Showing 9001 words to 12000 words out of 29175 words
Chapter 4 - Rainon Soja Book 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
cinye shi shima duka . Har sai kinyi mai daɗi . Wasu irin marayun ƙwallah ke bin kuncinta shar³ . A hankali ta Cigaba da cin indomien tana zufan wahala . Miƙewa Ali yayi yana isa ga fridge yana ɗauko mata ruwa tare da kawo mata yana miƙa mata . Ba musu ta amsa tana kaiwa bakin ta , don a yanzu ruwan sai yafi taimaka mata fiye da komai . Jahhh yayi ya zauna yana kallon ta tana kuka tana cin Indomien.
**
Nasreen abun sai yayi yawa Ki duba fa wannan sachet ɗaya kika sanye duka guda huɗu ,wannan fa matsi ne mai ƙyau kuma guda Ɗaya ake shaaan sa . Ga ni'ima. Kallon Chawai Nasreen tayi tana ware ƙafafunta tare da zura wani farin tablet tana matsa shi a ƙasan Virgina ɗin ta . matse manyan cinyoyin ta tayi tare da kallon Chawai a karo na biyu kana tace “ Soja ne fa , daɗin sa da gogewar sa a wannan harkar ya wuce inda kake zato . A bakin Iky naji cewa “ Idan yau yayi Sex dake gobe yayi to fa ba zakiyi sati tare dashi ba kin kuɗan ce kin zama babban yarinya . Don yayi ƙyautar moto ba wani babban abu bane a hannun sa . Saboda iyayen sa kuɗi yayan sa haka Shima to babu wani hidima akan sa ......hahahaha kune hidimar ai . Chawai yayi maganan yana bushewa da wata irin dariya yana Cigaba da cewa “ Gaskiya kin sha masa kayan daɗi ai yau sai yayi sambatu . Na sashi sambatu Ai kam da na cire tuta . Ina tunanin da a ranar koman sa zai bani. Nasreen ta furta tana kai hannun ta tare da gyara zaman bireziya ɗin ta . Tana kara packaging . Ban gane ba me kike nufi ? Chawai yayi maganan yana kallon ta . Hummmm wannan na daban ne nake faɗa maka , yana taɓa mace ita ke burkicewa ba shi ba . Kasan me yasa yake ƙara burgeni ? Yanda yake Abun sa bai damuwa da idon duniya ko yaji wani Abu don an san me yake yi . Don cewa yake yana da lafiya ne shiyasa yake yin komai . Kice kin haɗu da gabanki. Sosai kuwa ta furta tana maida mayafinta tare da cewa “ Wannan ce haduwar mu ta biyu , kaga na fara hulɗa da irin wannan ai kuma maganan zuwa wurin Wancen jahilin mijin Umma ya ƙare ....alhajin Yes da No. Chawai ya furta yana sheƙewa da wata irin dariya. Dariya itama Nasreen tayi kana tace “ Wallahi tin da nake ban taɓa ganin jahili irin sa ba. Ace wai baka san Yes da No ba , wai kuma a Nigeria? Ai kasan daga irin bakaken ƙauyakun nan ya Fito . Allah dai ya bashi Arziƙin kasantuwar kasuwanci yake yi .....Yanzu fa har kamfanin shinkafa yake dasu ....kullum arzikin sa gaba yake yi yana haɓaka.
Uhmm kaji mu tafi yace zan hadu a guest house ɗin sa muje Chawai .
