Showing 27001 words to 30000 words out of 67070 words
Chapter 10 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt
ban yarjewa kowa shigowa nan falon ba sai ranar girkin ta, bayan ƙaramar ƙofa dake da haɗi da part da kowacce wanda yake mashigar ɗaki nane daga nan na ɓangaren ko wacce babu wata alaƙa dakuke da danan falon, falo nawane so please ko wacce zata kula dani da falon nan a ranar girkinta, idan kin fita a girki ƙofar da take taki kibi ta nan sannan ki rufe ta sai ranar zagowar girkin ki. Ba wanda yace dashi komai acikin su duk sunyi ƙasake suna jinsa, ganin haka yaci gaba da magana "Akwai kitchen a part na kowacce nan babban falon ma akwai kitchen, ranar girkin ko wacce zatamun girki anan ne, ranar da batada girki ta dafa abinda take so a part ɗinta. Banacin abincin masu aiki sabida haka dole ko wacce a ranar girkinta tamun girki,breakfsat,lunch and dinner" Nan ma gaba ɗaya shiru sukayi hakan ya kuma bashi damar ci gaba da magana kamar haka, "Bansan yanda zakuyi ba, ɗakin wa zan fara kwana anan? Da sauri huda ta kalle sa, itada khaleesah. Nihal bata ce komai ba ita dai bata kuma ɗago ba abinda ya isheta ya ishe ta. Khaleesa ta ce, "Yaa Hakeem ɗakina zaka kwana mana, ainice uwargida duk sun sani" Kafin yayi magana Huddy ta sharɓe zancen da cewa,
"Nice uwargida Honey ka manta alƙawarin dakamun akan cewar nice uwar gidanka har abada? Wani uwar harara Khaleesah ta ɓalla mata sannan ta ce,
"Tabbas na yarda bakida hankali, agidan uwar waye yace dake haka? Kinga malama wlh ko zamu kwana anan yau bazan yarda yashiga ɗakin kowacce aciki ba indai bani bace!!!
Mom Nu'aiym.
9/14/21, 4:52 PM - Buhainat: *DM*
19.
Da mamaki sosai Hakeem yake kallon khaleesah, sabida harga Allah yayi mamakin wannan zaƙalƙalewar datake a hankali ya kira sunan ta "Khaleesah" Shiru tayi ta waigo tana kallon sa idanta taf ƙwallah, cikin nutsuwa ya kuma cewa meye hakan? Hawayen idan ta nenya silalo takai bayan hannun ta ta goge sannan ta sadda kanta a ƙasa cikin sarƙewar murya ta ce, "Kayi haƙuri, ina shirin tashin maka rigima daga zuwana, rashin adalcin ne yamun yawa, an rabani da masoyi na dazai aureni inje ata farko nan kuma ace nice koma baya, amma kayi haƙuri zan zama ta ƙarshen su" Sauke numfashi yayi sannan ya janyo wayar sa ya kira babban abokin sa Yusuf, bayan ya ɗaga wayar ya ce "Waye uwargida nikam yusuf? I'm confused" A nutse ya ce dashi "Wacce aka fara ɗaura auren ta ita ce uwar gida mai binta ita ce ta biyu saita ƙarshwen ta zama ta uku, ka fara tsoron fitinar mata ne tun yanzu" Sauke gauron numfashi yae kafin ya ajiye kiran batare daya ce da Yusuf komai ba ya kalle su.
"Auren na da Nihal aka fara ɗaurawa, sannan aka ɗaura na biyu da huddy khaleesa kece ta ƙarshe, saboda haka yanzu ma haka zamuyi. Nihal itace zata zama uwargida, Huddy ta biyu ke khaleesah zaki zauna ata uku" Turo baki Huddy tayi tana wani karairayi "Honey dan Allah nika canja" Miƙewa tsaye Nihal tay, muryanta a sarƙe ta ce "Na barwa ta ukun kwanan a juyashi zuwa kanta, ta biyun ta shiga girki jibi yaa Sadaukee inaso zanje na kwanta kaina yanamun ciwo" Kallon ta kawai ya tsaya harta ɓacewa ganin sa, tabi ƙofar da yaje yazo da ita anan ta koma ta rufe sannan taje ta rage kayan nauyin jikin ta tsabar kuka har jiri take gani, wanka tayi a cikin toilet daya tsananin tafiya da hankalin ta sannan tayi shirin kwanciya ta kwanta abunta bayan dogayen addu'o'in bacci.
