Showing 30001 words to 32131 words out of 32131 words

Chapter 11 - CAPTIN BILAL COMPLETE BOOK BY Ummi Hambali.txt

17 Feb 2025

2112

ya shigo fuskar sa 'dauke da murmushi y zaune gefen BILAL 'BILAL y jikin??hope babu wurin da ke yi maka ciwo dai?? murmushi BILAL yyi yce Abbu yanzu Alhamdulillah sai dai ciwon da ba 'a rasa wa' gyara zaman da Dr yyi yce yanzu kam BILAL kana ga in muka sanar wa mahaifin ka bbu komai??amma am sure sai sunji haushi sabida an jima fa sosai almost 5month son 'din basshi da lfy amma bamu fa'da masa ba murmushin 'karfin hali Bilal yyi yce Abba worry not favor da nake son kayi man kawai when ever you discharged me i wanted us to go together kaga zasu jin da'di, dafa sa Dr yyi yce babu komai son dama tare zamu tafi in sha Allah nan da 3days zamu tafi😊, tashi Bilal yyi yce Abba pls ina son na zaga garin murmushi yyi yce kaga da akwai abubuwan da zana yi attempting yanzu amma zuwa anjima sai mu tafi ko, ko nasa driver na ya kai ka ko??nodding kai yyi yce eh Abba drivern ma y kai ni.
Zaune yake yana shan iska wani mutumi yayi masa sallama ya zauna beside him yna murmushi yce BILAL ina ka shiga haka??ana ta drama 'a gidan ku baka sa ni ba kasan yanzu 'kanin shi yake 'adawa da kai addu'ar sa kawai ache ka mutu ya zama sarki ya kuma aura matar ka ita ma yanzu addu'ar ta kenan in baka gamsu ba ga wasu hotuna da suka yi sun rungume juna ga kuma wasu hotuna, kar'ba yyi y gani da sauri ya tashi 'a fusa ce ya bar wurin tun daga ranar ya nema farinciki ya rasa har ranar tafiyar su....




*Bara mu le'ka ASMEEY*


Husna ki futo mu tafi bare yuwu ache wata biyu da tafiyar mijin ki ba babu ko labarin sa mai damu da halin da kike ciki ba amma ke kina nan kin mutu 'a kan sa toh ki tattara kayan ki mu tafi gida kalle ki fa ciki ne dake amma sam baki damu da kan ki ba kina chan kina tunanin wadda bai damu ma dake ba kalla yadda kika yi 'baki kika rame, kuka sosai Asmeey ta fara 'akan ita bara ta bita ba ciki Anty Fatima ta shiga ta ha'da mata kaya ta futo jan Asmeey tayi har suka fita ta saka ta cikin mota suka tafi Airport har suka shiga Kano bata bar yin kuka ba...suna shiga cikin gidan ta zube tana kuka tun Anty na rarashin ta har tayi ban za da ita.
Asmau tashi kici abinci, idanun ta 'a rufe tace Anty na 'koshi gefen ta Anty ta zauna tace haba Asmeey wai wannan wane kalar rayuwa ne addu'a ya kama ta kiyi in 'bata yyi Allah bayya na aa in kuma tafiya yayi ya bar ki Allah ya saka maki in kuma mutu wa yyi Allah rahamshe sa da sauri Asmeey ta rufe bakin Anty 'ni kibar fa'dan haka am sure yana nan he 'll soon come back to me😭, 'bata rai Anty tayi tace wai ke mai ke damun ki kina ganin mahaifan sa baki 'daya sun yi fushi da shi sai ke sarkin soyyaya ba toh wallahi put this at the back of ur mind in har kika haihu bai dawo ba that's the end kuka Asmeey ta cigaba da yi.....kullum tana cikin damuwa bata wani cin anincin kirki sai Anty ta ma'tsa mata kullum Asmau tana cikin damu wa.
Bayan ta haihu da Moh y shigo sai taga kmr BILAL 'din ta tayi hogging 'din sa tana kuka munafukai suka kyalla masu 'oto😰,


*1MONTH later*
Asmeey dear ai kinyi waya da Momi ko ta fa'da man tare dake zana tafi, Anty dake gefe tace bakkya ji ana maki magana, hawaye suka fara zuba mata Anty am not going koda naje i won't see *BILAL* for now babu wanda idanu na suke son su gani kamar sa just go alone😭 Asmau u have to know that *BILAL* x no more let's keep on praying for him pls ki shirya mu tafi mi'ka masa Babbyn tayi ta juya masa baya tana kuka kamar tashi Anty tayi ta shiga ciki bata jima ba ta futo da kaya ta sa aka kai mota tace Asmau tashi ku tafi zaman ki 'a nan ba mai yuwwa bane da 'kyar suka yi consoling nata ta tashi suka tafi yna ri'ke da Babbyn....


Zuwan su BAMAKO ta 'dan sama relief sabida Moh yna 'dibe mata kewar mijin ta at times ma sukan fita yawo tare 'a yan kwanakin nan sun 'da'da sha'kuwa sosai yna kula da Babyn y dauke ta kmr shi y haife ta....
______________________
*Cigaban Labari*
BILAL let's go so that we won't missed the flight shiru yji y 'daga blanket 'din wayam babu kowa wani short note ya gani ```Assalamu Alaikum Abba hope yah coping well am sorry na koma aiki na amma pls here is my address i want u to tell my parent that am alive da akwai reason da yasa am not going back da yawa firstly i heard brother na da matana suna love sun ji 'da'din rashin ganina da aka yi ni kuma seriously baran iya jure wa ba thank u very much papa i really appreciate yah luv if i arrive safely i'll give u a call, here is My card pls check beside the bed i kept something good for you thanks back``` Dr. bai ji da'di ba diba Card 'din yyi dafe kan sa yyi yce dama wannan son 'din Former King ne eyya lemme go& meet his parent...gefen drawer ya diba yaga chk ne murmushi yyi y 'dauka y fita....




*☆☆☆*
*☆☆BAMAKO☆☆*
*☆☆☆*
Bayan ya shiga garin Hotel ya sauka sai da ya kammala shirin sa ysa aka kawo masa mota y tafi gida.....koda ya shiga bai tanka wa kowa ba PALACE ya shiga Moh ne 'a zaune Asmeey da Islaha suna beside him suna fira yna ri'ke da Baby 'a fusace ya shiga da sauri suka tashi suna nuna sa harara ya wa'tsa masu su duka Babyn dake hannun Moh ya kar'ba 'a 'tsirace Moh yce dama baka mutu ba Alhamdulillah am happy my brother is back, Asmeey zata yi hogging 'din sa yaja bata nuna su da ya'tsa yyi yce had it been ba mutu y'all felt happy toh as from today i want u to remove me from yah heart u guys u think i don't know what between yah, kun zata ba'a fa'da man ba watau kai har kana claiming i don't deserved to be the King kai ne ka dace to u Husna thank u for hurting me ashe dama duk love da kike nuna man bana gaskiya bane kinyi amfani da chance 'din ne kawai for me to believe I ranar da aka fa'da maku ja mutu y'all felt happy to ina son ku sa ni babu ni babu ku yana 'karashe maganar y fita motar sa yaja 'a guje ya fita with his Baby da sauri Asmeey&Islaha suka futo part 'din Momi suka nufa...Moh da mutanen sa suna zaune kowa yyi shirun
Bayan sun fa'da wa su Daddy da sauri Daddy ya 'dauko wayar sa yna shirin kiran jami'an 'tsaro waya ta shigo masa...


Dr ne ya kira sa ya fa'da masa komai bayan sun gama, Daddy y fa'da ma Momi komai hankali 'a tashe tace to yanzu what do we do??am sure wani ne ya ha'da sa da su yanzu wurin ma da zamu ganmn sa ne problem but lemme try his number am sure in ya shiga he 'll never reject the call da sauri Abba yace ywwa call him wayarta ta 'dauka ta kira taji bayya shiga dafe kan ta tayi 'kasa Asmeey ta zube tana kuka......


*Washoe Gari*
Anty Hanan tana ri'ke da Babyn *BILAL* tace *CAPT* wai bara ka ha'kura ba kasan Allah na tare da mai ha'kuri am sure mutane ke son raba ku pls kayi ha'kuri kaji my son na baka nan da 3day's u should make a research kaga in ka tabbata da abinda ya faru is true i promise i'll join my hands with your murmushin takaici yyi yce ok Ant i''ll in sha Allah buh don't tell them that am here yna 'karashe maganar yyi wa bbynsa p*c*k kana y fita......






*⭕UMMI⭕*








*👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.Ummi Hambali💄




Dedicated to MAMAN SHAKUR😘


*____________________________________*
```Special Thanks to:-```
*Ummalkhairi Muhammad,*
*Aneesa A.Rimi,*
*Aysha Ilaisu,*
*Miemie,*
*Autar Hajiya,*
*Granny Zarah Bukar,*
*Munayshat,*
*Aysha Bawa,*
*Zeenart,*
*Pherty,*
*Faxyfashion,*
*Rabiatou Sk Mashi,*
*LEEMCY- MTN😂,*
*Princess Halima,*
*Dotar Ubee,*
*Mrs Umar,*
*Melody,*
*Fiddy Sodangi ,*
*Hauwau Sodangi ,*
*Maram Hambal ,*
*BILLY GALADANCHI*
e.t.c...*
*___________________________________*
```PERFECT WRITER'S```


```EXCELLENT WRITER'S```

```PRECIOUS WRITERS FORUM```


```BEST WRITER'S```




1⃣0⃣7⃣








*FINAL PAGE*
*LAST PAGE*
*LAST EPISODE*








```2DAY'S LATER```
BILAL ne ya shigo da cup 'a hannun sa yce Anty kin san wani abun mamaki nodding kai tayi tace no kai nake jira, murmushi yyi y zauna yce Ant kin san Dr dana baki labarin sa ba??toh wanda ya fa'da man wannan maganar ashe son 'din sa ne kin san abinda ya fi bani haushi??abinda na fa'da wa Mouhammad am sure dan yanzu he 'll never forgive me kinga the day before yesterday dana je har ce masa nayi bai dace da sarauta ta magana dai maras da'di na fa'da masa shi da Husna ni i don't know from where to start amma i promised sai na kai yaron nan prison am sure haka ne kawai zai sa na sama relief, dafa sa Antyn sa tayi tace haba BILAL ban san ka da haka ba kaga in mahaifin sa yaji bare ta'ba jin da'di ba 'tsakanin 'da da mahaifi sai Allah babu wanda zai so yayi wa mutum dare 'ayi masa rana pls ka rage wannan zuciyar zai iya sa mutum yyi dana sa ni 'a ko wane time ka zama mutum mai yafiya kar ka damu i'll explain to them amma ina so kayi man promise bara ka ta'ba fa'da wa kowa wanda yyi hakan ba kawai ka nuna baka san sa ba shi kuma ka kira sa secretly kayi masa nasiha yanzu tashi mu tafi ko....lumshe idanun sa yyi yce 'a'a ki dai fara zuwa in komai yyi dai dai then i'll meet u Babyn ya mi'ka mata tace toh shikenan yanzu tashi shirya murmushi yyi har mota ee raka ta kana y dawo ciki ee fara shiri.
*30Mins Later*
Bayan ya kammala shiri futo wa yyi wayar sa ya 'dauka wata zuciyar tace ya kira Asmeey wata kuma tace ka bari dai ku ha'du may be har yanzu bata ha'kura ba da wannan tunanin ya futa yyi gida🚘.....koda ya kai gidan bai futo cikin motar ba, wayar sa ne yyi ringing ganin sunan Anty ne bai 'daga ba futo wa yyi y shiga ciki kan sa 'a 'kasa bayan sun gaisa ya basu ha'kuri ...... yce Moh pls kayi ha'ku.....da sauri Moh y rufe masa baki yce haba Bro ni wlhy dama ban ri'ke ka da komai dama am sure wasu ne suka ha'da mu 😊...nan dai suka cigaba da firar su😊 tashi yyi yce 2mins Momi da Daddy 'a tare suka ce fa'da gaskiya dai 😉 Moh yyi murmushi yce yawwa kun gane ashe mu yake son shigar wa mun dai gane😂...min'tsinan Moh BILAL yyi y futa yna dariya part 'din Momi y shiga 'a zaune ya same ta tana yi wa Babyn ta wasa gefen ta y zauna bata ma san da shigowar sa ba *'Quieener'* da sauri ta juya murmushi suka sakar wa juna yce am sor...da sauri da ha'da bakin sa da nata, kana tace no need babu komai nasan ba yin kan ka bane murmushin jin da'di yyi kar'ban Babyn yyi yna mata wasa Asmeey ta kwantar 'a jikin sa tace promise bara ka kuma tafiya ka bar mu ba murmushi yyi yce in sha Allah i'll always be wid you from now till eternity.........




*2days later*
Tafe suke yna ri'ke da Baby Yasmin 'dayan hannun sa kuma y sa'kala 'a 'kugun Asmeey suna tafiya cike da nu'tsuwa fuskokin su dauke da murmushi suna soye war su, mutane sai kallon su suke dan sun burge mutane sosai har suka shiga jirgi bayan sun zauna Babyn sa 'a cinyar sa Asmeey kuma ta 'dora kanta 'a kafa'dar sa tana ri'ke da 'dayan hannun sa❤


*THEY LIVE HAPPILY😍😘❤❣💞💝💖💕*




Alhamdulillah 'a nan na kawo maku 'karshen labarin nan wurin da nayi ba dai dai ba Allah yafen amin.......




Thank you for cooperating wid me really appreciate your love e.g Ummalkhairi Muhammad i have nothing no say morethan jazakillah b khairan❣

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login