Wani irin kallo Chawai yayi mata yana matsowa jikin ta tare da saka hannun sa yana shafa bayan ta yana jan bra ɗin ta . Haka zaki tafi ki barni Ni da tunanin ki Nasreen? Ina jin ba dadi a duk lokacin da naji kina tare da Wasu mazan bayan Ni? Kin san fa tun muna jss muke tare don kawai ban shirya Aure bane.....ya isa Chawai kace don kawai yanzu Ni ba matar kananun mutane bane ...amma ai nasan dana baka go ahead da yanzu mun yarda Aure. Tana maganan tare da Ɗaura hannun ta a saman wandon sa ta gaba tana shafa kaciyar sa cikin wani irin salo . Shiii yajah wani irin huci mai kaman wanda yasha yaji. Nasreen kin iya kin iya wallahi shiyasa ba zan iya rabuwa dake ba .....Nasreen ko Aure kika yi ki kirani na rinƙa ɗebe Miki kyawa ina shanye Miki daɗin ki....Shiii Chawai kayi a hankali fa a gida muke kar aji wannan shashancin naka . Kayi mun shiru da Allah . Ta furta zancen tana yin ƙasa da Wandon sa nan take Hajiyar Dadin nasa ta fito sangalgal tana reto hannun ta takai tana shafata tare da girgizata ta da hannun ta .
Wayyo Nasreen dadi ruwan zai zubo aaashhh. Zan miki yanzu xanyi shiru....Aahhh . Murmushi tayi tana ƙara matsa kaciyar sa don tana Masifar son taga ta xauta namiji irin haka .
Chawai kabi a hankali kar ka buɗe matsin da nayi ta ciki don Wannan yaron sojan bashi da kirki , tasss zai zageni yaji Ni ba daɗi ko a sake wannan ƙaramin aikin sa ne . Shiyasa nake gyara sosai kamin naje gare sa....................!
Mu tara a night update
Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN yan Niger katin Artel na 500f...Mamanteddy
[12/22/2023, 2:02 PM] Real~Mamanteddy: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
Page 17
______________________
*Don Allah kar ki karanta ki fitar mun , haka duk wacce ta karanta bata biyani haƙƙina ta sayi littafin ba kar ta karanta mun idan ta karanta ban yafe ba😭...ga masu buƙatar payment regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN ta Wannan number na sama ƴan Niger katin Artel 500f.*
Morning update🕊️________________________
Amma ai bakya yi a banza don nasan yana kwasar harka ko nawa ne zai baki ba tare da yayi wani tunani ba ...Don Daɗin ki Nasreen na daban ne . Yana maganan yana wani sauke huci kamar kumurci . Gaskiya har abada ba zan manta da kai ba Chawai kayi mun abun da ba kowa zai mun ba ....Nasreen tana furta zancen tare da kama Hajiyar Dadin sa tana murzata cikin salo tana wani irin lumshe ido tare da jan nishi tamkar mai naƙuda...Shi kam tsaye yayi sangalgal yana ƙara miƙar mata da banana yana Faɗin “Ashhhhhhhushhhh ”. Ɗago idanun ta tayi wanda suke ɗauke da zallar sha'awa tana kallon chawai ɗaga mata gira yayi yana ƙarƙada mata Hajiyar Dadin nasa tare da kai hannun sa yana ɗaurawa bisa kan Nasreen dake sama da rigar jikin ta tana matsawa kusa da Shi sosai tare da Manna 🍌 sa tsakiyar Breast ɗin ta tana haɗe su guri guda tare da matse su ....Wani irin kyarma ya fara yana shafa kan ta tare da Wani irin maganganu wanda bata Fahimtar sa don gaba ɗaya ya fara ficewa daga Hayyacin sa . Kusan mintuna uku tana Aikin gogan nonon ta tsakani tana murza Joystick ɗin sa son ranta . Ganin yanda Abun yayi sangalgal tana wani cika da girma ta kumbura yasa ta fahimtar ta ko ina a burkice yake yana gab da fara Ambaliyya.....miƙewa tayi tsaye tana jingina bayan ta da bango tare da ɗaga ƙafarta ɗaya sama tana ware masa sosai yana zura Joystick ɗin sa tare da Sakin wani irin ihu yana zillo tamkar wanda ake tsikaransa yana zabura tare da fara cin ta ta ciki . Wayy...Wayyo Nasreen Daɗi aaaahh Ashhhh,saurin saka hannun ta tayi tana rufe masa baki tare da Cigaba da ware ƙafarta tana jin yanda yake danna mata ciki yana Kyarma gumi na sauko masa babu abun da kake ji sai nishin su sai kuma ƙaran Aika aikan da suke yi ....Ji kake fat-fat-fat!
