Showing 6001 words to 9000 words out of 23135 words

Chapter 3 - GIDAN MAGAJIYA by oum yasmeen Book 1.txt

06 Nov 2024

4336

kiraka tana kaiwa nan ta kashe wayar...


bin wayar yayi da kallo duniyar tunani ya lula


inda ake ni kuma ta tawo kanon dabo


NNDC Quaters




Tun daga farkon layin zaka san cewa unguwa ce ta masu hannu da shuni wani ɗan kareran estate in aka yi rubutu a jikin baƙar gate din gidan aka rubuta...SAUDAUNA ESTATE da ruwan gold wata mota ce ash ta fanno a guje horn ɗaya mamallakin motar yayi ba shiri masu tsaron estate ɗin duka buɗe mai.


ko daidai ta parking be tsaya yi ba ya fito a fusace duban ma'aikantan gidan yayi ya shiga surfa musu ashar yace




"She gu munafukai har da ku....har ni za a sa a kulle min gida bazan shiga ba....




Ƙwafa yayi tare da cewa




Ai duk da laifin yaya har mace ta dinga juya shi kamar ni za a mai da min da kaya na guest house bakomai Zan yi maganin yar kutumar....uba




Cikin isa Hajiya jamila ta iso tsawa ta dakawa ma'aikatan gidan da su ka daina komai suka tsaya suna kallon'sa kama hannunsa tayi suka fara tafiya


har hadadɗan floor ta zama yayi tsayawa tsaye tayi ta fara kai kawo ba tare da tayi magana ba haka shima sai ajiyar zuciya yake sauke wa can da ta gama isar ta tace




"Me ya dawo da kai.....?,






Mom yan zu abin da ake min a gidan nan yayi dai-dai kenan




Tsawa ta daka mai tace




"Faisal cewa nayi me ya dawo da akai....?har kana faɗa da kasƙantantun mutane abin yayi min ciwo lokacin da talatu a faɗa min ka dawo har ka tusa yan aiki gaba kana zagi.....,




Au yanzu na fahimta har da ita ke nan a sahun munafukan gidan nan




Zama tayi tace


"Har yanzu baka ban amsar tamabayata ba....✍️,


Iya comments din ku da sharing iya yawan read more ɗin ku






*GIDAN MAGAJIYA*


*_Ban yarda wani ko wata ya yi min amfani da shashina na wannan littafin ba masu dai haɗa document ku haɗa ko sa shi a website amma ban da mai damin da shi audio wannan hakkina ne kubar min kayana_*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


EPISODE 7




Yanzun nan na dawo daga Company na tarar waccan me kama da taliya me sirisiri ta sa a kwashe kayana amai damin guest house wai ta gaji da halina me ruwanta da ni ban da shi yayan ya nuna mata bani da daraja ai bata isa tayi min haka ba...amma ba damuwa zan saita mata zama




Gauran numfashi ta sauke tace




"Faisal da ace ka zama mutumin kirki da nafi kowa jin dadi kalli a yarda ka dawo daga kai sai three-quarter sai riga me ƙaramin hannu ga wannan uwar sarƙar ko nauyita baka ji ...,


ɗaga sarƙar huyansa yayi yace




"Mom wannan kinsan kuwa kuɗin'ta ai fashion ce wallahi kowa ya ganni ba raini...,


cikin takaici ta buga Centre table tace


"Wallahi duk halin da nake ciki kai ke jamin Faisal da ace ka zama mutumin kirki zan kwatar maka hakkin ka amma yanzu fa....kalli muna wani yunkuri za a gane mu bamu da kataɓus da ko shiga jikin'sa kayi mu samu wani sirri amma ka tsaya shashanci...,


tashi yayi ya buge rigar'sa yace




"Mom faɗi wani abun ba wannan ba nifa ina kaunar ɗan uwana ato baki isa ki haɗani da shi ba matar'sa ce matsala ta da dai ita kike so mu haɗa hannu mu kifar da ita nayi....yana kaiwa wannan ya fita




kiran shi ta shiga yi amma ko wai wayowa be ba naushi ta kai wa iska idanunta sun ƙaɗa sun yi jaaa kai kawo ta shiga yi




__ __ __ __ __




Hajiya yi ce ko kin kora mai bayani haba kullum ai ta abu ɗaya mace ba mace ba sai aukin hura hanci yawa yar gidan me kuɗin duniya cewar Jidda




