Showing 36001 words to 39000 words out of 59456 words

Chapter 13 - YAR LESBIAN CE COMPLETE DOCUMENT BOOK.txt

lala....da Sauri Kausar tace ke feenah bakisan irin matan nan ba yanzu Saikiga ta daura Shi Akan hanyar bata dan daga gani idonta Abude yake... eh fa bansaniba kuda kuka Sani ai saiku hanashi aurenta tunda kune kuka Xaba mai ita daga haka feenah ta tashi,idan kun gama Zancen banxar Kwazo kusameni a daki. Cigaba Su Leemah sukai da firarsu Suna Kara kallon picture din mufeeda Suna dariya. Kiran wayar Shi da'akeyi Shi ya tasheshi daga baccin daya daukeshi mai nauyi. bude ido yayi Ahankali ya jawo wayar yasa A kunne. Hello! Kai yazeed banason wulakanci fa tun yaushe nake Kiran wayarka kaki ka dauka? "Sorry friend" Sorry for what? Kasan dole Zanzo na tayaka Murnar dacewa da Kayi an Amince ka Auri mufeeda shine kaki dagawa. Shiru yazeed yayi bece Komaiba. Kayi Shiru dan Rainin wayo ko bakaso nayi Celebrating before daurin Aure! "Umm" yazeed yace.. wai kai me kakeyi haka? inafa Hanyar gidanku. da Sauri yazeed ya kalli gefenshi mufeeda ce kwance tana bacci hankalinta kwance. Yusuf gidanmu kuma? Eh ko bakaso nazo taya murna ne? "No nagajine" Kaman ya ka gaji kana magana Kamar wanda yayi Shaye shaye. "Oh God" Yusuf bana gidane inno nakai kasuwa tagama Siyayya, Shine yanzu wai Saina kaita gidan Aminiyarta. baka gida kake nufi yazeed? Eh mana bakaji me nace bane? O.k. bari nakarasa nagaida mamy inyaso saina jiraka! Mamy bata gida fa taje gidan Matar uncle dina. Kash naso naji yanda Akayi da budurwanka, Amma bani labari yanzu. Yusuf kaina ciwo bari Anjuma kazo mana....ciwon Kai kamar ba Dr ba. Dr baya Ciwo kenan? Bance ba Kawai dai inaganin Kamar ciwonka na kwanakine ya dawo, yanayinka ya Nuna hakan. Mtsww yazeed yaja tsaki ya kashe wayar Sanin Halin Abokinshi da tambaya har sai ya'Iya gano matsalar Shi. juyawa yayi yakara kallonta ...take Abinda yashiga tsakaninsu ya fado mishi...dama yarinyar nan yar'iska ce? Tambayar Xuciyarshi yake Dan duk Abinda ta mishi yadawo kanshi,tabbas daga baya tasaka turaren nan..innalillahi Abinda ban taba Aikatawa da farko ba Saiyanzu danake da Hankalina, dafe kanshi yayi yace ZINA! da Wacce ba muharramata ba A'uzubillah! Juyawa yayi ya daka mata duka, Afirgice ta tashi zaune, kofa ya nuna mata Alamar ta fita. dan Allah Honey kayi Hakuri Sharrin Shedan ne, tsawa ya buga mata da karfi tashi kifita nace ai kece babbar Shedaniyar, ganin ba Alamar wasa a face dinshi yasa ta hada kayanta tayi hanyar fita....yazeed Yace kuma Wlh kika Bari Wani yaganki you are very Sorry. Sadaf sadaf tafita Agidan gaba daya....yanzu ya Kara lura da makirci ta hada mishi dan gatanan Ras take tafiyarta,,,Alhmdllh ma tunda babu Abin da yashiga tsakanina da ita. istigifari ya hauyi daga bisani yatashi yayi Hanyar toilet rike da mararshi.


