Showing 15001 words to 17502 words out of 17502 words
Chapter 6 - Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf
Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
of Writer's Hausa novels And design graphics```
_SUNDAY /6/10/2024 OCTOBER_
*PAGE 91 TO 100*
```LAST PAGE IN SHA ALLAH.... INA ROK'ON ALLAH DAYABANI LADAN DAKECIKIN WANNAN FAD'AKARWA
DANAYI NA WANNAN LITTAFIN, INDA NAYI KUSKURE KUMA UBANGIJI ALLAH KAYAFEMIN, INDA NAYI
DAIDAI KUMA ALLAH KABANI LADAN.......
INA K'ARA JAN HANKALIN MAKARANTA WANNAN LITTAFIN NA SILAR GRADUATION PARTY, BASAI NA FAD'A
MUKU ILLAR PARTY KO HARAMCINSA BA DOMIN KUNSANI KODAJIN SUNANSHI NA PARTY KUNSAN ABUN
ALKHAIRY BANE, SABODA HAKA INA K'ARA TUNAMUNA DA MUJI TSORON ALLAH MUGUJE AIKATA FASADI
ABAYAN K'ASA, AKWAI MUTUWA KUMA DUK ABUNDA KA AIKATA SHINE ZAKA SAMU CIKIN KABARINKA....
MATA MUKAMA KANMU TANBO K'AD'AN SHIKE RUGUZA RAYUWARMU YABARMUNA MUGUN TABO
TINDA DUNIYA ZUWA LAHIRA DOMIN KODA MUN K'ARB'E SAKAMAKO NAN TOFA KODA MUNJE CAN DOLE
MU K'ARB'E WANI HUKUNCIN DAGA UBANGIJINMU SABODA HAKA INA BAMU SHAWARA DA MUGUJE
AIKATA IRIN WAD'ANNAN ABUBUWAN KODA YAUSHE MUKASANCE DECENT TSALKAKU DOMIN CIKIN
TSALKAKA AKAYIMU GAMIDA DARAJA ALLAH YABAMU SABODA HAKA MUKAMA DARAJARMU DAMA
MUTUNCINMU KADA MUBIYE DUNIYA DAMA K'YALLIN CIKINTA KODA YAUSHE MUJI TSORON ALLAH KUMA
MUTUNA YARANMU MASU TASOWA..
HAKA KUMA MAZA KUDAINA D'AGA KALMAR WAI ISKANCI GA NAMIJI ADONE TO WAI AWANI HADITH KO
QUR'ANI WANNAN MAGANAR TAZO? NIDAI BANSAN SHIBA KUMA INADA TABBACIN KOWAMA BAISAN
SHIBA KAWAI MLM BAHAUSHE NE YAKE CEWA HAKAN SABODA HAKA INA BAKU SHAWARA DA KOWA YA
WATSARDA KALMAR DOMIN BA GASKIYA BANE DUK ABUNDA BASHI CIKIN FAD'AR ALLAH DA MAZONSA
TOFA SHIRMENE KAWAI YAYATASHI KO AMFANI DASHI SABODA HAKA MUJI TSORON ALLAH MUGYARA
GOBENMU KUMA KUDAINA WALAK'ANTA MATA DOMIN MACCE UWACE KUMA ALLAH YABATA K'IMA DUK
ABUNDA KAMA Y'AR WANI SAI AYINA MATARKA Y'ARKA UWARKA K'ANWARKA MATARKA DAMA YAYARKA
SABODA HAKA INA K'ARA TUNAMUNA DA DUKANMU MUJI TSORON ALLAH.... MUGUJE ZUWA PARTY
KAMMALA MAKARANTA KAWAI KAYI MURNA KA GODEWA UBANGIJI IDAN MURNA ZAKAYI KATSAYA IYA
WANDA MAKARANTA ZATA SHIRYA MUKU KADA AWUCE NAN DOMIN KARE MUTUNCI KAI DAMA ADDINI
ALLAH YASA WANNAN LITTAFIN YAZAMA SILAR DAINA GRADUATION PARTY GABA D'AYA GA DUNIYA..
