Showing 1 words to 3000 words out of 32131 words

Chapter 1 - CAPTIN BILAL COMPLETE BOOK BY Ummi Hambali.txt

17 Feb 2025

2101

[11/3, 4:24 PM] ‪+234 810 081 4614‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*








By.Ummi Hambali💄






```Dedicated to Maman Shakur😘```












1⃣➖5⃣


















*U.S AIRPORT*




Airport ne kowa harkar gaban sa yake yi komai ana yin sa 'a cikin tsari ko ina building 'din extraordinary komai neatly wani matashi ne saye da uniform Red an rubuta CAPTAIN BILAL 'a jikin card din uniform din sun kar'ba jikin sa sosai abinka da farin mutum BILAL fari ne sosai giant yana da broad minded daka gan sa kaga cikakken namiji kwarjinin sa da haibarsa ka'dai sun isa su ru'de ka bale kuma ka kai ga siffar sa hancin sa irin pointed noise ne bakin sa light pink sosai idanun sa 'a lumshe kamar mai jin bacci sumar kan sa 'a kwance take luff ga wani lallausan saje 'a daya kwanta luff 'a gefen fuskar sa gashin bakin sa 'dan siriri tsakiyar hakwaran sa na sama sun bayar da gap ma'ana yana da wushirya (gap teeth) kumatun sa koya yayi magana sai sun loma dimple din ba 'karamin kyau suka 'kara masa ba fuskar sa doguwa ne irin na kyawawa don ita ne tafi ko wane shape kyau (long face) BILAL ba 'karamin ha'duwa yayi ba sai dai kawai matsalar sa 'daya bai murmushi bale dariya 'a salin sa 'dan *MALI* ne, taku yake cike da kasaita da nuna isa wata mace tana bayan sa ri'ke da jakar sa ita ma ma'aikaciyar ne tana saye da yellow kaya skirt iya gwiwa ta saka long stocks ta rufe mata 'kafa ita ma tana da kyan ta sai dai ita she's black beauty yar Naija ne Bilal ne ya juya yace da ita can't you walk fast wa zaki yi wa yanga mtswww motar data faka Captain Asmeey da sauri ta bu'da masa baya ya shiga ta rufe kofar ta shiga gaba driver yaja suka tafi *HILTON HOTEL* driver ya faka da sauri Asmeey ta fito ta bu'd masa ya fito harara ya watsa mata order me light food ta amsa masa da ok sir sai da ya shiga 'dakin kana ta wuce ta masa ordering bayan an kammala ta kar'ba an zuba komai 'a tray dauka tayi ta nufa 'dakin tayi knocking sai da ya jima yace da ita come in kana ta shiga 'a center table ta ijiye masa har ta juya ya kira sunan ta Asmeey juyo wa tayi Sir wayar sa ya cigaba da latsa wa sai da tayi kamar 15mins 'a tsaye gashi ta gaji 'dukawa tayi hararar ta yayi who asked you to squat?? cikin sanyin muryar ta tace am sorry sir naji kayi shiru ne kallon rainin hankalin daya saba yayi mata ohhhh ke ga mai baki ko do what you want since you are on your own da sauri tace masa am sorry sir har yanzu bai dai na mata wannan kallon ba tsuki yayi serve me da sauri ta fara masa serving mistakenly hannunta ya ta'ba cikin plate 'din bai ce da ita komai ba daukar plate 'din yayi zuba mata yayi 'a jiki nuna mata