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’– YAR LESBIAN CE πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’– By Nadeeya Mohd Ahmad (πŸ’‹Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk πŸ’‹NadseerπŸ’‹πŸ’™πŸ’–) dedicated to Xaynab Ummu mahbub *Hi My Lovers! for After All to know that I love you all, I will tell to you Something::::::::: if you want to read my book #YAR_LESBIAN_CE" from the beginning, you can go to join my new Facebook group #Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk πŸ’‹NadseerπŸ’‹πŸ’™_HAUSA_NOVLES_GROUP we are together with you all* πŸ’–πŸ’‹πŸ’– Page...24/25 Kwance yake daga dukkan Alamu tunani ne fal Cikin Ranshi, Alumshe idonshi yake Amma ba bacci yakeyi ba. tura dakin da Akayi ne ya maido dashi daga tunanin daya Lula.... yaya Nazir "mum" tace gobe Zaka kaimu gidan Su mai Kyau muyi weekends Achan. Shafa kan yaron yayi yace Mubeen Ina ne gidan Su mai Kyau kuma? Yaya Nazeer gidan Uncle Ahmad inda Akwai Aunty Leemah da inno da Mamy da....katseshi mubeena data Shigo yanzu tayi,eh Mubeen gidan Su bro Yazeed mai Kyau Zaka ce mishi! dariya Sosai Nazir yakeyi yace kune kuka Rada ma yazeed mai kyau ko? Mubeen ne yake cemai haka, yaya kuma Ai baya dariya Ko? da Sauri Mubeen yace Nidai yamun dariya damukaje da mum, chuno baki Mubeena tayi tace Ai Kadan yake dariyan....toh Nidai yanzu Naji Xan kaiku goben...yeeeh yaya Nazir tnx. Harzasu fita ya kirasu Twins ita Anty Leemah tana dariya kuwa? Atare Sukace tanayin dariya, tana mana wasa, kuma tana kawo mana Sweet da Chocolate. wow tanaji daku, kuna Sonta kuwa???? Yeee yaya Nazeer "We Really love her" daga Haka Suka fita da gudu....Murmushi yayi har cikin Ranshi, wani Abu ya tuna Aranshi ya ciro wayanshi yafara dialling Number Feenah. bugu Uku ta daga. Hello yaya Nazir! Hy my sister how are you? I'm fyn bro nd I miss you, miss you more sister, kullum haka kake cewa yaya Nazir, but tunda nazo u have not to visiting me. I will come sisto Sorry. Umm bayan Xama muzo Hutu; Oh Haka fa, kinga idan kukazo dakun koma Saina rinka xuwa sosai, Allah yasa d gsk, kin Raina ni ko? dariya tayi tace wace ni Sorry. ina kawayenki ne? Kausar ta fita saidai Leemah. bani ita mu gaisa....Leemah take! "Wa"? Kiyi magana kiji ni bari naje nemo Kausar Feenah ta fada tayi hanyar waje. Asanyaye tayi Sallama gabanta Sai faduwa yake....Cikin muryar kasaita ya amsa sallamar, My baby hw are u? Am fine yaya Nazir, Nidai Gsky banason yaya din nan.....dariya yanayin yanda yai maganar yaba Leemah, me kake so kenan? Kece Xaki samo kisaka Mun tunda zuwa yanzu nasan sakona ya isar miki. kikai Shiru baby Ko haryanxu bansamu waje Cikin Xuciyarki ba? da Muryan tausayi ya karasa maganar Dan Haka Leemah Saitaji yabata tausayi, yaya Nazeer ni kunya nake Ji, dariya Yayi Sosai yace I know baby, karki damu idan mukai Aure Xan Cire miki kunyar nan, Rufe ido tayi Kamar Yana ganinta tace Uhum.... magana Xakiyi baby Abu daya nakeson ji daga bakinki, yaya Nazir inasonka kamar yanda kake sona kuma Na Amince Mu kullah Soyayya wacce tafi tasu