Showing 12001 words to 15000 words out of 54616 words

Chapter 5 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt

Advertisement

bayan ta karanta abinda yace ta rubuta. ```. "Trust me bazan cutar dakai ba I will not hurt you, by God favor....```


Tsaki yaja kafin ya rubuta ```. "Actually am not interested in fact I don't u to be my friend because I did not trust you fact...."```


Tsaki taja a fili tace. "banza se kace wani cele mtssww banzama irinka sekawa wanda ya damu dakai shi zeji haushi mtsssswwww. "


Ta kuma jan tsaki, amma a phone typing tayi. ```. "Please doctor trust me I will not hurt you indai zan iya cutar da kai to zan iya cutar da kaina please..... ```


Yana karantawa ya kashe wayanshi dan karta takura mishi.


Mimi queen ✍.
2022-09-20, 6:31 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


17&18.


Sosai Mansu ta damu Aryan da messages kala da kala, ta dameshi sosai ba kadanba yanzu ma ko duba message dinta bayayi.




Zaune yake a office dinshi, idanshi na lumshe se juyi yake bisa kujeranshi dake juyawa, wayan shine yayi quwa alamun shigowan saqo bud'e idanun yayi tar ya daurasu kan screen din iPhone 14 dinshi, janyo wayan yayi ganin message din daga wannan numban ne yasa ya shiga ya fara duba messages din data mishi, message din karshe ya karanta wanda tayi rubutu kaman haka.


```". Dr a iya sanin dana maka bakada wulaqanci amma ynx ka koya okey bazan sake kulakaba ma."```
Dan murmushi yayi karo na farko da yaji yarinyar ta burgeshi dan daga ganima karamar yarinya ce Angle ma zata girmeta,


Tsintan kanshi yayi dayi mata typing kaman haka.


```". What is your name....? "```


Mansu dake kwance kan kujera, murmushi tayi ganin reply dinshi ta rubuta.


```"My daddy called me Princess my brother kuma baby gurl...."```


Murmushi yayi ganin shirmen yarinyar yayi yawa sunanta ya tambayeta amma ta fad'a mishi nickname dinta,


Rubuta mata yayi. ```"Okey ni me zan dinga cewa kenan princess or baby gurl....? "```




Wani irin juyi Mansu tayi da Ayya yasata cewa. "Ke ki kula karki fad'o...."
Murmushi tayi ta tashi ta shige bedroom tana typing.
```"Aa choose a name special to me lyk friendy, cuddle buddy or so so on...."```


Kawar da maganan yayi da rubuta.
```"Where did you live."? ```


```"Kaduna...```
Ta bashi amsa, kafin ya turo mata. ```"Okey seems we're desame town right....? ```


```"Yep...```
Ta tura mishi, ```"okey did u know me...? ```


```"Eh I know you well. ```
Ta tura mishi,
```"Okey did I know you....?```


. ```"Eh.```
Ta bashi amsa,. ```"Okey to y are yhu hidden ur self ki bayyan kanki mana...```


Murmushi tayi a fili ta furta. "What are you eating Dikko tun ba'a je ko innaba....."


Amma seta mishi reply da.```"Akwai lokaci not now u will know me one day....```


Huci ya saki, be sake mata reply ba tashi yayi ya dauki key din motanshi ya fice dan zuwa gidan mommy.


Mansu ganin bataga reply dinshi ba yasata tayi typing.
```"Am sorry when did you want to see me? Please don't be angry.....```
Ta tura mishi ya gani sarai amma beyi reply ba seda yakai gidan mommy.


Ba kowa a falo hakan yasa dinning ya nufa dan yaci abinci, bud'e warmars din yayi inda yaga ba komai an cinye abincin tsaki yaja dan yunwa yakeji sosai, daidai lokacin Angle ta fito daga daki tana waya,


Sauke wayan tayi tana fadin. "Good afternoon Ya...."
Be bata amsaba harta gifta ya kirata. "Angle... "
Dawowa tayi ta tsaya. "Na'am Ya Dikko...."
"Ki shiga kitchen yanzu please kimin warming simple food yanzu ki kawomin am hungry kinji....." gyada kai tayi, ta nufi kitchen.




