Showing 18001 words to 21000 words out of 23135 words

Chapter 7 - GIDAN MAGAJIYA by oum yasmeen Book 1.txt

06 Nov 2024

4337

basafe ba dare ba rana sai na koreka amma kamar cingum ka maƙale min ace ina tara yan tada tarzoma ina ruwanka da da wakar da aka sa ina cewa kowa zaɓin'sa yake zaɓa ana samai ya taka rawa ya koma ya zauna.....




Huƙa ya fito da ita tana kyalle yace


"Daman ta dade bata sha jini ba yau zata sha ai kafin ya ƙarasa gurin ya ɗauki ihu ganin ana cewa ga *DAN ASHARARLE GA DAN ASHARARLE*


da sauri manjagara ya yashi ya rungumo dan ashararle ya ci uban kwalkwal dariya magajiya ta fara tace


"Tab niɗa lotsastiyar tasa daman ga kanka dun tunda da kwari sai ya bada wani salo me ban tsoro.....,


haɗa rai yayi yana cije baki idon nan yasha ƙwalli yace


"Alkur'an magajiya ki kiyaye Ni kar ki jawo in yawo da kanki a tun daga nan har *YAKASAI*billahilazi gidan yari ko giran ubana albarka...,




tashi tayi daga ban kaskon wainar'ta tace


"faɗuwar gaba a sarar namijini nayi maka kama da wacce zata ji tsoron ka kai naga abin da baka gani ba wallahi nida har gidan yarin Makka naje na fito da raina to me kuma za'a faɗamin.....iya kalaman ka yaro ƙaramin ƙwaro za suyi maka amfani nan gaba....,


ta faɗa tana gyara zanin da take sawa in za tayi waina dariya *RABI* yayi yace "kice kin kusan an tayawa barzahu....?,


rabi ai in faɗa maka kisa akai to da askarawan makka suka zo sai suka hada dani bincike ne ya fitar dani wallahi ina fitowa ai ko kwana ban ƙaraba na dawo maiduguri kaga wannan haƙorin makkan acan na siye shi ai zaman takaru ba dadi shi ake kira da zaman shahada ta faɗi haka ta zauna me dijen ne ya saki wata bugaggiyar waƙa tuni wayan da suke gurin suka fara


rawa matan su da mazan su mata suna rawa maza na taba musu nono ko a jikin su daman karuwai ne da yan shaye shaye har da su zarto ba abarsu a baya ba wajan rawa.......




_Abuja osokoro_


Baccin wahala nihila take yi amma duk da haka hajiya provost bata kyale ta ha tana kwance a kusa da ita tana sha mata breast a hankali take buɗe idanuwanta wanda yayi mata wani irin nauyi saboda har yanzu maganin be sake'ta ba mai da idon tayi ta rufe ta ƙara komawa bacci surayya ce ta shigo tace


"Aunty 4:30 fa ya kamata ki barta haka tun 8:45 take gidan nan ke wallahi tsiyata dake ko gajiya bakya yi....,


shafa kan nihila tayi tace


"Uhmmm in kin gaji ga kudi akan dressing mirro ki ɗauka ki tafi....tunda ba tare kuka zo ba.....✍️


*OUMYASMEEN MATAR DAN ALJANNA*


domin samun ci gaba da zarar na ɗora kuyi following ɗin channel ɗina


*GIDAN MAGAJIYA*


Oum yasmeen


*Dan Allah masu cewa complete na wannan littafi da masu tambayar audio har yanzu typing nake ban gama ba balle akai ga maganar audio ko complete document din'sa*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


*_EPISODE17_*


Eh lallai dole ki faɗan haka tunda amfani na ya ƙare amma kar ki manta cewa silar komai ta juya ta nufi kan dressing mirror ɗin'ta kuɗin da ta ajiye ta ɗauka lissafa su ta fara can ta ɗago tace


