Showing 12001 words to 15000 words out of 67070 words
Chapter 5 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt
kawar da kansa yayi ganin Nihal.ta tsorata tana sadda kai a ƙasa cikin tsoro! Ganin takobi da kibiya yasa ya zaresu yaja hannunta a duƙe suka bar wurin. Tunda sukaga wannan Hakeem ya kula Nihal tamkar tsoron sa takeji ko kunya, cen bayan garin yajata suka zagaye wani dutse suka zauna, saida ya gama tsudying wurin sosai sannan ya ce,
"Niha zance na nemo miki abinci, ki zauna anan karki kuskura kibar nan wurin" Da sauri ta kalle sa a razane
"Zaka ƙara ɓacemun Hakeem, dan Allah karka barni, ka jirani kawai mu tafi kaji" Idanta ya kalla ta bashi tausayi sannan ya sunkuya kusa da ita yace yana riƙo hannayenta duka biyu
"Nihal ke ƙanwata ce ta kusa sosai, bazan taɓa cutar dake ba har abada, duk wani abu dazai cutar dake bazan soshi ba, ki zauna anan Nihal, hanyar dazan ɗauka ta samomiki abinci mai hatsarin gaske ce, kimun addu'a naje nakuma dawo lafiya kinji, namiki alƙawarin nanda awa ɗaya zan dawo" Jinjina masa kanta tayi alamar gamsuwa sannan ya sake hannayen.ta ya miƙe ya zaga ta hanyar dazata sadashi da wannan garin!
A hankali ya shiga garin tsit bakajin motsin komai bakuma kajin motsin kowa! Jikin sa yana rawa danshi kanshi yasan hanyar daya ɗakko bamai ɓullewa bace ba ya kutsa har inda ya hango wani cage cike da kaji kwana biyu da suka wuce. A hankali cikin sanɗa ya buɗe shi ya kamo kaji biyu ya mayar ya rufe sannan ya koma daga baya ta wannan hanyar domin komawa wurin Nihal yaga yanda suke kunna wuta da dutse. Murna yake sosai ya kusa isa wurin Nihal, so yake ya gasa mata su da takobin nan zai yankasu. Gabanshi kawai yaga maguzawan nan susu biyu bamai kalar imani ko tausayi akanshi haka ya duburburce ya rasa inda zai shiga ɗaya daga cikinsu ya cizgo shi saida ya yada kajin nan dama ya haɗe ƙafarsu wuri daya ya ƙille da wani ganye, sukayi gefe guda a haɗe. Wanka masa lafiyayyen mari ɗaya daga ciki yayi saida yaga taurari sannan ya soma yin faɗa cikin yaren da sam Hakeem.baya ganewa! Kansa sukayo su duka biyu tamkar zasu cinyesa ɗanye!
***********
Nihal tana nan zaune taga shiru shiru bai dawo ba, tasani tabbas ba lafiya ba, a sukwane ta miƙe zataje neman sa saita tuna yace karta kuskura tabar wurin wannan ya sanya ta koma ta zauna! A ranta tana ayyana "anya lafiya kuwa? Saman kanta daga kan dutsen tajiyo wasu muryoyi na maza, a hankali ta ɗaga kanta tana kallonsu, waɗan nan ma kamar waɗancen ne, saidai su da yadi ajikinsu ma'ana bada fure suka rufe tsiraicin suba yadine kamar lailai fari, kallo ɗaya zaka musu ka tabbatar waɗan nan ƴan ta'adda ne, abinda yafi bata mamaki shine hausa sukeyi rangaɗam! Saidai kuma acikin hausar zaka tsinci harshen fulanin jeji, dankuwa sunayin hausar ne tare dayin sirki da fuƙatanci. Ƙirjinta ta dafe tana ƙara matsewa da dutsen har yau bata manta muryoyin mutanen dasuka wurgota cikin wannan bala'in! Haka taja jikinta ta rakuɓe har zuwa sanda suka gama fitsarin su da rabinsa ya ƙare ajikinta sukayi shirin juyawa, tsananin ƙishiruwa ne ya haddasa wa maƙoshinta ɓushewa inda atake ta ƙware ta soma tari bilhaq! Kallon juna sukayi sannan suka sake kallon wurin tabbas ga ƙafar mutum nan a tare suka juya domin zagawa suga waye yake musu laɓel!!
Mom Nu'aiym.
9/11/21, 7:00 AM - Buhainat: *GAMO!*
*NA: BILLY GALADANCHI*
*LITTAFAN GAMO DA HUDA NA KUƊI NE MAI BUƘATAR SAYA SAIYA TUNTUƁI WANNAN LAMBAR 07084161619.*
9.
