Showing 27001 words to 30000 words out of 32131 words

Chapter 10 - CAPTIN BILAL COMPLETE BOOK BY Ummi Hambali.txt

17 Feb 2025

2108

ma juna ganin tana 'ko'karin tashi y 'dago ta yce ashe duk wayar da muka yi da Subh baki shirya ba ko😉, murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar da ita yyi ganin bacci bai sake ta ba y kama ta Toilet y kai ta kana y tara mata ruwan wanka y fito wardrobe y bu'da y ga bata ha'da kayan ta ba trolley y 'dauko y fara ha'da mata......


```30Mins Later```
Bayan ta gama wankan ta 'daura 'karamin towel ta fito gefen gado ta zauna ta fara shafa mai bata jima ba ta gama shafa kaya ta ga an ijiye mata 'a side drawer da short note ```Pls wear this``` murmushi tayi t 'dauka kata saka kenan BILAL y shigo da sauri ta juya murmushi yyi yce toh mey kuma na boye wa kusa da ita yaje, ganin batta da niyar juyo wa y juyo da ita dukan su mutuwar 'tsaye suka yi ganin ta'ki mo'tsa wa gashi tana masu wasting time jawo ta yyi ya saka mata rigar😂 duk kunya ta rufe ta tama kasa ha'da ido da shi murmushi yyi yce kya yi ki gama ai nan ba komai bane babban is yet to come, rufe idanun ta tayi🙈 tana dariya ta ya fa mayafin ta suka fito part 'din Daddy suka shiga kusa da juna suka zauna bayan sun gaisa Abba Fahad yace na yanke wani hukunci 'a nan zaka bar matar taka tunda dama chan bawai son junan ku kuke yi ba, hankalin BILAL da ASMEEY y tashi sosai squatting BILAL yyi yce Abba Fahad pls do me a favor🙏🏻 kar ka ce na bar mata na nan wlhy i really love's her i wanted to see her always aht my sight the possibility of not having her someday would frighten me if not terrify me infact i can't live without her pls Abba Fahad ka taimake ni, juya fuska Abba Fahad yayi yce u know once i said something no one can make me to change my word am on my own, ta ke hawaye suka fara zubo wa 'a fuskar masoyan biyu Asmeey ta man ta ma da akwai mutane 'a palon ta fa'da jikin BILAL tana hawaye hannun sa ya sa y ri'ke ta dariya sosai Abba Fahad da Daddy suka yi, Abba Fahad yce to alhamdulillah abu yayi kyau dama set-up muka shirya maku duk wani abu da kake ji ina fa'da i wanted to know kuna son juna da gaske kamar yadda Senoir Asmau (Momi) ta fa'da sai gashi yau nida Abban ka muka tabbatar da ehhh is true to Allah yyi maku albarka, da'di sosai suka ji suka amsa da amin nan dai aka da'da yi masu nasiha akan zaman aure kana suka fito duka mutanen gidan suka raka su mota gidan baya masoyan suka shiga driver yja, sai da suka tafi kana mutanen gidan suka koma


