Showing 9001 words to 12000 words out of 17502 words
Chapter 4 - Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf
BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
of Writer's Hausa novels And design graphics```
*PAGE 51 TO 60*
.........Shila y'ar Minister tafara fitowa sanye take Cikin wani arnan yadi pich colour Wanda yayi matik'ar
zama da fatar jikinta yalafe gashi da net Akayi Amfanin gurin K'awata d'inkin shine daga saman wuyan
hakan yasaka duk saman rigar waje har zaka iya hango braziya d'inta wani bak'in glass tasaka Wanda
yakusan rufe Rabin fuskarta kanta Kuwa yasha k'itson Attach harkan bayanta wasu mugun takalmi masu
tsirnin gaske tasaka Ahankali take tafiya amma duk dahakan sassan jikinta sai motsawa suke, Ihu su Tman
saki daganinta domin Kuwa tayi Kyau ba k'ad'an ba kusan dukanmu shiga iri d'aya sukayi dama d'inki iri
d'aya hakama mazan dukansu sunsaka Suit saidai mafi yamasu suncire bak'ar rigar dake sama iya farar
rigar taciki kawai sukabari, dukansu Zan iya cewa sunyi Kyau domin wankan yatsaru saidai batanan
yakamata suyi irin wannan dressing ba,
Kid'a suka saki Suka Soma rawa gamida d'aukar photona dama video's Kuma sai posting suke A media,
rawa suke irin Wadda tak'azanta musamman ga Addini domin Kuwa sungama cak'ud'ewa guri d'aya ba
mazan ba matan saifaman gamewa guri d'aya suke,
Duk k'ok'arin Bash naganin yasamu dama Kan Ambi k'itayi hakan yasa batareda kowa yasani ba yasaka
Mata wani Abu cikin lemo yabata saidai Cikin Rashin sa'a Bira Tasha take tafita hayyacinta takoma ciki ta
kwanta baiso hakan ba domin ba ita yaso kaiwa hariba amma ganin itace ta fad'a hannu hakan yasa
batareda kowa yasani ba ya Afkamata,
Acan waje kuwa rawa suke sosai gamida da video's da picture ba Mata ba Zama domin sungama gamewa
gu d'aya, fita sukayi har wajen ruwan Suka cigaba da shak'iyancinsu,
Saidai Tman yagama ruguza rayuwar Bira yafito wajen Suka cigaba da Shirmensu itakuwa tanacan Kan
gadon yashe cikin jini tamkar wata gawa domin illa yamata ba k'ad'an ba Kuma yatafi Abunsa yabarta
Asume,..
Abas "wanake Gani haka kamar Zaliha taka,"?
Amsar wayar yayi yazubawa video Ido tabbas ba kamabace itace cikin k'azamar Shiga Kuma rungume jikin
wani k'aton yazagaye West d'inta da hannunsa suna rawa , Ido yaruntse cikin Jin zafin ganin video gamida
bak'incikin jikinsa yasoma rawa rik'esa Abokin nasa yayi suka zauna ,
"Itace itace wallahi Bilal saboda gudun faruwar wannan lamarin yasa nace kada taje Amma kaga Saida taje
Bilal Zuciyata kamar zata buga Wanda Zan Aura ce rungume jikin wani k'aton Innalillahi Wa'inna Ilaihin
Raji'unn"
"Kayi hak'uri Abas ka d'auke lamarin Nan da sauk'i kafa ganin wannan video yasaka illata kanta kabi Sannu,
kamanta da ita kanta tayiwa,"
Umma! Umma!! Umma!!! "Duba Abunda yarinyar nan taje suna aikatawa Ashe duk fad'anda Akayiwa
Ambi gamida Jan kunne Saida taje gurin shaid'ancin Nan, kiduba duk duniya ta d'auka ko Ina Abunda ke
trading Kenan Wai GRADUATION PARTY suke,"
Ganin video yasaka Umma fashewa da kuka take Kuma tafad'i Tasuma saboda bak'in cikin,
Sosai jikin Zaliha ke rawa tamkar wata mazari kallon video take Yarda Aman yake rungume da Shila suna
kissing d'in juna suna rawa Ana d'aukarsu sai shewa Akemusu, sulalewa wayar tayi daga hannunta tafad'a
Kan kujera itakuwa har lokacin Idanuwanta rufe ganinsu take kamar gata kusa suke Aikata hakan, daidai
lokacin Kuma Abba da mama Suka shigo parlourn ganin Sam Bata cikin hayyacinta yasa Mama kamata tana
fad'in lafiya meya faru,
Sam batada bakin magana domin izuwa Yanzu hawaye sunsoma wanke Mata fuskarta wayar Kawai take
nuna musu da hannunta,
D'auka Abba yayi yaduba Zama yayi Kan kujerar tareda cire hularsa Yana fifita tareda nanata kalmar
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn, hakama mama data lek'a dukansu jumgun Sukayi musamman Abba da
jikinsa yayi mugun Sanyi shi saiyanzuma yakejin Kunyar Y'arsa Zaliha nadagewarsa Kan Aman,.
"Nashiga Ukku Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'unn waini murja Wai y'atace jikin wani k'aton suke kissing
juna Kuma duniya tagani inazan saka kaina," kuka Mai sauti tafashe dashi,
Daddy kuwa zaune yayi k'asa Yana fifita da hularsa domin k'aryarsa tak'are musamman ga Jama'a
kasancewarsa d'an siyasa,.