Romio da juliat fakat Idan kika gayamun haka ya wadatar dani.....Xaro ido tayi Kamar yana ganinta tace Wlh yaya Nazir ban'iya fadin haka yayi tsawo,,,,, Zaki iya baby inhar kin Amince dani, Kinsan wani irin so Nake miki Leemah, ban taba Son wata ya mace kamar yanda Sonki ke hanani bacci ba, tun Ranar dana Sakaki cikin idona ban kara samun natsuwa ba pls ki Amince mun Mu kulla Syy wadda tsantsar kaunace Aciki, I love you with all my heart Leemah. "I love you too yaya Nazir" kettt ta kashe wayan.....tashi yayi daga kwancen dayake ya daga Hannu Sama "Alhmdllh ya Allah" farin ciki ne falll yacika Xuciyarshi tashi yayi ya nufa part din Mamy da karfin guiwan Shi...... fitowarshi daga wanka kenan daure da towel Sai Dan karamin dake Hanunshi yana goge jiki.....Inno ce ta turo kofar tashi da karfi har saida yadanji tsoro, ganin Itace yasa ya daure face yaja tsaki. tsaka ma tayi tsaki Allah ya tsine mata ballantana mutum Dan Adam makaryaci inno ta fada tana kallonshi, be ko kalli inda take ba ya fara taje kanshi da kum..... gafa mutun har mutum Amma Yayi kyan banxa...kallenta yayi ya galla mata Harara, Bazan fasa cewa Amadi ka Harara ba wlh.... kasan ma me yakawoni? be tanka mata ba....kwantar da murya inno tayi kamar ba ita tagama Zaginshi ba.....yazeedu dan Albarka jiya kace Xaka kawomun kudi baka kawo Mun ba Shine nazo Amsa, kayi hakuri Idan dan narabaka da kafurar yarinyar nan ne, gani nayi ka wuce Ajinta koni tsohuwa nafi yarinyar nan lasting Ayanda naganta, kallonta Kawai yazeed yake yanda take Surutu Kamar Radio, yazeedu idan ma kana ganin Zan gaya ma Amadi Abinda kake mun ne Wlh "Aa" waye ke fishi da jikanshi Ai sai wawa. Inno yanzu kudi kikazo dai nabaki ko? Eh yazeedu yaron kirki Allah yabaka mata yarinya daidai yanda Xaka more Rayuwarka, tsaki yaja, inno batai magana ba tunda Abu tazo nema gunshi, tashiyayi ya bude wani Dan karamin Box ya ciro kudi ya mika mata, yawwa yazeedu yanzu kashirya ka kaini Dan Allah. gaskiya Inno kincika takura Wlh babu inda Zani kibarni naji da Abunda Ke damuna. dan iska ba gara Abun yayita damunka ba tunda baka da Mutumci, Kana wani mun magana da gadara Kamar ba gidan dana nazo ba, ko Kuma Angaya Maka Nima sakarkarun yan matankace? Ni koxanyi Soyayya Ayanzu Ai nafi karfin nayi da kamarka, dogon baza Kawai. Kwafa yazeed yayi yace Zaki kara neman Abu aguna, Allah ya Sawwake mun na nimi Abu Awajenka,kudin naka ma danasan bawani Albarka Xasu yimunba Sabida baakin ranka....Amadi ya kusa yadawo ya maidani garinmu...daga haka tafita ta jaaa kofar da karfi....tana fita yace gara kitafi din ko mutum ya huta....wayarshi ya ciro ya kira Yusuf yace yaxo ya Sameshi. Atare Suka Shigo dakin, ganin Leemah A kwance yasa Kausar tace Halumcy kin gaji ne Haka....Batama San Anayi ba, ta Lula kogin tunanin Nazir dinta, ganin idonta Abude kuma batajuyo ba yasa Kausar ta kalli feenah tace, feenah Wannan qalau take kuwa? Nima shi nagani. besty Lfy kuwa? Shiru ba Amsa, atare Sukayi kanta Haleemah Suka fada da karfi...Afirgice ta tashi tana Zaro ido. Ajiyar Xuciya Sukai atare, kausar