Showing 18001 words to 21000 words out of 54616 words
Chapter 7 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt
kayi wahalaba ma ai police sun kamasu....
Nan ta fad'a mishi yanda akai ta fito a inda ta 'buya,
Ijiyar zuciya ya sauke. ". Alhamdulillah jewel da basuyi miki komaiba...."
Daidai lokacin Dr Ridwan ya shigo hakan yasa yace mata. "Let chat Ok......? "
". Banda kati...." shine abinda ta furta tareda yanke wayan bawai dan bata da katin ba sedan tanaso ta huta dan at all ita yanzu Aryan takura mata yakeyi dan kullum qara tsananshi take, in suna waya kam kaman ta kasheshi haka takeji.
Shiru yayi yana jujjuya wayan ko sauraran abunda Dr Riddwan ke cemishi na yanada guests beyiba, nan take ya mata transfer din 100 thousand, through bank.
Tanajin shigowan message ta duba, ganin kudin daya turo mata yasata saurin tashi tana jan tsaki. "Hypocrite kawai mtsssswwww...." ta kuma jan wani tsakin.
Message ta mishi.
```"The money is much fa....```
Typing ya mata.
"```Forget! meyasa baki chatting, WhatsApp,Twitter, IG da sauransu...```
```"Banda babban wayane..."```
Ta bashi amsa.
```"Okey idan na siya miki zaki amsa....? ```
Ya tura mata.
Reply tamai da.
```"A'a ai a gidane aka hanani riqewa....```
Kwafa yayi. ```"Alright inni na bakifa....? "```
"```Ince musu from who....?" ```
Ta tambaya.
```"Twinkle ur best friend....```
Ya bata amsa.
Murmushi tayi.
"```Aa bazasu barniba ne saboda ban isa riqewa ba....```
Shiru kawai yayi be qara mata message ba kafin ta turo.
```"Can I ask...? "```
"```Ehemmm.....I with you."```
Ya bata amsa.
```"Baka ta'ba bani labarin budurwar kaba kuma I have to know am ur friend right....```
Ijiyar zuciya ya sauke kafin a hankali ya rubuta. "```I don't have ban ta'ba budurwaba kuma bana tunanin zanyi.....```
Cikin nuna mamaki tace.
```"Whyyyyy!!!!? ```
```"Saboda mata matsalane nikuma bansan matsala a Rayuwata...."```
Murmushi tayi ta rubuta.
```"Okey....```
Turo mata yayi. ```"What about yhu baki taba bani labarin boy friend din kiba. ```
"```Lyk yhu nima bandashi....```"
Ta bashi amsa
Kafin ya kuma tambayanta. ```"To meyasa ke kam? ....```
"```Saboda maza sun fi mata zama matsala a rayuwa gaba daya kuma nima bana tunanin zanyi....```
Share maganan yayi ta hanyan cewa.
"```Okey to wot about bestyyyy mace ko namiji.....? ```
Murmushi tayi.
```"Ni banada bestyyy sedai aminiya wacce take tamkar yar uwata sunanta Deeyah. ```
```"Okey....```
Ya mata reply.
Kafin tace.
"```Kaifa kanada amini ko bestyy mace? .....```
Shiru yayi yana nazarin rabonshi da Atif tun randa sukai fad'a akan Mansu besake neman shiba shima Atif din yayi zuciya domin yana hakuri da Aryan matuqa shima be kuma neman shiba.
Hakan yasa yace mata. "```I have told yhu ni ba ruwana da mata ko sanda ina school balle inyi wata bestyyyy..."```
```"Okey to amini fa....? ```
Reply ya mata
```"I have Atif sedai yanzu mun rabu....? ```
Kaman batasan meya faruba tace.
"```Y? .....```
```"It's a slice mistake yafaru se nace mu rabu...."```
Cikin nuna damuwa tace.
```"A d'an zamana dakai na fahimci kanada fushi da zuciya , okey at list kadinga rage fushi dan siffane na shaid'an ka kasance kullum cikin raha ga en uwanka abokai da kowama balle wa'inda suke aiki qarqashinka, let be friends with every body balle amininka indai har fushi ze iya sawa ka ce zaka rabu da kowa a duk sanda kake fushi to ka yawaita fadin hasbiyallahu wani'imal wakil ko innalillah wa'innan ilaihir raji'un, na tabbata zakaji sauqi, it's a advice a matsayina na friend dinka kashirya da amininka kuma ka dena furta kalman rabuwa a gun kowa in kana fushi dan wata rana zaka iya rabuwa da matarka cikin fushi se daga baya kadawo kana regretting............."```
Shiru yayi yana nazari bayan ya gama karanta message dinta,
Numban Atif ya dauka yayi dialing, seda ya kusa tsinkewa sannan Atif ya daga.
