soma romancing dinta ta ko ina dana ga zai lula wata duniyar sena ja musu kofa na kulle na koma masu gadin gidan dan be kulle kof ba saboda zumudi.


Se wajan magrib suka fito suna sheki sunyi kyau tana sanye da karamar top da short haka shima suks xsuns
Ya zaki zauna kums
To mezan yi
abinci mana
tab wallshi na gaji sede ka girka mana yau ja gajiyar dani kuma amarya nake ba aikin da zan yi ma 😜
Kin fiya ragwanta humaira ko zs a yi second round ne
Hah! Wallahi kai mugu ne ya juyo yana mata cakulkuli ta dinga dariya dan Allah ka bari hamma dan Allah to waye zeyi girkin?
Ni zanyi amma seka taimaka min Allah jikina ciwo yake kai din janab bana wasa bane
Haka nake so ki san cewa mijinki gwarzo ne a ksn ki
Uhm aiko na sani


*_weekend mubarak_*
_daga khairi_
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*Aisha Humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*73* *©*
*_daga fadar hikima writers association_*


_don't listen to the saying of eyes,those eyes also decives,try to identfy the right eyes that suits u_

Seda ta gama kuksn ta sannsn ta fita falo ta zsuna yau bata da niyan dora musu girki ma sam sam aisha me kike nufi ne?
A ina?
Girki dare nayi
And ?
Kallon ta kawai yayi ya gyda kansa ya shige daki jim kadan ya fito tare da khadija ya dau key din sa ya yi waje aisha se mun dawo tsabsr takaici da bakin ciki kasa magana ma tayi ni hamma ze wa wannan wulakancin?
Shi kuma resturant suka je da khadija suka ci abinci tare daga nan ya kaita gidan kanin baban ta dake dawaki road suka gaisa da matan sa sannsn suka yi yahuza suya ya siyo nama da youghrt ya dawo cikin motar saura na ice cream ya fada yana murza hannayen sa ya biya ta oisis ya siyo ice cream din sannan suka tafi gida.
Be samu humaira a falo ba amma yasan tana daki ya shiga dakin bayan sunyi sallama da khadija kan ta shirya da wuri gobe wajan takwas zasu wuce asibitin baya son african time na mata
To hamma seda safe Allah tashe mu lafiya amsa ya bata ledar ta sannan ya leqa dakin bata nsn kennan tana dKin sama
Saman steps ya hau ya shiga dakin ta tana kwance ko a ksn kujera tana tunsni kan sa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login