tace iskanci muna magana kinyi Shiru kin bamu tsoro. Ajiyar Xuciya itama Leemah tayi tace bacci fa nake, hada ido Sukai feenah da Kausar atare kuma Sukace bacci Ido Abude?..dafe kai tayi tace ba bacci nakeson nace ba, toh mekikeso kice feenah ta wurga mata tambaya? Ina tunani ne wai lokaci ba wuya gashi har Zamuje hutu da mun dawo Saikuma tafiya gida gaba daya...Kausar ce tai saurin cewa naki wasane, aini inajin dadin hakan Sabida da mun gama karantun Nan Sai maganar Aurena da Yusuf daga baya Saiya samamin Aiki....dariya Leemah tayi tace ikon Allah kowa da damuwarshi, Ita dai feenah bata yarda da Abinda Leemah tace ba, tabe Baki tayi tace toh bani phone dita besty kin Rungumeta Kamar kin Samu baby. Atare dukansu Sukayi dariya. Karasowar yusuf Yayi daidai da fitowar inno daga Cikin gida, tana ganinshi ta washe Baki yusufa Kaine? Shima dariya yake yace inno nine, ina Zaki haka? Kasuwa Zani yusufa, inno ko nazo nakaiki ne? Aa Fatima ta Samo driver yanzu ma Shi Zai kaini, toh Inno Adawo lfy, yawwa madallah yusufa. Inno Yazeed naciki? Tsaka yana Ciki tun jiya yake dacin Rai,Sabida yakawo kafura gidan Nan nakoreta, Yusufa yazeed ya haukacefa dan bakaga matar daya kawo jiyaba Xatai Sa'ar Fatima,Shine dan nakoreta yake bakin ciki....dariya Sosai yusuf keyi yace Inno kinyi daidai dakika koreta Haka dama nakeso, eh aishi wawan besan gata ba, Shiyasa yake cika Yana batsewa. Inno bari nashiga nasanar dashi Gata kikaimai, daga nan kace mishi uwarshi ta samomun driver, toh inno Xan fada Mishi.daga haka yayi ciki,Inno tafita. Shiga yayi ya Sameshi kwance rike da mara. Dr ya dai? dagowa yayi ya kalli yusuf ya mayar d kanshi, karasawa Yusuf yayi kusa dashi, yanxu naga inno Xataje kasuwa, tace nacemaka mamy ta sama Mata driver...karamin tsaki yazeed yaja yace ina ruwana ni: gsky Inno tana son kasuwa jiyama kace ka kaita fa! Ummm yazeed yace. Meyasa kace nazo kasan ba magana Xamuyiba, Naga Allamar tunda kasamu Su inno suka amince da maganar Mufeeda shikenan Kake Wani Kara Shan kamshi. Cemaka tayi Sun Amince? Ni bamuyi maganar da itaba, Amma Nasan dansun Amince dinne Kake mana yanga. ... Cije Lebe Yazeed Yayi yanaa runtse ido. Wai kai meke damunka ne? Kodai Ciwon kanne haryanzu? Eh Shine Yazeed yaba Yusuf Amsa a kufule. Allah yabaka hakuri Yusuf yafada yana kunshe dariyar dake cinshi. yazeed ne yajuyo yace Yusuf Ashe dama mata haka Suke? Xaro ido Yusuf Yayi yace Mai Mata Sukai maka? Shiru yazeed Yayi nadan lokaci daga bisani ya kwashe Abinda yafaru dashi game da Kausar ya fada mishi, gaba daya babu Abinda ya Rufe ma yusuf....da mamaki Yusuf ke kallon Yazeed yace Shiyasa Kake ta Wani Rike mara, ba kasamu Abinda kakesoba? Kuma ai ka rage Xafi kadan....tsaki Yazeed yaja ina gayamaka Nayi Sabon Allah jiya kanamun Shirme! Yusuf ne yace toh ai ba lefinka bane kaidin mata ne ya Afka maka, Yanzu kayita neman gafarar Allah, da Sauki ma tunda baka Shigeta ba, Sannan yakamata Xuwa yanzu kasamo Matar Aure, Sabida nafi Kowa sanin matsalarka game da ciwon mara, kaga kafin Ka gagara moruwa yadace Kayi Aure. Nifa