Showing 141001 words to 144000 words out of 159724 words
Chapter 48 - WATA KISHIYA COMPLETE DOCUMENT Book by Sa'adatu bintu Abdullahi .txt
tsananin tausan yarinyar sbda ga yarinta ga daukar nauyin ciki. "Toh shikenan ki dawo kan gado, ki kwanta ki huta banyn cikinki ma ys huta,.." Hafsat ta fadi hakan hadi da mikewa ta fice a dakin. Almuqri'ah ta kwanta nan kasan carpet din zuciya cike da tunani-tunani. Akwai bacci a idanuwanta amma sam baze yuba saboda seda kwanciyar hankali sannan bacci ke samuwa ita sam bata da kwanciyar hankalin dazatayi bacci ma baki daya, ko a mota ma sam bata rintsa ba, tana kallan kowa na bacci amma ita yanda taga rana haka taga safiya. Juyi kawai tashigayi a kasan carpet din dakin kafafuwanta se zugi suke mata kmr zasuja ruwa, tasan saboda uwar tafiyar datayi ne jiya daga anguwar dosa zuwa kawo car pack. Har da daddare ma Almuqri'ah kasa bacci tayi, danma tasamu taci abinci sbda hafsat ta matsa mata sosai. Wuraren 2:am na daren rnr Almuqri'ah taji ana shafar mata jiki dmn batayi bacci ba taji shigowar Hamza mijin Hajiya hafsat, . Almuqri'ah ta tashi zaune hadi da turesa daga kokarin haye mata jiki da yakeyi ga uban ciki. Da hamza yaga zata tada yaran dakin ya fice a dakin burarsa a tashe. Almuqri'ah ta fashe da kuka sosai tashin hnklinta ya ninku tanada tabbacin zamanta a gidan hajiya hafsat baze yuba. Washe gari hajiya hafsat taje aiki tana koyarwa ne a makarantar gwamnati university. Yaranta kuma suka je mkrnta, sam hafsat bata kawowa ranta hamza zeyi halin akuyan cinsaba a kan Almuqri'ah sbda ganinta cikin jikinta, sannan ta bashi lbrin yadda ta hadu da yarinyar a mota a zahiri ya tausaya ainun dan haka hafsat batasa komi a ranta ba ta fita ta barshi shida ita a gida, shi beda aikinyi a bank yake aiki ya saci wasu kud"ad'e yaje ya dinga rabawa mata. Aiko hamza na ganin gida ba kowa ya farawa Almuqri'ah mgnr bnza taki ko kallansa, Yaso ya afkawa mata da kyar ta kwaci knta tadawo wajen gidan ta zauna har hajiya hafsat ta dawo gidan . taganta kofar gida ta tambayeta meyasa taganta a waje Almuqri'ah tace "na fito shan iska ne..." Hafsat ta aminta da abinda tace sbda tasan me ciki dajin zafi musammanma in cikin ya tsufa kuma basu da wuta, basu cika samun wuta ba. Daren yau ma hamza be bar Almuqri'ah baby seda ya kai mata ziyarar tsakar dare da kyar tasha, har yana kokarin dangana burarsa da gindinta ta kwace da kyar,ta bude sakatar falo da hijjabinta a hannu, ta fice a falon, ta bude sakatar gidan ta hau gudu a titi wuraren 1:47am ganin ta bace ma hamza da gani ya koma gidan yana tsammanin dawowarta dan yau yasawa ransa seya ci yarinyar nan ko yaya ne, har awa daya ya shude bata dawo ba dan hk ya cire rai dazata dawo gidan, ya koma ciki yana bakin cikin cin yarinyar dabeyi ba, dagani zatayi dadih dadin dad'awa ga ciki a jikinta dolema gabanta yayi dadih, yaji haushin kansa sosai dabe kwashi wannan dadin ba, se yanzu yake nadamar daman daureta yayi ya rufe mata baki yaci kayan dadih.
