Showing 15001 words to 18000 words out of 29175 words

Chapter 6 - Rainon Soja Book 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt

13 Jan 2025

4291

nufi gidan su jiki babu ƙwari .
**
Tun Wannan Lokacin Da Ali ya bar Ma'eesha Yana sata ta zube Gwiwowin ta ƙasa fiye da awa da awanni bai dawo ba. Haka tana gurfane Gwiwowin ta sunyi zafi tun tana daurewa ta fara Kuka ita kaɗai a Bedroom ɗin nasa babu maceci sai Allah ...Don babu Wanda yasan inda take . Koda Mami ta dawo tana jin motsinta amma ta kasa fita saboda gudun kar su haɗu da Haidar . Ita kuwa Mami da ta leƙa Bedroom ɗin Ma'eesha taga bata nan sai tayi tunanin ko ta fita da Khalil ne ko shi kansa Aliyu Haidar ɗin ,wannan yasa ta cigaba da sabgogin ta”.


A haka tana zaune har ƙarfe biyar na yamma ƙafafun ta sunyi suntum-sumtum tun tana rera kukan ta a hankali yanzu sosai take yi tana kiran sunan Mami.


Shikam Haidar sam ya manta da lissafin Ma'eesha tun da ya yi abun da ya ƙudurta wannan yasa shi wucewa guest house ɗin sa suna Haɗuwa da Nasreen anan suka sheƙe ayar su yanda ya saba , Abun da ke bani mamaki da ƴammatan Wannan zamani kinsan saurayi ba Auren ki zaiyi ba ,amma a haka kika sallamasa jikin ki da yake da daraja sosai a matsayinki ta ya mace . Bakya tunanin gaban ki ba yanzu ba . Bakya tunanin wata rana zaki Aure , da wani ido zaki kalli Mijin Auren ki ? Shi kin san daga lokacin da mijin ki ya kusanceki a daren farko yaji wurin a fafuke a buɗe to kin kashe duk wata yarda da sanin mutumcin ki a idon sa . Har abada ba zai taɓa ƙara yarda dake ba 🧏🏻‍♀️ . Don Allah muyi haƙuri kar ruɗun duniya ta saki a matsayin ki na ya mace budurwa ki warga rayuwar ki , don idan kika samu wani mijin to ba zai rabu dake ba sai dai izayar duniya ta hau kan ki . Mugunta kam sai wanda kika gani wannan kenan . Allah yaƙara tsare mana gaban mu da bayan mu Amin .






