Showing 24001 words to 27000 words out of 32131 words

Chapter 9 - CAPTIN BILAL COMPLETE BOOK BY Ummi Hambali.txt

17 Feb 2025

2106

jin abinda zasu fa'da ba ta fita zuwa part 'din sa 'kofar palon ta bu'da ta shiga gefen sa ta zauna sam bai ma san da shigowar ta ba iska ta hura masa 'a kunne firgit y juyo murmushi tayi tace masa ka tashi lafiya y jikin fa, murmusa wa yyi yce Alhamdulillah y naki fa??tace da alhamdulillah,lafiya yau baka fito ba??juyo wa yyi suna fuskantar juna yce lafiya lau,nodding kai tayi tace buh yah not looking well kular abincin ta bu'da tayi serving 'din sa mi'ka masa tayi tace am sure kana jin yunwa pls take this,murmushi yyi y kar'ba...
*2Mins Ltr*
Ka'dan yaci tace haba kana fa jin yunwa sai da tayi consoling nasa yaci, tashi tayi yce ina zuwa??murmushi tayi tace ina son na zaga gidan am fed-up with sitting, i wanted to have an exercise, tashi yyi yce let's go together hannun sa y sa'kala 'a kafa'dar ta suka fito kallon ta yayi yce wane hanya zamu fara bi??kallon sa tayi ta nuna masa right hand tace let's go this way ko murmushi yy yce ok suka bi sun 'dan yi nisa ta zauna yce hope all is well' , ido 'daya ta rufe tace wlhy har na gaji squatting yyi yce ba dai cikin ba?? nodding kai tayi tace 'a'ah let's go had it been u are ready we would av go out, dafa sa tayi tace in ka shirya ni am ready buh before that you have to go and see MOM tashi yyi yce toh muje har ya fara tafiya tace masa i forgot to tell u something juyo wa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi yce am all ear's takawa tayi wurin da yake ta 'dauko wayar ta camera ta shiga ta ha'da kan ta da kan sa tayi masu selfie murmushi yyi y 'dauko wayar sa shi ma yyi masu nan suka yi ta snapping picture's kamar ba gobe muryar Momi ta ka'tse su tace ohhhh ashe kuna nan murmushi Asmeey tayi, Momi da BILAL suka gaisa Momi tace jiya na jika shiru hope lafiya dai, yace i was late ne that's why na gaji da yawa Momi dama yanzu fita zamu yi amma in sha Allah bara mu jima ba, Momi tace ni dai BILAL kana takura man Dota tace zata bika??in har bara ta bika ba gaskiya bara ka takura mata ba kaga bata gama warke wa ba Husna zaki bisa??murmushi Asmeey tayi tace ehhh rigar Bilal taja ta rufe fuskar ta, Momi ta ri'ke baki tana dariya tace to 'a dawo lafiya, suka amsa da Amin suka tafi har suka kai mota bata sakar masa riga ba jikin motar ya jingina y 'dora hannun sa 'a kafa'dar ta yce mu je ko, murmushi tayi kana ta sake sa bu'da mata yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja suka fita 'a hankula yke driving juyowa tayi tana kallon sa tace meaning yanzu ka bar rough driving kenan, 😊 yce wlhy yau i don't feel like driving yau kawai komai cool nake bin sa to wai ina ma zamu??murmushi yyi yce yawo kinga na manta phone 'dina ko, ka fara tsufa kenan😂 dariya duka suka yi dama basu yi nisa ba juya wa yyi suka koma bayan yyi parking y fito bu'da mata yyi ta fito suka nufa wurin daya ijiye wayar y 'dauka zama Asmeey tayi yce mu tafi ko lumshe idanun ta tayi ta ri'ke hannun tace wlhy iskar wurin nan yna yi man da'di kusa da ita ya zauna yce Asmau-Husna kin manta kin ce zaki fa'da man wani abu but before that zana sanar maki da wani abu Asmeey Baki ke furta so Zuciya kuma fa??bu'da idanunta tayi tana kallon sa tace zuciya ke bayya so, murmushi yyi y shafa fuskar ta yce Asmeey koda na fa'da maki to u is ov no use murmushi tayi tace ai duk abinda zaka fa'da man koya yake zana 'dauke sa very important murmushi yyi y tashi yce Husna 'a kowa ne time na tuna halaccin da kika yi man sai naji kamar na mutu sabida murna Husna tun lokacin da jinin ki ya shiga jiki na nake jin wani nice feeling 4 u sincerly speaking am in love wid u av fallen for u very deeply❤ i have a great zest for u😘, fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi hankali yce Husna hope ban 'bata maki rai ba, murmushi tayi tace Thank u very much ina son ka bani zuciyar ka baki 'daya promise me cike da jin da'di yce Husna na baki the whole me.......












