Showing 15001 words to 18000 words out of 23314 words

Chapter 6 - KANO TO JIDDA BOOK COMPLETE DOCUMENT by Zahra Muhammad Mahmud--.txt

31 Jan 2025

4467

zuba a idonshi,


Mirsisi suhaima tayi bata da niyyar zuwa dan gani take kawai in ya kusanceta ze saketa ne.


Ganin suhaima bata da niyyar zuwane yasa shureim miƙewa da kyar,yana haɗa hanya yanufi hanyar ficewa daga ɗakin.


Da sauri suhaima tasha gabanshi tace.


"To kai da baka da lafiya,ina kuma zakaje cikin darennan"


Rai aɓace yabata amsa.


"ba ke kaɗai bace me abin bani nasamu sauƙi,kinfi kowa sanin akwai kafilat agidan nan,kuma nesa ba kusa ba nasan tafiki sona,bazata so taganni awannan halin bata taimakeniba,zanje gurinta ta biyamin buƙata,bantaɓa aykata zinaba,amman yau ke matata ta aure kince naje nayi,to zani amman ki tanaji amsoshin da zakiba Allah ranar da kika isa gareshi"be jira me zata ce ba yayi yunkurin ficewa aɗakin.


Da wani mahaukacin sauri suhaima ta ruƙoshi tana kuka tana faɗin.


"wlh bazakaje gurintaba,wlh bazaka ba"


"zaki bani naki ne?"


"nide bazan bakaba amman kuma ita ma bazaka gurintaba"


"ayko ba abinda ze hanani zuwa wlh matukar ba naki kika bani ba"


"wayyo Allah na,to kai kayi haƙuri kaɗaure mana,da safe sekaje asibiti"cewar suhaima


"mutuwa zanyi inna haƙura,gashi ni kuma ban shiryama mutuwa yanzuba,dan haka kisakeni in wuce"


Tawul ɗin dake jikinta ta kwance ya faɗi ƙasa,tana kuka tana faɗin.


"na amince sede inka gujeni bazan yafe maka wlh Allah se yasakamin"


wani daɗine yakama shureim,dan dama koda ta barshi yafita ba gurin kafilat zashiba ɗakinta zeje ya kwanta,sanin tana da kishine yasa yayi amfani da sunan kafilat.


"ni mesonkine,bazan taɓa gudunkiba har abada insha Allahu"


Tundaga haka labarin yafara canjawa,yafara kissing ɗinta har suka isa kan gado.


wasa yake da duk wata gaba ta jikinta,sannu a hankali yake surcking boobs ɗinta,yana shafo ƙasanta at the same time.


suhaima dirar hannun shureim kasanta,sosai takejin daɗin hakan,dan haka tuni duk wani tsoro wannan daɗin ya kauda shi.


biye mishi tayi suna ta wasa da juna,bata fargaba seda taji shureim abakin boda yana shirin tsallakawa,azabar datajine ya fargar da ita.


ihu tasa mishi,tana roƙonshi ya kyaleta,kanshi ya ɗora kan fuskarta ya haɗe bakinsu guri ɗaya,yayi maganin ihun nata.


Sannu a hankali yake shigarta sabida gudun yajimata ciwo,itako,duka yakushi,babu wanda batayimasa ba amman yaki saurara mata,dan ita ɗauka tayima mutuwa zatayi.


Buƙatar maje hajji sallah,shureim ya angwance da suhaimarsa,cikin daɗi,yayin da itako,inbanda kuka ba abinda take masa,sabida ita kaɗai tasan azabar dataji,take kan jima.


Shureim tunda yasamu natsuwa ko motsi yakasa yi,kwance yake yayi rub,da ciki kukan suhaima na shiga jikinshi so yake ya rarrasheta,amman abun yaci tura.