Nishinsu kawai kake ji da gurnani yana tashi a falon. Yana tsaye tayi zigirgir tufff haihuwar uwar ta babu kaya . Shi kan Ogan a ƙwaɓe Jogging Pant ɗin sa yake . Ita kuwa tamkar wata baiwa Nasreen tayi ƙasa Gwiwowin ta bisa tiles ɗin tana kai harshenta tare da laso golayensa tana Tsotsan su tare da kissing ɗin su ta ƙasa . Lumshe ido Ali yake yi cike da gwanewa yana shafa kan Nasreen zuwa gadon bayan ta , tana ƙara haukace masa . Fara shan Hajiyar Dadin sa tayi tana tura ta duka bakin ta tare da tsotsan ta duk da tayi mata kauri ta cika bakin ta gashi zabgege Bai shige duka ba , amma haka take Wani irin wawuro kaman irin yaro ya samu abu wani yana son ƙwace masa . Hushhhhh ...Ya furta tare da sauke Ajiyar zuciya yana kai hannun sa tare da Danna kan ta bisa Sandar Girman nasa ....Gani yayi fuskar ta duka ya sauya masa zuwa na Yar Rainon tasa . Wannan yasa shi shafa fuskar Nasreen tamkar mai ficewa daga Hayyacin sa yana cewa “ A wacce rana ne zan raine ki ki zama tawa har Abada na rayu dake na mutu dake ? . Ina mahaukacin Son ki Wanda ko wata mace na gani riƙiɗa kike mun.....Wani irin ja baya Nasreen tayi da Sauri tana dafe ƙirjinta cike da jin daɗi da rawar baki ta furta “ Ni kake So Haidar? Ni Nasreen kake son kasancewa dani har Abada?. Saurin Dafe kan sa yayi tare da Girgiza kai yana rintse idanun sa kaman mai tunanin wani Abun kana yace “ A'a Ma'eesha na”. Daaaam ƙirjinta ya buga mata da ƙarfi , Ma'eesha....! Ta furta cike da mamaki kana tayi wata magana ne ya katse ta cikin Arrogant Muryar sa na ko in kula yana furta “ Sauri nake yi , zo kiyi mun Aikin ki na wuce , don gobe zan cigaba da Rainon Ma'eesha zamu wuce Lagos tare ”. Gimtse fuska tayi tare da matsowa jiki a sanyaye don tabbas yanda take ganin soyayyar Ma'eesha a idanun sa to idan ta bari Yancin ma burin sa na Auren yarinyar bata tsammanin zai cigaba da kallon ta a matsayin dadironta daga ranan sai dai kuma ta nemi wani. Miƙewa tayi tana nufar Resting chair ɗin zata ƙwanta taji ya dakatar da ita yana cewa “ Nasreen tsaya ina zuwa ”. Cak ta dakata har ya tako inda take . Hannun sa yakai yana shafa cikin durin ta , Wanda nan take ta fara matse cinyoyin ta tana furta “ Asshhh don yanda yake wasa da yar tsakar ta shi yaƙara tada mata da Sha'awa ....Gani tayi ya ɗago yana zuba mata Lulun idanun ta kamin cike da Tsawa ya furta “ Buɗamun ƙafafunki bana son Shashanci”! . Da Sauri ta ware ƙafarta yana zura yatsunsa tare da karkaɗa Wurin . Ƙaiƙaiyi take ji amma babu damar nuna jin daɗi ga Abun da yake mata don tasan shi sam baya son yana sex dake kina masa ihu yanda bayayi duk dadin mace bata zauta shi to haka kuma duk salon sa baya so yaga kina ihu , ko sambatu kike yi Zakiji Mari😂 a Kuncin ki don akwai shi da zafi ga saurin kai hannu .


Ɗago da Lulun idanun sa yayi yana mata Wani kallo kana yace “ Kamin ki taho Nan Waye ya ciki? Ina nufin da waye kuka yi sex? . Wani irin Bugawa ƙirjinta ya fara yi idanun ta nayo waje. Bakin ta na rawa ta fara cewa “ Kayi hakuri sir ”. Amsa zaki bani ba haƙuri nace ki bani ba ”. Ya furta cikin huci don Allah yayi sa da Masifar kishi bai yarda Yana Mu'amala da mace tayi da wani ba . Waye shi? Ya kuma tambayar ta yana danna yar tsakar ta tare da karkaɗata ,tana fara barin haiyacinta . Gantsarewa tayi tana baya tare da fara rawar murya da cewa‘ Ushhh Way yyyyy Ohh God! Ganin taƙi masa magana ne yasa shi cigaba da sarrafa ta ta ƙasa . Kuka kuka ta fara masa tana furta “Chawai ne Chawai ne Amma kar ka bari wallahi kafi shi iyawa Haidar . Ka riƙe ka danna kar ka bari .