A ɓangaren su khaleesah banda rawar ƙafa babu abinda takeyi itace da kwana,gaba d'aya banda kukan munafurci data ƙirƙira ba abinda take, shi kuwa Hakeem mamakin ta yake sosai, yama rasa gane shin ainahin mecece gaskiyar khaleesah game da shi. A nutse ya shiga cikin ɗakin dayake mallakin sa a part ɗin nata wanda ya shigo daga babbar ƙofar dake falon, sedai bata nan dama shi baisan me zaice da ita ba wannan ya sanya ya shiga laluben wardrobe daya rigada ya sanya aka tsara masa tuni ajikin bango take, komai daya shafi sututu da ababen buƙatar sa akwai a ɗakin, kamar yanda ko ina akwai inda ɗakin yake mallakin sa. Plain white towel and bathrobe ya ɗakko ya rage kayan babbar rigar nan ya saka ya shiga towel ya sakarwa kansa shaya. Lumshe idon sa yayi yana tunanin Huddyn sa, tashi kawai tayi ta shige ɗakin ta rai aɓace ya tabbatar fushi takeyi dashi, bai shiryawa kansa da rayuwar sa haka ba a daren farkon sa da Huddyn sa, meyasa yanzu zasu masa haka? Gaba ɗaya an ɓatawa Huddy rai yasan rigimar ta ba zatayi baccii ba yau, ranshi ya sosu sosai da yanayin ta, gashi bazai taɓa iya gwada rashin adalci ba dayaje ya rarrashe ta, but still zai mata text message.
Fitowar sa wanka yayi daidai da shigowsr khaleesa aguje cikin ɗakin kuma a firgice! Riƙo ta yayi gaba ɗaya yana wurgar mata tambayar lafiya amma sai ƙoƙarin ƙwace kanta take, saida ya haɗe jikin sa da nata sannan ya matse ta, a hankali ya furta "khaleesah menene?" Da sauri sauri take sauke numfashi tamkar zata ɗauke rai kafin ta ce, "Kare ne a ɗaki na ƙatoto, so yake ya cijeni wlh da gudu ya biyoni, dan Allah kazo ka koreshi" Da mamaki ya ce, "Kare kuma? Tana ƙara karkawa ta ce, "A ƙatoton gaske ma kuwa" Zaunar da ita yay akan gadon sa, sannan ya juya yana faɗar "Bara na duba ki zauna anan" Bata ce komai ba sai takure wa datayi a wuri ɗaya tana zazzare ido a firgice. Ba inda bai duba ba amma baiga komai ba dan haka ya dawo, a kusa da ita ya zauna yana ƙarewa yanayin ta kallo "Kin tabbatar kare kika gani? Danfa gaba ɗaya gidan nan ba kare ko ɗaya" Ƙara jan jikinta tayi zuwa makurewa wuri ɗaya "Tayaya zaka ce ba kare, gaskiya ni kazo ka kaini gidan mu gun Aunty Nafisa, nan wurin kasheni kare zaiyi" Hannunta ya riƙo cikin sigar rarrashi
"Kiyi haƙuri ba abinda zai sameki anan, aina rufe ɗakin nan koda yana gidan bazai iya shigowa nan ɗakin ba kinji" Kwantar da kanta ta yi a saman kafaɗar sa tana sauke numfashi a hankali, hannun sa ya saƙala a bayan ta, yana fatan ba tsoro ne ya fara firgitata ba daga xuwan ta. A hankali yashiga jijjigata harya sanda numfashin ta ya sauya alamar bacci ya fara ɗaukar ta sannan ya kwantar da ita sannan yabi yanayin ta da kallo, kwata kwata batada maraba da tsirara kayan dake jikinta, riga ce mai santsi da asalin kyau,mirginawa tayi ,ta kwanta a rigingine abinda ya ƙara bayyanar da tsayuwar miƙaƙƙun nonuwan ta dasuke da madaidai cika.yanayin surar jikinta gwanin burgewa. Baysu ne karonsa na farko da ganin khaleesa a haka ba. Amma shin meyasa ya kwsɗaitu dajin tsananin sha'awar ta? Kodan a wancen lokacin a jeji ne? Kawar da wannan tunanin ya yi da sauri ya kimtsa ƙansa cikin kayan bacci masu kyau da santsi sannan ya kwanta akan gadon tate da rufa musu duvet, ya kai hannun sa ya kashe fitilar dake ɗakin iya dim light kawai ya bari dama switch na fitilan ƴana jikin bedside ne. Kusan 1 hour Hakeem ya rasa tunanin me yake,gabb ɗaya sha'awar Khaleesa ya addabe sa, ƙamshin