Da kyar yamika hannu yajawota jikinshi yarungume yana jijjigata.


ko a lokacin bata dena kaimishi duka ba,hawayene ke fita a idanun shureim na godiya ga Allah daya halatta aure,da kwanciyar aure,abinda yaji game da suhaima bakinshi baze iya faɗi ba,illah iyaka yashiga samata albarka,


Yayinda gefe ɗaya kuma wata zazzafar kaunartace tasamu matsuguni scikin zuciyarsa,yanajin baze iya rayuwa ba inbabu ita.


Ɗaukarta yayi yaje ya wanketa tsaf shima yayi,sannan sukayi wankan tsarki suks fito.


Kan kujera ya ajiyeta sannan ya kwashe zanin gadon da suka ɓata,ya shimfiɗa musu wani,ya ɗauketa yamaida ita kan gadon,ya kwantar da ita,ya rufa mats bargo.


Shiko sallah yashigayi na godiya ga Allah,yajima yanayi,sannan yashafa,yamike yacire doguwar rigar daya saka,yaje yashige cikin bargon yajanyota jikinshi,suka ci gaba da baccin.


koda gari ya waye,zazzabine ya rufe suhaima,idonta duk sun kankance.


Hankalin shureim atashe yakira doctor ɗinshi yamishi bayani.


Amsa yabashi da gashinan zuwa,gida yadubata.


Su suhaima iyayen raki bare kuma an taɓota,ayfa hawaye kawai take,koya yatabata seta sake rushewa da kuka da ƙyar ta yadda yayo mata wanka yazo yashiryata acikin doguwar riga,yasa mata hula akanta.


shima wankan yashiga agurguje,yafito dan beso yabarta ita kaɗai,shiryawa yayi shima yakoma bakin gadon ya ɗago suhaima ya kwantar ajikinshi,se albarka yake sa mata.


Doctor yana isowa da kafilat yaci karo a falon,gabatar mata da kanshi kawai yayi,sannan yashaida mata megidanne yace yazo.


waƴa yaciro yakira shureim ya shaida mishi gashi yazo.


shureim miƙewa yayi ya ɗauki suhaima suka sakko ƙasa,


idon kafilat kamar zasu faɗo gurin kallon su shureim.


Bayanin komai shureim yasake yiwa likitan,nan take likitan yaɗan gwada yanayin zafin jikin yabata magunguna harda wanda ze rage mata zafin da takeji.


Sallama yamusu yawuce,shiko shureim ko ta kan kafilat be biba ya ɗauki matarshi,suka haura sama.


Tashin hankali baa samaka rana,kafilat sabida tsananin bacin rai,gashin jikinta har tashi yake,idanunta sukayi ja.


kuka takeyi tana faɗin.


"kunyi naku saura nawa,narantse da wanda yabusamin numfashi sena rabaku,koda kuwa hakan na nufin yankewar numfashina a duniyane"


tofa🤔


muje zuwa


surbajo for life.


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀




Zahra Muhammad mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*Dedicated to Zahra Bukar*




*41-42*




Tundaga wannan lokacin shureim ya ɗauki son duniya ya ɗorawa suhaima,


Koda ya koma bakin aykinsa,tare da ita yake tafiya,dan gani yake in bayanan kafilat zata cutar masa da ita,dayake office dinshi kamar gida haka akayi tsarun to,seta zauna aciki shikuma yaci gaba da aykinsa,baya minti ashirin seya leƙata.


Kafilat ji take kamar ta kashesu kowa ya huta.


Da kyar suhaima ta lallaɓa shureim yadunga kyaleta agida,da kyar ya amince.


Soyayya ko nunama junansu sukeyi ko a inane,yanzu suhaima abincin shureim kawai take dafawa,dan tuni shureim ya ayka an kawo musu mata guda uku masu ayki,ɗaya ta dafa abinci,ɗaya shara da mopping,ɗaya kuma wankin kayan suhaiman da guga.shureim namijine ke masa nasa.


Kafilat ganin Suna shirin samata hawan jinine yass ta rage zama inda suke.


Daga ƙarshema seta dena wuni agidan,suko ko ajikinsu.