". Kana office ne....? "
Shine abinda Aryan ya tambaya. "A'a am in house...."
Atif ya bashi amsa, katse wayan yayi ya tashi ya dauki car key ya fice.
A garden din gidansu ya samu Atif nan ya karisa ya zauna,
Hakuri yaba Atif sosai nan shima ya nuna komai ya wuce suka rungumi juna.
Mamaki duk ya cika Atif da in suka samu sa'bani shike neman Aryan se gashi yanzu shiya nemeshi harda bashi hakuri, yarasa dalilin wannan sauyin lokaci daya.
Nidai nace uhmmm
Jewel ce sila.......... Lol.
Mimi queen ✍.
2022-09-26, 8:51 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)
Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.
Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.
Bismillahir rahmanir raheem.
25&26.
Sosai sauyin da Aryan yayi yakeba kowa mamaki dan hatta ma'aikatan shi yanzu yana sakin musu fuska ba kaman daba.
Satin Mansu daya a gidansu mommy lokacin raunin ta duk sun warke sannan ta koma gidan Ayya.
Ta koma ba dad'ewa jarabawan su na Neco ya fito wanda shima tafito da sakamako me kyau.
Gefe d'aya suna waya da DrDikko kullum har mamakin yanda ya shaqu da ita takeyi.
Bikin Aunty Angle yanzu ya rage befi saura wata biyu ba, hakan yasa Mommy ta tura Angle meduguri dangin mahaifinta dansu fara tsumata suna gyarata, wanda tareda Mansu suka tafi amma Mansu bata fad'awa Aryan tayi tafiyaba saboda karya gano ta da wuri.
A gidan Uncle Maala kawunsu daddyne suka sauka, matar Uncle Ammy, ba abinda batayi na gyaran amare, kundai san mutanen maiduguri basena fad'aba kuma sosai take gyara Angle.
Y'arta mace dayace wacce ta haifa sunanta Lubna, kuma sosai jininsu ya had'u da Mansu dan dama suna zuwa.
Kullum Mansu da Aryan cikin waya suke, har Lubna da Aunty Angle sunsan Twinkle amma basusan Aryan bane shima yasan Lubna cemai tayi Lubna cousin din tane tazo gidansu hutu, itama Mansu suna gaisawa da Atif.
Yau sunje sunyi siyayya , da ziyaran Family sosai, tun a hanya Aryan keta kiran Mansu batai picking ba......
Suna isa gida lokacin dare yayi, a falo suka zube kayan da suka siyo kayan Brooch, bracelet da sauransu, sama Mansu ta haye danta samu ta huta danta gaji sosai.
Lokacin message din Aryan ya shigo wayanta.
Dubawa tayi inda yayi rubutu kaman haka.
"```I missed ur lovely and sweet voice Jewel please pick my call.....```"
Shiru tayi tana wani tunani,
Lokacin wayanta yayi ringing.
Fad'awa tayi gadon tareda kanga wayan a kunni.
Cikin wani voice me cike da kulawa yace. "Jewel...."
"Uhmmm..."
Ta bashi amsa.
Kafin ya kuma cewa. "Kun dawo daga ziyaran ne...? "
Shiru tayi tana lumlumshewa ido alamun gajiya.
A sanyaye yace. "I miss u I miss everything about yhu my jewel,
Jewel I know that you're tired but at least say something uhmmm uhmmm........"
Cikin shagwa'ba tace. "I wanna sleep....."
Murmushi me sauti yayi yanasan shagwa'banta yace. "I wish I can come nd help u my jewel...."
Girgiza kai tayi. "Nagode kaima ka huta I know u're tired too.... "
Murmushi yayi. "Okey chocolate dream bye nd smile My Jewel...."
Katse wayan yayi, shiru tayi ko me take tunani oho se kuma tayi murmushi da ace haka Aryan keda sauqin kai da basu dinga samun sa'baniba yanzu kawai tana tunanin randa ze gano gaskiyan wacece Jewel dinnan take.
*****
Yau ita da Lubna sukaje gidan wata school mate din Lubna, sun fito daga gidan friend din Lubna Anita, ta rakosu bakin gate sukai sallama,
Sun fara tafiya domin ba nisa zuwa gida shiyasa suka fito a qafa ba'a moto ba, Lubna ce ta ta'bo Mansu.
