Showing 1 words to 3000 words out of 17502 words
Chapter 1 - Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf
*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️☠️*
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*
*DOMIN FARA BIYAN KUD'IN LITTAFIN GA ACCOUNT 9167236912 SHAFA'ATU ALIYU OPAY ACCOUNT, IDAN
KATURA SAIKA TURAN RECEIPT SHAIDAR SAKA KUD'IN KA A NUMBER WHATSAPP D'INA 07064904617 OR
07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen of Writer's Hausa novels
And design graphics (MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
of Writer's Hausa novels And design graphics```
```25/9/2024 SEPTEMBER WEDNESDAY```
*PAGE 1 TO 5*
_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_
........... Sosai Suke zabga gudun tsirarda Rai gamida Zabga ihun neman taimako Acikin dajin Amma shuru
domin kuwa dajine babu Alamar gida gaba babushi abaya,
Manyan itatuwane birjik adajin, gudusuke tamkar babu gobe suna ihu Amma wata mummunar Halitta
saibin bayansu take tananeman hallakasu, Halittace k'atuwar Mai tsananin ban tsoron gaske Wadda Koda
cikin mafalki kayi arba da ita dole ka firgita Balantana kayi ido hud'u da ita, fad'ar mugun kammanninta
bazai wadatarba domin batada wani kyan gani tabbas dagani kasan Aljanace, tanada dogon wuya Wanda
shine keshiga gaba takan bar gangar jikinta Abaya kanta Kuwa Agaba k'afafuwanta tamkar nadoki dogon
gashi duk yabarbazu kanta jini Kuwa sai zuba yake tabakinta Wanda tahallaka sauran mutanen Cikinsu
dayawa... Zura hannunta tayi Cikin sa'a Kuwa tacafko d'aya daga Cikin y'an Matan batayi Aune ba kawai
tatsince kanta lahira domin Kuwa tamkar Anraba Kara biyu Haka Aljanar ta b'alla Matshiyar budurwar, Ihu
Suka saki tare domin kuwa duk jinin Saida yawanke sauran Dake gudun Agaba fad'uwa Ambi tayi Cikin
fidda ran Rayuwa Amma Cikin k'arfin hali Aman yajanyota da k'arfi Suka samu damar barin gurin, Cikin
taimakon Ubangiji Suka b'acewa ganin Aljanar, wani guri suka samu suka zauna suna maida numfashi
Domin gudun mutuwa Sukayi, And'auke dogon lokaci suna fidda numfashi kafinsu dawo hayyacinsu, sai
yanzu sukejin yunwa da zafi gamida rad'ad'i Domin Kuwa ba Wanda keda takalmi k'afarsa duk k'afafun sun
kumbura sai jini kefita saboda gudunda sukayi har Cikin k'ayoyi batakalmi, duk sun fita hayyacinsu kallo
d'aya zaka musu kagano tashin hankali gamida damuwa taredasu,
Kuka Ambi tafashe dashi Afili tace"Nacuce kaina Kuma Kuma kuncutardani kunsani kawo kaina halaka
dakai gashi nakawo kaina inda Rayuwa da mutuwa suke gogar juna duk SANADIN GRADUATION PARTY!!!
Gashi Naga halaka Naga Mutuwa gafili Dana sani dabanzo wannan party ba wallahi Dana sani banshiga
wannan makarantar ba Dana sani daban biyewa son Raina Zuwa wannan GRADUATION PARTY!!! kaiconi
Ambi kaico Rayuwata,"........................
*KUTAIMAKA DA COMMENT DOMIN KUWA IDAN BA COMMENT TOFA ZANJINGINE RUBUTUN DUKA
WALLAHI.... KUMA KUDAURE KUTAYANI SHARING DUK KIKA KARANTA PLEASE KIYI SHARING D'INSA *
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _
*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️☠️*
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
of Writer's Hausa novels And design graphics```
*PAGE 6 TO 10*
......."Dan Allah rufewa mutane baki Akwai Wanda yamiki dolene zuwanki Nan gurin ko Akwai Wanda
yajanyoki da k'arfi yasaki dole saikinzo party ai yin kanki ne Saboda Haka idan kikasake d'aurawa wani laifi
Anan Wallahi zamu taru muyimiki shegen duka,"
"Iyee tozaka dakeni bash kazo kadakeni waye babban shaid'ani cikin Wannan tafiyar face kai ai kaine
kazodamu halaka dabaku shirya *GRADUATION PARTY* d'in Cikin wannan dajinba na tabbata bazamu
halakaba gashi sai mutuwa muke mutuwa mafi muni da walak'anta gaban idanuwanmu Anata kisan y'an
uwanmu amma bazamu wallahi kuncucemu,"
"Mundai cutarda kawunanmu dama duk Wanda yak'iji bazaik'i ganiba Domin Kuwa duk Wanda yabijire
hanyar gaskiya yabiyewa son Zuciyarsa tareda rud'in duniya tofa Lalle zaiyi k'arshe mara Kyau, meye Acikin
Amfanin *GRADUATION PARTY* d'in Banda kauce hanyar Allah Yanzu gashi Abunda yafaru damu fatana
wasu suji labarin Abunda yafaru damu Koda zasu Samu izzina kuma sugano illar Wannan *GRADUATION
PARTY* wallahi nayi nadama Allah sarki mahaifiyata," kuka Sosai Ramsy tasaka,
"Kunga duka wannan bashine Abunda zamuyi magana kanshi ba b'arnace dai ta auku kuskure mun Aikata
Yanzu yarda zamu tsira yakamata muzanta Akai bawai muyita fad'a dajunanmu ba" cewar Aman
"Tsira! Tsirafa kace Aman? Hunmm kana yaudaran kanka idan kana ganin zaka iyabarin dajin Nan raye shin
bakaganin Abunda yake faruwane? Shin bakasan cewar Aljanu muka tsokano ba, shin bakasan ba'a iya
b'oyewa Aljanu ba Hunm kurik'a duban mutuwarku kawai domin bana sakaran fita, kuduba bawani Alamar
gida Anan bamusan indamuke ba bamusan indamuka nufa ba, bawanda yasan inda muke kodama wani
yasani waye zaisaka Rayuwarshi bala'i saboda mu, kawai dai mungayyato Ajalinmu dakanmune ta *SILAR
GRADUATION PARTY!!!*,"
Dukansu shuru sukayi tareda fad'awa cikin nazarin Abunda ke faruwa dasu..........