Mummy data sauko daga staircase taji komai kallanshi tayi, dan sunkuyar da kai yayi. "Mommy ina yini.... "


Batareda data amsaba tace. "Dikko kayiwa kanka fad'a ya kamata kayi aure kaima kafaracin abincin matarka haba Dikkona so kakeyi Farhan yayi aure ya barka.....? "


Sosa 'keya yayi. "Mommy har yanzu ban isa aureba fa am too young....."


Daquwa ta mishi. "Gidanku Dikko yanzu fa u're 30 something se yaushe kakeso kayi aure to wallahi bazamu jira shashancin kaba mun gaji zamuyi shawara da Daddynku a duba ko a yaran abokan shine mu baka meye Allah be makaba ya rufa maka asiri sosai amma kai kaqi rufawa kanka asiri...."


Tashi yayi tsaye yana sosa kai. "Mommy if Angle is done ta sameni a daki...." daki ya nufa domin Dikko bayasan fad'a ko kadan balle a kan aure duk da in kunga mommy namai fad'a to akan aurene ko Mansu.




Jellop taliya Angle ta kawo mishi yaji hanta da kayan kamshi, tsaki yaja yana hararan Angle. "Ke saboda kin raina ni ni zakiyiwa taliya na miki kama dame cin taliyane, u better take it up from here or I will slap you... "


Da sauri ta dauka tayi waje, tsaki yaja ya tashi ya bude qaton fridge din dake d'akin,
Hollandia yoghurt ya ciro ya dauko snacks yafara ci yanajin haushi sosai.




Bangaren Mansu kam tamai message kusan biyar ganin beyi reply ba yasata fito ta tambayi Ayya tanaso taje gidansu Nadiya, bata hanata ba nanta fito tama Bala magana suka tafi.




Momma kawai ta gani a falo, shiga tayi ta duqunna tana gaidata, cikin sakin fuska ta amsa tana fadin. "Yasu mommyn naku Mansu...? "


"Suna lafiya momma Nadiya fa..."
"Aiko tana ciki yanzun nan ta shiga...."


Tashi tayi tayi dakin Nadiya,
Nayiya dake kwance tana chat tatashi tana fadin. "Yau kece a gidanmu gaskiya yau kinyi 'batan hanya. "
Tsaki taja. "Nadee bansan iskanci momma ma tasan ina zuwa...."
Murmushi Nadiya tayi cikin zolaya. "Mansun Dr Dikko dafatan kin mishi abinci kanki fito..... "


Duka Mansu ta d'akawa Nadiya tana fadin. "Tashima in baki labari yarinya haqanmu ya kusan cinma ruwa. "


Nan Mansu taba Nadiya wayanta ta karanta saqon nin murmushi Nadiya tayi. "Kwarai kuwa Dikko yakusa shiga hannu..."
Murmushi Mansu tayi.