". Ki waiga wani se binmu yakeyi...."
Wai gawa Mansu tayi ta juyo tareda cewa. "Qila tafiyanshi daban yakeyi...."
"Wallahi na lura tunda muka fito daga gidansu Anita yake binmu kuma da alama ke yake bi....."
Daidai lokacin wayan Mansu yayi ringing, da sauri tayi picking
. "Hello Twinkle...."
Tsaki Lubna taja.
"Shikenan an fara..." hakan yasa Mansu cikin shagwaba tace. "Kaga Lubna na mana tsaki ko..."
Aryan dake driving, yayi murmushi.
. "bata wayan......"
Miqawa Lubna wayan tayi, ta amsa tana fadin. "Hello Twinkle din Jewel ku a dole taurari ko......? "
Duka Mansu ta d'aka mata a baya, tayi gaba tana kallon hanya lokacin suka karisa gida,
Tsaye mutumin yayi ganin sun shige gidan domin shi tunda suka fito yaga Mansu kuma cousin bro din Anita ne hakan yasa ya juya dan yaje ya tambayi Anita sunan Mansu tunda yaga gida gobe ya dawo.
Suna shiga gidan lokacin Lubna ta miqawa Mansu wayan, kangawa tayi a kunni. "Hello.....twink.... "
Kasa qarisawa tayi saboda wata qatuwar mage data gani a compound din gidan gashi ita kuma batasan mage tsoronta takeji, da sauri ta fasa wani uban ihu tareda sakin wayan a qasa tayi ciki da gudu,
A rud'e Aryan yayi parking a gefen hanya jin ihun data fasa yana kiranta,
Lubna dake dariya daukan wayan tayi,
. "Lubna what happen she's yell...."
. "Cat fa ta gani shine take wannan ihun....." ta bashi amsa.
Jinjina kai yayi. "Where is she.... "
"Tayi ciki d gudu.." Lubna ta fad'a.
. "Okey kai mata wayan...."
Katse wayan tayi ta shige ciki inda ta samu Mansu ta duqunqune jikin Aunty Angle se kuka take, gaba d'ayansu harda Ammy hankali tashe se tambayanta meya faru suke amma taqi magana se kuka take,
Lubna na shigowa Ammy tace. "Lubna meya faru da Mansu ne me kika mata....? "
Dariya take tace. "Wallahi Ammy mage fa ta gani shine ta fasa ihu tayo ciki da gudu....."
Angle ne tace. "Haka Mansu take da tsoron mage..... "
Daidai lokacin Dr Aryan ya kuma kiran wayan dan duk ya damu,
Miqama Mansu wayan Lubna tayi. "Twinkle dinki nasan magana dake....."
Ammy ne ke fadin. "Yi shiru baby gurl magen na baba me gadi ne amma zansa ya fitar da ita daga gidan tunda bakiso, maza amsa wayan....."
Amsan wayan tayi tareda kangawa a kunni tana shashsheqan kuka, ijiyar zuciya ya sauke. "Jewel......"
Batai maganaba taci gaba da kuka,
Hakan yasa yace. "Am with yhu ba abinda ze faru dake kinji.....? "
"Uhmmmm....." tace.
"Oya stop crying Jor banasan jin kuka daga d most sweetest voice nd lovely in the hole earth.
Oya laugh all the world want a laughing u telling me stories u calling me my Twinkle Okey......."
Fashewa tayi da kuka cikin shagwaba tace. "Bakaga magen ba it Ugliest gata qatuwa am scared please hide me......" ta fad'a tana qara shigewa jikin Angle, kai kace za'a cinyeta.
Yanda tayi maganan cikin shagwaba kaman wata er baby yasa besan sanda yayi murmushi ba.
Cikin sigan kwantar da hankali yace........"Stop crying am with yhu okey jewel......"
Lumshe ido tayi a hankali tasoma jin natsuwa,
Kiran wayan daddy daya shigo wayan shine yasa shi cewa. "I will call letter daddy na kirana......."
Da sauri ya yanke ya d'aga na daddy......
Yau hakanan taji wani bala'in kewan Aryan da batasan daliliba, tun wajen 10 ta kwanta amma ta kasa bacci har 11 se juyi take, wayan tane yayi ringing da sauri tayi picking takai wayan kunninta......
Cikin zolaya yace. "Rigima gurl baki bacci ba....."
Turo baki tayi. "Niba rigima gurl bace....."
