Showing 1 words to 3000 words out of 41364 words
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI BORA*
_Ce_
*NA*
__Zee_ _MD_ ✍
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Inayiwa_ _'Daukacin_ _Masoyana_ _Fatan_ _Alkairi_ _wanda_ _Nasani_ _dawanda_
_Bansaniba_ , *Wannan* *littafi* *Nawa* *Mesuna* _Ni_ *BORA* _Ce_ _Banrubuta_ _dan_
_Rayuwar_ _wata_ _kowaniba_ _Narubutane_ _kawai_ _dan_ _nishad'i_ _kuma_
_k'agaggene_ , _Duk_ _wanda_ _yayi_ _Daidai_ _darayuwar_ _sa_ _toyayi_ _hak'uri_ *Allah*
*yasa* *mu* *Amfana* *da* *darusan* *Dake* *ciki* _Ameen_
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Mesan* *karantawa* *tabiya* _200_ *Kacal* _Zaki_
_Tsinci_ _Abinda_ _ko_ _Dubu_ _Dari_ _Biyu_ _Bazata_ _Siyamiki_ _Shiba_ _Bokomai_
_Bane_ _Face_ *Darasin* *Rayuwa* ✍
page. 1
Zaune nake abakin gado inbanda kuka babu abinda nakeyi , wannan wanne irin aure nayi
ni Hanan ? tambayar dana fara yiwa kaina kenan , tunda aka kawoni gidan Alhaji Nasir yau
kwana na uku amman bantab'a tsintar farin ciki ko sau d'aya ba , Tabbas Nasan da Ammi tasan
wanne irin miji Kawu Idi ya auramin da bata amince ba , Ashe haka gidan Alhaji Nasir yake ?
Ashe daman matan sa Uku 'Ya'yansa Ashirin da Bakwai , Wayyo ni Hanan naga takaina Kawu
Idi ka cuceni , Kuka take iya k'arfinta tamkar ranta zai fita , Shigowar Alhaji Nasir yasa ta
sassauta da Kukanta , Dan wani mugun tsoronsa takeji , gakuma wata irin tsanar sa datakeji ,
yana k'arasowa ya Zauna kusa da ita tamkar zai shige jikinta , dasauri taja da baya tare da
mik'ewa tsaye , dubanta yayi Ransa a b'ace yace " wai ke meye hakan da kikeyi ? nifa mijinki
ne ba kwarto ba , sadaki na biya sannan kowa yasheda hakan, tunda aka kawoki cikin gidan
nan nake fama dake , a yau inaso kisani wallahi ko kiso ko ki k'i jikinki saina mallakesa yazama
nawa , sannan inaso kisani gidana duk matar da na aura bana rabuwa da ita sai dai in mutuwa
tayi , mik'ewa tsaye yayi da hanzarinsa kafin ta motsa ya cafko ta , tuni ya wurgata kan gado
yayi mata rumfa , ihu take tana kaimasa duka amman baisan tanayi ba , Sai dai me ?
Maimakon taji ya kusance ta ta gaba sai jin Sab'anin hakan tayi , Dan jitayi yana tura gabansa
ta wajen datake Bayan gida wato bayanta , Turk'ashi ai tuni wata azaba ta ziyarci duburar
Hanan ta kwallah k'ara kafin ta sume ......
Shikuwa ko ajikinsa asalima wani irin gurnani yake tamkar mafaraucin zaki , ga wani miyau
yana fitowa ta bakinsa tamkar wani k'aramun yaro , wani irin ihu yake yana sambatu har yajuye
mata ruwan mararsa , d'agata yayi batare da yabi takanta ba yafice abinsa.....
Hanan tafi awa d'aya ahaka kafin 'yar gidan Alhaji Nasir tashigo d'akin , tana shigowa tayi
tozali da Hanan da sauri ta k'araso wajen ta tana kiran sunanta , ruwa ta d'ebo tazo ta watsawa
Hanan d'in a fuska , wata ajiyar zuciya tayi tare da bud'e ido , aikuwa tayi ido biyu da Nasma
wacce ta kafeta da idanu tamkar mayya , dasauri ta yunk'ura zata mik'e sai dai wata Azaba data
ratsata ta k'asanta tuni ta koma ta zauna , Kuka tasaka tare da cewa Nasma "Dan Allah ki
d'aukeni kikaini gidan mu gurin Ammina wayyo zan mutu , Nasma wacce zasuyi sa'anni da
Hanan ko tagirmi Hanan d'in ma taruk'o hannun Hannan tana cewa "Haba Matar Abba kema
kinsan haka first Nirth yake sai hak'uri , Bari nahad'a miki Ruwan zafi zakiji dai dai , Daman
Alhaji Nasir d'in ne yaturo ta dan tagyara Hanan d'in , Mik'ewa tayi ta nufi Toilet dan had'awa
Hanan Ruwan wanka , ita kuwa Hanan Kuka take tana cewa "Allah ya isa tsakanina da Kawu
Idi , wannan wacce irin rayuwa ce ta dabbobi ? ita ko alabari bata tabajin ana kusantar mace
tabaya ba saikace wacce Dabba sai ita , tabbas dole tasan abinyi tun kafin Alhaji Nasir
yakasheta, Maganar da Nasma tayi ita tadawo da ita daga tunanin datakeyi , K'arasowa tayi har
kan gadon ta d'agota tana fad'in " muje ga ruwan can na had'a miki inkikayi wankan zakiji k'arfin
jikin naki sosai , Hanan bata musa ba ta yin k'ura zata tashi sai dai me ? jitayi wani abu
nafitowa ta k'asanta babu birki ga wani irin wari lokaci d'aya ya ziyarci cikin d'akin , da Sauri
Nasma taja baya tare da toshe hancinta.........
*Tofah* *Yakukaji* *Salon* _wannan_ _littafi Yayi_ _Daban_ *Akwai* *Turka* *Turka*
_kuyi_ _K'ok'arin_ _Mallakar_ _Naku_ _Akan_ *200* _Kacal_ _kukaranta_ _Cikin_ _Aminci_
*Taku* *'Yar* *Mutan* *Kanawa*
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_
*Na*
_Zee_ _MD_✍
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *tayimin* *Magana* *ta* *wannan* *Number* ,
07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* _karkubari_ _Abaku_ _labari kusiya_
_kukaranta_ _cikin _Aminci_
page . 2
Dubawar da zatayi sai ganin kashi tayi yanata zubowa , wani tsoro ne ya ziyarce ta lokaci
guda , nana take tafara Kuka tana fad'in " shikenan Alhaji kacucune wayyo Allah ni Hanan
yazanyi da rayuwata , Nasma tana jin hakan tafara mamakin taya za'ace kashi na zubowa haka,
mai makon ma taga jini kamar yadda tasaba ji a first nigth d'in Amare suna gani ? nan take
tsoro yakama ta , to meye yake shirin faruwa da Hanan d'in ne ? Hancin ta na toshe ta taimaka
wa Hanan sukayi cikin toilet , da k'yar tasamu kashin ya tsaya tafara k'ok'arin gyara jikinta ,
Nasma tunda aka kawo Hanan gidan su taji jininsu ya had'u , dan duk aure auren da Daddyn su
yakeyi bata shiga sabgar matansa , dan duk wacce ya auro ta hud'u to ita yake saka yakuma
auro wata , sauran mata ukun ne dai suka zamar masa cingum , shiyasa tunda taga Hanan taji
ta shiga ranta kuma take tausayinta , yanzuma bataji k'yank'yamin kashin da Hanan d'in tayi
ba ta nad'o zanin gadon tafara gyara mata d'akin ,
Hanan ta dad'e tana gyara jikinta tana gasa k'asanta wanda takejinsa kamar ana tsatstsaga
mata shi , a hankali ta lek'o tana cewa Nasma "dan Allah kibude wodrop d'ina ki mik'omin
kayana zansa , Nasma ta juya ta d'auko mata kayan ta mik'a mata ....