A wannan tsakankaninne suhaima tafara laulayin ciki,tunda shureim yasamu ƙabarin cikin yakoma wawa akan cikin,dan ze iya kwashe awa guda yana magana da abinda yake cikin,so da kaunar da yake nunawa cikin ta wuce tunanin me karatu.


Tunda tasamu cikin se yakasance batason shureim ya kusanceta,shureim bedamuba,dan yasan ciki nasa mata suyi abinda yafi hakama.




Kasancewar Shureim ɗangata agurin iyayenshi,shiyasanya,sanda sarki yasamu labarin,yakusa samun jika shima yashiga yanayi na farinciki.


Take wasu manyan kadarori mallakin sarkin yafara mallakawa abinda yake cikin suhaima,haka shima shureim,daga ƙarshe account ya buɗewa suhaima,yasa mata kuɗin sadakinta aciki sannan duk wata seya saka mata kuɗi.


daɗin yayiwa suhaima yawa,so tari har kuka takeyi inta tuno mahaifitarta,


Cikin na wata biyu shureim yagaza daurewa danhaka yashiga roƙon suhaima ta daure tabashi hakkinshi,itako kuka tasa mishi tana bashi haƙuri skan yaɗan ƙaramata lokaci,yanzu bazata iyaba,haƙurin yayi yacigaba da lallaɓata,musamman ma dan yanzu tana haɗa masa boobs ɗinta yayi ta tsakanin boobs ɗin kota haɗa tafin kafarta,hakanne yarage masa damuwa,yamaida hankalinsa gurin bata kulawa.


Sede basu saniba duk abinda suka tattauna akunnen kafilat domin laɓewa tayi tana jinsu.




duk abinda takeso shi ake mata,likitoci kullum suna kan hanya zuwa duba lafiyar cikin.


Kissa ko suhaima kullum cikin yinshi take,wanda ya hana kafilat zaman gidan,se dare take dawowa.


Abunda basu saniba shine,kafilat fa ba haƙura tayiba,fitar datakeyi,tuggu takeson haɗawa,


***********


Yaune kafilat tasha alwashin tarwatsa rayuwar maauratan.


Tun safe take fakonsu,akan idonta suhaima ta gama dafa abincin shureim na safe ta jere a dinning,sannan ta wuce domin sanar dashi.


Cikin sanɗa tafito daga ɗakinta tazo ta buɗe plaks ɗin ruwan tea ta juye wasu kwayoyin magani aciki,ta girgiza ta mayar ta rufe ta koma ɗakinta da gudu.


Wucewarta ba jimawa,suhaima da shureim suka iso dinning ɗin,kamar kullum suhaima da kanta ta haɗa mishi tea ta miƙa masa,dayake ita cikinta beson tea,se bata haɗaba,nan ta zauna yanasha suna hira har yagama ta rakashi ɗakinshi,sannan ta nufi ɗakinta da niyyar,zata ɗan kwanta ta huta.


Shiko shureim tun yana shan tea ɗin yakejin bacci dan haka yana shiga ɗaki kan gado ya haye ya kama baccinshi.


Kafilat ce tafito bayan tasaka fuskar data siyo domin canja kamanninta bame cewa itace,ta haura sama da gudu zuwa ɗakin shureim.


Tana zuwa bata kulle kofarba kawai turawa tayi,a baje taganshi yana bacci asakamakon maganin baccin data saka mishi.


Kayanta ta cire shima ta cire mishi,tashiga wasa da sandar girmanshi.


Suhaima harta kwanta ta tuna batasha maganinta ba kuma suna ɗakin shureim dan haka fitowa tayi daga ɗakinta ta nufi ɗakin.


Tura ƙofar tayi ta shiga.


Innalillahi waina ilaihirrajuun,ita suhaima take nanatawa sanda taci karo da shureim kwance haihuwar uwarsa da wata mace agefenshi tana wasa da gabanshi.


