Showing 138001 words to 141000 words out of 159724 words
Chapter 47 - WATA KISHIYA COMPLETE DOCUMENT Book by Sa'adatu bintu Abdullahi .txt
sani ba, larai dake kawo musu labari ita ke daurasu a darasin su nuna kmr basu san meke faruwa ba a gidan,kaf komi sun sani, harda sanadin kai saude asibiti sun sani sude fatansu kada saude tadawo gidan domin inta dawo seta ci bura ubar kowa na gidan.. Da larai tasamu labarin Almuqri'ah ta gudu a gidan a gurin salisu tantiri taji, seda ta rabgada gudar farin ciki daman ita ta tsani yarinyar saboda san da saraki kemata da kuma daukakar da Allah yama yarinyar daga zuwanta gidan a gun saraki tinda gata da cikinsa ai tasamu daukaka. Tsugunnawa larai tayi ta gaida Abdoljalal hadi da tambayarsa ya jikin hajiya saude... Ba tareda Abdoljalal ya amsataba yace "kiramin wannan yarinyar, yasunanta ne wadda kuke aiki tare, me jikinnan..." Larai tace "Jimmalo..." "Kiramin ita yi sauri, in Almuqri'ah na dakin ki kirawomin ita seki bar ita waccan yarinyar..." Cewar jalalu. Larai tace toh hadi da mikewa ta nufi dakin jimmalo se murmushi larai takeyi a zuciya da zahiri. "Insha Allahu kaida ganin wannan me sunan larabawar har abadan, tanacan kilama ta afka gidan yankan kai..."larai tayi maganar a zuciyarta. A kofar dakin Jimmalo larai taga jimmalon ta kalleta taga idanuwainta sunyi luhu luhu tayi kuka tagaji. Larai ta tabe baki tace "ohh aiki yasamu gwari...aise ki tashi kije oga na kira.." Jimmalo taji gabanta ya yanke ya fadi jin abinda larai tace a karshe, ta mike tsaye hadi da gyara zaninta wanda ke kokarin kubce mata, tashin hankalin datake ciki baze misaltuba, ko sadda ubanta ya mutu bata shiga tashin hankalin datake ciki ba a halin yanzu, tin tana ganin yarinyar zata dawo yanzu ta cire raima da yarinyar zata dawo gidan yau kimanin 2days kenan bata gidan, jimmalo kullum kwana da wuni takeyi tana kuka, tunaninta daya ne ina yarinyar taje?'' Ta tabbatar in Abdoljalal yaji bata gidan tsawon 2days seya fi jimmalo damuwa "wane itama...." A jere jimmalo da larai suka iso inda Abdoljalal yake, jalalu yabisu da ido yaga bega Almuqri'ah ba sede jimmalon, kallo daya ya mata yagane bata cikin hayya cinta kmr yadda shima baya cikin hayyacin nasa lips dinsa duk yabi ya bushe rakayau se faman jikashi yakeyi da yawon bakinsa.. "Ina Almuqri'ah na?'' Abdoljalal yayi tmbyr idanuwansa na kan jimmalo, larai taji kmr ta kashe knta dayace Almuqri'ah na. Jimmalo kam gabantane ya yanke ya fadi, ta daburce ta rasama mezatace masa, kawai se yaga hawaye sharr a idanuwan ta..hakan ya bala'in jefa Abdoljalal a tsananin tashin hankali mara misaltuwa , ya tabbar da akwai babbar matsala.."nace ina Almuqri'ah da d'an cikina? Ina take? Ina d'an cikina? Kiyimin magana, ina cikina danayi mata? Ina cikina dake jikinta?!!!'' Abdoljalal yayi mata tambayoyinnan cikin tsawar data kada hantar cikin jimmalo ta kalleshi tayi kasa da kanta, duk yabi ya haukace, a hakama dan beji komi ba kenan. "Ina take nace?!!!! Ina cikina?!!!!" Abdoljalal ya kara tmbya cikin tsananin tsawar da har securities seda sukaji, dukkaninsu suka hada baki gun cewa "Anxo wajen..." Kaf jikinsu ya dauki rawa, suka kira masu gadin get din tsakiya dana farko duk suka dawo cikin gida sukayi tsuru tsuru, tini wasunsu sun fara zawo.