Tsiran ta zuga ta tauna bata ƙarasa cinyewa tace




"Kyale ni dasu jidda wallahi zan maganin su very soon zan nema mai yar gidan girma wallahi....,




da dai yafi amma Ni wannan aunty Ayesha ban ga mafaninta ba


Ai ke ke kina da amfani shegiya munafuka wai me kike so jidda ki zama kullum sai tusa hajiya kike a gaba kina hure mata kunne gaskiya be dace abin da kuke ba




Hamza Hamza fito fili ka zageni damam tun shekaran jiya nake lura da kai sai cika kake kana batsaiwa dan na taɓa yar gwal ƙarya na fada kullum sai dai taitayawo yawa yar bijilanti ni daman da aka zo neman me bijilanti na bada sunan izzatu ai a lokacin da ta musamin sa'a taci ban zubar mata da haƙora ba.....ta rasa na tarɓar miji


Allah ya huci zuciyarki amma ki duba ki dena biye wa zancan jidda


Salati ta saki tace




"wato ni gani mara hankali ko tana hure min kunne nagode Hamza....,




ajiyar zuciya ya sauke ya rusuna yace




"Allah ya ja da ranki hajiya ba haka nake nufi ba kinga jidda yarinya ce be kamata tana shiga hurumin da bana'ta ba ASIF iya ƙoƙari ya yi matar nan tasa matsalar ta ɗaya bata son wani ya raɓi mijin'ta bata shigowa dangin'sa to mu rabu da ita ita duniya hankali take koyawa mutum kar kije ki ɗauko mana kara da kiyashi....,




Allahu akbar masha Allahu Hamza ashe daman ka iya wa'azi ka tsaya kana gogawa da takardu maza ga hanya nan koma inda ka fito dole inga
ya'yan me sunan malam ace sardauna guda ba ya'ya....


tashi yayi be ƙara ce wa ƙala ba tujarar hajiya ba salla take ba waya ta ɗauko tace




"Jidda nemo min number Akram...,




karɓa tayi ta fara nemo mata kee dakata ki lura sosai kai ki kirawo min wannan me fuskar shanu




waya jidda ta ajiye tace




" Na fasa tun ɗazu nake miki abu kike kushewa ke kira shi...,


janyo jidda tayi tace




"haba yar jikallena acikin jikokina daga ke sai sardauna ku nafi so....shiya nake son ganin ya'yan'sa....dan ma ya tsotso nonon baƙin hali zuri'ar Fulanin daji...masu yin kiddinafin...,




haɗe rai tayi ta ƙarɓa ta fara duba wa bugu ɗaya biyu be ɗaga ba tsaki Hajiya ta ja tace




"Ko ubansa ina kira yaƙe ɗaga min balle shi maza kiramin Kabiru....,


kamar an hullo ta ahak ta shigo auzubillahi minal tsari Inteesar lafiyar ki ko gamo kikai...?


hajiya ya faɗa tana zaro Ido dafe da kirjin'ta


gyara zama inteesar tayi tace


"Hajiya umma ce ta biyo ni....,


da sauri hajiya ta tashi riƙe hannun inteesar tayi suka fara tafiya bin bayan su jidda tayi har shashin umma dake kofar kitchen hannunta riƙe da muciya bata lura da hajiya ba tace




"Wallahi inteesar sai naci ubanki ni zan haɗa kulli kina tsalle tsalle ki ɓarar min...,




A'a wallahi ubanta yafi ƙarfin ki ci shi saidai kanwar uwarki jimmai dubai ita za ki ci ubanta in banda iskanci ki biyo tatsitsiyar yarinya da muciya yawa kin kama ɓarawo anya ZARA'U kina son shiga aljanna kuwa




ƙasa dakai umma tayi tace




"Yi hakuri Hajiya bazan ƙara ba...,




Kima ƙara wallahi gun wayan nan mala'ikun duniyar (Dass) zan kai ki su sauya miki halitta su sassamaki wallahi




Iska ta furzar me huci tace




"Yi hakuri insha Allahu zan kiyaye...,




taɓe baki Hajiya tayi ta gyara zaman glass ɗin'ta tace




"Da time wanne be san halinki ba kina sumi sumi sai kabiru da har yau be gane ki ba.....,


ya'yan albarka ku shige mu tafi ai ba adaji muka ɗauko ku ba munsan darajar ku...Ni ban taɓa ganin wannan baƙar jarabar ba a yiwa yarinya aure ko kirgar dangi bata fara ba Allah ya kawo rabo aka sani a tashin hankali kwana nake ina leƙa mutum ka haihuwa tazo ba ƙugun haihuwa.....