*⭕UMMI⭕*
[11/17, 1:42 PM] ‪+234 703 384 2155‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.Ummi Hambali💄




Dedicated to MAMAN SHAKUR😘




{R.I.J.F 👮🏻COL.ABU ALI😭}






1⃣0⃣3⃣












*☆☆☆☆*
*☆☆MALI☆☆*
*☆☆☆☆*
```¤¤¤BAMAKO¤¤¤```








Murmushi yyi y dafa ta hanky y 'dauko y share mata hawaye yce my Queen zuciya na cike take da 'kaunar ki kalamai bara su iya nuna how much i love u ba wlhy HUSNA ni kai ba ban san iya son da nake maki murmushi tayi tana wasa da ya'tsun sa y cigaba da cewa gaskiya Auren ha'di ko nace na dole ni dai yayi man fa'ida y zama alkhairi 'a gare ni Alhamdulillah tashi muje ki huta naga kamar kina jin bacci ko, tashi tayi ta ri'ke hannun sa suna tafiya suna kallon juna 'kara ma'tsawa yyi kusa da kunnen ta yna ta fa'da mata *I LOVE U* ita kam murmushi take ta yi, ita kawai ta San farinciki da take ciki 'a haka suka shiga part 'din kana y 'dan nu'tsu kujera 'daya suka zauna very close to each other...Momi tace har kun dawo ne murmushi *CAPT* yyi yce ai mun fasa ma fita muna waje muna shan iska, murmushin jin da'di Momi tayi tace Aarif yazo ya ma kira ka kamar yce baka yi picking ba, 'mike kafafun sa yyi yce uhumm Momi 'kyale sa, kallon Asmeey yyi yce Husna muje na raka ki ki kwanta am sure kin gaji it seems like u 're sleepy murmushi tayi dan bacci yaci 'karfin ta kan kafa'dar sa ta 'dora kan t....pillow BILAL y cilla ma Moh yce wa kake kallo??dariya Moh yyi yce yau naga ikon Allah kallon ma chaiii kace nan gaba in aka zo gidan naku bara kana bari ana shiga ba 😂, dariya dukan su suka yi, Islaha ta shigo 'a gajiya gefen Asmeey ta zauna tana sauke numfashi, kallon ta BILAL yyi yce Madam tashi kin shigo kina yi wa mutane 'kara ko bakkya ganin muna bacci😠, Moh y dafe cikin sa yace ahhh sai fa muna bacci, 'tsuki BILAL yyi yce kaji da shi 'daukar Asmeey yyi y kai ta 'daki y kwantar da ita y rufe ta gefen ta y zauna yna murmushi y jima kana y tashi y fita...Moh da Islaha suka kalle sa suka yi murmushi, ta'be baki BILAL yyi yce kwaji da shi, 😃 ta shi Moh yyi yce kai ba lafiya ba amma har ka 'dauka Asmeey sai kaje kun sha 'kasa, harara BILAL y wa'tsa masa yce kwaji da shi in ma fa'duwa nayi ai ba ma'tsala bane in har Husna bata fa'di ba ai bani da ma'tsala, dariya Moh yyi yce nima na tafi wurin sweery na bye yana 'karashe maganar y fita....zama Bilal yyi y lumshe idanun sa yna murmushi yna tuna kalaman da Asmeey ta fa'da masa tashi yyi y tafi part 'din sa room y wuce direct y side drawer y bu'da wani babban hoto y 'dauko shida Asmeey ne duka su biyun sun saka uniform sun yi kyau sosai murmushi yyi y ijiye saman drawer kwanta wa yyi fuskar sa na kan hoton y jima kana yyi bacci...
Zau ne take 'a kan kujera tayi crossing leg hannun ta ri'ke da cup tana karka'da sa, ta saka peach gown tayi rolling da 'karamin veil ta saka flat shoe fuskar ta dauke da murmushi tana kallon hoton BILAL dake manne 'a jikin bango yayi kyau sosai kamar wani balarabe, ganin batta palo yyi hanyar 'daki 'a hankula y bu'da 'kofar cikin taushin muryar yayi sallama ta amsa masa cikin siririyar muryar ta, murmushi suka sakar wa juna gefen ta y zauna tace masa Morning murmushi yyi yce Morning hope kin ci abinci dai, nodding kai tayi tace ganin ka ma kawai y sa naji am okay murmushin jin da'di yayi yce haka nima flask y bu'da y zuba abinci 'a plate 'a center table y ijiye spoon ya 'dauka y fara bata ba musu ta kar'ba bayan ta gama ci drawer y bu'da y 'dauko magani yace ungo sha rufe ido tayi tace wlhy babu da'di murmushi yyi yce ragu wa kawai yanzu to ya kike so ayi kona ji'ka maki??shiru tayi bata ce komai ba cup y 'dauka y zuba maganin spoon y 'dauka y juya kana y mi'ka mata, 'kin kar'ba tayi, ganin