Seda tayi gudun 30mnt kana ta tsaya kafafuwanta ko takalmi babu, ta tabbatar tayi nisa da gidan Hjya hafsat. kana ta tsaya tana nishin azabar wahala, tasa hijjabin dake hannunta jikinta se rawa yakeyi na zallar tashin hankali. Ta juya ta kalli ko ina ba kowa a kan ti-ti, nan taji wani tsoro ya rufeta tashiga tambayar kanta ita zataje a tsohon daren nan?'' Ta kudirtawa ranta bazata koma gidan Hajiya hafsat ba ta barshi har abadan. Da kyar ta iya zaunawa a gefen babban ti-ti, kaf ilahirin jikinta ciwo yakeyi...tana zama a kasan wani irin ciwon mara ya taso mata ya turmiketa ta rike gefen marar nata dake ciwo gam-gam,kawai se taji wani amai ya taso mata, ta hau yinsa se ruwa kawai ke fita a aman, ga azabar ciwon mara ga aman datake tayi kmr zata amayar da yan hanhinta. Da kyar tasamu aman ya tsahaita jikinta duk yabi yayi weak ya saki tako ina. So takeyi ta tashi taci gaba da tafiya zuwa inda batasan ina ne ba, amma bazata iya ba sam, ko abin cutarwa tagani a nan inda take bazata iya gudu ba sede yazo ya cutarda ita. ..hk ta kwana tana murkusun ciwon mara asubahi nayi mutane suka fara wucewa zuwa sallah, suna kallanta wasu se sukasha mahaukaciya ce sabon kamu, kowa ya wuce se yaji tausanta musamman in aka ganta da ciki, duk tayi zuru zuru idanuwanta sun fad'a sosai, tayi muguwar rama fuskarnan tata tayi yar karama da ita,se hanci da zara-zaran idanuwanta kawai ake gani. Da kyar tasamu ta iya mikewa ganin anata wucewa ana kallanta taci gaba da tafiya mararta na mata azabar ciwo, ta miki titi batare datasan ina zataje ba... Duk inda tabi kallan mahaukaciya ake mata, ganinta a gigice sannan ba takalmi a kafafuwanta. wasu maza sunyi kokarin kamata domin su kaita asibitin mahauka Almuqri'ah taki yadda ta ruga a guje ga azabar ciwon mara nata tsungulinta, ga kafafuwanta duksun tattashi. Ta isa wani babban GRA, tasamu masallaci a GRA din babba ne sosai wanda ke dauke da bangaren mata, tayi alwala tayi sallar asubahi a gurin tayi azahar kawai tayi kwanciyarta a cikin masallacin...nan masallacin ta kwana bata rintsaba sbda azabar ciwon mara ga yunwar dake tsungulinta tasan ko taga abinci ba iya ci zatayi ba, ga zallar azabar ciwon mara tana ji. Byn anyi sallar asubahi masu gyaran masalaccin suka shigo gyara sukaga mace da ciki, duk se suka tsorata sam basuga shigarta ba lokacin suna gidajensu domin akwai masu gadi a masallacin, sbda babba ne masallacin.. Kaf masu gadin da ma'aikatan dake gyaran masallacin Suka taru suna kallan Almuqri'ah, su zatonsuma aljana ce har sun kira limamin sallacin sun sanar dashi aljanu sun bayyan a cikin masallacin nasu, limam ya kira mnyan malamai yace gasunan zuwa. Ganin mutane sun taru a kofar masallacim yabawa Almuqri'ah tsoro dan haka ta fito a masallacin kowa yasa gudu sbda tsoronta, ita kuma Almuqri'ah tasha ko wani ain tsoron suka gani dan haks itama gadan-gadan ta nufa Cikin GRA din cikin sassarfa xuwa ynzu bazata iya gudu ba da kyarma take iya daga kafafuwanta,. Wani dandazon mutane ta hango. Bayan tayi tafiyar data kai ta 20mnt a line din, ta tsaya tana kallan mutanen,, haka kawai ta tsinci knta dasan isa inda mutanen suke gadan-gadan, da kyar take tafiya, ta dinga kutso mutane tana cigowa batare datasan dalilinta na kutso mutanen ba....dai-dai ta iso kofar get din gidan dataga anata rabon kudi ma'aikata suka dakatar da ita a bakin tamfatsetsen get din gidan, taja ta tsaya tanajin gabanta na faduwa kmr ze fado kasa....dai-dai idanuwan hakiya salma suka sauka a kan Cikin yarinyar dske bakin get din, ko face dinta bata samu gani ba cikin jikinta kawai ta hango tsininsa, da kafafuwan Almtuqri'ah dasuke a kumbure kmr zasu fashe, zumbur ummusalma ta tashi a kan kujerar datake kai sbfs bugun da zuciyarta keyi ta nufo kofar get din gadan_gadan tanajin zuciyarta na tsananta bugu kmr zata wuntsilo waje, wani irin yanayi takeji a zuciyarta wanda bata tabajin makamancinsaba.