kofa yayi alama she should ger out tashi tayi tay tsuki ka'dan har takai bakin kofa yace Husna come jiki na 'bari ta koma tashi yayi hannun sa ya sa yaja lips din ta waya kika raina??why silent?? alright you not going any where till yo tell me kasa magana tayi ka'da kan sa yayi kofa ya nufa ya saka key dawo wa yayi ya kwanta 'a kan gado kamar zata yi kuka tace am sorry kai na nayi wa dariyar mugunta yayi okay meaning bakkya da hankali kenan tashi yayi ya shiga toilet yana ji tana masa magana amma sam ko juyowa bai yi ba zama tayi 'a 'kasa ohh ni Asmau wlhy mutumin nan basshi da mutunci ko ka'dan bayan 5mins shiru ga yunwa tana ji gashi ya shiga da key dama shi mayen chocolate ne kamar mace gasu 'a saman drawer da yawa KIT KAT uku ta dauka taci biyu ta bu'da na ukun har ta kai baki Bilal ya fito suka yi four eye's da sauri ta tashi a.. a...am so..ry yadda take magana sosai ya basa dariya amma 'a fili 'bata rai yayi sata kika man ko?? ka'da kai tayi pls kayi hakuri am feeling hungry ne, harara ya watsa mata nina hana ki cin abincin???key ya cilla mata expecting you back in the next 20mins da'di sosai taji ta buda ta fita kaf ta manta rufe kofar tayi ta waje ta shiga next room.
Sha fa yayi y saka kayan kakin sa sai kamshi yake zuba wa shi kan sa ya san yayi kyau 'kofar ya mur'da yaji 'a rufe tsuki yayi rai 'a bace yayi waya aka kawo wani key aka bu'da masa rai 'a 'bace ya fito room da take yayi knocking yaji shiru kofar 'a rufe key aka kawo masa ya 'buda babu kowa clock dake hannun sa ya diba rai 'a bace ya fita zuwa wurin da zasu yi taron.....
Cikin sauri ta shirya ta saka kakin ta tayi kyau abin ta da sauri ta giro 'dakin sa ta mur'da taji 'a rufe tambaya tayi aka fa'da mata ya fita tun dazu da sauri ta sauka down stairs babu shi waje ma haka babu shi phone dinta ta dauko sai 'a lokacin ta tuna bata san number sa na nan ba wayar ta ne yayi 'kara ganin bata san number ba ta'ki dauka sai da ta kusa katse wa ta dauka tayi tsuki yayi ohhhh yo too big to answer the call da sauri tace am sorry Sir i don't know yo the one tsukin ya kuma yi mtswww blacky no need for you to come cox this place is not your type nan wurin wise people ne not like yo kiyi man Iron duka kaya na saura na dawo naga akasin haka wlhy sai na goga maki baki 'a 'kasa i mean it ya katse wayar tsuki tayi tace kaji da tsiyar ka wicked man kawai ga kyawun fuska amma babu na zuciya mtswww kawai it's just because i love my job da tuni na bari bu'da room din tayi kamshin turaren sa ya bugi hancin ta 'a rayuwar ta tana son kamshin turaren sosai bu'da turaren tayi ta shafa ka'dan ta mayar ta rufe.














*Ummi_Hambali@Intsagram*
[11/3, 4:24 PM] ‪+234 810 081 4614‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*






By.Ummi Hambali💄