batta da niyar kar'ba da kan sa y bata tana gama sha ta fara kakarin amai 'a hankula y fara shafa wuyan ta ikon Allah bata yi amai ba bacci ta fara yi 'a hankula y kwantar da ita kana ya fita part 'din sa y nufa suka ha'du da Aarif murmushi yyi yce BILAL yanzu dai kayi man nisa sam ko waya ma bakka amsa wa shi ne nazo naji dalili, murmushi BILAL yyi yce kai dai mu shiga, Bayan sun zauna Aarif ya kalle sa yace BILAL kaga kam yadda ka da'da kyau wohhhh what's the secret naga kwanan nan kana cikin farin ciki, murmushi BILAL yyi y dauka fruit y ci ka'dan kana yce Aarif duk time da na tuna halaccin da Husna tayi man sai naji wani irin son ta yana da'da shiga na😘 Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya babu macen da nake so kamar ta kai na ta'kaice maka nafi son ta 'a kan kai na❤, murmushi Aarif yayi yce Alhamdulillah na jima ina son naga wannan rana sai gashi Allah y kawo gaskiya am very happy for u kasan nifa dama chan na san kuna son juna kawai baku gane bane sai yanzu sabida na kula tun fa da kana kishin Asmau haka ita ma tana kishin ka kawai dai abinda yake ha'da ku shi ne kai bakka da ha'kuri haka ita ma 😃 amma kaga yanzu both of u kun rage wannan hot tempered 'din, murmushi BILAL yyi yce nima sai yanzu duk nayi wannan tunanin 'basa hannu yyi suka tafa' Aarif yce amma dai hope yah going back to US dan am sure zaku fi jin da'din cin amarcin ku😉.....
*8:28PM*
BILAL wai tunanin mai kake tun dazu ina yi maka magana buh u ignored me it seems like yah mind wasn't here, murmushi BILAL yyi yce am sorry i didn't notice u i tout ka fita ma, mi'ke 'kafa Aarif yyi yce to yayi y cigaba da kallon sa, 'daukar wayar sa BILAL yyi y kira HUSNA


*BILAL:-*Assalamu Alaikum Ajlal(Beautiful young Princess),


*ASMEEY:-* murmushi tayi ta amsa da wa'alaika salam Aahil (Prince),


*BILAL:-* lumshe idanun sa yyi yce Ajlal mai kike yi yanzu??


*ASMEEY:-* 😊am doing nothing, hope all is well?


*BILAL:-*Alhamdulillah, Pls i wanted to see yah......
*____________________*




Tashi tayi ta futo still suna waya har ta shiga 'a bakin 'kofa ta same sa murmushi suka sakar wa juna, dafa ta yyi suka shiga ciki kan kujera ta zauna shi kuma 'a center table suna facing juna tace ina ka shiga yau wlhy i really missed u gefen fuskar ta y shafa yce missed u more, Aarif yce good day Husna sai 'a time 'din ta kula da shi tace masa Aarif am sorry wlhy i didn't notice u^ it has been a while' how have u been..?? murmushi yyi yace Asmeey am coping well how about u y jiki kuma?? am doing well jiki Alhamdulillah, kusa da ita *BILAL* y kuma ma'tsa wa hannu wan sa yasa y juyo mata da fuska yce have u forgotten that am by ur side?? look at me not him dariya dukan su suka yi, tashi Aarif yyi yce ni dai na ware good night yna 'karashe maganar y fita, Ajlal wlhy i really missed u kin dai ci abinci ko??da medicine kin sha?? nodding kai tayi meaning yes Husna duk time dana nake dake sai naji kamar nafi kowa farin ciki❤, murmushi tayi tace ba kai 'daya ba haka nima ko 'a cikin ba'kin ciki nake once na tuna da u 're mine sai na manta da duk wani ba'kin ciki da na ke ciki❤,....sun jima suna soye war su ganin alamar bacci 'a idanun ta, suka tashi yna ri'ke da ita suka fita part 'din Momi suka shiga har 'daki y kai ta sai da tayi bacci kana y tafi part 'din mahaifin sa.
