Showing 3001 words to 6000 words out of 24385 words

Chapter 2 - SIGNED MARRIAGE BOOK 1 Romantic Hausa Novels by Oum Hairan .pdf

jinjina kai tayi
tace “No wonder Me awara haka kika haɗu amma kika tsaya suyar awara rana tana neman
nakasa kayan kuÉ—i, gsky nayi Miki murnar fitowa daga duhu ki dawo haske yanzu taswirar
rayuwarki zata canza kuyi kuzo mu tafi"
Fita sukayi Janah da Samy suna gaban mota Batula na baya suna tafe Janah da Samy sunata
hirarsu ita kuma zuciyarta ta tafi tunanin maganganun na Samy da haka har sukaje Kaduna
suka shiga unguwan Malali.
Wani babban gida sukayi horn Mai guard yazo ya buÉ—e musu sukayi parking suna fitowa suka
nufi wata ƙofa sukayi knowking aka basu izinin shiga suka buɗe suka shiga wasu matasan
yammata ne zaune a parlourn kowacce tana harkar gabanta suna shigowa wata kyakkyawar
farar mata me ƙarancin tsayi tana fitowa sanye da wani tsadaddan leshi bata tsaya amsa
gaisuwar yammatan ba tayi gaba tana cewa “Samira bamu da lokaci muje ayi a gama in yaso
sai mu dawo" tana maganar idanunta akan Batula da duk take a tsarge da kallon da taga kowa
yanayi mata.





Fita sukayi suka shiga wata arniyar mota CEO taja suka fice a guje wani sihirtaccen sanyi da
ƙamshi na ratsa zuciyar Batul imaninta na ƙara zagwanyewa zuwa yanzu tambayoyinta da
yawa saidai ta kasa samun damar furtawa har Saida CEO tace mata “Meye sunan baƙuwar
ne?" Kallonta Janah tayi tace “Fatima Taheer but muna kiranta da Batula" Ajiyar zuciya tayi tace
“Ina tayaki murnar shigowa duniyar yaƙi da talauci da samun yanci da dama da kuma baza
capacity Batula rayuwar nan da kike gani waka sani waya sanka ce sannan kyawawan mata
sun daina jahiltar kansu suna ɓoye kansu ƙarshe su kare a daƙau da surfau kiyi amfani da
damar datake shirin faɗawa hannunki ki mori ƙuruciyarki duniya lamma lamma ce ki dama
damarki kafin ki rasata, kin ganmu duk muna aiki kinje shagon Samy kinga girmanshi Ni kuma
ma'aikaciyar lafiya ce ita kuwa kawarki tana koyarwa sannan tana online business but
dukkanmu ba da waÉ—annan sana'o'in muka dogara ba muna da wata sana'ar ta sirri wacce
kema mukeyi Miki sha'awar farawa daga yanzu, idan kika amince da shigowa cikinmu zamu
sama miki aiki me kyau da kwalinki na NCE idan kina buƙatar Ƙarin karatu zamu ɗauki nauyin
ki"





Da sauri ta ɗago tace “Da gaske? To ya ake shiga cikin naku wlh ina masifar son karatu da aiki
ko dan na taimaki rayuwar Inna ta ta daina wahalar dahuwar awara kullum ta huta itama"
Sosai sukaji daÉ—in wannan dama da suka samu sukace karki damu ba abune me wuya ba

Batula dukkanmu matane kuma muke wannan sana'a kinga kuwa kema bazata gagareki ba duk
matocin nan da kikaga muna hawa da wannan sana'ar muka samesu ke gidana da kukaje
shima a wannan sana'ar na sameshi inada motocin hawa sun kai biyar duk shekara sai na
samu wanda zai biyamin hajji da umara sannan gidajena a garin Kaduna sun kai huÉ—u banda
filaye Batula duka na samesu ne arziƙin wannan sana'a me sirri banda mulukan kuɗaɗen dake
account ɗina, ga ƙawarki nan gidanta biyu a Kano tanada guda a nan Kaduna sannan sau biyu
ana mata kyautar mota tana siyarwa yanzu haka ina tunanin kuÉ—in da ke acct É—inta ya haura
10Ml Batula dukkanmu muna burgeki amma bamu kaiki Sa'a ba kuma bamu kaiki kyau ba.
Batula kiyi amfani da wannan damar karki baɗawa ƙawarki me son ganin ci gabanki ƙasa a ido
kuma karki tsorata nasara tana cikin dakiyar zuciya" cikin sanyin yanayi tace “Amma wacce
sana'a ce?" Murmushi sukayi dukkansu Samy tace “Duk sana'ar da mukayi kema bazata
gagareki ba Batula sana'ar ce me daÉ—i ga romo ki tsai da zuciyarki kiji a ranki zaki iya, keda kika
shigo da ƙafar dama a matsayi me girma zaki shigo zaki amshi kuɗin da dukkanmu bamu taɓa
amsa ba, Ni da na samu wannan damar da tuni na haye to amma gurin yafi ƙarfina bani ake
buƙata ba Ni me ɗa biyu kuma inada miji kinga dole na hakura na barwa me rabo fagen ta"