Paid book ne38
*na gaya muku zan dinga hutun 2days a week kuma ban fadi ranaku ba, to hutuna nayi na 2days din,, kinganni nan nasaba da zagi duk wanda ya zageni ya ragemin kayan wahala.... A barni in bi book dina a sannu pls masu sona dan Allah...wadanda basu sona adeyi hkri...*
38
Bata tsaya wata wata ba, Ta buge security din dake kofar get din wanda ya dakatar da Almuqri'ah daga karasowa cikin gidan, idanuwanta dana Almuqri'ah suka sarke cikin na juna. A lokaci guda dukkaninsu zuciyarsu ta buga da karfin, da basu san zuciyoyin nasu nada irin karfin ba. "Wacece ke?'" Hajiya ummu salma ta fadi out of control , wani abu taji a zuciyarta gami da yarinyar,.Almuqri'ah tabi Hajiya ummu salma da ido, da tayi mgna se taji zuciyarta ta buga da karfi fin a farko, voice dinta yayi kama da makusancinta amma ta rasa fahimtar wanene wannan din?" Kaf kallo ya dawo kan Hajiya ummusalma da Almuqri'ah , kama daga masu neman temako har zuwa kan securities duk suka tsuro musu ido. "Dan Allah wacece ke?'' Hajiya ummusalma ta kara tambaya hadi da dafe saitin zuciyarta sbda bugun da take mata kmr zata fashe, ta sauke idanuwanta a kan cikin jikin Almuqri'ah, hk kawai taji wani abu na fisgasta gami da cikin jikin nata. Wani irin murd'awa marar Almuqri'ah tayi ta cije, still kwayoyin idanuwanta na kan hajiya ummusalma, wadda sak kamanninta kema Almuqri'ah kama da wani data sani amma sam ta rasa tunano waneneshi wannan din. Hannu Hajiya ummusalma ta kai ta shafi cikin Almuqri'ah ba tare data sanma tayi hakan ba, Almuqri'ah ta zabura ta kalli matar, yadda ta shafar mata ciki sak haka Abdoljalal ke shafar mata ciki. "Dan Allah ki gayamin wacece ke?'' Hajiya ummusalma ta sale fadi a gigice, data shafi cikin Almuqri'ah se hankalinta ya kara gushewa, ta kasa dauke hannunta a kan cikin Almuqri'ah, ma'aikatanta da kaf da jakadiyarta suka matso kusa kusa,, mamaki ne ya rufesu musammanma jakadiyarta, nam take zuciyarta ta ayyana akwai wata a kasa. Wani irin ciwon mara ne ya turnike Almuqri'ah wanda ya wuce a daure masa nan ta durkushe kasan kafafuwanta hadi da cije lefe. Nan take hajiya ummusalma ta fahimci nakuda ce,, nan take ta gigice, tasa dreva ya dakko mota, ta umurci jakadiya data tayata suka kamo Almuqri'ah zuwa cikin gidan, da kyar take daga kafafuwanta, se azabar zufa kawai take karyo mata, suka dauketa da temakon sauran ma'aikatan aka sata a bayan mota, hajiya ummu salma ta shiga bayan motar ta jawota jikinta, ta kurawa cikin jikin yarinyar data rairaye yayi kasa sosai ido, ita kadai tasan me takeji a kan cikinnan na jikin yarinyar. "Kai yi sauri kaja motar muje asibiti..." Cewar hajiya ummu salma, datayi mgnr da dreva dinta, jakadiyya ta juyo ta zubo ma Almuqri'ah ido wadda keta faman yarfe hannu tana cije baki idanuwanta a kulle suke gam,, jakadiya ta kalli ummusalma taga cikin jikin yarinyar kawai take kallo, wani irin karatune a kan fuskar hajiya ummusalmar me wuyar karantuwa, nan take jakadiya ta shiga thinking din wacece wannan yarinyar ?'' Hajiya ummusalma tasaba temakon mata da dama, tanada tsananin imani da tausayi, imanin dake kwance kan fuskarta a wannan karan dabanne. Dreva yaja motar suka nufa asibiti, hajiya ummusalma se sannu kawai taketa cewa Almuqri'ah,, haka kawai ta tsinci zuciyarta da natsawa sbda kallan dataketama cikin jikin Almuqri'ah.