Jirine yafara ɗaukarta da sauri ta dafe bango,kafilat ganin hakane yasa tamiƙe afirgice,tafara ƙokarin maida kayanta,suhaima cikin karfin hali ta tunkareta zata riƙeta hankaɗeta kafilat tayi ta kwasa da gudu,takoma ɗakinta.


Koda suhaima ta biyota bataga inda ta shigaba.


Rai aɓace ta koma ɗakin shureim tafara tadashi,amman ina koya buɗe idonshi gaba ɗaya abuge yake,baya cikin hayyacinshi.


jikin suhaimane yayi sanyi,take ta fahimci makircine aka kullah duk da batasan wanda ta kullah dinba,


Maidar mishi da kayanshi tayi,dan bataso yasan komai gameda hakan.




Fita tayi bayan ta kulleshi aciki,tana fitowa taci karo da kafilat zaune afalo tana kallo,kai bazakace itace ta aykata haka ba.


Wuceta suhaima tayi,tanufi gurin masu gadi,ta tambayesu kosunga fitar wata,dukansu suka bata amsa da cewa basu ganiba.


Take ta gano makircin kafilat ne,kudiri taɗauka na korar kafilat idan Allah ya kaimu gobe.


koda ta koma ko afuska bata nuna mata damuwaba ko wani canji.


Kafilat kantane ya ɗaure,wato wannan target ɗin beyiba kenan,toko zata dasa babban bomb ɗin daze janyo akashe suhaima ma gaba ɗaya tabar duniyar.


Shureim be farkaba seda rana,jikinshi jiyake kamar anmishi duka,


Suhaima shiga tayi ts haɗa masa ruwan wanka,se wasa da dariya sukeyi,shima bata nunamasa komaiba.




Haka yay wanka ya shirya,suka fita zuwa dinning rungume da juna.


kafilat take ta jinjinawa namijin ƙoƙarin suhaima.


Washe gari akwai ayki da wuri shureim yawuce office.


Suhaima wanka tayi ta kimtsa sannan tanufi dinning domin tayi break fast.


tsaf tagama cin abincinta sede tun tanacin abincin take hamma,dakyar taƙarasa ta wuce ɗaki ko kayan bata ɗaukeba.


Kangado ta haye take bacci me nauyi ya ɗauketa asakamakon maganin baccin da kafilat ta faki idonta tasamata a binci.


Shureim na iss office saƙo ya iso wayarshi,koda yaduba ga abinda saƙon ya ƙunsa.


_kayi kaɗan ka haramtamin jinina,cikin dake jikin matarka nawane kuma wlh ba ruwana da matsayin mahaifinka,dole inta haihu kubani ɗana,kuma ninace kada takuma yarda ku haɗa shimfiɗa dakai,dan banason ɗana ya gauraya da jininka,inkuma ka musa kaje gida yanzu ka tambayi matar taka_


Shureim wani gumine yashiga keto masa,jijiyoyin jikinshine suka tashi sukayi ruɗu ruɗu,dama kuma shureim mutum ne me zazzafan kishi.


Afusace,ya juya yabar office ɗin yanufi gida.


Kafilat ce ta tura masa saƙon,dayake bashida number ta shiyasa be gane ita bace,


Tana gama ayka masa sakon,tayi sauri ta sauya kayanta,tasa na maza,sannan ta ɗauki fuskar data siyo ta maza tasaka tanufi ɗakin suhaima,babu me cewa ba namiji bace,dan har tafiyar irin ta maza ta maidata.


Tana shiga ɗakin tura ƙofar tayi,ta haye kan gado,ta raba suhaima da kayan jikinta tsaf,sannan ta rungumeta ajikinta,tana wasa da boobs ɗinta.


Shureim yana parking ko motar berufeba,ya shige cikin gidan afusace.


Kai tsaye ɗakin suhaima yanufa,ko gabanshi baya gani sabida tsananin fushi.




turƙashi.




muje zuwa.




Surbajo for life.


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀




Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION




*Dedicated to Zahra Bukar*




*43-44*




A fusace yatura ƙofar yashiga yana ƙwala mata kira.