turaren dake jikinta shine abinda yake fizgar sa, a hankali yaja jikin sa zuwa inda take ba shiri ya soma shinshinar ta, abinda yasani shine tabbas wannan turaren shine yake ƙara rura wutar sha'awar daya keji. Cikin baccin ƙaryar datake ta fara ɗanja baya, riƙota yayi jikinsa har rawa yake "Khaleesah karki tsorata Hakeem ne" Ya furta cikin muryar da sam batasan yanada irin saba a duniya, shiru tayi yaci gaba da shafarta tamkar wani mayunwacin zaki yana, bakinsa ya haɗe da nata sannan yakai hannunsa asamn dukiyar fulanin ta, da sauri ta riƙe masa hannu ta fara janye bakin ta "Dan Allah kayi haƙuri" Ta furta da rawar murya da alamun kuka, ƙara matseta sosai ya yi, "Haba Khaleesa, nifa mijinki ne kuma ke ba yarinya ba ce, please ki tsaya mana" Cikin shagwaɓa ta ce, "Ance wannan abin da zafi, dan Allah karkamun" Yana shafa sumar kanta ya ce saitin kunnenta "Calm down mana dear, i promise i will be gentle ba abinda zakiji, kawai ki saki jikinki" Shiru taƴi masa ta lafe duk abinda yake ita bashi bane a ranta murna take bokanta yaci, wannan hatsabibin turaren yayi tasiri don taga zaucewa sosai agun Hakeem. A hankali take masa kuka yana wasa da dukiyar fulanin ta yana kuma tsotsa, hannun sa ba inda baya yawo ajikin ta, lokacin dayazo shigar ta ta soma musu bai saurare ta ba sauri yayi kawai ya nemi afka mata, haka ta dinga zuba ihu abinda sam ya hanawa Nihal da Huddy bacci. "Yaa Hakeem dan Allah kayi haƙuri, wlh da zafi, sosai nakejin zafi ka barni in huta na tuba" Shi gaba ɗaya surutan datake baya fahimtar komai saida ya samu nutsuwa sannan ya kwanta ragwaf har lokacin sha'awar bata natsa masa ba. Dare guda bai barta ba tun tana murna da turaren boka harta fara tunanin tabbas yau Hakeem kashe ta zaiyi. Sai wuraren 5 na asuba sannan ya saurara mata, amma kafin wannan lokacin gashi dai shima ya galabai ta amma gaba ɗaya ya kasa haƙura da sukuwa a kanta, da zararn ya huta minti arba'in sai kawai ya koma ruwa tamkar wani zautacce.
Gari ya waye tas amma tana nan kwance, tamkar matacciya! Ganin haka ya sanya wuraren ƙarfe tara ya shiga part ɗin Huddy inda ya tarar tayi kuka tamkar zata aje arai. Zaman rarrashi yayi kusan mintuna talatin amma sam bata kulashi ba, cikin damuwa ya ce "Huddy kiyi haƙuri, na miki alƙawarin kece uwargi da na kafin zuwan waɗannan matayen a duniya ta, yanzu yaya kike so nayi? " Cikin kuka ta ce
"Honey so kake inyi dariya bayan na tabbatar da cewar kasani dole sai ihun matarka ya hanani bacci, dole badan naso ba na sauya wurin kwanciya zuwa ɗakin ƙarshe a part ɗina sabida yanda take zabga ihu akan abinda kuke aikatawa. Na yarda da ƙaddara mana amma tayaya zaka ɗauki ranar danake wa ɗauki ka baiwa wata? Bayan haka ka kwana kana aikata abinda nice ya dace kana aikata shi da ni, yaa Hakeem cewa fa kamun baka son Khaleesah da Nihal yaya zaka zo ka tsumu acikin tarayyar dahar maƙota saisun jiyo kaida ita kakuma nunamun ƙaddara ce" Riƙo hannun ta yayi
"Kiyi Haƙuri Huddy na, wlh tsananin yanda na saka rai da kene yau ya sanya gaba ɗaya na kasa haƙuri akan yin wannan abun na dire haushi akan ta. Amma na miki alƙawarin daga rana irin ta yau bazan ƙara saduwa da kowace mace ba idan ba ke ba,kuma yau a ɗakin nan zan kwana, na mayar kwana ɗaɗɗaya dan kawai kiji daɗi. Haka ta aminta dashi badan zuciyar ta, tana mata daɗi ba sannan ta shiga yi masa hira a binda ya shagaltar dashi har wurin aazahar sannan ya ƙara tunawa da Huddy.