Shiru tayi tana ayyana tabbas kowacce irin Sana'a ce tunda suka iya itama zata iya dole ta
sanyawa kanta dakiya da jarumta don cika buri, da wannan suka isa ƙofar wani katafaren
Company security ne suka tsai dasu CEO ta zuge glass tace “Mr DG yana nan" jinjina mata kai
security É—in yayi inda wayarsa tayi Ring ya kara a kunnensa tare da cewa "ok Sir" izinin shiga
ya basu suka wucce sukayi parking suka fito.
Ma'eesh dake tsaye a sama da waya a kare a kunnensa ya zuba musu idanu kacokan
hankalinsa yana kan yarinyar da take biye dasu a ƙarshe ya sauke ajiyar zuciya tare da yin
murmushin gefen baki ya juya ya nufi ƙasan ta lifter yabi sai gashi a hawan farko ya tsaya jikin
window dake kallon ƙasa katafaren office ɗin abin kallo da tunani ne tsayawa fasalta haɗuwar
sa ma ƙauyanci zai zama cheep ɗinsa ne ya shigo tare da kawo masa coffee me zafi ya ɗauki
cup ɗin tare da bashi umarnin shigo da baƙin da suke jiransa.
Haurawa suka farayi saman wanda yayi daidai da ƙarin bugun Zuciyarta, tunda suka shigo
Company Zuciyarta take harbawa da ƙarfi tare da jin wani sinadarin firgici yana shigarta saidai
batason sarewa kanta gwiwa haka ta rinƙa binsu tana rarraba idanu ya shege a rabon gado, a
ƙofar office ɗin suka tsaya CEO ta danna bell na ƙofar aka basu izinin shiga suka buɗe suka
shiga dukka su huÉ—un har yanzu yana tsaye jikin window izinin zama ya basu da hannu ba tare
daya jiyo ba haka suka zauna har Saida ya gama jin isarsa sannan ya juyo.

Subhanallah ba Batula ba hatta CEO Saida Zuciyarta ta buga saboda kyawun hallita kam an
gamata gurin wannan guy É—in lumshe idanunsa yayi tare da buÉ—esu a kan Batul dake zaune
dukkan yanayinta ya nuna a É—arare take yanda takejan mayafinta ne ya alamta masa sanyin
office ɗin ya fara damunta, sake kafa mata idanu yayi yanajin yanda ƙirjinsa ke bugawa fiye da
bugun da yaji jiya da aka tura masa hotonta a nutse yake takowa har ya iso gabansu Batula da
tayi ƙasa da idanunta ta ɗago da sauri jin wani mayen turare daya ratsa ruhinta ta sauke
idanunta cikin nasa tare da matsawa baya da sauri cike da firgici suka kalli juna da CEO sukayi
murmushi ya miƙe yace “Good job Khareemah kin cika alƙawari kuma na gode da wannan
kyautar da kikayimin banyi tunanin zaki samu fiye da abinda na hasaso ba naji daÉ—i" da iya
haka ya koma ya zauna kan wata kujera dake gefe ya zaro wani files tare da wata jaka ya turata
gaban CEO yace “Wannan alƙawarinki ne tun jiya da kika turomin hoton naji ƙimar abinda kika
bani yafi ƙarfin Abinda na furta bayarwa 3ml Dollars ne a nan ita kuma zan sallameta and kisa
hannu a wannan takardar sannan itama ta samin hannu daga yau ta zama ma'aikaciyata
ɓangare na ikon sashina zatayi aikinta don cimma muradanta"