Idonshine yakemishi dishi dishi,dan haka mutsukesu yashigayi dan ya tabbatar da abinda yake gani.


Suhaima kwance da wani ƙato tsirara akan gadonsu na sunnah,wani kukan kura yayi ya cafko kafilat,yafara tausheta,sede so biyu yakaimata dukan tasaki wata ƙara Allah yabata saar kubcewa tafice da gudu.


Har yabi bayanta sekuma yadawo,dan aganinshi suhaimace tafi cancanta ya hukunta.zuciyarshi bugawa take da ƙarfi,numfashinshi na sarƙewa,yana shiga ɗakin ya yanke jiki ya faɗi ƙasa sumamme.


Itako kafilat tana shiga ɗakinta tayi sauri,tacire kayan,ta sauya wasu,sede tana kallon fuskarta a mirror taga bakinta yayi suntumeme asakamakon naushin da shureim yay mata.


Gasawa tashiga yi sede yaƙi sacewa haka ta haƙura ta ƙwanta tana tunanin ƙaryar da zatayi in shureim yaganta.


Se bayan azahar baccin yasaki suhaima,hankalinta kwance ta farka tana mamakin baccin daya ɗauketa,


Ganin jikinta ba kaya sosai hankalinta yatashi,waige waige tafara,can ta hangi shureim kwance a ƙasa.azatonta bacci yakeyi,dan haka murmushi tayi tace.


"Habibi kenan akwai daru,anje office ankasa zama seda yazo yayi wasa da jikina hankalinshi yakwanta"ta faɗi sanda take maida kayanta dan ita azatonta shi yacire mata.


Gurinshi tanufa tana tadashi,amman shuru ko numfashi bayayi.


A gigice tanufi fridge ta ɗauko ruwa ta shafamishi,wata doguwar ajiyar zuciya yasaki.


Se alokacin hankalin suhaima ya kwanta.shiko ɗan hutawa yayi kaɗan sannan yamiƙe,ganinta kusa dashi ji yayi kamar yaga baƙin kumurci.


Itako fuska ɗauke da faraa tace.


"Habibi me yafaru naganka a sum......."bata ƙarasaba ya ɗauketa da wani lafiyayyan mari,seda ta hantsila.


Cike da tsananin mamaki take kallonshi,kamin tayi wani yunƙuri yasake kifeta da wani marin.


Yana faɗin.


"kincutar dani cutarwa mafi muni,suhaima kin zalinceni,sede nabarki da Allah,har abada suhaima ina sonki sede bazan ci gaba da zama dake bayan nasan bani kaɗaine mijinkiba,Ashe uban cikin dake jikinkine ya hanaki haɗa shimfiɗa dani,to nagodewa Allah da faruwar hakan,suhaima inkika zauna agarinnan wlh se anzartar miki da hukunci kisa ta hanyar jefeki,kiyi nisa da nan shine adalcin dazsn miki batare dana tona miki asiriba,kitashi kifice min daga gida yanzu base anjima ba,dan wlh kingama wankemin kazantar zina agidana"


Suhaima jirine yake ɗaukarta game dajin kalaman shureim,tabbas makirci kafilat tasake shiryawa,"Allah ka bayyana gaskiya koda bayan rainane"


"Nayi mamaki shureim daka kasa sanin makircin makiya,kabani mamaki daka kasa shaidata,to in kai baka shaideniba Allah ze shaideni,kuma cikin jikina in baka amsheshi aduniya ba zaka amsa agaban Allah yayin da kuka tsaya kai dashi kuna shara'a"tana gama magana ta fara shirya kayanta tana kuka,


shiko haushinta ma yake sake ji


Haka tagama haɗa shirginta tafara ɗauka tana fitar dasu tana dawowa har tagama.


Hijab tasaka sannan ta ɗauki hand bag ɗinta tana shirin ficewa yashigo ɗakin,ɗauke da Atm card na accaunt ɗin daya buɗe mata wurga mata yayi,ita azatonta takardar sakice dan haka amsa tayi tafice daga gidan tana kuka.