Cije lips ɗin'ta umma tayi har yau Hajiya ta kasa dene Mata wannan gorin ko da yake inteesar ce ta jaja mata juyawa tayi ta koma kitchen in da sabo ta saba cin mutuncin Hajiya ba wanda ya kyale


Kam take duk kuwa da tarin shekarunta ji tayi an rungume ta ace granny granny
da sauri ta banɓare hannun Faisal zaro ido tayi tace....✍️




*Comments and reacting my lovely fan's mu haɗu a shafi na gaba....*




*Sauran page 9 in dena sawa a ko wanne group kuyi maza kuyi following ɗina*




*GIDAN MAGAJIYA*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


EPISODE 8




"To rasa kunya wato ga tsohuwar wotiwo ko wacce bata da gata bara ka karya ni...,


sakin'ta yayi yace


"Granny nayi missing ɗin ki ne....,


batare da ta tanka shi ba nayi gana abin'ta su inteesar da jidda na biye da ita har part ɗin'ta zama sukai jidda tace




"Hajiya yau she za mu abuja....?,


sai lokacin da Sardauna ya dawo kinsan yanzu me nake so da ke....


kai jidda ta girgiza alamar aa


nasan ke ce zaki iya wannan aiki zauna a kusa da ɓangaran izzatu kiyi kamat wasa kike tana fita ki faɗamin yau zan tabbatar wa da mijin'ta abin da take aikatawa amma baya gani


t inteesar tace


"Hajiya bani kuɗi na siyo alawa....,


Singa zaki siyo ta ci gaba da taunar goranta


tashi tayi ta fita a baƙin shashin izzatu ta zauna tana wasa da dutsuna fitowa izzatu tayi tana waya tace




"Allah ko ai kuwa gani nan kice yau raƙashewa ake ...?,


sai ta saurara dan jin wacce amsa za'a bata tace




"harda yan daudo kai kice abin nayi ne gani nan bani minti goma ta kawo ni unguwar ku...,


tana faɗar haka ta kashe wayar bata lura da jidda ba ta fara tafiya tana gyara mayafin'ta da gudo jidda ta shiga floor hajiya tace


"hajiya ta fito...inaga ba dadewa zata yi ba bata saka mukulli ba...,


tashi Hajiya tayi tace




"masha Allah yau hamza zai san wace ita shiga bedroom ɗina ki ɗauko min mukulli....,


to tace bata dade ba sai gata da mukulli fita tayi ɓangaran izzatu kamar yadda jidda ta faɗa bata saka mukulli ba saka kwaɗo tayi ta kulle kofar shashin nata tace


"Shige mu tafi....,


ba musu jidda ta bita.....suka tafi




Osokoro Abuja




kuka take wewe ganin kukan bazai kaita ba tayi kundunbala ta tura gate ɗin gidan abuɗe yake kai tsaye inda aka tanadarwa ma'aikatan gidan ta shiga talatu da larai suna tsaye sai laraba da take zaune ta zuba ta gumi wani irin nauyi baƙin'ta yayi dakyar ta iya sallama


ko amsawa ba su yi ba laraba tace




"Yau zainabu mun shiga uku an sace wayar hajiya neeheelah...,


hamdala tayi ganin ba'a gano ita ta ɗauka ba tace




"na shiga uku wane ya ɗauka....?,




ina muka sani cewar larai


talatu tace




"yanzun nan ta aiko wai kije....,


to ni da bana nan me zan mata




kafaɗa talatu ta gyaɗa tace




"Owo...ina za mu sani...,




kinsan ke kaɗai kike buɗe mata waya take ce miki ki karawo mata wani ko ki mata wani abun to kinsan password ɗin shi ne take zargin ko ke ce


Cewar larai...


gaban tane ya shiga lugudan uku uku ta ƙasa magana sai juyawa da tayi ta fita
wani katafaran floor ta shiga da ya gaji da haɗuwa hajiya na'ima tana zaune da uban kaya a gabanta tana lissafi sallama


ciki ciki ta amsa fuskarnan kamar an mata bushara da gobe zata mutu ɗurƙusawa zee tayi tace