```15MINS LATER```
*AIRPORT*
Bayan sun futo daga motar aka 'daukar masu kayan su, suna zuwa basu fi 2mins ba suka shiga jirgi tun suna fira har ta fara bacci kan ta na kan kafa'dar sa wani irin farinciki yke ji marar misaltuwa👯........sai da suka isa kana ta tashi murmushi yyi yce to sarkin bacci sai yanzu murmushi ta mayar masa tace eh mana tunda kai bakka yi kaga ni ai sai na rage mana, 😉ai kin san bacci bai halatta 'a gareni ba tunda u 're by my sight kinga dole nayi gadin ki koya kika ce❣😉.....suna isa gida suka futo daga cikin motar hanyar 'kofar shiga palon suka yi har ya saka key ta ri'ke hannun sa tace bamu yi addu'a ba😉, murmushi yyi suka yi addu'a 'a tare kana suka shiga ko ina very neat😻,
kan kujera ya zube Asmeey ta fa'da jikin sa tana dariya murmushi yyi yce my Queen karya ni kike son yi, uhumm bacci nake ji wallahi, ewoo😳😳duk baccin da kika yi nima shi nake ji, murmushi tayi tace amma let's eat first ko tashi tayi ta zuba masu abinci 'a center table ta ijiye plate 'din tana kallon sa tace pls tashi kaci, lumshe ido yyi yce nifa am okay naci abinci kene dama baki ci ba,ka sha maganin ka??nodding kai yyi i won't take it now till night wlhy the journey has exhausted me kedai ci ke ka'dai ki sha ke ka'dai, 'bata rai tay ta tashi 'dayar kujerar ta zauna, sunan ta y kira yaji shiru 'a hankula y bu'da idanun sa
tashi yayi y taka zuwa wurin da take gefen ta ya zauna yce my Quieener y aka yi hope yah alright tashi kici abinci kinji ki sha magani, turo baki tayi tace nima am okay tunda u said u 're okay u can't take anything, dafa ta yyi yce haba Quieener kin san fa kina da maganin da u are supposed to take it now kin san rashin shan magani is very risky, ta'be baki tayi tace whatever ma i am not going to take anything time daka shirya sha nima sai na sha, gefen fuskar ta y shafa yce am sorry Quieener muje to muci sai mu sha murmushi tayi suka tashi suka ci kana y bata maganin ta sha bayan sun kammala kwanta wa yyi, 'a kujerar da yake kwance ta hau ta kwanta kusa da shi tun suna fira har bacci yyi gaba dasu.Data farka taga bata gan sa ba duk sai taji bata ji da'di ba wanka ta shiga data futo ta saka night gown palo ta fito ta zauna bai ji ma ba ya shigo murmushi suka sakar wa juna kana y 'karaso y zauna yna murmushi leda y ijiye yce Quieener da mijin ta sarakan 'kwa'dayi na saya mana snacks bismillah dariya dukan su suka yi😀, bu'da ledar suka yi suna ci suna wasan nin su 😍 bayan sun kammala Husna ta kai ledar kitchen kana ta dawo ta zauna kusa da shi dama da akwai ta da son jiki ta kwanta kan cinyar sa suna facing juna, yce Quieener tashi muje muyi sallah mu gode wa Allah daya kawo mu wannan ranar farinciki ita kam ta shagala da kallon sa ganin batta da niyar tashi y 'dauke ta suka shiga ciki yna dariya kan gado y ijiye ta yce tashi muje muyi alwala sai da ta bari ya kusa shiga ta tashi ta haye bayan sa😂 dariya dukan su suka yi da 'kyar y samu ta sauka ruwa ta kunna ta fakaici idon sa ta wa'tsa masa😂 dariya yyi shi ma y biye mata suka yi ta ji'ke ji'ke sai da suka jika kayan jikin su kana suka nutsu suka yi alwala ta riga sa futo wa dama tana da kaya 'a nan dauko wa tayi ta zauna shi ma y futo kaya y 'dauka kusa da ita y zauna yce pls tayani saka wa, rufe idanun ta tayi, yace kina jina fa toh shikenan ni bara na saka maki banza tayi dashi ta fara saka wa, warce towel 'din yyi yce ai sai naga karshen abun da 'kyar ta samu y bar ta, ta saka kayan ta kana ta saka hijab tace kai fa nake jira wani irin kallo yake yi mata😍 sai da tayi repeating kan ta kana yce Allah mai halitta gaskiya Allah yyi halitta 'a nan shiru tayi ta 'kyale sa dariya yyi kana y saka jallabiyar sa suka yi sallah raka'a biyu bayan sun idar ya kama kanta yyi mata addu'a kana y tashi y saka key yyi locking room 'din, tashi tayi tace masa pls open the door seriously am sleepy, kokoyan maganar da tayi yyi ha'de da da'ge gira yce 'a nan to kaki kwan ganin tana shirin yin magana yce don't argue with me