Taxi ta hau,tarasa ina zatace yakaita,kawai se tunaninta yabata ta koma kasar ta ta haihuwa,shine kawai mafita.


Danhaka airport dake garin jiddah tace yakaita.


Koda ta isa airport babu jirgi me zuwa nigeria,dan haka seda ta kwana a airport ɗin washe gari jirgi yasamu,


Da kuɗin dake jakarta tayi duk wani cuku cukun da zatayi tasamu kujera acikin jirgin amatsayin ankamotane.


ƙarfe biyar na yamma jirginsu ya ɗaga daga jiddah zuwa kano,suhaima kife kanta tayi aƙasa tana ta kukan baƙincikin rabuwarta da masoyinta.


*Waiwaye*


*kauyen laminkwai*


Tun bayan tafiyar suhaima koda wasa mahaifinta be taba neman taba ko yayi kewarta.


Musamman yanzu da matarshi ta haifa mishi yaro namiji me suna habu.


Yazama mijin hajiya se abinda tace yakeyi be isa yayi abinda ba ita tasashiba.


Gaba ɗaya yagama tsofewa,sabida baƙar azabar da yakesha,awurin matarsa,dan shi yake mata tallan abinci.


Tun daga lokacin yafara kewar suhaima,sede ya zauna yayta kuka shi kaɗai,yana roƙon Allah yadawo masa da,suhaima sabida ya nemi gafararta.


Yayi danasanin abinda yamata,sabida yawan kuka har hawan jini yakamu dashi,sabida rashinta.


Gonarshi ma ta siyar tana juya kuɗin,abinci so ɗaya take bashi a rana.




tuba ya tubarwa Allah ba adadi.


In yana kuka na rashin suhaima,matarshi dariya take masa kawai,


Gari ko kowa yaɗauka suhaima ta tafi karuwanci kasar larabawa.


*Cigaban labari*




Shureim bayan fitar suhaima kuka ya rushe dashi kamar ƙaramin yaro.


Kwana yayi yana kuka,kewarta duk ta addabeshi.


Kafilat ko ranar har ruwa ta zuba aƙasa tasha,dan farincikin cikar burinta.


koda shureim yaganta da baki a kumbure ko kallo bata isheshiba.


Kewar suhaimane ya addabeshi hakan ne yasa yayi shaawar kunna cumputer datake maƙale da camerorin gidan,dan kawai yaga shige da ficen suhaimarsa.


Zaune yake yana kallonta idonshi na zubar da kwallah,kwatsam,ya hango wani gefen na camera ya nuno masa kafilat ɗauke da leda ta shiga ɗakinta,daganan yaga ta fito cikin sanɗa ta zo dinning ta zuba wani abu acikin plaks din tea.har zuwa sanda yasha suka wuce ɗaki,shida suhaima.


Zuwacan ya hangi kafilat riƙe da wata fuska tasaka afuskarta,ta nufi ɗakinshi,namma seda yaga komai har zuwa sanda suhaima tabita da gudu,


har yadda suhaima tamayar masa da kayanshi,har zuwa sanda taci gaba da kulawa dashi batare data nuna masa damuwarta ba.


Hakade yayta kallo har zuwa makircin data haɗawa suhaima.


wata ƙara yasaki,ya fara jifa da komai na cikin ɗakin,yana kuka cikin ƙaraji,yana buga kansa da bango.




Kafilat tana ɗaki tana masa kwalliya,tajiyo ƙararsa hakanne yasa ta kwasa da gudu zuwa sama dan ganin abinda yake faruwa.


*A fito lafiya kafilat🤣🤣🤣🤣🤣*




muje zuwa


surbajo for life.