"Barka da hutawa Hajiya....,


yauwa ta amsa a daƙile tashi tayi ta hau sama tana kyautata zaton nihila tana bedroom ɗin'ta kwankwasawa tayi ciki ciki tace




"Come in...,




buɗewa tayi ta shiga tana kan gado ba wasu kayan kirki bane a jikin'ta sai wata ƙawarta da take danna waya jikin'ta a sanyaye ta gaishe su




da hallacan rufemin baki kinzo sim sim kin kina sunna kai yawa ta kirki ina kika kai min wayata....?,


wallahi Allah ban ɗaukar miki ba


Karya kike kai ce mutum ta karshe da kika shigomin ɗakina tun muna mu biyu ki fito min da ita kafin in ɗebo miki police


ƙawar niheela ce ta kalleta tace


"Calm down ki barta in bincike yayi bincike a san waya ɗauka...,


ajiyar zuciya ni sauke tace




"huce ki bani guri....,


tashi tayi zata tafi surayya tace


"tsaya zo ki matsamin kafafuwana...,


ranta ne ya ɓaci amma sai ta danne ta ɗurƙusa ta fara matsa mata kafa ƙara miƙe kafarta tayi tana danne wayar'ta tace




"yanzu kin kira commissioner ɗin....?,


gaban zee ne ya waɗi amma sai ta mazai ta ci gaba da tausar da surayya ta sata nihilah tace




"yan zunan zan kira shi dole a fito min da wayata ni wallahi ba ma satar ce take damuna ba anan nasaka number A.K ba kuma akan email nayi saving ba akan sim ne....,


kai zee ta jinjina tace




"Gaskiya kina cikin garari..,


ba ƙarami ba wallahi...




kasa kunne tayi tana sauraron su ba zato ma tsammani taji hannun surayya a cikin rigar ta sauri ɗagowa tayi ta wata tsawa nihila ta daka mata tace




"Mene haka surayya kinsan bana son wannan abin ku ko ina sai kin nuna halinki....,


ajiyar zuciya ta sauke ta cire hannun'ta tace




"okay...,


ranta a ɓace daukar jakarta tayi ta rataya tace




"bye....,


gaban nihila ne ya waɗi karfa wannan maganar da tayi ta hanata cikar burinta kuma a yanzu surayya ce tsani kafa ɗar ta ta dafa tace




"haba sister daga magana sai fushi...,


akan me bazan yi fushi ba ina iya bakin kokarina akan ganin kin sami abin da kike so amma Ni kin hanani..


kallo zee tayi ta ɗaura fuska tamau tace




"tashi ki barnan...,


Jikin zee har rawa yake har ta kai hannu zata buɗe kofa NIHEELAH tace


"kar ki zaton kin tsira wallahi na gano kina da hannu gurin daukar wayata hmmm sunan ki sorry..,


shiro tayi mata ta buɗe ta fita jikin'ta na rawa domin bata san me wanna kawar nihila ke nufi ba


bayan fitar ta surayya tace


"tafiya zanyi in kin yanke shawara ka sanar dani baki da wata mafita da ta huce wannan .....,


tunani nihila ta shiga yi tabbas tana son cinye jarabawar'ta ko dan daddy'ta bata son daddy yasan ta kwaso carry over zai yi mutukar baƙin ciki in yaji wannan labari jikin'ta a sanyaye tace




"Na'amin ce....,


da sauri surayya ta dawo ta rungume'ta tace


"Kwata kin samawa kanki ba mafuta bake ba karatun jarabawa sai dai ki ga an kafe kin tashi da pass A....,


Allah ka raba mu da kururuwar shaidan


sakin ta tayi ta zauna tace




"Allah ya saka...,


dariya surayya tayi tace




"baki san wace chancellor ba wallahi in har tana son ki tofa bake ba waɗuwa a jarabawa duk fa abin buge ne....,






Hakane


Cewar nihila




surayya ce ta zauna a kusa da ita tace




"Kinga yarda kike da breast ɗin nan masu kyau wallahi zaki zama ta gaban goshin chancellor Halima k Bauchi...,


hmmm kawai tace ba tare da ta ƙara tanka surayya ba




hannu surayya ta saka mata a yar yaloluwar rigar'ta tana matsa breast ɗin ta ganin hakan bazai gamsar da ita ba ta fito da ɗaya tana yi mata wata irin yar tsotsa yawa ta sami milk tana matsa ɗayan sosai nihila take amsar saƙon ta ƙara gantsare mata hannu ta tura cikin pant ɗin'ta tana....✍️




