Showing 3001 words to 6000 words out of 17502 words

Chapter 2 - Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf

29 Jul 2025

1144

book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

*PAGE 11 TO 20*

........"Wai Abbas bazaka cirewa ranka tunanin Wannan y'ar iskar yarinyar ba, nafad'a maka kacireta ranka
kadaina tunaninta domin daga Randa wannan video's d'in nasu na *SILAR GRADUATION PARTY*
yabayyana ta Haramta zama matarka Dan bazaiyu ka d'aukowa yaranka Uwar banza ba bazaka kawomuna
mugun iri cikin dangiba wallahi"

"Umma Dan Allah kiyi hak'uri Yanzu maganar dawowarsu gida yakamata Ayi"

"Uhunm kadaiyi kagama bazan Bari ka auromin y'ar iskaba domin Abunda sukayi y'an iskane Kawai marasa
mafad'i suke Aikata hakan"

Baiyi magana ba saida tagama yamik'e yafice, sosai Ransa yake suya Akanme Ambi zatamin hakan meyasa
zata Aikata wannan b'arnar gashi suna tsakanin Rai da halaka,................

"Nifa Kawai inafatan kub'utar Aman ne Mama bawai inafatan yadawo na aureshi bane domin daga Randa
idanuwana Suka kalle wannan video's d'in na *SILAR GRADUATION PARTY* yafice Araina wallahi bazan iya
Zama dashi ba domin Inada kishi kawai inayin addu'a gamida damuwa ne domin Yana Cikin halaka"

Hunmm"nikaina Zali bana fatar ki aureshi domin duk mutum Mai kunya da Addini bazai tab'a Aikata
Abunda suka Aikata ba, Shine fatanmu Allah ya kub'utardasu Kuma kosu samu Damar shiriya"

Had'uwa iyayen duka yaran sukayi suka nemi malaman Addini suka Soma yin addu'a gamida saukar
Qur'ani,......

Ganin dare yanasomayi cikin tsoro sukamik'e dukansu suka fara tafiya cikin tsoro gamida fargaba,

Tafiya mainisa sukayi suka sami wani k'aton kogo na icce Suka b'uya Anan Saidai dukansu tsorone fall cikin
Rayuwarsu Domin basunan mezai sake faruwa cikin Wannan daren ba,.

Bacci b'arawo ne yasoma satarsu can cikin baccinsu sukaji wata irin k'ara cikin tsananin tsoro gamida firgita
Suka farka suka Soma duban ko Ina saidai bakomai Amma Kuma k'arar tanaci gaba datashi Kuma
tunkarosu k'arar take,

"Zamen me muke wallahi munzo cikin gidansune kutashi mugudu," Abbas yafad'a Cikin Alamar tsorata

Dukansu suka mik'e Suka nufi hanyar fita saidai me wani Aljani ne Maid'auke da k'aho guda biyu Asaman
kansa dagon gashi Wanda yarufe masa fuska bazaka iya kawo kalarsa domin cikin muguwar halitta ya
bayyana,

Tman ne gaba ganinsa yasashi sakin Ihu saboda yayi mugun k'ad'uwa daganinsa, cikin tsananin Rashin
Imani Aljanin yafisgoshi yasoma yagalgala namansa, hannunsa Mai zaratan Akaihu "k'unba" tamkar takobi
mai matik'ar kaifi yasokawa Tman Aciki take yalume jini yayi tartsatsi harkan fuskarsu Sau d'aya tak Tman
yasaki ihu Nan duniya na biyun Kuwa saidai yayishi lahira domin Kuwa yagama k'arb'ar katin gayyata ga
muguwa,
Juyawa sukayi suka nausa cikin kogon da mugun gudu..................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika

da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

*PAGE 21 TO 30*

.......Sosai Suke tafka gudu tamkar ransu zaifita bawanda yasan inda yake saka k'afarsa kawai Gudun
tsirardarai suke , Aljanin kuwa sai tafkamusu ta'asa yake domin Kuwa duk yawan gudunda suke Ashe guri
d'ayane suke Domin yahanasu k'arawa Gaba dariya kawai yake tafkawa cikinsu bawanda yake ganinsa
saidai sautin Amon muryarsa duk yacika kogon, gajiya Sukayi dankaran kansu suka fad'i guri Guda Suka
game kaka Kawai suke, k'arin sakacinsu dukansu bawanda yatab'a Kiran sunan Allah cikinsu shiyasa bala'in
yake yawan farmusu, gansu Aljanin yayo gadan gadan daniyar hallkasu dukansu lokaci d'aya, "La'ilaha Illah
Anta subhanaka Inni kuntu Minal zaluminnn, Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn, la'ilahahu Muhammadu

rasulillah Sallallahu ilaihi wasallam" kalmarda Ambi tasamu damar karantawa kenan Cikin k'araji daganin
mutuwa Afili,

Jabaya Aljanin yafara jikinsa yasoma narkewa cikin Sauri yab'ace b'at take haske ya bayyana suka gansu
waje sab'anin cikin kogon dasuke,

Kallon juna sukayi cikin mamaki da girmama Sunan Allah Aman yace"Ambi kinzama silar tsilardamu
wannan karon tabbas Munyi kuskure tinfarko dabamu saka sunan Allah cikin Wannan lamarin ba Amma
daga Yanzu zamu dage da addu'a ya Allah kafiddamu cikin Wannan bala'in"

Abunda basusani ba addu'ar iyayensu dama saukar Qur'ani da akafara shine yafara basu kariya
.......................

Saidasuka huta kafin sukamik'e Suka fara tafiya Y'ay'an itatuwa suka gani nansuka hauci tamkar wasu
biraruka saboda yunwa tacisu sosai,.
Saida suka k'oshi kafin Suka koma neman Ruwa Kuma wahalce Suka Isa bakin wani K'aramin Rafi tamkar
wasu dabbobi haka suka kwanta sunashan ruwan, Ayanzu dukansu su 5 Suka rage sauran duk sun halaka,
nansuka kwanta sunamaida numfashi tareda tinanin baya da Yarda *SILAR GRADUATION PARTY* Suka
fad'a wannan halaka...

....... ABUNDA YAWAKANA ABAYA.......

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN

MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login