"Ta gudu,tin washe garin ranar dakuka je asibiti, na nemeta bangantaba wlhi..." Jimmalo ta fadi cikin kuka, ta zube kasan guiwowinta hadi da kara rushewa da kukan tashin hankli me tambarin matsifa da bala'in dake tattare da ita ko kwatan Abdoljalal bata kaiba. Larai de na gefe. Jin abinda jimmalo tace yasa kunnuwan Abdoljalal daukewa na wasu dakiku, idanuwansa suka lumshe da yana, yaji wani luuuu kmr ze fadi, se kuma ya rike jikinsa sbda shi namijin duniya be yayan namijim zaki ne,sam ba a ganin tashin hnklinsa duka, dan hk yanzuma rabi aka gani a zahiri. "Banji me kikace ba? Ta gudu? Ita wa ta gudu? Almuqri'ah ta gudu? Ta ina tabi ta gudu? Ina taje? Ina cikina na jikinta??'' abdoljalal yayi maganganun kamar ze haukace saboda rudu da gigita, idanuwansa se lumshewa sukeyi yana kara budesu, tashin hnklinsa baze misaltuba har abadan, kai kace cewa akayi masa Almuqri'ah din ta mutu. Jimmalo ta kasa amsa masa tambayoyinsa se faman rusar kuka takeyi. Larai tayi carab tace "ta gudu ranka ya dade, wallahi ta gudu yarinyar nan, ta bakin get tabi ta gudu, suma kansu securities basu san guduwa zatayiba suka barta ta fita , ..." "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!'' Abdoljalal ya maimaita 3ryms hadi da dafe kansa,, idanuwansa suka kara lumshewa. "Ta gudun min da ciki? Ina tajemin da cikina? Ku fada mata ta dawo ta bani cikina dan Allah...innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!''' Abdoljalal ya fadi kmr saban hauka so yakeyi yayi kuka amma ya kasa, tashin hankali mara misaltuwa ya shiga, zuciyarsa tashiga, fuskarta ta bayyana Dmwar zuciyarsa,. Larai tayi lakur, tana hango bala'in dake tattare ga Abdoljalal. Jimmalo kam se kuka takeyi. "Karya kuke min bata gudun min da ciki ba wlhi,,, se kun nemomin ita tabani cikina wlhi..." Ya fadi yana girgiza kai, ji yakeyi kmr a mafarki yake,. ya juya cikin hanzari ya nufo bakin get securities na ganinsa sukayi kasa da kansu, dmwa da tashin hankalin dake kan face dinsa basu taba ganin makamancinsa ba a tattare dashi se yau. "Da gaske ne Almuqri'ah ta gudu?'' Abdoljalal ya fadi a haukace byn ya iso inda suke kmr zararre , jijiyoyin knsa duk sun tashi . Duk suka kasa magana sede suka kara kasa da kansu. Abdoljalal ya daka musu tsawar dabe taba daka musu irintaba se yau "Nace da gaske ta gudun min da ciki?" Jikinsu na rawa suka amsa da "A, sir..tuba muke sir..." Suka hada baki gun fadar hakan. Idanuwan Abdoljalal suka kawo wasu zafafan kwallah, nan da nan suka karayin jajawur zuciyarsa kmr zata fito fili, jikinsa ya dauki rawa. kaf ma'aikatan suka karayin kasa da idanuwansu, zuciyarsu nata fatt fatt fatt, sun san karshen zamansu a gidan yazo, tini suka fara kokawa kansu. "Ku kuka barta ta fita daga bakin get?bayan ga cikina a jikinta?'' Abdoljalal ya fadi cikin kuka se yarfa hannu yakeyi sbda rad'adin da zuciyarsa keyi be tabajin irinsaba se yau.. Securities sukayi shiru suka kasa amsa wa.. "Badaku nake mgna ba dan kan babbar bura ubanku ku amsani, karku karamin shiru, in ba haka ba, wallahi zansa muku bom in kashemu baki daya nida ku, shegu tsinannu, yan iska, nace ku kuka barta ta fita a bakin get, gets hard guda uku ta fice a cikinsu ta gudunmin da cikina a jikinta, dan kutmar babbar bura ubanku?'' Abdoljalal ya fadi cikin fitar hayyaci da tsantsar tsagwaron ruwan wutar bala'i hadi da gobarar tashin hankali. Duk ma'aikatan suka kara shiga taitayinsu, sbda tashin hankalin dasuke tsammani