"60k na gani haka mukai da ke....?,


haɗa rai tayi tace


"bani da wani kuɗi da zan iya baki a yanzu amma ki bari wata ran ma haɗu....,


kallon rainin wayo surayya tayi mata amma kome ta tuna sai ta gyara fuskarta wayar'ta ta ɗauka da take kan bedside drawer ta fita floor charting ta fara da man ita ƙaratune ya kawo ta Abuja suka haɗu da nihila ba ƙaramin jindadin zama da junan su suke ba Allah yayi wa surayya san kuɗi shi yasa ka nihila ke juyata tana bata bugun Abuja abin da ya jayota da shiga wannan yanayi da take ciki.....kenan


Jin maganar Nihila tayi da sauri ta shigo ɗakin cikin takaici ta nuna Surayyah tana maye tace


"Wallahi kin cuceni tsakanina da ke Allah ya isa maciya amana ada na ɗauke ki ƙawar arziki ina ashe ba haka bane in ke kina abu dole sai nayi ne.....ina ruwanki da carry over Dana kwasa iyee I hate you...Surayya ke kuma hmmm ki jiray sammaci..,


Kallon kan dressing mirror tayi cikin Sa'a ta gano bonner a june a zafafe ta binciko ta tayo kan provost zata buga mata garin'ta kare ita murɗe hannunta karfen bonner ne ya chaki maƙogaran nihila zubewa tayi a ƙasa ko shurawa batayi ba ja da baya sarauta tayi yayin da hawaye na zuba a idon'ta cikin ɗimuwa take kallon provost tace




"Ta mutu ko ta mutu.....?,


Jinin da yake zuba a hannun'ta take kallo yayin da zuciyar'ta take wani irin bugu ta shiga uku me tayi yau ita ce da kisa innalillahi wa'ina'ilaihir raji'un me yake damun kan'ta ne har ta aikata haka bisa son zuciyar'ta zama tayi dirshan a gaban gawar rasa inda zata sa kanta tayi ita dai tasan bata chaka mata da niya ba assali ma kwatar kanta take so tayi jira take taga ko zata tashi daga cikin nannauyan baccin da take me haɗe da mafarki amma ina komai ya rikice....


Rasa inda zata sa kanta surayya tayi jikin'ta na wata iriyar rawa ta shiga uku daga karatu sai zaman prison in kowa zai yafe mahaifin nihila bazai taɓa yafewa ba yar lelenan'sa zama provost tayi a bakin gado tace




"tun kafin lokaci ya ƙure mana musan yadda za mu yi da gawar nan akwai lambo a cikin gidan nan mu binneta a can....,


nice mutum ta ƙarshe da ta kirawo ya zama dole ina cikin zargi


surayya ta fada tana kuka.....


dauki wayarta ki goge kiran


na goge kira kin manta akwai Company wai kuwa kinsan wane mahaifin nihila kuwa kinsan wanne irin muƙami yake da shi a federal to in Baki sani ba ki sani mahaifin nihila shine ministan tsaro Munner sani yola zai iya komai a kan yarsa bashi da kirki ko kaɗan sannan motar ta ya zamu yi da ita


Surayya wannan duk da ga baya zan san yadda za ayi yanzu dai zo mu ɗauke ta zuwa tayi da kyar suka iya ɗaukanta suka sa cikin carpet suka nannaɗeta a carpet ta kofar baya suka fita da ita ajiye ta sukai a ƙasa suka soma haƙa sai da sukai haƙa me zurfi sannan suka zurata fara watsa mata ƙasa sukai yawa an tsikareta ta ƙwalla ƙara har ƙasa a na jiyota da sauri hajiya ta hau saman ta buɗe ɗakin nihila tayi ganin'ta tayi tana zabga gumi yawa an sheƙa mata ruwa
tana ganin Hajiya ni'ima da sauri ta tashi ta rungume ta tana kuka tana cewa hajiya su surayya za su kasheni


innalillahi nihila addu'a zakiyi ba kuka ba yawa ba yar musulma ba kin tashi kina kuka da ihu ta fadi haka tana zaunar da ita akan gado ajiyar zuciya ta sauke jikin'ta yayi sanyi ƙalau Hajiya tace