ALLAH YA K'ARA SHIRYAMU MUDA ZURI'ARMU ALLAH YASA MUDACE.............```
......Abas ne yafara d'auke kansa still yanajin Zuciyarsa tana Masa wani iri domin tabbas so d'aya Kuma
yagasgata domin Ambi itace macce tafarko daya faraso saidai kash k'addara dakuma son Zuciyarta sun
nisantasu, irin Abunda yakeji itama shitakeji saidai finnasama domin Kuwa bak'inci gamida nadama sune
fall Aranta idanuwanta kuwa hawaye kawai suke sulala tabbas tacuce kanta da kanta gashi *SILAR
GRADUATION PARTY* yarabata da mijin kirki yayi Auransa Abunsa yamanta da ita, Yanzu wama zai iya
Auranta lurada da yarda *SILAR GRADUATION PARTY* yaruguzamata tarbiya, batayi Aune ba taji kuka
maicin Zuciya yak'wace mata,
Zafinda Ambi keji Aman zaice yajisa finwanda takeji Domin kuwa sai yanzu yake k'ara gasgata irin sonda
yakema Zaliha baifahimce hakanba kuwa sai Yanzu daya ganta matsayin Matar wani bashi ba Kuma harda
ciki Kenan Bayan tafiyarsa sulara da Abunda Suka Aikata shine kawai tayi Auranta, hak'ik'a baiga laifinta ba
domin yasan maccen kirki Mai kamun kai kamar Zaliha Koda ba ita bace idan taga Abunda ya aikata *SILAR
GRADUATION PARTY* lalle yasan zata k'yamace Zama dashi, sai yanzu yakejin nadamar biyewa son
Zuciyarsa da hud'ubar shaid'an daya d'auka na hallarar wannan partyn gashi Yanzu komai ya lalace Masa
duka Kuma Saboda *SILAR GRADUATION PARTY* shima hawaye suka Soma bin idanuwansa,
Ganin hawayen idanuwansa yasaka jikin Zaliha mutuwa hak'ik'a koyaya ne hannunka baya rub'ewa
kayanke ka jefardashi duk da shine yajawa kansa Amma tabbas taji wani iri Aranta da ace tinfarko yad'auke
shawararta da hakan Bata faruba Yanzu gashi saboda *SILAR GRADUATION PARTY* yarasata Kuma ya lalata
musu tarbiyar Ahli,...
Hawayen Idansa yashare cikin dauriya yafara magana, take y'an jarida suka maida hankalinsu kanshi,
D'aya dagacikin y'an jarida yafara Masa tanbaya
"Shin meya faru daku Bayan Fara *GRADUATION PARTY*,"?
Cikeda Jin Kunyar Abunda ya aikata dama nadama yafara magana
"Munje lafiya Kuma Munfara celebration lafiya saidai daga baya komai ya sauya domin Kuwa Muna fitowa
waje inda ruwa suke mukaci gaba da rawa take labarin yasha banban Domin Kuwa komar Aljanu muka
fad'a...................... Duk Abunda yafaru dasu zuwa mutuwar sauran yafad'a yana kuka sosai, tsagaita kukan
yayi tareda cewa"mune Kawai muka tsira daga Cikin mu 25 duka munaji munagani suka dinga halaka Kan
idanuwanmu kuma ba Abunda yajanyo Mana Hakan face son Zuciyarmu da bijirewa iyayenmu da
masoyanmu dama Abokanmu masu nuna muna illar party Amma muka toshe kunne muka rufe ido
mukakai kanmu mahalaka Had'ida b'acin sunanmu tabbas mukam *GRADUATION PARTY* Bai k'aremu da
komai ba face b'acin suna ruguza Rayuwa dama rasa Rayukan y'an uwanmu, A Yanzu inajin inama ban
kasance d'aya daga Cikin masu *GRADUATION* ba inama nayi yarda ko yawar Addini ya nuna muna
hak'ik'a Yanzu na yarda Zaliha Mai k'aunace gareni domin tayi k'ok'arin nuna min illar Zuwa party dama
haramcinsa saidai kash Zuciyata gamida shaid'an yanamun zuga nakasa ji nakasa gani saidai nakasance
d'aya daga Cikin masu halarta wannan party gashi daga k'arshe komai yalalace gareni narasa mutuncina
narasa masoyiyata narasa martabata narasa idanuwan kallon iyayena Abokaina y'an uwana masoyana
badan komaiba duka Dan *SILAR GRADUATION PARTY*" Had'uwa kasa yayi da guiwarsa yanayin kuka
Sosai, Wanda Ambi Kuwa tuni dama take k'asan tana kuka tamkar Ranta zaifita Ayanzu jitake inama tana
d'aya daga Cikin wad'anda suka mutu data huta da wannan zafin gamida bak'incikinda *SILAR
GRADUATION PARTY* yasanyata...
Duka mutanenda ke Wurin sun natsu Kuma sun d'auke darasi cikin labarin nasu na *SILAR GRADUATION
PARTY* wasu Kuwa Sosai suke kuka saboda sunbasu tausayi, sosai Zaliha take kuka Sosai tafad'a jikin Abas
shikanshi Abas Saida ya zubda hawaye sauran iyayansu kuwa musamman wad'anda suka rasa yaransu suke
kuka wasu kuwa harda Suma sukayi Anan gurin......