Hakeem ganin zasu hallakashi ya sanyashi zaro takobin days sata kai tsaye ya ɓurmawa ɗaya aciki, ya kuma juyowa ya yanki wuyan ɗayan, zube ya barsu awurin suna kakarin mutuwa, ya ɗauki kajin sa ya gudu dasu. Zuwansa yayi daidai da ganin sanda mutanen dayake da tabbacin bandits ne suna ƙoƙarin zagawa ƙasan dutsen nan, kibiyoyin dabaisan ya ake amfani dasu ba sai a film ya zaro yayi saiti ya harbe ɗayan a bayan sa inta ƙara kawai ya ƙwalla ya zube agun, ya kuma saita ya harbi ɗayan a wuyan sa, na ukun ne ya gudu baƴan ya waigo baiga kowa ba! Hanzarin zuwa yayi yaja hannun Nihal bayan ya ɗauke bundigogin da biyun nan suke rataƴe dasu, takobin sa ya kuma sakawa ya yankesu sannan yabarsu awurin ba rai ya ruga wurin Nihal. Yana zuwa ya tarar dik ta jiƙe, ga bundigogi a hannun sa masu nauyi ga kibiyoyi ya tattaro harna waɗancen ga kajin daya sato haka ya zari Nihal ya ɗaura a bayan sa ya shiga rusar gudu yau ƴan mazan ganin bundiga kawai ta tunasar dashi aikin sa daya ajiye akan mahaufin sa! Zagawa ya kuma yi kan dutsen ya lalube aljihun waɗannan ƴan fulanin ya tattare bullet da kuɗin dabasufi dubu goma ba yabarsu agun. Mamaki sosai Nihal keyi yanda yake shararar gudu tamkar babu komai ajikin sa, koda yake tasan lokacin dayake aikin soja kafin mahaifin sa ya zama shugaban ƙasa! Yayi gudu na sosai da ita sannan ya nemi wata bishiyar ya kwantar da ita agefen bishiyar ya ɗare akan bishiyar ya ɓoye bundigogin nan da kibiyoyi ya riƙe iya takobin ya zauna ya yanke kajin nan ya samo yanga ya tashi wuta da dutse ya gasa gajin nan sannan ya bata taci shima yaci wata gora ya miƙa mata ya ce,
"Waɗan cen fulanin sun ganki ne? Kallon sa ta yi kafin ta ce,
"Ban saniba gaskiya, nidai na gansu saina ɓoye kaina saida sukazo tafiya tari ya sarƙe ni, sainaga suna leƙe na to daganan kuma sai ihun su na dingaji, ban fito ba kace in zauna karnaje ko ina" Kallon tausayi yaƴi mata ya lura kuka takeso tayi,ilai kuwa saiga ƙwallan yana silalowa daga idanta,farcen sa ya saka ya ɗauke mata su sannan ya ce,
"karkiyi kuka my sister, Inshaa Allah i will be the best brother on earth, i make sure na kafa tarihin zama babban soja a Nigeria saina ɗaga darajar ki na tabbatar na fitar dake daga wannan jejin" Jinjina masa kai ta yi kukan yana daɗa ƙwace mata, sannan ta ce
"Wlh tsoro nakeji, fulanin dana gani kamar bandits kuma ance kisa sukeyi sannan kuma suna yiwa ƴan mata fyaɗe! Sauke nannauyan ajiyan zuciya ya yi sannan a hankali ya ce,
"Babu abinda zai sameki da yardar Allah, abu ɗaya na sani na tabbatar fulanin nan saisun ɗauki fansar ƴan uwan su, sannan kuma na tabbatar maguzawan cen saisun ɗauki fansar ƴan uwansu sabida haka faɗa zan haɗasu" kallon sa ta yi da mamaki
"Meye ya haɗaka da maguzawan banda khaleesah kuma? Kallon ta yaƴi cikin ƙarfin hali ya ce,
"Abinda yake damuna shine basuda imani, wasu maguzawa ne suka nemi kasheni saina kashesu instead, bayan haka kuma saiga fulanin nan, daga nesa na gansu suna fitsari sai kuma gasu suna shirin zagawa, banko iya harba takobi ba dana harbe dukkansu, haka na jarraba na harbi bayu ɗaya ya tsere daga nan kuma nazo na saka takobi na ƙarasa su! Kinga waɗancen maguzawan ba wanda yaga sanda nayi kisan amma zasu nemi sanin waye! Sukuma Fulanin nan zasu nemi wanda ya taɓa ƴan uwansu ya kashesu. Da kibiyoyin maguzawa na harbi fulani, dan haka indai sunsan juna cen zasu nufa daga zaran sunga kibiyar su, sukuwa su zasu tuhuma akan kashe maguzawa ƴan uwansu. Yanzu so nake nakai bundigogin fulanin nan agarin maguzawan cen na ɓoye idan sunzo bincike zasu gansu kuma zasu kashe juna mu huta, saidai banason rabuwa da bundigogin dan kuwa sunada bullet yakai ɗari dana haɗa a aljihunsu! Kuma zasu iya zama mana garkuwa idan muka riƙe su" Shiru ta yi na wani lokaci kafin ta ce,