```Dedicated to Maman Shakur😘```












6⃣➖🔟






















Zama tayi gefen gado tana latsa waya chocolate 'daya ta dauka ta ci ta window ta cillar da ledar IPad din sa ta gani 'a kunne 'dauka tayi ta fara game *SUBWAY SURF* sam ta man ta da aikin da ya saka ta ta shagala da game da take yi tana yi tana cin Chocolate koda Bilal ya shigo sam bata san ya shigo ba har yazo gaban ta bata san yazo ba kunnen ta yaja sai 'a lokacin ta gan sa archh pls am sorry zama yayi saman drawer still bai sakar mata kunne ba jan kunnen yayi what did i told you last??kin manta ko mai what's wrong with yo mtswww har yanzu kina nan da childish behaviour naki hannun sa ya kai zai kar'ba IPad 'din yaji kamshin turaren sa gashin ta yaja yace mai sa kika rainani??am talking to you mai sa kika rainani good battery na yayi low good ina kayan?? wi'ki wi'ki tayi tana zaro ido, am talking to u fa cikin rawar murya tace banga iron din ba hararar ta yayi ma'karyaciyar banza kawai ban san ranar da zaki yi hankali ba doubling zana maki pls I'll give you chance to correct your self yanzu ko ki man massage mi'ke kafafun sa yayi tashi tayi ta manta da IPad dake 'kafar ta fa'duwa tayi ta fashe gashi da akwai document's nasa 'a ciki take fuskar sa ta chanja yace Husna i can't take your nonsense anymore am feed up with this word sorry let me have your phone the one yo using tunawa yayi ashe ma 'a 'dayan IPad dinne ba wannan ba amma bai nuna mata ba zare mata ido yayi am talking to u kuma duk yadda zaki yi ki gyara man in the next 1hour this is the only favour that i can doh to yah mazewa tayi tace am sorry kawo bara na kai 'a gyara maka hararar ta yayi i asked you to give me yah phone , ido ta fara murzawa ta 'ba... bata karashe maganar ba ya rankwashe ta i gave yo only two minute to bring the phone tashi tayi tana turo baki ta shiga 'dayan room 'din phone 'din ta dauko ta 'tsaya 'a 'kofar room 'din da captain Bilal ke ciki ta'ki shiga ta kusa 1hour 'a nan ganin babu sarki sai Allah ta tura kofar shi ma zai bu'da yaja luuuu ta tafi zata fa'di da sauri ya ri'keta ta fa'da jikin sa tana ko'kari kufce wa daga ri'kon da yayi mata suka tafi louuuu kan kujera suka fa'da sun kai 2mins 'a haka hannun ta ya ri'ke komai ya tuna ya cillar da hannun nata ture ta yayi ya tashi yana hararar ta mtswww banza kawai tashi yayi ya fita abin ya bata haushi sosai juya wa tayi taga *FAMILY CARD* din sa da'di sosai taji 'dauka tayi ta saka 'a wani 'karamin zip na jakar kayan sa murmushi tayi kana ta tashi ta fita friend's din ta na nan U.S ta gani zama tayi suka fara labari.....after 10mins CAPTAIN BILAL y dawo lafiya lau suka gai sa da wayanda Asmeey take fira da harara ya watsa mata nuna wa tayi kamar bata san yana yi ba murmushi tayi tace well-done Brother sabida mutanen dake wurin yayi murmushi 'kafar ta ya taka yaja mata kunne well-done Husna juya wa yayi ya shiga ciki.
Bayan sun tafi Asmeey ta dawo daga raki ya suka yi clashing da CAPTAIN harara ya watsa mata where is my CARD?? kallon sa tayi da mamaki ta nuna kan ta ni? ? tsuki ya 'da'da yi yace ahh ni kin ji mtswww stubborn lady kawai ..am talking to u give me my CARD if not sai mu kwan 'a nan....marairai cewa tayi am serious Sir i didn't saw it ran sa ya 'baci sosai marin ta yayi u stupid you think am ur mate u alway's take everything as a play mtswww wawawa rai 'a 'bace ya shiga 'dakin shiga 'dakin tayi ta du'ka tana rera kuka harara ya bita da get out bana son hayaniya 'kara sautin kukan tayi ran sa ya 'baci fiye da tunani 'a zuciye ya tashi 'dago ta yayi sha'ke ta yayi yana huci i said u should keep quite don't let me repeat my self if you dere sorry for yah self jin ta'ki shiru marin ta ya kuma yi wani sabon kuka ta fara tana fito da harshe dariyar mugunta yayi hakwaran sa ya saka ya tamna halshen ta sosai taji zafi ture sa tayi ta sulale 'kasa tana 'ajiyar zuciya dariyar mugunta ya kuma yi kona 'kara ne??hararar sa tayi shi ma hararrar nata yayi uban wa kike hararar look at yah eye like Oal's eye turo baki tayi tace ai Allah ne ya bani ba wani 'katon banza ba yadda take maganar ma dariya ta basa hannu yasa ya 'dago ha'bar ta yace Husna av never meet or lemme even say that av never live with a cheeky girl like you!!! why are you so rude?? Had it been you don't know how to work i would av fished you out......
Jin tayi shiru ya kalle ta ganin kamar bata numfashi ya kai hannun sa kan fuskar ta yaji batta numfashi da sauri ya dauko ruwa 'a fridge yayyafa mata yayi ajiyar zuciya tayi ta bu'da idanun ta tashi tayi yace da ita where u going to ba tare data kalle sa ba tace room bai ce da ita komai ba ta fita haushin kan sa yaji da yayi mata magana thsarkkx yyi ta cewa kwanta wa yayi tare da fa'dan Allah ya kai mu gobe you will regret with you did i don't know what's wrong with her May be she's having black spirit what ever i don't care i have to teach her what respect is.
Wanka yayi kana ya kwanta ya jima bai yi bacci ba shi kan sa he don't know what is wrong with him and also he don't even know what he was thinking of tsuki yayi yace Asmau Husna yarinyar nan batta da hankali i have to teach her manner's turawa kan su suna nan nan dani sai ita who is she she's under me fa da wannan mugun tunanin ya kwanta.....












*Ummi_Hambali@Instagram*
[11/3, 4:25 PM] ‪+234 810 081 4614‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*