**********.


``` Zaune yake akan resting chair a park din idanshi kan newspaper yana karantawa sanye yake da light long sleeve shirt da red wandon chinos, kafanshi sanye da hermes half cover shoe black,
Sosai ake sanyi ga wani iska dake busa flowers din park din da both bishiyoyi, sosai heart dinshi ke running temperature zuciyanshi na bugawa da sauri da sauri.


Takun takalmi ya fara jiyowa qas.....qas....
Wanda yakara running gudun zuciyanshi yayinda kamshinta ya bid'e ko ina a park din,


Karisowa tayi ta tsaya akanshi a hankali in a whisper take fadin. "Hey..... My Dikko here is ur Jewel hey Aryan am ur Jewel...."
Da sauri ya cire Newpaper din a idanshi jin zazzaqar muryar dake mishi magana wanda yaji kaman karya denaji har karshen numfashishi ga wani masifaffan qamshi dayaji ya sashi cikin farin ciki lokaci daya,


Rugawa tayi da gudu, be samu dama yaga fuskarta ba se bayanta daya gani, da sauri ya bita yanaso ya kamota sedai ta 'bace.


Dariya yaji tayi tana 'boye a bayan wani qaton flower. "Find me if u can, I love you so much My Aryan....."
Da sauri ya karisa bayan flower din, lokacin take barin gurin hannunshi yakai da sauri yana fadin. "Jewel don't leave me..."
Dariya tayi ta 'bacewa ganinshi.......```


Mimi queen.
✍️.
2022-09-22, 8:55 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


19&20.


A firgice ya farka daga baccin yana kiran. ". _JEWEL........_"


Lamp ya laluba ya kunna ganinshi shi kadai a daki yasa ya fahimci ashe mafarki yakeyi to who is she ma?,
Be ta'ba jin mace ta burgeshi ta kwanta mishi a rai lokaci dayaba kuma yaji yana santa ba se wacce tazo gunshi a mafarki ta kira kanta da his jewel, sannan tace mishi I Luv yhu my Aryan....


Dafe kai yayi koma wacece da yardar Allah Allah ze bayyana mishi ita dan yasan dan shi aka yita,


Tashi yayi ya shiga bayi alwala ya dauro ya fara nafilfili.


Be jimaba aka kira asbah, hakan yasa yafice dan zuwa mosques.






Bashi ya dawo gidanba se 8am yana shigowa part dinshi ya nufa be jimaba ya fito yayi cikin gidan,


Kamshin girkin Mansu ne yamai maraba tun daga bakin 'kofa, basarwa yayi ya shiga cikin falon ko sallama beyiba dan ita kadaice a falon tana dauko abinci daga kitchen tana jerawa a dinning,


Kallo d'aya ta mishi ta d'auke kai shiko ko kallon inda take beyiba,


Kitchen din ya shiga dan had'a breakfast dinshi,


Itakam Mansu daki ta shiga ta fad'awa Ayya breakfast is ready.




A tare suka fito shikam yana kitchen yana qoqarin soya kwai,
garin yanka albasa ya yanka hannu d'an quwa yayi,


Wanda yasa Ayya cewa. "Dikko lafiya meyafaru? .."
Banza ya mata dan wani mugun haushinta yakeji duk ita taja mishi, waya ya janyo yanata tsaki yakira Atif.
Atif na dauka ko gaisawa basu yiba yace. "Atif yau bazan samu zuwa hospital ba am in house inaso inyi clearing wasu files ne, inaso kamin odan breakfast daga hotel yanzu ka aiko min dashi please......."


Mansu dariyan mugunta tayi, dubanta Ayya tayi. "Ke kuma lafiya..? "
Murmushi tayi. "Bakomai bari mu gama kimin tatsuniya...."


Daidai lokacin ya fito fuskarnan as usual a d'aure, ya kusa ficewa Mansu ta fashe da dariya har seda ta kusan wuntsulawa daga dinning chair din fuuuu ya fice,
Murmushi Ayya tayi. "Allah shiryaki da tonon fada..."




Waya ta janyo ta sake tura mishi da message.


Yana shiga part dinshi yaji shigowan message seda yayi treating hannunshi inda ya yanke ya daureshi da bandage ya karisa ya zauna kan seater sannan ya bud'e saqon.




. "```Please when u want to see me? please stop angry fushi baya maka kyau. "```


Murmushi yayi yayi typing.
"```Ba fushi nake dakeba I just want relax just leave se lokacin da kike so yayi sannan na ganki am not eager right... ```


Murmushi tayi. "Banza me girman kan tsiya mtssww...."
Taja tsaki reply tamai da. "```Oh tanks God har naji dadi.```
Bayan ya karanta ya rubuta alamun murmushi.


```"hhhmmm U're welcome.```


```"Are we friends now...?```


Ta tambayeshi,


```"Yeah....```


Ya bata amsa,
Murmushin jin dadi tayi,
```"I hope u're insist for sunan da zaka dinga kirana?.......```


Daidai lokacin aka danna mishi doorbell tashi yayi yaje ya bude,
Me gadi ya gani miqa mishi ledojin yayi yana fadin. "Wanine ya kawo yace daga Luxury hotel yake ance ya kawo wannan address din aba Dr Dikk........"
Be karisawa Aryan ya amshi ledojin yayi gaba,


Zubewa yayi a carfet yana bude ledojin wayanshi ya janyo, ya rubuta mata.