"ka riƙe bundigar ai makami ce Hakeem, kawai ni mu ɗakko khaleesah mu gudu" Shiru yayi sannan cen ya ce,
Idan dare ya raba zan barki a saman bishiyar nan duk rintsi karki sakko, zanje nazo da ita inyaso saimu gudu daga wannan yakin gaba ɗaya, bandits basa zama jejin dababu ntwrk,.so.inaga gaba kaɗan zamu dace da ntwrk sai nayi kiran waya" Cikeda gamsuwa da bayanin sa ta gƴaɗa masa kai.
Suna nan zaune suka jiyo ƙarar mashuna, da sauri ya ɗagata suka hau kan bishiya cen da nisa bayan sun tattare komai zuwa sama. Suna saman bishiyar mashin ɗinda ya wuce yakai hamsin ko wanne da goyon mutane uku akai! Nihal ƙanƙame Hakeem tayi jikinta yana tsananin rawa, batama san me takeji ba na danagen da azaba akan storo, sai kace a film da rana ba tun kafin daren yayi! Haka suka zauna akan bishiyar nan tsawon awa biyu daga inda suke suna jiyo ƙarar tashin bundiga ta ko ina, hankalin Hakeem ma ya tashi fiye da tunani kenan basuda nisa camp ɗinsu da nan wurin? Muryan Nihal a sarƙe ta ce,
"Hakeem me kenan? Zafa su iya kashe khaleesah ko? Kallon ta yayi ya kai hannun sa saman kanta "Nihal calm down mana, i promise you komai zai tafi daidai kinji, khaleesah ba abinda zai same ta" Suna wannan saiga mashunan sun dawo wasu ɗaɗɗaure da igiya ga khaleesah acikin su tana fama da ƙafa dukda yake ma da sauƙi maganain dasuka saka mata ya mata aiki sosai tana ƙafar lafiya lau, a tsirara take har lokacin wani kuka ne ys ƙwacewa Nihal ta sakeshi sosai abinda ya dakatar da wanda suka jiyo kukan suna waigen wurin, hannu Hakeem yakai ya rufe mata baki ya ware idanshi a tsorace dan tabbas idan suka ganshi da bundigogin nan zasu gano cewar shine ya kashe ƴan uwansa!!! Wanda ke janye da ragamar mutanen dake tafiya a ƙasa ya ɗaga kansa sama donshi tabbas dags cen yajiyo sautin kukan!!
Mom Nu'aiym.
9/11/21, 7:00 AM - Buhainat: *GAMO!*
*NA: BILLY GALADANCHI*
*LITTAFAN GAMO DA HUDA NA KUƊI NE, MAI BUKATAR SAYA YA TUNTUƁI WANNAN NUMBER 07084161619*
10.
Ɗaga kan da zaiyi kawai sai tsuntsuwa tai masa kashi a ido, wannan ya sanya ya yi hanzarin kai hannu ya shafe kashin yashiga mutsitsika ido, gaba kawai yayi tare da mantawa da muryan kukan da ya ji. khaleesah ƙirjin tane yayi tsananin dokawa dan tabbas wannan muryar Nihal ce, cikin rashin kuzari ta kalli saman icen saidai bataga komai ba, wannan ya sanya taci gaba da tafiya tana roƙon Allah ya ɗauki ranta a wannan lokacin ta huta. Wani daga cikin wanda suke turasu suna tafiyar wahala a ƙafa gashi ƙafar tata ma ɗingishi takeyi. Hannu yakai ya dakar mata mazaunai yana dariyar shaƙiyanci cikin hausar ta harshen fulani ya ce
"Aradu kayan nan ajjiyar oga ne, kasan fa idanshi idan ganin matan nan masu diri" Wani baƙin cikine ya taso ya tarnaƙe ta, abun ya kai mata iya wuya amma batako waigo ba, saboda tsabar ɓacin rai batako ganin gaban ta. Tuntuɓe tayi nan take ta tafi luuu zata faɗi, da sauri wannan mutumin ya riƙota yana dariya, hannunsa a saman dukiyar fulaninta
"ke kina haukane dazakiwa oga asara" Bata ko waigo ba ta ƙwace kanta daga jikinsa, wani daga cikin masu turadu na bayansu rigar sa ya zame ajikin sa ya matsa ta gabanta ya miƙa mata sannan ya ce,
"Ba'a wasa sam da kayan oga, maza ki rufe" Bata damu da mugwayen kalamansa ba, karɓa kawai ta yi ta saka cikin sauri jikinta har rawa yake sannan ta sauke nannauyan ajiyan zuciya saura ɗankwali, sam batajin daɗin yanda kanta ma yake a buɗe.