"Nihila nace ki dena wannan baccin na bayan la'asar ƙinki ba ason wannan bacci duk lokacin da kikai mugun mafarki ba'a ihu addu'a ake sannan ki nemi tsari da ga abin da kika gani in a ɓarin dama kike ki juya ki koma na hagu....,


insha Allah zan kiyaye ɗaga pillow ta tayi cin karo tayi da photo Ak Sardaunan cikin takaici tace


"Nihila ban faɗa miki ki fita daga sabgar wannan maƙiyin mahaifin naki ba ƙinƙi shine fa dalilin da yasa mahaifinki ya zauna a gidan yari na tsawon watanni sai da wannan gwamnatin tazo ta fito da shi amma saboda ke baki san inda yake miki ciwo ba kike son sa anya kuwa ba asiri yayi miki ba...,


ƙasa tayi da idon'ta zuciyarta na tsananin bugawa tun da suka aikata wannan abin da surayya zuciyar'ta ta ƙasa samin nutsuwa bacci ɓarawo ke saceta tsoro take ta mutu ta cewa Ubangiji me Ita dai tasan wannan abu babban zunubi ne me yin'sa Ubangiji na fishi da shi amma ya ta iya iyayenta sun kasa fuskantar inda ta sa gaba nihila tunanin me kike hajiya ni'ima ta ƙatsai mata tunanin'ta


da sauri ta ɗago tace




"Bakomai hajiya...,


tashi tayi ba tare da tace komai ba ta fita janyo wayar'ta tayi ta duba WhatsApp ɗin'ta still be hauba dafa kanta tayi tana tunanin wannan wanne iri mutum ne ba mamaki ya gani amma ba reply ajiye wayar tayi ta kwanta tana kallon ceiling


*KANO....*


tun karfe biyu kowa ya watsai sai me dj da ya haɗa kayansa yana zaman lugudar leɓe su zarto ma basu tafi ba suna nan zaune kalma ɗaya biyu su jefa tasu abin ka da gidan yawa yadda kukasan daman sun jima da su zarto waina magajiya ta soya musu ta basu ci sukai suna mata godiya


Ikon Allah wallahi zarto bakaramin sa'a kuka ci ba da magajiya ta baku wannan wainar tata da take ganin in tabawa mutum kyauta kamar ta mai gafara ne




bata kula shi ba ta ci gaba da sallamar mutanan da suke jiranta da misalin ƙarfe tara suka tafi sallama sukai musu bayan sun ce in sha Allah wata ran zasu dawo dinana ne ya kalli magajiya yace


"wallahi magajiya sai da wannan mutanan suka tafi hankalina ya kwanta gaskiya ban yarda da su ba....,




hhhhh ko kayi wani laifin ne da kake tunanin za a kamaka....,


cewar rabi


Rabi'u ba haka bane baka kallo takalmin dayan ba me tsadane fa


Harara rabi ya watsa mai yace


"ai kasan bani da ido ina jinsin mace kana sakani a jinsin ku....,


kai wallahi baka da hankali ni gani nake anya kuwa bakai suka biyo ba


saidai in lami suka biyo


da sauri yayo kansa iccen dafaɗikar uwani dinana ya zaro yace


"Wallahi yau in bakai wasa ba sai na kona maka jiki da fuska....,


bayan kahu ya laɓe yace




"Kahu kana ji kana gani za'a mai dani ƙawaro....,


hankaɗe shi kahu yayi yace


"In kuna abin ku ke dena sawa dani wallahi....,
wata uwar buɗe aka saki da sauri kowa ya jiyo a kuje rabi ya rungume rufa'i yace


"Ta Masar yau she kika dawo bani da labari...?,


wanda aka kira da ta Masar yaci uban eyelash ga jambaki yace


"Wallahi sau kar yanzu ina dan a shararle...?,


gashi can da sauri ta Masar ya zura a guje ya je gun Dan a shararle yace




"Sannu gidan yari ba dadi wallahi ranar da naji ance an kama Ka har sadakar gurasa nayi maka Allah ya saukaka maƙa hukunci....,




kallon ta Masar yake sama da ƙasa yace


"Rufa'i haka kazama bayan tafiya ta umara....?,


juyawa yayi yana juya ɗuwawu yace


"me ka gani nice dai wallahi...,


Magajiya wallahi Allah wannan abin ba dani ba kai haka kika zama ko wanne kwashe kwashe gidan nan ina magajiya ki canza hali wallahi ke ba sata ba ke ba yar iska ba amma kina tara yan isaka ai sana'a ba hauka bace ina jiye miki ranar da zasu goga miki kashin kaji