ganin batta da niyar ma'tsawa daga wurin da take y cire jallabiyar sa fitilar y kashe y kwanta, Pls ka bu'da 'kofar😫...,haba Quieener didn't i told u to sleep here??shuru tayi ganin da gaske yake basshi da niyar bu'da wa ga duhu sosai, ta hau gadon kusa da shi ta kwanta tayi pillow da hannun sa tun suna fira sama sama har tayi bacci 'a hankula ya janye hannun sa y fara aika mata kisses nan y fara licking lips 'din ta, firgit ta tashi tana 'ko'karin yin magana y ha'da halshen sa da nata❣cikin zafin nama y zuge mata riga cif duk y cire yyi wulli da su 👙 nan y shiga aika ma ta kisses , ture sa take amma ina yyi fallen into massive river, 'a hankula y fara shigar ta tana mu'tsu mu'tsu tana kuka kamar ran ta zai fita da 'kyar ya sama damar shiga shi kan sa y sha wuya😿..... y jima sosai sai da lokacin sallahr Subh yyi kana y dawo hayyacin sa y ta shi toilet y shiga yyi wanka kana y dawo yadda y bar ta haka take daukar ta yayi chak ya shigar daita toilet ruwan zafi y ha'da ganin batta da stress y saka ta cikin ruwan zafi ta jima kana yyi mata wanka towel ya 'dauko y 'daura mata 'daukar ta yyi suka fito y chanja bedsheet doguwar riga y 'dauko tare da inners y saka mata ita kam tama kasa ha'da ido da shi kwantar da ita yyi y rufe ta kayan da suka 'baci y saka su cikin washing machine gefen ta y zauna y jima kana y tashi y fita.
```10:00AM```
Zau ne take 'a 'dakin ta tayi shiru batta ma san y dawo yanzu dan bata san da wane ido zata kalle sa ba, jikin ta yyi zafi rau kan gado ta hau ta kwanta ta rufa tana bacci.
Shigowa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi room 'din sa y shiga ganin batta ciki y shiga room 'dinta da sauri y 'kara sa 'dago ta yyi yji jikin ta da 'dumi yce tashi muje kici abinci kinji sai na baki maganin zazzabi kin ji ganin batta da niyar tashi y fita bai jima ba y dawo ri'ke da plate tashin ta yyi da 'kyar y samu taci ka'dan kana y bata duka magungunan ganin ta'ki ha'da ido da shi yce Quieener pls talk to me rashin maganar ki na man ciwo... Quieener plss look at me.. 'dago ta yyi suka ha'da ido da sauri tayi 'kasa da idon ta, murmushi yyi yce haba Mummy to be ya kike fushi da Daddy to be ko yyi laifi shikenan nayi fushi bara na tafi ya wo har y tashi, tayi saurin ri'ke masa hannu...




⭕سودن⭕








[11/17, 1:42 PM] ‪+234 703 384 2155‬: [11/14, 10:25] Ummi Hambali💄: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.Ummi Hambali💄




Dedicated to MAMAN SHAKUR😘








1⃣0⃣5⃣
















Ri'ke masa hannu tayi tace am sorry but don't go murmushi yyi y zauna beside her 'ta shi muci abinci ko' hannun y kama mata suka fito ta zauna shi kuma yna kan center table plate y 'dauka y fara bata har ta 'koshi da suka kammala kusa da ita y zauna suka cigaba da fira,
Quieener bara na le'ka Daniel am sure by now he's back har ya tashi ta jawo sa kugun sa ta ri'ke tace ai tunda yau babu aiki bara ka bar ni ni 'daya 'a gida ba 'tsoro nake ji dariya yyi y 'dage gira 'daya yce like serious 'ko'karin tashi yyi ta kuma jawo sa Allah am serious sa'kala hannun sa yyi 'a kan kafa'dar ta yna mirmushi Quieener black beauty, hancin sa ta shafa tace Aahil 'dan India murmushi yyi y tashi yce ke kuma yar China ba😂, 'chab wlhy i won't agree ka cuceni da yawa pillow ta jefa masa nan suka fara jefe wa juna pillow suna dariya, zama yayi yna gyara mata gira ta kwanta kan cinyar sa, Daniel ne y shigo har y zauna basu yi noticing nasu ba Daniel ne yce Mr.Arab am talking to u, firgit BILAL y juyo 'ohhh my Friend sorry i didn't notice yah' dariya Daniel yyi yce uhummm see the way you hold her as if i said am going to carry her away😂, BILAL gyara zaman sa yyi yce come on keep quite😂 what brought you here?? murmushi Daniel yyi 🤔 yce am here to see yah wife, hannu biyu BILAL y ha'da yce thanks, Daniel yce mh pleasure Asmau how are how murmushi tayi ta amsa masa da fine zai 'kara magana BILAL y nuna masa 'kofa Daniel pls follow this way it's enough i don't want you to keep talking to my wife we shall meet arh the office ya 'kara she maganar yna dariya murmushi Daniel yyi yce even thou u didn't say i should go out am going i just came to greet my cute sister y 'karashe maganar da dariya pillow Bilal y cilla masa Daniel y fita yna dariya😂 Aahil mai sa ka kore sa the whole Daniel 'din ka😂 he came to greet us fa, murmushi yyi yna jan gashin ta yce don't mind him bana son yna kallan man ke, 'ohhh😂😂😂'.