Saida sukayi nisa sannan Hakeem ya sakko tare da taimakawa Nihal ta sakko ya kwaso dukka kayan sa ya goya kibiyoyi a baya ya saƙala takobi a kunkurun sa sannan ya rataye bundigogi bayan ya cika aljihun sa da bullet. Hannun ta yaja suka soma biyewa takun waɗan nan bandits ɗin zuwa cikin jejin nan. Kallon nutsuwa tayi masa bayan sun samu wani ƙaton kogo sun maƙale acikin sa sannan ta ce,
"Hakeem inaga ba alkhairi bane bibiyar waɗan nan ƴan ta'addan, sojoji ma sun gaza dasu bare kuma kai, kai kaɗai ne fa, su kuma sun kai su ɗari uku, a gaskiya nidai inajin tsoro wani abu ya same mu" Murmushi yayi irin na karismatic men ɗin nan, ita tunda takema bata taɓa ganin yayi murmushi ba, ashe dama haka murmushi yake masa kyau amma shi sam bayayi.
"Bazan iya tinkarar su ba sam amma su ai basusan komai ba sai gaba da gaba, nikuma inada dabarun yaƙi kala kala, kin manta cewar ni ɗin nan soja ne, a hankali zanyi fatali da rundunar su" Kallon tsoro tayi masa kafin ta ce,
"Ka kaini gida nidai, kisa suke yi kashemu zasuyi,haka ƙaddarar khaleesa tazo, Allah ya kuɓutar da ita, mu kuma dabasu gammu ba dan Allah karka janyo mana musiba" Ya tabbatar cewar Niha bazata fahimce sa ba ,ko ba komai mata sunada rauni,
"Ba tinkarar su zanyi ba dear, ƙawarki ce bazan iya bari ba a hannun su, tabbas saina karɓo ta koda kuwa hakan yana nufin tawa rayuwar zata ƙare, bazan iya barinta anan ba gaskiya, saboda haka ki nutsu muyita addu'a zan sace ta inzo mu gudu" Kallon sa kawai take batace masa komai ba. Anan dare ya riskesu sukayi sallan isha. Zaman shiru sukayi na tsawon awa ɗaya kafin ta ce tana kallon sa
"Sadaukee yunwa nakeji" Kallon ta shima yayi lokaci ɗaya ya ɗauke kansa sannan ya ce,
"Mun manta da ɗayan kazar nan a sama bishiyar nan, bazan iya komawa cen ba ki bari da safe zan sama miki abinci" Shiru ta yi hakan ya sanya ya ɗago ya kalle ta, gaba ɗaya ta tabare fuskar nan tamkar zatayi kuka ɗauke kanshi yayi haɗe da kashe hasken fitilar wayar sa, yaga batry ɗin sa yana ƙarayi ƙasa sannan ya kwanta abinshi, duhu ne ya mamaye ilahirin kogon abinda ya sanya da sauri ta masa kusa dashi ta kwanta a bayan sa gaba ɗaya ta cure jikinta wuri ɗaya, iska ce mai ƙarfin gaske ta taso hadari gadan gadan ya haɗe jejin sai tsawa ake da walƙiya, idan akayi wata tsawar sai gaba ɗaya Nihal ta shige acikin jikin Hakeem, shi kuwa yayi shiru tamkar bacci yakeyi baya ko motsawa, haka aka kwana ana tsula ruwan daya hanawa Nihal da Hakeem koda runtsawa ne a wannan daren gaba ɗaya, kuma tsabar ƙarfin ruwan ya sanya har kogon dasuke aciki ya cika sosai da ruwa dolen duniya ya tilastasu karashe wannan daren a tsaye. Nihal sanyi takeji saboda ruwan da iska yake mai sanyi, gashi kayan jikinta duk a jiƙe suke, tsaye acikin kogon, zazzafan zazzaɓi yayi mata dirar mata mikiya, nan da nan ta shiga makyarkyata tana karkawa!