Zame hannun sa yayi yana kallon ta kana yace aje mun Gwiwowin ki a ƙasa . Ya furta fuska ɗaure . Zubewa tayi a ƙasa kamar yanda yace , hannun sa yasa yana tallabo kuncinta tare da marin ta ta ɓarayi ɗaya yana cewa “ Ni zaki zo mawa bayan kin gama watsawa da Wani daban? . Sorry Aliyu kayi haƙuri ba'a son....tasss ya ɗauketa da mari wanda yasa ta yin tsit tana yin ƙasa da kanta jikin ta na kyarma . Suck mie now . Ya furta yana miƙa mata Ƙatuwar lagwadar sa . Da sauri tafara shan masa tana yi iya salon ta ...amma babu Abin da yake gani sai baƙin ta . Kaman wani sarki ya koma mata magana ta hanyar nuni a miskilance.....Gani nayi Ya nufi Kujeran tana hawa tare da dafa hannun kujeran tana masa Goho da har cikin Durin ta kana hangowa . Ta bayan ta ya zo yana kai hannun sa tare da yin ƙasa da ita ,don gohon yayi masa sama . Yi ƙasaaaaaa!!! Ya furta a zafafe, da sauri ta ƙara ƙasa tana ji yana zura mata buran sa Ciki yana fara buga mata lafiyayyun gotso.... Ashhh ohhh Aaahh a'ahhh Ahhhh Ahhhh Ahhhh kawai take cewa ko wani zungura sai ta yi ihu tana ƙanƙane hannun kujeran tare da yi masa ƙasa don ta kasa Ɗagowa , Dadi a waje amma ta ciki azaba . Shi kan sa yasan hora ta yake yi . Wani irin buga mata lafiyayyun gotso yake yi yana gumi tare da gurnani itako sai ihu take tana “ Aa...a'a...Aaaaashhhhh ”.


Fiye da minti goma yana a haka kana ya zare Ƙatuwar buran sa yana kallon jikin bango, a tale ta miƙe tana isa inda ya kallan don babu magana a bakin sa . Isowa yayi yana ɗaga ƙafarta ɗaya tare da ɗaukar a ƙafaɗarsa yana shigar da Jikin sa zuwa nata tare da ƙara danna mata buran sa cikin Durin ta yana fara cin ta fatt fatttt fatttt kawai kake ji . Hannun ta takai tana rufe bakin ta yana yi mata Wani irin zungura babu damar ihu . Bakin sa yasa a haka yana kama nonon ta tare da ɗan tsotsa yana saki sai kuma yasa hannun sa yana lailaya saman nonon ta tare da mulmula Nipples ɗin ta . Gaba Ɗaya ta gama ficewa hayyacin ta ya burkita ta . Aliyu gadanga ga Daɗi ga Wuyar sha'ani....haka ta furta a Zuciyar ta tana cigaba da Ware masa cinyoyin ta tana furta “ Yauwa yauwa aaaaashhh Ciki Yauwa Uhumm uhuuummm uhuuummm Ohhhh cigaba daɗi so sweat aaaahhh Yessss Ohhh Yessss ....Hannun sa yakai yana marin ɓarayi ɗaya na kuncinta kamin yayi mata kallon yi mun shiru ......Taɓ babu girma bare Arziƙi duk da haka masu bin mazan suke 🤔 marin da tasha idan matar sa ce ta sunnah ina zai mata haka ai sai dai rarrashi . Tare da kalaman soyayya masu riƙita ƙwaƙwalwa .


Ban san iyaka lokacin da suka ɓata a wannan aika aika ba , sam ya manta da lissafin Ma'eesha da punishment ɗin da ya bata . Har wuraren 6:00pm . Kamin ya sallami Nasreen yana wucewa Toilet don ya kimtsa kan sa ya taho gidan Mami ”.


Sosai mami ke kaiwa da komowa don a yau ne Da wannan yammacin Khalil ya sanar mata da zuwan Shi da Budurwar sa Maryam wanda kamin ya koma aikin sa ta soja za'a sanya baikon su . Wannan yasa take shirya masu dinner da kanta take ta kaiwa da komowa . Ƙamshin turaren sa ne ya fara shaida mata isowan sa , Wannan yasa ta cike da fara'a kallon hanyar shigowan sa . Don Ma'eesha take so tayi ma Albishir da tahowar Ya Khalil da matar da zai Aura wato Maryam... Kallon Aliyu tayi tana dan Sauya fuska kana tace “ Ina Ma'eesha take ?. Zuba mata idanun sa yayi yana ƙoƙarin mata magana Muryar Jidder ya katse su da take tahowa da cewa “ Ina kuwa zata tafi yafi tana can wurin motsa jini ai kin san da safe da maraice Ya Aliyu ke sata exercise to Meye na tambayar sa inda take ? .