Ba tare da damuwar komai ba CEO ta sanya hannu a wannan takarda inda ita kuma Batula ta
mayar da hankalinta ga kallon Janah da tayi ƙasa da kanta tana danna wayarta, miƙo mata
takardar CEO tayi tace “Sign Mr Taheer and congratulations" ɗagowa tayi cikin sanyin muryarta
ta halitta tace “Bansan da sign ɗin ba Kuma bansan a kan me zanyi sign ba Explain me please"
aje biron hannunsa yayi ya zuba mata idanu yana mamakin yanda sukayi hidden É—inta abinda
ya kamata ta sani har suka kawota matakin da bazata kuɓuta ba" cikin Hausar sa da bata fita
sosai yace “Meyesa Khareemah? Meyesa baku sanar da ita komai game da abinda zatazo tayi
ba?" Murmushi Samy tayi tace “Ba kowanne lokaci tsayawa yiwa wanda bai gama fahimtar
rayuwa Explain yake da muhimmanci ba DG koma Meye zai faru Batula zata iya muma a farko
wannan sana'ar bata zama zaɓin mu ba saidai kawai mu bamuyi turjiya ga zaɓin ƙaddara ba na
Zaɓi Lesbian matsayin hanyar samun Nutsuwa kuma sirrintacciyar hanya ta neman kuɗi na
CEO ta zaɓi Anasexual domin samun manyan kuɗaɗen shiga inda ƙawarki take neman maza
da lesbian, shin Meye a ciki don ke naki ƙaddarar tazo Miki me sauƙi different jinsi zaki rayu
dashi rayuwar da tafi dukkan rayuwar da mukeyi yanci, wlh tallahi Batula tunda kikasan
ɓoyayyen sirrinmu dole kiyi sign wannan file ɗin ko kuma kiyi ta rayuwarki"
ÆŠagowa Janah tayi idanunta cike da hawaye ta kama hannun Batula da tayi zaman Æ´an bori
tace “Ba duk rayuwa ce zaɓin mu ba ƙawata mukan zaɓi wata rayuwar ne don mafitar mu da
kare mutumcin kanmu don Allah karkiyiwa kungiya gardama wlh tun jiya dana bada labarinki na
tura hotonki ƙungiya ta karɓeki tare da zaɓa Miki ɓangare me sauƙi ko amince kisa hannu a
takardar nan Batula komai zai yi daidai ne bayan shekaru biyu kiyi haƙuri"

Wani marayan kuka ta saki daya sanya Ma'eesh saurin ɗagowa yanajin wani irin ƙunci da wani
irin tausayin ran da bai shirya sallama mutuncinsa ba, muryarta ya tsinkayo tana cewa “Kin
cutar dani Murjanatu kin yaudareni kin yaudari Innata me nayi Miki Janah? Meyesa zaki
zaɓamin wannan rayuwar ta ƙasƙanci da wulaƙanta ga tarin zunubin da har ka ƙare rayuwa ba
zai daina bibiyarka ba.
Janah koda nake tsananin son kuɗi bantaɓa yarda da wannan ƙazamar rayuwar ba, Ni Batula
karuwanci, Janah karuwanci.... Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" murmushi suka kalli juna
sukayi CEO ta miƙa mata takardar tace “Wlh sai kinsa hannu a takardar nan Batula in ba haka
ba ki tabbatar zamu kasheki mu kashe banza ai ita bariki dama haka take kowa bayasonta yake
yinta" aje takardar tayi a gabanta tare da miƙa mata biro ta karɓi biron hannunta na rawa ta fara
karanta takardar me rubutu kamar haka"




_“Ni Fatima Taheer na yarda kuma na amince zan rayu da Ma'eesh Nazhan fiye da mijina na
tsayin 2 years ba tare da musu gardama da turjiya wa umarninsa ba."_
ÆŠagowa tayi ta kalleshi taga yanda ya mayar da hankalinsa ga danna system É—insa ta toshe
bakinta da hannunta tare da ɗora biron kan takardar jikinta na rawa tayi sign ɗin aka miƙa mata
wata takai hannu zata karɓa yace “No Khareemah!" Da sauri ta kalleshi tace “Kamar ya no
DG?" Tasowa yayi ya sunkuya ya ɗago Batul dake kwance a ƙasa tana wani irin kuka me tafasa
zuciya ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin ƙwacewa ƙam cikin nasa yace “Batul batada ra'ayin
Karuwanci don haka bazata sanya hannu a takardar ƙungiyarku ta karuwai ba, zata keɓanta
dani kaɗai ne har zuwa lokacin da contract ɗinmu zai ƙare" Da sauri tace “Akan me DG?" Ɗaga
mata hannu yayi yace “Ba aronta kika bani ba bare ki tambayeni dalili Khareemah idan daganan
har ƙarshen rayuwa naso Batul ta zama tawa Ni kaɗai kinsan na isa saboda haka karki ƙara
tambayata dalili kuje kawai.... Khareemah get out of my side!"





Da sauri ta ɗauki jakarta ta nufi ƙofa suma suka miƙe domin fita tayi saurin kamo hannun Janah
ta durƙushe a gabanta tace “Don Allah Janah ki cetoni Wlh tunda na taso a rayuwata babu
kalmar dana tsana kamar KALMA ÆŠAYA TAK wato karuwa meyesa zaku maishe Ni karuwa
meyesa zaku rusamin plan wlh duk duniya Yunus nake burin mallakawa sirrina....." Janyewa Janah tayi tace “kiyi haƙuri Batula" da wannan ta fice itama ta miƙe da nufin bin
bayanta ya dannawa ƙofar Password ta datse ta kuwa sake zubewa a gurin taci gaba da rera
kukanta me cin gaɓoɓi tana nadamar yarda da Janah da tayi a rayuwarta ashe ita ce makamin
da za'ayi amfani dashi a yanke mata farin cikinta tayi nadamar sanin Janah a rayuwa.

"Zamu iya tafiya?" Ya furta tare da buɗe ƙofar ta miƙe da sauri tare da bin bayansa domin bayan
hakan batasan wani abu daya dace tayi ba ta staircase ya sauka itama tabishi yana saukowa
aka buÉ—e masa wata mota ya shiga baya tare da nuna mata gurin zama itama ta shiga duk a
tsorace take ƙasan zuciyarta na addu'ar Allah yasa gida zai mayar da ita wani mutum ne yazo
ya shiga motar yaja suka fice duk da cewa batasan ko ina a KD ba tabbas ba hanyar barin gari
suka É—auka ba, maimakon hakan sai taga wani guri da yake mata nuni da Airport ne nan cikinta
ya juya ƙirjinta ya buga tayi saurin rintse idanunta tana furta Innanillahi wa innah ilaihirraji'un,
La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin"
Kallonsa tayi lokacin da taji hannunsa saman mararta yana yawo dashi cikin sanyin yanayi yace
“Ni ba mazaunin KD bane ina zaune A Abuja amma Asali Ni mutumin Rasha ne Batul banida
nufin cutarwa dake".............
[6/29, 10:29 AM] Oum Hairan: *KALMA ƊAYA*


*OUM HAIRAN*


*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in
kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Fpg 5-6*
*________________________________________*



Janyewa tayi a jikinsa tace “Don Allah ka bani dama na koma gurin Innata wlh bantaɓa
sha'awar wannan rayuwar ba" bai kuma ce mata komai ba har lokacin da zasu tashi yayi ta
kuwa tubure bazata hau jirgin ba ganin tana neman tara masa jama'a Ya ciro wani gongonin
Spray ya fesa mata take ta fita a hayyacinta tayi baya luuuuuu zata faÉ—i yayi saurin tarota ta
faɗa ƙirjinsa ya ɗagata cak ya nufi step na jirgin ya zauna a kujerarsa itama ya zaunar da ita a
Tata ya Kwanto da ita jikinsa tana baccinta na fitar hayyaci shi kuma yana kallonta yanajin wani
irin saƙon sha'awa na zuwar masa ya sauke numfashi yana shafa bayanta zuwa ƙasan boobs
É—inta tare da jera ajiyar zuciya.
Sai yanzu tun bayan mutuwar Aimah yaji ya samu macen da zai iya haÉ—a jikinsa da nata sai
yanzu ne yakejin zai sake farfaɗo da lafiyarsa tabbas yana matuƙar son kasancewa da mace at
any time amma ba kowacce irin mace ba bayason farar mace jinsin sa yafison cin baƙar fata
itama ba kowacce irin baƙar fata ba, yanada kishi bazai iya haɗa jiki da wacce ta riga ta san
maza ba shine dalilin da yasa yaji ko nawa ne zai kashe a samo masa Virgin ya buÉ—e da kansa
kamar yanda yaci alwashin buɗe Aimah ajali yaƙi bashi dama.
Matse cinyarsa yayi saboda yanda tayi juyi a jikinsa ta tura masa nononta ya sanya shi jin
sandarshi tana miƙewa yayi saurin tura hannunsa cikin rigarta ya kama nipples ɗinta tare da
sauke numfashi kasancewar a VIP suke hakan ya bashi damar jan zip na rigar ta Batul ya

zareta tare da Zubawa shaffafen cikinta da matsakaitan nonuwanta idanunsa da suka canza
kala zuwa jajaye