**
Kuka sosai Ma'eesha ke yi tana cin Indomie ɗin tare da satan kallon Aliyu da ya kafe ta da ido yana kallon ta tamkar ba kuka take yi ba dariya take yi. Don ko a jikin sa bata ga Alamar tausayi ko damuwa ga Hawayen da take zubdawa ba . Ɗagowa tayi tana masa ƙurrriiii tare da tunanin Wannan anya yana da imani? Ko da yake ance dama Sojoji basa da imani yau na yarda da hakan don Uncle Aliyu mugu ne sam bashi da Tausayi na ”. Ta furta zancen a zuciya tana cigaba da Hawayen ta . Wayyo Uncle Na gaji wallahi na ƙoshi zan mutu ciki na zaya fashe fa?. Ta ƙare maganan tana ƙara sakin kuka tare da kallon indomien tana kallon fuskar Aliyu . A miskilance ya motsa laɓɓan sa tare da sauke manyan idanun sa a fuskar ta . Ci gaba da ci yau sai kin cinye shi duka , sannan ki ƙara girka wani har sai naji yayi daɗi sannan zan rabu dake. Kallon sa tayi cike da wauta ta furta “ Uncle Haidar, Mami ta faɗa mun wai kana Sona sosai amma da gaske ne ?. Ƙafe ta yayi da Lulun idanun sa na yan sakanni kana kaman daga sama taji Muryar sa yana cewa“ Ta shi kije ki girka wani ”. Cike da farin ciki tana washe baki ta miƙe tare da goge hawayen fuskar ta . Wannan Ragowar wa zan ba?. Wane kuwa zai iya ci ai sai ke , wa zai ci wannan haukar ko ki zubar duka kya ta shafa.
Sum-sum-sum ta wuce shi tana nufar kitchen ɗin ba tare da ta ƙara waiwayon sa ba .
Bayan shigar ta kitchen kuwa zama tayi bisa Kujera tana Kallon kayan tare da rafka uban tagumi tana tunanin ta yaya yanzu zatayi girki mai dadi . Kusan mintuna biyar tana tunani kana ta miƙe tana fara yin komai a hankali cike da saka basira . Maggi kaɗan ta saka a cewar ta idan baiyi ba ta ƙara....daga haka ne ta fara Ruwa kaɗan abun gunin mamaki yanda taga indomien tayi tsaf tana fidda daddɗan ƙamshi don a wannan karon har da su albasa da kayan yaji ta sanya.
**
Haɗe fuska Ali yayi yana kallon screen ɗin wayar sa . Sunan mimi ya gani tana kiran sa amma sai yaja dogon tsaki tare da aje wayar a gyefe don shi mutum ne mara son damu . Bai da kirki sam . Gaba Ɗaya ƙamshin indomien ya gama cika falon . Lumshe Lulun idanun sa yayi yana ware su kana yace“ Kaman girkin mai daɗi sai ƙamshi yake fiddawa amma a ido da baki ba zaka yi kuskuren ci ba .
*Sorry for the late update 🙏🏻 inshallah zuwa Anjima zaku samu posting sau biyu na jiya da na yau😹*
[12/22/2023, 8:23 PM] Real~Mamanteddy: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
Page 18
______________________
*Don Allah kar ki karanta ki fitar mun , haka duk wacce ta karanta bata biyani haƙƙina ta sayi littafin ba kar ta karanta mun idan ta karanta ban yafe ba😭...ga masu buƙatar payment regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN ta Wannan number na sama ƴan Niger katin Artel 500f.*
Night update🕊️________________________
A zuciyar sa ne yake faɗin “ Yarinya ta girma ace har yanzu wai indomie bata iya girkawa ba to mene ma ta iya ne ? Ƙila ko tea ka sata haɗawa sai tayi maka shirme don ba zaiyi teste ba . Tahowar Ma'eesha da ya gani ne yasa shi ɗan gyara zaman shi yana ƙara tanadar mata azaban da zaiyi mata na biyu don na farko ya sata ta ci abun da ta girka yanzu kuma wani sabon wahalar zai bata . Uncle I'm done💃🏻 ta furta tana washe baki don ita kan ta Tasan tayi ƙoƙari . Kallon left side ɗin shi yayi don baya son tazali da Plate ɗin indomien . Uncle...” ta kuma kiran sunan sa cikin sanyi da sarewa don ta fara tunanin ko bai masa bane ? Sai kuma ta kara duban girkin taga ko waye sai yace yayi irin shi dai mami ke yi mata . To mugun ta yake ji Miki Ma'eesha kinji rabu dashi Allah yafi shi 😟 tana magana a zuciya a sarari kuwa shagwaɓe fuska tayi Idanunta na narai narai ƙwallah na ciko su.
Muryar sa ne ya katse ta yana cewa “ aje anan ki zauna kusa dashi kema”. Yayi maganan yana shan kunu tare da kicinkicin da rai . Sam ta kasa Fahimtar ta zauna kusa dashi . Uncle kusa da waye zan zauna ?. Dirar da Lulun idanun sa yayi a kan ta kana yace “ Kusa da Abin da kika girka mana ko Ni sa'an wasan ki ne da zaki zauna kusa dani ”. Ganin yanda yayi mata maganan yasa ta saurin yin ƙasa tana zubewa kusa da ƙafafun sa tare da sauke plate ɗin itama . Uncle me yasa kake mun faɗa ? Mami fa tace kana Sona!
Rintse idanun sa yayi yana dafe saman Goshin sa tare da cewa “ Hohoho kai Wai ke bakin ki bai shiru ne , shi baya taɓa hutawa ne? Kaman wani irin so ma kike nufi? Ya ƙare maganan yana kallon kyaƙyƙyawar fuskar ta da ta tsaya shiru tana kallon shi . Uncle dama soyayya kala kala ne? Ai na ɗauka guda daya ne , amma yanzu faɗa mun dukan su sai na ji na faɗi irin wanda nake maka . Sakin baki yayi yana buɗe shi Hushiryar sa suna bayyana na mamakin surutun nata da yake gani baya da Wani amfani....Ma'eesha zaki mun shiru ko sai na miƙe?.
Saurin Girgiza kai tayi tare da cewa “ A'a na tuna Uncle Haidar , ba zan sake ba , ka zauna kaji kar ka miƙe. Dariya ne ya kusa kama shi wannan yasa shi ƙasa da kan sa yana kallon plate ɗin indomien. Saurin lumshe idanun sa yayi yana furta “ Ma'eesha waya yi Miki girkin nan?” . Yana bin yanda ta yi indomien a ido ba sai kaci ba kasan wannan dadin sa da dandanon sa na daban ne. Kamin yaji mene zata ce tuni ya kai hannun sa yana ɗaukar indomien duk da shi ba abincinsa bane , amma wannan yanda yaji carot da mai ga ƙwai data sanya daga sama. Abun sai wanda ya ɗanɗana. Jiki a sanyaya ta furta “ Kayi haƙuri Uncle Aliyu Wallahi haka Mami take yi shiyasa nayi maka irin shi .
Murmushi taga yayi yana fara cin taliar tare da lumshe idanun sa yana motsa laɓɓan sa tare da kiran sunan ta ” Ma'eesha please taho ki ɗauko mun ruwa a fridge....saurin miƙewa tayi tana ɗauko masa ruwan tare da ɗan risinawa tana aje masa ruwan . Zauna ki matsa mun ƙafa na!