*Kaduna*
Suna isa abitin da Abdoljalal ba bata lokaci doctor suka dukufa a kanshi , suka samu ya farfado daga suman da yayi, akayi masa Allurar bacci, bacci ya kwasheshi bashi ya farka ba se 12:am ,ya bude idanuwansa a saman P.O.P din dakin asibitin, tunaninsa ya dawo kansa, "da gaske be ta gudun min da ciki!!??" Ya fadi kmr zararre hadi da tashi zaune zumbur ,idanuwansa suka sauka a kan Ahamad dake zaune kan kujerar dake facing dinsa, mustapha ne ya kirashi ya sanar dashi abinda ke faruwa shine yaxo asibitin yakira larai ita kuma take asibiti gun hajiya saude wadda har yanzu bata farka daga dogon baccin tashin hankalin da takeyi ba. "Sannu sir, ya jikin naka?..."cewar Ahamad da yayi mgnr cikin tausayi da tausayawa. "Kagani ko Ahamad yarinyar nan ta gudun min da ciki? Kana gani ta gudun min da ciki kou?' Kwananta biyu kenan bata nan ta gudun min da cikina...'' Abdoljalal yayi maganar idanuwansa na cikowa da zallar kwallar tashin hankali tini ya koma kmr zararre. Ahamad ya karajin tausayinsa sosai, mustapha ya sanar dashi komi. "Ka kwantar da hankalinki sir dan Allah, zata dawo insha Allahu..." Ahamad ya fadi cikin kwantar masa da hankali. Abdoljalal ya kalli Ahamad dayayi, ya dawo ya kalli drib din hannunsa, ya girgiza kai still yana kwallar dashi kadai yasan zafinsa yace. "Bazata dawo ba...Ahamad tashi muje ka kaini in nemota, mutuwa zanyi in bangantaba..." Yayi mgnr hadi da tsige drip din hanninsa nan take jini ya balle ya fara zuba. Hankalin Ahamad ya tashi ya riko hannun nasa yana fadin " sir dakayi hkri drip din jikinka ya kare..." Abdoljalal ya mike tsaye, still jini na tsiyaya a hannunsa,ya fisge hannunsa daga rikewar da Ahamad ya masa, ya fice a dakin Ahamad ya biyoshi yana fadin "Sir bari a kira nurses su duba maka jinin nan dake zuba a hannunka..." Ina sam Abdoljalal be bi ta kansa ba ya fice a asibitin ma baki daya, ahamad ya kira nurse suka biyo shi wajen a bakin motarsa suka samesa har lokacin kuka yakeyi kmr karamin yaro yana fadin "Ta gudun min da ciki...shikenan ta tafinmin da ciki... sena kashe kaf securities din dasuka barta ta fita....a kaina gidan mahaukata, wlhi haukacewa zanyi in bangantaba..." Sune kalaman da Abdoljalal keta fadi cikin gigitar fitar lissafi. Ahamad da nurse duk sukaji tausansa ya kuma ratsasu, nurse ta karaso domin temaka masa jinin hannunsa ya dena zubowa, amma fir yaki yarda, ahamad yayi-yayi ya tsaya amma yaki tsayawa nurse ta dktr masa da jinin dake zubowa a hannun nasa. "Ka barni in mutu Ahamad,yarinyarnan ta gudunmin da ciki..." Ya kara fadi kmr ze mutum kokawa kawai yakeyi da numfashinsa. Idanuwan ahamad suka cicciko da kwallah ya zaro waya a aljihunsa yayi dealing number din dr mus'ab amma kiran be shiga ba tin jiya yake kiransa amma number taki shiga. Ahamad ya maida wayar tasa aljihu yayinda kwalla suka wanke masa fuska,yana me kallan Abdoljalal ita kanta nurse ta tausaya Ainun. "Dan Allah sir ka bari a duba maka jinin nan dake zuba a hannunka dan Allah sir, zamu nemota kuma zamu ganta insha Allahu..." Cewar ahamad da yy mgnr yana kuka Abdoljalal dinma na kuka, da kyar ya yadda suka koma ciki nurse aka bashi temakon gaggawa jinin ya dena zubowa a hannun nasa. Suka fito ahamad ya bude masa mota ya shiga, shima ya shiga yaja motar suka fice a asibitin. Abdoljalal ya kwanta a kan kujerar motar ya lumshe idanuwansa se kuka yakeyi kmr karamin yaro. Ahamad nata kallanshi shima se hawaye yakeyi tausayin Abdoljalal ya kuma