yusuf wannan matsalar bata dameniba kamar yanda Yanzu mata duk suka fitamun Arai ba...Shiru yusuf Yayi take Kuma Murmushi ya bayyana A fuskarshi tonowa da wata mafita dayayi, fuskantar Yazeed yayi, Dr na dade ina gaya Maka kananan yara yan 16,17,18 Xuwa 24 idonsu begama budewaba Kamar Wanda Shekarunsu ya daura Akai, Amma Kayi burusss kace kai Sai yar 30yrs, toh Yanzu basaina gaya Maka Abinda yasa nake jimaka tsoro da babbar mace ba, toh tsaya kaji Na fadamaka na Mufeeda ma mai sauki ne kan wasu matan, tunda har tanada tsoron Namiji jarumi ai bata gama wayewaba, Abu daya Xan gaya maka Kanemi yarinya sa'ar kanwarka Ka aura kawai, idan Kayi shawara kanemeni yazeed, daga Haka Yusuf ya tashi yafita......tunani yazeed Yayi Lallai maganar yusuf Akwai kamshin Gaskiya, Sabida duk yanmatan dasuke bina Sun wuce 24yrs kuma gaba dayansu nemana suke da Zina, Akasin babu yarinyar data taba nemana wacce take Kasa da 24yrs Akan wani manufa ta daban, Saidai Yasha Samun Cikin yaran su biyoshi har Office suna kuka Akan cewa suna sonshine da Aure......Ajiyar Xuciya yayi to Amma.....Yaran Nan kawayen Leemah Anya Kuwa?? bafa Xan mance Ranar danaji suna Wasu irin Xanceba! da Nishi Ranar harsaida feeling ya tashinmun, Koda yake nafi Xaton Wani film din Suke kallo, Shikenan Xanbi Shawarar yusuf Nasamu karamar yarinya Wacce baxata wuce 28 ba. Ahaka yazeed yayita saka da warwarshi har bacci Yayi gaba dashi. *happy birthday Zuzu loveπŸŽ‚πŸŽ‚πŸ’–Allah ya rayaki baby na* πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’– YAR LESBIAN CE πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’– By Nadeeya moh'd Ahmad (πŸ’–Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk πŸ’‹Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk πŸ’‹NadseerπŸ’‹πŸ’™πŸ’‹πŸ’™πŸ’‹) dedicated to Xaynab Ummu mahbub πŸ’–πŸ’‹*Hello my masoya! bayan kun gane Cewa inasonku duka, Zan fada muku wani Abu, idan kanason karanta littafina na YAR LESBIAN CE daga farko, Zaka iya joining Sabon group dina na Facebook Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk πŸ’‹NadseerπŸ’‹πŸ’™ HAUSA NOVLES muna tare daku duka*πŸ’‹πŸ’– This page for my oncoming TwinsπŸ™ˆπŸ’ƒ Xaynab Ummu Mahbub hope u in ReadyπŸ˜„ Page...26 Kwana biyu kadai dasu Mubeen Sukayi Agidan Mamy ba karamin Sabawa yazeed yayi dasu ba, Zama yake yayita fira dasu kamar Sa'anninshi, duk dacewa Rabin firar tasu kan Antynsu feenah Suke mishi. babu inda be Zagaya da Twins ba Cikin garin kaduna, kayan Ciye Ciye na yara kuwa harsun gaji dashi, bangaren Inno ma ba karamin Son yaran take ba, Uwa Uba mamy dakejin yaran har Cikin Zuciyarta. Yauma Zaune yaran Suke A babban parlon dake kasa, Cikin Shiri Suke da Alama gida Xasu koma domin Gobe Monday Sunada Skul. yazeed ne ya Shigo parlon Aiko Suna ganinshi Suka tashi atare Sukayi kanshi, mai kyau gida Zamu tafi, Sunan dasuka Rada ma yazeed kenan, mamy tace muje Zata Siya mana Sabon Kaya. Murmushi yazeed yayi dan yagane wayo Akai musu idan ba hakaba bazasu tafi ba. Ainima dazun naje gidanku Naga sabon kayan da Mamy ta Siya muku, yazeed