"Dan Allah Umma kidaure kici koda k'ad'anne Yanzu kwana biyar kindaina cin Abunci Kuma kinsan ba
lafiya ta wadatar dakeba Dan Allah kiyi hak'uri kici wani Abu"
Kallonsa tayi hawaye suna zuba idanuwanta tace"Meyasa kake tsammanin Zanyi farinciki bayan nuriyya
Bata gidannan bansan inda takeba bansan wane hali takeba tana raye kota mutu duk bansani ba k'arin
bak'in cikin duk labarin yakewaye duniya cewar *SILAR GRADUATION PARTY* yaranmu suka halaka shin
kamanta Abunda muka gani cikin video's d'in Katina kayanda suke jikinsu fisabilillahi sungama zubdama
iyayensu Mutunci dama daraja k'arfin bak'inciki Kuma sun halaka ne ta mummunar hanya *SILAR
GRADUATION PARTY* Nuriyya tayi fatali da tarbiyarmu.... Kum......," kukane yaci k'arfin Umma takasa Ida
maganarta
"Hakane Umma Amma kiyi hak'uri kicireta Aranki kada wani ciwon yakamaki ita tazab'arwa kanta hakan
Bata cancanci tausayinki ba, kimanta da ita Kawai, hakan daya faru Shine daidai dasu Suma dawwama
Cikin halaka domin sune suka kauce hanyar Allah"
"Mannir kanada hankali kuwa y'ar uwar taka tafad'a halaka Amma kake Mata fatan dawwama idan
nasakejin kalmar bakinka wallahi sainayi mugun Sab'a maka,"
"Umma nadaina kiyi hak'uri bazan k'araba zamu cigaba da addu'a gamida nema zatadawo Yanzu daure kici
wani Abun,"..
Sosai take kuka duk fuskarta takumbura tayi jajir saboda kuka, sai lallashinta suke Amma tamkar k'ara
zukata suke Domin cigaba da kukan,
"Haba Hajiya kukanki k'ara d'agamin hankali yake Dan Allah kidaina in Sha Allah Ambi zatadawo gida lafiya
kamar yarda tafita,"
"Wallahi kacutar dani Alhaji inayin yakar k'ok'arina gurin bawa y'ata tarbiyar Addinin masulunci Amma
kullum saika rusamin shirina nasha fad'a maka banason riritawarda kake mata saboda watarana zata iya
jefata halaka Amma Sam Baka saurareni ba Yanzu dube video's d'inda keyawo A media kowa yaga Abunda
yarannan suka Aikata na shak'iyanci Kuma gashi daga k'arshe bala'i yafad'a musu tsawon kwanaki biyar
babu labarinsu ba kalan nemanda ba'a musuba Amma shuru Kuma duka hakan tafaru *SILAR
GRADUATION PARTY*,"
"naji nayi kuskure Kuma Zan gyara kuskurena fatana kidaina damuwa hakan Kuma kinatsu kidaina irin
Wad'annan kalaman Kawai muyita addu'a in sha Allah zata bayyana"
Murmushi maiciwo tasaki"Wai Kaine yau da Anbaton Allah harda cewa ayi addu'a bayan komai kaine silar
ruguzashi wallahi kacutar dani karabani da y'ata,"
"Abunda nakeso kasani Yallab'ai wallahi munayin iyakar yinmu gurin nemosu Amma shuru bawani Amo
gaskiya lamarin nan Dole kusaka malaman Addini ciki domin harkarnan Koda ba'a fad'aba dakwai Aljanu
cikinta,"
Ajiyar Zuciya Alhaji mamman ya sauke tareda yiwa DSP godiya yawuce tareda d'aukar shawara baza
malaman Addini cikin lamarin..............
WhatsApp number 07064904617 or 07031013948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _
*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️☠️*
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid