Showing 6001 words to 9000 words out of 23314 words
Chapter 3 - KANO TO JIDDA BOOK COMPLETE DOCUMENT by Zahra Muhammad Mahmud--.txt
hajiya murja tafiya ita kuma suhaima ta koma bakin aykinta,na kula da ɓangaren shureim.
tunda lokacin bata sakaci da addua kullum inde bata aykin komai to zaka samu karatun qurani take.
Sarki da kanshi ya bukaci suhaima tayiwa sojoji jagoranci zuwa jiddah domin kamo su hajiyar sama,dan dama dabida irinsu ake kamen tikari.
sunsha wuya kamin tagane gidan,cikin ikon Allah su hajiya karimatu da hajiya uwar mabuƙata duk suna gidan,ayko ba wanda aka bari acikinsu aka kwashesu zuwa kotu,inda yanmata aka musu bulalar zina aka sakosu a jirgi aka dawo dasu nigeria,hajiyar sama ko hukunci kisa aka yankemata ta hanyar jefewa sabida tana da aure ita dasu hajiya karimatu,da uwar mabuƙata,dan duk suna da aure.
Suhaima tayi mamaki da sarki ya barta taci gaba da ayki agidan batare daya sallametaba.
tamaida hankalinta kan aykinta,ba ruwanta da hayaniya,natsuwarta na ɗaya daga cikin abinda yake ƙara sawa shureim sonta da ƙaunarta.
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATIONS
*Happy sallah to all muslims ummah over the univers*
*dedicated to zahra bukar*
*19-20*
Yau da wuri suhaima tashiga ɗakin shureim domin gyarawa,sede shigarta keda wuya,taci karo dashi kwance a ƙasa riƙe da mara yana ta kwara amai duk ya galabaita.
A gigice tayi kanshi,tana jijjigashi,amman ko kulata beyiba sema idonsa dake yin sama,
Da gudu tafice daga dakin tanufi cikin gidan,daidai lokacin sarki da tawagarsa zasu fita batasan sanda tabige sarkinba,hankalinta duk yatashi,bata cikin natsuwa.
Wani sojane ya kamota yana tambayarta ko haukartane ta motsa,dayake bata magana nuni kawai take da hannu tana hawaye kai kace mutuwa akamata.
fahimta sukai akwai abinda ke faruwa,a ɓangaren prince,hakanne yasa,suka ɗunguma har sarkin zuwa gurin.
Suhaimace agaba tana musu jagora.
koda suka ga halin da shureim yake ciki basu ɓata lokaciba suka nufi asibiti dashi.
hankalin sarki atashe yake,dan in akwai abinda yafiso arayuwarsa to shureim ne sam bayason ganin shi cikin damuwa,dan haka yakasa zama burinshi yaji abinda yake damun ɗannashi.
Likitocin sun jima kamin daga bisani suka fito babban cikinsu ne yafara yiwa sarki bayani cike da girmamawa kamar haka.
"Ranka ya daɗe wannan matsalarce de da take damunsa itace tasake tashi"
Cikin rashin fahimta sarki yace.
"wacce matsala kenanfa,dama shureim yanada wata lalurane wacce ni bansaniba?"
cikin daburcewa likitan yace.
"Ranka yadaɗe,kimanin shekara guda kenan ay,da matsalar tafara damunshi,kuma tun farkon zuwanshi nan na bashi shawara akan yasanar dakai,dan ayi maganinta da gaggawa"
cikin fargaba sarki yace.
"kaga likita kafito fili kasanar dani damuwar ɗana,ni bansan komai gameda ciwonshiba"
"to batu na gaskiya,yana fama da shaawa me ƙarfine,wacce inta motsa in be samu biyan buƙata ba se sperm ɗin ya daskare a marar sa,wanda hakan shike haddasa masa ciwon mara me tsanani,wanda dole se yazo nan mun narkar da sperm ɗin mun tsuƙe masa shi tukuna yake samun lafiya"likitan ya ƙarasa zancan cikiɓ girmamawa.