zasu gansa a ciki se suka gansa a mafiyinsa. Duk suka amsa da yess hadi da ban hakuri. "Kuka barta ta gudun min da ciki, har tsawon 2days bata nan, ina taje? Da d'an cikina ta gudu kou? D'an cikina kou? Cikina na jikinta kou? Innalillahi wa'inna ilaihir...!!!''' Be samu dmr karasawa ba ya zube nan kasa sumamme tamkar an zare masa rai, idanuwansa suka lumshe dmn ba karfi a jikinsa. Hankalin securities din ya matukar tashi, yadda naga fuskokinsu dmwarsu suma bazata misaltuba. Gadan gadan sukayo kansa suka dagoshi, aka kawo ruwa aka yayyafa masa, amma sam be farfado ba ko ajiyar zuciya beyi ba, hankalin maza ya kara tashi wasu tini idanuwansu sun fara kawo kwallah, wadanda ba musulmai a cikinsu ba se kiran Jesus sukeyi suna ihu suna rawar diskon tashin hankali, tini suka tara kaf ma'aikata mata a gurin kukansu ya jawo hnklinsu. Tantiri kam si yafi kowa kuka da ihu harda daura hannu yayi a kai yana fadin "Wayyohhhhh mun shiga uku mun lalace !!''' Se rawar tashin hankali tumbinsa keyi.... Nan suka kwasheshi a haukace aka sashi a mota, Almustapha ya rikeshi, da salisu tantirin daketa kwallah Zuwa yanzu yayi ihun ya gaji har muryarsa ta dishe,, kaf ma'aikatan gidan sunyi nadamar barin Almuqri'ah ta fita a gidan, sbda hkn ya matukar jefasu a tashin hnkli seda kowa kowannensu yashiga tashin hankali. A guje Dreva ya shiga motar yaja suka fice a gidan, motar securities na biye dasu a baya.
Insha Allahu zaku jini da daddare. Aski yazo gaban goshi azabar zafinsa nakeji 😂37
A bangaren Almuqri'ah, suna fara tafiya motarsu tasamu matsala. drevansu ya kira masu gyara suka gyara suka ci gaba da tafiya, dan haka basu suka isa ba se 6:am nasafe. Iyakar jigata Almuqri'ah ta jigata tin a car matar data biya mata kudin mota ta bata ruwa da abinci amma taki cin abincin sede tasha ruwa kawai saboda ko sha"awar cin abincinma batayi. Seda suka sauka a motar taji cikinta na harbawa a hankali ga tashin hankali ga yunwa a cikinta tasan hakan ne ya hana cikin jikin nata motsin kirki. Almuqri'ah tama hajiya hafsat godiyar temakon data mata sosai,. Hajiya hafsat tace "bakomai d'a na kowa ne...wace anguwa zakije a nan din?'' Almuqri'ah tayi tsuru tsuro da ido ita batasanma ina suke ba a halin yanzu batasan a wani gari suke ba sbda Tsabar tashin hankali. Jin tayi shiru yasa hajiya hafsat tsureta da ido. "Ko bakisan anguwar dazakije din bane a yolar?'' Idanuwan Almuqri'ah suka ciko da kwallah tace "Bansan kowa a nan ba, kawai nazo ne..." Da bebanci, amma hajiya hafsat ta fahimci me take nufi, ta kara kureta da ido sosai hajiya hafsat daman shiyasa ta kasa tafiya dasuka sauka a motar kowa ya watse ya barsu ita da yarinyar, ta fuskanci damuwar da yarinyar take ciki ba kadan bace sannan ga nakasar mgna tanadashi. "Bakisan kowa ba kamar ya?” hajiya hafsat ta fadi fuska dauke da mamakin klmn Almuqri'ah. Almuqri'ah tace "A, bansan kowa ba bansan garinnan ba, seda kk fadi ynzu nsni..." Hajiya hafsa taji kanta yayi wani nauyi tace "Bakisan kowa ba amma kikazo meyasa? " Almuqri'ah tayi shiru sbda batasanma me zatace mata ba. Hajiya hafsat tashiga tunani-tunanin anya ba cikin shege bane a jikinta har yayi sanadiyar barinta gidan iyayenta kuwa..se kuma ta kara kure yarinyar da ido, dagani tasan da wuya ta aikata cikin shege, amma seta tuna da mugu beda kama to haka mara ji ma beda kamanni, musammanma duba da yadda yaran yanzu suka lalace ido rufe. "Wannan dagani karamar yarinya ce sosai