Wani irin hade fuska Mami tayi cike da nuna fushin ta ta furta “ Wai niko Ali na tambaye ka Ma'eesha Soja zata zama ne ko yaya kake nufi? Wannan Wahalar War yafara Issa ne fa? Kai namiji ne kuma Soja don kayi training ba wani abu bane ,amma ita macece . Mami matar Soja kyau itama ta zama kamar sojan ce ? . Saurin kallon sa jidder tayi haka mami da har tayi gaba ta dawo tana furta “ Me kace ban .....Wayyo Allah na shiga uku Mami ki taimake Ni ƙafana wayyyooo.....Muryar Ma'eesha ya katse su cikin ihu daga can wuri mai nisa da suka rasa gane a ina take . Sakin plate ɗin hannun ta mami tayi a ruɗe take kiran sunan Ta“ Bab..baby Ma'eesha....! Kina ina ne? Maii...? Banzama Mami tayi tana kokarin barin falon a tunanin ta tana bayan gidan ne inda suke exercise ɗin . Amma sai muryar Aliyu ya katse ta yana cewa “ Tana cikin Bedroom ɗina................!








*To masu buƙatar cigaba da karanta Wannan littafi na rainon soja na kudi ne Daga Wannan ba zaku kara ganin wani page ba , idan kina so ki kasance cikin wannan tafiyar a sakaki a group ga yanda tsarin yake .... regular group ₦500...Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 yan Niger katin Artel 500f*
*#Aunty Ayshatou Mamanteddy✍🏻*
[12/26/2023, 10:17 AM] Real~Mamanteddy: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*




22
*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biya kudin littafin ba . Masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 yan Niger katin Artel zaku tura na 500f*




Tana cikin Bedroom dina....yayi Maganan hankalin sa ƙwance tamkar bai yi wani Abu ba . Baya Mami da ƙafarta da take shirin bin wata hanya da ban tana juyowa a fusace tare da jifan sa da Wani irin kallo , sai kuma ta nufi hanyar Bedroom din nasa cikin sauri tana kiran Sunan Ma'eesha ”. Dariya ne ya kusa kama shi ganin yanda duka mami ta ruɗe tamkar wanda yayi ma Ma'eesha wani mugun horo , gashi daga can Ma'eesha sai ƙwaɗa kiran Mami take itama mami na kiran sunan ta. “Mtswwww”. Jidder ta ja wani dogon tsaki tana hararan ɓangaren da take jiyo Ihun Ma'eesha kana tace “ Shashancin Banza da wofi ɗan riƙo yafi Ɗan gida . Yanda Mami ke kulawa da Wannan yarinyar dukan mu yayan ta bata kulawa damu haka ”. Duk maganan da take yi Aliyu zuba mata ido yayi fuskar sa yana nan yanda yake baka fahimtar cikin sa bare ka gane meyake nufi .


Motsin tahowar Mami yasa su duka kallon direction ɗin nasu . Rungume take da Ma'eesha da gaba ɗaya ta narke a jikin ta , ƙafarta kuwa Ɗingisa ta take yi fuskar Ma'eesha duka ya kacame da Hawaye , kumatunta har girma suka ƙara suɓu-suɓu gashi sunyi jah na tsaban dirjan hawaye . Wallahi Ali duk abun da kake yi kanka kake mawa! Sannan nasha faɗa maka ka daina kula mun Ma'eesha babu ruwan ka da ita , tun da baka da imani gaba ɗaya ka zama irin mugayen sojojin nan wanda basa tausaya ma mata ko kaɗan suna ma mata kallon maza ne . Wallahi har tausaya mawa matar ka nake Haidar don zata axabtu.