A ransa yana raya anya yarinyar zata iya É—aukar lalurarsa kuwa kamar bazata iya ba saboda ya
fuskanci rauni a tare da ita, hannunsa yasa ya kama nipples É—inta yana murzawa a hankali tare
da kallon fuskarta.
Babu alamun zatayi hayyaci bisa dukkan alamu batada ƙarfin jini Spray ɗin daya fesa mata yayi
aiki wa gaɓɓanta sosai harshensa yakai kan nipples ɗinta sai kuma ya janye “Bai kamata na
fara mata ta haka ba akwai gajiya da damuwa a tare da ita ko yaya yanada kyau na bata dama"
da wannan ya tursasa zuciyarsa ya haƙura ya rungumeta a jikinsa taci gaba da baccinta cikin
kwanciyar hankali, har sukaje Abuja bacci takeyi haka ya kuma saɓarta kamar wata baby ya
sanyata a mota yaransa sunata gaisheshi kowa so yake yaga wacece saboda dukkansu abinda
ya sanar dasu yayi aure ne a Kano zaije ya taho da matarsa.




Cikin Asokoro wani katafaren layi motocin da suka É—aukoshi a airport suka parker Ex-court nasa
suka buÉ—e masa mota ya kuma É—aukanta ya nufi cikin gidan da ita kallon kallo sukeyi kowa da
mamakin baccin na Amaryar ogan nasu kamar yanda ya sanar dasu, to shima yana shiga ya
nufi sama da ita ya buÉ—e É—aya cikin haÉ—aÉ—un É—akunan baccin da Allah ya ni'imta gidan dashi ya
kwantar da ita a wani haɗaɗɗen gado da ya gaji da ƙawatuwa ya Zuba mata ido yana mata
wani kallo da shi kansa ya kasa sanin na meyene tare da faÉ—uwar gaban da kullum yake
tambayar kansa meye yake kawota, yarinya kyakkyawa Masha Allah son kowa ga ƙuruciya don
gabaÉ—ayanta bata wucce 19 years ba.
Fita yayi da sauri ganin ta fara motsawa ya nufi wani É—akin ya fara rage kayansa ya nufi
bathroom ya sakarwa kansa ruwa maganganun da suka tattauna É—azun a office É—insa na KD da
ƙawayen Batul suna dawo masa, kwanciya yayi cikin jacuzzi ya kwantar da kansa cikin ruwan
yana wasa da penis ɗinsa tare da tambayar kansa “Meyesa sukaci amanarta sukayi amfani da
mutumcinta don samun biyan buƙatarsu? Meyesa basu sanar da ita asalin aikin da zatazo tayi
ba? Meyesa daya buƙaci a sama masa yarinyar da zasuyi Auren mut'a da ita don gujewa dattin
zina aka kasa samowa tare da sanar dashi bazai samu ba amma kuma aka samo masa wacce
zaiyi amfani da ita ta zama sirrinsa yayi komai batare da komai ba kuma ba tare da amincewar
ta ba kawai don kuɗi? Kuɗi dai a takaice sunfi dan Adam mutumci a wannan ƙasar data cika da
azzalumai? Meyesa suke zagin shuwagabanninsu bayan suma a tsakaninsu azzalumai ne?"

Tunani barkatai yake zuwa ransa game da Batul, ajiyar zuciya ya sauke ya ƙarasa wankan
nasa ya fito ya shirya tare da É—aukar waya ya latsa number kitchen cikin few minutes sai ga
cheeps ɗinsa ya taɓa bell ɗin yace “Ka kawomin coffee da bugger ka tambayi Madam me take
buƙata" yana faɗin haka ya juya shima ya fita, sallah ya tayar yayi la'asar da Magrib da akeyi a
daidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login