Kwana biyu zazzaɓi nake yi ne shiyasa zaku ga update din namu too Short ✍🏻. Mmnteddy
[12/24/2023, 8:49 AM] Real~Mamanteddy: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
______________________
Page 19
*Story & written by: Maman-teddy*
*Tom mun dawo hutun ƙarshen sati (Saturday) don Allah ina ƙara roƙon masu fitar mun da wannan littafi su bari . Haka kema me karatun shi a bulus a bari don Allah....Na faɗa mun sani wannan littafin na kuɗi ne idan kina da Sararin biya bismillah...idan kuma babu sai kiyi haƙuri ba sai kinci haƙƙin da bana ki ba . Groups ɗin wannan littafin hawa uku ne saboda kowa ya samu damar biya ....na farko aƙwai regular group ₦500 Vip group ₦1000 Akwai Special payment ₦1500 ko wanne ka biya za'a saka ka a cikin grp ɗin shi ....don girman Allah ku daina karantawa indai baku biya ba. Ga account number ɗin da zaki tura kuɗin ki 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number tare da shaidar biya 08081202932*
_______________________
Ba tare da Ma'eesha tayi tunanin komai ba ta nufi ƙasa tana zama bisa tiles ɗin tare da kai hannun ta tana Ɗago taffan ƙafarsa tana ɗaurawa bisa jikin ta tare da matsa masa shi a hankali . Idanu ta zuba masa tana murmushin jin dadi ganin yanda yake cin Indomie ɗin cike da nishaɗi yana lashe laɓɓan sa alamun Daɗin ya kai masa . Kaman ance ya kalli ɓangaren da take gani yayi ta kafe sa da idanun ta , Wanda yake jin wani iri a duka lokacin da tayi masa Wannan kallon babu abun da yake zuwa masa a ƙwaƙwalwa fache Yarintar ta ....koda murmushi tayi Baya yake tunawa don bai taɓa ganin Wani sauyi da tayi ba sai dai kawai girma da cika da ya banbanta ta da baya . Haɗe Gira yayi irin ga Babba mara wargi 🤨 Me ya faru kika wani kafe Ni da kananun idanun ki a cikin ƙwarmi....! Ƙasa Ma'eesha tayi da kan ta tana janye idanun ta daga Gare shi. A Zuciyar ta tana cewa“ Kowa yabon kyawuna yake yi amma Uncle bai taɓa ce mun kyaƙyƙyawa ba , kullum sai dai ya tsini fuska ta ko ido na . Bayan idon nan nan bani nayi ma kaina ba , after All mutane Cewa suke ina da sexy eyes masu ɗaukar hankali,amma shi sai yace mun mai ido a cikin ƙwarmi ....Cuno baki tayi gaba tana kama ƙafarsa tare da cigaba da Matsa masa . Magana kike yi ne? Ya furta yana Gimtse fuska tare da kallon ta . Saurin girgiza masa kai tayi alamun a'a , Kana tace “ Uncle kowa har Daddy ce mun yake Ma'eesha mai kyau ce , amma kai me yasa kake Tsinar halittana? . Ɗauke Wuta yayi yana wani furzgar numfashi daƙyar don yanda yayi tamkar Numfashin sa zai ɗauke . Ruwa yakai yana fara sha kana ya sauke yana aje plate ɗin indomie.
Daddy ce Miki yake Ma'eesha me kyau? Kamar yaya? Yayi zancen yana maida kallon sa sosai a kan ta .
Ɗagowa Ma'eesha tayi tana sakin Murmushi tare da cewa“ Eh mana Daddy ma cewa yake inada kyau kai kuma .......Shiiiiiii ya sa yatsar sa akan laɓɓan sa yana dakatar da ita. Don bata zo inda yake so tazo ba . Bayan Daddy sai kuma wane? Ya Khalil ma ce mun yake beautie a school ma a wannan shekaran Ni ce na amshi Queen of beauty . Har kyauta na