Dariya yayi. "Can I ask....? "
Tace. "Ehem am with you. "
"How old are yhu.......? "
"20years......"
Ta bashi amsa
Jinjinawa yayi. "You're 20 u are not dat small but why do you like crying and acting like a baby.......? "
. "am the last born....."
Murmushi yayi. "And the only gurl in d house right.....? "
Shiru tayi, sekuma tace. "Yes......"
Murmushi yayi. "Dat why you lyk pamper.....did yhu know what?? , I lyk ur childish behaviors...."
Lumshe ido tayi. "Ya Atif kwana biyu bamu gaisaba...."
. "Yana lafiya me tsoron mage...."
Qara tasa cikin shagwaba. "Kabari banaso....."
Cikin dariya yace. "Sorry matsoraciya, can I ask...."
"Uhmmm. "
"Are we still friends.....? "
Jin tambayan tayi wani iri hakan yasa tace. "Ehem yes now, meya faru....? "
"Bakomai I just ask...."
Ya bata amsa.
Kafin yace.. "Let sleep jewel Okey....? "
Cikin shagwaba tace. "Nakasa bacci ne...."
. "Okey if u can let's perform ablution nd pray 2 raka'at semu kwanta right...."
. "Okey inama da Alwala...."
Katse wayan yayi, tashi Mansu tayi ta shinfid'a praymet tuni Lubna tayi bacci dan d'akin Angle dabanne,
Raka'a biyu tayi tayi addu'oi nan danan bacci ya dauketa,
Bangaren Dikko se around 3 yayi bacci yanata nafilfili dan akwai shi da sallan dare.
Washe gari cousin din Anita me suna Muhammad ya aiko Mansu tazo amma atifir tace bazata ba,
Lubna na dariya tace. "Wai Mansu nikam meyasa baki kula samari duba fa duk in muka fita se samari sun biyoki amma baki kulasu, ko dai twinkle kikeso? ....."
Wani murmushi Mansu tayi. "Lubna kenan, akwai wani abu a qasa amma ni dai abinda na sani banasan Twinkle kuma bazan ta'ba san shiba....." Murmushi kawai Lubna tayi zata kuma magana Mansu tayi saurin daga kiran Nadiya.
. "Hello my sweet Nadee....."
Ciki tayi da sauri dan fad'awa Nadiya abinda ke tafiya.
Bangaren Aryan kam, zaune suke shida Atif magana Atif yake tama Dikko amma Aryan gaba d'aya wani tunani yakeyi hankalinshi baya kan Atif.
Hakan yasa Atif ya ta'boshi firgigit ya kalli Atif.
Murmushi yayi . "Abokina me kake tunani haka? ...."
Shiru yayi, Atif ne yace. "Ko dai tunanin jewel kakeyi....Abokina na fadama san yarinyar nan kakeyi amma kaqi yarda inba hakaba kaida ba ruwanka da mata amma lokaci d'aya wata ta shigo rayuwarka ta canza ka, kai anya yakamata koma wacece ka nemota ka bayyana mata soyayyanka domin na tabbata alkhairy ce ita a gunka tunda gashi daga shigowanta harta fara canza mana our Pride fellow....."
Shiru Aryan yayi yana tunanin maganganun Atif.
Mimi queen.
2022-10-01, 4:15 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)
Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.
Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.
Bismillahir rahmanir raheem.
27&28.
Aiki sukeyi a kitchen ita da Lubna wayan tane yahau ruri ganin twinkle ne yasa tayi saurin yin picking....
"Hello twinkle...." ta fad'a a shagwabe,
Ijiyar zuciya ya sauke
"Jewel can I ask...."
Murmushi tayi. "Uhmmm...."
"Are we still friends....? "
Juya ido tayi. "Ehem meyasa kake tambaya.."
". Bakomai..." ya fad'a kafin yace. "We talk letter...."
Ya katse wayan, shiru tayi tana wani irin murmushi kafin a hankali ta lalubi numban Nadiya....
Aryan dake zaune a falo shima shiru yayi yana kallon screen din wayan, ta'boshi akayi hakan yasa yayi saurin d'agowa, murmushi Farhan yayi. "Ya....Dikko tunaninfa ko ka fad'a sone...? "
Hararanshi Aryan yayi tareda miqewa yana fadin. "Let go jor...."
Jerawa sukayi suka fice zuwa masallaci.
******
Yau Friday kuma yau ya rage saura sati biyu bikin Aunty Angle wanda yau saura kwana biyar su Mansu su koma kaduna........