tayi kankanta da d'aukar ciki gaskiya sede in cikin bana Aure bane..." Hafsat ta fadi a ranta, se kuma ta tsinci kanta dayima yarinyar zato na Alkhairi dan dagani kaddara ce ta fito da ita daga gida kuma kaddara bata wuce kan kowa ba. "Kinada miji ne?'' Hafsat tayi mata tambayar nan batare datasanma tambayar ta subuce daga bakintaba. Almuqri'ah ta daga mata kai alamar "Eh..." Haka kawai takeji a jikinta matarnan dagani bazata cucetaba,. Hafsat ta kara shiga tunani da nazari a kan yarinyar jin tace mata eh, tanada tambayoyi a kan yarinyar sosai amma bataso ta takurata ganin gajiya sosai a jikinta sannan ga tsohon cikin dake tattare da ita."zaki bini gidana ki zauna tare dani inada yara hudu biyu mata biyu maza mazanne kananu..." Cewar hajiya hafsat. Almuqri'ah ta kureta da ido ta girgiza kai hadi dacewa "Temakonma da kimamin ya isa haka nagode Allah yasaka da Alkhairi..." Da bebanci. Hafsat na fahimtar mgnr yarinyar sosai ta fahimci akwai hankali a maganganunta."inna barki a nan baki da inda zakije kuma bakisan kowa ba ? Nasan ba gida zaki koma ba kuma... In kika bini wallahi bazan cutar dake ba knji ko ki bini inaji a raina inaso in temakeki bazan iya barinki a nan ba gaskiya knji?'' Badan Almuqri'ah taso ba ta amince tabi hajiya hafsat sbda klmn bakinta na nuni da bazata cucetaba, kawai Almuqri'ah ta mikawa ubangijinta lamarinta kaf. Suka tare abin hawa hajiya hafsat ta mishi kwatancen inda zataje suka shiga, tafiyar 20mnt ta iso dasu bakin wani get dan madaidaici na masu rufin asiri. Hafsat ta sallami me napep din suka isa cikin gidan,. Dan madaidaicin gida ne na masu rufin asiri ,gidan nada packing space din daze dauki mota daya kacal, mota dayar cema a farfajiyar gidan, motar hajiya hafsat danshi mijin tama beda komi se raganci. Almuqri'ah sebin ko ina takeyi da ido, suka isa cikin falon gidan, wanda ke dauke da manyan saitin kujeru, akwai komi a falon dai-dai nasu. Wani mutum Almuqri'ah tagani kwance bisa kujerar 4ct dagashi se gajeren wando ga ubar bura a tsaye, ko singlet babu a jikinsa, a kallah mutumin zekai 45yrs. Kallo daya Almuqri'ah ta masa ta dauke kanta a Kansa. Yana ganinsu ya taso tsaye hadi da zubawa Almuqri'ah ido kyaunta ya tafi da imaninsa, da kyar ya iya seta knsa hadi da hadiyar yawu, ya dawo da dubansa kan Hajiya hafsat ya washe baki,. "hafsatu ina kuma kika samo wannan farar fatar?'' Cewar Hamza mijin hafsat. Hajiya hafsat ta kalleshi ta girgiza kai tace "haba me gida ko ka tambayeni ya hanyama seka 'bige da tambayata ina nasamo wannan farar..." Hamza yace "Yo ke gakinan na ganki kin iso lafiya lau ai..." Hafsat ta girgiza kai kawai, ba karamin wuyar mijinta hamza takeci ba ga bakin neman matan tsiya, dayaga mace ko yar cikinsa ce da burarsa ta daga, se akayi akasin sam hafsat bata ganin lefinsa ,ko ince batasan lefinsa saboda tsananin san da take masa, tafi sanshi a kan yayan data haifa da hamzan.. "Hmmm...Bari muyi wanka mu huta se in baka labarin yadda akayi nasamo ta..." Cewar hafsat tana fadar hkn ta tasa Almuqri'ah gaba zuwa dakin yaranta hamza yabi bayan Almuqri'ah da ido burarsa ta kara mikewa. "Kwankwatsi!'' Ya fadi a zuciyarsa se adduarh yakeyi Allah yasa de shekara yarinyar zatayi a gidan yasamu kayan duwawu ya dinga matsa ko beci gindi ba ya matsi duwawukannan daya gani manya manya, kuma yaga cikin dake jikin Almuqri'ah amma sam ba ruwanshi da cikin jikin nata Zuciyarsa tafi karkata a kan dirinta daya gani.