Ido sarki ya ware sannan yace.
"likita to yanzu meye maganin wannan lalurar?"
"maganinta shine agaggauta yimasa aure cikin ƴan kwanakin nan,to in yatara da matarsa kome zezo da sauƙi daga ƙarshema ze rabu da matsalar,dan yanzu yakai stage din da komai ze iya faruwa dashi dan haka a shawarce shine ayimasa aure"
Shuru sarki yayi yana nazarin zancan likitan,to sho yanzu ƴar waye zece Ze aurawa shureim,dan yasha kawo mishi ƴaƴan sarakuna na ƙasashen larabawa da ƴaƴan masu kuɗi yana cewa baya so,koda yatambayeshi yo wacce kalar mace yakeso, ya shaida mishi mara gata yakeso ba masu gata ba,to shi ina zeje ya samoma shureim irin irin macen dayakeso?
sabida koda zaa bashi mara gatan to yana da kyau abashi wacce take da natsuwa,da sanin abinda shureim yakeso da wanda bayaso,dan samun zaman lafiya a tsakaninsu.
*suhaima hadimarsa* shine sunan daya faɗo bakin sarki.
tabbas shureim zesota tunda itama bata da gata,sede ba balarabiya bace,amman kuma tana da tausayi duba da ganin yanayin data shiga da ganin shureim ɗin bashi da lafiya.
Duk wata shawara da sarki yakeyi da zuciyarsa ta gaza hango masa wata sama da suhaima,dan haka sallama yayiwa likitan yanufi gida,yabar wasu daga cikin masu kula dashi dazasu taho da shureim gida anjima,sabida likitan yashaida mishi bacci yakeyi yanzu da zaran yatashi baze sake jin ciwonba.
koda sarki ya isa gida.
gurin mahaifiyar shuriem yanufa,anan ya shaida mata duk abinda yafaru da kuma shawarar daya yanke,sosai ta tausawa ɗannata,dan dama ta jima da fahimtar yanada damuwa amman shegen miskilancinshi baze bari ya faɗiba.
Tayi naam ɗari bisa ɗari akan a aura masa suhaima,inda ta ƙara da cewa inyaso inbe sonta daga baya se ya ƙara da kafilat yarinyar sarkin masar datakw masifar sonsa shi kuma be ƙaunarta,sabida shi kafilat ta baro masar ta dawo saudiyya da zama.
Suhaima sarki yasa aka kira masa,tazo cikin natsuwa ta zauna tana sauraron dalilin kiran.
"suhaima shureim bashida lafiy,ance se in anyi masa auran gaggawa lalurar dake damunsa zata kau,shreim bashida tsayayyiyar budurwa bare muje mu nema masa auranta,dan haka amatsayina na mahaifinsa ina neman alfarmarki ki amince ki auri ɗana domin cetoshi daga cikin halin dayake ciki"
Suhaima jinta tayi tana shawagi asararin samaniya,wai itace sarkin makkah yake neman alfarma agurinta,alfarmar da itace zataje nema wai ita ake nema agurinta.
Hawayene kebin fuskarta Tana bin sarkin da kallo.
Tambayarta yasake yi da cewa
"kinyimin alfarmar?"
kai ta ɗaga da hanzari bayan ta ɗaga kan miƙewa tayi da gudu ta koma ɗakinta tana hawaye.
Dama ranar larabane,danhaka ranar alhamis hajiya murja da tawagarta suka iso,dan suhaima ta tura musu saƙo.
Nanfa aka shiga gyaran amarya,mahaifiyar shureim ma baa barta abayaba gurin gyara suhaima.
Kamin wani lokaci tuni ƙasar ta ɗauka dan sarki zeyi aure da hadimarsa.
shureim sanda labarin auranshi da suhaima ya iso kunnensa ba ƙaramin daɗi yajiba,amman be nuna hakan a zahiri ba sema wani shan ƙamshi daya shiga yi.
Ranar jumma ɗaukacin jamaar dake masallacin harami suka shaida ɗaurin auran shureim da suhaima,kowa se murna yake taya su
suhaima ranar tasha kuka kamar ba gobe,wai yau itace da ubanta araye amman se wanine yay mata walicci agurin auranta.
da ƙyar su hajiya murja suka rarrasheta tayi shuru,kwalliya aka shiga yimata sabida anjims zaaje walimar da sarki ya haɗa a fadarshi domin tayasu murna.
Mahaifiyar shureim ce ta shigo ɗakin da ake shirya suhaiman,tace mata taje ɗakin shureim,kayan da zatasa yana gurinshi so in angama mata kwalliyar taje tasa kayan acan.
amsawa suhaima tayi cike dajin kunya.
Bayan angama yimata kwalliyarne,tamiƙe,jiki asanyaye ta nufi ɗakin shureim domin amsar kayan da zata sak ɗin.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*mommyn zahra namiki mgn ta sms baki bani reply ba kinga kenan kece kika manta dani🤣🤣🤣🤣🤣*
*Dedicated to Zahra Bukar*
*21-22*
Tura ƙofar tayi bakinta ɗauke da sallama ta shiga ɗakin.
Ba kowa aciki,jin motsi tayi abayanta da sauri ta waiga dan ganin ko menene.
Shureim ne fitowarshi daga wanka kenanɗaure da towel a kugunshi,yayinda kanshi kuma wani towel dinne yana goge ruwan kanshi.
Duk da akwai naurar busar da gashi a toilet ɗin to shi beson zama a toilet yafiso yafito se yayi.
Da sauri suhaima ta ɗauke idonta akanshi dan gaba ɗaya kunya ce ta kamata.
Takowa yayi cikin takunshi na ƙasaita ya zo ind take tsaye ya tsaya abayanta,har jikinsu na goguwa,da sauri suhaima tai yunkurin barin gurin,sede yarigata,dan kamota yayi stee ta bayan ya haɗata da jikinshi sosai,yayin da hannunshi ke zagaye da mararta sabida karta gudu.
daga shi har ita wani sabon abune ke shiga jikinsu da zuciyarsu,hakanne yasa suhaima lumshe ido ta kwantar ɗa kanta akan ƙirjinshi.
Janta yayi a hankali suka nufi gaban mirror ahaka,kallon juna suke ta cikin mirror ɗin,kuma steel shureim be saketa ba,sema wani shinshinata da yakeyi shima yana lumshe idon.
Da kyar ya saketa dan yaji hankalinshi ya fara tashi,yana sakinta,tayi wuf zata gudu,damƙota yayi,ya ɗagata cak ya ɗora akan gado,se mutsu mutsu take nason guduwa.
sakinta yayi yaje ya kulle ƙofar sannan yadawo gaban mirror yazauna yana kallonta ta cikin mirror ɗin,kamar wanda akawa dole yace .
"zo nan"
ba musu ta miƙe a tsorace ta nufeshi,tana zuwa gabanshi ta durƙusa tana jiran umarnin shi,hakan datayi ba ƙaramin daɗi yayiwa shureim ba.
"Taso ki shiryani nima lokaci na tafiya"ya faɗi yana kallonta.
idon suhaima kamar kwaɗo,ta waresi tana kallonshi,bakinta har rawa yake gurin furta
"yallaɓai ay ni ban iya shirya manya ba,ni banma san yadda ake shirin irin naku ba"ta fadi harda gumi na keto mata
"Ay dama ba cewa akayi kin iya ba,koya zakiyi yau,dan haka karki ɓatamin lokaci kitashi kiyimin,kuma ni banason dogon magana"
Jikin suhaima kamar wacce aka jonawa shucking haka yake rawa.
Gaban mirror ɗin taje ta jawo mai,ta fara shafa mishi,harda ƴar kwallarta,shiko wata niimace ke ratsashi aduk sanda hannunta ya taɓa fatar jikinshi..
Haka taita shafeshi da mai,bayan ta gama ta busar mishi da gashi,tsayawa tayi kallon uban maya mayan dake kan mirror ɗin sotake ta gano wanne ne na gashi amman tagaza ganewa,hakanne yasa shureim sa hannu ya zaɓo su yashiga bata ɗaya ɓayan ɗaya tsna shafawa.
bayan ta gama,comb tasa ts gyara gashin.
Gefe ta koma ta zumɓuro baki sannan tace.
"ni na gama"
takowa yayi yazo inda take,har lokacin bata dena turo bakinba,yana ƙarasowa kanta ya riƙe,sannan ya manna bakinshi akan nata yashiga kissing ɗinta.
Cikin solo da ƙwarewa yakw shan bakin nata,su suhaima ba baka ba kunne se zuci da gangar jiki.
Shi kanshi shureim,bada niyyar jin daɗi yaje yin kiss ɗinba,yaje da niyyar yimata hukuncine agameda turo masa bakin datayi.amman sede daɗin dayaji baze misaltuba,
Hakanne yasa yaci gaba da kissing ɗinta very hot and romantic,jawota yayi jikinshi,suka faɗa kan gado.
Tun suhaima bata mayar mishi da martani har itama tazo tafara mayarwa,ay farawarta tace tasa shureim ƙara charge.
gaba ɗaya ya gama yimata rumfa da faffadan kirjinshi yana kissing ɗunta ahaka,daƙyar suhaima ta cire bakinta acikin nashi tace a shagwaɓe.
"nifa ummi ce tace nazo kabani kayan dazansa bacewa tayi kayimin haka ba"
Shureim wanda gaba ɗaya network ɗinshi rawa yake,a hankali ya furta.
"nasani ay,to amman ayke matatace,inason insamu natsuwa daga garekine,shiyasa namiki hakan"
Shuru suhaima tayi tana jinshi,ya miƙe ds ƙyar yaje,ya ɗauko kayan nashi da nata,yadawo ya sameta,kwance akan gadon takasa tashi,dan gaba ɗaya ya kashe mata jiki.
Hannu yasa ya ɗagota,ya zuge zip ɗin rigar jikinta dayake a tsaye suke,take rigar ta faɗi ƙasa,yarage daga fant se bra ne jikin suhaima.
kunyace ta kama suhaima musamman ganin irin mayen kallon da shureim yake mata,domin kawar da kallonne yasa tayi saurin shigewa jikinshi,tana mishi kukan shagwaɓa,harda bubbuga ƙafa takeyi aƙasa.
Shureim,rungumo yayi sosai yashiga rarrashinta,gami da cewa.
"ya isa haka faɗamin me kikeso?"
cikin siririyar muryarta tace.
"ni sanyi nakeji kasamin kayan don Allah mutafi"
"bade sanyiba,sede kice kunya,dan gashinan jikin ki da ɗumi,kice bakyason naga miki boobs ne shine kawai"
Suhaima jin maganar tayi tamkar saukar aradu sabida kunya.
seda suka ɓata lokaci sosai sannan suka shirya,cikin shigar,kayan da kuka gani a hotonsu😁
sosai sukayi kyau,janta yayi suka fice abun mamaki ba kowa agidan duk sun tafi walimar,harabar gidan suka fito anan suka tarar da comber na motocin da zasu rakasu ƙofar fadar,duk da ba nisa.
koda suka isa gurin taron,kabbara ce kawai ke tashi,ana ɗaukarsu hoto,koni sun burgeni har suka isa gurin zaman da aka tanadar dominsu.
Kafilat ƴa ga sarkin masar tana ɗaya daga cikin mahalarta taron,tazo taga abinda suhaima tafita dashi da har shureim ya zaɓeta akanta.
koda taga suhaima kukane ya kubce mata,dan nesa ba kusaba suhaima tafita diri me kyau da ɗaukar hankali,kyau kawai kafilat tafi Suhaima dashi kasancewarta balarabiya ta ƙasar masar.
Har aka gama taron kafilat bata dena kuka ba,amman fa tasha alwashin seta hanasu jin daɗin zamansu,sabida bazata jure ganin shureim da suhaima ba ita ba.
se washegari aka kai suhaima gidan mijinta dayagaji da haɗuwa,sede fatan Allah yabada zamal lfy.
Shureim dama ya ƙosa kowa ya watse yabar mishi matarshi.
shikaɗai ya shiga ɗakin sallamarshi.
Alwala yasa ta ɗauro sukayi sallah rakaa ɓiyu domin godewa Allah.
Bayan sun idar,Apple kawai sukaci sukayo brush,sukabi lafiyar gado.
Asuba ta gari
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Daga yanzu har na gama kano to jiddah na matan aurene,ban amincewa kowacce budurwa taci gaba da karantawa ba,akiyaye pls🙏🙏*
*Don Allah a ɗanyi haƙuri da gyaran da zanyi,🙏🙏🙏🙏typing biyu nayi yau,na farko shine wanda na turo muku yau,to se bayan na gamashi sena tuno ay suhaima nace bata magana,sena koma nayi wani page,wanda bata maganar,to mistake da na samu,gurin posting ne,memakon inturo wanda bata maganan sena turo wanda nasa tayi,so don Allah kumin afuwa,da naso inturo ɗayan senayi tunanin ze birkita littafin shiyasa banturoba,so labarin ze ɗora a suhaima bata magana,don haka amin uzuri,wlh saurine gurin posting ya janyo hakan*
*dedicated to zahra bukar*
*23-24*
Suhaima duk jinta take wani iri kwanciyar dasukayi da shureim kan gado ɗaya,sr juyi take ta kasa bacci.
Shima shureim ba baccin yakeba,jin motsin suhaima yayi yawane,yasa ya matso da ita jikinshi,yayi mata rumfa da ƙirjinshi ya matso da bakinshi dede nata suna gogar juna yace cikin tattausar murya.
"me ya hanaki bacci har yanzu?"
Lumshe ido tayi sannan ta buɗe su akansa,se ta girgiza kai.
Nufinta ba komai kenan.
Murmushi yayi ya ƙara mannata da ƙirjinshi,sannan yace.
"kinso inmiki abinda ze saki baccin?"
kai ta ɗaga,dan batasan me ze matan ba.
Hular kanta ya cire,sannan ya fara wasa da gashin kanta,yana hura mata iska a kunne,zuwacan,yafara gangarow ƙasa,zuwa wuyanta,yana shinshinata,yana shaƙar ƙamshin dake fita a wuyan nata(gareki kande!!! shafa turare a wuya da bayan kunne yanada muhimmanci da ƙasan boobs da tsakiyarsu,da hammata,se matse matsin cinya,da tsakanin mazaune ta baya,ita kuma haq asamata almiski,in baayi dan jin daɗiba pls ayi kodan kada garbati ya shinshino wari da tsami,🤣)
Dirar hannunshi kan boobs ɗinta seda dukansu suka ɗauke wuta na ƴan mintuna.
shafasu yakeyi,yana ɗan matsawa,dagashi har ita numfashi kawai suke ja,sannu a hankali yafara ɓalle botir ɗin gaban rigarta,yana sa fuskarshi a tsakanin boobs ɗin ta yana gogawa,sannu a hankali ya zame rigar,wanda kusan atare ya ciresu da rigar jikinshi,manna bakinshi yayi anata yashiga kissing ɗinta,itama tana biye mishi,ahaka har yacire bra ɗin dake jikinta,
A tsatstsaye suke suna kallonshi,sun cika sun tumbatsa,gasu farare dasu,hannu yasa yana wasa dasu,zuwacan ya kafa bakinshi akai yafara surcking ɗinsu,very hot and romantic,suhaima kukan daɗi shureim kukan daɗi,(gareka garbati,sucking ɗin,boobs ɗin matarka,koda kuwa haihuwarta goma yana da amfani matuƙa,riba biyu ne,nafarko de zakuji daɗi,na biyu kuma kariyace ga matarka,daga haɗarin kamuwa da ciwon cancer,so ko bazaki don jin daɗinba,kayi kodan kareta daga ciwon cancer,kodan kare mutunci da martabar aljihunka🙏🙏)
Gaba ɗaya basu cikin hayyacinsu daga shi har ita,hannu yasa domin cire mata pant,sede idon da suhaima take zarewa,ga rawar da jikinta yakeyi kamar mazari,shi ya tabbatar masa a tsorace take,shiko baze taɓa kusantarta tana cikin halin tsoron shiba,dan ze iya jimata ciwo,hakanne yasa ya fasa abinda yayi niyyar.
kamota yayi ya haɗa ƙirjinsu guri ɗaya,zuciyarsu na bugawa atare,hakan sosai yayiwa shureim daɗi sabida boobs ɗin suhaima dake tottokare da ƙirjinshi,se ƙara manna yakeyi da ƙirjin nashi.
kamin wani lokaci tuni suhaima tayi bacci akan ƙirjin nashi,se shafa bayanta yakeyi,seda baccin yayi nauyi sannan ya lallaɓa ya kwantar da ita,shikuma yashiga toilet.
ya jima aciki yana sakarwa kansa ruwan sanyi sannan yayi wankan tsarki,ya ɗauro alwala yafito ya shimfiɗa dardums,yatada kabbarar sallah.
kwana yayi yana nafilfilu da adduoi,kiran sallar asubane yasa yasallame,dayake akusa da gadon yake hannu yasa ta ƙasan bargon yana yiwa suhaima tafiyar ƙadagare a ƙafarta,miƙewa tayi zaune tana murje ido,
binshi tayi da kallon se taga ba ita yake kalloba,dubanta takai inda yake kallon.
Ƙara taɗan saki,ta maida jikinta cikin bargon,sabida kamashi da tayi yana kallemata na shanunta..
Murmushi kawai yayi yamiƙe yashiga toilet yayi tsarki ya ɗauro sabuwar alwala,ya fito,kamin yafito,tuni ta maida kayan baccinta,dan haka yana fitowa,ta shige toilet ɗin,wanka tayi sannan ta ɗauro alwala tazo yajasu sallah.
suna idarwa,miƙewa yayi,ya ɗauketa gaba ɗayanta bayan yacire mata hijabi yayi toilet da ita.
Se zullo takeyi nason guduwa amman ya hanata,ruwa ya haɗa yay mata wanka tas sannan ya naɗota kamar jinjira yakai kan gado.
sannan ya koma shima yayi yafito ɗaure da towel.
shida kanshi ya kimtsasu,sannan ya ɗauketa cak zuwa ɗakinshi,sabida dama nan ɗakinta ne,yana shiga da ita ya ɗorata kan gado,sannan shima ya hau,yaja bargo ya rufesu yajanyota jikinshi,suka koma bacci.
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Dedicated to zahra bukar*
*25-26*
Suhaima uwar son jiki lafewa tayi a ƙirjinshi suka cigaba da baccinsu.
Bugun da akewa ƙofar falon gidan shi ya farkar dasu a firgice,cigaba akayi da buga ƙofar,Rai aɓace,shureim yasako takalmi ya kamo hannun suhaima suka fita zuwa falon.