Koda yaje bata ɗakin dan haka bai wani tsaurara ba, tun dama cen ya sallaci azahar awurin Huddy kuma yaci abinci. Shirin sa tsaf yayi ya fita bashi ya waiwayi gidan ba sau bayan isha lokacin kuwa ata main part na ƙofar gidan Nihal ya shiga dubata dan kuwa harga Allah ya manta da ita agidan. Babu kowa a falon daga ƙarar na'urar sanyaya ɗaki sai kuwa ƙamshin daɗi mai saka bacci. A hankali ya shiga sallama yana duddubawa gidan babba ne faluka sama da biyar akowa ne ɓangare. Ɗakunan bacci ya fara dubawa inda a ɗaki na huɗu ya sameta zaune akan sallaya tana addu'a ga alama salla ta idar tsaye yayi harta kammala ta waigo ta kalle sa saboda ƙamshin turaren sa daya addabe ta, miƙewa tayi saida tazo kusa dashi sannan ta russuna kaɗan ta ce "Yaa Hakeem Barka da Wuni" Bai amsa harta miƙe tsaye sosai sai idonta dayake kallo juyawa tayi zata zauna asaman resting chair ya riƙo hannun ta. Waigowa ta kuma yi idon nan harya kuma kaɗewa. "Nihal bakida lafiya ne? Tsayawa kallon sa tayi cikeda takaici wani ƙululun baƙin ciki ya tsaya mata iya wuya tamkar zata shiɗe ta ce dashi a wayan ce "Lafiya na ƙalau meka gani?" Haɓarta ya riƙo ya daga kanta idanshi da nata ya sarƙu lokaci ɗaya ƙirjin duƙƙansu ya doka. "Meyasa idanki yayi ja?" Hannun sa dake kan haɓar ta ta doke sannan ta kuma juyawa cikon ƙosawa da zaman sa a ɗakin ta ce,
"Banaji ya dace kamun wannan tambayar, iyaye na nake tunawa da gidanmu ina kuka, a ƙasar hausa dama amare suna kuka ai, ni amaeya guda ta Hakeem dole nayi kukan rashin su, da zaka tafi ka barni zanfi kowa farin ciki, gaba ɗaya na tsani hayani ya ni" Wannan mugun izgilancin da girman kai shiyake haɗashi da ita, cikin haushi ya ce,
"Idan banci darajar zama yayanki ba ki ragamun,inaga yanzu ai matsayi na yakai ki girmama ƙimata tunda ni mijinki ne, ni zaki kalla ki gayamun ina miki hayaniya" Dafa kanta ta yi cikin damuwa
"Ba hayaniyar kake mun ba yanzu me nene? Tun jiya dana barka da matanka nake cikin kwanciyar hankali, yanzu daga zuwanka zaka dameni" Kallon mamaki ya bita dashi, yaji zafin abinda ta masa sosai amma sai ya kanne idon sa ɗaya ya kafeta da ido saida ya tattaro courage nashi sannan ya ce,
"Zuwa nayi dama in sanar dake cewar na mayar da kwanakin girkin ko wacce ɗaɗɗya, idan na aka ce kowa bibbiyu zaiyi zeyi tsayi tunda ku uku ne" Zaunawa ta yi sannan ta ce,
"Ina matukar takaicin wannan abun fa, nifa yaa Hakeem babu ruwa na da wani zancen kwanan girki. Duk yanda ka tsara dan kanka" A ƙufule yayi tsaki sannan ya juya batare da ya ce mata komai ba, ita ɗinma tsaki taja sannan taje ta rufe ƙofar ɗakin ta danna mata key, takaici sosai yake bata, yaya zai riƙe yi mata abubuwa saikace ita ba mace ba ce? Ko alama bazata lamunci wannan ba, idan har zaici gaba da nuna halin ko in kula agare ta toko tabbas zata ci gaba da nuna masa iyakar sa! Auren dole aka mata aka rabata da zaid ɗin ta shifa koda tilas aka masa ai an barshi da zaɓin sa ita aka cutar, idan har zai mata adalci ya cancanci ace rarrashin ta yake.