Message din Dikko ne ya shigo wayanta....
"```Hey Jewel..."```
Reply ta mishi. "```How u doing? ...."```
Lumshe ido yayi kafin ya rubuta. "```Not well, jewel did yhu know something...."```
```"A'a.....```
Ta bashi amsa.
. ```"Am Shy bazan iya fad'iba....```
Murmushi tayi kafin ta rubuta. ```"Just feel free am ur jewel Ok...."```
Shima murmushin yayi kafin ya rubuta. "```Am feeling something about yhu...."```
. "```Oh what is it....? "```
Ta tambaya.
"```I don't know.."```
Ya bata amsa, kafin cikin barkwanci tamai reply da.
"```Ayya Allah sarki Twinkle...."```
Tana turawa, taga ya kirata dauka tayi tana dariya.
Tsaki yaja. "Jewel banasan iskanci Allah sarki for wot...."
Dariya takeyi bata bashi amsaba, katse wayan yayi kafin ya rubuto mata.
"```am feeling lyk I....LUV..YOU.....uhmmm please Jewel trust me I wound cheat u, ban ta'ba yarda da kowacce mace a duniya ba seke Jewel I don't know why kuma bansan kiba ban ta'ba ganin kiba, amma zuciyata da rayuwata sun yarda dake sun aminta dake har nakejin I can't do with any lady except u saboda dake kadai na saba, jewel I hate females amma bansan meyasaba nakejin ke kin fita daban a cikinsu inasanki sosai jewel...I Luv yhu with oll my system organs till eternity, please don't reject me......"```
Wani uban ihu tasa tana gama karantawa, wanda yasa aunty Angle fitowa daga bayi da sauri,
Tana tambayan. "Lafiya Mansu...."
Tashi Mansu tayi dan murna tarasa ina zatasa kanta, yau haqanta yacinma ruwa yanzu zuciyan Aryan na tafin hannunta se yanda taso zatayi dashi,
. "bakomai Aunty...."
Ta fad'a tareda ficewa falo..
Kan kujera ta zube tana dialing numban Nadiya....
Nadiya na dauka Mansu cikin murna tafara fadin. "I luv yhu so much Nadee, thank for ur advice shawarki tayi aiki Dikko ya furtamin kalman so yau am very very happy today, yanzu zuciyan Aryan na tafin hannuna am so excited zanyi amfani da wannan daman na rama duk abubuwan da yamin sena maidashi abun tausayi sena garashi kaman taya....."
Shiru Nadee tayi tana sauraran Mansu, jin Nadiya tayi shiru yasa Mansu cewa. "Ya naji kinyi shiru kuma ko murna bakiyi.....? "
Huci Nadiya ta sauke. "Mansu ni yanzu ke nafi tausayi....."
Tsaki Mansu taja. "Tausayi kuma... Ni bansan iskanci Nadiya nice abun tausayi yanzu ko Dikko.....? "
. "Wallahi kece Mansu...ke nafi tausayi saboda ke mace ce zuciyanki me rauni ce ba lallai bane duk ki iya cika wannan burin da kika d'auka akan DrAryan ba saboda zaki iya fara sanshi kuma kinga daganan bazaki iya mai komai ba saboda kina sanshi kinga......."
Da sauri Mansu ta katseta...
....."Dakata Nadee wallahi kin bani mamaki da kike wannan tunanin akaina ke kin sanni kinsan yanda na tsani Aryan bazan ta'ba iya san shiba amma shine kike irin wannan maganan...."
Nadiya ce tace. "A'a Mansu kindai san zuciya batada qashi ko kuma koda yaushe d'an adam canzawa yakeyi...."
"To ni insha Allah bazan canzaba akan wannan wawan kuma kiji sena cika qudirana a kanshi insha Allah...."
Murmushi Nadiya tayi. "Allah yasa...."
Katse wayan Mansu tayi ranta duk a 'bace, miqewan da zatayi sukayi ido hudu da Lubna dake tsaye kofar kitchen wanda taji komai tun daga farkon fara wayan Mansu.....
. "Yanzu Mansu dama Ya Dikko shine Twinkle.....? "
Da sauri Mansu ta qarisa tareda rufewa Lubna baki. "Please kiyi shiru kada wani yaji..... "
Ture hannunta Lubna tayi. "Ni rabu dani tunda har zaki 'boyemin to sena fad'a kowa yaji....."
Da sauri Mansu ta rungumota....."haba babyn Noor kiyi hakuri ba haka bane akwai daliline shiyasa....."
Nan Mansu ta