ya fada yayin da yake kokarin Xama kan kujera, daurasu yayi kan Cinyarshi da Sauri mubeena ta Sauka tace mum ta hanani Xama kan Cinyar maza, Sanan mum ta hanani wasa da maxa. "Yazeed Cikin Ranshi yace, this is right mubeena and please gum it in ur mind, I'm so impressed with this" Mubeen ya katse mishi tunani, mai Kyau Nima mum tace kada na rinka taba Brest din mata, Kuma nadaina Shiga toilet tare da Mubeena, Sanan mum tace Idan nakai 10yrs Xata kaini dakina Ni kadai banda mubeena. " wow Yazeed ya fada Cikin Ranshi, Gaskiya gidansu Akwai tarbiyya Mai Kyau, is good children to learn all this at such an age to avoid learning it from the society in a negative way. Ya Rabbi Allah kabani Mata wacce Zata Koyar da yarana irin wannan tarbiyyan" Afili cemusu yayi that mumy Said there is not good ko? tare Suka hada Baki wajen fadin yes. Yazeed cewa yayi this is Amazing. "God bless the mum and may the knowledge stick with him for life, jazakumullah bi Kair for All parents they are teaching their Children this" Cikin Ranshi yace Anya Antynsu ta rike tarbiyyan gidansu kuwa? Sabida Abun da Naji Sunayi kwanaki....Mubeena ce ta katse Shi mai Kyau kaga Aunty feenah dinmu ko kullum Saitayi kuka. da Sauri Mubeen yace Ai Yanzu batayi, Kuma daddy yace Idan ta dawo daga Skul Za'amata Aure da Kabir din Uncle Nazir dinmu. Mai Kyau kasan Kabeer din? Kada kai Yazeed Yayi Alamar Aa, mubeen yace A yola Suke inda Akwai Shanu. bude baki Yazeed Yayi da niyar tambayansu, Saiga inno ta Sakko. Muniba baku tafi ba Ashe....dariya yaran Suka fara Mubeen yace ba Haka bane Sunanta, Sunanta mubeena. Toh Aini ban iyaba inno fada, kallon Yazeed tayi daya daure face..tsaka katashi ka kaisu gida yanzu Hafsa ta kara kira. tsaki yazeed yaja cikin Rashin yace bata Bari Naji Meke Saka Antynsu kuka ba tazo ta katseni, Koda yake macigaba a mota. mtswww ya kara jan Wani tsakin, Ai Bazan fasa cemaka tsaka ba, mai bakin Ciki, tashi Inno tayi tana Wani irin tafiya tace Haka yakeyi Kamar Wani Zaki....dariya Sosai Twins keyi Suna Cikin haka Nazeer ya Shigo parlon. da Sauri Twins Sukayi wajenshi da murna Yayin da inno take fadin maraba da Nazeeru dan Albarka,da Murmushi ya karaso wajenta Yana gaidata, amsawa tayi tana fadin Ai kafi wasu masu kwana da bakin Rai Su tashi da bakin Ciki. yasan da Wanda take dan haka be kulataba, kusa da Yazeed yakarasa Suka gaisa, Saidai yazeed gaba daya haushi yakeji ba'a bari Sun karasa firarsuba Anwani katse musu, tambaya yama kanshi waima miye Nawa na damuwa? Oho yaba kanshi amsa, ya tashi yabar wajen dan yasan Nazeer yazo daukansu ne....Allah ya Raka taki gona Inno ta fada da karfi...be juyowo ba bare ya tanka mata. Naziru bari Nakira Maka Fatima ku gaisa kamin katafi, toh Nazir yace. Cikin minti3 mamy ta Sakko rike da wata babban laida da Sauri Nazir ya karasa ya karbi laidan Yana gaidata. Cikin Sakin fuska mamy ta Amsa tana tambarshi mutan gidan,amsawa Yayi da Suna Lfy sunce agaidaku, Kazo daukan mun baby's ko? Sosa kai yayi yace mum ce tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login