*yanzu take wasan ya fara ku yi following ɗina dan samun ci gaban'sa*




*GIDAN MAGAJIYA*
*EPISODE 9*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


Knocking kofar a ka shiga yi ba shiru suka dawo cikin hayyacin'su tashi surayya tayi ta buɗe kofar gaishe da ita Hanifah tayi tace




"Ina aunty take....?,


tana ciki ta bata amsa a takaice


matswa Hanifah guri tayi ta shiga cikin ɗari ɗari dan gudun masifar aunty ta ta tace




"Aunty assignment za ki min....,




takaicine ya kama nihila tace




"Hanifah zanci uban ki baki san abin da ya faru da niba kika min maganar assignment....? to da mema zan miki assignment ɗin bayan ba wayar...,


to ga laptop ɗin ki....ai naga uncle Buhari yana yi min a ciki




a fusa ta yo kan yarinyar fita tayi a guje dawowa tayi ta zauna ta ja tsaki tace


"Wallahi surayya in ban saitawa Hanifah zama ba a gidan nan ba zata bari na sake ba yarinya sai shegen surutu da iyayi...,




kedai bari ka muna jin dadin mu tazo ta ƙasai mana




tsaki nihila tayi tace


"hmm nifa kinga nipple ɗina duk ya kumbura ya fara yi min zafi...,


dariya surayyah tayi tace




"Zaki saba ne saidai ma ki ji dad'i....,




ci gaba sukai da hirar su


*___ ____ ____ unguwar kofar mata*




ɗaure ta cokalo gaban goshi ta gyara zaman kujerar'ta dare ne amma kamar rana ba abin da bata siyarwa in de ana cinsa dan haka gidan cike yake da mutane na arziki da akasin haka


dinana ne ɗan zuba abinci ita tana amsar kuɗi fakar idon magajiya yayi ya kai cinyar kaza yayi baƙin sa Allah ya kai idon'ta sa hannu tayi ta warce cinyar kazar tace




"Allah ya kamaka ɓarawo waikai me isaka duk inda haram take kana nan yanzu da ban gani ba da cinyewa zakai to nima ko jijiya banci ba balle kai .....,




baƙinsa ya rufe da tafin hannun'sa yace




"magajiya kinga yadda kika bigemin baki yawa zaki cire min hakori....?,




chass anayi munajin dadi dama kin cire mai ya rasa ta samartaka


Cewar rabi


banza yayi mai amma yayi alƙawarin yau sai ya koyawa wannan dan daudon me shiga harkar da ba a sa shi ba hankali




Saudat me idon cin naira ce ta shigo sanye da baƙar duguwar riga ta yafa dan kwalin duguwar rigar ba sallama ta waɗo gidan tace




"Dinana...,


tashi yayi yace




"Na'am ta samu ne....?,


haɗa rai tayi tace




"kazo mana ka ji...,


riƙe rigar'sa falmata tayi tace




"ya zaka tafi bayan ba mu tashi ba....,


hannunta ya buge yace




"ai yanzu kya gane mahimmanci na na tafi sai na dawo...




kafin ya ƙarasa maganar da yake tuni rabi ya ture shi ya zauna a kujarar da dinana ke zaune yayi fari da idanuwansa yace


"mutuwar wani tashin wani haka gazawar wani kwazon wani Allah ya kashe ya bani...,


ya faɗa yana buga cinya haɗi da gyara ture kaga tsiyar'sa bakin nan yasha jambaki sai sheƙi yake




a fusace dinana ya ɗaga Rabi'u sama yace


"yau zan nuna maka kai ƙaramin ɗan iska ne shege katon banza....,




cizo rabi ya gasawa dinana aka ba shiri ya jefar da shi ya zunduma ihu yana sosa kai domin gani yake anya shegen ɗan iskan nan be haɗomai har da kwakwalwar kansa ba yace




"wallahi ka bari na taso sai na nuna maka kai ɗan iska ne ni zaka fasawa kai...,


cikin wahala rabi ya tashi yana dafe da kwankwason sa fuskarsa duk ƙasa saboda alkafurar da yayi a ƙasa yace




"innalillahi magajiya bulama ku duba min akwai kwankwaso a jikina kuwa....kar dai ɗan me dattin hular nan ya cuce ni ya cire min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login