Kafilat ce atsaye taci kwalliya cikin doguwar riga light blue,yayin da tayi rolling da jan gyale,kafarta sanye cikin jan takalmi yayinda hannunta riƙe da jar jaka,glass ne baƙi a fuskarta.
Tana ganinsu,da sauri taje ta rungume shureim,tana faɗin.
"Ango ykk"
Rungumeta shima yayi ya sumbaceta a goshi,badan komaiba sedan haka aladarsu take,sannan yace.
"lafiya lau,"
Daga haka sakinta yayi yanufi kan kujera ya zauna,Sannu da zuwa suhaima tamata daga inda take,ta hanyar ɗaga mata hannu da yin ƙasa da kai,amman kafilat tahowa tayi ta rungume suhaima tamata kiss a goshi,tana faɗin.
"Amarya ykk ya amarci?"
Murmushi kawai suhaima tayi tayi ƙasa da kanta.
Gurin shureim suka nufa,suma suka zauna,shureim ne yakai dubansa gurin kafilat yace.
"ke inbanda abunki wayace miki ana kawowa ango da amarya ziyara adaidai wannan lokacin?"
Maganar ta ɓata ranta,amman bata da yadda zatayi,se ta ƙirƙiro murmushi tace.
"Ayya kuyi haƙuri nasan ba daɗi irin hakan,dama wlh Abbana na tambaya akan zanzo nayi hutu agidanka,shine ya amince,yace nazo ɗin,amman naga kamar bakayi murna da zuwanaba,bari inshaida mishi awaya cewa amarci kuke ci yanzu"ta ƙarasa maganar tana murmushi.
Shuru shureim yayi yana ƙaremata kallo,tabbas yasan ƙarya takeyi,to amman kuma baze iya korar taba,badan komaiba sedan daraja baƙonka.
miƙewa yayi yana faɗin.
"lah,base kin faɗa masa ba,muna maraba da zuwanki hutu gidanmu,"daga haka shigewa ɗaki yayi.
Miƙewa suhaima tayi tabishi abaya,tana shiga ya rungumota jikinshi yana tsotsar bakinta.
Sunyi nisa cikin shanbakin junansu,kawai se ganin kafilat sukayi tsaye akansu,tana murmushi tana kewaya ɗakin tana faɗin.
"kai gaskiya gidanku yayi kyau wlh,ji wani haɗaɗɗen gado"ta faɗi sanda ta zube akan gadon.
Da sauri suka saki junansu,toilet,shureim yashige,yayinda suhaima duk ta daburce sabida jin kunya,se soshe soshe takeyi.
murmushi kafilat tayi sannan tace.
"muje ki nunamin ɗakina,nagaji sosai,sonake nayi wanka,na huta"
Jiki a sanyaye,suhaima tayi gaba itakuma tabita abaya,zuwa ɗakin,acikin ɗakunan dasuke ƙasa suhaima takaita,shiga ciki tayi,ta zauna,har suhaima ta juya zata fita se kafilat tace.
"Don Allah in bazaki damuba,kiɗan haɗamin ruwan wankan"
Ba musu suhaima ta juya zuwa toilet ɗin ta haɗa mata tafito zata fice,sake tsayar da ita tayi tace mata.
"Nagode,amman don Allah kiɗan jirani,inshiga wankan in fito wlh tsoro nakeji"
Guri suhaima tasamu ta zauna sannan kafilat ta shiga wankan,seda ta jima sannan ta fito.
koda tafito,hand drayer taba suhaima ta busar mata da gashi,shima ba musu tayi mata yadda ta buƙata.
Shiko shureim tunda yafito,yaga ba suhaima a ɗakin ranshi ne ya ɓaci,dan yafiso tazo yamata wanka ya shiryata kamin ya shirya,yajima a zaune amman ba ita ba alamunta.
Shiryawa yayi yafita falo,zamansa ba wuya yaji ƙarar bell alamun sunada baƙo,rai aɓace yanufi ƙofar ya