Mom Nu'aiym.
9/15/21, 6:38 PM - Buhainat: *EM*
20.
A sukwane ya isa part ɗin Khaleesah, a kwance ya tarar da ita parlor ta caɓa wani ado cikin riga da zani da atamfa, tana ganin sa ta shagwaɓe fuska hadda ƙwallah. Zama yayi kusa da ita sannan ya kawar da kansa gefe,
"Leesah ya daran?" Turo baki ta yi sannan ta ce,
"Haba Yaa Hakeem, abinda zakace dani kenan,kasan yau ka barni babu lafiya, ko a waya baka kira kaji ya nike ba, tayaya yanzu tun safe bama tare har dare sannan kazo kawai ka ce dani ya daren" Kawar da kansa ya kuma yi
"Tayaya zakice dani bakida lafiya alhali lafiya lau na fita na barki, ki sani ni mutum ne mai sabgogi da yawa kada kiyi tunanin zan zauna agida inta kiwon ki" Zafi da mamaki kalamansa suka bata, amma saita wani narke ta sanya kanta a kafaɗar sa
"Ba haka nake nufiba Yaa Hakeem, abinda kamun jiya ban saba dashi ba, wƙh yanzu haka dabin bango na iso falon nan, su hajiyar mu dasuka zo har suka fahimci ba daidai nake ba, kuma man irin haka aika tsaya kaga ya nake ko?" Ɗan shafa kanta yayi "Indai kin kula da kanki aiba matsala, kiyi haƙuri am just like this" Murmushi ta yi kawai bata ce komai ba harya ƙara magana, "Zuwa nayi in gaya miki na mayarda kwanan girkin ko wacce kwana ɗaɗɗya, saboda kwanakin zeyi tsayi tunda ku uku ne" Ƙirjinta ne yayi mugun dokawa saboda tunawa da maganar boka, dirircewa tay "Mmemmmm amma mesa haka bayan ga yanda aka tsara?" Ƙure ta da ido yayi na wani lokaci kafin ya ce,
"Ba na baki dalili ba? Cikin jimami ta ce "Amma kuma ina tsoron kare" Murmushi yayi sannan ya ce, "Ba wani kare agidan nan duk suna main gate. Ki kira maids naki su kwanta akusa dake, koda falo ne yanda dai zakike jiyo motsin mutane" Wani yawun wahala ta haɗiya sannan ta ƙaƙalo murmushi "Hakan ma tsari ne mai ko Yaa Hakeem, Allah ya bamu ikon yi maka biyayya ya kuma bamu ikon kwantar maka da hankali" A taƙaice ya ce , "Ameen" ya miƙe a hankali ta riƙo hannun sa ta miƙe da ƙyar sannan ta soma dafashi "Taimakawa zaka yi ka rakani bedroom nawa in kwanta, da ƙyar nake tafiya" Ɗan taɓe baki yay "Leesah wannan fa ragwanci ne, tayaya akan abu ƙalilan kiyita zuba raki haka" Ƙara langwaɓe kanta tay "Allah sarki, Yaa Hakeem bakajin tausayi na" A yatsine ya ce, "Leesah dear please ki zauna, zanje na kwanta yau na gaji, jiya ban samu ishashen bacci ba" Komawa tayi ta zauna, ta tabbatar Hakeem bazai bita ba kuma ta kula banda turaren sha'awa ba abinda yayi tasiri ajikin Hakeem, boka ya ce zai riƙa yin rawar jiki da ita, zaiji ba mace mai daɗi sama da ita, kuma a hankali a hankali duk zai ƙauracewa matan sa sai ita kaɗai. Juyawa kawai yay yabar wurin batare daya kuma kallon inda take ba. Babban ɗakin daya ke mallakin sa a cikin falon sa ya shiga ya watsa ruwa sannan yayiwa amaryar sa Huddy wanka na musamman da turaruka masu ɗaukar hankali. A zuciyar sa yana murna sosai akan yau take sallar sa. Zuwa yayi ya murɗa ƙofar ɗakin dazata sadashi da part ɗin Huddy saidai ya jita a rufe gagam, ƙwankwasawa yayi kusan 2mns kafin tazo ta buɗe masa ƙofar. Tsayawa yayi yana kallon fuskar ta