Kahu ya fada ransa a ɓace


Arziƙin kenan kahu bulama namu maganin kukan mu dinana ya fada yana shafa ƙeyar'sa


lallai kahu wallahi sun raina ka wallahi sun mai dakai yawa kakan su tofa dole ka tashi tsaye wallahi sumayya ya fada tana gyara riƙon katin karta na hannun'ta


Insah Allahu bazaki ci ba Shegiya me kan jimina ke dai anyi sheɗaniya muna da uba sama da kahu ne dan a shararle ya fada yana nunota da huƙa.....


tashi tayi tana tan gaɗi tace...


"Kai ƙaramin kwaro wallahi sanin kan kane yau na ga dama sai ka koma inda ka fito ni nake tare uban gayya....,




da hallacan rufen baki dan uwar....ki har Ni zaki faɗawa manya nine yaron dan siyasa me fada a ji a ƙasar nan wallahi


ai shi ya saka ya barka Kai wata shidda a gidan gyaran hali bata ƙarasa ba taji saukar mari be ajiye hannunsa ba ta dauki botikin karfe ta loda mai a gadon baya botikin rabi ya ɗauka yana waƙa kamar yadda ya saba yana kutaso babban kutaso ku taso ba me raba ku wannan fadan manya ne


zaro huƙar nan yayi da sauri.....✍️


*Ɗomin samun ci gaba da zarar na ɗora kuyi following ɗina*
*GIDAN MAGAJIYA*


OUMYASMEEN


Episode 18




Da sauri kahu ya riƙe mai hannu yace


"Sani sani karufawa kanka asiri wallahi kar kazo kana dana sani....ka kashe gawar da ba taka ba....ka kyale ta da halinta...,


Alkuran kahu da Ka barni na burburma mata huƙa a ciki na kanannaɗo hanjinta tace ba suna na Sani ba


karɓe huƙae kahu yayi yace


"Ke zo ki tafi maza ki bar gidan nan....,


kahu ba inda zani da ka kyalesa bilahillazi yaga ba dad'i Ni bakar fura ce dakan ibilisai har ni zai fadawa dabanci sai da nayi shekara hudu a lagos a ƙarƙashin gada mene ban gani ba ɗan iskan karya


fisgewa yayi daga hannun kahu da sauri kahu ya ruƙo shi a shar yake ta ɗurawa sumayya itama na mayar mai magajiya ce ta kashe hutar wainar ta da yake ta gama a kullum tana karar da fulawa kwano biyar tun daga safe har dare ban da kiras ɗin kwai ga abincin siyarwa tace


"Narantsai in baku dena abin da kuke yi ba zan tafi in kirawo yan vijilanti tun da yan sanda kun raina su haba wannan bala'in da me yayi kama a kullum in ba ai fada kadan ai yi gudu biyar na gaji ina fita ana nunani da Baki.....,


ai kema sai ki nuna su da bakin ba Ubangiji yayi miki shi ba rabi ya bata amsa jefomai ludayi tayi tace


"Innalillahi anya kuwa Rabi'u kasan abin da yake maka ciwo....,


Kallon mutanan gidan yayi yace


"Ku a cikin ku a kawai Rabi'u to dai koma mene Rabiu kacan za hali wallahi...haba wannan abu har ina...,


mayafin ta ta cira a kan igiya ta cire zanin da take sawa akan kayanta ta fita da sauri dinana ya riƙota yace




"Mun shiga uku haba uwar mu yanzu in kika fita kika kirawo mana wayan nan su kamayen ai kin cuce mu wallahi suna zuwa kwashe mu za su yi su ba a wannan ɗaki me uban sauro kin ga dawo kowa ya kama gaban sa dare yayi....,


rabi ne ya tawo yana gyara zani yace


"Wallahi mun dena ni yanzy wanna kashin na kaina sai sun aike min shi tas wallahi yar masa kuwa tab wannan direct hisba za su kai ta in ta dawo da fata jikin'ta sun mata me kyau...da imani...,




dafa kirji ta masar yayi yace


"Kut mele sin ubancan ni kaɗai ka raina kaf gun nan kana yi min mugun baki da alkaba'i....me kan sigari...,


ya faɗa yana cigaba da cin chingum tare da yarfa hannu awarwaron hannunsa suna bada sauti