By.Miss Ummi Hambali💄






```Dedicated to Maman Shakur😘```










1⃣1⃣➖1⃣5⃣






















Tunda Asmeey ta shiga 'daki kasa bacci tayi ciwon kai ya dame ta bag dinta ta zuge ta 'dauko magani ta sha kana ta sama relief ta shirya ita ma abinda zata masa phone 'din ta ne yayi ringing diba wa tayi ganin mai kiran tayi smilling ta 'dago Assalamu Alaikum habibi murmushi yayi wa'alaiki salam habibati hope kun isa lafiya ya garin murmushi tayi Alhamdulillah very nice i think we going to Baghdad or Bamako tomorrow in sha Allah by next week zana I'll be in Naija in sha Allah da'di sosai yaji Allah ya kai mu lafiya and also am wishing yah success murmushi tayi Amin Muh'd yce gaskiya Husna aikin ki is not that good for a lady ache kullum ba zama kuna cikin jirgi ko holiday ne they ain't gv it that long always very short wlhy na ka'gu muyi aure lumshe idanun ta tayi tace worry not in sha Allah very soon komai zai tafi normal ...tho Allah ysa ...bye.... ok bye.
Da misalin karfe uku ta tashi tayi wanka tayi nafila tana ta yi har aka kira sallah tayi data idar tayi Azkhar kana ta ha'da kayan ta Uniform ta saka Maroon yau ma skirt 'din iya kar sa gwiwa ta saka tight ha'de da socks shima maroon takalminta ta saka ta 'dora hular ta tayi kyau sosai ta sha makeup yau tayi kyau sosai ga bakin yasha maroon lip stick tayi kyau sosai dama tana yana yi da irin ba'ka'ken larabawan nan hanci har baka gashi liya liya girar ta da gashin idom ta 'a cike suke ma sha Allah bag dinta ta 'dauka 'dayan hannun ta ri'ke da latest IPhone7 din ta kunne 'daya ta ma'kala ear phones tana jin wa'kar Gatan Arewa Morell fito wa tayi ta mi'ka masu key ganin 'dakin da CAPTAIN yake ciki 'a bu'de ta shiga shi ma ya gama shirya wa zai fito kallo ya bita da 'a zuciyar sa yace ma sha Allah 'a fili kam ha'de rai yayi yace don't you know how to say salam ya musta fuska tayi ohhh i thought baka iya amsawa ba dan naga koda na nema maka aminchi baka amsa ni bata jira abin da zai fa'da ba ta dauka jakar sa ta fita koda ya fito 'a bakin 'kofa ya same ta bai ce da ita komai ba sai harara shi ma yayi kyau sosai uniform same color suka saka bayan sun fito juyawa ya kalleta ki cire wannan banzan ear phone's our work start from here ji tayi kamar bata ji sa ba ga journal 'a bakin motar phone din ya warce tsuki yayi ganin screen 'din pic din Barbie ne ohhh mutum ya girma buh still acting like a kid an dai ji kunya shashasha kawai big for nothing sam bata tan ka sa ba yana ta yi sam bata kula sa ba koda suka kai nan aka fara snapping nasu ana masu question's after 5mins driver ya bu'da baya cox gaba ba space someone was sitting there babu yadda suka iya haka suka zauna kowa chan gefe tunda suka shiga babu wanda ya tanka wani BILAL shi phone din sa ma yake 'danna wa Asmeey kam waya take yi tunda suka shiga har suka fito abin haushi ya bama BILAL warce phone 'din yayi yace malama kin cika mutane da surutu haba mutum yayi ta surutu like mad person or parrot sorry Sir tace masa tsuki yayi yace sorry for your self dai not me haushin kan ta taji data basa ha'kuri bata kuma magana ba har suka shiga wani biulding wanda daga shi sai hawa jirgi wani room suka tattaru kasancewar he's there master suna shigowa aka sara masu zauna wa CAPTAIN BILAL yayi Captain Shaheeda ta zauna kusa dashi tana kw ankwa'dar Syrup ta 'mika masa dear take this it may help you is better than the one you taking before try it i swear u 'll enjoy it bu'da bakin sa yayi alamar ta zuba masa Asmeey ta rasa yadda zata yi ta hana sa shan magani amma ina pretending tayi kamar wani abu ya cije ta ihu ta saki ta fa'da tsakiyar su kwalbar ta fa'di kasa abin da ke ciki ya zube tass da'di sosai taji shi kam dan takaici kasa magana yayi Captain Shaheeda cike da masifa da takaici tace ke wata kala ne wai when zaki yi hankali??am talking to you fa na rantse sai kin biya ni abu na CAPTAIN talk to her look at the way she's gazing her stupid black EYE'S at me wannan duk yadda aka yi tayi gadon mai ta CAPTAIN BILAL cike da 'bacin rai yace Shaheeda don't mind her she's out of control that's why Captain Aanwar yace haba Captain this is unfair wlhy ni dama am tired of being with Saheeda pls ka man exchange ka bani Asmeey she's very nice not as you ya nuna Shaheeda tsuki tayi and so dama who wanted to be with you pls your Highness ka 'dauke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login