"Alhaji jamilu kuwa sai safa da marwa yake shida kowa ciki face Shila y'ar Minister dake budurwarsa kuma
shi Sam ba itace damuwarsa ba saidai Dan ganin mutane sunfara maida hankali kan gano hotel d'in Shine
babban tashin hankalinsa,
Sosai Suke tik'ar rawa Abunsu, har kusan magariba bawanda yadamu datinawa da lokacin ibada kwatsam
wutar duka hotel d'in har waje ta d'auke d'iff ruwan sukayi wani irin k'ugu tareda fira sama tamkar
Anzubasu Akofi Ansake zubdasu, wani irin duhu yagame Gurin iska Mai matik'ar k'arfi tasoma tashi, Cikin
tashin hankali Kuwa suka nemi hanyar gudu Cikin dajin Suka nausa suka fara gudu tareda zabga ihu sunyi
gudu sosai kafin haske ya bayyana saidai me wata irin mummunar halitta ta bayyana ihu Suka sake saki
tareda sake sakawani gudun saidai Kash Shila takalmin Shila suka sakata fad'uwa ai Kuwa Take mummunar
halitta tad'auke shila hannunta tasaka tareda fisge kanta tamkar Anfisgo K'aramin mangwaro dake Kan
iccen duk duk Abunda yafaru Kan idanuwansu hakan yasasu muguwar tsorata suka sake nausawa cikin
dajin da mugun gudu, gabansu Suka sake ganin Aljanin tareda cafke Tman shima yasoma yagalgala
namansa ihu yake har Ransa yafita shima nansuka barshi suka Soma canza hanyar Aguje........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️☠️*
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
of Writer's Hausa novels And design graphics```
*PAGE 61 TO 70*
.............. MUNDAWO LABARIN..........
Ayanzu su Uku Rak sukarage Duka sauran sun hallaka Yanzu Abas Ambi, samaira zaune suke gurin sai fidda
ido suke Domin tamkar wata sabuwar duniya sukashiga komai yazama wani iri garesu,
Wani Irin huci da numfashi sukasomaji cikin tsananin firgita suka waiga bayansu take sukayi Arba dawani
k'aton macici bak'ik'irin Girman macijin k'adai ya isa yafirgita duk wani Wanda yaci Arba dashi hilda
halshensa kawai yake yana k'ok'arin saukowa k'asa,
Cikin tsananin tsoron da firgici gamida razana suka Soma ja baya macijin kuwa k'ok'arin saukowa dagakan
iccen kawai yake,
"Mugudu nacemuku" Abas yayi maganar cikin matsanancin tsoro,
Juyawa Sukayi tare suka Soma zabga gudu tamkar zasubar k'afafuwansu, macijin kuwa tuni yabiyo bayansu
cikin mugun nufi da fatan hallakasu dukansu dukan nisanda zasuyi idan Suka waiga bayansu saisunga
macijin yana saf da cinmusu wani wata irin sufa macijin yadaka saigashi tagabansu cikin tsautsayi Kuwa
yana waigowa yasami damar d'auke Samaira yayi sama da ita Ihu take tana neman taimakonsu Amma Ina
suma takansu suke Haka sukabarta sukacigaba da zabga gudu wani irin k'aton gulbi Maid'auke da Rami
suka hanga gabansu suna kawowa Suka tsaya cirko cirko Macijin kuwa ganin suntsaya yasashi daina gudu
yasoma sulalowa Ahankali sam bashida kyan Gani gashi Yanzu duk yab'aci da jini saboda kisan Samaira
dayayi, jadabaya Suka Soma Cikin tsaminsa tsoro, rik'o hannunta Aman yayi batareda ta Ankaraba kawai
taji sunyi cikin Ramin gulbi, Ihu tasaki take Kuwa Sukayi Cikin ruwan dammmm suka fad'a, ganin hakan
yasaka Macijin jadabaya yawuce Abunsa,
"Umma Taya za'a d'auran nawa bayan ko shawara Dani ba'ayi ba"
"Saboda na Isa dakai Abas shiyasa na Aura maka y'ar Abokina Zaliha Kuma yau zata tare komai Bai sauyaba
nadaga bikin naka kawai an sauya Amarya ne Kuma Wllh idan kacutarda yarinyar banyafe maka ba,"
"Nima Haka bazan yafekaba Abas yarinyar tanada kirki dama mutunci,"
"To Umma kuyi hak'uri zanyi komai kukace," jiki sanyaye yafita Dole Suka Soma Shirin bikin dashi
Anata b'angaren ma hakan taji bikin saidai idan tanina kamun kai irin na Abas jikinta yakanyi Sanyi Kuma
takanji dad'i Amma Allah yasani taso Aman d'in saidai Yanzu bazata iya Rayuwa dashi ba, hakan yasa ta
watsar dashi,
Kai Amarya Akayi hannu ya k'arb'e ta harda mamakinta domin kamar sunsaba haka yasake da ita lokaci
k'ad'an Suka sake dajunansu,
Su Ambi kuwa suna fad'awa ruwan Suka Suma domin itadai Bata iya Ruwa ba Aman Kuwa igiyar ruwa
tajashi wani gefen tabugashi da dutsen bakin ruwa, dukansu Ruwan suka watsasu gefe can waje saidai duk
sunjima da Suma.....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA _
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️☠️*
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️☠️STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA