Showing 1 words to 3000 words out of 24385 words

Chapter 1 - SIGNED MARRIAGE BOOK 1 Romantic Hausa Novels by Oum Hairan .pdf

[6/26, 6:48 PM] Oum Hairan:
https://www.arewabooks.com/chapter?id=685d8542c0fb4075fff8284b




*KALMA ÆŠAYA*


*OUM HAIRAN*


_______________________________________
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in
kinsan bazaki jure ba.*
_______________________________________



Yanayin zafine sosai rana ta buÉ—e mutane sai zufa sukeyi inda kowa ke neman inuwa don
samun sauƙi daga wannan rana me kada data azaba, cikin wannan ƙwalleliyar rana wata
matashiyar budurwa ce zaune gaban kaskon awararta tana suya duk da kasancewa asali a
inuwa ta zauna yanayin juyawar duniya ne ya mayar da ita rana. “A bani awara" abinda wani yaro da bazai gaza shekaru biyar ba ya furta kenan, ɗagowa tayi
cikin sanyin yanayinta na halitta tace “Ta nawa?" A cike da ƙosawa zafin ranar yaron yace “Ta
É—ari biyar Please ki kawomin motar can zafin nan zai iya kasheni" cikin nuna damuwa ta fara
zuba awarar Zuciyarta cunkushe da saƙonnin tambayar kai. Wai zafin rana zai iya kasheshi to mu meyasa bai kashe mu ba?" Kodai halittar mu ta
bambamta ne? Ajiyar zuciya tayi daidai lokacin da aka danna mata horn ta miƙe ta nufi motar ta
ƙwanƙwasa aka xuge window wata matashiyar kyakkyawar farar mace ce zaune cikin motar ta
É—ago idanunta suka sauka saman na Batul wadda ta tsaya kallon ni'imar Ubangiji tabbas ta
yarda masu kuÉ—i sun tafi da jin daÉ—in duniya wani sanyi da yake ratsa hannunta yasata jin wani
shauƙi na ratsa Zuciyarta daidai lokacin da matar tace “Yawwa naji awarar taki da daɗi ƙaro
mana ta dubu É—aya amma karki soya ki bamu É—anya" jinjina kai tayi cike da mamaki ta juya tana
ayyana yanzu iya awara sun sai ta 1500 to abinci fah? Tasani a gidansu daga ita har innarta
taliyar IRS ta 750 ita sukeci da dare su rage ta É—umame da rana kuma kowa yaci awarar É—ari
bibiyu tabbas masu kuÉ—i sune da duniya ko iya fatar su ta nuna sirrin jin daÉ—in da suke ciki
yanzu dubi wannan luntsumemiyar motar da wannan mata take ciki kuma fah Tata ce? Da
sanyin jiki gami da kwaɗaituwa ta kai musu awarar tace aka miƙo mata 2k ta karɓa ta duba
kuɗin hannunta tace “Banida canji Hajiya" murmushi tayi tace “Karki damu ki riƙe canji zamuke
zuwa muna siyan awara naga kinada tsafta auta muje ko"
Kaɗa mata kai yayi sukaja motar suka tafi suka bar Batul da saƙar zuci wani ɓangare na
Zuciyarta na ayyana mata dole fah tayi amfani da damarta itama tayi kuÉ—i don bataga dalilin da

zaisa talauci ya haife ta ya mutu ya barta uwarta tayita fafutuka akan iya ci da sha da É—an
abinda ya shafi karatunta kuma ta mutu a haka batare data huta ba, dole ne daga wannan
lokacin ta ɗaura ɗammarar yaƙar talauci daga sashinta wannan rayuwar ta suyar awara ta ishe
ta.




Bataji sanda Aminiyarta Janah tazo ba Saida taji an É—ala mata duka tayi firgigit ta dawo
hayyacinta suka kalli juna ganin yanda Janah take wani yauƙi fatarta tayi wani haske tayi wani
luf sai glowing takeyi yasa Batul sauke ajiyar zuciya tace “Daga ina Janah?" Murmushi tayi tace
“Daga neman kuɗi Batul" sake kallonta tayi sosai zatayi magana wayar Janah tayi Ring ta ɗaga
tana wani lanƙwashe murya tace “My zuma ta kana lfy?" Murmushi tayi tace “sai kewar
tsumammiyar penis É—inka me mantar dani duk wani daÉ—i na duniya Please yaushe zaka shigo
Nigeria ne?"
Narkar da kai tayi tace “Ok babu damuwa zanyi tunani akan hakan ya abokinka me suffar
mazan aljanna" dariya tayi tace “Haba dai kawai ina tausayinsa ne gashi da ƙyanƙyami gashi ya
nace sai yayi soyayya da baƙar fata to taya wannan lamari zai yiwu?" Sauke ajiyar zuciya tayi
tace “Karka damu zanga me zai faru" Daga haka ta kashe wayar suka tashi suka jera ita da Batul suka nufi gidansu Batul, gidane ɗan
Karami duk da ba wani gyara yake samu ba amma bai nuna jin jiki ba É—aki biyu ne a gidan sai
aljihun zaure wato É—akin zaure sai kitchen da bayi, da sallama suka shiga Inna me idon cin
Naira ta taso da sauri ta taresu tana cewa “Ince dai ta ƙare awarar Batula wlh na tsani kwantai a
rayuwata sai kace ba budurwa ba ke kenan a kwantan awara" cike da ƙosawa tace “To Inna
naga dai yau ta ƙare duka ga kuɗinki" ta zaro ta bata tare da rage yan canjikan da aka bar mata
ko ba komai tasai mai itama tayi kyau kamar sauran yammata.





ÆŠaki suka shiga suna shiga Janah ta zazzage jakarta saiga wasu kalar kuÉ—aÉ—e sun zuba a
tabarmar kwanciyar ta Batul da wani kwali ɗan ƙarami, zaro idanu Batul tayi tace “Wannan
wanne irin kuɗi ne Janah?" Dariya tayi tace “Yar ƙauye to yau wani sabon kamu nayi na faɗa
Miki wani guy ne Allah ya haÉ—ani dashi iya romance kawai yayimin wannan kyautar dala dubu
ɗaya kin gansu nan to wannan idan ya cini sai ya kenan?" Rufe bakinta tayi tace “Meye
romance Janah Ni wlh tsoro kike bani" murmushi tayi tace “Yafi sex daɗi fah Guy ɗin yasan
takan daÉ—i kinsan wani abu zai kwanta ne ki sarrafa shi yanda kikeso har sai yayi release
sannan ya sallameki har mukayi muka gama baicemin komai ba sai bayan ya gama shan
daÉ—insa sannan yacemin na samo masa yarinya Virgin mara tsoro yanason yarinyar da zasuyi
Auren mut'a da ita zuwa lokacin da zai bar Nigeria" nayi masa tayin kaina yace “Aa yanason
Virgin ne" ajiyar zuciya Batul tayi tace “Shi auren Mut'a ba haramun bane a addini?" Numfashi

ta sauke tace “To abinne da yawa kinsan kowa da mazhabarsa maybe a tasu ba haramun bane
amma fah guy ɗin ya gama haɗuwa Batul da zai karɓeni wlh zan yarda six months dai ai babu
yawa Ni kuma nasan kafin lokacin na zama milloniar.







Numfashi Batul ta sauke tace “Tunanina ya fara canzawa Janah na fara jin kamar lokaci yayi da
zan yaƙi talauci ya fahimci babu rabonsa a jikina saidai wlh banason sarayar da mutumci na
banason sabo da maza duk da kuwa sunata kawo kansu gareni idan suna kwaÉ—aita min kuÉ—i ji
nake kamar na bada kai bori ya hau amma idan na tuna cewa zanyiwa Allah bayanin komai sai
jikina yayi sanyi ga Yunus ya fara takurawa wai so yake ya Turo ayi maganar aurenmu Ni kuma
a yanzu ba aure nake buƙata ba nafison na samu kuɗaɗe yanda ko zanyi aure zanyishi da
daraja" murmushi tayi tace “to me zakiyi burinki ya cika ne Batul ga hanya ɗoɗar kinƙi yarda ki
bita Ni da nice nake da damarki wlh da tuni na zama abar kwatance yanzu ke meye damuwarki
gaki da kyau duk abinda maza ke so kin haÉ—a amma kin wani killace kanki, sannan Innah yanda
takeson kuɗi banajin zata saka Miki idanu ke don Allah ƙawata ki faso gari Ni kizo na haɗaki da
guy É—in can wlh sai kin godemin ya haÉ—u fah kuma iya bala'i na son auna burar namiji shikam
banga tashi ba ya killace abarsa, na gane yayi release ne daga yanayin rawar da jikinsa ya
É—auka Batul daÉ—i kan hakan shi aure zakuyi amma ba aure irin namu ba aure me yanci zaku
rayu tsayin watanni shida zai killaceki ki zama sirrinsa kafin ya gama abinda ya kawo shi Nigeria
ya koma ƙasarsa ke kuma kici gaba da rayuwarki zuwa lokacin kin tara manyan kuɗaɗe sai ki
aurri wanda kikeso ku rayu yanda kikeso.






"Batul yanzu rayuwa plan akayi mata kije kiyi tunani kafin safiya, in kuma bashi ba ga Junaid
abokin Kabir É—ina shima ya haÉ—u ga kuÉ—i nasan za'a huta"
Numfasawa tayi tace “Nafi yarda da tafiya ƙasar waje kamar yanda Hajiya Bushira ta kaɗaitawa
Innah a baya naƙi amincewa amma yanzu Zuciyata ta aminta da hakan" da sauri Janah tace
“Idan kinje can ɗin ma dai wannan tayin da nakeyi Miki shine zaki tarar har Gara nan in kinji
bazaki iya ba zaki gudu can kuwa babu uwa babu uba ba wa ba ƙani maybe inda za'a kaiki ma
basajin ko turanci bare kiyi tunanin zasu fahimci damuwarki nikam banason kiyi sakkon
bukukuwa ki nutsu mu zaɓa a cikin mutanen da suke kawo kansu gareki, Batul kuɗi sune ƙimar
ɗan adam wlh idan kika saki jiki yanda kike ɗinnan ba ƙaramin capacity zaki baza ba Please
kada kanki ya kulle na baki zuwa kwana uku ma saboda Ni zanje Kaduna akwai wata ƙawata da
take birthday In kuma zakije ki shirya mu tafi ke sai kinje ma bari kingani"

Miƙewa tayi ta fita tana cewa “Innah don Allah ki bani aron wannan bagidajiyar yar taki zata
rakani Kaduna biki" zaro ido tayi tace “To yanzu ƴar nan idan na baki aron Batula sana'ar fah"
karkacewa tayi ta zura hannu a aljihunta ta zaro 20k ta miƙa mawa Inna tace “ki riƙe wannan ba
zamu wucce kwana uku ba Inna akwai samuwa ne a tafiyar banason ta wucce Batul" ƙirga
kuɗin Inna tayi ta fara rawa da juyi tana cewa “Ai dole Batul tabiki birnin gwamna yo ribarta ta
shekarar nan ma gabaÉ—aya bata kai dubu ashirin É—in ba ke Batul ki shirya ku tafi wlh
bazakiyimin baƙin cikin cin dubu ashirin ɗinnan ba"





Duk da kasancewarta mace me son yawace yawace don buÉ—e idanu hakan taji ta tsinci kanta
da faÉ—uwar gaba data rasa dalilinta tanaji Janah na ce mata gobe da wuri zamu tafi KD don
Allah ki shirya karki bari Hajiya Samy ta jiramu" bata jira cewar Batul ba ta fice daga gidan cike
da farin ciki yau tayi nasara Insha Allahu Batul ta fita daga wannan rayuwar da takeyi ta dawo
rayuwar yanci, matuƙa takejin ciwon yanda aminiyar Tata take yawo a tsumma duk wannan
baiwar da Ubangiji ya ajiye a jikinta take wulaƙanta kanta ace ta gama NCE amma har yanzu
bata wucce suyar awara ba tabi ta liƙewa wani matalaucin yaro tana neman sake jefa kanta a
wahala, tace bazata maimaita kuskuren da Inna tayi na Auran Mal Daheer a matsayinsa na
talakan da ko gidan zama bashi dashi ba amma kuma ta liƙewa Yunus yaron da ko sana'ar kirki
babu a gidansu shi take kallo a matsayin masoyi.
Ƙwafa tayi dama tayi alƙawarin rusa wannan soyayyar taci laya koda roƙon Allah saita rabata
da wannan wahalallen yaron, da wannan ta isa gidansu Hajiya A'i tana É—aki a kwance tajiyo
sallamar ƴar Tata ta fito da sauri tana cewa “Murjanatu inanan cike da tunaninki kodai kasuwar
batayi riba bane?" Murmushi tayi ta kwantar da kanta a kafaɗar mahaifiyar tata tace “ta yau ita
ne ma tayi riba Mama ga ba'a cini ba ga manyan kuÉ—aÉ—e wato Mama bariki makaranta yau na
gamu da wanda yaci uban yan bariki shi bazai bada wutsiya ba amma ya yarda a luguiguiceshi
har sai ya fitar da abinda ya dameshi" dariya Mama A'i tayi tace “Can ya ƙarata mudai kuɗin
mukeso yanzu gobe kuma ina muka kama?" Numfashi ta sauke tace “Hajiya Samy tace Na
shirya muje KD zaayimin register da ƙungiya saboda indai bakada register to a ko ina kallon
ƙaramin ɗan bariki akeyi maka nikuma Mama nafiso in zansha giya kawai nasha ta dubu"
tafawa sukayi da mahaifiyar tata tace “Daɗina dake kinyi gadon hali na yawwa ɗazu Batula tazo
nemanki" murmushi tayi tace “na sani ta ari wayar Laminu me shayi ta kirani mun ma haɗu
daga gobe ne dai itama zata fara fasowa gari saidai ina tsoron gidadancinta" taɓe baki Mama
tayi tace “Na rasa wannan hali na yarinyar nan batayi gadon uwarta ba uwarta tun tana
mitsitsiya take kashe kuÉ—i don nema mata farin jini da kasuwar jama'a amma ta girma tana
neman yi mata asarar kuÉ—i da lokaci" nan suka zauna suna yagar naman kaji suna hirarsu
kamar ba uwa da É—iya ba har da tafawa, bayan sun gama suka kwanta bacci cikin dare taji
wayarta na ring ta É—aga ganin number CEO kamar yanda suke cewa da shugabarsu yasata
ɗagawa ta shige bathroom tace “Hello CEO" a ɗaya ɓangaren akace “Baki ce komai ba Janah
banason muyi wasa da dama wannan guy É—in ya tara manyan kuÉ—aÉ—e kema zaki iya faÉ—in wani
abu game dashi É—azu ya kuma kirana naje na sameshi ya faÉ—amin idan 1ml Dollars É—in ne

sukayi mana kaɗan zai ƙara mana su zama 2ml Dollars shidai kawai burinsa ya samu Virgin
kuma ta kasance ƙasa da 20 years sannan baya buƙatar fara" ƙasa tayi da murya tace “Na
samu daƙyar na shawo kan ƙawata da nake baki labarinta Batul na sani duk abinda ya keso
akwai a gareta ki tura masa hoton da zan Turo Miki yanzu in tayi masa gobe zan taho da ita,
amma wani hanzari CEO, kafin samun damar juya tunanin Batul sai anyi amfani da hikima
domin itan tanada kafiya fiye da tunaninki tanason kuÉ—i da rayuwar jin daÉ—i amma ta yarda ta
rayu da talauci a ƙasƙance kawai saboda KALMA ƊAYA TAK ta mahaifinta lokacin da yake
gargarar mutuwa shekara huɗu baya inda yake roƙonta duk tsanani ta kare mutuncinta na ɗiya
mace zaiji daÉ—in hakan ko baya raye, CEO Batul ta yarda mahaifiyarta tayi gangancin auren
mahaifinta da suka samar da ita a cikin talauci amma KALMARSA ÆŠAYA TAK ta hanata sakewa
ta fantama ta nemawa rayuwarta gata, so ayi hanzarin yi mata register da ƙungiya ta hanyar
hikima sannan a turawa mahaifiyarta mahaukatan kuÉ—aÉ—e wanda ko tayi nufin guduwa zatayi
mata tsawar da zata tsaida ita"




Murmushi CEO tayi tace “Bakida matsala turomin hotonta indai kuɗi zasuyi aikin to angama
Ma'eesh zai iya" da wannan suka aje waya ta turawa CEO hoton Batul sosai cike da É—oki itama
ta turawa Ma'eesh da yake kwance saman kujera a parlournsa dake birnin tarayya abin duniya
yayi masa zafi ya rasa ina zai sanya kansa . Waya ya ɗauka da nufin kiran Amininsa Yanar sai saƙon CEO, kamar me jira ya karanta ya
buÉ—e WhatsApp É—insa kamar yanda ta sanar dashi tare da tashi zaune ya Zubawa hoton data
Turo masa idanu ƙirjinsa na bugawa da ƙarfi bugun da rabon da ya fuskanci irinsa tun lokacin
da ya rasa rasa Aimah, kyakkyawar yarinya wankan tarwaÉ—a sosai ya buÉ—e hoton ya kafa masa
idanu bai san me yake kallo ba amma tabbas akwai abinda yake dawowa ƙwaƙwalwarsa daidai
lokacin da kiran CEO ya shigo ya ɗaga da sauri cikin harshen turanci yace “Wannan tayi Meye
price ɗinta?" Cikin tsoro tace “Bansan ya farashinta zai kasance ba domin itan ba ƴar hannu
bace sabon kaya ne ranka ya daɗe bata taɓa yin wannan rayuwar ba hassali ma saboda kai
aka yaudaro Zuciyarta zatazo Kaduna gobe za'ayi mata register da ƙungiya sannan za'a bata
zoɓen alƙawari na ƙungiya ta saka a yatsanta wanda zai zamewa ƙungiya madogara da sanin
duk wani abu dake faruwa da ita"
Lumshe idanunsa yayi kamar ba zai yi magana ba can ya nisa yace “Ok waye guarantor ɗinta?"
Cikin in'ina tace “Nice" girgiza kai yayi yace “Ina nufin next of King nata!" Fahimtar abinda yake
nufi yasata cewa “Akwai mahaifiyarta a Kano mayyar kuɗi ce ina ganin zata iya zama guarantor
na ɗiyarta" jinjina kai yayi yace “Ok gobe around 1:00pm zan shigo Kaduna idan kun gama
komai a kaimin ita Company" daga haka ya kashe wayar.




_Wannan littafi zaici gaba da zuwar muku a arewabooks da WhatsApp._

*Oum Hairan*
[6/28, 12:06 PM] Oum Hairan: *KALMA ƊAYA*


*OUM HAIRAN*


*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in
kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Fpg 3-4*
*________________________________________*



Murmushi CEO tayi ita dai addu'arta Allah yasa kamar yanda ya faɗa ya ƙara musu 1ml Dollars
É—in suma su faso gari su fantama a dama dasu a duniya.
Washegari misalin ƙarfe takwas Janah ta ishe Batula a gida tana wankin ƙananun kayanta na
ciki ta tsaya ta cake tace “au waike wanki ma kika kama a wannan ƙurarren lokaci saboda
tsabar son ki ɓata mana lokaci? To wallahi baki isa ba ki aje wankin nan kizo mu tafi Hajiya
Samy tana can tana jiran mu" bata kulata ba Saida ta fara shanya kayan sannan ta dubeta tace
“Yanzu idan ban wanke kayan ba waɗanne zan rinƙa canzawa bayan kince kwana uku zamuyi"
harara ta watsa mata tace “Waɗannan tsummokaran breziyoyin naki wlh ko taron school bazaki
rakani dasu ba bare uwa duniya Ni dalla ki shirya ga kaya na taho Miki dasu kizo mu tafi
wannan arziƙin Insha Allahu sai mun cishi" bata gane me take nufi ba kuma bata tambaya ba ta
shiga É—aki ta bita ta fito mata da kayan ta sanya doguwar riga ce arsh color dake gashinta a
tsefe yake kuma yanada tsayi sosai da cika ribbons kawai Janah tasa ta kama matashi tayi
mata rolling ta É—auko takalmi arsh da jaka itama kalar kayan ta bata tasa tayi kyau sosai abinka
da kyakkyawar dama rashin mahaɗi ne kawai ya ɓoye kyan fitowa sukayi Inna dake shigowa ta
kalli ɗiyar tata tace “Tubarkallah Masha Allah kinga yanda kikayi kyau kuwa haba Batula haka
nakeson ganinki kema kina takawa É—aiÉ—ai wayyoh Ni Allah yasa kiyi kasuwa a fitar nan"
Dariya Janah tayi tace “amin Innah Allah yasa kar tabani kunya" da wannan suka fice tanata
kwarara musu addu'a.





Kai tsaye UDB road suka nufa dan sahun ya saukesu harabar wata babbar Plaza suka fito suka
shiga wani shagon kayan mata daya cikin ma'aikatan gurin yayi musu iso gurin shugabar

shagon ta fito cikin shirinta na tafiya tana É—agowa suka haÉ—a idanu da matar da tasai awararta
jiya ta 1500 itama cike da mamaki tace “Kamar naso na ganeki" ƙasa tayi da kanta cikin
girmamawa tace “Hakane jiya kinsai awara a gurina har kika barmin canjin 500"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login