```"I wanna take breakfast we chat letter....```
Ya tura mata,


Murmushi tayi kawai ta ijiye wayan.






Shiko bayan yagama breakfast kan kujera ya zauna yajanyo system ya fara aiki yana duba files din dake gefenshi yana shigarwa.


Unin ranan Aryan na gida yana aikace².




*****
Around 8pm ya fice daga gidan bashi ya dawoba se around 11:10pm.


Wanka yayi ya saka kayan bacci harya kwanta ya tuna alkawarin dayama unknown girl dinnan dan Aryan zan shedeshi tanan akwai cika alqawari,


Wayan ya janyo yayi typing.
"```Hey......```
Dan a zatanshi tayi bacci,


A lokacin Mansu tagama karatun Al'kurani kenan ta ijiye taga message din,
Seda ta nad'e praymet tazauna kan gadon sannan ta mishi reply.


```"Bakai bacci ba dama? ...```
"```Yep....```


Yabata amsa, reply tamai. ```"Okey Y? ya kamata k kwanta dan banso k makara zuwa hospital gobe nasan kanada patient....```


Yanda yarinyar ke bashi kulawa se yaji ta burgeshi kuma da alama batada damuwa, hakan yasa yamata message da


```"Can we make call now?.....```


Dan jim tayi, kafin tarubuta . ```"Y not? We can....```
Ta tura mishi.
Murmushi tayi.


Shiru tayi tana jiran kiranshi.


Seda aka kusan 30mnt sannan yayi dialing numban kafin ya fara ringing.


Zubawa numban ido tayi tana kallon sunan data sa mishi wato _Mahaukaci_


Seda ya kusan tsinkewa sannan tayi picking takai wayan kunninta.....


Shiru dukkansu sukayi, kafin a sanyaye cikin sanyi yace......."Helooooo...."
Yawani ja helo din,
Shiru tayi tanajin tsoron karda yagane muryanta takasa cewa komai,


Shiru suka yi nad'an wasu second kafin cikin wannan melodious calm babyish voice din nata tace....."Hey...Dr Aryan...say something...."
Ware ido yayi sosai jin muryan da ko tantama babu itace muryar da yake kwad'ayin ji a zarihi koda wannan ba muryan jewel dinshi ta mafarki bane to suna bala'in kama ta yanda baza'a iya banbance suba a zarihi ko bad'ini ba, bangaren dadi da zaqi kam ba'a magana,


Magana taci gaba dayi.
......"Assalamu alaik Hello....Hi Say something please....."


Katse wayan yayi d'if yana sauke ijiyar zuciya, kanshi ya dafe da sauri,
Wai meke damun shine meyake so ya faru da shine, wacece wannaan wacce ta shigo rayuwarshi lokaci daya?


Tambayoyi ya dingawa kanshi, ganin beda amsa yasashi lumshe ido lokacin zuciyanshi kece mishi Kodai itace jewel?


Da sauri ya ware ido, girgiza kai ya farayi. " A'a is just dream bawata jewel a zahiri... "


Da sauri zuciyanshi ta tambayeshi.
"To meyasa seda tafara maka messages ka tab'a mafarkin wata Jewel kuma baka tab'a yiba before, sannan ga muryansu dake kama sosai....? "


Shiru yayi dan beda amsan tambayan, ganin bayada amsa yasashi kwanciya dan gobe yanaso yayi fitan safe dan yanada patient,
Sedai daya kulle ido muryanta kawai yakeji yana mai yawo akai da kyar yasamu bacci ya d'aukeshi.




Mansu kam tanajin ya gimtse wayan dama bacci takeji aiko ta zare glass ta kashe wayan ta kwanta.






Washe gari a asibiti ya uni, Mansu tayi mishi good morning message beyi reply ba, hakan yasa tamai na barka da rana, nanma ba reply da dare still ta mishi kuma duk ya gani amma beyi reply ba ko daya, dan haushin kanshi yakeji na biye mata da yakeyi.






Kusan kwana biyar, kullum se Mansu tama Aryan message amma ignoring yakeyi baya reply hakan ya qara 'batawa Mansu rai taji ta qara tsananshi fiyeda da, bata sake mishi message ba yau tsawon kwana hudu kenan.