Binciken mamallakin hotel d'in Akayi Nan sugano na Alhaji maman ne saidai yabar k'asan labarin Yana fita
Kuwa yarasa muk'aminsa na siyasar,
Mahaifin Shila y'ar Minister kuwa fad'uwa yayi saiciwo saboda bak'inciki take Kuwa yasami hawan jini har
mutanen sunzo k'arb'e kujeransa Amma lurada irin Abunda yafaru dashi yasaka suka hak'ura,
Ambi ce gaban iyayenta zaune saifaman kuka take tana Basu hak'uri, Uwa da d'a sai Allah take mama itama
tasaka kuka gamida janyota jikinta "Nayafe Miki Ambi saidai kada kisake Koda kwatankwacin Aika irin
Wannan b'arnar"
"In sha Allah bazan sake ba koyanzu nad'auke darasi Kuma naji tsoron Rayuwa Abubuwa dayawa sun faru
Duka *SILAR GRADUATION PARTY* mama Kinga halinda bira take ciki, kaicomu rayuwarmu *SILAR
GRADUATION PARTY* yamuna mugun tabonda saidai mu mutu dashi, Allah ASTAGFIRULLAHA Allah
kaimuna Aikin gafara, Allah muntuba Allah" wani kuka tasake saki,
Hakama Aman Sosai yayi kuka gamida tuba,
Wa'azi gamida fad'a kuwa sunsha shi,
_BAYAN WATA D'AYA_
Zaliha tahaife y'arta k'yak'yawa Rok'onta Abas yayi kansu saka Mata sunan Ambi hakan kuwa ta kasance,
sosai Ambi taji dad'in karanda Abas yamata..
"to Wai Ambi haka Zaki zauna ba Aure ne" cewar mama
Mik'ewa tayi Zaune daga kwancenda take Cikin mutuwar jiki tace"Mama wakike tunanin zai iya Aurena
Bayan ba Wanda baisan Abunda muka Aikata ba nikam ai narasa farincikina Tindaga sanda *SILAR
GRADUATION PARTY* ya auku"
Dafa kafad'arta tayi Cikin tausayawa tace"Waya fad'a Miki Hakan duk da nasan Abunda kuka Aikata laifine
Mai Muni Amma ai Baki Aikata zinaba WALLAHU GAFURUL RAHEEM, tayu saboda Allah yana k'aunarku da
Rahamarsa shiyasa yabarku raye haryanzu saboda wasu lokutan Allah yakan bawa bawansa Damar domin
yagani shi zai shirune ko A'a zaicigaba da Aikata FASADI ne Saboda Haka kudage da tuba Kuma miji Zaki
samu koma nace kin samu"
Mik'ewa tayi Zaune Cikin mamaki tace"Nasami miji kuma,"?
"Eh sosai iyayen Aman sunzo neman Aurenki Kuma munbasu domin lurada da Aman d'in Shine Abokinda
kuka Aikata laifin tare saiku had'a kanku domin neman tuba ga Ubangiji"
Girgiza kanta Kawai tayi sai hawaye domin dai tasan tarasa Abas har Abada Kenan dama Dole watsatstse
saidai yasamu watsatstsen bawai mutumin kirki ba domin Allah baya tab'a cutarda bawa saidai Shi bawa
ya cutarda kansa Babu Abunda Kuma yajanyo hakan face *SILAR GRADUATION PARTY*,..
B'angaren Aman ma ya d'auke hakan matsayin k'addara gamida cutarwa daga *SILAR GRADUATION
PARTY*
Haka Ad'aura Auransu badan kowa daga cikinsu yanason d'aya ba saidai *SILAR GRADUATION PARTY*
yasaka Dole su Rayu dajuna........
Tinda yashiga d'akin yad'auke kansa domin yakasa yarda kan Ambi ba ba y'ar iska bace, dak'insa yashige
yayi kwanciyarsa cikeda kewa gamida danasanin Abunda ya aikata gashi yak'are da wadda baitab'a tunanin
zai aura ba K'aramin tsaki yasaki tareda kwanciyarsa,
Sarai taji motsin shigowarsa saidai ganin baizoba yasa takwanta cikeda bak'inciki domin da Yanzu tanacan
da farincikinta tareda Abas bawan Allah Kuma mutumin kirki, tana cikin Wannan tinanin bacci ya d'auketa,
Dasafe suka had'u parlourn gaidashi tayi kamar baijiba zama tayi gefe cikin mamaki tace"Wai meke
damunka Aman nalura Yanzu ko son ganina bakayi Gaba d'aya"
"Ke dalla rufamin baki tayazanso zama dake Bayan kingama zubarda Mutuncin Awaje kinrasa Mai d'aukarki
shine Ni Aka yayabamun masifa"
Cikeda mamaki take kallonsa"bangane ba mekake nufi Aman kallon y'ar iska kakemin,"?
"Hunm kallo to ai idan nace kallo to banyi Abunda yadace ba Gaba d'aya a y'ar iska karuwa nake d'aukarki"
Kuka tafashe dashi" tace Aman nikake jifa da Wad'annan munanan kalamai,"?
"To ai duk Abunda nace kin cancanceshi ne inba y'ar iska ba karuwa taya Zaki wanke k'afa kije party har kiyi
rawa da maza bako Kunya ai duk maccen da zata iya zuwa Cikin dubbannin maza tayi rawa da shiga Mai
bayyana surar jiki to Dole ta Ansa sunan y'ar iska,"
"Kodai mu k'arb'e sunan y'an Iska ba domin duk Abunda yafaru tare muka aikata ai Kuma Saboda Kai yasa
mutumin kirki bawan Allah yafasara aurena kafi kowa zama d'an Iska da......."
Tas tas tas tas ya d'auketa Mari kusan sau hud'u tako wanne kumatunta, Cikin b'acin Rai yace"Ni Zaki Kira
d'an Iska saboda bakida tarbiya ko, yau Zanyi maganin Rashin kunyar ki ai," zare belts d'insa yayi
yarufetada duka sosai ta ko ina, ihun neman taimako amma bakowa hakan yasa yamata shegen duka
yafarfasa mata jiki Cikin huci Kuma yace"kije nasakeki saki uku Domin bazan tab'a iyazama dake ba Shegiya
karuwa kawai," kwashe kayansa yayi yabar gidan,
Zaliha da Abas ne sukazo gidan domin Basu gari Koda Akayi bikin Kuma yanzu sunzama d'aya da Ambi
Shigowa parlourn Zaliha tayi da sallama shuru cigaba da Shiga tayi idanuwanta suka fad'a kan Ambi dake
kwance kasan tayil d'in Cikin jini, Ihu tasaki gamida Kiran Abas Shigowa yayi cikin tashin hankali Suka kaita
Asibiti cikin gaggawa Akashiga da ita emergency room domin tadaku sosai, Kiran iyayenta dama na Aman
sukayi sukazo cikeda jimami saibayan Awa Uku tafarka da kuka Nan take Basu Labarin Abunda yafaru dama
sakinda yamata, sosai Zaliha taji tausayinta Abas kuwa Rok'on iyayensa yayi yasamu suka Amince itama
Zaliha ta Amince tinda babu Abunda yashiga tsakaninsu da Aman Hakan yasa Akasake d'aura Auranta da
Abas sosai hakan yamata farinciki musamman daya sameta virgin Nan duk zarginsa gamida ita yakau daga
itanuwansa yamanta Abunda yafaru Wanda idanuwansa Suka tab'a gani kanta, sosai Suke zaman lafita
tsakaninsu,
Nan Kuma labarin rasuwar bira yasamesu sosai Ambi taci kuka gamida nadamar Rayuwa da k'ara Shiga
tsoron Allah domin Kuwa *SILAR GRADUATION PARTY* sunga k'addara kala kala,
Aman Kuwa Lagos yakoma can yayi Auransa yaja tunanin yasami Matar kirki sai Adarensu na farko yagano
Ashe ba budurwar bace Atak'aice dai karuwace daga baya yasami K'arin labari sosai yayi nadama da
bak'incin rayuwarsa gamida tsinewa GRADUATION PARTY Domin a *SILAR GRADUATION PARTY* yarasa
Matar kirki wato Zaliha Kuma *SILAR GRADUATION PARTY* yasa yaci zalin Ambi gashi *SILAR
GRADUATION PARTY* ya Aure karuwa Kuma iyayensa sun hanashi rabuwa da ita hakan yasashi mugun
sanyi danadamar Abunda ya aikata tuba ga Ubangijinsa yayi gamida neman yafiyar Ambi dama Zaliha d'in
dole ya rungume matarsa itama Kuwa ta tuba dama sau d'aya ne ta Aikata, Dukansu kullum Cikin tuba
suke gamida nadama domin *SILAR GRADUATION PARTY* rayuwarsu tasamu tangard'a kullum sai k'ara
tuba ga Ubangijinsu suke..................
ALHAMDULILLAH
_ANAN NAKAWO K'ARSHEN WANNAN LITTAFIN INDA NAYI DAIDAI ALLAH KABAN LADA INDA NAYI
KUSKURE ALLAH YA GAFARTAMIN KUMA READER'S KUMUN AFUWA... ALLAH YABAMU IKON D'AUKAR
DARASI MAIKYAU DAKE CKIN WANNAN LABARIN MARA KYAU KUMA ALLAH YAKAREMU, ALLAH KATSARE
MUTUNCINMU DAMA IMANINMU.... AMEEN........TAKU HAR KULLUM ✍️ MUJAHEEDAH MATAR MALAM
AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS MES_MLM WRITER'S AND DESIGN
GRAPHICS_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948