A can cikin gida kuwa Hajiya Hajjo ita ce uwar gidan Alhaji Nasir , ta kasa ta tsare tana jiran
Hanan tazo tayi musu girki , tunda itace da miji dan haka ba wanda zai mata girki , tana nan
zaune tana k'wafa ta cika ta batse , dan duk cikin gidan bawacce takai Hajiya Hajjo masifa kowa
shakkar ta yake , Ganin Yamma nayi yasa Hajiya Hajjo nufo d'akin Hanan d'in ido rufe da
masifa har tuntub'e take , tana zuwa ta buga k'ofar d'akin da k'arfinta na gaske , tafara k'walawa
Hanan kira tamkar wacce tayi mata wani mugun abu , Hanan dake taka k'afa a hankali tamkar
'yar kaciya saboda azaba , tanajin kiran da Hajiya Hajjo takeyi mata sai da taji k'irjinta ya buga
saboda tsoro , ita a yanzu kowa ma tsoronsa takeji a cikin gidan , shurun datayi ne bata amsa
ba yasa Hajiya Hajjo shigowa cikin d'akin , lokacin Nasma tagama wanke komai ta fito , Hajiya
Hajjo ta dubi Nasma tace " Munafika daman kina cikin d'akin kenan , to inaso ki zaunar da ita
kigaya mata dukkan sharud'an cikin gidan, sannan inaso kisanar da ita wacece ni a cikin gidan
sannan ya halina yake , kafin sannan yanzu yanzu inaso kifad'a mata tatashi taje ta d'ora mana
girki dan muna da buk'ata , juyawa tayi tafice daga cikin d'akin tamkar kububuwa , Nasma taja
ajiyar zuciya tana jinjina kai , saboda tafi kowa sanin wacece Hajiya Hajjo , kallan Hanan tayi
tace "tashi kiyi sauri kije kiyi abinda Hajiya Hajjo tasaki , rashin yin wannan girkin zai jawo miki
abinda yafi wanda kike cikin yazu , kiyi hak'uri ki daure kije kiyi insha Allah komai zaiyi sauk'i ,
Hanan ta goge Hawayen dasuke gangaro mata tace " Nagode sosai 'Yar uwa , indai kinsamu
lokaci inaso kizo kigayamin k'a'idojin cikin gidan , sannan kuma inaso insan sunanki dan indinga
kiranki dashi , Nasma tagaya mata sunan ta sannan tace " in anjima da daddare nasan Abban
mu baya dawowa da wuri zanzo dan nabaki labarin cikin gidan nan namu dakuma dokokin ,
suka mik'e dukansu suka fita daga daga cikin d'akin gudun jarabar Hajiya Hajjo......
Kuyi maneji
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *kisiya* *kikaranta* *cikin* *Aminci*
*Taku* *'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_
*Na*
_Zee_ _MD_ ✍
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakarsa* _kukaranta_ _cikin_ _Aminci_ *Sai* *Najiku*
*Masoya*
page. 3
Hanan na k'arasawa wajen dataga Hajiya Hajjo a zaune ta durk'usa tana fad'in " gani
Hajiya wanne aikin zanyi ? Hajiya Hajjo ta watsa mata Harara ta nuna mata cikin kitchen tace "
kishiga ciki ki d'ora tukunya sannan ki kizo nan , cike da girma mawa Hanan tace to sannan ta
mik'e ta nufi kitchen d'in , tana shiga tayi tozali da wata Babbar Tukunya tamkar a gidan biki ,
gawasu k'atun k'atun d'in dutsuna na wuta dakuma tarin ice a gefe , Nan take Hanan taji wani
irin kuka yazo mata , wannan wacce irin Rayuwace zatayi ? yanzu ita taya zata iya had'a wuta
a wannan murhu kuma har ta iya d'ora wannan tukunya ? tun tasowar ta a gidan su bata tab'a
kunna ice ba , saboda daga ita sai Ammin ta suke rayuwa , girkinsu bashi da yawa dan watara
na ma basayin girkin sai dai suyi d'an ciye ciyensu su kwanta , tana tsaye tana tunanin yadda
zata iya had'a wuta har ta d'ora tukunya taji anshigo cikin kitchen d'in , juyowa tayi sukayi ido
biyu da Nasma , wani sanyi taji aranta dan tasan zata taimaka mata , Nasma batace komai ba
tahau saka ice cikin murhu kafin ta kunna ashana , Nan danan wuta taka ma Nasma ta ciccib'i
tukunya ta d'ora akan murhu , duban Hanan tayi tace " kije kicewa Hajiya Hajjo me za'adafa ,
kuma karki nuna muna tare a cikin kitchen d'in nan , dan intasani wallahi kashin mu ya bushe
nidake , kinga kitchen d'in nan duhu ne dashi koda tazo bazata ganni ba , Hanan tace " to Aunty
Nasma nagode Sosai tafice cike da d'an saurinta .....
Nasma ta girmewa Hanan da kad'an shiyasa tafita wayo ,
Hanan tana zuwa gun Hajiya Hajjo ta sheda mata ta d'ora tukunya me za'a dafa ? saida
Hajiya Hajjo ta bushi iska kamar bazatayi magana ba sannan tace " kice ki tsayar da ruwa
sannan kizo ki anshi abinda zaki dafa , Hanan tace " to sannan ta mik'e ta nufi kitchen d'in....
Gayawa Nasma tayi yadda sukayi da Hajiyar , dama akwai diron ruwa a cikin kitchen d'in
nan suka d'iba suka zuba , Nasma tana nunawa Hanan adadin Ruwan dazata dunga zubawa
intatashi girkin , sannan tacewa Hanan " abinda yasa nake nuna miki yadda zakiyi saboda
innakoma sch nasan ke kadai zaki dunga aikin nan , kuma kinsan yanzu kece zaki dunga aikin
komai a cikin gidan nan bawanda zai tayaki , haka tsarinsu yake duk wacce Abbanmu ya aura
to komai ita zata koma yi , Hanan idon ta yayi raurau tace " yaushe zaki koma sch d'in kuma ?
Nasma ta matso ta dafa kafad'ar Hanan tace " saura sati biyu nakoma , amman ai in nadawo da
wuri zandunga tayaki aikin , Hanan ta goge hawayenta tace " Nagode sosai Aunty Nasma ,
Nasma tayi saurin saka yatsa a baki tana cewa " karki k'ara cemin Aunty saboda nice yakamata
Nace miki tunda ked'in Matar Baba nace , koda na girmeki ai kinriga da kinzama Auntyna kinji
ko , Hanan tace " Dan Allah nidai kibarni nace miki Aunty kawai , Nasma tace " to shikenan na
amince dukan mu mu girmama junan mu , Murmushi Hanan tayi tace "to nima na amince ,
Nasma tace " jeki ki anso abinda za'adafa kidawo , Hanan tafita fuskar ta a d'an sake dan
Nasma tagama faranta mata rai.....
Tana zuwa Wajen Hajiya Hajjo ta tarar da shinkafa dawaya cikin wata roba , sai kuma wasu
kayan miya 'yan kad'an a leda , sai maggi da mai dukansu bawani na arzik'iba , duba dayawan
shinkafar da za'a dafa amman kayan had'inta 'Yan kad'an , Hajiya Hajjo ko dubanta batayi ba
tace "d'auki kibani waje malama kin tsareni da idanuwa tamkar mayya , da sauri Hanan ta
sunkuya ta d'auki kayan tabar gurin...
Nasma ce ta taimaka wa Hanan har suka kammala girkin , bayan sun kammala Nasma
tadubi Hanan tace " Aunty Hanan yanzu kinsan yadda za'ayi ? Hanan tace a'a , to yanzu tashi
zakiyi kije kigaya mata kin kammala girkin , nikuma zanyi k'ok'arin barin kitchen d'in tunkafin
tazo rabo .....
Hanan tace " to Aunty Nasma , bari naduba naga tsakar gidan in babu kowa sai kifita ,
lek'owa Hanan tayi a hankali tsakar gidan wayam taganshi babu kowa , ta koma tayiwa Nasma
nuni data fito babu kowa , Nasma a hankali tafito batare da kowa yaganta ba .....
Hanan taje har cikin d'akin Hajiya Hajjo ta sheda mata ta kammala abinci , Hajiya Hajjo ta
dubeta shek'ek'e tace " zaki iya tafiya inna raba kyazo ki anshi naki , Hanan ta mik'e tafice tana
Hamdalar tafita daga tarko na farko ...
Hanan komawa d'akinta tayi ta zauna tana tunanin rayuwar dazatayi a cikin wannan gida ,
Tayi Nisa a tunaninta taji andafa kafad'arta , a zabure ta juyo sukayi ido biyu da Nasma tana
mata murmushi , Kwanukan Abincin dake d'aya hannun nata ta ajiye sannan tace " yakamata fa
Kirage tunani karki kamu da hawan jini , Sauko ga abincinmu nan muci kibani labarinki da kuma
yadda kika auri Abban mu , nima zanbaki labarin duk abinda gidanan yake ciki , Hanan ta
sauko k'asa suka zauna akan capet suna duban juna , Murmushi Hanan tayi sannan tace "
Tabbas zanbaki labarina da yadda akayi nashigo cikin gidannan aure....
Kuyi manegi Anyi mun rasuwa yanzu ina barar adduarku
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_
*Na*
_Zee_ _MD_ ✍
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *kukaranta* _Cikin_ _Aminci_ *Saina*
*jiku* *Masoyana*
page. 4
*Asalin* *Labarin* *Hanan*
Ni Hanan Haifaffiyar garin Jos ce , Mahaifina d'an asalin garin Numaiy ne can birnin Niger ,
acan iyayensa suke , su biyu iyayensa suka haifa a duniya dagashi sai K'aninsa , iyayensu sun
rasu dukansu , hakan yasa Baffa wato Mahaifina ya d'auko k'aninsa suka baro garinsu ,