A ɓangaren Banɗits kuwa tafiyar awa uku ce ta kaisu inda zasuje, haka khaleesa ga ciwon ƙafa ga zazzaɓin nan datakeji ga yunwa, numfashin ta sama da ƙasa yake mata tsabar tsananin azaba. Haka suka yada zango a ɗaɗɗuresu a sarari suda maguzawan nan anan taga tashin hankali sun dawo oga baya nan yafita operation. Matan maguzawan nan suka fara ta kansu ɗays cikinsu ya matsa kusa da ɗaya tana jikin bishiya a ɗaure ya kama mata dukiyar fulanin ta ya shiga murzawa hadda ƙeta sai kuka take tana shura ƙafa amma ko'a jikin sa, wani ɗan uwan sa yazo shima suka dinga mata abubuwa hannun wannan a ƙasanta na wannan a dukiyar fulanin ta, agaban duk mutanen dake nan suka kunce ƴar nan namijin dayayi amfani da uta yakai 30 tun tana motsi harta daina gaba ɗaya suna fahimtar ta mutu wani daga cikin su ya ce
"Munyi Nasarar zuwa Oga baya nan, kumuzo matanan muyita sukuwa a kan shegu, wacce ta mutu mu wurgar da banza" Haka suka dinga jan matayen nan, mazajen su suna ihu amma haka suke amfani dasu cikinsu hadda yara dabasu san komai ba, wasu suna al'ada haka suke hawan su babu abinda ya dame su. Sunyiwa yara sunkai ashirin mata fyaɗe sannan suka zo kan khaleesah. Gaba ɗaya ita da ƙyar ma take numfashi, haka suka jata ba imani suka kwantar dan suma sun soma gajiya, suka fara shafa jikinta, anan ne ruwa da iska ya taso abinda ya sanya suka kuma ɗaureta kenan suka shige bukkokin ssu suka bar nan ajikin bishiyoyi iska da ruwa suka musu mugun duka! Khaleesah gaba ɗaya ta cire rai da rayuwa, burinta kawai Allah yasa ta cika da kalmar shahada dan tasan wannan mawuyacin halin data shiga sai Allah.
**************
Wayewar gari sukayi asubahi da ƙyar Nihal ta iya yi sannan ya barta awurin ya shiga jeji, tuni layin machine na bandits da kuma takun sawayen su yasha dukan ruwan sama ya wanke! Yayi nasarar harbo zomo har biyu yazo ya yanka amma da ƙyar ya iya haɗa wuta ta miƙe Anan ya gasa mata amma ga mamakin saita gagara ci ko kaɗan, shi kaɗai yaci sannan ya musu guzurin saura. Babu yanda baiyi ta tashi su tafiba amma san ta kasa da ƙyar ya goyata a bayan sa yana so su isa inda bandits ɗin nan suke saboda sighnal yake nema. Haka duka kutsa a jejin nan yayita cin tafiya, tunda suka soma ganin biri ya shiga tsoron hanyar dasuka shigo, ga namun jeji nan kala kala, wasu suyi cikinsu ya kashe wasu kuma ko kallon su basayi! Haka ya samu wurin daya lura babu komai ya ajiyr ta shima ya zauna, yanzun ma yayi yayi taƙi taci abinci dole ya haƙura ya barta shiyaci. A saman kansu yajiyo wani sauti ko shakka bayayi wannan rorar zakice mai firgita mutum, da sauri Nihal ta matse shi, shi ɗinma dafata yayi ya soma kalle kelle. Ata gaban su ya hango wani gabjejen zaki yana tinkaro su kenan wannan cage ɗin sune? Girjin sa yayi mugun dokawa saboda gwanda bandits da zakin nan! Haka ya miƙe tsaye itama ta miƙe tayi bayan sa a wahale, bundiga ya saita yayi hanzarin pulling trigger ɗin kana ya bai zaɓa ɓata lokaci ba ya sakewa zakin darma a ƙahon zuci! Saida zakin yayi wata rora mai firgitarwa sannan ya zube awurin jinin sa yana malala, wata macen zaki itama ta shigo ta soma.shinshinar wanda ke zaune, atake tayi