```Soyayyar da suke nuna wa juna ba'a cewa komai sunyi nisa bassa jin kira,kullum in har zai fita aiki sai tayi masa kuka ita batta son y tafi at tyms shi ma biye mata yake yi suyi ta yi```


*5Month Later*
kwnace take 'a jikin sa suna fira yce 'daga ni na fita nayi jogging shiru tayi ta rufe idon ta kamar tana bacci, 'kin san yanzu dai kin fini nauyi ba zaki iya karya man 'kafa😂😂, fuskar sa ya kai daf da fuskar ta Quieener kina jina fa tunda haka ne nima bara na kwanta kan cinyar naki da sauri ta tura sa tana dariya tace da wa zana ji da kai ko Babyn ka?? kashe mata ido yyi yce both of us😉, uhumm pls kar ka tashi ina jin 'dumin ka 🤗, '😅😅 toh bari if am back zaki kwanta har ki gaji kinga am almost late bara na rufe ki da 2blanket am sure zaki bar jin sanyin 'karashe maganar yyi yna 'ko'karin tashi ' jawo sa tayi tace u 're not going anywhere yau raino na zaka yi ko 10blanket ka rufe ni da Allah still sai naji sanyi amma kaga once am with you sanyin tafiya yake murmushi yyi y shafa cikin ta yce Allah y bamu mai albarka suka amsa da amin, yauwa kinga yau bamu yi karatu ba fa tashi mu karanta Adabul Mufrad 'dauko littafin yyi y 'dago ta suka cigaba da karatun su half karatu half soyayyar su suke sha😂, em dear i forgot to tell u gobe zamu shiga Ghana i think zamu kwana 'bata rai tayi tace wlhy nifa na gaji da wannan tafiyar kana tafiya kana bari na so lonely rungume ta yyi yce kar ki damu in sha Allah very soon zana rage murmushi tayi tay hogging 'din sa back.
```Washe Gari```
Bayan ya kammala shirin sa suka futo yana ri'ke da ita, ita kuma tana ri'ke da brief case 'din sa harabar gidan suka futo ya bu'da motar ta zaga 'dayan sit 'din ta ijiye masa brief case 'din ta zauna suna facing juna tace wlhy ni dai banna son ka tafi ka bar ni murmushi yyi y ri'ke ta yce worry not my wife in sha Allah zana dawo very soon keep on praying for me 💋, ganin ya tayar da motar ta fara kuka yyi juyin duniya tayi shiru ta'ki hogging juna suka yi shi ma hawaye y fara yi ganin yna hawaye ta tashi ta fita ta shiga ciki sai da ta shiga kana ta ya ja motar y fita....yna shiga Airport y shiga wani office yyi wani research kana ya futo y shiga jirgin sauran ma'aikatan suna ta firar su amma BILAL yyi shiru bayan passenger's sun gama shiga tashi yyi yce Ahmad pls ka tu'ka bana da strength zama yayi gefe y 'dora kan sa jikin kujera yyi shiru.


*Some Hour's Later*

Bayan sun sauka Accra Ghana futo wa *BILAL* yyi da 'kafa Taxi ya tare ya shiga wani restaurant y sauka y ci abinci sama sama kana y futo ya tafi hotel yyi wanka y shirya kana y futo da niyar y saya sim, Taxi ya tare y shiga sun yi nisa sosai suka yi accident ikon Alah babu abin da ya sama driver sai BILAL da jini keta zuba da gudu mutane suka zo suka futo dashi aka yi asibiti da shi Dr.Hisham ya kar'be sa yayi masa 'dinki bayan an kammala Dr.Hisham ya futo yce kamar tana da ma'tsala 'a hantar sa fa dole sai an yi masa wankin ciki i think zana tafi da shi Hospital 'dina Khartoum, Driver yce to SIR amma kudin fa danni ban san ko ina yake ba, murmushi Dr.Hisham yyi yce kar ka damu ni zana yi komai in sha Allah in aka gama komai then i'll look for his Family you can go...nan Dr y fara shirin tafiyar su.....








*⭕Ummi⭕*
[11/17, 1:43 PM] ‪+234 703 384 2155‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.Ummi Hambali💄




Dedicated to MAMAN SHAKUR😘






1⃣0⃣6⃣












Dr i don't think this could be possible is good for us to tell his family, 'Ashraf worry not i'll inform them buh later you see his life is in danger he needed our help and my hand is enough kai dai do what is asked u to...
*2HOURS LATER*
Bayan sun isa direct hospital 'din sa suka wuce nan aka fara duba BILAL dake jin jiki sam bai san ma abinda ke faruwa ba.
Bayan an gama y farfa'do nan ya ro'ka Dr kar ya fa'da 'a gida sabida bayya son hankalin su y tashi nan Dr. yyi masa al'kawarin bare fa'da ba har sai y warke.....Dr yna kula da shi sosai fiye da tunani.


'A gurguje👯


*6MONTH LATER*


BILAL Alhamdulillah jiki yyi sau'ki, Dr ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login