Suna shiga dakin yaran, Hajiya hafsat ta nunawa Almuqri'ah toilet tace tayi wanka ta bata kayan dazata sa intayi wankan kana ta fice a dakin hadi da kiran wayar kanwarta tace a dawo mata da yaranta gida tadawo...domin daza tayi tafiya kwashe yaranta tayi ta kaiau gidan kanwarta dake aure a nan yolar su yan asalin Taraba state ne, sanadin dayakai hajiya hafsat kaduna bikin yar yayarta sukayi a kadunan, ita yayar tata a kaduna take Aure. Almuqri'ah tayi wanka taji dadin jikinta sosai, amma ita kadai tasan me takeji a zuciyarta, zuwa yanzu kuma tunanin Abdoljalal ne ya lullubeta ta tabbatar inya dawo gidan be ganta ba ze shiga mummunan tashin hankali amma ita barin gidan datayi ne yafi mata alkhairi ,ta tabbatar inta zauna a gidan se saude ta kasheta da d'an cikinta, kuma abdoljalal be isa ya hanata ba, ko tacema sadda zata kashetan shi be sani bama, tanajin tsoron saude Ainun,kaidinta yafi na shed'an. "Inaso inga Ammah narh..." Ta fadi a bayyane, tana zaune gefen gadon dake dakin, tanaso taga ammah dinta amma batasanma a ina zata ganta ba, amma tana tsananin so taganta. Wasu hawayene suka wanke mata fuska a haka hafsat tazo ta sameta tana kwallan hannunta rike da kular dake dauke da abinci. Zaunawa gefenta hajiya hafsat tayi tace "Me kikema kuka?'' Almuqri'ah ta dago ta kalleta ta goge kwallarta tace bakomai... Hajiya hafsat ta tsuro mata ido hadi da nazarin yarinyar.."nasan kina cikin damuwa, amma ki kasance me dauriya saboda kar damuwar ta wuce ta barki da mugun ciwo, komi da kike gani fararre to tabbas kararre ne, ki kwantarda hankalinki knji..." Almuqri'ah taji dadin kalaman hafsat sun rage mata tashin hnklin datake ciki. Ta mike ta isa ga dadduma domin gabatar da sallolin da ake binta, hafsat tace "Ki bari kici abinci mna..." Almuqri'ah tace "toh bari inyi sallar de.." Hafsat ta bita da ido kawai, tausayin yarinyar na yawaita a zuciyar hafsat din, tanaso ta tambayeta abubuwa da dama amma sam batasan takura mata. Tana nan zaune a dakin yaranta suka dawo suka iso dakin, suka rungumeta cikin jin dadih, a kallah babbar zata kai 17yrs, duk yaran nata sunada girman jiki. Almuqri'ah ta idar da sallarh ta juyo ta kalli hafsat da yaranta se labari suke bata ne kewarta dasukayi. S
Duk suka zubowa Almuqri'ah ido wadda itama idon ta zubo musu. "Mommy wacece wannan?'' Cewar babbar yar hafsat mesuna Amrah.."bakuwa ce muka taho tare daga kaduna..." Amrah da sauran yaran duk sukayi farin ciki domin suna san mutane, kanwar amrah mesuna hauwa'u tace "Amma ba daga gidan Aunty a"ee ba kou? Danna ganta fara wannan me kyau ce sosai'' ( wato yayar maman tasu ce anty a'ee) duk yaran sukayi drya da hafsat dinma sbda karshen mgnr hauwa'u."wallahi mommy matar kyakyawa ina kika samota?..." Cewar Amrah. Hafsat tayi dariya tace "Eh Sosai kyakyawa ce, Allah ne ya hadamu..." Amrah tace "munji dadih da kuka hadu ummah, amma a gidannan zata kwana kou?'' Hafsat ta daga mata kai alamar eh. Tace ma yaran su fita saboda su bawa Almuqri'ah guri taci abinci. Dukda yunwar dake cikinta amma ta gaza cin abincin saboda zuciyartama bata sha'awar san taci komi ma cikinta. Seda hafsat ta matsa mata kana ta dan tsakuri abincin ta barshi, aiko dan abincin dataci yana shiga cikinta babyn cikinta ya fara wutsil-wutsil da d'an kuzari ba kamar dazu ba, ta zubawa cikin nata ido, motsin da yakeyi har hajiya hafsat na hangowa kasancewar ta cire hijjabin cikinta tanashan iska, sannan rigar dake jikinta ta kwanta a kan cikin. "Baby nata motsi yaji kinci abinci..'' Cewar hajiya hafsat. Almuqri'ah tayi murmushi kawai in babyn na motsi abdoljalal kawai take tunawa, in yaga cikinta na motsi kmr ze haukace dadih yakeji sosai. "Ki kwanta ki huta pls in kika tashi seki karacin abincin domin bakici komi ba a nan ko wani abin kkeso in dafa miki?'' Cewar hafsat.. Almuqri'ah tace "Aah nagode..." Da benanci. Hajiya hafsat na