Showing 159001 words to 159724 words out of 159724 words

Chapter 54 - WATA KISHIYA COMPLETE DOCUMENT Book by Sa'adatu bintu Abdullahi .txt

haukace tabi titi tini,ba asan inda take ba zuwa yanzu.




Jimmalo data samu lbrin mutuwar saude, tini tadawo gidan domin taga Almuqri'ah, ahamad ya kaita gidan Almuqri'ah din, suka rungume juna suna kuka, jimmalo taci gaba da zama da Almuqri'ah ba amatsayin me aiki ba, ta maidata tamkar yar uwarta, har mota tasa Abdoljalal yase mata da gida kusa dasu, tadawo da yaranta , suka zamana kusa kusa da gidan su ummih danasu Almuqri'ah. Sarautar yola tini me martaba ya barwa isma'il,yaci gaba da jagoranci cikin aminci. Larai kam tini ta fara bara a kan titi, wata rana Almuqri'ah ta fita shopping a motarta ta fitina da Abdoljalal yasiya mata, seda jalalu yasiya mata motoci lafiyayyu guda ashirin duk na uban kudade, ya bata kamfanoninsa duka, shide tinda tana bashi gutsu duk dare ai shikenan ta gama masa komi kaf dukiyarsa ya mallaka mata, shikuma me martaba kaf dukiyarsa ya mallakawa jikokinsa wadanda suke neman 1yrs a halin yanzu. Almuqri'ah taga larai ta bata kudade na fitar hankali larai ta dinga kuka ta roki Almuqri'ah gafarar hassadar datayi mata tini Almuqri'ah ta yafe mata duniya da lahira. Kaf securities suka dawo suka cigaba dama Abdoljalal aiki, Almuqri'ah ce ta bukaci hakam, tako ina de a halin yanzu itace star din jalalu, wanda a halin yanzu shike rikeda mukamin shugaban kasa a Nigeria tini yaci zabe.


Rayuwa taci gaba da gudana me tsanani ddh da nishand'antuwa ga iyalan me martaba dashi kansa me martabar, tini nutsuwar jalalu tadawo garesa yasamu duri yanata luma kullum kan Almuqri'ah yake kwana yana mata gwatso, tini ta jure itama tazama jarababbiyar irinsa. Abdoljalal ya narka kiba mara misaltuwa tini kaf duk suka koma Abuja dashi da iyalan nasa kasancewarsa shugaban kasa yanzu, , yasamu mukami yabawa dr mus'ab aminin amana, haka yabawa isma'il ma mukami me karfi, ya bawa mami ma mukami kasancewarta me ilmi sosai. Tako ina farin ciki ya wanzu ga iyalan da Abokanayen Arzikinsu. Wannan shekarar kaf abdoljalal ya biya musu zuwa Aikin hajji,, abdoljalal Almuqri'ah wadda keda cikin wata hudu yanzu, dr mus'ab da iyalansa, Ammah, da ummih, dame martaba, isma'il da iyalansa, kande, jimmalo, da kaf securities suka daga zuwa kasa me tsarki.. Byn sun gama ibadarsu suka nufa sudan kasar Su Almuqri'ah da Ammah, nan suka samu labarin mutuwar hydar shima mutuwar wulakanci yayi domin shi ya kashe kansa da kansa, kaf duk sukayi jimami, hadi da jinjinawa duniya, wato da gaske ne da bahaushi yace duniya budurwar wawa, sannan duniya batasan gwani ba. Daga haka suka daga zuwa kasa daban-daban domin hutawarsu,,, suka huta sosai, har cikin Almuqri'ah yakai 8month inda aka tabbatar da yara shida zata haifa kaf maza, kana suka fara shirin dawowa kasarau domin sunfi so ta haihu a Nigeria musammanma ummih dakeji kmr zata maida Almuqri'ah ciki, farin ciki kowa yakeyi, haihuwa biyu Amma Almuqri'ah zata tara yara goma, tako ina se hamdala, kadama Abdoljalal yaji labari, duk duniya ba abinda yakeso kmr Almuqri'ah, komi nashi nata ne na har abadan,,,, So ba karya bane...






Tammat bi hamdulillahi,, muna fatan Allah ya saukeki lafiya Almuqri'ah, A nan nakawo karshen book dinnan na wata kishiya, ina rokon Allah ya yafemin mistakes dina,ki dauki na amfani ki watsar da mara Amfani hajjaju.. Fans nagode da soyayyar da kuka nunamin a booK dinnan,,, ina fatan ku nunamin kauna fin tunani na a book dina na NAMIJIN ZUWA (note-pls idan kinsan bakison romances a book karki siya book dina namijin zuma,domin soyayya ce da sex za a zuba na fitar hankali,dan Allah in kinsan zaki fitarmin da book ban fatan ki siya, insha Allahu next year zan saki book din senayi rabinsa) nagode fans Allah ya kara mana hakuri da juna, semun hade a next book Dina. ni da kaina inasan Namijin zuma..balle ku nasan dole ma zaku soshi fans, ga romances ga karuwa. Ina fatan Allah ya yafemin all my mistakes, wadanda kukase booj dina ina roka muku arziki me yalwa a gurin ubangiji nagode kwarai...




*DEDICATED TO SAFAIZ....CAN'T LIVE WITHOUT YOU NEMO....*




FANS KUSE MAGUNGUNAN MATA WLHI LATEST NE, HAJJAJU KI GYARA GINDI KU ZAUNA LAFIYA DA OGA. 08101626484


Semun hade A NAMIJIN ZUMA....book dinnan dole posting dinsa se dare wlhi sbda dadinsa... Ngde fans ku huta lafiya zanyi kewarku wallahi.






AMEENA 24 HOUR'S HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
07014979567
WhatsApp ONLY

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login