Yau ita da Angle suka je gidansu budurwar Farhan, Laila batada lafiya sun uni sosai sun kai mata kayan dubiya da yawa har mommy seda ta basu se da yamma sannan Farhan yazo ya d'aukesu,


Gidan Ayya ya sauke Mansu sukuma suka wuce, shiga tayi daidai lokacin Aryan suke fitowa shida Atif wani mugun kallo ta mishi har zata wuce yasa hannu ya fizgota ......


Wani mugun shaqa yayi mata. "Ke ni tsaran kine uban wa kike ma wannan kallon....?"
Kakari ta farayi kaman zata mutu, Atif ganin mugun shaqan yayi yawa yasashi fara jan Aryan yana fadin. "Meye haka Aryan kasaketa kasheta kakeso kayi...."


Da kyar Atif ya 'ban'bare hannun Aryan daga wuyan Mansu, tari ta farayi fad'a Atif ya farayiwa Aryan. "Gaskiya abinda kakeyi baka kyautawa yanzu me yarinyar nan ta maka kabi ka takurawa mayarniyar Allah ko tausayi baka dashi wallahi sedai kaga baqina wallahi sena fad'a maka gaskiya....."


Wani kallon sama da qasa Aryan ya mishi. "Kai nine zakacewa banda tausayi okey naji bandashi indai akan wannan jakar yarinyar ne, look Atif lemme tell you your sense need to be upgraded, I don't need you as my friend mtswwwwwwwww......."


Yaja dogon tsaki ya wuce, duqunnawa Atif yayi gaban Mansu dake durqushe tana amai sosai, cikin tausayawa yace. "Kiyi hakuri please am so sorry Mansu..."


Murmushi me ciwo tayi. "Is okey...."
Tashi tayi ta bar gurin,


Tana shiga ciki taji wani kuka yazo mata kan carfet ta zube tafara rera kuka sosai,


Jin kukanta yasa Ayya fitowa a rud'e tayo kanta. "Meya faru Mansu na lafiya meke damunki...."?


D'agota Ayya tayi ta daurata a jikinta qara qanqame Ayya tayi tana kuka sosai cikin kukan take fadin. "Sena dau fansa wallahi sena rama na tsaneka Dikko wallahi....."
Ta sake fashewa da kuka, cikin fushi Ayya tace. "Ni Zinatu ya zanyi da Dikko yabi ya matsa mawa marainiyar Allah bari in kira mahaifin nashi yazo ayita ta qare ja'irin d'annan yabarmin gidana kowa ya huta.... "


D'agowa tayi fuskanta jage jage da hawaye tace. "Ayya ki barshi karki shiga wannan fad'an nawane nidashi ku barni dashi kawai....."
Tana fadin haka tayi ciki da sauri cikin kuka.......


Mimi queen. ✍️
2022-09-23, 12:57 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


21&22.


Zaune yake a office ya lumshe ido, muryan Jewel ne yake mishi yawo aka, da sauri ya ware ido wayanshi ya janyo ya shiga cikin jerin messages din unknown girl dinnan, yau kusan 1week kenan bega message din taba se yaji be wani ji dad'i ba dan yasan haushi taji karo na farko kenan da yaji ba dad'i akan wata,


Message ya mata lokacin tana kwance kan gado zazza'bi me zafi ya rufeta saboda kukan da taci,
```"Hey..```


Shine abinda ya turo mata, dogon tsaki taja ta ijiye wayan tareda lumshe ido tanajin wani mugun tsananshi,


Shiru yayi ganin bega reply dintaba yasa ya sake rubuta.
```"am busy today's dat y```
Ya tura mata.


Tsaki ta kumaja ta sillar da wayan akan gado,
Jim yayi hakanan yaji yanajin ba dad'i hakan yasa yayi dialing numban,
wayan ta janyo jin ana kira, ganin shine yasata rintse ido da kaman bazata d'aukaba se kuma tayi picking tareda kai wayan kunninta.


. "Hello...."
Shiru tayi tana jan ijiyar zuciya, a sanyaye yace. "Say something now...."
Cikin muryanta data soma dishewa tace. "Assalamu alaik...."


Runtse ido yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login