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*Game so munayin adashi a online,muna zuba duk sati ɗari biyar da kuma bangaren masu zuba duk sati dubu daya,so in kina da raayi seki min magana,sekina da raayi zakimin magana*


*Dedicated to Zahra Bukar*


*45-46*


Da gudunta tashiga ɗakin,ganin har yafasa kanshine jini na zuba yasa tanufeshi ta kamashi da niyyar hanashi.


Shureim surarta yayi yafara bugata sduk inda yayi raayi haka yake makata da ƙasa kamar me kwaɓin cincin.


Kamin wani lokaci gaba ɗaya yagama fasa mata jiki,tun tana iya yin ihu har tazo tadena ko motsi bata iyayi,bare ta ceci kanta,shiko dukanta yakeyi yana kuka yana laantarta.


komai na ɗakin yagama fasashi sabida daga ƙarshe jifa yakoma yi da kafilat ɗin.


Masu aykin gidanne suka jiyo ƙarar fashe fashe asama,dan haka gurin security ɗin gidan sukaje suka faɗamusu.


Dukansu suka haura saman dan ganin meke faruwa.


Dakyar suka amshi kafilat a hannunshi dan so yayi ya kasheta da gudu sukayi waje daita,suka yayyafa mata ruwa,dakyar ta farfaɗo,sede daga ƙafafuwanta har hannayenta ba wanda be karyeba,ga jikinta duk ya yanyanke da kwalaben turare da glass,jini kwai ke fita,bakinta ko hakoran gaba gaba ɗaya sun,shiga rububi,


ko kuka batayi se zare ido wanda da gani kasan tana cikin matsanancin hali,na mutuwa ko rayuwa.


Fitowa yayi gurin security ɗin yabasu wata takarda da yayi rubutu aciki yace sukaita gurin shugaban gidan yari,subashi takardar.


Ba musu suka kwasheta secan,koda suka kaimasa ita suka bashi takardar,ga abinda ya rubuta.


_ka ajiyeta agidanka gami da horo me tsanani,har zuwa ranar da matata zata dawo gareni,se in itace tabaka umarnin kasaketa zaka saketa,koni nace kasaketa kar kasaki,umarni ne wannan,daga ni_


jiki na ɓari shugaban yayi umarni da ashige da ita ciki,sede ya tausayamata abu ɗaya yasa an kaita ɗakin kula da marasa lafiya tukuna,seta warke zaa sakata cikin horon.


Shureim gaba ɗaya jiyayi gidan yamasa girma dan haka fada yanufa gurin mahaifinsa yana kuka .


.mahaifinshi na ganinshi,yayi sauri yajashi zuwa cikin gida.


Shida mahaifiyarshi suka sashi agaba suna tambayar shi abinda yasameshi.


Shiko kuka kawai yakeyi,dakyar yayimusu bayanin komai.


Mahaifiyarshi itama rushewa tayi da kukan tana,sallallami.


Mahaifinshi shuru yayi yana dogon tunani,zuwacan yaciro wayarshi yakira mahaifin kafilat yamasa bayanin komai.


Allah sarki tsohon arziki harda kukanshi,sannan yace amata duk hukuncin daya dace da ita batare da anyi tunanin shine mahaifinta ba.


Haka de suka gama wayar mahaifinta na jaddada a hukuntata ta yarda ko wani taga zeyi nan gaba zata hanashi.


shide shureim bata ita yakeyiba ta matarsa yakeyi,da ɗan cikinta dan ya fahimci ko saƙon da aka turo masa kafilat ce ta tura.


ganin hankalin shureim yatashine yasa mahaifinshi,baza jamian tsaro da hoton suhaima i sunganta su kawota.


ayko nanfa gari ya ɗauka ko ina jamian tsarone suna bincike,anan sukaci karo da ɗan taxi ɗin daya kaita airport,sede shi besan wacce kasa zata ba shide yakaita kawai.


Sanda labarin ya iso kunnen shureim yanke jiki yayi yafaɗi,agigice aka yi asibiti dashi.


**************


Suhaima saukar cikin dare sukayi dan haka a airport ta kwana.


Da gari ya waye ta canja ragowar kuɗinta a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login