cika masa zuciya be tabbatar da yanasan yarinyar ba se yau. "Sir in kaika gida ka huta? Tinda kaki yadda ka zauna a asibitin kasamu sauki ranka ya dade..." Cewar ahamad. Abdoljalal ya dago ya bude idanuwa sa ya kalli ahamad yace "aah karka kaini gida, ni ai bnda hutu yanzu senaga yarinyar nan, ka kaini inda zan nemeta in ganta dan Allah..." Ya karashe mgnr yana meci gaba dayin kuka, duk ya fice hayyacinsa, kmr zararre. Ahamad ya kalli agogon motar yace "Sir karfe dayan dare ake nema yanzu..." Abdoljalal daketa ci gaba da kuka yace "inkai zaka tafi gida ne,ni ka saukeni ko ka bani motata inje nemanta, wlhi bazan iya bacci ba sena ganta..." Tausanta ya kara cika Ahamad, ya sakejin sabon kwallah ya wanke masa fuska. "Ina zamuje to sir..." Cewar Ahamad. "Ko ina...gudunmin fa tayi da ciki...wlhi sena nemota ta bani cikina ita se tayi tafiyarta, a kan me zata gudunmin da ciki, cikina nefa, ni na mata, amma ta gudunmin da ciki..." Abdoljalal ya fadi hadi da dagowa ya kifa kansa a kan cinyoyinsa hadi da fashewa da wani irin kuka me sauti, brain dinsa har wani dil-dil yakeyi kmr ze haukace.. Ahamad shima ya kara fashewa da kuka, driving yakeyi amma hnklinsa na kan Abdoljalal. Nan suka shiga zagaye garin kaduna a daren,suna fita suna haska lungu da sakon anguwanni, amma sam basu ganta ba,,sunata zagen har akayi asubahi ko rintsawa kaf basuyi ba, seda Abdoljalal yaji kiran sallar aaubahi Kana ya tuna ana binshi bashin salloli. Tsayawa sukayi, a wani masallaci ya biya bashin sallolin da ake binsa, sukayi Asubahin, ya dinga Addu'ur'i Allah yasa yaga Almuqri'ah, ji yakeyi ze iya bada komi na rayuwarsa inde zega yarinyar. 6:am suka ci gaba da zagaye kaduna suna neman Almuqri'ah har wuraren 6:pm suna yawo sallarh kawai ke tsayar dasu, dasukayi magriba da kyar Abdoljalal ya yadda suka nufo gida , ko packing ahamad be gama yiba Abdoljalal ya fito daga motar ranshi a matukar baci zuciyarsa ji yakeyi kmr zata fashe, gabaki daya babu laka a jikinta ya karaso bakin get inda securities suke, kaf suka mike tsaye, hadi da gaishesa, da tambayarsa ya jiki...ai bebi ta kan gaisuwat dasuke masa ba ya shiga sirfafo musu wasu mahaukatan manyan zagi cikin bacin rai, ji yakeyi kmr a bashi bindiga ya harbesu. Ahamad ya karaso inda Abdoljalal yake bakin get yanata sirfafawa securities zagi sukan sunyi kasa da kai, sunyi shiru kmr ruwa yacisu. Abdoljalal na ganin ahamad ya karaso ya kalleshi a matukar bacin rai. Yace "Kirawomin shugaban sojojin nigeria, azo a kwashemin tsinannun nan aje a ajesu a dinga dukansu,, har se dun fadi inda yarinyar nan ta tafin min da ciki, da hadin bakinsu, in ba da hadin bakinsu ba ta yaya zasu barta ta gudunmin da ciki,,,wallahi nine ajalinsu a gidannan..." Cewar Abdoljalal dake mgnr kmr ze rufesu da duka, shi kadai yasan yadda yakeji a zuciyarsa. Jin abinda Abdoljalal yace yasa securities zubewa kasa suka shiga bashi hakuri, amma fir yaki ko saurarensu, ya kara dakawa ahamad tsawa yace maza ya kira shugaban sojoji ya hadasgi dashi a waya..." Ba yadda ahamad zeyi dole ya kirashi bugu biyu ya daga sbda ta nan dmn yake mgna da Abdoljalal din in yanada bukatar sanyin waya dashi. Abdoljalal ya amshi wayar ya sanar da shugaban sojoji yasa a kawo motocin sojoji gidansa a kwashe kaf securities din gidansa aje a horasu..." Shugan sojoji yace "Subhanallahi meke faruwa saraki?'' Yayi mgnr zuciya fal mamaki sbda yasan waye Abdoljalal da tausayi da imani, yayi mamakin dayaji yace