Showing 24001 words to 24385 words out of 24385 words

Chapter 9 - SIGNED MARRIAGE BOOK 1 Romantic Hausa Novels by Oum Hairan .pdf

ansan bashi
bane Lateef ne Meyesa na kasa gano Lateef ne matsalata yanzu a duniya Meyesa ban ganshi
a mafarki na ba?"
Tsugunnawa yayi gabanta yace Duk da Inason Baby Batul wannan fetus ɗin ya gurɓata zan
zubar dashi zan ɗaukeki na kaiki inda zaki samu tsaro zaki zauna acan idan na daidaita komai
zan dawo gareki zan biya sadaki muyi aure me tsarki na gaji da wannan ƙazamar rayuwar sun
hanani aure kuma sun hanani mallakarki Ni kaɗai akan me Batul wlh saina kashe duk wanda
tsautsayi yasa ya shigo farfajiyar mulkina Ni Ni kaɗai zanci gaba da mallakarki har abada" Batul
duk su mutu kowa ya mutu wlh a kanki zan kashe kowa Batul..... Please zaki aureni?"






Cikin tashin hankali ta miƙe tana ja da baya tana girgiza kai tana sake yi masa nisa shi kuma
yana biyota har takai ƙarshen ɗakin ya damƙi wuyanta yace “Kin bashi yaci Batul Meyesa kikaci
amana ta cikin hayyacinki kika basa yayimin ban ruwa a shukata ya lalatamin irin dana yafa
Batul ke fa kece wani yaci daga jikinki ina...ina Batul wlh Gara mu mutu duka da hakan ta kuma
faruwa zan kasheki na kasheshi sannan na kashe kaina Batul dole ki mutu kamar yanda
Natasha ta mutu bayan taci amanata, duk da kuwa ita bansota ba ban damƙar amanar
rayuwata gareta ba amma hakan bai hanata karɓar hukunci na ba dole kema ki karɓi hukunci
Bea".........
Shaƙa yayi mata bata wasa ba wadda ta sanyata kakarin mutuwa jikinta banda rawa babu
abinda yake yi inda shima jikinsa ɓari kawai yake yi ya cije lips ɗinsa har jini sukeyi idanunsa da
suka kaɗa sukayi jawur sai zubar da hawaye sukeyi zuciyarsa na bugawa da ƙarfi inda taketa
shusshura ƙafafu tana kakarin mutuwa shikam bai sake ta ba Saida yaji ta daina numfashi
sannan ya sake ta a ƙasa ya ɗauki gum dake ajiye saman Bedset ya saita ƙirjinsa ya ɗana ta
kawai ya saki kunamar ji kake tau.............



*_INTERMISSION_*


_Wasan yanzu zai fara_



*Alhmdllh nan shine ƙarshen book 1 kamar yanda na alƙawarta shi kam book 2 na kuɗi ne idan
ki/ka naso ka tura 500 Vip 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment
09013718241*

*Oum Hairan*

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login