Kalli kalli yanda a yini ɗaya ka sukurkuta mun yarinya ka fitar mun ita daga Hayyacin ta . Aliyu Are You out of your mind? Baka da hankali ne ? She is small baby girl kawai saurin girma tayi?. Kallon Ma'eesha Aliyu yayi yana bin ta da wani irin kallon ƙasa-ƙasa kana yace “ Mami I'm sorry, raina ne ya ɓaci da lamarin Ma'eesha, Mami ko fa girki bata iya ba . Nasata tayi mun indomie kin ga Haukar da tayi mun wai ta kawo mun tana tunanin na iya cin sa . Ai Ya Aliyu sam ba laifin ta bane ba , Baka ji mene Mami ke cewa yanzu ba? She's small baby girl means all what she did wrong bata isa hukunci ba , babu mai hukunta ta tun da ƙaramar yarinya ce , to Mami yaushe zata girma don Allah kullum Kice yarinya ce yarinya ce ....aaaaa haba ! Shiyasa take tsiyar da take so . Har takai ma idan tayi laifi ita da kanta cewa take wai saurin girma tayi ayi haƙuri ....Mami ne ta katse Jidder ta hanyar ɗaga mata hannu kana tace “ Ba karamar yarinyar Bace hala shekarun ku ɗaya ne da ita ? Kin ba Ma'eesha kyawawan shekaru takwas ko ma nace fiye , don haka ku kama kan ku babu ruwan ku da yarinya ta. Aiki kuma daga yau na cire maku kusa mun ita bare har tayi ɓarna kuce tace maku ita yarinya yanzu kowa ya samata ido . Nafi san haka kawai .


Kai kuma Ali kar ka ƙara saka mun yarinya knee down har ƙafafunta su kumbura irin haka! Fatan ka jini da kyau?. Gyaɗa kai yayi tare da cewa “ Yess mami ”. Juyawa tayi tana dafa Ma'eesha tare da cewa “ Lets go baby”. Fuska a narke don har a lokacin kuka take yi sosai don ƙafarta zugi yake mata zugin da bata taɓa jin irin sa ba .


Mami anya babu kuskure anan? Muryar jidder ya katse su tana kwantar da murya a makirce kana ta cigaba da cewa “ Common thing indomie Ma'eesha Bata iya girkawa ba ,aƙwai matsala fa a ƙasa ”. Aure zan mata! Nace Aure zan yi mata da zan damu ta iya indomie ko bata iya ba . Bare yanzu fa take ɗagawa wannan duk mai sauƙine nasan zata iya nan gaba .


Muryar Haidar ne ya katse su yana saƙo da maganar sa cikin hikima da dabara “ eh zata iya don datayi na farkon baiyi dadi amma na biyu yayi daɗi sosai kamar kar ya ƙare. Shiyasa ma nake so gobe mu tafi Lagos tare tayi hutun ta Acan.


🙀Buɗe baki Mami tayi tana waro manyan idanun ta wanda Aliyu ya ɗebo su waje kana tace“ Wannan dai yarinyar tawa Ma'eesha ce zan baka ita Ali ka tafi da ita kake nufi? ”. Kallon Mami yayi yana gyaɗa mata kai Alamun eh jikin sa yana dan sanyi don dama yasan za'a kai ruwa rana wurin Amincewar Wannan tafiyar nasa da Ma'eesha ”...To baka isa ba, Ba zan yarda da Wannan tafiyar ba . Mami ita ce take so , Ma'eesha bakya so mu tafi tare ? Yayi maganan yana sauke Muryar sa tamkar ba shine mai bata horon nan ba ”.


Ɗago da ido Ma'eesha tayi tana kallon Mami kana ta kalle shi tsoron gargaɗin da yayi mata ne ya dawo mata ka....Wannan yasa ta gyaɗa kai hawaye na kwanciya a idanun ta kana tace “ Mami ina so zan bi Uncle ”. Nasan zai kula dani sosai ’. Hummmmmmmm ..... Numfasawa Mami tayi kana ta rungume Ma'eesha tsammm tana furta “ Allah sarki Aiiiii na . A'isha na Ma'eesha . Yau zamu fara shiri ,amma yanzu zan fara gasa ƙafarki ne ya saki sai kiyi barci gobe sai ayi shirin tafiya da Uncle . Aliyu.....!!! Mami ta kira sunan sa har sau uku kana tace “ Ka kula da Ma'eesha tana budadden zuciya tana jin ka sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login