Cika sani sani kahu yayi yace


"Allah yayi muku albarka ya gyara ku maza ka tafi... sai da safe...,


Ba tare da yaci komai ba ya fice sauran ma fita sukai aka bar wannan shabta sai kuma gobe ruwan wankan'ta ta juye ta zuba wani ta shiga bayi wanka tayi ta fito rataye sosonta tayi ta shiga daki sama'ila ne ya shigo ya rufe gidan ya shiga dakinsa


Osokoro..... Abuja


Laptop ɗin'sa ya buɗe ya kunna datar'sa wayar'sa ce tayi ringing da sauri ya ɗaga saboda issue ne me girma ne cikin girmamawa wanda ya kirashi yace sir muna kan online....


kashewa yayi ba tare da yayi magana ba shiga cikin inda suke meeting yayi kowa yana kai da alama shi kadai ake jira gyara zama a yana jiran me za su ce gai she shi sukai ya amsa jabir yace


"My colleague Habib M Jigirya and I have been investigating on the project from sending us now. Any time they can be caught, they will come out and find out where they got the stolen sim and phone....,


gamsuwa yayi da bayanan jabir yace


"Habib you confirmed that they kidnapped Nazeer....?,




There is someone who brought the phone to them and they bought it. We can investigate but when they come in, they will explain about it and they found it and we investigate


cewar habib


Kai Asif ya gyada cikin gamsuwa ya dubi chief of security yace




"So, in the morning, arrest them and we will investigate further, even though your information shows that you have arrested them for the crime...,


Chief of security yace


"Insha'Allah, we will intensify the investigation, as long as their blood is gone, we will end kidnapping in Nigeria...,


Jin daɗin abin da yace yayi sai ya ce


"May God seek us and cook for us...,


Amin suka amsa dashi sannan sukai sallama aiki ya ci gaba da yi ringing wayar'sa ta kara yi dauka yayi ganin aysha ce ta kira kukan ta ne ya ya doki kunnan'sa da sauri yace


"Sweet lafiya me ke damun ki...?,


cikin shagwaɓa tace


"Wallahi zaman asibitin nan ya ishe ni gashi kai baka samin time ɗin shigowa guna ko wannne lokaci baka da lokacin kan ka sai na al'umma in zaka zo kazo da masu tsaronka lokaci kalilan ka tafi.....Asif Kai na ke so ba kuɗin ka ba bana buƙatar kuɗi kullum Cikin turomin da kuɗi kake.....yau hajiya ta bugo min ba zagin da bata yi min ba...ta ƙara fashewa da kuka wai ni haihuwar nan ni naƙi bawa kai na ne...?,


dafa kansa yayi ya tashi daga inda yake komawa bedroom ɗin'sa ya zauna akan gado yace


"tun kafin ki aureni kinsan irin yadda aikin mu yake...sai kin ƙara hakuri in nayi ritaya za ki sameni kamar yadda kike so...kiyi shi ru kinsan bana son kukan ki...,


share hawayen'ta tayi tace


"daman nasan ba son laifin hajiya kake ba nayi maka maganar'ta kayi buruss dani....,


ajiyar zuciya ya sauki cikin kakkausar murya yace mata A'isha har yanzu kin kasa gane wace hajiya a guna duk wannan ni'imar da kike ciki ita ce sanadi domin duk wani karatu danayi ita ta ɗauki nauyina baki ga tsohuwa bace sai kinyi haƙuri da ita tsofa ne amma kin kasa yarda bana son wannan korafin


kashe wayar tayi ta jefar a da ita kallon'ta hidaya tayi tace


"ai gwara da kika kashe wallahi in baki tashi tsaye akan wayan nan banzayen yan uwan mijin naki wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login