Daddy dan Allah kayi man afuwa in dai har soyayyar da kake man na gaske ne ka bar ni na koma aiki na Abba Fahad dake gefe yce kana hauka ne baka san bakka da lafiya ba ai ko sarauta da mahaifin ka yake 'ikira rin zai baka sarauta it can't be zama ne kawai y dace da kai wannan banzar matar naka tana neman juya maka lissafi ta asirce ka, rai 'a 'bace *BILAL* yce Abba Fahad ni dama banna son sarauta dan am sure Allah zai kamani da laifi sabida baran kula da aiki dake gaba na ba mata tane kawai 'a gaba na kuma Husna ko kalmar asiri bata ma sa ni ba kawai jinin mu ne y ha'du dan 'a yanzu nafi son ta akan kai na 'Daddy pls ka man afuwa kasan ina mutuwar son aiki na pls Daddy say something' tashi Daddy yyi yce shikenan BILAL ur happiness is mine na san kai yaro ne mai bin umarnin iyaye Allah yyi maka albarka BILAL y amsa da amin suka fita tare da Moh.
Bro mai ya sa kayi rejecting??murmushin ta'kaici BILAL yyi yce dalili na farko na fa'da sabida matana na biyu kuma am sure Abba Fahad yna son y shirya man set-up kasan shi mutum ne marar imani, Moh yce toh lover man kuma fa duka point 'din ka haka ne....






May ur soul rest in perfect peace our COURAGEOUS number one Deligent Army COL.ABU ALI Nigeria 'll never stop missing u😭😭....Allah y ha'da fuskokin mu 'a ALJANNA🙏🏻






*⭕Ummi⭕*
[11/17, 1:43 PM] ‪+234 703 384 2155‬: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*




By.UMMI HAMBALI💄
شوه
سودن
نيجر
نيجري




Dedicated to MAMAN SHAKUR😘







1⃣0⃣4⃣














Wayar sa y 'dauko y kira Aarif yce masa yyi masu booking Afternoon flight, zama yyi yce Moh pls in ka fita ka turo man Hisham ya ha'da man kaya na murmushi Moh yyi yce to mai amfanina bara na ha'da maka murmushi dukan su suka yi Moh y fara ha'da masa kayan sa shi kam BILAL yna kan gado y kwanta 'karar wayar sa ne ya ka'tse sa daga tunanin da yake yi ganin sunan Husnar sa ne yyi murmushi y 'daga 'Amincin Allah y tabbata 'a gareki' murmushi tayi tace tare da kai, kan pillow y 'dora kan sa yce baki yi bacci ba??murmushi tayi ta lumshe idanun ta tace na tashi ne am sure baka yi bacci ba ina son naji sweet voice 'din ka
murmushi yyi yce glad to hear this from u kamar kin san ina nan ina missing 'din ki gobe in sha Allah zamu tafi US muci amarcin mu koya kika ce dariya sosai tayi tace Allah kai mu lfy y amsa da amin...good night...night my Quieener dream at me... suna gama wayar suka yi kissing phone 'din su at same time, Bro na wuce it's getting late sai Allah y kai mu, Thanks Bro Allah kai mu lafiya...
Sai juyi take yi kan gado ta kasa baci ta shi tayi ta je wurin da hoton BILAL yke ta ciro 'a side drawer ta ijiye very close to her bed, kana ta samu tayi bacci, *BILAL:-*Kwan ce yake yna kallon sama sam ya kasa bacci sai yyi kamar zai kira ta sai y tuna by now tayi bacci tashi yayi y zauna chan kuma sai y tashi takalmin sa y saka y fito zuwa part 'din Momi 'kofar shiga y 'mur'da yci sa'a 'a bu'de silently y shiga 'dakin da Asmeey take y bu'da y shiga gefen ta ya zauna 'a cikin silent voice ta kira sunan sa mamaki y cika sa yce how do u know am here?? 'a hankula ta bu'da idanunta ta sauke su kan sa murmushi tayi tace ai tun ina 'karama nasan nice sml 'din bale kuma yanzu da u 're totally mine for ever❣❣❣❣.....sun ji ma suna soye wa kana suka yi exchanging word of NIGHT ta shi ta raka sa bakin 'kofa nan ma sun ji ma suna soyewar su kana y tafi ta koma ta kwanta.


```WASHE GARI```
```12:01PM```
Shiri yyi yau sosai yayi kyau ba 'karya kamar yau za'a 'daura mar aure bayan ya kammala shirin sa Moh ya kai masa trolley 'din sa cikin mota, ta shi Bilal yyi y fito yna waya da Aarif sai da y shiga part 'din Momi kana y ka'tse wayar bayan sun kuma gaisa wa, Momi tace y naga kana kallon 'kofah(room da Husna take ciki) murmushi yyi yce is a big deal😉 tashi yyi y shiga 'dakin kwance y same ta ta rufa tana ta bacci hankalin ta kwance 'a hankula y 'karasa gefen ta y zauna 'a hankula y shafa fuskar ta, 'a hankula ta bu'da idanun ta murmushin so da 'kauna suka sakar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login